BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   40 / 51

117K to 120K   out of 150.2K words

lumshe bacci take, Abba ya tsare fuskanta da kallo tunda yake baitaba kallon fuskan yarinyar da kyau bama sai yau saiya kalli Mami strictly yace  once she s awake I want her agidan mijinta bamu ta aurama mijinta ta aura, zanje gida nayi magana da Marwan and send him here yadauketa su tafi gidansu and leave like a married couple Mami taro ka ta lura akwai fushi adan tattare da Abba so kwata kwata batai musuba tace  to Alhaji yin abubu  hannu Abba yadaga mata yace  allow them to figure everything out"

"mijinta zai kula da ita, kulawansa da taimakonsa yasa taji sauki to this level so let them live together gyadamai kai Mami tayi tace  shikenan anatse Abba yace  stay with her karku barta ita kadai adaki in"

"this hospital da wanchan yaron gyadamai kai Mami tayi,"

Abba yajuya bari natafi harya taba kofa Mami tarike masa hannu ahankali tace  Alhaji dan juyowa yayi

"yakalleta instead of Mami tai magana saita rungumesa ahankali tana shafa bayansa without saying a word ijiyan zuciya yasauke ahankali yaji zuciyansa yarage nauyi cikin tattausan murya tace  I know you re hurt amman kaya kuri, Allah na jarabtan mu da jarabawa daban daban ka daure kaci jarabawan"

"nan, karka juyawa Saleem baya kaji no matter what, karka bari shida Marwan su bata, relationship dinsa"

"da Marwan is one element that keeps bringing him back to the right path, reunite them, sannan let s"

look for a girl mu aura masa .

EPISODE

"Abba dake jikinta yace  duk yarinyar dazan aurama Saleem inaji kaman naci amanan ta ne bazan iyaba,"

"shidai yafita ya nemo da kansa bazan batama yar wasu rayuwa ba girgiza mai kai Mami tayi tace  nasan waye Saleem dudda dabiun sa marasa kyau but he s family oriented ba irin mazan da zasu cutar da matayensu bane wlh kowa ka auramai bazai taba cutar da itaba, inhar kamai aure, zai natsu yadena"

duka abubuwan bazan nan just think it through

Ahankali yace  kinsan yar wajen aikina Precious dayabi tamai asirin nan yau da yan sanda nasa aka

"korata nemansa take, nagaji, nadawo daga rakiyansa, i give up on Saleem he can t change ahankali Mami tace  you will not give up, we will never give up on him "

Gyadamata kai kawai Abba yayi saiya wuce yafita Mami tabisa da kallo saita dawo tazauna bakin gadon

ta tsare Amirah da idanu.

Gidan Abba yatafi parking yayi yafito yashiga ciki yabude falon glasses na Marwan dayake a fashe yafara

"cin karo dashi ya tsaya yayi jinmm saiya wuce yafara hawa staircase yana tafiya sama yana kallon jinin dake wajen yawuce har zuwa gaban dakin Marwan din yasa hannu yabude dakin, dakin duhuuuuu hannu Abba yasa yakunna wutan dakin hango Marwan yayi akan gado yarufa da bargo maida kofan Abba yayi yarufe saiya wuce wajen gadon yasa hannunsa ya yaye bargo yana kallon Marwan din da idanunsa sun kumbura sunyi luhu luhu sunyi manya kana ganinsa kasan yaci kuka, Abba always consider Marwan as a son, while Saleem as his brother, strictly dan yasan idanunsa biyu yace  tashi kazauna Marwan baiyi musu ba yunkurawa yayi yatashi yazauna Abba yace  lemme see idan kanada any spare glasses yajawo drawer gadon yabude nan yaga daya yadauko saida kansa yasa masa a fuska Marwan yasauke kansa kasa yakasa kallon Abba sabida wani kunya da nauyinsa dayakeji Abba ya tsaresa da kallo"

for a moment saitama rasa mezaice

Cikin muryansa data dishashe ahankali Marwan yace  Abba kayakuri abinda nama Saleem yayi shiruuu

