BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   4 / 51

9K to 12K   out of 150.2K words

tashi ki amsa kafin Dr yafasa baki yaje yaba wasu, maza ungo ahankali ta shiga motsi amman taki ciro fuskanta Ammi ta kamota gentle tafito daga jikin Ammi kaman mai tsoro Marwan ya tsareta da idanu dudda side na fuskanta kadai yake gani, takalli Ammi, Ammi tace  maza amsa Dr yana baki Ammi tai maganan tanadan juyoda kanta, ahankali Amirah tajuyo ido da ido tayi da Dr Marwan for the first time ya tsareta dawasu kalan idanu dake cikin glass, wani iri taji a feeling da batasan meba sai kawai takoma jikin Ammi da gudu tai lamoooo tadauke idanunta daga fuskansa tana kallon chocholate din, ahankali Marwan yashiga tahowa dab dasu Amirah ta runtse idanunta da gudu tawani irin kankame Ammi, ijiye chocolate din yayi a gefenta sannan yajuya Ammi tace  Iyye Dr yabaki chocholate bakice kin"

gode ba daukan chocholate din tayi tarike gamgam a hannunta.

Komawa seat nasa yayi yazauna ahankali saiya dago kansa ya daura idanunsa akansu kanta fuskanta na

kirjin Ammi ga chocholate din tarike gam saiya maida kansa yayi rubutu yadanna wani bell saiga nurse tai knocking tashigo office din yabata wata yar takarda yace  I need this test done on her nurse tace  toh sannan yakalli Ammi anatse yace  first thing first we will run some test and know why she s

"running temperature nadaurata kan treatment before we address her main issue, I want you to go with"

the nurse amata test yakalli nurse din sannan yakalli agogon hannunsa yace  ASAP I need to be

somewhere dasauri tace  yes Dr tashi Ammi tayi tana kamata tace  muje Amirah chukuikuye Ammi tayi suka wuce suka fita daga office din Miemie na ganinsu ta taso tace  Ammi me Dr yace .

Ahankali Ammi tace  test zamuje ayi mata yanzu Miemie takalli chocolate dake hannun Amirah tace

" laaa waya baki chocolate dinnan mai tsada Ya Amirah ? Nurse dake jinsu tayi dariya tace  haka Dr M ke rabama patient gift, saisa patient sunfi sonsa daidai nan sukakai lab nurse tasa amusu test din tace  kawo hannunta Madam Amirah na jikin Ammi, Ammi takama hannunta dake free ta mike tace  gashi Miemie dinga mata magana inba hakaba bazata tsaya ba mai deban jinin ya kulla roba a hannunta saiya saka hannunsa yakama hannun nata zai saka allura Amirah tazabura tajuyo da kanta tana ganin allura tawani kurma ihu zata tashi Ammi tace  saikun tayani riketa ta tsani allura yarnan dasauri nurse tasaka hannu suka kamata, bawai fuskanta akwai tsoro bane but kawai bataso allura ne da kyar suka riketa akaja jinin aka saki hannun, Ammi tace  yakuri yakuri ta bubbuga bayanta Amirah tai lamo ajikin Ammi tana sauke ijiyan zuciya tana kallon chocholate din na hannunta, Ammi najin yanda kirjinta ke bugawa dimdimdim, waje suka fito suka zazzauna Ammi tadauki Fanta daga jakanta tace  sha Fanta bakici komiba wlh Amirah gaki bakida lafiya eh turewa tayi zata komar da kanta jikin Ammi, Miemie tace  bataso ne Ammi saita kawo fuskanta wajen na Amirah itama ajikin Ammi tana kallonta tace  zakici wara na sayo miki ? Dan bude idanunta kadan Amirah tayi tadaurasu akan Miemie kaman mai nazarin fuskan Miemie, Miemie tayi wani murmushin jin dadi ganin yau Amirah ta kalleta wlh inhar Amirah tabari kahada idanu da ita to kanada luck suna wattanni Amirah bata kalli kwayar idanunta ba amman yau ta kalla, dasauri Miemie tace  yauwa fadamin kinason wara na sayo miki? Mai yaji da cabbage? Shiru tayi tana kallon Miemie sosai batako kyafta idanu, Miemie tai wani murmushin jin dadi tace  Ammi kinga yanda Ya Amirah ke kallona kuwa yau, in sayomiki ? Lumshe mata idanu Amirah tayi ahankali tabude tareda dan motsa kai kadan alamun eh, dawani irin sauri Miemie tace  yesss, Ammi bani kudi nasayo mata tace zataci Ammi batai musu ba dan tadamu yanda bataci abinci ba tabata 500 Miemie ta"

