Author : Queen Safiyyert Category : Romance
gado
d'aya. Sai ga nan yaran su an garo musu cikin
gadon yara. Wani ihu su Maryam suka buga da
suka ga uku, tamkar yara harda dan t'sallen
su,tuni suka bi Nurses d'in d'akin da Fure take
suna murna, kam suka ce musu banda hayaniya,
amma sun san ai ba abu ne mai wuya ba. Wai sai
a sannan ya ma tuna da yaran, tuni kowa ya d'au
d'aya, ummi tace "woow.. Adama tace "k'yau...
Yayinda Maryam tace "MashaAllah, kawai sai
nurses d'in suka sa dariya, dan ko su suna ta
yaba kyaun yaran, gasu da dan girman su, kan
suka had'a baki gun fad'in "Congratulations sir"
kai ya k'ada musu, kan yace "yau ak'wai k'yautar
magani a store. Na hannun Maryam suka ce
"wannan ne Hassan, ga nan Hussain, na hannun
Ummi kuma itace mace "Gambon su, kan suka
fita. Wajen gadon su Fure sukai da yaran, harara
ya kai musu cikin wasa, "ai munyi fad'a dasu,
kad'an ya rage na rasa Momman su ya k'wanto
kan Furen suna musu dariya har Furen, a hankali
ta lallashe shi kamar gaske. Ido kawai suka zuba
ma yaran da suka d'aura musu su. A hankali ya
k'allo Furiin, tambayarta yake shin tasan dasu?
Kai ta ka'rkace mishi tai kallar tausayi, ido kawai
ya zuba mata, Furii ta mishi komai.. Ga ta bashi
yara masu kamar shi, sai sumar(gashi)Furiin da
suka d'akko da d'an bak'in nan. Kan kace wani
abu sai ga nan y'an uwa sun fara diddikowa,
harda Mama ta wanke ido tazo ganin twins, sai
d'ai suna ganin uku sai su hau kabbara. Abba
cikin sauri yai d'akin Momy da har yanzu d'aya
saura bata bud'e d'aki ba tana bacci,wanda a
zahiri in ta dad'e takai goma,amma ranar Allah
ya k'wantar ta. Mut'seke ido take ta bud'e, ganin
Abban sai wage baki yake yasa tace "Alhaji
lafiya? Cike da murna yace "Maryam matar
Babana ce fa ta haifi y'an uku.. Cikin rashin
fahimta tace "waye hakan? Sai ta kai hannu kan
dank'wali tana warewa, "a wanake dashi bayan
Ahmad, Furera ce ta haifa ai..... Hannu kame a
kai Momy tai poster, jin Bud'e kofar gefe yasa ya
juya cikin murna, Huwaila ce, "Abba wa nake ji
kana haihu? Cikin murna yace "Sa'a matar
Ahmad, uku fa,ras, kuma da kanta... Waya aka
mishi sai yace "bari ga nan Ummi. Cikin zakuwa
yai waje yana amsa waya, baki sake suka bishi
da k'allo, Momy na furta "Furera kuma?... Cikin
kok'wanto. By Feenat Ja'afar. Feenat.mywapblo
9/29/16, 2:58 AM - Queen Safiyyert馃憫: [5/4, 10:09 PM] Feenat Ja'afar.: "JUYA"
漏 Feenat Ja'afar.
48_"Kai Momy ina fa Abba bai ji da k'yau bane,
wane irin Haihuwa? Kuma y'an uku?.. Kai
"impossible".. K'allonta kawai Momy take, "tun
ba yau ba na fuskanci yarinyar nan tana da
ciki,amma fir kika karyata.. " no ba ma wannan
ba, saboda rashin mutuncin ya mot'sa musu,kinji
wai har akaita asibiti Ummi taje bamu sani ba?...
Tuni ta hau kumfar baki, kan zasu ga ba inda
zata toh.
"Wallahi Momy kar kije, tunda an nuna baki isa
ba kawai. Tuni ta hau zigata, kuma wai sai ta
hau buga ma su Rukayya da Aunty Jidda waya,
kowa ya ji sai ya na nata haihuwa kuma? Y'an
uku?.
Kamar k'wa yadda Momy tace d'in kin zuwa tai,
sai Huwaila ce taje ta ga k'wak'waf.
