BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   38 / 51

111K to 114K   out of 150.2K words

daga murya but yet kasan fada take tace  I always sees you as mutum mai hankali hikima but yanzu i think all those attitude weren t you true hali, you knew wacece yarinyar nan kadage uta kakeso cikin hikiman Allah ka aureta, this is just"

24hrs da zuwa ta gidanka but all she has been through is pains you are never there for her

Mami tayi shiru tace  kaga abinda kakeyi yanzu is the same reason dayasa mahaifiyarta ta turo yayanta

"asibiti dan asanar damu cewa batason ta auren da yarinyar ta, gashinan kaima sabida kaga bawai tanada cikakken kai bane balle tai understanding komi and fight for her right saisa kake treating dinta like a trash kataba jikinta kaji dadi kazubar da ita kaje kana another things right ? Dan runtse idanu Marwan yayi dan wlh wlh babu abu makamancin all abinda Mami ke fadi aransa he loves Amirah morethan his life and he will never take advantage of her condition what happened koda mai lafiya ya aura is the same thing that will happen, baida yanda zaiyi ne, but bazai taba iya gardama da Mami ba, Mami is his mother idan ranta yabac1 he dares not talk, all abinda zaiyi is yabata hakuri, ahankali yace  Mami dan Allah kiyakuri! Shiru Mami tayi tana kallonsa itafa tadauki Amirah diyarta abinda zatayi akan Farida da"

"Faiza is abinda zatayi akan Amirah, strictly tace  okay but I have few things to tell you, first thing"

tomorrow morning inason the same way kadaiuko Saleem ka kawo gidan nan kadaukeza kamaidasa

"gidan Hajiya marikiyar sa wanda nanne usulin g1danda dan Saleem and matarka can never leave in dsame house unless dukanmu anan mun tabbatar dayayi taubatan nasuha sannan yadena son matarka kwata kwata azuciyansa! Ahankali Marwan yadago kansa yakalli Mami, Mami tace  oh bazaka iya kaisa dayan gidan ba ko ? Adan hankali Marwan yace  Mami ahmmm&  yadanyi shiru saita kara rage murya sosai yace  ni da Amirah mukoma gidanmu please kai tsaye tace  sabida ka afkamata and the next minute you will come running to take care of dan uwanka ita kabarta cikin ciwo? Mami tai dan shiru tace  at this point I don t trust the love dakake cewa you have for Amirah sabida for the past 24hrs baka kula da yarinyar nan daidai dana one minute ba, I know she s your wife but as a mother I have the right na karbeta naga cutar da ita zakayi, Marwan bazan kara baka yarinyar nan ba saina tabbatar da where you stand, banda haka I will be taking her to hospital zan nema mata lafiya dakaina kai kasha zamanla kula da dan uwanka mai dan uwa Marwan yakalli Mami dasauri zaiyi magana cikin tsananin fushi dan Marwan ya mugun bata mata rai tace  wuce kafita dan kallon Mami yayi saiya juya ahankali zuciyansa namai radadi da zafi da ciwo ahankali yakai hannunsa kofan zai bude strictly Mami tace  one last thing ka kara shigomin daki koka karama yarinyar nan wani abu dazai jefata halin data shiga yau wallah saina cimaka mutunci sosai Marwan ahankali yabude kofan dakin yafita ran Mami sai tafasa yake nobody will"

understand yanda Marwan yayi annoying dinta wani takaici daya batako kaman tarufe sa da duka.

She said so much bawai she meant everything bane Allah yasani kawai tafadi ne sabida ya tsorata yasan

"darajan Amirah yasan duk sanda yamata badaidaiba akwai masu hukuntasa inba hakaba zai dinga daukan Amirah not to serious itakuma she wants him yadauki matarsa very serious tazama yar gaban goshinsa irin ita yake gani dinnan, wlh ko gobe jibi taga ya chanza zata basa matarsa kawai she wants to"

see the change ne.

