BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   2 / 51

3K to 6K   out of 150.2K words

she takes care of me, kullum idan zani school she cleans my shoe, da farko ma da rigan jikinta take gogemin saida na nunamata da tsumma akeyi, bantaba fada mata ta gogemin takalmi ba, idan ina assignment tana zama kusadani taita kallona idan nai bacci awajen zata kwashe all books din tasamin ajakan school, she watches me and studied kome nakeyi even though she hardly talks to me, Ammi yar uwana ba mahaukaciya bane kawai Allah ya hallice ta daban ne, Amirah ba bala i akanmu bane, my sister is special, and she s Allah s gift, I love my sister ni wlh da ita zan tafi gidan mijina idan Umar bazai yarda ba nafasa aurenshi ganin yanda take kuka yasa Ammi kawai tadinga lallashinta ta share shirmen datake fadi na zataje gidan mijina da"

"Amirah, da mijin zataji koda Amirah? Hmm yaro yarone!."

BACCIN SO

M SHAKUR

EPISODE

"MUTANE DAYAWA HAS BEEN ASKING ME M SHAKUR INASO KISSA CLASS, INASO NA SHIGA INTIMACY"

"CLASS, YAUSHE ZAKI FARA "

TO GA BABBAN ALBISHIR! ZANYI 2in1 CLASS BOTH IYA KISSA DA ILIMIN INTIMACY WATO OZA ROOM

DUKA A AJI DAYA FOR A MONTH

HAJIYA KI IYA KISSA DA KISISINA SANNAN KI IYA SARRAFA OGA AJIKINKI

NORMALLY THE CLASS SHOULD BE 10k BUT ZAN BADA 50% DISCOUNT MA READERS DINA!

PAY 5k ONLY AND JOIN KISSA/INTIMACY BOMB CLASS

JAMA A DUK WANDA YA IYA YAHUTA FA KIZO KI KWASHI HAAJA MAMANA AMARE A SHIGO DA

GUDU!

MAKE PAYMENT HERE AND SEND ME EVIDENCE OF PAYMENT

PAY 5k INTO

7032934950 Aishat Muhammad OPAY

KO

0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK

KO

6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT

SEND EVIDENCE AND JOIN CLASS DIN

wa.me/+2347012181461

Wuraren 7 akazo kai Amarya za akai Amarya wurin Ammi danta samata albarka Maman Baby tahana

"tace awuce ita, itama Ammi taso fita amman gudun cin mutunci abainar jama a yasa tai zamanta ga Amira da bata isa tai motsi batare data bitaba, ga Miemie data samu ta lallaba tahakura gwara tazauna cikin yaranta sune farin cikin rayuwanta. Tasss suka gyara falon da jama a suka zauna sukai moping ko ina Miemie tasa turaren wuta sannan sukai isha i, Ammi ta kunna mata cartoon a TV a falo sabida ta yarda tazauna taje tai wanka, tace  zauna keda Miemie bari naje nai wanka, yi kallo abinki kinji diyar albarka, bari naje na watsa ruwa Ammi bata jira amsanta ba tawuce tana kyaftama Maryam idanu alamun tariketa, bin Ammi Amirah tayi da kallo harta shiga bedroom dinta, saita janye kanta tamaida kan tv ahankali Miemie tace  mayyan Ammi, bazaki iya rayuwa babu Ammi ba Amirah ringing taji wayanta nayi daga dakinsu dake kusadana Ammi hakan yasa tamike dasauri tace  Ya Amirah ina zuwa Ya Umar na kirana tawuce dakinsu dakin yarage just Amirah ne ciki, kusan 10min tana zaune ita kadai tana kallon tv aka bude kofan dakin da sallama ciki ciki.  Assalamu Alaykum wani irin tsalle Amirah tayi tasauka daga kujeran datake zaune tasauke kanta kasa dasauri, wani dattijo ne haka ya shigo yana sanye da suit, fuskanshi ahade ba rahama yama Amirah wani kallo mara dadi kafin cikeda kunci yace  ke ina uwarki ? Kan Amirah na kasa tana wasa da fingers nata tana goga hannunta awajen cinyanta tasaman riga kaman bada ita akai magana ba, dattijon yaja wani tsukin takaici.  Mtswww useless girl! Yawuce yashiga tafiya takalmin kafansa cover shoe na kos kos kan tiles na parlor, bedroom na Ammi yabude kofan yashiga yamaida kofan yabugo da karfi yarufe dayasa Amirah tasake firgita saita dago kanta tana kallon kofan saitakai hannunta tasosa gefen fuskanta takasa komawa tazauna, hannunta sai"

rawa yake tana sake goga hannuwan ajikinta sosai sosai.

