BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   47 / 51

138K to 141K   out of 150.2K words

husband, her life partner, her soulmate, kowani situation take ciki we can solve it together we are one me and her, inhar zata iya samin kanta awani situation tamin abinda tamin yau, nan gaba tashiga wani situation daza ace taje takasheni she will kill me without hesitation, Mami, duk macen dabata daukeni Abokin rayuwanta that they can fight anything together with ba, ba mata bace ta gaskiya, is true abinda tace ni da ita aren t compatible, taji sauki let her explore life and find a husband situable for her dream, duk wanda takeso ta aura she s free yadanyi shiru yace  oh tama samu, anyways I m going yawuce Abba yace  wait wait ina zaka yanzu ? Yana sauka staircase din yace"

 there s tracker at the envelope and ina kiran police Alhaji Hamza dasauri yace  bari nakira Abba yace

" kwarai gwara kai kakirasu general yanzun nan zaka gansu sunzo Alhaji Hamza yashiga kiransu duk suna fita suka shishiga mota, Mami kadai aka bari agidan takasa motsi."

Allah yasani tagaji da rigiman Saleem tasan he has something to do with this entire thing amman yanda

"Marwan yasaki Amirah yamata ciwo kaman taitai kuka, bakin ciki takeji aranta sosai da bacin rai wanda tadade bataji kalansa ba kaman yar cikinta aka saka haka takeji."

Shifa Saleem baisan meke faruwa ba so koda yafita motansa yashiga yaja yana gudu a titi amman shima

"sai tunani yake ina Amirah taje? Zuciyansa na basa Daddy has something to do with it, sai kawai yadaga wayansa yashiga kiran Daddy wanda ringing daya biyu yadaga kai tsaye Saleem yace  Yohh Pops kana tareda Babe dina ne ba a ganta ba fa Dan dariya Daddu yayi yana kada kafa yace  banace kabani nan dariya 3days ba, but I think I will finish this job today cus right now she s on her way going to gidanta tasa yasaketa Saleem yazaro idanu yana mamaki yace  me kayi hakane eh ? Dariya Daddy yayi yace  zamuyi magana anjima go and have fun zan kiraka anjima na nuna maka takardan sakinta wani ihun Daddy Saleem yayi yace  love you Pops Inlaw Daddy ya fashe da dariya, Saleem ya katse wayan yawani"

kunna wakan mota yana zuba gudu a titi yana rawa.

EPISODE

**

Amirah na fitowa da gudu motan tabude ta shiga bamata tsaya rufe kofan ba kawai ya kwanta ta kifa

"fuskanta a kujeran bayan datake tafashe da kuka Ya Rabbi! Kuka take with all her heart and soul mai karfi, jikinta na rawa tana shesheka, mazan suka kalleta sai driver yabude motan kawai ya sauko ya kulle"

kofan bangaren ta yadawo yashiga motan ya kunna yasha motan.

"Amirah kuka take kaman ranta zai fita bata taba sanin this is the feeling da mace keji idan aka saketa ba,"

"for the first time in her life saitaji inama ta mutu kawai bayan ta ceci Ammi she wants to die, sabida nothing will make sense again, tayaya zata cigaba da rayuwa babu Ya Marwan ciki eh? Saleem she just mentioned that one name sabida yasaketa amman Saleem tama tsani kallon fuskansa haka nan kawai baitama ba at all, kawai Marwan sai dawo mata yake azuciya tana tuna the first day data fara ganinsa a asibiti daya bata chocholate, after Amminta Marwan was the second kind person data taba sani a"

rayuwanta

He takes care of her he protects her he pampers her yanzu shikenan sun rabu? Bazata kara ganinsa ba?

