BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   36 / 51

105K to 108K   out of 150.2K words

 zauna to makema Mami wuya Amirah tayi idanunta na cicciko da hawayen dan wata uwar rigima ne ke taso mata, ahankali Mami takai hannayenta gefen fuskanta cikeda so tace  menene Amirah ? Hannuwanta takai tadaura akan idanunta kawai saita rushe da kuka ahankali tana rerawa wlh kawai hankalin Mami tace tashi cus kukan seems like hurting cry irin abu namata ciwo a zuciya kukan datayi dazu na ciwon datakeji ne this are two different cries, dasauri Mami tace  menene eh Ameenatu na? Menene ? Cikin kuka sosai Amirah tace  ni zan tafi wajen Ammi naaaaa tasake"

rushewa da kukan kawai taji gidansu takeso taje wajen Amminta

"Mami takamata, ahankali tashige jikin Mami ta kankameta tanasa kanta a kirjin Mami tai lamo tana kuka"

"while Mami na shafa bayanta tanadan jijjigata cikeda dabara tace  to kinaso kije wajen Ammi saiki fara kuka ba fadamin kawai zakiyi ba, bakisan yammata basa kukaba, maza daina kuka, bari akawo miki abinci kici ki koshi sai muje wajen Ammi ko ? Gyadama Mami kai tayi ahankali tana sauke ijiyan zuciya"

tai lamoooo ajikinta tana dena kukan tana sauke ajiyan zuciya.

"Wani irin tausayi Mami taji tabata tace  dena kukan abinki tohhh ya isa, maza zauna ga wayata ki danna"

bari naje nataho miki da abinci mai dadi Mami tabata wayanta karba tayi Mami tace zaunar da ita saita

"wuce, kasa tasauka tace  Ammah hada abinci kiba twins su kaimata adakina dan tanason Amirah tadan saki jiki dasu hakan zai debe mata kewa kadan, saita juya takoma sama kai tsaye dakin Marwan tawuce"

ahankali tabude kofan Saleem tagani yarike sun fito daga bayi kaman amai yagama yi Marwan ya

"kwantar dashi akan gado yaja bargo yana rufa masa yana kallon Mami dake tahowa gaban gadon tace  sannu Saleem, Allah baka lpy ina Saleem takansa yake ciwo yake sosai saita kalli Marwan daya dago yana kallonta suka hada idanu strictly tace  matarka is here dawani kalan sauri yakalli Mami dan bai dauka ko kadan Amirah na nan ba yadai dauka dayaga Mami maybe tabar ko Ya Fadila tareda ita dan dasuka shigo yaga kowa afalon banda Ya Fadila, anatse Mami tace  tunda baka tambayi ya jikinta ba bazaka je kaduba ta ba? Dan sauke kansa yayi kasa ahankali yace  bari nagama da Saleem zanzo Mami Mami bata sake cemai komiba tajuya kawai tafita tarufo musu dakin Marwan yadanyi jimmmm yana kallon kofan saiya kalli Saleem da he was expecting ko zai tambaya wace Matar ake magana saiyaga"

fama yake da kansa kaman ma bai gane abinda ake ciki ba.

EPISODE

Dakinta Mami tabude da sallama Farida tagani da Faiza ciki sun kawoma Amirah abinci bata taba abincin

