KIDA A RUWA BOOK1 BY BILLYN ABDUL

Author :  Billyn Abdul Category :  Adventure

Chapter   21 / 49

60K to 63K   out of 146.5K words

Ka dinga ƙarfafa kanka Imran, kaifa soja ne da wasu ke jira ka basu garkuwa anan gaba”.
     Imran ya kalle shi da hawaye, sai kuma ya sauke ajiyar zuciya yana faɗin cikin rawar murya, “Haysam mutanen nan bazasu barni ba, duk da iyayena sunyi nasarar fiddani a ƙungiyarsu tare da baro yankinsu gaba ɗaya lokaci-lokaci suna cigaba da bibiyata a mafarki. Wlhy gaba ɗaya a tsirace nake. Kai dai kamar komai ba ya tsoratar da kai.”
      Shiru Haysam ya yi na ɗan lokaci, yana kallon tagar da iska ke busowa, sai kuma ya dawo da dubansa kan Imran ɗin, “Kowa yana da tsoro Imran. Amma na koyi ɓoye nawa, dan idan na bari duniya ta gan shi, zata yi amfani da shi wajen zubar da ni, lalatattun mutane masu ƙazamar zuciya subi takai na su taka tamkar yanda suke taka ƙasa. Ni mutum ne kamar kowa. Amma Abiy ya sanar min sai na zama jarumi a zuciya sannan jarumtar jiki ke tabbata har wasu su kalleni wataran suce wannan shine wane. Kasa a ranka babu abinda mutanen nan suka isa suyi maka kamar yanda basuyi maka a baya ba. Idan suna taƙama da tsafi kai ka tuna ALLAH kake da shi”. A hankali ya saki murmushi mai ciwo yana ƙoƙarin danne damuwarsa, “Imran! Idan har Mammah dake mace mai amsa sunan UWA zata ɓoye dan mu rayu cikin salama da nagarta bayan ta rasa daga kowane garkuwarta ni data haifa na zame mata farkon nauyi kuma ƙalubale a yau mizai hana bazan jure ba kodan na maida murtani daga ahalin da suka nuna mata amfaninta ya ƙare garesu saboda mai musu amfani ya gusa daga jikinta a yanzu. Zan cigaba da ɓoyewa domin na zama abinda nake fata iyayena ma suke fata. Amma kai kada ka koyi ɓoyewa. Tsoron ka… shi ne dalilin da yasa kake da rai da jinƙai Imran.”
     Lumshe idanu Imran yayi yana jin kalman Haysam masu fita da harshen damo da saƙo na musamman suna ratsa shi kamar magani. Koda ya motsa lips dan yin magana sai Haysam ya girgiza masa kai, tare da masa nunin ya kwanta kawai. Bai musa ba a hankali ya kwanta, shiko kuma ya cigaba da tsaiwa a jikin gadon yana tofa masa addu'ai har sai barci ya kwashe shi.

Kwanaki sun cigaba da shurawa, sannu-sannu su Haysam sun zama ƴan gida a NDA. Dan kuwa zuwa yanzu watanni na biyar suke ƙoƙarin cikawa. Jiki da zuciya sun saba da sabon waje sun kuma karɓi sauyin horo da suke fuskanta. Hakama ƙwaƙwalwa tana ɗauka daga koyarwa da dabarun rayuwa irin ta mazan fama.
      Ranar yau asabar ta zo da rana mai tsananin zafi. An fito dasu Haysam duka don wani obstacle training na tsalle, gudu, juyawa cikin laka, da rarrafe ƙarƙashin waya. Duk wanda ya yi wasa ko nauyin jiki kuwa  yaji a jikinsa ne a hannun Seniors. Kamar ko yaushe Haysam yana cikin ƴan gaba-gaba yana yin komai da cikakken natsuwa kamar wanda ba ya jin ciwon gaɓɓansa. Yayin da wasu ke gunaguni, shi kuwa ko numfashi bai tsananta ba. Wannan yasa wasu senior cadets da suka fara saka masa tsama suka fara saka masa ido sosai. Bayan horon rana, lokacin da su Haysam suka koma sashen su, Senior Cadet Garba ya kalli abokansa yana murmushi mai ɓoye makirci, “Na fahimci fa yaron nan mai kama da haihuwar sahara ya fara kama da jarumi yana son fara yima mutane ɗagawa da girman kai, ya kamata mu gwada wane irin ƙarfe ne da shi.”
      Dariya John ya sanya da faɗin, “Wato Garba kaifa mugun icce ne. Na kula ka saka idonka akan yaron nan kamar yana barci a kanka cikin NDA ɗin nan”.
      Hararsa Garba yayi, cikin ƙyaɓe baki ya ce, “Shi ɗin banza da zai yi barci a kaina. Kawai na tsane shi ne, wlhy tun randa yay mana rashin kunyar nan nake ji kamar na kashe banza dan na tsane shi har cikin raina”.
     “Ba kai kaɗai ba fa, ALLAH nima bana son shi sam a raina. Gashi naga ya fara kama zuciyar basawan gidan nan”.
       “Mtsowww! Zai ci uwarsa ne. Mune maganinsa ai”.
     Dariya suka sanya suna tafawa su da sauran abokansu da basuce komai ba.........✍🏼