karba tawuce tafita taga masu wara achan waje.

"Suna zaune awajen Nurse tazo da result na Amirah tace  muje ga result dinta, yafito tashi Ammi tayi da"

"Amirah dake jikinta sukai office din har lokacin chocholate din na hannunta, suka shiga office din da sallama, this time babu wanda ya kalla cikinsu, nurse ta taho tabashi result din ya karba, yana duba lab report din, Ammi saita sake zama bakin gadon, Amirah na jikinta ita a tsaye this time taki zamama, gama kallon result din yayi saiyadan sauke ijiyan zuciya ahankali yace  I will love to admit her Hajiya dan faduwa gaban Ammi yayi sosai takallesa dasauri tace  Dr meya ke damun Aminatu da za a kwantar damu ? Calmly yace  calm down Hajiya, bawani babban abu bane amman tanada high malaria da typhoid sosai, which I will zanzo nai admitting nata sabida abata proper treatment dasu antibiotics, high fever awajen yara irinsu dabawai zasu iya bude baki su maka bayanin meke damunsu bane baida kyau kwata kwata, yanada hadari, already ga separate matsalanta zazzabi mai karfi haka yakan damula al amuran kwakwalansu, misali kince tanata dilalar da yawu which on a normal days abune da batayi"

"amman kinga kadan daga cikin abinda zazzabi ke sakasu kenan yi, she s even strong wasu dakeda"

"maleria a level da nata yake can not even stand on feat nasu like this, so can I go ahead and put her on"

"admission sabida mufara mata treatment immediately? Shiru Ammi tayi tana tunani gabanta sai faduwa yake, ance treatment nasu is free but on reality subsidy kawai ake baka ana rage kudi ne but you still get to pay, ko test dinnan da akayi mata saida tabiya amman just 2k tabiya, ina taga kudin biyan na admission? Kuma bata gayama Babansu sun fito ba, atleast su koma gida tabasa hakuri inyaso saisu kawota asibitin tare dudda abune mai wuya amman dai yasan da ita incase kudinta sun gasa sai yakawo nasa kudin, Amirah is strong duk uban zazzabi tanada karfin hali, ahankali Ammi takalli Dr Marwan da tunda yayi maganan ita yake kallo ganin tanata tunani tace  ahmmm, ban sanar da mahaifinta muna nan ba ammm Ammi tadanyi shiru chan tace  Doctor baza a iya bamu magunguna da allurai sai muje gidaba? Ahankali yamaida kansa kasa yana rubuce rubuce yace  za a iya, kawai the best treatment is for her to be on admission muyi observing nata, that s my professional advice as her Doctor, but you can choose abinda you feel is best for her and is more comfortable for you, shan magani agida works but in her case putting her on admission is the best dan shiru Ammi tayi tadan dubi Amirah datai lamo ajikinta idanunta a lumshe tana numfashi sama sama, bakinta har nauyi nauyi yake mata tsabagen yanda zuciyanta baya mata dadi tace  abamu magani muje gida Doctor na sanar da mahaifinta saimu dawo dan jimm Marwan yayi sai chan ya gyara glasses na idanunsa yace  okay yayi rubuce rubuce yadago kansa zai mikamata daganan saiya fasa yataso yazagayo yazo har wajen gadon saiya mikamata yace  allura da magunguna idan kin saya zasu mata allura, please take care of her, watch whatever goes into her mouth, za a baku net kusa make sure sauro basa cizonta, please ki dawo da ita idan jikin bai lafaba gyadamai kai Ammi tayi jikinta yayi wani irin sanyi akwai a way mutum zai maka magana saikaji zuciyanka yayi sanyi, bata taba kawo Amirah asibiti tahadu da likita that seems to care about condition na Amirah and that s very soft ba sai wannan Dr, kawai sai idanunta sukai ja kaman zatai kuka tabude baki zatai magana saikuma takasa tasauke kanta kasa, sauke kansa kasa shima Marwan yayi, ahankali yace  you re not just a strong mother but the best mother to Ameenah!zataji sauki daidainan hawaye ya gangaro a idanun Ammi, tai maza ya share, ahankali tace  nagode Dr, nagode, Allah ya muku albarka yakuma sakamuku da aljanna, bari muje, tashi Amirah Marwan baice komiba yakoma wajen zamansa Ammi tace  muje Amirah tariketa da kyar Amirah ke tafiya amman ta kankame chocholate daya bata sosai, yabisu da kallo har suka fice daga office din, saiya sauke ijiyan zuciya, the mom tabasa tausayi sosai, ahankali yamike tsaye tareda daukan car keys dake saman table din yawuce yafita ta kofan dayake cikin office din har zuwa wajen motansa yabude labcoat na jikinsa yacire yakoma wurga dayan kujeran"

