BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   48 / 51

141K to 144K   out of 150.2K words

Da waye Marwan a zuciyanta, allow the 2 of them to figure out wat they mean to each other azukatan su, wani soyayyan bayan saki yake farawa, this is a new love story trust me it will bloom, zamu cigaba da kula da ita even though she s with her Mom cinta shanya da komi na kanmu she s still our wife Abba yace  hakane, Alhaji Hamza fa yakamu "

Mami tace tura emojis na dariya tace  kaiko tsohon sojan tuzuru I will be happy idan Maman

"Amirah ta yarda ta auresa Abba yace  nima wlh, gamu mun iso gidan bari agama komi I will come back home to check on you Mami tace toh."

YANDA MARWAN YASAKETA YADACE???

ME KUKE GANIN ZAI FARU DAZAISA MARWAN YADAWO DA ITA???

YANDA YABAR KASA KUNA GANIN AKWAI SECOND CHANCE FOR AMIRAH DA MARWAN???

WHAT DO YOU THINK WILL HAPPEN GUYS???

EPISODE

Within a blink of an eye is just like from farin ciki dayake ciki sosai yakoma bakin ciki da Daddy ya sanar

dashi Marwan yasaketa he was extremely happy tuki yake amman yaji kaman yabude motan yafito but jin duk abinda ke faruwa ta waya da yanda yaji muryan Abba tawayan yana gayamasa sauran shi shima sai an kamasa yasa hankalinsa yatashi ya katse wayan dasauri ya jefar a dayan seat na motan yayi wani kalan ihu fuckkkkkk! I said fuckkkk! Yafadi cikeda bacin rai yawani dannama motan wuta bai dire ko inaba sai gidansa yanaso yaje ya kwashe duka kayansa na wajen yadan gudu wani waje na few days duk bala insa baison police su kamasa he hates police station that is one of the reasons dayasa yaki practicing law zuwa police station zuwa gidan yari duka ya tsaya tadanai da anxiety yake awaje yayi

parking motan ya danna key gate din yabude yashiga dasauri.

Harda dan gudunsa yayi gaban flat din yasa key zai bude dakin kawai yaji dakin abude mamaki abin

"yabasa yarinyar nan bata tafi ba, bacinrai yaji kan bacinran dayake ciki kawai ya murza kofan yashiga ciki hada ido yayi da Precious dake zaune a tsakiyan falon tadaura kafa daya kan daya ga bowl na fresh"

water melon datake sha dawata yar karaman wuka ta kunna tv tana kallon wani Korean drama tajuyo ta

"kallesa tawani dauke kai tana rolling idanu, kai wani zafi Saleem yaji ko kofan bai tsaya rufewa ba yataho"

"da gudu gabanta ya tsaya yawani fizgota yace  bana gayamiki kibar gidan nan kibar rayuwana ba babu tsoro kodaya akan idanunta Precious tace  that can never happen bayan ina dauke da danka zama daram wallahi! Ai nasan kagama gantalinka still saika dawo gidan nan, Saleem I m not leaving this house bayan ina dauke da cikinka abu yakawo masa wuya yace  ni nataba cemiki kimin ciki? Bana baki kudi akai akai kisai magani na wanke sperm ? Wani kallo Precious tamai tace  kamaidani yar iska zan dinga zuwa shan maganin wanke mara salon ya kashemin kwayoyin haihuwa kai ubanme yahanaka sha ai kaima zaka iya sha kullum vakada aiki sai ci ka kawo acikin mutum baka taba iya zubarwa awaje Wawa kawai! Baki Saleem yabude mamaki yakashesa yakalleta yakara yace  ni kike cema wawa? Saiyawani duko yakawo kunnensa saitin bakinta yace  please maimaita abinda kikace just now Precious tsaki kawai tayi takoma tazauna kan kujeran tamika hannu tana daukan bowl na fruits nata da wukan tace  I don t have your time Saleem yanzun nan nagama amai, I m having nausea tawani ja bowl din tadaura kan cinyanta ta dauki sliced mango da wukan takai baki tana sha tana kallon tv tana mikar da kafa Ya Allahu! Saleem tunda yake baitaba ji abu yabata masarai kalan yanzu ga haushin an kama Daddy ga wannan mayyar dake neman sa yahadiye zuciya yamutu wai ita mai ciki baiyi wata wata ba yawani fizgota yana kiba wata mummunan duka akai plate na jikinta na fruits ya bare while wukan dake bakinta danta kai fruits kenan yawani karceta a gefen lips dinta kawai ya yage sai jini tai wani ihuuuuu tana kokarin magana magana bai fita da kyau ba sabida gefen lips ya yage iska ragejewa yake wani zaro idanu tayi tai ihuuu wayyyyoooo yawani daga wukan zata chakamai Saleem yawani kama hannunta ya murda ko tsohon jinin da bakinta keyi baiyiba lips dinta ya yage har kumatu yace  ni zaki chakama wuka dan gindin ubanki ya kwasheta Precious tazube akasa daga ita har wukan tana wani kalan ihuuuu, Saleem yayi tsaki yana kallonta yana huci yace  sainaci mai danne uwarki da asuba Shegiya mai jiki kaman na"