"Har sukakai gidan kuka take parking akayi, driver yabude mata kofa yace  fito tasowa tayi daga"

"kwancen datake saita mike tafito daga motan idanunta sunyi suntum tafito ta tsaya saita daga hannunta ta kalli takardan daya bata that was folded tana hadiye wani abu hawaye na gangarowa daga idanunta, namijin yace  let s go tafiya tafarayi jikinta ba karfi suka wuce sama azaune taga Ammi bakinta arufe"

amman idanunta na nuna tashin hankali tana kallon Amirah data kalleta tana göe hawaywn fusknata.

Kirjin Ammi yashiga bugawa dum dum dum tadaura idanunta akan envelope dataga Amirah tarike a

"hannu sai kawai ta runtse idanu da karfi tareda juyar dakanta, Daddy baya dakin hakan yasa Amirah ta taho wajen Ammi dasauri tazauna gefenta tace  Ammi nadawo everything will be fine kinji I will save you tai maganan tana tsare Ammi da kallo dataga taki juyowa ta kalleta kawai zuciyanta ya idasa karyewa gabaki daya gane cewa wani kalan mummunan fushi Ammi takeyi da ita bana wasaba kawai"

saita fashe da kuka sosai har wani kalan shesheka take kaman zata shide wlh hakan baisa Ammi tajuyo ta

"kalleta ba ayanda take fushi ayanda ranta ke baci, tasan waye Marwan mutum ne mai hakuri da hankali"

duk abinda zai kaisa daya saki yarnan bakaramin abu Amirah tayi ba maybe taje tamusu rashin hankali.

Daddy all this while yana bayi fitowa yayi daga bayin yanda yaga Ammi tajuya ma yarinyar dake kuka

"sosai baya yasan fushi Ammi take da yarinyar yawani kwashe da dariya yasami kujeransa yazauna yakalli Amirah yace  ke zo bani takardan nagani tasowa tayi ahankali tazo wajen saita duka tabasa Daddy yasa hannu ya amsa yana murmushi yadaga wayansa yashiga kiran Saleem yana warware letter yace  Hello Saleem yafadi, Daddy yace  Na sakeki saki daya! Harda signature da date da sunansa yarubuta Saleem yadanyi shiru yace  maisa ba uku ba Daddy yace  as long as mun sami dayan ma Alhamdulillah Saleem yace  to kuna ina nazo kadaura mana aure ? Dasauri Daddy yace  Haba Saleem wani daurin aure, ai saitayi idda ya kake abu kaman bakaje islamiyya ba kusan wata biyu da auren su fa kenan cikin fushi Saleem yace  nidai kadauramin aure da ita yau I don t care Daddy shima yace  to ai shikenan kaika sani hado balance dina ka kawomin da share dina sai na daura muk& & &   everyone raise your hand above your head! Daddy yaji muryan yan sanda, tsabagen rudewa saida yasaki wayan kasa, kwata kwata abinda bai luraba Amirah nabasa envelope din zata yayi tabasa takardan taciro takardan taga dan wani bakin abu dabatasan menene a envelope din ba ta share yan sanda tagani sun shigo falon kusan _u goma chan saiga Marwan yashigo yana tafiya kaman zaki wani tsaresa da kallo tayi tana ganin wani haske na binsa tana kallon fuskansa dasauri taga yayi wajen Mami baiyi wata wata ba taga yadaura hannuwansa biyu akan kafadan Ammi cikeda kulawa yace  Ammi are you okay? Yashiga kwance igiyan daurin hannuwanta dana kafafunta, saiyakai hannunsa bakinta yashiga cire salatef din ahankali sabida zafi Ammi ta runtse idanu, saiyakai hannunsa yakama hannayen Ammi dayaga shatin bulala banda sign na daurin igiya, daga wajajen guiwan hannunta akwai shatin bulala wani rawa jikinsa yafara saiya kalli shedan bulalan injin dake hannunsa strictly yace  who beat you like this Ammi? Murmushi kadan Ammi tayi tace  Dan bugewa nayi idanun Marwan na komawa ja yace  is that man right? Kafin Ammi tai magana kawai yasa hannu yadauki bulalan yatashi azuciye yawuce inda yan sanda ke kama Daddy dake zuba turenci karaf Marwan yaji an rikesa, saiya juyo Alhaji Hamza ne girgizamai kai yayi yace  ba huruminka bane dukansa kana auran diyarsa let me do it with him man to man, inspector ku sakesa yafada with so much command and authority, atare sukace  Yes Sir kawai sai suka saki Daddy suka matsa gefe, Daddy ya kallesu da sauri yana mamakin waye mutumin, Alhaji Hamza yashiga nannade hannun rigansa, he was once a soldier retired yayi yafara business bazaka taba cewa yanada shekaru ba, wani kallo Daddy yamai yace  and who are you? Yana linke hannun rigansa yace  I m the man that s is willing to go to any limit to protect that young woman you just tortured, yau zan gwada maka you don t mess with abinda tsohon soja keso! Dago idanunta Ammi tayi takalli Alhaji Hamza dan bata sansa ba bakuma tasan waye ba, Abba yadanyi murmushi yana sunnar dakai kasa ganin Abokinsa na playing hero"

