BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   16 / 51

45K to 48K   out of 150.2K words

hannu Ammi tasa ta taba na farkon Marwan yace  what did you feel? Tace  karfi yanuna mata dayan alamun ta taba ta taba tace  taushi wannan Marwan yace  good I want you to picture brain na Amirah as mai taushin nan Ahankali yace  yawanci a matsalan kwakwalwa duk wanda zakiga yakeda tabun hankali kokuma wani matsala na kwakwalba abu daya zuwa biyu ko uku ne, na farko akwai heredity inhar a danginka kunada mai ciwon hauka so likely a lineage naki ko family naku akwai Wanda zai dauka, sai nabiyu family, family plays a big role good or bad a ciwon hauka now this is inda Ameenah tashigo, don t forget nace ki dauki brain na Amirah as soft one dinnan, Allah yana halittan"

"mutane with different features, akwai mutane masu taurin rai, taurin zuciya karfin hali da sauransu,"

"akwai mutane masu sanyi zuciya, hakuri, peaceful marasa damuwa, Example now Amirah and Maryam"

"are siblings amman Maryam looks tough a inda Amirah take, Amirah is a child dakika haifa that s so soft consider her an egg, she s so dalicate abu kadan zai iya tada mata da hankali sabida haka Allah ya yota, that girl loves you more than anything and all of a sudden tana yar karaman nan maybe she witnessed kullum mahaifinta ke dukanki her little delicate brain couldn t take it and boom Marwan yadauki brain din ya wurga a kasa saiya fashe ga abubuwan brain din sun tarwatse Ammi takalli abin Marwan yace  this is brain na Amirah, her brain doesn t function well sabida she s traumatize with abinda take gani a g1da saisa she doesn t act normal, ganin mahaifinta triggers her anxiety, she s always clingy towards you cus she feels that s her own way of protecting you idan tana jikinki nobody can hurt you babu wanda zai taba mata Mama, she s scared, afraid of mutane she feels kaman za a daketa they might hurt her yanda ake miki, gani mutane da yawa na daga mata hankali, she s constantly not at peace, she s always sensing danger around duk inda take, hallucinating it, she s never at peace saisa bacci kemata wahala koda yaushe she s thinking or imagining you might be in danger, she s sad from abubuwan dataga ana miki saisa she grew up not to know yanda ake smiling ko wani abu her face is always straight da sauransu, low speech tone, her voice is always low, she hardly talk, very attach to you dake kadai take yarda aduniya, all this are signs na Schizophrenia spectrum disorder, wanda particularly trauma during childhood, can disrupt healthy brain development and trigger symptoms na schizophrenia, that s why kike ganinta she s not a normal girl as she should be kaman sauran yara yammata of her age duk yanda Ammi taso ta daure takasa tafashe da kuka sosai gaban Marwan, wlh da gaske ne ilimi ba karya bane, bata taba sanin cewa yaro yataso yana ganin fadan iyaye, dambe ko ana dukan mahaifansa yakansa yasami trauma dahar kwakwalwansa zata buga ba sai yau, brain na kowa daban akwai wanda baida karfin zuciya da abu kadan koda tsoro ne zaisa kansa ya tarwatse, Ammi tabasa tausayi saiya sauke kansa kasa yayi shiru, Ammi takama bakin hijabinta ta share fuskanta tace  bantaba sanin i could be the reason why diyata is like this ba sai yau Doctor and it breaks my heart so so much Ya Allah! Ninaja y ata is like this Ammi ta share hawaye, da kyar tai shiru muryanta yayi rauni sosai tace  Doctor Marwan can she be fine? Ana warkewa ? Ajiyan zuciya Marwan yasauke yace  lemme answer you as a Muslim cewa duk cuta nada magani banda mutuwa da tsufa so yes, as a Doctor kuma idan mutum yakamu da schizophrenia ba a warkewa amman ana warkewa ahankali yace  what I mean by ba a warkewa shine inhar zata koma tacigaba da ganin mai dukan ki ko ana dukanki still you are in pain or you are sad she will always be coming back to square one, she will not be fine, ana warkewa idan har an kiyaye duk wani abu dazai dinga triggering anxiety nata, if you re the problem you need to be in a space with her dazata tabbatar cewa you are 100% safe and happy hakan zaisa she will be relax and calm tafara sakewa, then in my side as the Doctor I will take my part na giving her therapy, teaching her how to manage her anxiety, how to overcome her fears dasauransu, your daughter have high chance of getting better she s still young she s just 20, zata warke and act like any other kids kawai yawan magana hira da sauransu sune ahankali ahankali zatazo ta saba da yi Ammi tai shiru sai chan tace  it s all my fault and kome zanyi zanyi dannaga Amirah tasami lafiya, akwai bukatan ta zauna a asibiti? Gyadamata kai yayi yace  yes I want to monitor her for 21days that s 3weeks and see progress chat nata, in those days inaso ki dinga zuwa ganinta after every 3-5days, before yanzu kitafi talk to her and kigayamata kinaso tanemi lafiya taji sauki, what I mean is for the first time I want you kiyi magana da Amirah kaman kina magana da an adult not yarinyaShe understands things sama da yanda kike tunani, just talk to her, and pray for your"