K'wanan su biyu yasa a sallame su, tare da
d'aukar Nurse mai zuwa duban su, dan sosai
jama'a sukai yawa.. Tun a asibiti Fure tasan tai
haihuwa, dan Abba mota biyu sukai zuwa ganin
yara shida Abokanshi, kowa yazo sai ya direma
Fure y'an banki.
A gidan ma haka, jama'a sosai, kusan kullum
Aunty A'i na nan gidan kusa da yara, Fatee na
jan nata tsohon cikin, shi yasa d'uk tai lum,
amma d'uk da haka tana a hanya kullum,
Hassana an zo, dak'yar aka d'anne zuciya ganin
ikon Allah, sam AAA baida k'arya, amma akan
yaran shi ya tada ta, d'uk wani kaya na ban
sha'awa yara sun sha su, an k'awata d'akin su
g'wanin ban sha'awa.
Yara sunci Hassain,Hussein, da Hasna(pretty),t
uni tun a asibiti yai ma yaranshi huduba, sam ba
sunan kowa, dan kowa yazo yana son mai suna,
Hasna kam wai ta mishi k'yau, shi yasa ya sa
mata shi, dan ta chanchanci zama pretty 2 wai.
Har sukai k'wana 5 ba Momy ba Aunty Jidda bare
Rukayya, d'uk rashin shiga jama'a na kishiyar
Rukayya amma tazo gidan Fure a karo na farko.
"Anya mutanan nan zasu ga Annabi Ya Furera?
Ace tunda haihu, ba wacce ta leko dubaki cikin
Momy da Aunty Babba? Murmushi tai kan ta
k'alli Maryam d'in, "mey kike so toh nace? Tunda
kinsan yadda nake gunsu.. Baki ta ta6e Maryam
d'in, Aisha tace "ki barsu ke d'ai Fure, kar ki fara
komai, aciki har hudubar hanasu su Hasna da
ake miki..
Murmushi tai ta k'ada kai, ita kad'ai tasan mey
zatai.
"Ba wanda zan hana yara,asalima nai alkawarin
d'uk wacce ba tazo ba zan kai mata har gida ta
goya.
Karamin t'saki Maryam tai, "wallahi ba mahalukin
da ya isa na haihu bai min barka ba na kai mishi
D'a, wallahi ko zai mutu. Tab, karshen kyyaya
kenan wannan... Shiru tai lokacin da Aisha ke
zungurarta, su Momy ne t'saye bak'in kofa ita da
su Aunty Jidda.
"Momy shi yasa nace miki bazan zo gidan nan
ba kika tilasa min, sam na ki jinin had'uwata da
shegiyar yarinyar nan.. Ta nuno Maryam.
Ciki momyn ta shigo, tana mai harar kowa na
parlourn, kasa Fure ta s'akko cikin girmamawa,
ita kam Maryam baki ta ta6e, tare da dan
gunguni ciki ciki.
"In bata nuna haka ba ina za kusan y'ar gidan
mai waldar mashin ce ita... Da sauri Fure ta
dago, Rukayya ce, tuni taji zuciyarta na tafasa,
ga nan Huwaila, ga Aunty Jidda, ga kuma Momy.
Wani murmushi tai, kan a hankali ta girgiza kai,
Lalle Allah a yau ya ara mata ranar da ta jima
tana neman zuwanta, ranar da har sallar t'sakar
dare tai dan zuwanta.
"Mtsww.. "Alhamdulillah, a ko ina zan bugi kirji
sannan nai alfari, "of course, ita ce sana'ar uban
mu, amma kamun nan sai ki fad'an sana'ar taki
uban...
"Maryam... Cikin t'sawa Fure ta kat'seta, "ki
kama kanki, baki ta ta6e, Cikin fusata Rukayya ta
mike, ''karya na fad'a, iyalan t'siya da t'siya, an
zo aci aziki ai dole a haiho y'an uku, kinga ko ba
komai an mamaye gida.
Ido Maryam ta rint'se, a rufen tace "Ya Fure ba
miyi dake zaki t'sayar ni a batun nan ba fa,
saboda haka wallahi sai na furta.
Ido ta bud'e, har da mat'sowa kusan Rukky, su
Momy da Aunty Jidda ido ne kawai nasu, dan
sosai sun yi mamakin fitsare idon Maryam, wai a
gaban su take wannan rashin mutuncin?