"ba amman dai sai kallonsu take dudda bata kulasu ba, maida kofan Mami tayi tarufe ta taho wajen gadon tace  kinga Twins sun kawo miki abinci, ga Farida nan Mami tace  Farida come and say Hi to Matar Uncle dinki dasauri Farida tazo wajen tana murmushi sosai tamikama Amirah hannu tace  Ya Amirah Hiiiiii tsareta da idanu Amirah tayi tana tuna rannan datagansu sun kama hannun Ya Marwan, tunda yaran Mami ne ai bakomi kenan, saita kalli hannun Farida da akama lalle ga mamakin dukansu sai Amirah takai hannunta ta taba lallen tai murmushi tace  irin nawa nima anmini tanunama Farida hannunta wlh wani irin dadi Mami taji, tama Faiza alamu itama taje dasauri Faiza tazo itama tanunama Amirah nata tace  kinga nawa harda kafa aka mana dasauri Amirah tanuna musu kafafunta tace  nima anmini a kafa atare Faiza da Farida sukace.  Wowww yayi kyau Ya Amirah dasauri tai murmushi tace  nakuma ma yayi, Miemie ma an mata, Ya Umar yacemata yayi kyau Faiza tace  Miemie sister ki ce? Gyadamusu kai Amirah tayi tace  eh ta auri Ya Umar tana gidansa, inaso nakira Ya Miemie idan aka samin SIM card ganin tasaki jiki tana hira dasu sai Mami tace  kutashi kuyi salla sai kuci abincin tare tare dukansu sukai salla Mami dakanta takawo musu more abinci atare sukaci Amirah was so free su Faiza sai surutu suke sata suma suna mata surutun cikon ikon Allah saita mance da maganan wajen"

Ammi zataje sAbida game suka fara bugawa da ita a iPad dinsu dukansu atare Amirah was so so happy.

"Saleem was very very sick da at a point saida Marwan yamasa allura ma, ko abincin da Mami ta aiko"

musu dashi baiciba kula da Saleem kawai yake.

"Bayan magrib Abba yashigo gidan dan Mami tasanar da shi Marwan yadawo da Saleem, ayanda Abba ke"

"fushi da Saleem tunda yake baitaba kalan fushin nan dashi ba, Mami was even trying to calm him down ina sama yawuce kai tsaye dakin Marwan yashiga daidai bacci yadauki Saleem cikin tsananin fushi Abba yace  me Saleem keyi cikin gidana? Yatashi ya tattara yakoma inda yafito ni nariga na yafesa yayi yaje yayi rayuwan dayaga daman yi fa Precious ko sauran matan banzan kome yaga dama yayi sauke kansa kasa Marwan yayi ahankali, Mami tasha gabansa tace  haba Alhaji haba alhaji bansanka da fushi hakaba dan Allah calm down, Ameenatu is here tajika kana fada haka zata tsorata, look at Saleem he s so sick da baimasan mekake cewa ba dan Allah kayakuri Abba yace  dakata please don t involve yourself anan sabida this time around babu wanda zan saurara wlh wlh kinji na rantse miki yakalli Marwan ransa a tsananin bace yace  I don t care a ina kagansa ko a ina kasamo sa ni nabaka izinin kawomin shi gidana ? Kan Marwan na kasa dan yaga ran Abba abace yake sosai, cikeda masifa Abba yace  wai kanama da hankali kuwa Marwan wannan yaron har zakaje ka nemo ka kawosa gidan nan inda matarka take, wannan bunsurun dake rayuwan dabbobi yahaye nan yahaye chan runtse idanu Marwan yayi wlh har cikin zuciyansa yaji kalman nan da Abba yafadi itama haka Mami bata san Abba ma da kalan masifan nan ba, amman tasan sex video nan was what completely pushed Abba to the wall, ahankali Marwan yace  Abba dan Allah kaya kuri, kadena kiran dan uwana da suna mara kyau haka, kayakuri Abba! Shiruuu Abba yayi yana kallon Marwan da kansa ke kasa sosai mamaki ya kazhesa, asanyaye Marwan yadago kansa yadan kalli Abba saiyace  nasan abubuwan da Saleem yayi bai kyautaba amman Abba koyaya yake dan uwanmu ne Saleem baida kowa saikai, banida inda zan kaisa inba nan ba gidan ka wajen dan uwansa, komin yaya yake hannunka baya rubewa kayanke kayar, kome Saleem yazama I will never give up on him, Abba don t give up on him either dan Allah Abba dan Allah! Marwan yayi maganan asanyaye yana rokon Abba dake kallonsa same thing with Mami, ahankali yace  all this while yana nan bayan layinmu yau da asuba nafito daga masallaci naga motarsa saina bisa& & &  yashiga basu labarin komi har zuwa wajen mallam, ahankali yace  after gobe in Sha Allah zai warke but dole ya dage da azkar na kariya da tsari wani dariya Abba yayi na manya yana kadakai yace  kadan yagani! Saleem dai ba wallahi kadan yagani! Ai duk tsuntsun dayaja ruwa shi ruwa zai dauka, badai sabon Allah ya sa agaba ba wlh wlh baiga komiba, gashinan tun aduniya yafara ganin sakamako, Allah yasama ba kanjamau yasamu ba cikin fushi Mami tace  Alhaji menene haka wai haba dan Allah what if shiriyan sa ne yazo eh? I m not happy with the way kake magana akan Saleem haka nuna Saleem Abba yayi da yatsu shifa yariga ya dawo daga rakiyan Saleem ne gabaki daya yakasa mance yanda yagansa yanashan nonon karuwa yana gayamai yafasa aure, Saleem zai iya nuna masa karara yana zunubi, Abba yace  wannan, wannan ya shiryu wannan? Abba yayi murmushi kawai yakada kai yajuya yawuce yafita daga dakin, Mami tabisa dasauri suka rufo kofan Marwan na tsaye wajen yana kallon kofan dakin, motsi yaji hakan yasa yajuyo Saleem yagani idanunsa biyu dasauri Marwan yawuce wajen gadon yaduka yana kallonsa ahankali cikeda kulawa yace  katashi? Dan kallonsa Saleem yayi muryansa asanyaye yace  ba bacci nakeba daman ai Marwan yayi turus yana kallonsa, Saleem yayi murmushi maidan ciwo yace  yayana wanda muke jini daya ya tsaneni, he called me bunsu& .. hannunsa Marwan yakai yadaura akan bakinsa, strictly yace  don t look at abubuwan daya fadi, he s angry, very very angry, his anger is justifiable, just get better Saleem and change kaji, babu amfani bin matan banza, at least yanzu kaga how dangerous they re look at abinda"