"gwaggon biri, ki tashi kibar gidan nan kafin nafito yana maganan yawuce abinsa staircase,"

Precious tabisa da kallo tana kuka tanakai hannunta tana taba gefen fuskanta ta wajen lips dataji a yage

"har gum da hakoranta take tahowa tace  Jesus Christ! Maganan baya fita sai iska yanda tarude bamata jin zafi, dan kwalin kanta tadauka ta chukuikuye ta daura kan wajen sAbida jini yadena zuba zuciyanta yakoma saman kanta bata tunani da kyau ita zaima tabi a fuska bakin nan sai dinki haka fuskanta zaiyi tabo kaman na mai bullen magi har abada idan ta yarda Allah ya tsine mata wlh itama saitamaj tabon da babu macen dazata kara sonsa aduniya mai tsoron amutu gawan fari kawai ta wuce sama tana rike da wukan gam a hannunta tana tafiya kamna basamudiya tawuce sama tabude dakin datasan anan yake tana budewa Saleem dake tsaye wajen wardrobe yajuyo yakalli yanda hannunta daya ke rike da tsumma a kumatunta duk jinin dayan hannunta rike da wuka ya zubar da kayan hannunsa kasa yace  Au baki daddare ba kawai yataho da zafinsa dudda kirjinta na bugawa itama shigowa dakin tayi tayi, Saleem yashiga tahowa da sauri a zuciya yana zuwa dab da ita yakai hannu zai kamata kawai kaman fatalwa Precious tai squatting ta duka gabansa tashi daya takai wukan gabansa jikake kiiiiiii! Jallabiya ce ajikinsa, wlh cinyansa taso yankawa ashe babu boxer jikinsa haba saiga wukan tasauka gabansa da jallabiyan da gabansa jikin scrotum dinsa ya yage kiiiiii gindinsa na lilo zai fadooooo kasa! Saleem yayi wani irin mummunan ihuuuu na azaba wanda tunda aka haifesa baitaba yiba yana kallon jini yanda yake feshi awajen kaman an bude shower, jefar da wukan Precious tayi jikinta nawani kalan rawa bata taba daukan"

wukan nada laifi hakaba ta yage jallabiyan tass tana ganin yanda buransa ke lilo saura kiris takarasa

yankewa ta fadi kasa kawai yar yadi na nama ne yarike buran from falling gabaki daya yarabu da jikin

Saleem.

Kawai Precious tajuya ta kwasa a guje kafin dan mutane yamutu tana gidan straight tasha zata tafi

"tasamu mota sai kauyensu, Saleem na ihun in trauma da tsoro gashi yakasa komi baimasan mezaiyiba ganin gabansa na lilo ta yanke baitabajin fear wani kalan usulin tsoro a ransa kaman nayau ba, ihuu yake.  Marwan! Marwan! Marwan! Yashiga kiran sunan Marwan& ."

TO JAMA A SAIDAI MUCE INNALILLAHI WA INNAILAIHI RAJI UNA!

MARWAN SALEEM NEEDS YOU???

DOCTORS GABA YA YANKE YANA GYARUWA KUWA???

