BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   14 / 51

39K to 42K   out of 150.2K words

kansa a asibitin mahaukata just because he s curious about a particular person dayagani acikin sakan biyar? Is he okay? Kodai yarinyar aljana ce? Why is he doing this to kansa? Ward na maza Marwan yabude patients na wajen na ganinsa sukahau clapping Dr M, Dr M, murmushi Marwan yayi yace  hello boys I have new mate for you sai sukahau dariyan mahaukata Saleem yana kallonsu gado ya nuna masa yace  come sit ahankali Saleem yazo yazauna yana kallon mahaukatan dake kallonsa kaman zasu hadiyesa da idanu cikin whispering yace  Marwan must I stay with them what if sukamin wani abu murmushi yayi yana karban hannunsa dan duba pulse nasa yace  we keep our dangerous patient out of sight anyone you see nan is chill so calm down Dan ijiyan zuciya yayi yace  where is your Dr he should be here my now daidai nan wani Dattijo Dr ya shigo ward din, Dr zaikai 40 yazo yace  Hi Dr Marwan Assalamu Alaykum suka gaisa yace  this must be my new patient yabude folder Saleem yace  Hello Mr Saleem sunana Dr Dattijo but you can call me Dr D and I handle chronic drug addicts like you Patient na dakin suka kwashe da dariya Saleem na hade fuska ganin yanda Dr yakirasa da drug addict, Marwan dake kallonsa yahadiye murmushin dayake shirin yi, Dr yace  the boys are laughing sabida duk yan hannu ne suma nan dakin shi ake kira da dakin yan shaye shaye haba zokaga dariya wajen patients din, Marwan yadanyi murmushi dan yawancin su likitocin mahaukata the reality is suma din mahaukata ne cus they always act like one idan sunason mahaukacin ya fahimcesu, ai treatment na dan shaye shaye shine ka nunamai kama fishi sanin kan shaye shaye, Dr D yace  yau me kasha budemin bakin ka haaaaa Saleem afusace zai bude baki yayi magana kawai Dr Dattijo ya wangale masa baki unexpectedly yace  good boy haaaaa da kyau nagani yayi maganan yana leka bakin Saleem daya bude Marwan yajuya yana daura hannu akan bakinsa yayi dan tari na tsabagen dariya dake cinsa, ture Dr Saleem yashiga yi Dr Dattijo yace  no no, no pushing no pushing, do you want me nasa a daddaureka eh handsome boy, be a good boy you are doing a great job, bakin nan yasha shisha, 25% alcahol, wizo da maruwana last night tsaresa da idanu Saleem yayi jin duka abinda yafadi yashasu jiya Dr D yasake sa sai ya ciro wasu allurai yana injecting a drip yakama hannunsa gaban Saleem yadan fadi shida lafiyansa kalau jibi inda yakawo kansa yanzu me za a masa kallon Marwan yayi idanunsa Marwan ya kalla kawai yasan he s scared, he don t think tunda suka taso Saleem yataba rashin lafiyan da akai admitting nada a hospital ko drip ba a taba samai ba, sai yaji yabasa tausayi kuma kaman yafasa kar ayi, ahankali ya matso dab dashi Saleem yadan kallesa anatse Marwan yace  I m right here and I m proud of you tsaresa da idanu Saleem yayi, murya chan kasa Marwan yace  thank you for doing this lumshe idanu yayi yana samai alluran canula saida aka gama yabude idanunsa, Dr ya saita komi yace  I will be back in the next 30min Marwan yace"

 thanks Dr

Saleem ahankali yace  I don t like him ahankali Saleem yace  he s the best Dr for you trust me yayi

"shiru shima Saleem haka, sai ahankali yace  do you really think I can change? Gyadamai kai Marwan yayi yace  yes Saleem yace  why? Baka tunanin I will do all this rannan da aka sallameni nacigaba "

Shiru Marwan yayi yakallesa sai chan yace  Saleem you re a good person much more than yanda ka

