BACCIN SO BY M SHAKUR

Author :  Category :  Romance

Chapter   23 / 51

66K to 69K   out of 150.2K words

saitai shiru kawai gabanta yafadi saita mika hannu tadaga kafin takai kunne wayan ya katse immediately sai akahau"

kiranta na biyu dasauri tasa bannu tadauka takai kunne muryan wani kaman Dattijo taji yace  is this

Madam Hamdiyya Muhammadu Yakasai ? Ahankali Mami da kirjinta ke bugawa nonstop tace  eh nice

"dan ijiyan zuciya yayi yace  we found your number as next of kin to Dr Marwan are you his Mother? Dasauri Mami tace  eh nice, what happened to him meya samesa? Ganin macene sai Dr yace  he s fine but can you come to the hospital right now! Mikewa tsaye Mami kirjinta wani bugawa yake"

nonstop tace  meya sami Marwan? Where is he bashi wayan dan Allah

Anatse Dr yace  Ma am please come to the hospital as soon as you can I have to go ya katse wayan sai

"Mami tabi iiran baya dagawa saita shiga kiran Abba daidai tanajin sahun gudu Musa mai gadinsu ne hankalinsa tashe yabude kofan yau ko sallama baiyiba daidai Abba yadauki wayan yana shigowa yace  Hajiya Ha& .yanzun nan kanina da Dr yasamama aiki a asibitin su yakirani, Doctor yayi hatsari yanzu haka an shiga dashi operation! Wayan dake hannun Mami tasaki kasa gabaki daya wayan yama tarwatse hannunta yafara rawa tawani kalan kankare in shock bakinta mason magana yama kasa, Musa mai gadi bai lurada condition a Mami ba yace  road safety suka kawosa asibiti wai trailer ta takesa baya Mami tayi zata fadi ta dafa kujera dasauri daidai wayan Musa na ringing yataba aljihunsa Abba yace  mekace Musa?  Kanina dake aiki a asibiti yakirani trailer ta taka motan Marwan yanzu haka yana cikin thearter Abba da hanklainsa kwance yace  kada kabari Hajiya tai tuki ganinan zuwa Mami data gama rudewa sunan Allah kawai take kira tai kofa bako mayafi key motan ma baya daukaba Musa yace  Hajiya Yallabai yace kijirasa kada ki tuki a haka dan Allah tashi agabana Musa! Mami ta dakamai tsawa ya matsa da sauri Mami tafita ko takalmi bata sakaba bata ma dauki makullin mota ba ko hijabi tai wajen mota zata bude yaki buduwa, fitowa daga office Abba yayi yana kiran wayan Saleem da baya dagawa hakan yasa da kansa yawuce 4th floor din kai tsaye yawuce office din yabude kofa precious na zaune tana aiki ganin Abba tamike dasauri Abba ko kallonta baiyiba yawuce wajen Saleem dake kwance yana bacci yawani dakamai duka ransa abace Saleem yabude idanu zaiyi magana Abba yace  Marwan had an accident we are going to the hospital zabura yayi yamike yace mene, Abba baima iya magana ba yawuce yafita Saleem yabiyosa aguje kirjinsa na dukan uku uku gida suka je suka dauko Mami data gama kidimewa sai kuka suka wuce hospital din around 1 sukakai suka shiga sukaga nurses doctors da other hospital staff cike a reception duk an tsaya anyi charko charko wata Nurse na ganinsu tace  his parents are here dasauri wani babban likita yazo wajensu sai yace  come with me please hanyar wajen theatre yayi dasu yace  your son is in the operation table right now don t worry our doctors are doing their best to save him he will be fine Mami dake kuka cus komi na dawo mata hatsari yakashe iyayensu Marwan Shika gashi yayi hatsarin kuka shima trailer tace  me, mesa akemai operation Abba yakama hannun"

Mami dake rawa yace  meya samesa ?.