wannan tamaka da banzo ba da haka rayuwanka zai kare eh? Dan shiru Saleem yayi komi daya faru na

dawomai tun rannan daurin auren da yanda Precious takira Abba yana kanta tsirara bai masan about the

"sex video ba but he knows about kiran Abba yana kan sha mata nono, ya runtse idanu baitabajin yayi nadaman abu kaman yanda yaji yayi nadaman ever stepping in that company har yaga precious yabita bayi yaciba he remembers clearly takaisa masallaci an daura musu aure, bude idanunsa yayi yace  can i have a pen and paper ? Kallonsa Marwan yayi sai yatashi yaje gaban table nasa yadauki pen da jotter yazo wajen yabasa yunkurin tashi Saleem yayi yakasa Marwan dasauri yasa hannu yadagosa dan huci"

yayi na tsananin rashin lafiya saiya shiga rubutu.

"Ni Saleem nasaki precious saki daya saki biyu saki uku, ta aureni in a moment da baya hayyacina banda"

"iko akan decision dina, saiyaba Marwan paper Marwan yasa hannu ahankali ya karba saiya karanta saiya kallesa saiya ijiye akan side drawer Marwan yadan kamasa yace  koma ka kwanta hannun Marwan yarike ahankali dasauri Marwan ya kallesa, ahankali Saleem yace  why are you not angry with me Marwan kaman su Yaya eh? Why? Beat me, fight me, show me you re angry Saleem yayi maganan yana huci, yace  all I ever did was to hurt you guys why are you not angry zama ahankali Marwan yayi bakin gadon sai yadan sauke ijiyan zuciya ahankali yace  I can never be angry with you Saleem Yadanyi shiru saiyayi murmushi yace  I ve always told you this, you re my brother through and through, I will never give up on you yayi shiru, chan yace  I know all this jarabace, Allah ke testing naka bazan taba gajiya da kokarin kamoka na jawoka and bring you back to the right parth ba, as long as baka taba shirka kahada Allah dawani bani there s still hope Saleem and I believe one day zaka chanza for good Saleem yadade yana kallonsa idanunsa sunyi jajur sai kawai yayi hugging Marwan ta side ya rikesa gam zuciyansa namasa wani kalan nauyii wlh hardly yake kuka arayuwansa amman yau he tries to talk sai hawaye wani iri yakeji ahankali yace  I m sorry Marwan, I am sorry, kuyakuri, wallahi wallahi I promise you daga yanzu na chanza this time taubatan nasuwah, even the other promise dana maka I meant it zuwa office na Yaya change everything for me, I couldn t resist it danaga Precious I don t know why nakeda jaraba haka, I fucked that girl tun a office, I never knew she will hurt me like this tabata ni wajen dan uwana tamin a_1r1 I m sorry wlh wlh na chanza Wani iri zuciyan Marwan yayi jin hawayen Saleem ajikin rigansa, yabasa tausayi sosai yama kasa magana, sun dade ahaka sai Saleem yasakesa yataso yana huci yakai hannunsa yana goge fuskansa tass saiya kalli Marwan da idanunsa shima sunyi ja, ahankali yace  how about Amirah! ? Wani irin bugawa zuciyan Marwan yayi har wani suka yaji zuciyansa yamai, baigama dawowa daidai ba Saleem yace  meya faru awajen daurin auren? Kafin yamayi yunkurin samo amsa Saleem yace  I want to go to gidansu dazaran na sami lafiya nabama iyayaneta hakuri, saina nemi aurenta na aureta and settle down, I want to build family with her and just be a good person and a good husband to Amirah, duk duniyan nan bantaba ganin mace danake son innocent nata ba tashiga raina naji"

"ina kaunarta genuinely like Amirah, zaka bini muje gidansu gobe naba iyayenta hakuri?! "

EPISODE

