BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   46 / 51

135K to 138K   out of 150.2K words

auren yar kaninka, kasan Amira"

marainiya ce bata da mahaifi and a sick girl kake azabtarmin da yarinya haka? Wani washe baki Daddy

yayi yace  ai naga ta warke Ammi tai shiruuuu tana wani kalan kallonsa saitai jimmm tace  deep down

"ada nakance duk abinda kamin nayafe kaddara ne, somehow I feel rashin soyayya yasa kamin duk abinda kamin da yarana, amman yanzu mun rabu dudda haka bakabar diyata tahuta ba, bakabar kwakwalwanta yahuta yasami sukuni ba Ammi tai shiruuu ta lumshe idanu saita bude ta kallesa tace  abu daya nasani shine inhar auren Amirah da Marwan yarabu daman Allah yariga ya kaddara rabuwansu ya zone amman kai baka isa karaba abinda Allah yahada karubuta ka ijiye nina fada maka maganan nan Daddy yafashe da dariya yace  zako kisha mamaki, diyar nan naki is ready to do the impossible for you baki sani ba, zakisha kallo nagaya miki Abba yana maganan yajuya yana wake yana tafiya Ammi tace  Baban Baby chak Daddy ya tsaya saiya juyo ya kalleta yaga idanun Ammi sunyi jajir cikin murya mai masifan ciwo Ammi tace  Ya Allah kace aduk sanda wani ya zalunceka kai addu a zaka amsa Ya Allah wannan bawan ya azabtar da rayuwana dana diyata da batasan komiba, he torture diyata tun tana yarinya har yau bai bartama, Ya Allah ina rokanka ka amsa bakina na uku ka azabtar da bawan nan kwatankwacin yabda ya azabtar da yarinyana marainiya, Ya Allah ka sakamata da gaggaw& & . Kafa Daddy yasa yatokare Ammi batare daya bari tagama maganan ba yace  ke bakisan Allah yace anemi kudi ba that is simply what I m doing kisan nawa yaron nan yabani kuwa? Kinsan band1r band1r na dollars guda nawa yakawomin kuwa? Gardawan biyu dake dakin suka kalli juna sai Daddy yajuya rai abace yace  kurufe nata baki yawuce yazauna zuka o wajen suka yaga tape suka kara mannawa abakin Ammi dake"

kallon Daddy idanunta yayi jajir.

EPISODE

"Tunda suka shiga mota kan Amirah juyawayake, kanta na sarawa, amai ma tashigaji yazo mata wuya"

"dasauri tabuga kujeran driver da kyar tace  Malam kayi parking dayake su biyu ne mazan juyowa sukayi suka kalleta dasauri ganin yarinyar dake kuka since tadena tana musu magana adake, cikin wani kalan dakewa da ihu Amirah tace  nace kuyi parking! Ba guduwa zanyi ba, Mamana na hannunku, kunsan gidana, park the damn car Yanda sukaga hannunta awuyanta da yanda tamusu ihu kaman mahaukaciya dayan yama driver alamu dayayi parking gangarawa gefen hanya sukayi sukai parking, ruwan data gani a tsakiyansu gaban motan tasa hannu tadauka tabude motan dasauri suka bude suma harda dan gudunsu irin karta gudu dinnan, wani matsayicin kallo Amirah ta musu zuciyanta yagama konewa kawai ta taka kafanta cikeda dauriya da jarumta tawuce dab da kwatan kwalbatin ta duka takai hannayenta biyu tadaura saman kanta tareda lumshe idanu zuciyanta na tashi tanason tai aman takasa sai ijiyan zuciya"

"kawai take saukewa, takai one minute ahaka taji zuciyanta na kwanciya iska nasa tanajin tashin zuciyan"

na raguwa saita bude idanunta tadauki goran ruwan tabude tazuba a hannunta ta kuskure bakinta ta