"kirjinsa nawani irin zafin azaba tuna da yanga yaga Amirah da Saleem he s sooo angry yanajin wani bakin ciki arantsa abubuwa da dama suke yawo akansa da zuciyansa he feels kaman inbai furtaba zai mutu ahankali kansa na kasan Abba na tsaye yana kallonsa ya linke hannu a kirji Marwan yace  Abba zan rab& & . Yayi shiru yakasa furta maganan zuciyansa na tafarfasa, da kyar da kyar yace  zan rabu da ita! "

Yakasa kiran sunan Amirah ma

"Cikin dakewan zuciya yace  ammm babu abinda ya shiga tsakanin mu& .. yasake shiru, chan yace  zan"

rabu da ita inyaso Saleem ya aureta tunda daman shiya fara furta yana sonta nina hakura!

"Yana maganan sai yadan dago, kansa kadan yamika hannunsa yajawo drawer gadonsa ga pen dawata"

"yar jotter awajen hannunsa yakai zai dauka sai hannunsa yahau rawa sosai sosai gaske hannunsa was so shaking yadake zai dauka sai Abba yakai hannunsa yakama nasa cikin kakkausan murya Abba yace  Wlh idan kai kuskuren aikata wannan abin da banmaso na furta sunansa tsabagen yanda abin keda muni wlh sainayi mummunan saba maka Marwan, kun dauka aure is basket ball ko foot ball dakuna tunanin you can easily pass it to next person eh baki Marwan yabude zaiyi magana Abba yadakamai mummunan tsawa.  Marwan! Dago kansa dasauri Marwan yayi yakalli Abba, strictly Abba yace  I don t want to hear this nonsense you re saying, and I m not here to listen to any of your trash ko abinda yafaru whatever kama Saleem he deserves it, I come here to say one thing Abba yakallesa yace  stand up kayi wanke and go to the hospital aka sallami matarka kadaukota ku wuce gidanku dagayau karna kara ganin Amirah agidan nan bawani kwakkwran dalili kuyi zaman aurenku like every other couple, banso nakarajin wani abu bai shiga tsakanin ku ba kafin shekara tajuyo nakeson jika from you, tashi kawuce kaje kai wanka,"

dress well for matarka ka fesa turare ajikinta.

EPISODE

Sauke kansa kasa Marwan yayi Abba yace  badakai nake magana ba ahankali yamike tsaye yawuce bayi

kansa akasa kumatunsa sunyi jaa yasan Mami ce ta mammaresa haka kawai ya kada kai yace  ina falo Abba yawuce yafita.

Bata lokaci Marwan yayi he s so angry anger da wlh baitaba jin kalan bacin ran nan ba tunda yayi hankali

"aduniya, baiso yaje ma asibitin baison anything yasake hadasa da Amirah he s just angry anger and angry."

***

Wuraren 12 Amirah tashiga bude idanunta tana bin dakin da kallo kadan kadan take bude idanunta kafin

"ta idasa bude idanunta gabaki daya dan zafi taji a tsakiyan kanta hakan yasa tadaga hannunta takai tsakiyan kanta taji bandage tai shiru saita sake lumshe idanunta sai kawai rayuwanta yashiga dawo mata tun tana yar yarinya da yanda batason mutane da yanda take makale da Ammi da yanda ta tsani Daddy sabida yanda yake dukan Amminta, haduwanta da Marwan da yanda take sonshi da yanda take farin ciki tagansa abinda yamata da daddare komi kawai yashiga dawo mata tanajin wani kalan perfect feeling wanda bata tabaji arayuwanta ba na natsuwa, wajen farinciki she feels it, bakin ciki she feels it, tajaici taji, komi haka, just like that saitaji jikinta da kanta yamata daban da yanda takejin kanta ada dudda bata gane ba amman kaman something in her change sake bude idanunta tayi jin an taba kofa Mami tashigo"

dasauri tana kallonta tana murmushi tace  Amirah kin tashi?

