BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   21 / 51

60K to 63K   out of 150.2K words

tace  kunya nakeji dan Allah kabari Ya Umar murmushi yayi yace  okay to naji amman nadaga hijabinki nakalleki kawai toh kin yarda Gyadamai kai tayi a sanyaye cike da rashin wayau saiya sauketa daga jikinsa daga hijabinta yayi yabi jikinta da kallo wata diguwan rigan atampa ne ajikinta ya tsare manya, Boobs nata da idanu before Maryam tai wani tunani kawai yasauke zip na riganta kasa yaja rigan kasa saiga bra nata baki kafin Maryam tayi kokarin wani abu yasauke bra kasa kawai taji bakin Ya Umar akan nononta Ya Allah! Saura kadan tai ihu takasa tana tsoron kar akamasu kanta kaman zai kwance Umar tariketa gamgam yanashan nono ayanda yake ganin romance he loves it and he will so do it shi Allah sa ma ya iya hakura bai sadu da matarsa ba har zuwa lokacin, Umar kaman maye kama yarinya yayi yadinga tsotse mata nonuwa saida shida kansa yaji an bude kofar shigowa sannan yasaki nonon nata yafito daga hijabi Miemie takifa kanta akafafunta tanajin ciwo sosai muryan _u Mustapa yaji sun wuce cikin gida abinsu saiya jawo Maryam jikinsa yace  yakuri yakuri wlh ina son komi naki kinji my Miemie, stop crying Gyadamai kai tayi da kyau saiyakai hannunsa kuma yashiga murza mata nonuwan yace  Maryam I can t stop I love you ture hannunsa tayi ta tashi kanta akasa tafice daga dakin da sauri tawuce cikin gida tana maida ijiyan zuciya"

duka gabaki daya ta rude.

EPISODE

"Gabaki daya Marwan ko shayin dayace zaisha ma bai iyasha ba, and luckily for him sai Saleem baizo"

"dakinsa ba yau yaje dakinsa, yadamu sosai, zuciyansa yamai nauyi sosai, kawai Amirah yakeji a zuciyansa, lumshe idanu yayi remembering the way Amirah tai hugging nasa, no one has ever hugged him that tight, or that way, kokuma yace baitaba rungume wata as tight as that ba all his life and she cried yanajin karamin little sound of her cry like a little girl, he felt every bit of thing that s on her chest pressed on his feeling when nippis nata ke motsi suna fitowa, she s developing feelings and emotions all at the same time but why? Why did she cry on him not mahaifiyarta daya lura takeso morethan anything in this"

"world,"

"Her Mom can t remember the last time yarta tai kuka, kota turo baki, what was Amirah trying to tell him"