lines.

EPISODE

"Ammi bata taba ganin Alhaji Hamza ba, amman shi yasha ganinta har unguwansu Abba yakaisa yanuna"

"masa gidan da Ammi take kullum saiyaje ya tsaya a waje just ya ganta, yagayama Abba saita gama idda zai fito ya nemeta amman Allah yadaura masa son Ammi sabida yanda yaga she s so religious shi addini yakeso ajikin mace, Daddy jin abinda yafadi wani kishi yarufe sa yace  kar har ka isa? Wayekai har yanzu Matata ce ai ance saki uku a Lokaci daya saki daya ne, kumadai bata gama ba saura 3daya, abamu fili mu fafata Alhaji Hamza yayi wani murmushi yace  ai an bamu bakaga sun matsa ba taho yanuna yan sanda Daddy yashiga linke hannun riga Alhaji Hamza yace  yau zan maka dukan da bazaka kara kwadayin dukan wata mace ba a tsawon yan shekarun rayuwan dasuka rage cikin kunfan baki Daddy yataho zai naushesa haba kama hannun Alhaji Hamza yayi da hannu daya kawai yajuya Dady Daddy yajuyu kaman muciya yasa kafansa ya kwashesa saiga Daddy akasa on his knees hannunsa twisted sosai yayi wani kara.  Wayyyoooo hannuna zaka karyamin hannu har yanzu dorinar I Jin na hannunsa Alhaji Hamza yadage ya zubama Daddy dorinar wani burgima Daddy yayi.  Wayyooooo Allah na officer zai kasheni yashiga soda jikinsa kaman zararre yahaukace ashe haka zafin bulalan inji ke zarar da mutum, kunga yanda Alhaji Hamza ke dukan Daddy da wayan Daddy na ihu kowa na dakin kallonsu suke especially Amirah da Ammi, Ammi tunda take bata tabajin abu yamata dadi azucuya kaman yanda taji dadin yanda taga Daddy na ihu in agony ba Hamza na dukansa har Abba babu wanda yace yadena, soja baida imani saida Alhaji Hamza ya farfasamai jiki da bulalan dan kana ganin jini jini a rigansa sannan ya jefar da bulalan yasa hannu ya fizgo Daddy dake nishi kaman zai mutu yajasa keeeee yakaisa gaban Ammi yadagasa yakamo habansa yanunama Ammi shi hancin Daddy har jini yake fita lips dinsa sun kumbura yadaku, Hamza yace  bata hakuri Daddy nada rudewa sosai ya tsorata ganin mutumin babba ne kuma kaman Ogan yan anadan ne dan babu wanda yahanasa arude yana magana yace  kiyakuri dan Allah kiyakur& & &  tasssss! Ammi tadaukesa da mari da saida yaga tauraro Alhaji Hamza yace  good yasakesa yana clapping for Ammi yana kallonta, Ammi takara kai hannu tadaurama Daddy mari jikake tassss! Saida bakin Daddy yashiga dalalar da yawu, hawaye zai fito daga idanun Ammi cikeda wani kalan tsantsan kauna Alhaji Hamza yace  don t cry for him dagayau bazai kara ganin hawaye ki ba, baikai ba sannan bai isaba, he s a nobody kallon Alhaji Hamza Ammi tayi idanunta fal da hawaye amman basu zuboba, gyadamata kai yayi yace  it s okay, he will never hurt you again or your children, i will make sure he spends the rest of his life in prison, you re a strong woman karki karamai kuka instead trash him nabaki bulalan ? For the first time dan murmushi kadan Ammi tayi ta girgixa kai alamun a a wani sanyi Alhaji Hamza yaji aransa, saiya daga Daddy ya wurgama yan sandan shi yace  make him pay for bullying kidnapping molesting them yan sandan suka saramai aka jasa aka wuce dashi dasauran boys dinsa, Abba yaduka yadauki wayan dayaga Saleem bakan layi yakai wayan kunne yace  saura kai duk inda kake sai an nemota you are also going to pris& . Katse wayan Saleem yayi dasauri Abba yakalli Amirah data kasa tashi daga inda take saiya duka gabanta ya kalleta asanyaye kasa magana tayi kawai saita fashe da"