GA HOTON SALEEM DA YANKAKKEN GABANSA!!!

GUYS ARE YOU HAPPY DA UKUBAN DAYA SAMI SALEEM????

YANZU DAME ZAICI AMIRAH DAYAKESO YA AURA???

JAMA A AKAMO PRECIOUS TA NAKASA MANA SALEEM

GUYS OFF DAY TOMMOROW AND MONDAY!

EPISODE

" Marwan, Marwan, Marwan help me zan mutu, Innalillahi wa innailaihi raji un, Astagafurallah"

"Astagafurllah, Allah natuba, natuba wlh Allah natuba, Marwan, Marwan where are you? Saleem was totally traumatized ganin yanda jini ke feshi daga jikinsa kai baimasan mezaiyiba, abu yatuna da Marwan yataba fadamai, duk inda akwai blood loss due to an accident ko incident kodai anything kafin asalin ciwo yakashe mutum blood loss ke kashe mutum, so dazaran you come across wani incident da jini ke tsayaya your first action is kayi kokari ka tsayar da zuban jinin dan dazaran jinin jikinka ya kare katashi aiki, tuna haka Saleem yasa ahaukace yace  okay Marwan natuna, I remember Bro, i remember kaji Marwan dina yayi maganan yana yaga rigan jikinsa yanaji ajikinsa karfinsa natafiya alamun jininsa yasoma kasa yakalli gabansa saiya daga kai dasauri yadena kallo, ya daure yakai hannu dayake rike da rigan jallabiyan yadaura agaban nasa wani ihu yayi yana wani kalan wawan zubewa akasa sabida radadi na ciwo da azaba baimasan mezaiyiba ba ko mutum daya a gidan nan Precious ta gudu wayansa naman gado baisan wazai kiraba kawai sai actions na rayuwansa suka dinga dawomai idanunsa na karancewa yace  Ya Allah mutuwa tace tazo? Muryansa yakara kankanta yace  wutan jahannama zanje? Ahankali yace  zare raina ake saisa nake cikin azaban nan? Annabi yace zare ran wanda ba muminiba nada azaba sosai, sannan Annabi yakara fadi a hadizi Allah baya karban tuban wanda yazo gargara yayi shiru yanajin wani pain na azaba dabai tabaji ba yace  Ya Allah can I ask for one last chance? Namaka laifuka dayawa, shan giya, mata, na cutar da yayana, na cutar da Marwan nayi abubuwa da dama, dalilina aurensu yarabu and immediately Ya Allah you are punishing me this is a sign cewa you re really angry with me, Ya Allah dan Allah kayakuri, just give me one last chance natuba, Ya Allah karka kasheni yanzu, kamin Rahama kadubeni ka aikomin dawani taimako nak& &  idanunsa suka shiga rufewa kawai lubbbb"

ya sume!

Daidai ana shigowa gidan security gate na anguwan ne suka zo aka shigo gidan saida Precious tashiga

mota jikinta na rawa tana tuki zata wuce tasauke glass da muryanta da baya fita takallesu ganin kallon

"dasuke mata jikinta duk jini kawai ta taka mota ta arce aguje mutum daya yabita dagudu, ganin da"

motan Oga Saleem tafito daya wucesu yanzun nan ba a dadeva suka kwasa da gudu sai gidan.

A sama sukaga Saleem tsirara a sume ga jallabiya agabansa daya jike da jini sukai salata aka daukesa aka

fito compund babuma mitar da za a sakasa aka shiga kiran makota nan da nna aka ç1ka aka kawo mita

aka sakasa sai asibiti security na bude wayansa yana neman number yan uwansa Allah yasa babu password wayansa Yaya aka gani a dailcalls nasa aka shiga kiran Abba.