gaba ya kunna motan yaja yafita daga hospital din yana gudu sosai yana kallon agogon hannunsa.

"Phamarcy sukaje allura akamata da kyar, akama hannunta proper dressing, pharmacist din tabama"

Ammi wani cream tace  Dr yace nabaki wannan is for ur face and any bruise zaki shafa shiru Ammi tayi sai chan tace  nawa kenan kudinmu dasauri phamarcist din tace  dressing na hannunta da maganin nan is on Dr shiyace abaku just 3k zaki biya na magungunan ta da alluran ahankali Ammi tace  angode

Allah saka da Alkhairi .

Direct airport Marwan yawuce yayi parking inda yakamata yayi parking saiya fito ya jingina da motan

"yana duba agogo cus yasan yayi latti sosai, vibration wayansa dake aljihu ya shigayi saiyasa hannu yaciro wayan dakenan kiran iphone 16, number da akai saving da Mami yagani saiya danna yakai kunnensa daga dayan bangaren muryan wata yar dattijuwa tace  inada masu daukana fa sunfi a kirga amman duk nace karsu damu sabida kai, ka shanya ni a airport sama da hour daya, nai tafiyata? Dan shafakai yayi yace  sorry Mami patient suka rikeni yana maganan ya katse wayan yakalli building na arrival dake directly opposite inda yake dake cike da mutane wlh ya tsani shiga wajen inbadai tafiya tabiyo dashi wajen ba, sake dialing number Mami yayi tana dagawa ahankali cikin yar karaman murya yace  Mami please kifito dasauri tace  kafafuna sun kumbura sosai is one young lady anan ma ta taimak& .. kit ya"

katse wayan yawuce ciki da dan sauri.

Hamshakiyan Matace zaune akan daya daga cikin kujerun lounge na business class na wajen tai dan