"Sana'a ba chacha bace, ba kuma satar kud'i
bace a Ak'watin gwamnati, a jerin barayin
g'wamnati dole uban ki ya fito ciki, ga chacha
kamar ibada, ga neman mata kamar d'an taure,
ga....
Mari Fure ta sakar mata, cikin t'sabar fusata ta
fara mata fad'a, "wa ya fad'a miki wannan abin?
Rike da kunci Maryam tace "sana'ar ubanta na
fad'a, ko ke ba k'ya kishin naki uban?....
"A'a ki barta, ki barta ta kai Aya, tanan zamu san
lalle an gaji t'siya da talauci, bak'in ciki take da
dukiyar uba na, kuma wallahi yafi Ubanku Malam
Muhamm...
"Rukayya....cikin t'sawa Fure ta kat'seta, kan ta
nuno ta da hannun cikin t'sananin fushi da
"ki iya bak'in ki, ya zama ranar karshe da zaki
kara wannan kuskuran na ambatan sunan
mahaifin mu ciki. Kiyi komai, amma wallahi ki
t'sallake wannan, ba zan d'auka ba... Ta karasa
tana mai kawar da kai gefe,
Ba wanda ba k'alleta ba lokacin da tai t'sawar,
yayinda su Ahmad suka karaso bak'in kofar
parlourn suka t'saya gefe.
Harara Aunty Jidda ta k'wada mata, "dallah rufe
mana baki a gun, ji ta, har wani abin tunkaho ne
ga alfari ga d'an waldar, an fad'a muku ya'yan
mai walda, matsiyata kawai... Ido Fure ta rint'se,
kan ta dago ido ta sauke su kan Aunty Jidda.
"A fad'an komai, amma uban mu daraja ne
gareshi matuka a gun mu, a gaskiya yau hakurina
zai kare akan hakan, kai ta girgiza, "dan Allah
sam bazan d'auka ba, sam Allah.
Sai ta sa bayan hannunta ta goge y'ar k'wallar
da zata ta fad'o mata.
"Momy kina jinsu ba kiyi magana ba? Sunci sun
koshi wai har ita wannan tana da baki? Yaushe
kika samu y'ancin kai dan kin tashi a JUYA?
Shine har zaki wani hau fallin fararo budurci
bayan haihuwa?... Cikin sauri Maryam tace
"Dallah rufe mana baki, ki bari y'an gidan masu
y'ancin magana suyi, dan yanzu sunan JUYA ya
koma naki... Tunda gado ta zame muku sai ki
haiho...
Kanta suka yiwo ita da Huwaila, tuni Maryam
taci damara,Fure na ganin haka ta shiga t'sakiya,
yayin da Ahmad suke kuts'o kai dan jin abin na
yawa,
"d'uk wanda ya ta6a ta wallahi zan zage muci
uwa a gidan nan dashi... Ido ta rufe tare da
sauya musu kama "hakuri ba hauka ne ba, kar ku
kaini bango Wallahi.
"Kuma ki sani haihuwar ba gado bace, dan da
tuni yaya Babba(Aunty Jidda) ta gada, ba gado
bace, wallahi da tuni nima na gada, ba gado
bace, dan da tuni kowa a duniya ya gadeta, dan
ba dan uban da aka ta6a ruwan shi daga sama
ya fad'o, kowa uwa ce t haiho Shi a duniya.
By
Feenat Ja'afar.
[5/4, 11:53 PM] Feenat Ja'afar.: "JUYA"
漏 Feenat Ja'afar.
49_ If you feel so high? Then Stay away.. Or
else.. K'yam suka t'saya, baki sake suke k'allon
Fure tai turanci,
"Wa? Da wacce ta isa ta dake ni ne ina k'allo? Ai
wallahi da mutum ya debi hakoranshi a kasa, na
rantse.
"Toh ba anan ba, sai d'ai ku tafi gidan uban ku
yau, ku tattare ku kara mai, aje inda aka fi
k'wari.
Baki Maryam ta ta6e tana since damara, yayinda
da Fure ta rint'se ido.
"A gaskiya bazan iya fita ba izinin mijina ba, kiyi
hakuri Aunty Jidda... Cikin fusata ta tashi tana
huci,
"Are you challenging me?.. Murmushi Furen tai,
kan ta girgiza kai,
"No,am not, sai Aunty Jiddan tai murmushin
mugunta, sai dai kan tai magana Fure ta karasa
da "Amma "If it comes to that... Sai ta juya
bayanta tare da rint'se ido.