"zubar sannan tadena ta wanke fuskanta tasss hancinta yayi jaaa saida ruwan yakare sannan ta jefar da goran tasa hannu tadauka sharce fuskanta tanajin wani confidence da dakewan zuciya da karfi da jarumta kalan wanda bata tabaji ba arayuwanta, ahankali tace  Ammi i will save you kinji, just wait for me Ammi na, whatever it takes me to do, I will do it to save you tana maganan tamike tasa hijabin ta goge fuskanta tasss ko kallon gardawan batayiba ta taka kafanta for the first time da kyau tana danne azaban ciwon datakeji tawuce kawai tashiga motan duka mutanen sukabi Amirah da kallo ganin something in her just changed, sauke glass na motan tayi ta kallesu cikin wata kalan murya kaman ba tataba tace  idan bazaku kaini gidaba zan iya sauka na shiga dan sahu i have less than an hour yanzu kallon juna sukayi suka kara kallon Amirah sai suka wuce suka shiga motan sukaja Amirah bata maida glass na motan ba tanajin saukan iska kan fuskanta tana kallon hanya tana kiran sunayen Allah taki yarda tai tunanin wani abu kawai, ahaka har sukakai layin motoci biyu tagani kofar gidansu da batasan nawaye ba but probably maybe motan su Mami ne cus tasan hankalin Marwan zai tashi ba a ganta ba da sauransu, parking sukayi kofar gidan takallesu anatse tace  kujirani karkuyi nisa duk atare suka waigo suka kalli Amirah cikeda mamaki ganin tama daina kukan datakeyi that time tabude kofa tafita taja tafiya straight tabude kofa tashiga gidan tawuce direct tabude kofan falo tashiga babu kowa a falon, but taji muryan Abba dawani magidanci Abba nacewa zaisa case din a police magidancin na cewa is a family matter hawa staircase tashigayi ahankali, Marwan dayake tsaye tuntuni yakasa zama yana sauraran _u Abba yahango inuwa mutum a bene da sauri ta tashi daga jikin bango kirjinsa na bugawa dumdumdum kaman daga sama idanunsa suka sauka kan Amirah dake hayowa benen walking perfectly, tana sanye da maroon hijabin daya samata this morning tai salla dashi, her eyes are a bit swollen yanda dai suke this morning sabida kukan daya sata tayi, her nose tip is reddish, sai yaga kaman bangaren haggu na fuskanta is looking swore sannan yadanyi jaaa, dawani kalan sauri yace  Babybear, Amirah, wife yawani taho da sauri yan dakin na juyowa jin sunan wanda ya ambato Marwan na karasawa wajen daidai tana karasa hayowa staircase din baiyi wata wata ba kawai yayi wani hugging nata yana sata ajikinsa ya kankame ta yana sauke ijiyan zuciya abayyane kaman yayi shekara bai ganta ba yana fadin.  Oh Alhamdulillah, Alhamdulillah, Alhamdulillah! Har sau uku Amirah could hear the way zuciyansa ke bugawa, wani kalan karaya taji zuciyanta yayi kaman zata fashe da kuka amman takara dakewa bamatason taji wani feeling for him sai kawai tasaka hannunta biyu ta turasa Marwan yadan koma baya kadan, tafita daga jikinsa saita kalli Mami datazo wajen su Abba ma duk sun tsaya Marwan nawani kalan kallonta, Mami tace  Amirah daga ina kike duk hankalinmu yatashi bamu ganki ba ? Kallon Mami Amirah tayi she needs to do something that will make them hate her, kai tsaye tace  ni yarinya ce"

"dazaku taru anan sabida baku ganni ba, banda right nafita ne? "

"Wani kalan kallonta Marwan yake jin abinda tafadi hakama Mami dasu Abba, juyowa tayi takalli Marwan"

"dake kallonta bayako kyafta idanu tace  inason magana dakai Marwan! sosai Marwan yake kallonta kawai yasha jinin jikinsa, he knows something is happening, gabansa sai faduwa yake, hannunsa yayi folding a kirji yana kallonta da kyau especially daya lura she s also talking fine, acting fine, babu wasa"