_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number👇_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*


*_Typing📲_*








*_🫧KIƊA A RUWA.....!!🫧_*




*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*


*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._



_Chapter 30_

__________________

https://chat.whatsapp.com/L3BXH7JYlBRHIkFRiOjeW3?mode=ems_copy_t


UMMU KHALIFA COLLECTION

Ina Mata Yan kwalisa ina mata masu san kayan ado kamar Egyptian abaya sleeping drees kids were shos bags musk dahara original.

To kukanku yazo karshe domin ummu khalifa sun zo muku da duk wadannnan kayan dierct suke order dinsu daga Egypt zuwa gida Nigeria kaidai kawai kashiga link dinsu domin gani ya kori jiii..

Ba nan ummuh khalifa suka tsaya ba suna nemawq mutane visa masu shaawar shugowa kasar ta Egypt karatu ko yawon bude ido ko kasuwanci ku tuntubeta a number dinta
+201017018846/07048811474/

KO kuma shafinta na tiktok https://vt.tiktok.com/ZSU1FEkjc/
__________________


*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk


*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

........Da daddare kuwa lokacin da aka gama evening parade, suka umarci Haysam ya tsaya a gefe. “Cadet Abdul-rasheed! Step forward!”
     Babu wani ɗar Haysam ya matso, idonsa a ƙasa, jikinsa a nutse cikin tsarin jarumin matashin soja.
       Garba ya kalle shi fuskar cike da izza da wulaƙanci,  “Na lura kana ɗaukan kanka wani shege can kamar fa ko. Kana so mu girmama ka ko kallonka wani ƙuru ko jarumi halan?”.
     Karo na farko Haysam ya kallesa cikin ido. Kamar zai yaɓa masa baƙa sai kuma ya dake da ƙyar ga haɗiye ya furta, “Ba haka bane senior. Ina yin abin da aka koya mana ne kawai, shi jarumi kuwa ba duniya yake gayama shi jarumi bane. Ita duniyar da kanta take gaya masa shi ɗin jarumi ne koda hassada tana ƙoƙarin danne bakinta da yashin ƙasa. Mizai sa naso ku girmamani bayan UBANGIJI NA shike bada girma ga wanda ya so. Ai ni tun a gidanmu mai girma ne, domin kuwa ƙanne bakwai na baro dake min kallon uba ba yaya kawai ba, saboda tsabar girmamawa ma Dada suke kirana. Kaga kuwa duk wani girma bayan wannan ai lissafi ne na yaro ɓata hankalin dare kayi suna. Ni kuma bana ɓata hankalin dare don yin suna, KIƊA A RUWA nake MAI TADA HANKALIN DODONNI”.
     Cikin matsananciyar fusata Senior Garba ya nuna Haysam da ɗan yarda tamkar zai tsokale masa ido. Shi ko gogan yana tsaye ƙyam a binsa idanun akan Garban ko ƙyaftasu bayayi balle nuna alamar tsoron kar'a tsokale masa su. “Oh da gaske kai kana jin kanka wani shege ne dai kenan? Shi kenan to ka tabbatar yau da gaske ka iya juriyar da kake faɗa, sauran kalamanka kuwa jikinka ne zai baka amsarsu ɗaya bayan ɗaya”.