"data kasa conveying and communicating maganan verbally saidai ta hug da kuka? Calling his name Yaya Marwan, yatambayi kansa yana runtse idanu da karfi yanajan bargonsa har zuwa saman kansa yawani yi wahalallen kara yakai hannunsa ahankali yadaura zuwa kan maransa, anything dazaisasa ya shiga wannan yanayin yana avoiding cus yanacin bakar wahala bakadan ba, wani kalan banzan jiki garesa mara hakuri da yajishi haka he s always tempted yakai hannunsa yataba kansa koyaji Rahama amman baitaba yiba tunda yake, idan abun yataso masa har suma yanayi, idanunsa ne suka hasko masa nipples din Amirah kafin yarufeta da bargo tanashan hannu dawani irin sauri Marwan yace  noo damn it! He hates the way zuciyansa ke fantasizing masa yarinya mara lafiya yana ganin jikinta, ahankali yadaura hannunsa saman kan wandon pajamas dake jikinsa, Subhanallahi Wabihamdihi Subhanallahil Azeem! Girman gabansa takai tsayin girman muciyan tuka tuwo, banbancin kawai shine abin tafi muciyan tuka tuwo kauri, kaurinta zaiyi sau biyu mugun kauri da tsawo, kuttubi me mulmulalle, doguwa, dakeda murdaddun jijiyoyi, zare hannunsa yayi jin yana dilalar da ruwa akan, maransa da cikinsa suka shiga daurewa kaman ana daddaure hanjinsa ana musu kalaban dake ake ma hanjin kaji, yaye bargon jikinsa yayi yana wani kalan nishi yamika hannu yana tattabawa da kyar zai dauki glasses nasa kafin yakunna wutan dakin tsabagen ciwo da kadawa da cikinsa keyi hannunsa buge glasses din yayi yafadi kasa, daidainan cikinsa ya juya kaman anyi flipping hanjinsa zuwa other side din, wani kara yayi.  Auuuuuuunnnn Yayi wani juyi yafado sosai daga gado jikake tim yafadi akan glasses dinsa dake kasa shima yafashe, karaf karan a kunnen Saleem dake wasa da waya dan yakasa bacci baisan mesa ba amman idan yana dakin Marwan nan da nan bacci ke kwashesa he feels peaceful a dakin Marwan, jin kara saiya tashi da sauri the only thing dayazo kansa is Marwan is looking for glasses nasa bai gani ba yaje yabuge or something sai kawai ya ijiye wayansa yataho wajen kofan yabude yafito dasauri yabude kofan dakin Marwan da kamshi yamai sallama ga sanyin AC bai ganin komi adakin hakan yasa yakai hannu ya kunna wutan dakin, Marwan yagani akasa yana wani irin mika yana twisting hannunsa akan cikinsa from all indications baimasan inda kansa yake ba, wani irin bugawa zuciyan Saleem yayi dasauri yamaida kofan yarufe yataho wajen gadon sosai yasa hannu gabaki daya yana dago Marwan kafin yayi magana ma idanunsa suka sauka kan huge erection dake tareda shi ga hannaysnsa dake cikinsa Saleem ya tsorata cus shi baitaba sanin Marwan dawani ciwon ciki ba yace  Marwan Marwan wani juyi Marwan yayi ajikin Saleem jikinsa na kakkarwa kawai yafashe da kuka yana magana da baya fita sosai.  Cikina zan mut& .. hannunsa dasauri Saleem yadaura kan bakinsa yace  tsaya kanada magani mezan maka? Kankame Saleem yayi ya matse hannunsa in agony yace  draw& &  kafin yagama magana Saleem ya yunkura yana rikeda shi yajawo drawer saiko yaga allurai ajere awani box guda uku dake cikin syringe saiya dauka yakalli Marwan da baya hayyacinsa yana wani kalan zufa, Saleem yace  ban iya allura ba mezanyi hannunsa kawai Marwan yabasa baida bakin magana hawaye nabin gefen idanunsa hakan yasa Saleem yakai yadan saiti jijiyan hannunsa wanda baisan ko daidai yakeyi ba ya danna alluran yana fesamai ciki Marwan yasake fashewa da kuka amman bamai karfi sodai ba, Saleem yace  yakuri sannu, sannu toh yaciro alluran ya ijiye agefe baimasan mezaiyiba kawai har zuciyansa yanajin son Marwan da tausayinsa, cus Marwan is one person dayake ganin they re alike, da suna yara yana mugun tausayin Marwan sabida shi baida Mama baida Baba baimasan iyayensa ba yana 1yr suka rasu, while shi alokacin mahaifiyarsa ce kawai tarasu Baba nadarai, duka duka Baba baima dade da rasuwa ba, so he always have this pity for Marwan duk sanda yatuna he s just an orphan that lost his parent while he s a baby"

"yataso hannun yayarsa wacce take first born dinsu sai yakara jin tausayinsa, saisa Marwan keda dan"

"shagwaba, da raki, and he s soft and gentle wanda rainon Mami da sauran sisters nasa ne yataso cikin"

"gata suna bala in sansa tun yana karami ana ji dashi sabida maraya ne, yanzu ne ma Marwan yarage shagwaba da sauransu sabida yasoma girma yayi hankali yazama cikakken matashi but this is just"

Marwan.