"atattare dashi sounding like a man yace  maganan dazakiyi dani can wait, first I need to know daga ina"

kike? Ina kikaje all of us anan were worried because of you? Ina kikaje ? Atsanake Abba yace  eh

"daughter Amirah ina kikaje daga ina kike eh? I was about nakira Inspector nace we have a missing person report, where are you coming back from daughter "

Cikin kakkausan murya Amirah tace  where I m coming back from ko where I was is non of you guys

"business, kaikuma tajuyo ta kalli Marwan dake kallonta tace  tunda you re not ready mu kebence muyi maganan danazo yi dakai, then let s have it here sauri nake I have somewhere to be kowa na dakin ya girgiza harshi Marwan infact yanda take maganan ma bazaka yarda Amirah can talk like this ba dan yawanci maganan ta shagwaba ne, shirme da sauransu, Marwan kallonta yake kawai, wani juya idanu Amirah tayi na tsantsan rashin kunya da rashin ganin girman mutum tace  Yayarka was there with me rannan dana sami lafiya kin fadamai? Takalli Mami dake kallonta saita kalli Marwan tace  bayan naga yanda kaman Poor Saleem dukan kisan kai you know I feel agabanka amman ka tsallakeni kawuce abinka, bayan an kaini hospital I woke up fine, but you were too angry and ignorant to noticed na warke, anyways that s by the way ba maganan nan nakeso nayi ba tafadi maganan saita daga kafanta ta tako few more step to gaban Marwan ta tsaya dab dashi takalli kwayar idanunsa dake cikin glasses kaman yanda yake kallonta bayako kyafta idanu tace  Marwan aurena dakai was auren da akayishi bana cikin hayyacina! Banda kai! Banda lafiyan sanin menake so, mene banso, meya dace dani menene bai dace dani ba, sanda aka aurar dani ina hauka lokacin but yanzu I m well, nasan banbanci mai kyau da mara kyau, I know d difference between right and wrong, I know what I want da wat I do not want, also I"

know the kind of man danakeso nai rayuwa dashi da wanda banason nai rayuwa dashi tadanyi shiriuuu saikuma tadaga hannunta tanuna Marwan daga kasa zuwa sama tace  you re clearly not kalan namijin danake so a matsayin mijina!  Amirah Abba yakirata da sauri kawai saita juyo takallesu tace  please can you all allow me nayi magana da mutumin nan da akace shine mijina and stay out of this jar uban chan har ransa Marwan yaji zafin yanda tama Abba magana anatse cikin kakkausan murya yace  can you stop being rude to my parents juyowa tayi takalli Marwan tace  then tell your parents dakai nake

magana sudena samin baki please!!!

Wani kara kallonta Marwan yake kaman yaune yafara sanin Amirah ganin a very very total different

"person ba that girl da aka taba shigo da ita office ta chukuikuyi hijabin Mamanta ba bata yarda takalli kowa ba, goshinta Amirah tadan sosa sounding and acting so disrespectful tace  yauwa as I was saying tadauka hannunta daga goshin takalli Marwan sosai tace  baka jam in kalan mazan danakeso Marwan! Tadanyi shiru tana kallonsa zuciyanta na zafi tanaji kaman bazata iya cigaba da magana ba saita tuna Amminta hakan yasa ta kallesa tace  bakakai namiji a idanuna ba! Tadanyi shiru tadake tace  baka min ba ko kadan! Tadanyi shiruuu sai chan tace  bana sonka at alll! Wani azaba Marwan yakeji azuciyansa, strictly tace  da bazan dawoba but I actually come back sabida nazo ka sakeni kowa yakama gabansa, dan haka Marwan ka sakeni! Wani kallonta kowa na dakin yakeyi, babu wanda yayi magana, takara"

kallon Marwan sosai tace  ka sakeni Marwan! Marwan yadade yana kallonta na kusan one minute

"kaman yanda take kallonsa saiya sauke ijiyan zuciya kana ganinsa kasan he s hurting, anatse yace  waya"