"dauka, I believe in you shiru Saleem yayi saiya sake lumshe idanu baice komiba, Marwan yace  nurses zasu dinga zuwa suna dubaka idan you need me zaka iya cema any of them su kira maka ni, akwai tendency na treatment dinnan zai dinga saka feeling nuasuw da sauran su don t be scared is a normal think yana flushing toxins daga jikinka ne so akwai da nueasa feeling attach to it, I have other patients zan gansu kafin natafi g1da I will come check on you ahankali Marwan yace  when is break, As a Muslim lokacin salla you can request for acire maka drip kaje kai salla we have mosque anan cikin lobby, saikuma every inhar babu wani treatment da akeyi 8-9 ana fito da all patient suyi little minor exercise then breakfast therapy class, health education class, piano class etc depend on wanda aka saka you are free to walk around the premises garden as long as lafiyanka kalau Gyadamata kai yayi Marwan yayi shiru yana kallonsa yace  lemme go gyadamasa kai yayi tashi Marwan yayi yace  later boys yawuce"

yafita Saleem yabusa da kallo.

Baije office nasa ba dakin da Amirah ke ciki yawuce yabude kofan ahankali ayanda ta kwanta dazu ahaka

"yazo ya sameta amman tayi bacci hulan kanta ya zame gashinta yafitoo tsayawa yayi yana kallonta gabansa kawai yashiga bugawa non stop sai yajuya dasauri yabude kofan yafita daga dakin yarufo mata, yashiga ward."

Tayi bacci sosai maybe harda magungunan datakesha wuraren 6 na yamma ta farka yana bude idanu

"ahankali har idanunta suka budu tarrr shiru tayi tana kallon kofa Ammi take tunawa da Miemie she s really really missing Ammie da batamasan yaya zatayi ba saita tashi zaune da tana kallon kofa Ammi ta tuna tana wani nishi sama sama tana tunanin one of the measure thing dabata iyaba is expressing abu rashin iyawan da bata iyaba saisa duk lokacin da abu yataso mata saidai kanta yadinga mata kaman zai fashe tarasa sukuni tana numfashi wani iri, she feels suffocated acikin dakin nan, mikewa tayi tana tafiya wajen kofa tanaji kaman ana rike mata numfashi da wuya ta taba kofan saitai knocking kofan bakinta na furta Ammi ahankali, buga kofan tafarayi Ammi Ammi, saita shiga jijjiga kofan tana bugawa da karfin gaske kaman zata balla kofan daidai wata nurse tazo zata wuce jin yanda take buga kofan saita tsaya ta kalli room number saitace  stop banging kofan man haka you are disturbing other patients Amirah taki denawa hakan yasa tashiga bude kofan tana budewa Amirah tazo zata fito nurse din tace  ina zak? Ihu Amirah ta kurma ta turata saita shiga tafiya nurse din na danna wani bell Amirah tashiga tafiya da sauri kanta akasa hannunta daya takai baki tana ciza tana fadin Ammi murya kasa kasa kana ga gashinta na lilo, Iyawo ne tasha gabanta tace  ina zaki tsayawa Amirah tayi jikinta nawani kalan bari saita kurma ihuu patients dake lobby duk aka juyo Amirah tawani juya ta kwasa da gudu Iyawo tabita, hanyar kofa data gani dake kai mutane compound tayi daidai zata fita Saleem na kokarin shigowa Iyawo na biyota Amirah na ihu tana gudu towards him gashinta nawani irin lilo kirjinta na bouncing sosai dudda free kaya ke jikinta amman kana gani, numfashin Saleem tsayawa yayi chak yanajin wasu kwari masu danyi dake"

motsi na yawo acikinsa ganin fuskanta ko kadan Amirah ma bata lurada shi ba she s just running

screaming tana waigawa baya tana kallon Iyawo dake biyota da gudu ga all patients na wajen dake sanye