Gabaki daya yana jikin Saleem tun hawaye nabin gefen idanunsa har suka tsaya sai maida ijiyan zuciya

"yake ahankali ahankali kafin bacci yayi awon gaba dashi Saleem ya tsaya kawai yana kallonsa cikeda kauna, Marwan nada kyau dudda yana namiji yafi duka yan uwansa mata kyau wlh, sosai Saleem ke kallonsa bakinsa ne yayi dan motsi yace  kama fini bukatan mace angaya maka jiki is firewood dazaka zauna ba mace jikinka bazai fadamaka ba, look at dangerous ciwon cikin dakakeyi yayi shiru still yana kallonsa saikuma yadaga idanunsa yasauke agaban wandon pajamas nasa saiya cire idanunsa dasauri baitaba sanin Marwan is this huge ba, dudda sun taso tare baitaba ganinsa ba sai yau shi kansa saida ya tsorata cus gani yayi gindinsa is like half na Marwan amman yarike mace kuka take Marwan ai kashe mace zaiyi, dan shafa kansa yayi saiya kwantar da shi kasa ahankali yana kallon hawayen gefen idanunsa yace  kai wlh da mace kazo kawai kowama yahuta, wannan ai kai zaka dingama matarka shagwaba yamike yawuce yadauki paper yana tattare glasses nasa daya fashe ya kwashe yakai trash sannan yaje wani locker nasa a closet yakawo wani sabon glasses ya ijiyemai a waje daya sannan shima yakawo filo da bargo kawai ya kwanta kasan yarufesu yakashe wuta nan da nan bacci dayake ta nema yayi awon"

gaba dasu.

EPISODE

LAST FREE PAGE!!!

Ahankali Marwan ke bude idanunsa wuraren 9 na safe tunda yake baitaba fashin zuwa sallan asuba

"without dalili ba, Saleem yagani dishi dishi yafito daga closet nasa sanye da suit black dayamai kyau sosai yazauna a jikinsa yakalli Marwan saiya taho wajen yadauki glasses nasa saiya duko yasa masa Marwan ya tsaresa da idanu murya ciki ciki yace  why are you wearing my suit? Dan shafa kai Saleem yayi yace  uhnnn let s see okay firstly zan fara zuwa aiki yau kasan ina under legal team banda suit so saidai naka, saikuma dalili na biyu na dauki suit din as tukuici na dan ka wahalar dani jiya dan kallonsa Marwan yayi dan baigane kan zancen ba, Saleem ya tsaresa da idanu ganin da gaske Marwan baifa tuna komiba yasa cikeda tsokana Saleem yace  yanzu baka tuna yanda ka dingamin kuka tsakar dare kanason kaci gindi ba ? Wani irin runtse idanu Marwan yayi yace  Astagafurullah! Dakamai duka Saleem yayi yanadan dariya ganin yasa yaji kunya yace  munafuki irinku wlh kunfimu yan hannu ma jaraba, saura kadan dasaina kira wata karuwata tacimin kai jiyan nan dan saura kadan ka rasu sabida bakin sha aw& .. bai"

"karasa maganan ba sabida yanda Marwan yamike irin baison maganan dinnan, yayi hanyan bayi Saleem"

yadan bisa da kallo kafin ahankali yace  start planning on getting married Marwan cus this suffering is