"Then i challenge you"....
Su kam su Ahmad jin abin na yawa yasa sukai
cikin parlourn.
Aunty Jidda tace
"Eyeee... Lalle kin koshi Fure... Uban waye
gatanku a garin nan? Da sauri tace "Allah, da
kuma...
Marin da Momy ta sau mata mai mot'si ne yasa
ta kasa karasa wa tare da yin baya zata fad'i taji
an rukota da Hannu da yawa.
Sanye yake cikin farar "suite" da "purple" d'in
y'ar ciki, sosai yai k'yau, da ganinshi Naira ta
zauna mishi, ganan fatar nan tai k'yau... "Ya
Suleiman, cikata Ahmad d'in yai,dan Ya Suleiman
yafi rukota, da gudu maryam ma tai yo wajen shi,
kwai sai suka ruk'unk'umeshi tare da sakar mishi
kuka. Hannu yasa d'uk ya zagaye kafad'un su,
har wani ka'rkarwa jikinshi yake,tuni ran y'an
maza ya tashi.
Cikin Azama zai gun Momy Fure ta rike shi, kai
take girgiza mishi hawaye na zuba,ganan kukan
dan Maryam ya karad'e parlourn, kawai sai ya
rint'se ido, tare da cije le6e.
"Muje, kan na aikata kuskure Maryam, Furera
d'akko shiga ki fito. Kai ta sunkuyar, kan ta dago
su kan Ahmad, wanda idonshi rintse bazaka gane
halin da yake ciki ba.
"Ahmad, ka ban izinin fita dan Allah.
Ido a rint'sen yace "ki bi umarnin su Momy, ki je
gida Furera, kije...
Kawai ya juya ya fice a parlourn cikin sauri.
Ido ta rint'se, wato taje? Kawai sai ta k'ada kai.
"Sai ai gaba ya sallama ki, Huwaila tace "kuma a
bar mana yara.. Harara Maryam ta sakar mata,
"ko baku fad'a ba, dan mu kad'ai aka kawo
mu,babu su cikin garar auran mu.
"Ku barsu Fure,ku saman a mota. Wajen Hasna
Fure tai, tana a k'wance ta fara ko'k'arin goyata
Rukayya tazo, "bakiji ki bar mana yara ba aka
ce? Tana jin tana ko'k'arin d'auke ta ta dago a
tunzure ta sau mata mari, "uwar kice tai min
nakudar da zan bar muku yara na? Eh? Toh naga
wanda zai t'sayarni in ya haifu.
Jan Rukayyan Aunty Jidda tai, "ku k'yale su suje,
mey za kici da yaran bare a huce a kanki?
Ko ta kansu basu kara yi ba su Ada sukai waje
da sauran, fure ta d'akko hijab, yayinda d'an
gidan Maryam ke t'sala kukan ta d'auke shi,
t'sawa ta daka mishi, "ai ba inda zaka bini
yaro,tuni ta yakice shi tai waje,kasa yai yana
bori da kara jiniyar kukan shi.
A bak'in gate Fure ta dago tana k'allon Ahmad
dake cikin motarshi a k'ulle, da sauri ta d'auke
kai ganin zai k'allota ta shige mota.
By
Feenat Ja'afar.
庐NWA.