Hanyar dakinsu Matwna yadauka instead of yashiga dakinsa inda Saleem yake saiya shiga dakin Saleem

"yamaida kofan yarufe ahankali ya sulale yazauna nan gaban kofan idanunsa sunyi jaa zuciyansa batamai dadi ya lumshe idanu yayi shiru yana tuna komi daya faru he knows bai kyauta ba all through d night baibar yarinyar nan tai bacci ba ya wahalar da uta yana zuwa masallaci bai kara dawowa gidan ba sai after one na rana, he put her in pains and he was never there for her, yadawo still he was not there for her not even to come yadubata saida yayi settling Saleem tukunna, da daddare yazo he just lallasheta for few minutes yafara more jikinta and half way ya barta an kirasa cikinta na ciwo he heard yanda matarsa ke kuka but baizoha sai bayan 30min, did he ever think inda ace emergency ne and baizoba inda ta mutu fa? Ya tambayi kansa kirjinsa nawani kalan bugawa ya lumshe idanu again, wlh wlh baiyi ignoring matarsa intentionally ba he just found kansa in a situation that s so hard to explain mesa dalilin"

dayayi abinda yayi but duka yasan ba da gangan bane Saleem is seriously sick yayi zaiyi?.

KUN YARDA DA HUKUNCIN DA MAMI TA YANKE???

DO YOU THINK MAMI IS SELFISH??

SAINAKE GA KAMAN MAMI BATASON SALEEM KO JAMA A??

SO TAKE YADENA KULA DA SALEEM YAKULA DA MATARSA??

MAISA MAMI KESON MARWAN YAFITAR MATA DA SALEEM DAGA GIDA???

KUNA GANIN HAKAN YAYI DAIDAI?

EPISODE

Da kyar bacci yadeba Marwan sabida damuwa da tunani daya shiga dalilin maganganun Mami.

"Ana kiran salla asuba yabude idanunsa, bayin dakin yashiga yayi wanka tsaf yafito da towel ajikinsa saiya"

"fito yabude kofa yashiga dakinsa yana kallon Saleem dake bacci sosai, kaya yashiga closet nasa yasaka, t- shirt baka da jean ya feffesa turare yana kamshi sosai saiya fito yawuce wajen gadon yakai hannunsa yataba kan Saleem, baya running temperature at all, ijiyan zuciya yasauke saiya juyo yafito daga dakin yarufe masa yafito dakin Mami yakalla saiyaje wajen ya tsaya tareda jingina kansa kirjinsa nadan bugawa kaman yayi knocking yashiga yadubata saiya wuce yasauka kasa yabude falon yabude kofa yafita dan"

zuwa masallaci.

"Adakin Mami ta kwana cikin dare Amirah tashige jikinta as usual yanda takema Ammi, tsaf Ammi taji"

"fitansa tashi tayi tajaye jikinta dagana Amirah ahankali tawuce tashiga bayi tadauro alwala tafito batason tashinta tasan yawanci masu matsalan kai ana son suna full circle na sleep saita barta bamataso ta dameta saita fito daga dakin tashiga dakin su Farida already sun tashi tawuce dakinta dan tasan kanninta su Ammah sun tashi, Mami bata wani dade dafitaba Amirah tabude idanu kaman ma dan karan rufe kofan da Mami tayine yasa ta farka lumshe idanu tayi tabude tanajin wani karfi da lafiya ajikinta cikinta baya ciwo, batajin ciwon gaban, sannan nipples dinta basa ciwo kaman an cire mata ciwon, dayake akwai dim side lamp tana ganin komi wayanta sabon tagani a gefen gado Mami ne ta ijiye mata jiya cus tanaso yau ko ita bata kiraba dakanta Mami zata kira mata Amminta, tana ganin wayan saita tashi zaune tasa hannu tadauki wayan cikin muryan bacci tace  ansa SIM card? Saita danna screen na wayan tana zaune bakin gado dayar rigan baccinta iya cinya ja mai bala in kyau yanada super ghetti hand gashin kitson kanta yayi kyau especially na goshinta dasuka kwanta bakin kitson yasoma warwarewa sabida gashinta akwai tsantsi she look so damn sexy ayanda tazauna zaga dauka dagangan tai zaman sabida yanda boobs dinta suka bayyana kadan yarage nipples din su fito gasu manya very full kuma, cinyanta shima abude kafanta fari fat yana kyallin lallen da aka mata exactly Amarya dai, ta haddace number Ammi akai kaman ruwa saka number tashiga yi kawai saita gwada kira tasa wayan a kunnenta ga mamakinta saitaji wayan Ammi na ringing wani zaro idanun bacci tayi tana washe baki ohh uwa uwace jama a kaman tayi shekara ba Ammi, wayan na gab da katsewa Ammi tadaga kafinma tai sallama cikin muryan bacci da tsantsan farin ciki Amirah tace  Ammiiiiiiiiiii wani sanyi Ammi taji jin muryan diyarta after 2days yau, tanakan dadduma sallama sallanta kenan wayanta yashiga ringing tana mamakin wake"