"unnecessary tundakai bakacin karuwa& . Bude bayi Marwan yayi dasauri yashiga yamaida kofan yabugo Saleem ya kwashe da dariya, jingina yayi da kofa yadage kansa dake ciwo sosai komi daya faru sama sama na dawo masa bai wani tuna da kyau ba but he knows sabida cikinsa yafara ciwo baimasan sanda Saleem yazo ba, duk kunya yaji wlh, yama kasa barin wajen knocking kofan akayi Saleem yace  dalla Malam kai wankan tsarki kafito kai salla nida kai da Abba muna jiranka we are going out, kaji ko, kuma wankan tsarki zakayi wani tsakin takaici Marwan yayi ahankali yace  I hate you Saleem! Saleem yace  ohh Allah, sabida na rufa maka asiri ban kira Mami da Yaya sunzo sunga abinda ke damunka ba ko, okay akwai gobe zan baka mamaki, I will make sure nasa kowa yasan kai jarababbe ne kaman yanda akasan nawa you silent beast, harijin banza kawai dan iska Saleem ya kwashe da dariya duk takaici ya ishi Marwan saida yaji Saleem yabar dakin sannan yayi wanka yafito yaje yayi salla sannan yasa kaya, hospital zashi so jean yasaka da riga dark blue daya haskasa yana kanshi sosai yafito rikeda labcoat a hannunsa bai nemi su Faiza ba yasan sunje school, yana saukowa yaga Abba yasha manyan kaya tareda wani amininsa a falo, Saleem na zaune a dinning da Mami datai serving nasa abinci jin kamshin Marwan saita juyo ta kallesa idanuns shows sign na kaman kuka kuka amman sai batace komiba tace  zokai kari ahankali yace  Mami asamin naje dashi hospital wani kallonsa Mami tayi saiya sauke kansa kasa yaje ya gaida su Abba, Abba yace  yauwa Marwan zamuje yanzu gabaki dayan mu muga mahaifinta! Abu yaji ya daki zuciyansa sai ya gyadama Abba kai yajuyo hada idanu yayi da Mami dake tsaye gaban cikin da flask a hannunta dazata hadamai abincin sai kawai tadauke kai tawuce, tahadamai komi da komi tadagokai ta kallesa yana zaune yaciro wayansa yana dannawa saita taho wajen tabasa kulan tace  gashinan saura karkaci ahankali yace  Mami kidena fushi dan Allah tsaresa da idanu tayi saita dauke kai tajuya kawai Abba yamike yakalli Saleem dake zakalzakalan abinci yace  kai kasan zamuje office ko tashi muje kaje office akwai abinci tashi yayi yana share baki da tissue yace  to Yaya Marwan ma yamike sai duk suka fito, motansa Marwan yashiga Saleem yashiga Abba da Amininsa suka shiga tasu driver yajasu su Marwan biyeda su abaya ahaka har unguwan su Amirah, saida suka danyi tambaya aka nuna musu exact gidan suka karasa sukai parking kirjin Marwan sai bugawa yake non stop, saukowa su Abba suka yi shima Saleem yafito Marwan yakasa fitowa daga mota abu yaji ya tsayamai a wuya, jikinsa yamasa wani sanyi kaman kankara, wani yaro Abba ya aika yayi sallama da su, Daddy na zaune a falo yaran duka sun tafi makaranta ya shirya tsaf shima yayi shirin fita yaro yazo yace ana sallama dashi, mikewa yayi saiya biyo yaran abaya yana bude gate abinda yafara gani is wata ranger over na 2025 Ya Allah dakuma tesla white dake biyeda ita abaya gawasu manyan dattawa sunsha manyan kaya da manya manyan katon cikinsu da kasan kudine yacika suna tsaye suna kallon Daddy, dawani irin sauri Dady yakarasa yana basu hannu yace  Assalamu Alaykum, Assalamu Alaykum kune ke sallama dani ? Abba yace  mune Malam Abubakar amm dafatan this si a good time ? Dasauri Daddy yace  of course of course lafiya dai ko ? Abba yace  kwarai ko zamu shiga daga cikine Daddy yace  Bismillan ku Juyowa Abba yayi yakalli Saleem yace  ina Marwan Dasauri Saleem yabude kofan motan yace  Marwan let s go myrmushin yake Marwan yayi yabude motan yafito suka hada idanu da Daddy Dayana ganinsa yaganesa amman sai baice komiba yaga manyan mutane masu dukiya yace  muje shiga ciki sukayi har falon yakaisu yace  bismillah ku saiya wuce dakin Maman Baby data fito daga wanka yace  munyi baki suna falo masu kudi ne ina zuwa kafin tai magana yafito yazo falon yakallesu yace  Madak zata fito tahada shayi Abba yace  aaaahhh no need munyi breakfast tasowa Saleem yayi sai kawai yazo har"

gaban Daddy yaduka more like kneeling yace  ina kwana Babana abun yaba Daddy mamaki harda su

"Abba ma Abba kawai yakada kai aransa yana cewa Allah ya shirya Saleem, Daddy da abin ya burgesa"