Gyadamata kai Amirah taso tayi amman kanta zafi dasauri ta yatsine fuska Mami tace  sannu sannu inda

"kika buge ne sannu kinji, bari nakira Dr adubaki, ance kika tashi zamu iya tafiya but saisun dubaki dasauri Mami ta danna bell na kiran Dr duk Amirah na kallonta saiga wata mata baturiya Dr tashigo tazo wajen Amirah takama habanta taciro haske tana haska idanun Amirah tace  follow this light Bin wutan Amirah tayi da kallo, Dr tace  good takashe wutan tana kama Amirah tace  sit up tashi Amirah tayi ahankali tazauna, Dr tace  tell me do you feel pains anywhere ? Shiru Amirah tayi tana kallonta kaman mai waswasin magana kawai mamaki take to meke hanata magana ada, Mami zatai magana tacema Dr bata magana sosai ga mamakinta cikin normal kamilallen voice cikin kuma harshen turenci Amirah tace  I just feel pains here I don t know why Ware idanu Mami tayi tana kallonta cus akwai yanda Amirah ke magana ada her speech is not clear is like a little girls speech tunda tasan Amirah bata tabajin ta tai clear direct speech hakaba, Dr tace  ohh is where you hit your head it will go away soon okay pretty lumshe idanu Amirah tayi tabude ahankali tace  thank you Dr , Dr takalli Mami dake kallon Amirah batako kyafta idanu tace  you guys can go home she s fine now gyadamata kai Mami tayi batama kallon fuskan Dr tace  thank you so much Dr Dr tawuce tafita dasauri Mami tazo kusada ita tana kara kallon fuskanta tace  Amirah na, lafiyanki kalau Mami ga kalla ahankali tace  Mami kaina namin wani irin kaman bani ba dasauri Mami tace  Alhamdulillah kaman buge kan dakikayi ya_a kin sami lafiya tashi muje gida ga kayanan chanza kisaka hijabinki muje, Gyadamata kai Amirah tayi kayan ta kalla saitaji tana kunyan ta chanza kaya gaban Mami kaman yanda take da sai tawuce bayi ahankali take tafiya dan any motsi sa kanta ciwo yake Mami tabita da kallo saikuma tace  Ya Allah kasa lafiyan tasamu kenan mai daurewa"

"daman ance wani abun Alkhairi ne, idan wannan fadan shine sanadin warkewanki Amirah Alhamdulillah"

Allah mun gode maka fitowa tayi ta maida rigan baccin tasaka maroon hijabi har kasa mai hula yamata

"yau sai Mami takama hannunta tace muje, ahankali take tafiya kadan kadan every step tanaji akanta suka fito ga su Ya Ammah dasu Ya Maryam wani kunyansu Amirah taji tanaji saita sauke kanta akasa ahankali tace  ina yininku ahhh suma mamaki ne yakamsu sunm kasa magan Mami tace  kumuje suna fita compound na asibitin daidai 3!5ضÜ5ØÉÜ5ضÜ5ØÇÜ Marwan na shigowa asibitin shida Abba yayi wanka yana"

sanye da faran riga kal zai shiga parking space Abba yace  muje gaban reception ka dauki matarka.

Baice komiba yawuce direct wajen duk suna tsaye amman yaki kallon kowa yayi parking wajen tunda

"motan ke dumfarosu gaban Amirah yashiga faduwa dudda bama tasan waye a motan ba daidai Saleem na fitowa daga asibitin kowa yajuyo yakallesa banda Amirah daidai Abba na fitowa daga motan yace  daughter Amirah wuce mota mijinki na jiranki kutafi gidanku Saleem ya tsaya chak yakalli Abba dako kallonsa bayayi, jikin Amirah yahau rawa tadan kalli Mami wani irin shakka da tsoron Marwan take azuciyanta sosai, Mami na ganin idanunta tasan tsoron Marwan take ahankali tace  jeki zan aiko miki da wayanki gidan kome yamiki ki kirani ki sanar dani zanzo ja cimasa mutunci kinji, wuce kuje gyadama Ammi kai tayi tashiga tafiya ahankali wani abu Saleem yaji kaman zai mutu bazaima iya kallo Amirah na shiga motan ba gashi babu Wanda yaga Marwan dan bai sauke glass kasa ba motan tinted ce kawai Saleem yawuce fuuuu da kafa Mami dasauri tace  Saleem ko alamun yaji takirasa baiyiba yawuce abinsa Abba yayi kaman bai gansa ba yana tsaye wajen kofa yana jiran Amirah yace  maza tahowa tayi ahankali tashiga gaban motan ko gigin kallon Marwan batayiba ta zauna Abba yace  yauwaaaa Allah miki albarka Yakalli Marwan yace  son take care of my daughter gyadamasa kai kawai Marwan yayi bai"