"aikoki da sakon nan? Faduwa gaban Amirah yayi jin abinda Marwan yafadi amman saita daure ta dake tace  ban gane ba! Cikin kakkausan murya Marwan yace  whoever sent you wajena yace kicemin na sakeki tell them bazan taba sakinki ba! In this family bama sakin matanmu, so kome zakiyi kinyi kadan kisa nasakeki, ko da zan tabayin hakan zanyi ne base on my decision not because ke kince nayi yana maganan yawuce yajuya zai wuce daki sabida zuciyansa dake tafarfasa kaman ruwan zafi hankalin Amirah yatashi duka duka she has less than 20min yanzu kafin _u kashe Ammi, she needs big point abu dazai batamai rai sosai tahau tunani dawani kalan sauri tace  Saleem nakeso! Chak Marwan ya tsaya gabaki daya yaga duhu ya lullubemai idanu, yanda maganan ya chaki zuciyansa kawai sai jikinsa yahau rawa yashiga juyowa yana kalllonta dishi dishi sabida duhun dayake gani, kunensa na maimaita Saleem"

nakeso! Saleem nakeso! Saleem nakeso& !

Tunda take bata taba ganin idanun mutum na komawa ruwan tokaba tsabagen fushi sai yau ga jijiyoyi

"sun fiffito a goshinsa idanunsa nawani kalan kyalli na hawaye zuciyansa na tafarfasa sabida wani kalan kishi da zuciya, now is perfect time Amirah tafadi aranta tana kokarin tuna abubuwan da taji Saleem yafadi jiya da daddare, cikin wani kalan rashin kunya Amirah tace  ka kalli Saleem ka kalleka Marwan? Tai dan shiru tace  Saleem embodied the qualities of namiji dayakai akira namiji ba kaiba kanin mata! Mata takara kallon Amirah data juya idanu tace  Saleem shiya fara cewa yana sona, bantaba ganin namiji as handsome as he s ba, ga jarumta, ga haduwa, he loves me he keeps fighting kowa to have me this is kalan namijin danake so that s ready yajuya duka duniya for me, I love Sal& & &  Ameenatu!!!!!"

"Marwan yakirata azuciye saida gidan ya amsa, awani zuciye Amirah ta taho gabansa ta tsaya dab dashi itama tai ihuuuu tace  I said Saleem is a better man than you are, yafika komi, yafika class, da kyau, yafika aji, Marwan I m saying it to you face look at me, Saleem nakeso! Masakeni na aure Saleem!, Saleem nakeso! Saleem nakeso! Shinake kauna, shi nakeso nayi rayuwan aure dashi na haifamai yara, Marwan I said Saleem nakeso! Duk yanda Marwan yaso yarike yakasa saiga hawaye sharrrrrrrr sun fado daga idanunsa dawani majina yafito daga hancinsa duka sun sauka akan lips dinsa yana kallon kwayan idanun Amirah sosai, Amirah tayi wani dariya na danne kukan datakeji ganin the way she s hurting Marwan sosai tace  you see kasakeni ka tsaya kana kuka kaman mace abinda Saleem dina bazai taba iyayi ba kenan, I forgot to tell you something kasan ranan nan dana rungume Saleem a stairs? Tasake kallon kwayan idanun Marwan dake kallonta tears na saukowa daga idanunsa tawani lumshe idanu cus she can t anymore tadaure tace  ina kara tuna ranan ayanzu, that day was the best day of my lif  "

 Ameenatu!!!! Dasauri Amirah tabude jajayen idanunta ta kallesa tace  I made sure rannan yaga komi

na jikin& a& &   NA SAKE K& & ..  Marwan yayi magana da sai next episode zakuji& .

AMIRAH REALLY HURT MY MARWAN WLH

ALLAH SA SAKI UKU NE MA YAMATA!!!!

EPISODE

"NA SAKEKI SAKI& & . Atare daga Abba, Mami harda Alhaji Hamza dake wajen suka hada baki sukace."