da uniform sun taso ana dariya ana ihu harda clapping abunka da mahaukata Saleem ya tsaya chak gaban kofan bai koyi motsi ba yanaji numfashinsa na neman fita daga kirjinsa cus he just realize he s inlove with this mad girl dako sunanta bai sani ba! Daidai Amirah na taka lace na canvas dake kafanta tai wani gaba zatai tumble tafadi Saleem yataho da sauri dan yakamata yana gab da isowa aka bude kofan wani daki dake next to door din Marwan yafito da hannu daya ya tallabota tafado jikinsa gabaki daya chak Saleem ya tsaya Amirah tawani irin kankame Marwan tana manna kanta a kirjinsa sosai tasa hannayenta biyu ta rirrike lab coat nasa tana wani irin numfashi sama sama bakinta na kiran Ammi

Ammi Ammi saikuma ahankali kafafunta suka lankwashe tasume ajikinsa!.

GUYS WHAT IS HAPPENING?

WANI SADAUKARWA YAFI SALEEM YASA AN KWANTAR DASHI A ASIBITI SABIDA KAWAI YASAMU YAGA

AMIRAH!

MARWAN IS JUST BEING A DOCTOR!

A GANINKU WAYAFI DACEWA DA AMIRAH CIKINSU???

EPISODE

Dawani kalan sauri Saleem yazo wajen yaduka yana kallon yanda take a sume jikin Marwan kirjinsa

"kawai yaji yanamai kaman yakama da wuta, duk yanda yaso ya danne yakasa baimasan ya akayi ba kawai yaga yamika hannunsa yakai zai tabata more like yataya Marwan riketa wani tsawa Marwan yadakamai da saida lobby gabaki daya ya amsa.  Do not touch her! Jikake tsit kaman anyi ruwa an dauke, Marwan nayin maganan yatashi tsaf rikeda ita kaman yarike yar paper, Saleem yaci abu yatabamai zuciya yakalli chocholate dinta that was on the floor awajen saiyakai hannunsa ahankali yadauka zuciyansa kawai sai bugawa yake ba kakkautawa kafin yatashi tsaye, saiya wuce yatafi hanyar"

dayaga Marwan yabi.

"Bude dakinta Marwan yayi ya kwantar da ita akan gadon, she just had a panic attack, he felt bad"