     Uffan Haysam bai sake cewa ba, yama ɗauke kansa tamkar bada shi akeyi ba. Tsabar mugunta tashin farko suka ɗaura masa kaya masu nauyi da suka tabbatar sunfi ƙarfin sa, jakar dutse amma ya dake saboda taurin kai, cikin daka tsawa sukace ya zagaya filin horo sau uku a cikin duhun daren nan. Wasu daga cikin mate ɗinsa suka tsaya suna kallo cikin tsoro. Imran kam hawaye yake yi cike da tashin hankalin muguntar da akema ɗan uwansa.
       Shi ko gogan naku Haysam ko nuna gajiya ma yaƙi yayi. Tafiya yake akan ƙafafunsa cike da jarumta zuciya a tsaye ƙyam, ga iska tana busawa, amma shi zuface ke kwarara masa a jiki. Haka yayi sau ukun da sukace, tun a zagayen farko suke tunanin zai sare amma sai da ya ukun nan cif  kusan awa ɗaya, babu wani alamar rauni na zahiri atare da shi, duk da a jikinsa da zuciyarsa ya gajin amma ya shanye ya zo ya tsaya a gabansu cikin nutsuwarsa. A dake ya ce, “I’m done, senior.”
    Wani daga cikinsu mai suna Badaru yay dariyar mugunta da ɗan ɗaga kai yana masa kallo wulaƙanci. “Hmmm… zaka iya kam. Amma mu kuma ba za mu huta ba har sai mun ga inda iyakarka ta tsaya tunda kace kai Iliya ɗan mai ƙarfi ne”.
      Haysam bai tanka masa ba. Hakan ya ƙara ƙular da su Senior Garba. Sai dai babu wanda ya sake cewa komai a cikinsu suka bar wajen. Da sauri Imran ya ƙaraso ya kama jakar duwatsun. Ɗan murmushi Haysam yay masa da faɗin, “Barshi kawai zan iya”.
      Kamar Imran zai yi kuka ya ce, “Haysam mi yasa ka biye musu? Waɗan nan fa daga gani basu da imani, kazo muje mukai report ɗinsu dan sun wuce gona da iri”.
      Haysam ya kalle shi cikin murmushi, “My Imran sarkin tsoro, kada komai ya dameka babu wani report da zamu kai. Muguntar tasu kuwa mu irinta muke nema ai. Abin da suke kira karya lago a gare ni. Ni gina sabuwar rayuwace a gareni. Ka gane sai da irin waɗan nan ake nasara a rayuwa”.
       “Ka cika taurin kai wace nasara kuma da wannan azabar dan ALLAH. So kake sai sun illata maka lafiya sun karya ma ƙashi”.
     “Imran kenan. Ba zan bari su karya min ƙasusuwa ba, saboda ƙasusuwa na ne ginina, ba shaidar girman kai da suke kallona da shi ba”.
      Sai Imran ya tsaya yana kallonsa da mamaki kawai. A wannan dare, ya fahimci cewa Haysam ba soja bane kawai, mutum ne da aka raini zuciyarsa da jarumta da juriya tun daga ƙuruciya. Aka kuma gina burin zamansa soja a ƙwaƙwalwarsa tamkar yanda abinci ke gina tsokar jiki....