"wani kalan kuka tana rerasa agaban Abba, ko kallon inda take Marwan baiyiba sai kawai yajuya yafita."

Abba yabi Marwan da kallo saiyasa hannu yadaura asaman kanta yana shafawa na lallashi wani kalan

"ijiyan zuciya take saukewa na kuka da kyar tace  Abba kuyakuri dan Allah Abba yace  bakimin komiba, next time Amirah tell your family everything, we will save you, bagashi nan yanzu ba an magance komi, you can t handle people like this on your own, ya isa stop crying yakai hannunsa yadauki takardan dayake kasa yaga saki daya yasauke ijiyan zuciya yasa takardan a aljihunsa saiya kama hannunta yace  tashi muje gida tashi Ammi tayi ahankali anatse tadan kallo Hamza tace  amm nagode kwarai nagode, Alhaji mun gode Abba yace  bakomi muje mu kaiki gida anatse Ammi tace  zanzo natafi da ita gida naga batajin dadi, banda haka akwai abubuwa da dama da Amirah bata sani na rayuwa ba sabida ciwonta nada zanzo na koyar da ita su sai Ammi tahade hannayenta ta kallesu tace  dudda bansan metazo tayiba amman nasan bakaramin abu tayi dahar yakai ga sakin nan ba, dan Allah kuyakuri ku yafemata shima Marwan zan kirasa da basa hakuri dakuma itama Mamansa, dan Allah kuyakuri dasauri Abba yace  batai komiba kowane yasami kansa in that situation will do same, adai yanda mukazo muka ganki, dole tai abinda suka bukata, nima ai kanina Saleem shine babban iblis na komi so wlh Amirah batada laifi batamin komiba kuma na yafe mata, Marwan zai dawo da ita dakinta, saki daya ma a musulunci bai dace tabar gidanta ba Alhaji Hamza yace  kwarai Ammi tace  Alhaji ku fahimceni yarinyar nan batada hankali idan ayanzu data sami sauki ban tashi na koyarda ita abubuwa na rayuwa ba nan gaba zatai abinda yafi haka gwara zamanta awajena zuwa sanda zai maidata saikuma Abba ya yarda yace  shikenan to kumuje Abba shiya kama Amirah suka sauna da kansa ya_ata bayan motar"

"Alhaji Hamza Ammi ma tashiga, Alhaji Hanza shike tuki Abba na gaba suka tafi."