"daughter s health addu an mahaifiya babban abune, pray for her to be strong minded, tazama yarinya"

"that can live and depend on kanta even without you being there, just pray hard kibarma Allah komi "

"Ammi tadade tana kallon Marwan dake magana gabaki dayan rayuwanta bata taba ganin matashi ko likita mai hikima daya bata lokaci yamata bayan1n rashin lafiyan Amirah, sannan yakaranci Amirah yagano matsalan Amirah like this doctor right here for the past almost 20yrs kenan, kawai saitaji Marwan yashiga zuciyanta sosai, ahankali tace  nagode Marwan nagode kwarai, Allah yamaka albarka gyadamata kai saiya mike yace  go and meet her wucewa tayi yayi Ammi ta mike tana bin Marwan da"

kallo yabude kofa ya tsaya Ammi tazo tawuce sannan shima yafita yakai Ammi dakin.

WHAT DO YOU GUYS KNOW ABOUT CHILDHOOD TRAUMA???

"ITS VERY BAD YARA KANANA SUNA GAN0N IYAYENSU NA DAMBE KO FADA, PLEASE PARENTS TAKE NOTE"

AND NEVER TRAUMATIZE ABINDA KIKA HAIFA!!!

EPISODE

Budema Ammi kofan dakin dasuke ciki yayi yahada idanu da Amirah datai lamo ta kwanta ajikin Miemie

"kaman itace kanwar Miemie, Miemie kuma itace yayan, Miemie na playing game da wayanta na candy crush Amirah na kallo, kana ganinsu kaga siblings dakeson juna dakeda hadin kai, inhar babu Ammi to tasan Miemie, idan kuma akwai Ammi, Amminta kadai tasani, hada idanu dasukayi yasa Marwan yadauke kai yawuce yana rufo musu kofa Ammi ta shigo dakin, ahankali Amirah tacire idanunta daga kofan ganin Ammi ta tashi daga jikin Miemie Ammi tazo ta zauna zata shiga jikinta sai Ammi tace  tsaya tsaya Amirah, magana zanyi daku dukanku especially ke Amirah Amirah ta kalli Ammi asanyaye, Ammi tadan sauke ijiyan zuciya maganan namata nauyi sosai abaki amman ta tattaro duka natsuwanta tace  hospital ba shine wajen daya kamata nayi irin maganan nan daku ba amman dole anan zanyi ta da ku cus is very important Ammi tasakeyin shiru, saitace tana kallon duka yaran tace  Amirah bata gama cika shekara daya aduniya ba mahaifinta yarasu ta sanadiyyan hatsari dayayi! Ammi tai shiru saita kalli Amirah tace  Babanki was hardworking and he s doing very well, baiyi makaranta kaman Yayansa Baban ki Miemie ba dan Babanki dan boko ne, sannan shine kannin Babanki, trailer yake tukawa yana zuwa su lagos da sauransu ahaka Allah yabudamai yasai nasa trailer yafara tafiya da ita kafin yarasu yanada trailer guda uku tasa ta kansa, gidan mu dinnan nasa ne, da motoci biyu wanda an saida Babanki Miemie yasai sabo da kudaden, da sauran kudin gadon ki duk yana wajensa Ammi tai shiru saita sauke ijiyan zuciya tace  bayan Babanki ya rasuwa tun kafin nagama takama Babanki Miemie yaje yasami Umma ta"