EPISODE

Ahankali Dr yace  Akwai few glasses dasuka shishiga jikinsa so su ake cirewa an operation room Mami

"tarushe da kuka tace  idan suka katsamai hanji fa ? Abba yace  kul karki kara tunani haka babu abinda zai samesa da izinin Allah ahankali Saleem da jikinsa yayi sanyi saiya wuce ya tsaya gaban operation room din ta glass ya leka baya ganin komi amman dudda haka yacigaba saikuma yadawo yazauna yadafe kansa yayi shiru, da kyar Mami tai shiru tace  kira min Ammah Alhaji baiyi musu ba yakira Ya Ammah Mami ta karbi wayan tafada mata tana kuka kawai ta katse wayan within one hour suma sukazo duka"

yayyinsa idanun kowa yayi jajir& ..

"Yaune rannan da Ammi zataje taga Amirah, girki tamata mai dadi ta iso asibitin around 12:30 tana ganin"

"yanda asibitin yarikece saita wuce bangaren mahaukata tana tafiya anatse tana zuwa taga nurses suna a tsaitsaye hankalin kowa atashe gaidasu tayi tace  nine Maman Amirah Dr Marwan yace yau nazo na ganta jikin Nurses din yakara sanyi jin sunan data kira, daya daga cikinsu takasa daurewa tace  Dr Marwan yanzu haka yana cikin theater fighting for his life yayi hatsari babban mota ta takesa! Wani kalan faduwa gaban Ammi yayi tace  Innalillahi wa innailaihi raji un! Nurse tace  wlh on his way coming to the hospital abin yafaru, anyways nacikaki da surutu, Nurse Wali take her to Patient 422 room Nurse tace  muje Hajiya wani iri jikin Ammi yayi saitaji hankalinta yatashi gabaki daya saitaji ta bala in damu kaman ta juya taje wajen dayake tabar Amirah, bata taba haduwa da likita mai kirki da mutunci irin Dr Marwan ba, Allah yabasa lpy, Allah yatashi kafadunsa, ahaka aka bude mata dakin da Amirah ke ciki tashinta kenan tareda Umma, Umma kebata labarin ance Dr yayi accident kawai saita fashe da kuka da Ammi tashigo taga Amirah na kuka saita tsaya turus tama kasa motsi daga wajen tana kallon Amirah, Amirah ke gani na kuka haka ko idanunta ke mata gizo? Nurse tai ciki dasauri tace  meya sameta take kuka? Umma tace  gayamata nayi Dr dinta yayi hatsari shine take kuka ni banmasan tana kuka ko magana ba wlh Nurse da sauri tace  you don t tell patient irin abubuwan nan Umma, ya isa Amirah, nothing will happen to Dr M kinji, kinga see your Mom is here to see you, stop crying now juyowa Amirah dake kuka sosai tayi takalli Ammi data tsaya turus tana kallonta mamaki ya kasheta saita wani tashi da gudu tazo tai hugging Ammi kukan yakaru harda shesheka kaman zata mutu, tsorata ma Ammi tayi tace  ke Amirah kukan ya isa haka babu abinda zai samesa kinji, kinji yan matan Ammi cikin kuka sosai Amirah da yar karaman muryan nan tace  Ammi ina sonshi! Dan dakatawa Ammi tayi kaman bataji maganan ba dan ahankali tayi maganan, Nurse da bama su jitaba dan bata magana da karfi tace  bari muje Madam itada Umma suka fita daga dakin, Ammi tafito da Amirah daga jikinta dake kuka nonstop tace  me kikace Amirah? Cikin kuka tana shesheka tana huci lips nata nakara komawa so pinkish sabida uban kuka ahankali tace  Amirah na son Yaya Marwan Dr Mai saka glass! Sandarewa Ammi tayi gashi tai maganan exactly kalan sequence datake magana kuma ahankali, tunda take bata tabajin Amirah tace tanason wani ba, Amirah bata ma taba mata long sentence haka ba, yanda abin keba Ammi mamaki saitaga kaman she s over thinking abun maybe so as her Dr take nufi cus ina takeda hankalin sanin wani so, but for Amirah taita kuka haka yarinyar da batada emotions sau nawa ita"

"Mamanta na ciwo saidai Amirah taita kallonta with that straight face ba tausayi ba kuka, yarta taji sauki"

ne? Amirah tasoma warkewa? Her little soft brain yafara processing something called love? Tausayi da