"Bugawa kirjin Marwan yadinga yi jin maganan dayake mai nonstop nonstop, sabida Saleem na cikin"

"yanayi na rashin lafiya da tashin hankali ne da ace a natse yake da tsaf zaiji karan yanda kirjin Marwan ke bugawa da karfi, bakinsa Marwan yabude zaiyi magana daidai an bude kofan dakin an shigo da sallama da saurinsu dukansu suka kalli kofan Ya Maryam ce rikeda flask na tea tace  Mami tace namuku shay& . Bata karasa maganan ba Marwan yamike tsaye dasauri yayi kofa batare dayama cema Saleem yana zuwa ba Saleem yabisa da kallo, fitowa yayi direct dakin Mami yawuce kai tsaye yayi knocking tareda sallama yana bude kofan, Amirah na zaune tana game abinta tareda su Farida, Mami na rike da wayanta tana duba miss call data gani, shigowanta kenan dakin yanzu, Abba yatafi dayan gidan, dukansu juyowa sukayi suka kalli Marwan jin sallamansa banda Amirah dako dago kanta batayi ba game take abinta, tsareta da idanu Marwan yayi saikuma yadauke kai yakalli Mami da itama ta zubamai idanu sai yadan sauke kansa kasa yadan shafa kansa ahankali yace  amm& . Yakasa magana wani nauyi nauyi yakeji na Mami, saiya maida kansa yakalli Amirah dako kallonsa batayi, kaman mara gaskiya ahankali yace  tashi mutafi Amirah wani kallo Mami tamai, strictly tace  kutafi ina? Ahankali yajuyo da kansa yakalli Mami suka hada idanu saiya sauke kansa kasa ahankali, ba yabo ba fallasa dan Mami batason yaran su gane anything at all, tace  she s here with me anan for now harsai taji sauki ta warke gabaki daya, she s not going anywhere! Kawai faduwa gaban Marwan yashiga yi sosai bana wasaba, yadan kalli Mami ahankali zaiyi magana da idanu Mami ta nunamai yawuce yafita yabar mata daki inhar he can be making decision bai shawarce ta ba zaiga other side nata, he knows the situation dake kasa bataki dawo da Saleem dayayi ba but akanme bai kaisa dayan gidan ba asalin gidan da Saleem din yataso idan co wife dinta? Har zuwa lokacin da za a sanar da Saleem gashifa Marwan ke auren Amirah yanzu, atabbatar yadaina son Amirah then he can be coming here, amman yakawosa nan kai tsaye he knows Amirah zata dinga zama anan partly especially idan yakoma aiki he knows halin Saleem, he s shameless a kallon mata, yazo yana kallonmai mata da yanayin sha awa fa? Kuma wlh Amirah bazata bar gidan nan ba she is here, he will learn his lesson, so he should sort everything, is non of her business, Amirah is here she will take care of this girl ta tsaya mata as mahaifiya and protect her asibitin ma she will look for another psychiatric Dr for Amirah, Marwan yasha zamansa shiya sani she will make sure this girl gets better tai hankali sabida ta tsayama kanta matarka ba lafiya kamata jina jina kuma bakabi takanta ba sabida kaga batada baki batada wayau zaisha mamaki she promised, wani kallo Mami tamai tace  excuse us he s wondering maisa Mami ma ke fushi dashi, dan satan kallon Amirah yayi da ko kadan batama nuna alamun tama sanshi ba so unlike her, abin yabasa mamaki da tsoro at d same time saiya juya ahankali yafita tareda jawo kofan yarufe musu daidai nan Amirah tadan dago kanta takalli kofan karaf a idanun Mami sai kuma tacigaba da abinda takeyi, kasa komawa dakin da Saleem yake Marwan yayi saiya shiga dakin Saleem tunda shi Saleem na dakinsa maida kofan yayi yarufe sai ahankali ya sülale kasa ya zauna tareda dafa kansa ahankali yace  Hasbunallahu wa ne emal wakeel yayi shiru kirjinsa na bugawa one thing daya"