**

Mami na zaune cikin gidan danta kasa barinsa Marwan ya shigo parking yayi yasauka yashiga gidan

"yawuce sama Mami na zaune kan kujera a saman ya kalleta ahankali yace  Mami ko kulasa batayiba yakai one minute a tsaye ahankali yace  I m sorry Mami bata cemai komiba saiya juya yawuce yashiga dakinsu, closet nasa ya shiga yadauki wani karamin cabin size LV bag, yabude just a pair of clothes yadauka yarufe akwatin yadauki passport nasa da ID card yana kokarin chanza rigan jikinsa aka bude closet din aka shigo Mami ce ta tsaya turus tana kallonsa ganin yana hada akwati dasauri tai wajensa cikeda tashin hankali tace  ina zaka Marwan ? Dan tsayawa yayi yakalli Mami tace  I don t know Mami tai ihu tace  kaman ya you don t know ahankali yace  I will just go to the airport inada Schengen visa cikin countries din any ticket dana samu available zan saya natafi Mami ta tsaya tana kallonsa saikuma"

tace  Marwan akan wani dalili zaka saki matarka bayan kasan kana sonta kaman ranka dan sauke

idanunsa yayi kasa saiya juyama Mami baya yakai hannunsa yashare gawayen daya zubo dasauri yace  I

"don t anymore tsayawa Mami tayi tana kallonsa saita zagayo ta tsaya gabansa takama hannunsa kaman jira yake hugging Mami yayi tsamtsam sai huci yake Mami knows he s crying bayansa ta shafa ahankali tace  Marwan kamaida Amirah yanzu yanzu girgiza mata kai yayi alamun a a sannan yadago yace  Mami kinsan waye ni, I don t make rash decision, all I want is just support this my one decision allow me nayi tafiya and just clear my head idan Amirah matata ce zamu dawo mucigaba da zama idan kuma she s not I wish her well, please Mami don t say anything again akanta, karki karamin magananta dan girman Allah Mami cikeda damuwa Mami tace  Abban ku yaturamin voice yagayamin komi daya faru Babanta da Saleem ne they threaten her and hold Mamanta in captivity runtse idanu Marwan yayi yace  I know still Mami banso kikuma min maganan ta Mami tadade tana kallonsa tasan he s hurting he s angry, sometimes situations like this giving each other space is good, changing environment is good, both of them should realize dakansu cewa bazasu iya rayuwa ba juna ba, ahankali tace  yaushe zaka dawo? Ahankali yace  I don t know sai nakai I will decide Mami tadade tana kallonsa saita sa hannu taja jakansa tace  muje na kaika airport toh tawuce tafita da sauri dan hawaye nason yazubo mata Marwan yabita ahankali har compound yashiga motan, har airport sina zuwa yasami ticket na Netherlands Mami da kanta tasa card nata tasayamai ticket din business class saita basa katinta tace  go with this dan murmushi kadan yayi yace  Mami stop treating me kaman wani poor guy Mami tace  eh nasan Kanada kudi wannan ma kudinka ne ai profit na business dinka ne anan dinma ahankali yace  keep it Mami I have morethan enough money dollars ma not naira bye Mami ya manna mata kiss a goshi yawuce Mami ta tsaya tabisa da kallo tasan he s just acting strong agabanta ne her little brother Baby Ya Allah protect this marayan yaron for me please and guide his heart back to his wife, I didn t see"

a better soulmate for him aboki yan rayuwa wacce ta wuce Amirah.

"Sai kawai ta turama Abba watsapp text Marwan yatafi Netherlands, dasauri Abba yamata reply"

"Netherlands? Mami tace  eh reply Abba yamata da his wife is really crying she regret everything, Mami tace  I know she will Abba yace  ya maida ita kafin yatafi Mami tace  no baiyiba Abba yace  yazamuyi ? Mami tace  mara fushi bai iya fushi ba, nasan waye Marwan, yanason Amirah zai maidata I m 100% sure, kawai nima zanso Amirah tasan menene aure?

47 / 51