"kiranta haka, kafin Ammi tai magana cikin yar muryan nan Amirah tace  Amirah ne Ammi dan"

"murmushi Ammi tayi kawai saitaji hawaye sunzo mata tadake anatse tace  nasan Amirah ce, ina mijin"

"naki kike kirana da asuba haka? Kai tsaye tace  yaje masallaci Ammi Amirah zatazo anjima, tayi kuka tace sai tazo wajen Ammi, Yaya Marwan yace zai kawoni anjima shiru Ammi tayi tana sauraronta she misses when her baby talks amman saita daure tace  aiko kikai kuskuren zuwa gidana saina sassaba miki namiki shegen duka kwaba kwaba Amirah tayi da fuskanta hawaye sun fara taruwa a idanunta, Ammi tace  waya cemiki ana aure ake zuwa gida saikin haifi baby zaki kawomin baby gida? Ahankali tace  Ammi cikina baiyi girmaba har yanzu dan murmushi Ammi tayi tace  zaiyi very soon, amman karki sake kizo, bakiyi salla ba tashi kije kiyi ahankali tace  Ammi mesa baki zo ba ? Ahankali Ammi tace  baki gareni har yanzu saisun gama tafiya zanzo, maza je kiyi salla gyadama Ammi kai tayi saita cire wayan daga kunnenta tana kallon wayan ta tuna dasauri tamaida wayan kunnenta tace  Ya Marwan yasayamin waya Ammi Ammi dabata riga takashe wayan ba tace  Masha Allah, akashe lpy kincemai kin gode ?"

Gyadama Ammi kai tayi tace  uhn nace Ammi tace  to jeki salla ahankali ta gyadama Ammi kai bataso

ta tafi Ammi ta katse wayan.

Raurau tayi da fuska tanaso tai kuka saita tashi tawuce bayi brush tayi tayo alwala tafito tasa hijab ta

"shinfida dadduma tayi salla, tana sallamewa dawani gudu ta tashi tacire din ta yar kan dadduman takoma bakin gadon tadauki wayanta tashiga saka number Miemie tai dailing saidai harya katse bata dauka ba tasake kira haka ana uku Miemie tadauka muryanta chan kasa dan Ya Umar yatasata gaba tace  Hello wani dadi Amirah taji jin muryan Miemie ahankali tace  Miemie batada lpy wani dadi Miemie taji jin muryan Amirah cikin karfin hali tace  laaaa Ya Amirah kene ahankali kaman Amirah tai kuka jin"

yanda take magan tace  menene ke miki ciwo un?

"Dan shiru Miemie tayi saikuma taga ai Amirah tayi aure, cikin wata dan murya tace  Ya Umar bai barina"

"ne nahuta dasauri Amirah tace  meyayi miki? Dan shiru Miemie tayi saikuma ahankali tace  Ya Amirah Ya Marwan bai miki komiba? Abinda akeyi idan anyi aure uhmmm sai ahankali tarage murya tace  sex dan shiru Amirah tayi kaman mai tunani itama tasan taji zafi jiya shine abin, ahankali tace  me shi? Sex ?! Dan shiru Miemie tayi tanajin nauyi saikuma tadan rage murya cikin hikima da dabara yanda suke mata magana tace  za a cire kaya mata da miji sai akwanta agado mijinta zaita taba jikinki saiyaje wajen fitsari yasa abinsa dasauri Amirah tace  zafi sosai sosai Ya Miemie bana soooo dudda Miemie na"

cikin azaba said tai murmushi gane kaman Ya Marwan yama Amirah wani abu.