magana ba Abba ya rufe kofan motan Marwan yaja motan yayi reverse yawuce.

TOH YAKUKE GANIN ZAMAN SU ZAI KASANCE???

MAISA MARWAN KE FUSHI DA AMIRAH???

KUNA GANIN SALEEM ZAI HAKURA KUWA???

AGANINKU YANZU DA AMIRAH TASAMI LAFIYA WANI SHAWARA ZAKU BATA NA SHAWO KAN MIJINTA

DAYA DAU ZAFI???

EPISODE

"Keke Saleem yatare yashiga, bakin ciki kaman zai mutu, direct gidansa da Precious ke ciki yawuce,"

"yasauka daga keken yashiga gidan, yana shiga falon babu kowa ciki cikeda wannan baccin ran yayi ihu sosai.  Bitch where are you ? Yayi maganan yana hawa staircase yana tafiya sama kaman daga sama Precious dake zaune adakinta da kumburarrun idanunta taji muryansa dagudu tamike tayo kofa daidai tana budewa Saleem na kokarin bude kofan, hada idanu sukayi, Saleem yayi ido da ido da ita tana kokarin magana yadaga kafa yawani kwadeta Precious tai ihu tazube akasa, Saleem yaduka yasa hannu yaja gashin attachenent na kanta tai ihu.  Baby you are hurting me dasauri yace  that s what I want to do, I want to hurt you soo deep, dan gindin ubanki pastorn kauye ni zakima asiri, all this thing happen"

"because of you, kika turama yayana sex video dinmu eh ?"

Precious na kokarin magana kawai yarufe Precious da duka da kafafu da hannu tana ihu sosai Saleem

"yace  how dare you ruin my life? You spoil my marriage da yanzu nine mijin Amirah, do you how fine and beautiful that girl is, did you see her boobs kuwa ba irin naki da Dr yabaki ba, nata na Allah ne, kinsan asaran dakika jamin, I will kill you today Shegiya tsinannan mai tsarki da toilet paper dukanta yake kaman zai halakata tana ihu batasan sanda tace  I m pregnant Saleem! Chak Saleem yasa tsaya da dukanta dayake, kansa na kasa amsa I m pregnant din datace, saiyasa hannu yakamota ya mikar da ita ya tsayar da ita, Precious na haki sosai dan ta daku tana kallon fuskansa kaman yanda yake kallon nata, saiya fashe da dariya sosai yace  you re Pregnant kalleni da kyau Precious do I look those men da za ayi using yara akama su hahahahha yakara fashewa da dariya yace  ashe bakisan waye Saleem ba, wlh kokin haifi abinda zaki haifa banso bazan taba karba daidai Shegiya tsinanniya yasake kwadeta yanaji"

kaman yakasheta saiya saketa yawuce wardrobe nadakin yabude yashiga fito da kayanta yana watsarwa

yace  pack your things and leave my house right now I m selling this house park and leave mu house

"sosai Precious ke kuka tanajan guiwanta tazo gabansa tana rawan jiki tace  Saleem I m sorry I m so sorry, I agreed I made a mistake but please forgive me wlh wlh bazan karaba please for the sake of our Baby don t throw me out jefar da hannunta yayi yace  wlh kuka kara tavan1 zan kasheki agidan nan nasayo acid na narkan da naman jikinki a sick and flush you zaro idanu Precious tayi, Saleem yace  ke banda Imani you made a mistake what you did with me dakin bari kawai naciki nabaki kudi na kula dake, I"