>>>>>>>•<<<<<<<<
KANO

         Yayinda Haysam ke can NDA na gwagwarmaya anan Kano Mammah ma ta cigaba da tata gwagwarmayar ne. Dan kuwa tamkar jira dangin mahaifinta keyi Haysam ɗin ya wuce makaranta suka sakata gaba akan batun yin aure. Da farko ta nuna musu ita fa sam bazata ƙara aure ba a rayuwarta. Amma suka nuna sam bazasu amince da hakan ba, da ƙuruciyarta bazata ce bazatai aure ba. Tace musu idan tayi aure wazai riƙe mata yaranta ne? Ba dai kowane namiji ne zai riƙe yara har takwas daba nashi ba, ya basu ci ya basu sha ya biya kuɗin makaranta abune mai wahala ai. Sai suka nuna mata basai tai zamanta a gidan ba kawai shi mijin ya dinga zuwa. Saboda su barta sai ta ce musu ta amince da hakan, dan tasan dai ba duk namiji ne zai yarda da hakan ba ai. Da wannan damar ta samu suka sama mata lafiyar kuwa.
        Ta cigaba da rainon yaranta tare da bin Haysam dake nesa da ita da addu'a. A mutanen Bauchi dai babu mai zuwa sai Jamilu sai ko Khadijah da Alawiyya, dukansu kuwa ƙannen Abdul-rasheed ne uwa ɗaya uba ɗaya. Sukam suna iya bakin ƙoƙarin su akan ziyartarta ita da yara da kawo mata ɗan abinda ya samu. Sai ko mutanen Maiduguri da wasu basu manta alkairin Abdul-rasheed ɗin a garesu ba sukan kwatanta suma gwargwado musamman idan su Khadijah zasu zo dubasu.
     A yanzu Alhamdullah sanar da Haysam ya kafa ya bari itace ke riƙe da mafi yawan buƙatunsu. Dan Mammah ta rage yawan aikin wahala kasancewar sana'ar na tasiri ana zuwa har gida a saya. Idan suka ƙare ta shiga kasuwa ta saro komai. Zuwa yanzu harda su robobi turamen zani da ƴan kayan yara. Kayan koli dai na sanar cikin gida na mata komai Alhamdullah.
       Watannin su Haysam takwas suka samu hutu. Hutun da yay matuƙar saka Mammah da ƴan uwansa a farin ciki mai yawa da girman gaske. Nanfa aka shiga hidima da shi, dan abinci na musamman Mammah tai masa. Murmushi da hawaye sun kasa barin fuskarta. Mamaki take sosai na ganin yanda Haysam ya ƙara girma, yaron da ta tura makaranta cikin talauci da wahala, yanzu ya koma soja mai kwarjini. Gaba ɗaya ya juye kamanin mahaifinsa, farar fatarta kawai za'a ce ya ɗebo. Ya zama wani ingarman namiji a tsaye kamar ba ɗan shekara sha takwas ba..
      Shima Haysam zuciyarsa cike take da farin cikin ganin Mammah ta samu nutsuwa ta rage yawan wahalhalun da take, sana'ar daya gina ta kafu kowane motsi cikin sallamar sayen abubuwa ake. Sai yaji kwanciyar hankali na ratsashi da nutsuwar zuciya.
     “Muhammad Haysam” ta faɗa cikin raunin murya duk da ba kasafai take kiran sunansa ba, kafin ya samu amsawa ta cigaba da faɗin, “Na daɗe ina addu’ar ALLAH ya cika maka burinka. Yanzu kam ka zama abin alfaharin Mahaifinku”.
     Matsawa yay gabanta sosai tare da kama hannunta ya runtse a cikin nashi, cikin taushin murya da tsantsar ƙaunar da yakema mahaifiyarsa ya ɗora kansa a ƙafafunta. “Mammah. ba ni da abin da zan biyaki da shi sai godiya da tarin addu'a a wannan duniyar. Addu’ar ki ce ta zama garkuwata, tarbiyarki ta zama jagorana, burin Abiy ya zama ƙarfina, Jajircewar Umma ta zama nagartata ta. ALLAH ya ƙara miki lafiya da tsawon rayuwa, ya gafartama Umma da Abiy yasa mu da su duk mu shiga aljanna”.
        “Amin ya rabbi Haysam”. Mammah ta faɗa yana share hawayen da suke sakko mata. Ɗagowa yay yakai hannu yana share mata hawayen da murmushin ƙarfafawa a gareta kan fuskarsa, duk da kuwa shima tashi zuciyar a raunane take, sai dai mazan maza ne na gaske masu iya jurewa da danne kowane irin ɗaci.
       Bayan ya gama share mata hawayen ta kalle shi da damuwa, “Ka kula da kanka Haysam. A koda yaushe wannan yawan shirun naka na sani a damuwa da tunanin ko kana farin ciki. Idonka yana ɓoye abubuwa da yawa, kar ka bari zuciyarka ta sha wahala fiye da jikinka kaji Zakin Abiy”. Ta ƙare maganar da ɗan jan hancinsa tana murmushi.
      A karo na farko shima yayi murmushi mai ɗaci, sai ya sake kwantar da kansa a kan ƙafafun nata, “Mammah zuciyata tuni ta saba da komai a yanda yake. Kisa a ranki ɗan Umma da Abiy a koda yaushe yana cikin farin ciki gwargwadon rahamar UBANGIJI. Ba kowane shiru bane na damuwa, ba kowane shiru bane kuma mara alkairi. Wani shirun shine amsa ga rayuwar kowa da mai shirun kansa”.
        Mammah tai murmushi tana shafa kansa. A koda yaushe ɗabi'u da kalaman Haysam na juye mata tamkar Abdul-rasheed a gabanta bai ɓuya cikin ƙasa ba. Ta kowane ɓangare shi photo copy ɗin mahaifinsa ne. Tana fatan ALLAH ya bashi tsahon rayuwa mai albarka ya ida cika buruka na Abdul-rasheed ɗinta masoyi na gaskiya........✍🏼