"kafin tarasu kan zai aureni sabida ke marainiya, menene, menene, Umma ta yarda da hujojin daya bayar"

"dudda raina bai soba amman da Umma tamin bayani nima naga gaskiyan ta, mace ce diyata, bakowani"

"namiji zai yarda najemai da yarinya ba, sabida ke na yarda na auresa badan ina sonsa ba ko wani abu kawai Umma tadage sabida tagansa babba yanada hankali, ga ilimi zaiyi kasuwanci da gadonki kudin hayayyafa duba da iliminsa menene menene itada yayana dai saida sukasa nai auren, tunda nai auren banjin dadi, gashi immediately saina sami cikin ki Miemie, saisa dake da ita shekara dayane banbancin ku Ammi tai shiru duk tana kallon yaran dake kallonta tadan fuzar da ijiyan zuciya tace  cin mutuncin yau, daban na gobe daban Amman ina hakuri na daure ganin Allah yariga yabani yara mata da kansu yake daya to ya zanyi idan ban hakura na zauna ba? Natafi wazai kulamin da ku Maman Baby ko ganinku bata kaunar yi, banda komi, gadon duka ya amshe yana hannunsa, nasan kun riga kun sani mahaifinku mutum ne mai saurin kai hannu, so yakan dokeni tai maganan tana kallon Amirah dake kallonta batako kyafta idanu, saita kalli Miemie ahankali tace  nasha tunani da dama but among reason dake hanani daukan mataki harda ke Miemie, nakanyi tunani idan nabar gidansa aurenki fa? Nine mahaifiyanki I need to stand akanki na shirya ki na koyarda ke zaman gidan miji, yaya kenan? Ammi tai shiruu tace  as yarana banda abokan shawara ayanzu sai ku, ko yayana ban sanar da shi abin nan dazan fada muku yanzu ba sabida bazai barni ba, kunakeso na sanar sabida kune hakkin ku ke kaina Ammi tai shiru kafin ahankali tace  inaso na rabu da Babanku auren mu yakare gabaki daya kun yarda? Duk sukai shiru suna kallonta, Miemie ce ta iya breaking silent din tace  Ammi kika rabu da Daddy yazakiyi? Ina zamuje? Yaya baida kudi balle muje gidansa, I m sure Daddy bazai taba baki gadon Amirah ba har gidan ma dudda gidan Amirah ne ina zamu? Murmushi Ammi tayi tace  banson gadon yarike, gadon nata ma duka yarike, akwai wani fili da Baban Amirah yabani tun yanada rai, Yaya naba alokacin ya ijiyemin takardun suna wajensa zan sa adaga filin asa akasuwa konawa na samu zansai karamin gida haka abarayin unguwan su Yayana, sai na miki siyayyan kayan daki dan nasan narabu dashi zai iya cewa bazai siya miki komiba, na rike na neman maganin da asibitin Amirah, sai na ja jari nakama wata sana a sabida na iya kula da Amirah in sha Allah, kun yarda? Ahankali Miemie tace  na yarda Ammi, Ammi you re a good woman, Daddy baya sonki at all, babu amfanin zama da wnada bai sonka, sabida mu baikamata kiyita cutuwa ba, I know halin dana shiga rannan dakika sume akasa, I m with you and I pray Allah yasaka miki da abu mafi alkhairi, sannan Allah yabiyaki hakurin dakikayi all this years sanadiyan mu Ammi ta lumshe idanu tace  Ameen Ameen, thank you Maryama na saita kalli Amirah tace  kin yarda na rabu da Daddynku Ameenatu? Bazai kara tabani ba, he will not have power over me, zamubar gidansa and live far away kinason haka ? Gyadama Ammi kai tayi alamun eh, murya chan kasa yar karama kaman mai tsoron magana tace  I don t like him murmushi Ammi tayi saita kama hannunta tarike tace  kinsan menakeso kimin yanzu Ameenatu na? Girgixakai Amirah tayi alamun a a, Ammi tace  I want you to stay here kiji sauki completely, Dr Marwan is a good Dr, inaso ki sami lafiya Amirah, kizama daidai dakowace diya mace sa an ki, kafin nan nikuma da Miemie munsai sabon gida, mu koma sabon gida, Daddy ki will never touch me again, nor beat me, or make me sad, we will always be happy, sannan muyi aure da bikin Miemie, zan zo jibi, upper jibi sainazo na daukeki mukoma sabon gidan mu just me and you da Miemie ko kinason haka ko? Tadade tana kallon Ammi saita gyadama Ammi kai alamun eh, Ammi tace  kidinga bude baki kina magana, biggest buri na aduniya is naga kin warke, inhar kin warke I will be very happy babu abinda zai kara damuwa, kinason Ammin ki ta kasance cikin farin ciki? Gyadama Ammi kai tayi alamun eh, Ammi tace  naganki kin warke shine zaisa naji farin ciki, promise me you will be fine daga yanzu tunda ba Daddy ? Ahankali ta gyadama Ammi kai tace  I promise murmushi sosai Ammi"