"somehow he felt responsible cus dazu yamata ihu da fada, saiya tsaya yadafe karfen gadon, she needs her mother, saiya dauki bottle water dake wajen yabude ruwan kadan yadeba ya yayyafa akan fuskanta ahankali Amirah tashiga bude idanunta tana kalle kalle, kafin tadaura manyan idanunta akansa suka hada idanu dasauri tawani lumshe idanu tai lamooo, she seems very scared dudda bawai ya nuna a fuskanta bane, but he could see it, cikin sanyin murya yar karama cike da lallashi yace  I am sorry! Yana kallonta still bata bude idanunta ba, kaman yanama yar yarinya magana yace  namiki ihu dazu ko? Gyadamai kai tayi alamu eh ahankali kaman yar karaman yarinya, Marwan yace  bazan karaba toh sit up tasowa Amirah tayi ahankali tana bude idanunta kadan kadan tadan kallesa saitakai hannunta baki tazauna, Marwan yace  zan kawo miki Ammi gobe okay ? Gyadamai kai tayi saita daga hannunta dayan ta kalla chocholate nata take nema, saita juya ta kakkalli gadon Marwan na kallonta dasauri ta sauka daga gadon tamike taduka Marwan yace  me kike nema? Shiru tayi batai magana ba, saita mike tajuyo ta tsaya dab dashi agabansa takai duka hannayenta bakinta, Marwan dake kallonta sosai yace  me kikeso ? Hannunta dayan taciro daga bakinta sai kawai takai aljihun lab coat nasa tasa aciki na side Marwan dake kallonta yace  you want chocholate ? Gyadamai kai tayi kanta akasa, yace  abinda kike nema kenan? Gyadamai kai tayi, ahankali yace  okay muje nabaki sai yayi gaba yabude kofan ya tsaya jikin kofa yace  muje ita tafara fita daga dakin, tana fitowa taga Saleem tsaye a corridor rike da chocholate yana kalle kalle daga gani kasan dakin nata yake nema chak ya tsaya ganinta tafito kanta akasa kaman bata gansa ba daidai nan Marwan yafito kallo daya yama Saleem yadauke kai saiya tsaya agaban Amirah da kanta ke kasa, Saleem yataho da sauri harwani leka Amirah dake bayan Marwan yake yayi murmushi tsabagen how nervous he s yace  Hello Pretty girl! Maheer jiyayi kaman ya watsamai barkono a zuciya, one thing with Saleem he s straight forward baida gulma ko munafinci, he s straightforward, saiya wani leko bayan Marwan dan yaganta da kyau, dawani irin sauri Amirah ta manna fuskanta a bayan Marwan tasa hannunta tana kama masa rigansa kaman taga dodo, da kyar Marwan ya iya daidaita muryansa yace  can you stop this Saleem ? Saleem yadan dawo baya yakalli Marwan ido cikin ido yace  stop what? Dannewa Marwan yakarayi calmly yace  stop scaring her, she s uncomfortable tabe baki Saleem yayi yadaga chocolate na hannunsa yace  I m here to give her this chocholate dasauri Amirah ta dago kanta saita leko ganin chocholate nata ne a hannunsa saita fito tasa hannunta akan chocholate din zata amshe Saleem yarike yamata wani cute smile cikeda kauna yace  Hey my name is Saleem ni yayan this your Dr ne Marwan, I m his bro& . Wucewa kawai Marwan yayi fuuu duk yanda yaso yadaure ya tsaya yakasa jiyayi kaman zai kama da wuta, yanada wani irin zuciya sometimes mara kyau, Amirah tadago kanta dasauri takalli Marwan daya wuce jin yawuce, this is the second time Saleem ke ganin kwayan idanunta, tunda yake aduniya baitaba ganin yarinya that is as fine as this girl ba, sannan takeda shiga rai kaman new born baby ba, sakinmai chocholate din tayi saita bi Marwan da sauri sauri gudu gudu Saleem yajuyo yana kallonta batama iya sauri da gudu ba and she has shape what! Marwan na fitowa lobby yasa male nurse a maida kowani patient ward nasa, yasa Umma ta maida Amirah daki dudda yana gani tana kokarin zuwa wajensu but yaki ganinta kawai ransa yabaci"

yawuce yashiga wani ward abinsa yayi banza da ita.

Wuraren magrib yasa akaimata magani da abinci lafiyaye yawuce yatafi batare daya ganta ko yaje yaga

Saleem ba.

**

Ammi na zaune bayan sallan isha i tabuga taguma tai shiru daga ita har Yaya babu wanda yasami Daddy