9/29/16, 2:59 AM - Queen Safiyyert馃憫: "JUYA" 漏 Feenat Ja'afar. 50_Suna ko'k'arin jan
mota sai ga nan Muh'd yai sauri fita a tashi yazo,
t'sayawa ya Suleiman yai tare da K'awar da
kanshi, tuni Maryam ta k'ank'ance ido, kofar ya
bud'e, "Ya Suleiman ka'r kai haka, "Maryam ka'r
ki tafi, dan Allah Aunty Furera kuyi hakuri, yanzu
AAA ya kira ni, mey yai zafi haka?... "Ka shiga
daga ciki zasu kora maka bayani, sannan tafiya
kam nayi na gama, wallahi ka ma biyo ni da
takkadda ta.. Murfin motar ta ja, tuni Fure ta sau
kuka lokacin da Ya Suleiman ya ja mota, shi kam
Muh'd ya ma kasa komai. Da sauri ya juya jin an
dafa kafad'arshi, AAA ne idonshi yai jajir, "ka
shiga ka d'akko yaron ka ciki yana kuka, ka'r ka
kula kowa,kawai ka fito mu tafi, kai ya k'ada
mishi. Rukayya ya samu tana k'wadawa Abulkair
t'sawa... "Dallah yi mana shiru agun... "Tunda ta
barka kowa ma ba mai d'auka, irin t'siya da
talauc.... Tass, da sauri suka jiyo,wanda ba shiru
Rukayya ta dafe gun mari a ka'ro na biyu yau,
tuni Abulkhair yai shiru. Ilahirin Parlourn sun
zuba mishi ido, sam shi baida fad'a, asalima shi
mai bark'wanci ne, sam zai wahala kaga bacin
ranshi, tuni sai ya sauya musu kama. "Ashe
rashin mutuncin ki ya kai haka? D'an nawa ne
gadon t'siya? "Muh'd, mey nake gani? Matar
Yayan naka ka mara?... "Ta Allah Aunty Jidda da
mari ne kawai, da wallahi sai nai kasa kasa da
ita a gidan nan.. Charaf Huwaila ta chafe, "Aunty
Jiddan? Cikin fusata yau yo kanta, da sauri ta
nufi bayan Momy, kawai sai ya sunkuci d'anshi
yai hanyar Parlour, "Yau na tabbatar Mama Uwa
ce Momy, kuma Maryam kamar ta dawo ta gama,
dan ba mai raba min aure ban shirya ba. Zaune
suke ya Suleiman na t'sara ma su Umma da
Abba abinda ya je ya tarar, "G'wara da bakai
hukunci ba Sule, Allah ya muku albarka, ki bar
kuka uwata, d'uk na halili mai kishin iyaye ne,
tabbas anzo gabar da bazan hana ku k'ar6ar
y'ancinku ba, kuyi hakuri, Allah ya raya muku
yaran ku,kema Maryam banso kin bar musu
yaron ba sam, bari na koma gun aiki, ku kara
hakuri. A gado Umma ta k'wantar da Hasna,kan
ta d'akko Hussein da Hassein dake parlour. A
hankali Fure ta zame kusan Hasna ta
k'wanta,d'uk idonta yai mata nauyi dan kuka,
k'allon yaran kawai take hawaye na zubar mata.
A hankali ta kai hannun kan sumar kan Hasna.
K'allonta Umma tai cikin tausayin y'artata, tana
fatan wannan ya kasance cikin karshen kuncin
rayuwar ta. A gefe Maryam ta zauna. "Kuka
bazai miki magani ba Fure, kar kisa damuwar su
har ta ja miki mat'sala, kinga kina da d'anyan
jego, Allah zai bi ku hakkin ku ne kuna zaune..
Kai Maryam ta k'ada, "Allah Umma na hakura da
auren nan, wallahi har Muh'd na t'sani ganinshi
balle danginsu... Hawaye ta goge a karo na farko
tun faruwar abin. Shiru Umman tai, tasan yanzun
d'uk suna a cikin fushi ne, sai ta tashi ta basu
waje tare da nufar kitchen dan d'aura ma Fure
ruwa. A gaban Mama suke bayan sun t'sara
mata abin da ya faru, dak'yar Ummi ta goya
Abulkair sukai waje don rarrashi, tamkar yaro
haka AAA ya d'aura kanshi kan kafar Mama yana
hawaye bayan ya gama t'sara mata. Shikam
Muh'd yana a gefe sai fad'in Allah kawo Abba
yake. T'sam Mama tai,tabbas lokaci ya yi da
zata takawa Momy birgi, ko Abba bai d'au mataki
ba a wannan karan zata t'serar da mutuncin
sirikanta, dole su zamto y'antattu cikin gidan
nan.. Dole ne wannan. By Feenat Ja'afar.
Assalam Alaikum warahtullah.. Ku diba wannan,
sannan ai min affuwa, zan d'an yi tafiya,Kila ku
jini inna samu time... In anji chilu toh sai na
dawo... Luv you.
Like 路 5 路 Reply 路 Report 路 Ma
9/29/16, 3:00 AM - Queen Safiyyert馃憫: "JUYA" 漏 Feenat Ja'afar. 51_Dawowar su kenan
sukai bangaren Mama, Muh'd na ganinsu ya mike
yai waje,yayin da AAA yai saurin goge
idonshi,kan ya d'aura bayan Muh'd, da k'allo
Momyn ta bishi, bata ta6a ganin AAA cikin
yanayin nan, sannan koh sannu da zuwa bai mata
ba,asalima ko inda take bai k'alla ba, ita kam
Mama kai ta kawar,da hannu Momy tai ma su
Aunty Jidda suje bangarenta. Kamar kullum ta
fara zazzage ma Mama kan wai Muh'd ya mata
rashin kunya akan Matan su marasa mutunci...