Karan yanda aka bugo kofan yasa ahargitse Ammi tafito daga bandaki tana kokarin daura zanin wanka da

"kyau danta dauka Amirah tafadi ne, taga mutumin hakan yasa ta dakata tadan sauke ijiyan zuciya tace  sannu da zuwa Daddy, wlh nadauka Amirah ce tafadi bakaga yanda na tsorata ba wani bakin kallo yamata tareda daga mata hannu yace  that s not why I m here Madam, ubanme da me kika fadawa Asiya yau? Ahankali Ammi tace  kaman ya? Cikin fushi sosai Daddy yayo kanta kaman zai rufeta da duka yace  ke mesa baki da mutunci, how dare you disrespect my wife? Ba ke kikace zaki girki bakiyi ba kuma kikahau zaginta agaban jama a on her daughter s wedding day, ke maisa bakida mutunci, you re a very very useless woman saisa kika haifi that useless, foolish, dumb headed girl dinchan! Wlh zagin"

"daya mata ko kadan baimata zafi ba, amman na Amirah yamata zafi da ciwo arai."

Faduwa gaban Ammi yayi tadan kalli kofa cus tasan the way fada da ihu ke triggering condition din

"Amirah gashi daman bawai shiri suke da Babanta ba dan baya gamaciji da ita, cikeda damuwa da dan sassauta murya Ammi tace  Daddy dan Allah kayakuri kadena daga murya Amirah na falo kasan ba ishashen lafiya ne da itab& . Tasssss! Yadauke Ammi da mari mai zafi kafin Ammi ma tadawo hayyacinta yasa duka hannayenshi ya hankadata ga ruwan wanka dake kafanta jikake tasss Ammi tafadi akasa sosai,"

Daddy na huci sosai yace  nikike gayama maganan banza? Sabida mahaukaciyar yar da kika haifo

bazanyi magana dake ba? Who do you think you re? Are you telling me how I should behave because of