"sani shine nooo baimaso yayi tunanin bazai taba iya rabuwa ba matarsa ba, the only person yataba so"

"arayuwansa is Amirah and she will always be that person, at d same time baisan tayaya zai kalli idanun"

"Saleem yagaya masa he s now married to Amirah ba yanajin nauyi da kunya dakuma tausayin Saleem din, yana tsoron yabashi good news dazai kara komar da Saleem gidan jiya."

"Hankalin Precious bakaramin tashi yayi ba dabataga Saleem ba gashi wayansa na daki, wani irin son"

"Saleem take kaman zata haukace, tunda ta mallakesa ko barinsa futa batayi gani take yafita wata mace zata kwace mata mijinta, kullum suna tare sex daga safe har dare taga likitoci sunfi a kirga kan lamarin ciki amman ciki yaki samuwa har alluran karama eggs nata da ovulation mata lafiya takeyi dan tasami ciki har cikin period takesa yacita yakawo Amman ciki shiru kuka ciki ne burinta dana iyayenta tayi dan shine big weapon nata shiru, yau ba inda bata nemi Saleem ba shiru tajira mamanta dan akira boka Asa"

a_1r1 ya_a yadawo g1da Amman anyi shiru shiru har dare bata runtsa ba Saleem bai dawoba.

"Around 10 nadare Marwan yafito yakoma dakin ya tsaya kan Saleem daya dade dayin bacci, hannunsa"

"yakai ahankali yataba wuyansa yaji dumi, lumshe idanu yayi yadade tsaye ahaka sai yafito yarufe kofan yana kallon kofan dakin Mami, all abinda yake bukata right now is kawai yaga Amirah, hug her and sleep right next to her yayi cuddling nata, yadan lumshe idanu jin he also wants some boobs, wajen dakin Mami tayi yakai kusan 5min tsaye wajen saiyadan bude kofan dakin Mami ahankali yana addu a Allah sa tabar Amirah ita kadai ita tatafi dakin Abba ta kwanta, yana bude kofan yaga an kashe wutan dakin amman side lamp daya that is so dim yana a kunne, Amirah kadaine agadon Mami a kwance tana bacci tarufa da bargo zuwa wajajen shoulder nata daga wajen yana ganin spaghetti

36 / 51