Kira uku security sukamai Abba bai dagaba daidai sunkai anguwan su Ammi suna parking Alhaji Hamza

"yace  kadaga mana cikin fada Abba yace  Saleem ne fa nace masa me Alhaji Hamza yace  kayakuri kadaga dan shiru Abba yayi har wayan ya katse Alhaji Hamza yafito yabudema Ammi baya suka hada idanu dasauri Ammi tadauke kanta sabida yanda gabanta yafadi tafito yakalli Amirah dake kuka har lokacin yace  come down daughter ko kallonta Ammi batayiba tace  nagode Allah saka da Alkhairi takalli Abba tace  Alhaji mun gode kwarai atayani ba Mami hakuri Abba yace  bakomi murmushi tayi tawuce cikin gida Amirah tasauko Abba yabita da kallo tabasa tausayi tawuce ciki daidai wayan nasa Nakar a ringing cikeda fada yadaga yace  hello security yace  ahh Good afternoon Sir, this is Mr Sunday GRA line 4 Chief Security please Sir are you family to Mr Saleem? Abba yadanyi shiru saiya kalli Alhaji Hamza daya shigo motan saiya danna wayan a speaker Abba yace  yes I m Sunday yace  you need to come to General Hospital Emergency ward right now, your brother is in critical condition! Dudda Abba na fushi da Saleem amman saida yace  what? How? I just finished talking to him few minutes ago, what happened to him? Alhaji Hamza ya kunna motan ya buga mata wuta suak dauki hanya, Sunday yace  eh toh, muma cikin few minutes yazo yawuce mu the next thing mukaga his wife Madam precious tafito duk jini jikinta with his car with truer to catch her she run away, mukaje gidan we met him unconscious naked with his manhood cut with a knife! Abba yace  what! Wani mugun bitki shima Alhaji Hamza yaci Allah yasa basuyi hatsari ba kafin yakara karama motan wuta Abba yace  innalillahi wa innailaihi raji un& .. kawai yashiga maimaita kalman yana sauraran Sunday nabasa labarin komi daya faru ahaka sukakai asibitin da gudu Abba yasauko ya shiga hankalinsa yatashi, almost all Doctors na hospital na General ana kan Saleem da qualify surgeons this is case da ba common ake samuba gaban namiji an yanka ance matarsa ce ta gudu Abba baidama baki yace karuwansa ce, basumaga Saleem dinba but an"

debi jininsu.

Jikin Abba yayi sanyi kawai alhakin Marwan da Alhakin Amirah da Alhakin aurensu daya raba ke binsa ai

"duk wanda yakibin Allah wlh sai Allah yakaya maka darasi in his own way, har karfe 6 suna asibiti Saleem"

"na theatre, wuraren 7 babban surgeon din yafito yazo gabansu Abba dake kallonsa, anatse Abba yace"

" Dr how is he? Dan ijiyan zuciya Dr yasauke gaban Abba yabuga, Dr yace  I m sorr& &  gaban Abba yakara bugawa yakama hannun Alhaji Hamza dasauri, ganin haka yasa Dr yace  no he s alive Alhaji, kawai we couldn t save his penis, dudda mun maidata mun dinke amman yabata lokaci sosai kafin suzo asibiti some nerves sun riga sun mutu, so his penish will never ever work again, bazai kara iya saduwa da mace ba nor ya iya haihuwa, he s not a man anymore he s just a human being! Kai jama a maganan yataba Abba, imagine likita na gayamaka kaninka ba namiji bane yanzu, yanzu mutum ne kawai shi, to asalin abinda yasa ake kiransa namiji ya mutu, he s just a human being, jama a muji tsoron Allah danko Allah yatashi kamaka yasan the best way yakamaka ya hukunta ka, bura shine abinda Saleem yafiso ajikinsa kullum kaikayi take masa yayi iskanci da ita da Allah yatashi kamasa kuma da itadin yakamasa"

Allahu Akbar! Allah ka gafarta mana kura kuran mu.

EPISODE

"Shiru shiru Maman Baby bataji Daddy ba har dare, hakan yasa tashiga kiransa amman ina shiru kakeji,"

"wayansa baya shiga kwata kwata, hankalinta yatashi, wasa wasa har dare shiru, wasa wasa har wajajen karfe goma bataga Daddy, gashi ita batada number Saleem, ko number yaran daya samo dazasu masa aiki, kishi da komima damunta yake sanin yana tareda Ammi, sai zuba uban ashar take tana tsaki, bacci"

yagagareta har karfe shabiyu nadare daga baya bacci ma yasoma saceta anan falo kan doguwan kujera.