"that dumb mental girl ? Dan bude kofan dakin kadan akayi hakan yasa Ammi dataji kaman kafanta ma ya murde tadago kanta takalli kofan shima Daddy yajuyo jin an bude kofa, Amirah ce tabude kofan dakin amman kanta akasa sai yakushin hannayenta biyu take cikeda karfin hali Ammi ta kakalo murmushi tace  Amirah banace idan ina magana da Daddyn ki kidena shigowa ba, go and watch your cartoo& . Cikeda zafin zuciya Daddy cikin tsawa yace  ubanme kikazo yi anan wuce ki koma inda kika fito ja ira dakikiya, mahaukaciya kawai ko motsi Amirah batayiba saima cigaba da susan hannunta datakeyi, sosai ran Daddy yabaci azuciye yajuya zaiyi kanta cikin fushi yace  badake nake magana ba kikeyi kaman badake nake ba, nace kibar wajen nan dudda Ammi naji kaman tai targade akafa amman ganin zaiyi kan Amirah wani karfine yazo mata ta yunkuro tama kasa mikewa tsaye takai hannunta takama hannunsa arude tace  Daddy dan Allah karka tabata dan Allah kayakuri, bawai batajin maganan ka bane, ba cika gane maganan take ba dan Allah kamata afuwa, don t beat her please wani kalan juyowa Daddy yayi sabida bakincikin yanda Ammi tarikemai kafa baiyi wata wata ba kawai ya fizge kafansa ya tokare Ammi aciki, Amirah dake yakushin hannunta tawani kalan buga kanta akofa jikinta yafara kyarma, Daddy na ihu sosai yace  maganan banza maganan wofi dani kike magana zanyi maganin ki toh agaban diyar naki nagama dake nakoma kanta tunda you re becoming bold kawai yashiga dukan Ammi tun Ammi na daurewa bata ihu tashiga kokawa dashi tanason kwace kanta tafara ihu. Sosai Amirah tadinga buga kanta akofa cikin yar karaman muryanta tana  Ammi& & Ammi& Ammi&  dukawa Daddy yayi yakaima Ammi naushi a hanci yace  zan miki jina jina yau ba nikike maidawa karamin mutum ba wani kalan juyawa kan Amirah yafara, har rotating idanunta suke in circular motion da kanta kaman lizard, plate na tangaran da Ammi tabata abinci dazu tagani anan dakin kawai saita taho ta duka tadauka jikinta ko ina rawa yake ta taho wajensu dukansu babu wanda ya lura da ita, batai wata wata ba tadaga plate din da duka karfin da Allah yamata na duniya kawai tabugama Daddy plate na tangaren akansa wani irin mugun mahaukacin bugu saida tray din ya tarwatse jikake ratsatsaaa!!!! ihu Daddy yayi sosai, sai jini, yashiga juyowa amman kafin ya idasa juyowa ya zube akasa a sume bayako motsi Ammi tazaro idanunta ta kankare tsabagen tsorata da mamaki, awani irin haukace Amirah ta duka tadauki a piece of broken plate din from kasa mai sharp mouth Ammi da muryanta baya fita tace  Am& ..Am& .mirah Amirah Amirah was not her self tai inda Daddy ke kwance a sume zata chakamai kwalbal Ammi takama hannunta, Amirah tai wani ihu  ahhhhhhhhhhh ta fizge kanta zatai kan Daddy Ammi batasan sanda tasa karfi tai kan Daddy ta tare sa tana bude hannuwanta ba tana goge hancinta dake jini tace  ni zaki kashe ai ba Babanki ba Amirah, maza chakamin kwalban kinji saimu mutu mubar miki duniya! Dakatawa Amirah tayi amman har lokacin tana rike gam da kwalban jikinta na rawa sosai tana huci, taki kallon Ammi tana wani irin nishi kaman zata shide na zuciya tawani kankame kwalban dayasa jini yafara fita daga hannunta Ammi tamike da kyar tana dingishi tayi kanta, hannunta takama zata cire kwalban amman tayi tayi takasa sai numfarfashi take tana kallon Daddy har lokacin, Ammi tafashe da kuka kawai tarungumeta tana shafa kanta sosai tace  it s okay, babu abinda yasamen eh Amirah, calm down please, bagani nan ba eh, Ammin ki lafiyanta kalau! ko kadan she wasn t calm Ammi tadago tasake kai hannunta kan nata tace  bani kwalban kinajin ciwo amman ina Ammi takasa karbe kwalban nan daga hannunta tsabagen yanda"

ta kankame kwalban gam gam.

EPISODE

Ganin tana bata lokaci akanta ga Daddy ya suma jini nabin kansa ya_a ta share fuskanta tass sai kawai ta

"barta tadauki hijabinta dake kan gado tasaka tadawo inda Daddy yake gabanta na faduwa tana addu a Allah sa wani abu bai samesa ba, taduka takai hannunta ta taba wuyansa taji yana numfashi, zanin jikinta tayaga ta kulle kansa inda ke fitar da jini tadago kanta takalli Amirah dake tsaye tarike kwalban gam that s very sharp tana kallon Daddy, she s ready ta chakamai again sabida Ammi ne kawai tadakata, kan Ammi kawai ya kwance tama rasa mezatayi akwai jama a agidan na biki, tafita yanzu taje tace gashi gashi zasu iya kashemata yarinya, Daddy ya suma ne probably sabida shekaru sunja but he won t die zai"

"farfado, wayanta Ammi tashiga nema taganshi chan kan gado bazata iya barin Daddy tajeba."

Dan motsi Daddy yayi ajikinta yana shirin bude idanu wani asalin ihun rashin kan gado Amirah tayi tayo