"dan wayansa a kashe har lokacin, Miemie tai girki takawo mata amman takasa ci, saida yayi parking a compound dinsu sannan yayi jimmm batare daya fito daga motan ba saiya kalli folder nata dake dayan seat din yakai hannu yadauka ahankali yabude yayi shiru yana kallon details na next of kin nata da details na mother wanda duk info daya ne awajen Zainabu Auwalu same phone number wayansa yadauka saiya kwashi number yasa ya ijiye folder gefe yayi shiru, contacting family patients is a normal thing a asibitin mahaukata da akeyi dan tambayoyi kam patient da sauransu amman baitaba yo dakansa ba receptionist ake sawa suyi aikin but baisan mesa shiyakeso yayi na Amirah da kansa ba, they is this urge dayake feeling na he wants her to get better he believe he can help her get better he knows it she s to young and too innocent tafara suffering from all this matsala at a young age haka, jiyan zuciya yasauke sai yayi dialing number yasa wayan a kunne Ammi na zaune wayan yafara ringing dasauri tasa hannu tadauki wayan dan taja expecting wayan Yayanta amman saitaga number da bata sani ba kaman bazata dauka ba saikuma tadauka takai wayan kunne ahankali da muryanta da duk ya shake sabida kuka tace  Assalamu Alaykum Shiru Marwan yayi kaman mai nazarin muryanta saiya amsa sallaman anatse yace  ahmmm kece mahaifiyar Ameenah? Wani zabura Ammi tayi tamike tsaye dasauri Mimie tamike itama tana kallon Ammi, Ammi tace  eh eh nice nice, kaga diyata ne? Nemanta mike tun jiya? Waye Kai bawan Allah? Kagan mini Amirah na ne? Muryan Ammi yakoma karami cus she was getting emotional calmly Marwan yace  sunana Dr Marwan and your Daughter na asibitin mu I called to tell you inason ganinki gobe by 10 hawaye Ammi tagoge tace  Alhamdulillah, Alhamdulillah Doctor lafiyanta kalau ko? Gani nan zuwa ma yanzu basai gobe ba wani asibiti ne Dan bata dauki muryan Marwan bama, a nutse yace  kokinje yanzu baza a barki ki shiga ba dan ba a zuwa da daddare, and Ameenah is fine, just come tomorrow general asibiti ne but asalin ward din psychiatric zakizo building dinmu daban da general Ammi tana goge kwalla tace  Doctor nagode nagode daka kirani ka sanar dani inda Amirah take, kaine Dr damuka ganinrannan nan ko ? Ahankali Marwan yace  uhn Ammi tace  nagode nagode nagode katse wayan Marwan yayi kawai yana sauke ijiyan zuciya yayi shiru sannan yabude mota yafita yana"

tafiya ahankali.

Yana bude kofa yaga wutan falon akashe ahankali yakai hannu ya kunna wutan falon  suprise! Akai ihu

"yaga anyi decorating falon sosai ga Mami, ga Farida da Faiza, saikuma gawasu mata guda uku wanda duk manya ne Ya Ammah, Ya Maryam da Ya Fadila, kap gabaki dayansu suna kama, kana ganinsu kasan yayyinsa ne especially Fadila wanda ita Marwan kebi tabasa 2yrs, ita ke rike da cake da akwai candles na 34yrs ajiki, suka hau waka.  Happy birthday to you, Happy Birthday to you Happy birthday, happy birthday to Marwan, happy birthday kid bro kansa yadan shafakai cikeda takaici zai juya Ya Fadila tace  zai gudu dasauri Ya Ammah tazo ta jawosa tace  zan cimaka mutunci fa Marwan kaman zaiyi kuka yadan kalli Mami dake dariya na manya tana kallonsu yace  Mami Mami tace  don t call me, kasan how long they ve been planning this? Kowacce tazo gidan nan sabida kai kana wani Mami awajen, menene problem dinka da birthday naka ? Ya Maryam tace  zaunar dashi Ya Ammah ya hura candles nasa zaunar dashi Ya Ammah tayi tana karban folder hannunsa da labcoat, tace  Faiza take this folder to your"

"Uncle s room dasauri Faiza ta amsa tawuce sama, Ya Fadila takawo cake din tana murmushi sosai tace"

 Happy Birthday Kiddo wani kallo yamata yace  waye Kiddo ? Ya Maryam wacce Fadila ke bi tace

" kahura candle kadena wahalar damu Mami ya kalla gyadamai kai tayi alamun yayi, baiyi musu ba, ahankali ya hura candle din, sukahau tafi, Ya Fadila ta lakato icing sugar ta shafa masa a fuska tana dariya, Marwan yace  Mami zuwa wajen Mami tayi kaman zata mata fada sai itama ta lakata ta shafa mai a kumatu tace  happy birthday Son, Allah maka albarka saita mannamai kiss a goshi, lumshe idanu yayi, Ya Ammah ta rungumesa tace  I love my only brother Ya Maryam itama ta zauna tace  I love him even more, Faiza kumana hoto dasauri Marwan ya yunkura zai tashi suka rikesa, Ya Fadila tace

14 / 51