Around 2 nadare motar Abba dayake ji da ita tazo kofar gidan horn akayi har yau Abba yaki dauko mai

"gadi da kansa yake budema kansa horn din yasa Maman Baby tabude idanu dasukai ja tace  yau bazaka fito ka bude gate din dakanka ma tabuga tsaki tabude kofan falo tafito tazo wajen gate din kai tsaye tashiga bude kofan batare daya leka ba tana budewa ta wuce gefe motan yashigo da gudu tana masifa tace  eh kana tareda tsohuwar matarka ko kirana bakayi kama katse wayan ne iyye yanzu kadawo ka banni da bude maka gate mutum sai bak1n mako menene a dauko mai gadi tayi maganan tana maida gate din tarufe tana juyowa taga wani mutum tsaye abayanta yarufe fuska da mask ya danno mata bindiga ya saitata, wani zaro idanu tayi gabanta na faduwa zatai ihu da murya na boss yace  if you shout I kill you tsurewa Maman Baby tayi jikinta na mahaukacin rawa sosai takasa magana bata taba ganin bindiga ba sai yau, kawai saitaga an bude bayan motan maza biyu sun shigo suma duk fuskansu arufe ga"

"bindigogi hannunsu, Mutumin yasa hannu yaja hannun Maman Momi yace  let s go fitsari har"

"kufcemata daga gaba yayi tana tafiya yana zuba akasa face  Innalillahi Innalillahi, yau nashiga uku shigo"

"da ita falon akayi aka wani jefar da ita tsakiyan falo dukansu yan fashin _u uku suka tsaya kanta aka kara bindiga uku akanta Maman Momi tace  Auzubillahi Mina shaidanir rajeem daya yamata ihu yace  ina mijinki yakesa kudi? Ina kudin da Saleem yabasa? Wani zaro idanu Maman Momi tayi zata bude baki kawai daya yasa bindiga a bakinta cikin kakkausan murya yana kina furta karya zan harbeki abaki sai bindiga nan ta bullo ta keyanki mutuwa direct so ki tabbatar gaskiya kike fada, ina kudaden suke ?"

"Maman Momi nawani kalan ijiyan zuciya na tashin hankali da bindiga a bakinta still tace  duuukinsa&  maganan ma baya fita daga bakinta da kyau sAbida bindiga kawai suka kamata suka daga suka sata agaba let s go, sama sukahau dakin Daddy tabude tashiga suka suka shiga, daya na tsaye da ita tamusu alamu ashiga neman kudi nan da nan aka shiga neme neme ashe haka yan fashi keyi hatta katifan gado saida suka daga suna farke yadin katifan komi na dakin saida suka bude aka kwashe kudin akwai tin tasss takardun, agogo laptop duk wani abu na dukiya saida suka dauka da ATM card dinsa dake guda dan fashin yace  muje naki dakin dakinta suka wuce tana ijiyan zuciya gwalagwalan ta suka kwashe tasss da kudade harda wayanta har dakin yaranta suna ciki yauma itada Daddy suka turasu gidan Baby su kwana"

sabida aji dadin rayuwa yau.

Babu abinda basu daukaba yace  kuje ku loda a mota search the entire house atare sukace yesss sir

suka wuce suka fita Maman Baby sa jikinta ke rawa yakalla sai kawai yasa hannu ya juyar da uta yana daga doguwan riganta sama Maman Baby tace  innalillah& & . Bindiga taji saman kanta yace  ko tari kikamin saina kasheki wlh kimin shiruu

Kai Maman Baby taga tashin hankali wai da tsufanta itaba ba yarinya bace shekarunta kusan daya da

"Daddy classmate ne su tun zaman1n secondary school tanaji tana gani dan fashi ya shigeta kawai yahau sosokata duk yanda taso ta daure takasa sai kukan bak1n ciki tsofai tsofai da ita wani yake mata fyade kusan minti goma yayi yajuye mata shi ciki yaciro abin yamaida wando sannan ya fincimeta yasa bindiga akanta yafito da ita, suka sauko falo duk sun gama

48 / 51