Sai balbali take,"in na zartar toh ta zaunu gidan
nan, basu ba dawo mana sai sun san mutuncin
mu tukun... Murmushi Mama tai,kan ta k'allota a
ka'ro na farko tun t'sawan shekarun su kuma ta
tanka. "Hajiya Maryam wane mutuncinku ne yai
saura gunsu da gaba kike tunanin ya karu? Iya
kok'ari yaran nan suna miki biyayya ka'r ma
Matar Ahmad taji bayani, wanda nai imani koh
manyan sirikan gidan nan basa miki, haihuwa tai
har t'sawan k'wana biyar kan kukaje ganinta,
d'uk ke ya kamata ace kin fara zuwa ganinta ko
dan irin gorin da kuke mata dan bata haihu,
bazan boye miki ba, a gaskiya banjin sam dad'in
irin abinda Furera ke fuskanta a gunku sam...
Cikin mamaki ta k'allo Maman,kan cikin fusata da
isarta ta t'sayarta,tuni suka fara kace na
ce,sabon lamari,wanda sam ba halinsu ba. "Sam
ya isa ikon,dole a barsu su wala kamar d'uk
sauran sirikan gidan nan.. Safiya tunda kina
neman ja dani,toh naga wanda zai dawo mana
dasu gidan nan, yara ni nake iko dasu ba ke ba,
dan ni naci fitsarin su da kashinsu, dan haka ba
mai nuna min isa kansu... "Hajiya Maryam kamar
sun dawo sun gama ne, kuma kisa ido.. A fusace
momyn ta tashi, "wa ya isa dawo dasu gidan?
T'saye itama Maman ta tashi, "ni Safiya da kaina
zan dawo da sirikaina gidan nan, karan nan kin
kai ni karshe kiyi hakuri... ''Safiya sam,kar ki ma
fara, ki bar Maryam tai son ranta... Abba da
Muh'd da AAA ne t'saye bak'in parlourn.
Murmushi momyn tai ma Mama lokacin da su
Abban ke karasowa, ita kam Mama kai tai kasa
dashi,tasan Momy ita ke da fad'a aji ko agun
Abban su AAA, amma dole karan nan ta nuna
itama mai iko ce, sai d'ai da mamakinta taji Abba
na fad'in, "Wanda yace su tafi shi zai dawo dasu,
Maryam da kafarki nake son ki dawo da yaran
nan d'akin su... Cikin mamaki suka k'alleshi,
barin Momy da ta cika da mamakin Abban,Muh'd
harda g'yada kai da murmushi. "Sam banga aibun
yarinyar nan ba Furera, tana kula damu,gata da
kok'ari, amma tun ba yau ba nake mamakin
yadda jininta bai gamu da naku ba. "Sosai zan
bata ran d'uk wanda zai fara tarwatsa gidan
ya'yana, ina umartarki da kije tun muna sheda
juna ki dawo da yaran nan, Tashi yai kamin ya
k'allo Momy, "kinji na fad'a miki...ya k'arkade
rigarshi da bambami ya fita,yana mai kara sanar
da Momy zancen shi. Da d'an harara ta k'allo su
Mama, "Allah ya kiyashe ni biko wallahi, yau
naga t'sant'sar butulcinki Safiya, kuma in nice ba
ni ba yaran ki, ka'r in kara ganin keyar wani
sashe na.. D'uk ki jijasu na bar miki... A fusace
tai hanyar fita AAA yai saurin binta, "Momy abin
bai kai haka ba pls.. A fusace tace "ka'r na kara
ji ka kirani da Momy, ban haifeku ba, da harara
tabi mama kan tai waje, binta zai kara yana
k'allon Mama, kai ta k'ada mishi, hakuri ta basu
kan sui hakuri, sannan ka'r su kuskura fara yi ma
Momy rashin kunya kan Matan su, su bar komai
hannunta, sannan in ta huce su lallasota,kai suka
k'ada mata. Huci take tamkar asman ta zata
tashi, da