" Marwan! Muryoyinsu kaman zai fasa gidan, Amirah har wani jiri jiri takeji kaman zata fadi amman tadake, numfashinta har wani karkacewa yake kaman mai shirin suma tana haki kaman irin wacce tai awa daya tana serious gudu dinnan, but tsabagen taurin kai da karfin zuciya tace  idan ka isa ka karasa sakin Mami ne tazo wajen ranta abace amatsayinta na uwa ta fizgo Amirah batai wata wata ba ta maketa a kafada cus she loves Amirah so much dabazata iya marinta ba, tasake maketa a shoulder tana ihu tace  meke damunki Amirah? What s wrong with you today dakikema mijinki rashin kunya haka?"

"Meyayi zafi? Menene? Do you think akwai matsalan dazaki shiga dabazamu iya magance miki iya karfinmu ba? I m right here tell me Baby menene eh? Menene tell me Amirah na Mami takai hannayenta biyu cikeda so tai cupping fuskan Amirah trying to get her to talk, wani kuka Amirah taji yazo mata yanda Mami tamata maganan was so touching, kallon Mami take asanyaye, sotake tama Mami rashin kunya but data kalli kwayan idanun Mami saita kasa wlh, hawaye suka soma tsatso mata a idanu kawai tacire hannayen Mami daga fuskanta tajuyo dasauri takalli Marwan da kawai saiya juya yawuce daki zata bishi saitaji takasa sai kafanta yahau rawa duk yanda taso ta tadaure tadake saita kasa kawai saita daura hannunta abakinta tadanne tana hana kuka kufce mata hawaye suka shiga saukowa daga idanunta kaman pampo kowa na dakin kallonta yake babu wanda ya iya magana, she wants to follow Marwan takasa, bata taba sani haka matan aure kejin kalman saki ba and bamatasan saki nawa bane kawai tadaiji yasaketa ita takasa binsa ita takasa ma komi kawai brain nata froze gabadaya in everything har ta bangaren tunanin Ammi, tana wajen taji karan an bude kofa karfi ne yazo mata dasauri tasa hannu ta share fuskanta tassss takalli wajen kofan Marwan ne ke fitowa yashare fuskanta tass kaman baitaba kuka ba kawai dai fuskansa yayi jajir ne, ga paper a hannunsa Abba yawuce wajensa gadan gadan da fushi yace  angaya maka idan mace tace asaketa ana biye mata ne? Wannan wani kalan shirmene? Meke damun yaran yanzu da basajin magana? Kuna yanke shawara bakwa neman shawaran manya, agabanmu iyaye muna tsaye anan zaka tapka shirme haka ? Tsayawa chak yayi yakalli Abba saiya kalli Mami dake kallonsa itama ranta a masifan bace da Marwan, yasauke ijiyan zuciya yace  duk macen dazata bude baki tama iyayena rashin kunya batada space arayuwana Abba, kuyakuri but har abada nahakura da Ameenatu yana maganan yawuce Abba ya wuce gaban Amirah ya tsaya yakalleta"

"yamika mata takardan, tunda aka fara bala in nan sai yanzu Amirah taji takasa kallonsa saikuma takasa"

"mika hannunta takarbi takardan, yakai kusan 20secs yana bata takardan envelope din kafin strictly yace"

" take dan kallonsa tayi da wasu kalan eyes yake kallonta kaman he doesn t have a single feelings for her, mika hannunta Amirah yayi daya shiga rawa dudda tana kokarin bada hannun amman rawa yake kowa kallonta yake takai kusan 15seconds sannan tasa hannunta ta karba tajuya aguje tai stairs tawuce tafita, kowa na dakin jikinsa yayi la asar they re in such a shock da babu wani mai iya magana ganin aure just die in front of them just now, wayansa yaciro batare daya kalli Abba ba yace  I m calling the Police Abba, I m following her she s under threat cikin wani kalan mugun masifa Mami tace  kasan da haka kasaketa, duk wanda yasan Amirah yasan ba hannu daya tayi abinda tayi ba, akanme zaka saketa kallon Mami yayi shima yace  I m her

46 / 51