"murmushi takalli yar budurwan dake gefenta da bazata wuce 25yrs ba tace  ko ciwon kai baizo yaji nayi, motanki bai iso ba? Murmushi yarinyar tayi tana danna wayan hannunta tace  zan je da taxi kawai wai motan takashe kanta ahanya Mami tace  ahh baza ayi hakaba, zansa Dr yayi dropping naki, gama shi nan Mami tai maganan tana nuna kofa hakan yasa Ramla tadago da kanta dan kallon wanda Mami ke nunamata, wani irin bugawa kirjinta yayi dummmm! Ganin guy din da Mami ke nuna mata shi Dr yana tahowa wajensu yana sanye da riga da wando brown sunmai bala in mahaukacin kyau, yana kama da Mami sosai, duk yanda take ta yaba kyan Mami tun a jirgi amman namijin yafi Mamin kyau nesa ba kusaba, ga kuruciya ajikinsa, glasses na idanunsa sun kara masa kyau sosan gaske, dogone kuma kosasshe ko kadan ba ramamme bane, a murje yake akuma murde, yanda yake tafiya alone abin burgewane, kana ganinsa kaman samarin nan yan gayu masu shegen kudi, da gata, is not just her kowa na wajen ke kallonsa harda maza, ga kamshin dayake daya cika wajen da dadi, har wajen yataho kai tsaye yaduka gaban kujeran su batare dayayi paying attention to ko mahaluki daya dake wajen ba anatse yakama kafan Mami yana zare takalmin yakalli kafan daya kumbura yataba saiya kalleta, cikin a very gentle soft voice dake cikeda natsuwa ba irin voice dinsa na hospital ba yace  I told you kihuta yau gobe saiki dawo, why don t you listen to me Mami? Dan murmushi Mami tayi cike da matukar sonsa ta karbe kafanta tace  kaga banni Marwan nayi kewan gida me akeyi da garin farare ai babu inda yakai Nigeria dadi a duniya dan dago kansa yayi yakalleta asanyaye batare dayace komiba but damuwa ya bayyana a fuskansa sosai, Mami tai murmushi ganin yadamu tace  kaga I m fine stop making that face for me, ga Ramla she helped me alot a jirgi katayani mata godiya batare daya kalli wacce Mami ke nunamai ba calmly yace  thanks Ramla tabisa da kallo kaman zata hadiyesa zatai magana yamike yana kama handbag na Mamie ya dauka yace  lemme take this to the car nadawo and take you yana maganan yasa handbag nata saman cart da boxes nata kekai yashiga turawa a natse Ramla takara kallonsa"

"zuciyanta yakara melting, now this is a Man dayaci sunansa a man, ga aji ga yanga, ga kyau ga gayu"

"gakuma kudi, bata taba believing in love at first sight ba but wlh wlh is real sabida wannan Dr ya bala in"

"burgeta, and she wants him, har yafice yabar wajen but ko ina still smells like him, Mami tadan juyo takalli Ramla dataga tabi Marwan da kallo tace  kanina kenan which I technically d ana ne, infact some people ma suna dauka nina haifesa sabida yanda muke kama, mu 8 Maman mu ta haifa shi kadaine kuma namiji autan mu, last born, yanada 1yr aduniya ko yayesa ba ayiba mahaifiyarmu da mahaifinsu suka rasu tareda kannina su uku, anbar Marwan g1da za akai su Aminatu asibiti su uku suna zazzabi babban mota yabi takan motansu dasauri Ramla tace  Innalillahi wa inna ilaihi raji un murmushi mai nuna ciwo Mami tayi tace a hannuna ya girma tundaga lokacin, Alhamdulillah gashi nan yanzu ya girma yazama babban psychiatric Dr, da akeji dashi, abu daya kawai yarage Yayi da burina zai cika akansa shine naga yayi aure daidai lokacin yashigo wajen Mami tabisa da kallo anatse yake tafiya one one yazo har wajen zata mike yace  no kizauna Mami tace  menene kuma Dr ? Baice komiba yawuce duk suka bisa da kallo especially Ramla dan Mami kanta ta lurada yanda take kallonsa tai kaman bata gani ba chan saigasa da wheelchair mai kyau yazo har wajen ya ijiye sannan yasa hannu yakamata Mami tace  yau naga abu da kafafun nan fa nai tafiya nazo har nan kaikuma kazomin da wannan abin murya ciki ciki yace  don t put any pressure on the leg Mami, sit ya zaunar da ita, zai turata Mami tace  zamuje da Ramla mu sauketa agidansu kai tsaye yace  who s Ram&  ? Cus shi harga Allah yama mance, Mami ta ballamai harara, tace  zaka fara ko murya chan kasa yace  okay ya wuce yana gungura Mami while Ramla nabinsu abaya rike da hand bag dinta tana jan karamin trolly ta mai kyau dayake tafiya da kansa"

na LV.