"damuwa ne? Ammi bata gama lissafe lissafen datakeyi ba Amirah takama hannunta tana rera kuka kaman waka tace  zanje wajensa Dasauri Ammi tahada fuska tace  banson shirme fa Amirah mutumin dake operation ne zakije wajensa, wuce kizauna kafin na sassaba miki kallon Ammi Amirah tayi saita juya ahankali ta wuce gadonta ta kwanta saita juyawa Ammi baya takai duka hannyenta biyu baki ta lumshe idanu tana kuka ahankali mai tabarai, yau Ammi ke ganin abu Amirah fushi tayi da ita? Ko Ammi tama Amirah fada da ihu Amirah still bata bar1n side dünya tana nanike da ita saidai ta sauke kanta kasa Amman jibi Amirah yanzu? Zuwa Ammi tayi saita zauna bakin gadon tabude jakanta tana ciro kula tace tazo nadafa miki abinci mai dadi na soya miki kaza ko motsi Amirah batayiba, wasa wasa babu wani kalan abu da Ammi batama Amirah ba Amirah taki kula Ammi sai kuka ba kakkautawa jikinta ma yarikice yayi zafi Ammi sai kawai tazauna tana kallonta daidai likitan dake dubata yau tashigo ganin Amirah na kuka yasa tace  Subhanallahi meya sameta haka? Jikin Ammi yayi bala in sanyi tace  wai Dr Marwan zataje gani take kuka haka gabaki daya narasa gane kanta dasauri likitan datake dattijuwa tace  oh no kuka sosai haka is not good for her, Amirah Dr Marwan is out of danger Alhamdulillah yafito daga surgery lafiya lau he s with his family, gobe zan kaiki ki gansa kin yarda? Make kafada Amirah tayi batare data kalli likitan bama, Ammi tace  kodai natafi da ita gidane Dr naga tasoma samin sauki tunda har tana iyama kuka tana magana daidai gwargado Dr tace  uhmmm I can t say for now bansan what plan na treatment Dr M ke dashi akanta ba bai rubuta a fill dinta ba, but I will advice tunda keda kanki kinyi acknowledging progress na treatment nata kibari zuwa gobe ko jibi haka Dr M yadan dawo daidai I will talk to him idan ya yarda saina sallameku okay Gyadamata kai Ammi tayi wlh kukan da Amirah keyi har zuciyanta yake sosawa yarinya has been crying for how many hours now, ahankali Ammi tace  likita dan Allah nadan fita da zuwa zuwa waje haka nadanyi magana da ita maybe tahakura tai shiru likita"

tace  yeah please cus this kuka da sadness dinnan is not good

"Idan kun dawo nurse zata gayamin zanzo nadubata again, I will let the nurses know nina baku"

"permission na fita da ita so za a barku, zuwa Ammi tayi dab da ita takoma kfadanta cikeda lallashi tace"

 tashi to mufita Amirahn Mamanta

Cikin muryan kuka yar karama sosai tace  zakikai Amirah wajen Dr Marwan? Tsare jajayen rinanun

"idanunta Ammi tayi da kallo saita gyadamata kai kawai batare datayi magana ba sai Amirah ta taso hijabin da Ammi tazo mata dashi daga g1da tabude handbag nata taciro hijab milk color ne 2 yards ya tsaya mata wajajen ciki, Ammi ta duka tasaka mata takalmi sannan ta share mata fuska tass da hannunta tarike hannunta tace muje toh ahankali tasauko daga gadon jikinta ba karfi Ammi tabude kofa suka fice kanta akasa she looks very very pretty sweet and innocent, babu wanda yahanasu suka fito compound na asibitin kanta akasa bata kallon kowa sai Ammi tashiga tafiya sukai wajen asalin dayan bangaren asibitin sai suka shiga ciki Ammi ta tsaya dan batasan ta ina aka kwantar da Dr ba kowani abu, Umma dake kula da Amirah tagani tana zuwa wajen zata fita batama kurada _u ba dasauri Ammi tace  dan Allah wani daki Dr M yake Umma ? Umma tace  ohh Dr M dai Allah yamai farin jini yau kinga marasa lafiya dake kuka sabida shi, kinga benen nan zaku hau kuje na uku private dakuna ne dakinsu ne 651 "

gyadamata kai tayi sai suka wuce Ammi na tafiya da Amirah dake hawa bene ahankali dan cikinta ciwo