tayi tace  toh bari nakama gashin nan ahankali zan miki kinji gyadama Ammi kai tayi Ammi ta kwantar

"da ita akan cinyanta tafara mata manya manyan kalaba, gashinta tsantsi, wuraren 12 Ammi tagama saita"

"maida mata hulan goshinta yadan fito tayi kyau, Ammi tace  muje toh Ammi na rike da hannunta suka fito daga dakin daidai Saleem na saukowa daga sama ward nasu, he s feeling very sick today, sai amai yake gawani kalan tunanin Amirah daya addabesa, baisan yarinya ba, baimasan sunanta ba amman ko kulle idanu yayi ita yake gani wlh, ganinta tareda wata mata dayana gani yasan mahaifiyanta ne saida gabansa yafadi, gawata yarinya da kusan kansu daya da Amirah, she look a bit older or bigger than"

Amirah ma.

"Knocking yaga Matar tayi suka tsaya, muryan Marwan sukaji a nutse daga ciki yace  come in bude kofa"

Ammi tayi ta shiga kaman Amirah taji ajikinta ana kallonta dan dago idanunta tayi karaf tahada idanu da Saleem daya tsaya chak yana kallonta dasauri tadauke kai kirjinta na bugawa sosai itada Miemie na shiga

cikin office din.