_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*


*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*


*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*


*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*


*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*


*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number👇_*
*+234 903 234 5899*





*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*



*_Typing📲_*








*_🫧KIƊA A RUWA.....!!🫧_*




*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*


*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._



_Chapter 31_

__________________


🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

https://chat.whatsapp.com/DMCa4TXOqV712jNc1UBBRH?mode=ems_copy_t

*_GYARA SHINE MACE_*

*_ZATA FASHE FA KARKU BARI AYI BABUKU ZAFAFAN KAYAN MATA MASU KYAU DA INGANCI KUMA AKAN FARASHI MAI SAUK'I ,MAMAN YUSUF 'YAR MUTAN SOKOTO TA SHIRYA TSAF DOMIN GWANGWAJEKU DA ZAFAFAN KAYANTA MASU MATUKAR INGANCI_*
🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾🌻🌾

*_'Yar uwa shin ko kin San lokacin sanyi lokaci ne da yake dask'arar da ni'imar mace , yake yawan bushe gaban mace , sannan lokacin ne maza sukafi bukatar matansu , lokaci ne da kowane lafiyayyen namiji yakeson ya jishi ajikin matarshi a kowane lokaci , to ya kike gani idan har mijinki Yana son kasancewa Dake Haka kekuma ga ni'ima a bushe , 'yar uwa mace fa Saida gyara , ko kinada kyau to ki k'ara da wanka don ci gaba da kankanrowa kanki daraja da k'ima a idon Mai gida ,. Ki tuna duk son da namiji ke maki in har kinada matsala a wannan wajan to wlh akwai matsala don son da yake maki bazai Hana kurinka samun matsala dashi ba ,idan kuwa har Yana samun yadda yakeso wlh ko baya sonki to Ina tabbatar maki da a hankali wata Rana sai ya soki Kuma zakiga kowane lokaci Yana tattalinki da gudun abunda zai 'bata maki Rai , Mata a kula*_ maman yusuf likitar Mata 07069711327

*Wannan dalilin ne yasa nazo maku da Kaya masu zafi kamar Haka*👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻

Akwai ingantaccen maganin sanyi Mai fatattakar sanyi cikin kankanin lokaci na maza Dana Mata , kun dai San illar da sanyi yake da ita ku kula,

Akwai ingantaccen maganin nono hadin gargajiya na Sha Dana shafawa Mai taso da nono ya Kuma gyarashi Hadi da tsayuwarshi ,😍

Sai maganin hips Wanda zaisa hips dinki ya ciko kema ki shiga jerin Mata masu aji😍

Akwai maganin k'iba Wanda zai ciko da jikinki kiyi kiba Yar daidai Mai kyau wadda zata dace da yanayin jikin ki💃

Ina bada Hadi na mussaman ga yarinyar da ta rasa budurcinta sanadiyar fyade ko yaudarar d'a namiji ,Wanda insha Allah akayi amfani dasu to yarinya zata koma normal Wanda duk zata aura Ba zai iya Gane komai ,
Mmn Yusuf likitar Mata💃😍

Akwai hadin amarya Wanda zaisa ki ciko ki hade gam sannan su Baki ni'ima irin wadda akeso ingantaccen sirrin da zaisa ki Kara samun soyayyar mijinki cikin sauki💃💃💃

Akwai hadin sabon budurci da mukeyi ga wadda ta

21 / 49