"Har sukakai wajen arniyan motansa yabude baya yakama Mami yasata abaya, whispering Mami tace"

" help her with her bag eh Doctor fuskansa bawani reaction amman ransa yasoma baci ba yanda zaiyi da Mami ne kawai tajuyo batare daya kalleta ba yace  leave the bag get in the car murmushi Ramla tayi cikin yar karaman murya tace  thank you Dr baice komiba yaki taba jakan saida tacire hannunta tawuce tashiga gaban mota sannan yadauki jakan yasa shima a booth sannan yazagayo yazo yabude maxaunin driver yaga Ramla ta zauna agaba lab coat dinsa dake wajen tadaga tasa akan cinyanta he wants to tell her ta ijiyemai abinsa ko akasa ne he doesn t mind but sabida guest din Mami ce kawai yahadiye yayi shiru yashiga ya zauna ya kunna motan yaja, murya ciki ciki adikile yace  ina zamuje Mami ? Dasauri Mami tace  yauwa Ramla inane gidan naku ? Murmushi Ramla tayi zuciyanta yayi fari tadan saci kallon Marwan sannan tace  GRA ne Mami, Gaskiya Layout Mami tace  yoooh ai bamu ma da nisa sosai, mu a New GRA muke nan area gaba da ku bai kara cewa kala a motan ba har sukakai GRA, har gaskiya layout din tace  house number 2 har gaban gidansu yayi parking ya danna inda zai bude booth, Ramla tajuyo tace  Mami Allah kara sauki take care of yourself kinji Mami Mami da dadi Ya kasheta tace  to naji, nagode Allah ya yi albarka agida su Mama ko Ramla Ramla ta gyadamata kai tana bude kofa, Mami takalli Marwan da baida niyyan fita daga motan tace  jakanta na booth fa Dr wai bazaka dena bakin hali ba badan yaso ba yabude motan yafita Ramla na tsaye tana kallon booth din batare data dauki akwatin ba dan tasan dole Mami tasa yadaukan mata, jin yabude kofa dasauri ta gyara fuska looking cute, ahankali yazo wajen yasa hannu yaciro jakan ya ijiye mata zatamai magana yawani buga marfin booth da karfi har saida Ramla tadan firgita itama Mami saida tajuyo sannan yawuce yayi gaba yashiga ya kunna"

motan yawani kwana yaja Mami tasaki salati.  Innalillahi wa innailaihi raji un waikai Marwan me haka eh?

Yarinya na kokarin maka godiya zaka buga mota? Your so disrespectful yarinya tagama taimako saikuma

"cikin fada Mami tace  wai inama matan dakace zaka kawo nagani wacce zaka aura? Daman su Hadiza sun rantse mini sunce karya kake bakada budurwa ko daya, yaushe zaka kawomin wacce kakeson nagani? Kaman bazaiyi magana ba chan murya ciki ciki yace  soon dasauri Mami tace  kaci gidanku da soon, kullum soon soon kasan shekaranka nawa kuwa yanzu eh? Sa oninka sun ijiye yara goma yanzu dan murmushi kadan yayi bai sake cewa komiba Mami tadinga mita chan tace  wlh bakaramin sha awan Ramlan nan namaka ba wlh eh ? Tai maganan tana kallonsa sarai yagane so take yayi magana yamata banza, cikeda takaici Mami tace  wai bada kai nake magana ba eh Marwan kaman zaiyi kuka yace  Mami she s not my type, inakan searching murya ciki ciki yace  I dont like

4 / 51