"kansu wani sakin Daddy Ammi tayi akasa tamike tana dingishi dasauri Ammi ta tareta ganin yarta ta birkice tace  ke Amirah, Amirah, Ameemee, bagani ba babu abinda yasameni, if you use this on him zai mutu k1nas1 Allah ya konaki ? Ina at this point ko Ammi ma kaman bata ganeta kokawa tashigayi da Ammi sosai zatayi kan Baba daya bude idanu tasss sabida ihun da Amirah tayi yana ganin jiri jiri yana kallon Amirah da Ammi ke faman rikewa tana daga hannunta zata chakamai wukan wani mugun faduwa gabansa yayi ashedai yarinyar nan hauka take sosai tuburan tuburan dan baitaba ganin outburst nata haka ba yadauka ai haukan shiru shiru da solobiyanci takeyi, ashedai hauka take muraran, aiko dasauri yashiga dadadafa bango dan yanda yakeson rayuwanshi bai shirya mutuwa yanzu ba, yanaso yamike yakasa kafin yaci nasaran tashi, wani irin tura Ammi Amirah tayi tai kan Daddy, Daddy ya bala in firgita ya kurma ihu yana dingishi yace  wayyyyyo jama an Annabi zata kasheni, bazaki riketa ba Zainabu Baba yayi kofa daidai ana bude kofa aka shigo Miemie ce idanunta sunyi ja alamun bacci, dawani irin sauri Daddy yace  riketa Maryama zata kashemiki Daddy arude Miemie ta tare data biyo Babansu gadangadan tace  Ya Amirah takai hannunta tariketa ta dasauri, wani tureta Amirah tafara kokarin yi taki barinta, Ammi tafito daga dakin wajen kofa dasuke da kyar, Miemie na ganin Ammi dudda tana fama da rike Amirah saida tace  Ammi meyasameki ? Tahowa wajen Ammi tayi tace  faduwa nayi Ammi takai hannunta zata karbe wukan tace  bani wani ihu Amirah tayi taki basu da kyar Ammi suka karbe wukan, rawa jikinta yafara sosai ga jikinta da Ammi taji yadauki zafi kawai takamata ta kankame tace  bani spirit da audugu Miemie kiga dasauri Miemie tai ciki tafito da audugu, Ammi tai juyin duniya tabude tafin hannunta da kyar tabude tazuba mata spirit a yankan wani irin ijiyan zuciya Amirah tasauke tahau motsi da hannun alamun abin yamata zafi amman babu wani reaction a fuskanta, jin yanda zuciyanta ke bugawa sannan har lokacin jikinta na rawa yasa Ammi tashiga shafa bayanta tace  Amirah, Mirah ya isa kinji, calm down kinji, bani ruwa Maryam dasauri Miemie tawuce takawo ruwa a cup tazo wajen ta duka tace  Ammi gashi tai maganan tana kallon Amirah dake jikin Ammi ta manne fuskanta a kirjin Ammi gabaki daya, Ammi ta karbi ruwan ahankali ta ijiye gefenta tasa hannu tadaura saman kanta"

"tace  taso ga ruwa sha kin dago kanta Amirah tayi, Ammi tai shiru kawai, Miemie tace  tsaya Ammi tai"

murmushi tace  Ya Amirah sha ruwa calm down Daddy ya tafi shiru Miemie tayi tana ganin ko kallonsu

"batayiba, saita kalli Ammi ahankali, Ammi keeps hiding it bataso su sani but tasani sarai Daddy na dukanta, from fuskan Ammi tadagani tasan dukanta yayi abinda yasa jikin Ya Amirah yatashi kenan"

"hartamai haka, she just hates Daddy, tarasa maisa baya daraja Amminsu."

Koda Baba yafito tabaya yazaga yashiga bangarensa har lokacin baya gani da kyau idanunsa dishi suke

"masa har lokacin kuma jini na diddiga, bedroom dinsa yashiga Maman Baby yagani wajen wardrobe dinsa tana maida zinarenta dan anan take boyewa bai dauka zai ganta a bangarensa ba salati tabuga ganin sa haka tace  Innalillahi wa innailaihi raji un, hatsari kayi ko mene meya sameka Sweetheart? Tai maganan tana zuwa wajensa dasauri ta taresa, ahankali yace  bani first aid box dasauri tace  toh toh tawuce tadauko tazo ta ijiye bakin gadon while Daddy na karasa cire suit na jikinsa, yazauna bakin gadon"