"mean I even bought a car for you amman ni zakima asiri, ki hanani aure, ki tonamin a_1r1 kina turama yayana video ina sex I can never ever forgive you, I don t consider auren mu aure amman dudda haka kije na sakeki saki uku, ciki da ke da cikin durun uwarku, barmin gida Shegiya karuwa kafin na kasheki yayi maganan yana karasa jefar da kayanta yadauki wasu papers harda papers na motan daya sayamata tadauki akwatinsa yabude drawer ya kwashe duka kudaden sa yace  leave this house or masu gidan zasuzo su fitar dake good bye, and don t try touching motan dana sayamiki na karbi kayana the papers are here duk inda kikaje da ita za a nemoki Yana maganan yawuce kofa Precious na kuka sosai tabiyosa Amman harya shige motarsa ya kunna yafita kansa kawai ya hargitse yana edge he s having wani feeling na wlh zai iya turining duniyan nan up side down idan har zai iya samin Amirah abun yanasa yawa ya gangara gefen titi yayi parking yadauki wayansa daya dauko daga gidan daya fito yanzun nan kaman yazare yashiga tattaba wayan baida lokacin neman contact na Marwan yashiga saka number sa sai yayi dialing amman har wayan yagama ringing ya katse ba a dagaba ihu yayi a mota yace  pick up the call, pick up the call you monster yana zaune a motan nan Marwan kawai yake kira yakira Marwan yakai sau"

30 Marwan bai daga ba saiya shiga turamai message.

" Dan gindin ubanka nine kadaka? Ni kama jina jina? Wait for me, wait for my comeback, Marwan we will"

"settle this score saina maka shegen duka da saika koma wajen uwarka Mami kana kuka ta lallasheka, and let me make this clear to you, Amirah is mine she belongs to me, wlh wlh wlh if you touch her, or"

"sleep with her, I will kill you Marwan ."

Turamai messege din yayi saiya jefar sa wayar jikinsa har rawa yake saiya kara kunna motan yaja kaman

"yazare saiya wuce gidan da aka bama Daddy a old GrA, parking yayi a kofar gidan dasauri ya tsaya gaban gate din yana dukan gate din kaga Saleem zaka dauka yazare, Maman Baby ne tafito anci gayu dan su yanzu duniya tamusu dadi tace  waye haka ke knocking kaman mahaukaci jama a tai wajen gate din tana lekawa daidai Daddy dabai dade na dawowa ba shima yana fitowa yace  dakata Sweetheart tsayawa Maman Baby tayi Daddy yazo saiya leka Saleem yagani wanda kallo daya yakai ya ganesa saiyace  koma ciki tabe baki Maman Vaby tayi takoma ciki abinta, bude gate din Daddy yayi dasauri Saleem yajuya yakoma motan yabude bayan motan yaciro akwatin daya hada dazu saiya dawo yace  Ina wuni Daddy dakemai kallo ganin kaman ya sami matsala ga kansa duk bandage yace  lafiya Saleem?"

Shigo shigowa Saleem yayi Daddy yajawo gate din yarufe yayi gaba Saleem na binsa yana jan trolly suka

shiga falo Daddy yasami waje ya zauna yakallesa yace  meke tafe dakai Dasauri Saleem da jikinsa ke

"rawa yaduka yashiga bude akwatin, bundle bundan na yan dollars yashiga cirowa yana ijiyewa agaban"

"Daddy akasa guda ashirin, sai yaciro takardun filayensa da motoci duka yashiga ijiye gaban Daddy jikinsa duk rawa yake, yace  duka wannan nakane Daddy inhar zakamin abinda nakeso da sauri Daddy ya gyara zama yace  ina jinka numfashinsa har wani karkacewa yake idanunsa na motsi ganin dukiya da takardun assets, yace  me kakeso Saleem? Dasauri Saleem zuciyansa nayin wani haske ganin yanda har yayi winning DDdy over

40 / 51