EPISODE

"Dasauri Amirah tace  nayi kuka sosai ni banso baram karayin sex ba, Ya Umar yadena miki da kwai zafi "

"murmushi Miemie tayi mai sauti maganan Amirah yabata dariya har saida Amurah taji saitai shiru, Miemie tace  kinga ko Ya Amirah a aure sex shine number one, shine abinda akeyi saika sami baby, kuma Annabi yace idan miji naso yayi baka bashiba Mala iku zasuyita tsine maka hakan kinga ai Allah zai konaki kenan, hakkinsa ne jikina, is his right, yanada daman yayi kome yaga dama da jikina Miemie tadanyi shiru tace  idan kina bari miji yayi yana kara sonki Ya Umar kaman zai haukace akaina nima yasayamin waya sabuwa, kuma yabani kyautan kudi 300k, kawai kullum da daddare saiya nemeni har yanzu muna baki sai dare kullum dan shiru Amirah tayi bakinta na motsi tana duka abinda Ya Marwan yamata tana tsoron tafada Mami tahanata, ahankali kaman wacce zatai gulma tace  Ya Miemie ba baby karami akeba nono ba kinga Ya Marwan yanata shamin nawa har sunamin ciwo  ke ya Amirah! Miemie tafada dasauri tana tashi zaune tace  kidena fadan irin maganan nan babu kyau kar wani yajiki ahankali tace  bakowa anan Miemie tai dan jimmmm tana tunanin how to help her sister, saitace  kinsan mene ? Amirah tace  no Miemie tace  tunda kinyi waya zan koya miki abubuwa da dama da yanda akeyi, da yanda ake jan aji sabida miji yayita binka Ya Amirah inaso kisa Ya Marwan ya haukace akanki amman saikin barsa kunya sex dasauri ta make kafada tace  uhn uhn zafi Miemie tace  sau daya akeji bazaki karaba zakuyi zakiga yanda zaita binki yana kula dake kaman yar kwai ba kinason Ya Marwan ba ? Gyadamata kai tayi tace  eh sosai Miemie tace  tom shikenan ga Ya Umar yana bude"

gate yadawo daga masallaci zan kiraki anjima bye gyadamata kai Amirah tayi.

Shigowa dakin Umar yayi yahayo gadon yana murmushi yace  raguwa kawai adan sammin nakara

makemai kafada Miemie tayi tace  a a dasauri yace haba Gimbiyar mata nasani nakomawa bacci mana Miemie zatai magana yahada bakinsa da nata yashiga kissing ya ware kafanta kawai yasoka mata bura bata taba sanin haka yan gareji keson gindi ba cinta kawai Umar yake Miemie ta jigatuuu sosai

ahaka tasami yakawo.

"Duka duka ko 10min da fita Marwan baiyiba Saleem yashiga bude idanunsa, ahankali yamika hannunsa"

"yakunna wutan dakin yayi lamooo agado yajuya yakalli bangaren damansa yana kallon bowl of water da towel dake wajen da allurai da sthethoscope wanda duk na Marwan ne yayi shiru babu abinda ke masa ciwo but jiyayi zuciyansa namasa nauyi sosai, yayi shiru reflecting on his life yaushe ma yafara neme nemen mata da shaye shaye what push me? Duka duka dasuna school a UK ne yafara dabi un nan kuma duka sabida haduwa da abokan banza ne bawani abuba, sai yahau tuna abubuwa tundaga lokacin zuwa yanzu baitaba sanin zai iya haduwa da wacce zatai a_1r1 ta mallakesa ta taushe masa baki hakaba, during this one month plus zama dayayi da Precious tarikesa agida club din tahanashi zuwa abokan nasa tahana sa gani salla tahanasa yi all she does is tabasa kayan shaye shaye susha tasaka shi yahau cinta he missed his life outside his family duka, yayi shiru kawai fir the first time yagane idan Allah yaso yakamaka zai iya in many ways yanzu idan yarinyar nan tahaufamai da dabaisan ko shege bane ko menene dan baimasan"

hukuncin aurensu ba dan baya hayyacinsa.