"Maman Baby tazuba spirit tazo tafara goge jinin goshinsa Daddy yace  aashhh ahankali dasauri tace  to, amma hatsari kayi ne? Yana runtse idanu sabida zafi yace  mahaukaciyar yarinyar chan ce! Chak Maman Baby ta tsaya tace  mene? Wannan jakan yarinyar tamaka haka? Gyadamata kai Daddy yayi rai abace Maman Baby tace  aiko saina hallakata yau dan kutumar ubanta mijina zata kashemin ni zatasa atakaba, zata gane Maman Baby tajuya zata wuce dasauri Daddy yarike hannunta yace  kinga zonan karkije yau hauka take sosai idan taje kema ta illata ki fa? Sumewa fa nayi warwas da yankani zatayi fa Maman Baby tace  mene? Daddy yace  daman tana haukacewa sosai haka cikin fushi Maman Baby tace  ni bantaba gani ba, Alhaji gaskiya abin nan yayi yawa wlh bazan iyaba kadauki mataki ina dalili, ka aikata gidan mahaukata mana tabar mana gidan mu yara irinsu ba warkewa zasuyi ba tunda har takai shekaru ashirin da daya bata warkeba kakoga ai ciwon harna abada ne dan haka ka wurgata asibiti ta karasa rayuwanta achan muhututa, hakanan yar wasu zata hallakaka na cikinka basu hallakaba sai wacce bataka ba ina dalili iyye, inada yara ta kashemin kai waye zai zama ubansu, gaskiya taje chan gidan yan uwanta gidan mahaukata shiru Daddy yayi kaman mai tunani chan yace  banki takiba Giwa amman gaskiya bazan miki karya ba bazan iya kashe kudadena akanta ba kinsan nawane asibitin mahaukata kuwa? Dasauri Maman Baby taduka agabansa kaman mai kneeling ganin ya yarda da maganan kudi"

"yake tunani tace  tsaya wlh ko sisi bazaka kasheba, ko jiya jiyan nan saida nagani a news cewa NGO na UNICEF sunzo sunyi renovating physciatrict world na Teaching hospital sun kawo kwararrun likitoci sunce zasuyi free komi na 2yrs duk wani mai ciwon hauka zai iya zuwa, project din is about making mahaukatan dake yawo a street sun Sami magani da kulawa, ka kaita wajen ka zubad da ita chan su karata Daddy yace  are you sure komi free ne dan kwandalata bazai yi ciwo akanta ba Billahillazi Maman Baby tace  da gaske nake nima ina zan barka ka kashe kudi akanta yoh menene amfaninsa Daddy yace  shikenan Allah kaimu zan samo kattai dazasu daddauremin ita su dauketa su samin a mota saidai uwarta tamutu wlh amman saita tafi asibitin mahaukata wani murmushi Maman Baby tayi dan batada burin daya wuce taga Ammi na bakin ciki, yanda Ammi keson mahaukaciyan nan rabata da ita sai"

yakusan kaita lahira sabida bakin ciki.

"Har wajajen 2 nadare Ammi bata runtsa ba Miemie harta sulale tai bacci anan kasa a gefensu, Amirah"

"idanunta biyu har lokacin ta kankame Ammi kanta akan kirjin Ammi jikinta yayi zafi sosai, kawai tarikice, Ammi tai juyin duniya yarnan tasaketa amman Amirah taki, yawanci ciwonta yatashi this is how she becomes, lumshe idanu Ammi tayi tashafa bayanta ahankali tace  I am fine Aminatu, kinji Mamana, I am fine wlh, faduwa fa nayi baki gani ba, kuma bawani abu babanki yaminba abu yazo ciremin awuya fa eh, sakeni muje gado ki kwanta taki sakin Ammi saima kara kankameta datayi, haka Ammi ta barta, ahaka"

bacci yadauketa ma sabida ta daku a hannun Babansu tagaji.

"Kiran sallan asuba yasa Ammi tabude idanunta batamasan ya akayi bacci yadauketa ba, kwance taganta"

"kusa da Miemie dake bacci itama dasauri ta tashi zaune tana waige waige jin cingum dinta Amirah bata jikinta, zaune taga Amirah ga yawu na dilalowa daga bakinta she always does this idan tana zazzabi, dasauri Ammi ta taho wajenta ta kai hannunta wuyanta jikinta kaman wuta tace  Innalillahi Amirah, Amirah amman batako motsi tashi Ammi tayi tana dagata takamata sai bayi ruwa mai dumi kadan tahada tana cire mata kaya Ammi tashiga watsa mata ruwan sannan tamata brush tadauki towel tafito da ita Miemie tagani zaune cikeda damuwa tace  Ammi mukaita asibiti dasauri Ammi tace  eh abinda zanyi kenan, hadomin tea nabata Miemie fita Miemie

2 / 51