"Marwan na magana dawani male patients ne, daidai sun gama su Ammi suka zauna patient din yafita,"

"Ammi takalli Marwan tace  Dr zamu tafi Amirah zata zauna anan kuma tayi alkawari zata dinga shan magani dan ta tsani magani, sannan zata dinga jin magana, bazatai komi dabe dace ba ko Ameenatutu nah ? Gyadama Ammi kai tayi tai lamo jikin Ammi kaman marainiya, Ahankali Marwan yace  that s okay Ammi tace  akwai wani kudin da za a biyane? Cikeda girmamawa yace  no babu Ammi tace  to shikenan bari muje, tashi muje Miemie mikewa dukansu sukayi harda Amirah dasaurinta Ammi zatai magana , calmly Marwan yace  sit down Ameenah komawa Amirah tayi ta zauna amman tai tsuru tana kallon Ammi da Miemie dake tsaye, Ammi saita bude jakanta tabata wata yar leda dake cikeda snacks harda cincin tace  kiyita ci kinji zanzo jibi i promise kinji yarinya na gyadama Ammi kai tayi jikinta duk yayi sanyi sai Ammi kawai tajuya dasauri tafice cus wani abu yazo mata wuya kaman tai kuka dasauri"

Saleem yaboye awani lungu ganin mahaifiyar yarinyar tafito tana tafiya dasauri.

Daidai Miemie dake waigowa tana kallon Amirah idanunta yacika da hawaye zata fita itama Marwan

"yace  Maryam dasauri Miemie tajuyo bakinta nadan rawa tace  na am yawani kalam cika mata idanu saiya juya taje gaban table dinsa da sauri ta sauke kanta kasa takai bayan hannu tana goge idanunta tace  gani he just wants to help them baisan yazaiyi ba kuma yasan Ammi zata hana saiya bata envelope yace  kiyi transport dan kunya ma yakeji yace  suyi transport kasa karban kudin Maryam tayi tace  La munad& .. wani kallo Marwan yamata da batasan sanda takasa karasa maganan ba tasa hannu ta amsa, tama rasa mezatace tace  Allah amfana Yaya saita juya tasake kallon Amirah saita mata waving hannu alamun bye, itama tafice duk Saleem na kallonsu taje tasami Mamanta awaje suka wuce, ahankali"

yadafe kansa yace  what s wrong with me Man? Why am I so interested in mad girl ?

EPISODE

"Fitowa yayi daga lungun yataho office din Marwan, instead of yayi knocking saiya bude kofan kai tsaye"

"idanunsa fix on Amirah da kanta ke kasa tana wasa da duka hannuwanta hulanta yadan zame baya kadan gaba gaban kitson da aka mata yafito, sai jelan kalaba daya yafito ya kwanta awuyanta har zuwa bayanta, tayi wani irin kyau kaman ka saceta ka gudu, dago kansa Marwan yayi jin an shigo office dinsa ba knocking ba sallama yaga Saleem ne he look sick but ya tsare Amirah da idanu da kaman batamasan yana wajen ba, abu yaji ya tsaya masa azuciya yanda yake kallonta, hakan yasa yamike tsaye yakalli Amirah da kanta ke kasa yace  let s go kallonsa Saleem yayi Marwan bai kallesa ba, wlh jiyake kaman zai haukace sabida Amirah abu kaman anmai asiri, ahankali yace  can i talk to her please Doc? Wani kallo Marwan yamai zaiyi magana amman sabida Amirah saiya kasa kawai yabude kofa daidai Nurse Nucy tazo wajen yace  take her to her room please dasauri Nurse tace  okay Dr, let s go takai hannu zata kama Amirah, wani ihu Amirah ta tsandara zata fada jikin Marwan yadan koma baya strictly yace  follow her nace ahankali tajuya tabi Nurse kana ganinta kasan she s not happy saiya dawo office dinsa yamaida kofan office din yarufe, yashigo zai wuce yaje yazauna sai Saleem yakama hannunsa ahankali yace  Marwan wlh I m serious I lov& .. Marwan bai bari yakarasa maganan ba yace  menene yarjejeniyan damukayi ni da kai before I admitted you? You can just go around and be trying to talk to my patient da haka muke bari maza suyi ai da yanzu asibitin yayi loosing integrity nasa, can t you see that she s sick? Bakaga abinda tayi just now ba? What are you trying to do? Ka tsorata ta? Asanyaye

16 / 51