"yake, tun kafin su karasa hayowa straights din Ammi taga room 651 din kawai jitayi Amirah ta karbe"

hannunta daga na Ammi harda dan gudu gudunta tawuce& &

EPISODE

Waiwaye baya kadan!

"Wuraren 3 aka fito dashi daga surgery aka kawosa private room, Mami, Ya Ammah, Ya Maryam, Ya"

"Fatima dukansu sun iso hankalin kowa atashe idanunsu yayi jajur, Saleem was so down shima, Abba ma haka duk suka shiga dakin yana kwance akan gado ga oxygen a hancinsa, bai farfado ba yana sanye dawani riga na operation, ganinsa ahaka su Ya Amah suka kara fashewa da kuka, Dr strictly yace  idan kuka zaku mana i will send you outside, he s fine, he s completely out of danger, he will recover soon, zai farfado soon godiya yakamata kuma Allah he survived irin ghastly accident dinnan Abba yakallesu yace  dan Allah kudena kuka, wai Mami kinayi sunayi wazai hana su toh eh Sweetheart ? Shiru Mami tayi tana goge fuskansa, Dr yace  bari naje he will wake up soon ahankali Saleem ya tsaya gaban gadon yana kallon Marwan yayi folding hannunsa a kirji idanunsa kuri kan fuskansa, saiya juyo yakalli Mami yace  Mami kinzomai da any spare glasses dazai saka ya farka? Dasauri Mami ta kadakai alamun aa, Ya Fadila tace  nazomai da wani dayake gidana tai maza tabude handbag nata taba Saleem ya karba saiya ijiye kan side drawer na gadon yana kallon fuskan Marwan har lokacin kaman yacemai yabude idanunsa, anatse Abba yace  zomuje masallaci Saleem gyadama Abba kai yayi dudda yasan bazai iya salla ba saiya bisa suka fice dakin yarage su Mami kadai dasuka zazzauna Mami tazauna gefen gadon tana kallonsa"

takama hannunsa tarike while su Ammah nakan couch kowa na addu a.

PRESENT MOMENT& &

Da gudu Amirah tai wajen dakin Ammi na kirana.  Amirah! Amirah! Amman dasaurinta ta murza handle

"na kofan tabude tanajin wani shauki na sanyi da gudunta tashiga dakin saita tsaya turus da sauri kanta akasa ganin mutane, daga Mami, Ya Ammah, Ya Maryam, ya Fadila duk suka juyo suna kallon wata yar yarinya mai fitinannen kyau data shigo dakin ba sallama, ba magana, bakomi kanta akasa takai duka hannayenta biyu tasa abaki tai tsit, baki Mami tabude zatai magana wani dan karamin motsi Marwan yayi hakan yasa Mami tajuyo da sauri ta kallesa, daidai hannunsa na motsi dasauri Mami tamike tana shafa kansa cikeda so tace  Marwan, Marwan, katashi? I m right her Son ganinan Amirah na tsaye chak inda take su Maryam duk suka taso zuwa gadon, ahankali Marwan yashiga motsi yana kokarin bude idanunsa Mami tai maza tadauki glasses nasa tabude tarike a hannunta, kadan kadan yashiga bude idanunsa dasukamai nauyi sosai yana ganin dishi dishi Mami tasamai glasses din anatse yace  Son can you see me ?Bude idanunsa yayi sosai yana kallon Mami da tun yana ganin dishi dishi harya fara"

washewa idanunsa yana ganinta da kyau da sauran yayinsa ÿ Mami cikeda so tashafa fuskansa tace

" Alhamdulillah, Alhamdulillah Marwan kaganeni ganinan Mamin ka ? Wani kalan sanyi yaji yanaji saiya"