"Shiru yayi kalman bubsuru da Yaya takirasa dashi ya tsaya masa arai, yadan fuzar da ijiyan zuciya"

"dagayau ko jaraba zai kashesa he s going to fix his life yatuba this time for good zai rike salla da azkar da istigifari zai nemi Precious yabata sakin aure is not by force bazai taba iya zam da muguwan mace irinta mai maka a_1r1 ba no matter what, Amirah ne tazo zuciyansa yadan sauke sassanyar ijiyan zuciya burinsa shine ya aureta and just settle down build a good family and be a better person tashi yayi agurguje baida wani karfi ajiki amman haka yafada bayi yayi wanka yafito yashiga closet na Marwan, baiso yawani bata lokaci shaddan daya gani kan kujera wanda shine wanda yasaka yaje gidansu Amirah ana gobe biki yayi maza yasaka ko tsayawa ya tsane kansa baiyiba gari yariga yayi haske yashiga fesa turare dan yafito yatafi masallaci, bayan tagama waya da Miemie ijiye wayan tayi tai shiru saita mike tsaye tashiga bin dakin da kallo tana taba cikinta da har zafi yake mata sabida yunwa dataji tanaji ko slippers babu a kafanta kaganta she looks damn sexy exactly irin yaran masu kudin nan ga fatarta dake kyalli yaji gyara ga red sexy rigan bacci dake jikinta da ake ganin boobs nata tasama Ya rabbi, wajen kofa tayi sai kai tsaye tabude kofan daidai tana ganin wucewan ya Marwan zaiyi stairs ga kamshinsa yacika nan falon saman daba haske sosai dan wutan kasa akafi bari a kunne, dawani kalan sauri Amirah tabiyosa ba takalmi a kafanta so bazakaji steps ba daidai yafara sauka benen itama tayi benen dawani kalan sauri Amirah takai hannunta takama hannunsa tana tsayawa gefensa tareda manna fuskanta a power din hannunsa tana hugging hannunsa a kirjinta cikin yar karaman muryan nan na baby tace  Amirah najin yunwa Ya Marwan daidai ana bude kofan falo Marwan na shigowa ciki falon idanunsa na sauka a"

staircase kan Amirah data rike hannun& & ..

EPISODE

A kan hannun Saleem Amirah ta kwantar da fuskanta tana sanye dawani short red rigan bacci daya tsaya

"iya cinyanta yanada hannun taliya, manyan boobs nata awaje kana ganin wannan farin fatan, ga sumanta Ya Allah, Marwan jiyayi zuciyansa zai fito, tunda yake arayuwansa baitabajin kalan abinda yakeji yau ba zuciyansa kaman zai kama da wuta& & .Daidai ana bude kofan itama Amirah takalli kofan, ganin Marwan ne yashigo yasa atare dasauri tacire idanunta daga kan Marwan takalli Saleem dashi ma yajuyo dasauri ya kalleta jin muryan mai dadi kalan wanda baitaba jiba aduniya ba gashi an rikesa dawani tattausan hannu kaman audugan daya jike, ido da ido Saleem yayi da Amirah data kallesa dan batamasan wata rike ba, wani kalan sarawa kan Marwan yayi da kirjinsa ganin yanda matarsa, his own"

"wife ke kallon wani namiji agabansa akan idanunsa, idanunsa har wani duhu duhu yakemai, zuciyansa"

"nawani kalan tafarfasa, yanaji kaman he s about to yahaukace yafara kokarin rike kansa, dawani kalan"

"sauri Amirah tasaki hannun Saleem ganin shine takire adan zaburenta takoma baya dasauri taking the staircase dake right behind her takoma baya Saleem na gabanta shi yana wani irin binta da kallon mamaki ganin kaman a mafarki, Amirah yake gani agidan su, nan yawani sauke idanunsa akan kirjinta da wlh bawai da gangan yakalla ba kawai fizgan idanunsa sukayi, Lahaula Wala Quwata illa billah, Ya Allahu! Tunda yake baitaba ganin nono tsayayyu, tasassu, cikakku, sannan hurarru irin wayan nan ba dake gaban kirjin Amirah, gasu akwai kai, wlh yama kasa magana, kawai gindinsa yashiga tashi ba control kaman

38 / 51