"ganin dan masu kudi ya zube gabansa yana gaidasa yace  how are you my son, stand up stand up tashi Marwan yayi yana murmushi sosai yawuce, ahankali kan Marwan akasa yace  ina kwana ba yabo ba fallasa Daddy yace  lafiya lau saiya wuce ya zauna Abba yayi gyaran murya yace  ammm Malam Abubakar sunana Muhammadu Muntari CEO na Gold and irons co Wani zaro idanu Daddy yayi cus babu wani dan garin nan da baisan this company ba wat yadai daure bai nunaba, yace  wannan kuma shine baban aminini shakikiya Ibraheems kenan Alhaji Ibraheem yace  Assalamu Alaykum Daddy yace  wslm Abba yanuna Marwan da Saleem yace  wayan nan kuma yarana, Dr Marwan d ana ne Barrister Saleem kuma kanina ne uwa daya uba daya Daddy yace  tabbas ba shakka ga kamannin nan nagani, Doctor nedai banga kamanninba Abba yace  babban abu yakawomu nan dan haka I will go straight to the point Daddy ya gyara zama da sauri yana kallonsu, Abba yace  kanina Saleem yaje asibitin da d ana Marwan ke aiki sai cikin iko da kaddara irin na ubangiji yaga diyarka Ameenah sai Allah ya dauramai soyayyan Amina wanda shi aurenta yakeso yayi inhar kabasa izini, bakinsa kadan Marwan yabude jin kaman baya iya numfashi da kyau kansa akasa, Daddy yayi shiru sai yace  Aminatu fa ciwon hauka ke gareta, bata magana, takan doki mutane dan koni nan takusan hallakani, Saleem zaka iya auren mahaukaciya? Saleem yawani washe baki yace  eh Babana ina sonta ahaka Daddy yayi shiru yana calculating shifa ba auren ne gabansa ba tunda yadaura idanu akansu all lissafin da kansa keyi yazaiyi yaci kudinsu yasami kudinsu yayi kudi yayi arziki sai Abba yadan rage murya yace  toh ni banki takuba tunda kuda kanku kunga Ameenatu kunsan matsalanta ahaka kukace kungani inaso, amman saidai bazan muku kaya ba ni banida kudin aurar da ita, koda na kaita asibiti ku tambayi doctor nan guduwa nayi dan sisin biya banda shi, gidana ba abinci da ace zaku zaune zuwa anjima kadan zakuga an koro yarana daha makaranta sannan gidan nan na hayane an bani notice ina neman muhallin zama da yar mota dazan dinga zurga zurgan rayuwa da ita Marwan dayasan gidan nan nasune kawai yahau mamakin mutumin jin karya kiri kiri, anatse Abba yace  duk wannan ba matsala bace babu abinda zai gagara, zanma PA na magana cikin gidajena na lowcost za a baka daya ka koma chan, da mota da komi dakuma kudi infact kome kake bukata zaka iya sanar dashi zai baka wani zaro idanu Daddy yayi yakasa boye farin cikinsa abin feels like dream yakalli Saleem yace  tell me Son Yaushe kakeso adaura maka aure da Aminatu ? Wayyooo Allah wani dadi daya kama Saleem saikawai yawani mike yayi jumping yace  sati daya shima sabida nayi body pre& .. Abba yace  Saleem ganin zai saki layi, Saleem yakoma yazauna yana murmushi yakalli Marwan dayaga yaciro pager nasa dake kuka yadan dago idanunsa da Saleem yaga kaman sun chanza but saiya tuna yayi kuka last night maybe saisa idanun sukai haka, yace  I am an emergency patient I need to go Abba yace  maza tafi, Allah dai yabaku ladan aikin nan Marwan yatashi yafita harda dan gudu Saleem yabisa da kallo, yayi mota yabude yashiga yana numfashi sama sama yaja motan da gudu yabar gidan zuciyansa namai kaman zata tsage ta tarwatse yahau titi yana gudu idanunsa na kukkullewa kansa namasa nauyi, yana ganin jiri, zuciyansa namasa zafi da radadi,"

jikake kirrrrrgaramm!!!! Babban mota ta kwashe motarsa yayi sama ya wulwula yafadi akife!!!

MEYA SAMI MARWAN? KUNA GANIN ZAIYI SURVIVING THIS ACCIDENT KO ZAI RASU???

EVERYBODY DESERVES SECOND CHANCE! MUTUM NA LAIFIN DAYAFI NA SALEEM ALLAH YA YAFE MASA!

AMMI ZATA YARDA A AURAN

21 / 51