"lumshe idanunsa yabudesu ahankali yajuyar da idanunsa sai ya daura kwayan idanunsa akan Amirah dake tsaye ita kadai wajen kofa kanta akasa hannayenta duka biyun abakinta standing she looks like an angel, ya tsareta da gajiyayyun idanunsa na marasa lafiya dayasa daga Mami dasu Ya Maryam dukansu suka juya dan bin direction na idanunsa suka abinda yake kallo haka, sai sukaga yarinyar data shigone dazu ba sallama nor gaisuwa Marwan ke kallo, ahankali Mami tace  bamusan wacece ba kasanta ne? Baiyi magana ba idanunsa still na kanta, wani irin kallo yakema Amirah da tunda Mami tasan Marwan tun yana a year old bata taba ganin yama wata irin wannan kallan kallon ba, dan kallo ne dake muna tsantsan madaran so da matukar kauna, dakuma bege, sai Mami tasake juyawa itama takalli Amirah da kyau from head to toe, she looks like patient na inda Marwan ke aiki, she s wearing uniform na mahaukata and from the way batai magana ba kuma tasa hannaye baki tanaci kasan she s not that okay, sai Mami takalli su Ammah dake kallon Amirah tace  ku koma wajenku ku zauna basuyi musu ba dukansu suka koma suka zauna sai Mami ta sauka daga gadon ta matsa gefe tana kallon Amirah tace  kinzo duba Dr ne yarinya ? Amirah kaman bada ita ake magana ba ko kanta bata daga ba, ahankali Mami tace  zoki gaidasa sai kawai Amirah tashiga tafiya ahankali ahankali kanta akasa tana tahowa still hannunta abaki looking damn adorable, Mami tajuyo tazubama Marwan idanu dake wani kalan kallonta,"

Marwan is in love with a mad crazy girl? Mami ta tambayi kanta!

Zuwa gaban gadon Amirah tayi saita tsaya dab dashi saita dakata da yanda take cizan hannunta amman

"bata ciro hannun daga bakinta ba saita shiga dago idanunta ahankali kadan kadan tadaura akan Marwan da idanunsa ke kanta bayako kyafta su yana wani irin kallonta kaman yau yafara ganinta, tsaresa Amirah tayi da idanu itama fararen idanunta na kyalli kaman an wanke da madara, wani abu taji yazo mata wuya mara dadi ganin duk ciwo ajikinsa ga waya a hancinsa na oxygen, he looks so sick and not strong, Ammi da Miemie suna rashin lafiya zata tsaya taita kallonsu batajin wani abu aranta, well kotanaji ma bata saniba amman yau seeing Marwan saitaji ciwon data gani a jikinsa tanaji anata jikin, saitaji wani abu kaman tausayi kaman ciwon yadawo jikinta shi ya warke sai kawai tahaujin abubuwa da batasan na meba kuma batasan yaya zatai controlling kanta ba, sai kawai ta duko tana cire hannayenta abaki, tashi daya tai hugging nasa ta kifa kanta a wuyansa takai hannunta mai bala in taushi dayayi zufa and saliva nakai sosai ta ijiye a gefen fuskansa kan sajensa da kunnensa ta kankamesa kawai tashiga rera kuka mai sanyi da zaki dakeda dan sound a kunnensa tana shesheka bana wasaba, tasake kwakumesa ta"

kankamesa batare data damu da akwai mutane adakin ba.

EPISODE

Dawani irin sauri Mami tadauke kai daga kallonsu hakama sauran yayinsa like babu wanda ya iya motsi

ganin yanda yarinyar ta kankame kaninsu tanamai wani kuka that sounds like kukan shagwaba da

"damuwa da tsoro, Ammi data kasa shigowa dakin ta tsaya jikin kofa amman tana iya gano komi ta yar"

"karamin glass dake kofan ta tsaya turus itama ganin abinda Amirah tayi kirjinta na bugawa dum dum dum!, Wani abu Marwan yaji tundaga kafafunsa zuwa kwanyan kansa yanda Amirah just hugged him so tight feeling scent of hijabin da Ammi takawo mata

23 / 51