Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   8 / 46

21K to 24K   out of 135.1K words

da turo 1k a saukake cikin makonni bibbiyu zamuke gama part-part*



Fawal beauty parlor sunai muku albashir da bude gidan Mata wato kigyara da kanki=?i? >??? da cewa suna gabatar da aiki na zamani kamar su gyaran jiki, spa kenan gyaran fuska wato facial,gyaran Kai, hair style , gyaran kafa pedicure,gyaran hannaye, manicure kitso,lalle ja da bakki,ba'a barsu abayaba suna saida kayan gyaran aure, turaruka,man shafawa, suna kwalliya wato makeup,turaren wuta, humrah,kulaccham dama abunda Baku sanshiba wato maida tsohuwa yarinya akankanin lokaci=??iya kudinka iya shagalinka=???kudai ku hanzarta zuwa ga wannan gida na mata zallah (FAWaL BEAUTY PARLOR)
Address: Main gate na fire service jimeta, opp sixty plaza.
kada kubari abaku labari=?
? munai muku maraba a koda yaushe Mata yan kwalisa mace sai da gyara , yar uwa bora ba sunanki kizama mowar mai >???da kudinki qalilan kifita sab abunki ki baza kamci mai kama jiki.
Gamai buka contact CEO FAWaL BEAUTY PARLOR kan 09033901035 or 08078809930 sai kunzo, our time services from 8:am to 7pm, Monday to Saturday/ Sunday 10am to 6pm>?????

Da Yah Junaid, wani irin masifeffen tsorone ya rufeta wanda yasa ta fara ja da baya.
"Dan ubanki sai yanzu kika dawo? Ina kikaje kika tsaya? Tukun nama ?arfe nawa ne ?a'idar tashi aikinki?"
?ara matsota yayi tare da buga mata tsawa.
"Shegiya ?ar iska badake nake mgn bane kina jina kinyi shiruba".
Cikin rawan murya tace.
"Uh uhm dama gidan Baba Kabir nake".
Ta ?are mgnar tana komawa gefen Mom da yanzu ta iso.
Cikin haWe fuska tace.
"Yarinyar nanfa ba isasshen lfy ne da itaba".
Juya kai yayi ya watsa mata wani irin masifeffen kallo tare da cewa.
"Toh uwar shisshigi".
A hatsale Mom tace.
"Toh ubana, anyi Shisshigin aikin banza".
Ta ?are mgnar da kama hannun Jannart sukayi ciki.
Shi kuwa kwaffa yayi tare da bin bayan Abdul da yazo ya wuce su, bai ce musu ko ?alaba.

Riyyam-nsra ne kwance bisa tattausan gadon Wakin hotel Win daya kama.
Tuni yasa sim card Win sa na Mtn har ya zauna ras a wayar.
Kana yasa katin daya saya tun wurin sayan layin.

Mgn yakeyi da Mammy.
Yana mata bayanin haWuwarsa da mutumin nan da suke kama.
Harma da haWuwarsu da su Salman, kana ya ?ara da cewa.
"Mammy al'ummar Nigeria suna da kirki, suna da mutunci da mutunta ba?o, naga karamcinsu tun a cikin jirgi.
Mammy ina son su ina son ?asar."
Cikin sau?e numfashi tace.
"Yesssss! Riyyam akwai masu kirki, da amana da kawaici.
Amman kuma akwai maha'inta azzalumai macuta, ka kula da kanka kayi taka tsantsan."
Cikin gamsuwa yace.
"Toh Mammy in sha Allah zan kula".

Daga nan ta bawa Zayton sukayi ta hira yana mai gaya mata yadda ?asar take.

Zaune suke a falon gidan Dr Lukman.
Cikin tawagarsu ta gamayyar kamfanonin jihar da kuma likitoci.
Dr Lukman keyi musu bayanin cewa.
"Dr Rayyern Mai-nasara ya dawo a yammacin yau, kuma Alhamdulillah dama akwai taron da gwamnatin jiha zatayi damu likitoci a gobe da safe, shine babban dalilin dawowarsa.
Toh muna tashi a taron zanyi ?o?arin tahowa dashi campany'n Alhaji Idi Sale Dakata, muyi taron jan ra'ayin nashi a can".
Cikin gamsuwa sukace eh hakan yayi.
Kana sukaci gaba da tattaunawar.

Ab angaren Dr Rayyern Mai-nasara kuwa, kusan atare suka shigo cikin gidan shida Abba da kuma Ramadan, wanda yanzunne dawowansu daga masallaci, domin koda suka yi sallah n magriba basu fito daga cikin masallacin ba, har saida aka sallame salla n Isha.

Kaitsaye cikin babban falon gidan suka nufa, Yayinda zuciyar kowannensu ke cike da sanyi da kuma salama, musamman ga yanda iska mai dadi ke kad awa tana ratsa kowani hudan gashi na jikin d an Adam mai rai.

Haka suka shigo falon Abba na gaba, sai Rayyern dake take masa baya, wanda yayi na k arshen shigowa kuwa shine Ramadan, wanda yake d an shafa screen d in wayar dake rike a hannunsa.

Ganin shigowarsu ne kuma yasa Mamy dake, tsaye agaban had add en dining table d insu wanda aka k awatasa da wasu fitinannun royal chairs, ta saki sassanyar murmushin dake bayyana tsananin k aunarta ga ahalin nata, murya asake tace.
 Masha Allah! Our dinner is ready.

Jin hakan da sukayi dinne kuma yasa kasu sakin murmushi, tare da wuce wa dining area din kai tsaye.

Ramadan kuwa kulolin da Mamy ta mi?o kishi ya amsa dasu plate and spoos da gorunan ruwa mai sanyi.
Kana ya juya ya fita, dan kaiwa su Baba MauWo nasu abincin cikin kamala da mutuntaka ya kai musu kana ya dawo.

Shikuwa Rayyern da tun fitowarsu daga masallaci, yake tasbihi acikin zuciyarsa, kaitsaye gaban had add en fridge n mai kaman show glass d in dake dining area din ya nufa, yana isa kuwa ya bud e murfin fridge n, tare da d ansa kansa ya zaro babban ledan chocolate na diary milk , wanda ya d au sanyi sosai.

Maida murfin fridge n yayi ya rufe, tare da juyowa ya zauna akan d aya daga cikin kujerun dining table d in, wanda aka cika saman babban table d in, da kayan cima kala kala, more especially fruits.

Ahankali ya b are ledan, tare da kai chocolate d in bakinsa.
Fitinannun idanunsa masu d auke da long eye lashes ya lumshe, adaidai lokacin da yaji d and ano da kuma zak in chocolate din ya mamaye harshen sa, wanda hakan yasa shi sake tura chocolate din abakinsa, tare da soma taunawa ahankali, yana maijin wani irin sanyi aransa, Tabbas aduk sanda yake cin abunda yakeso, yakanji wani irin gamsuwa na musamman, musamman madai duk wani abu mai zak i, kwarai yanason zak i sosai da sosai.

Abba da Mamy dake zaune kuwa idanunsu kawai suka zuba masa, musamman ma Abba da bayajin dad in, yawan shan zak in da Rayyern d in keyi, always shan zak i sai kace karamin yaro.

Shikuwa Rayyern da har yanzu idanunsa ke lumshe, hakanan yaji ajikinsa cewa akwai k wayoyin idanun dake kansa, wanda hakan yasa ahankali yad an ware oily eyes d insa, masu matuk ar kyau da daukar hankali.

Karab sukayi ido hudu da Abba, hakanne kuwa yasa shi d an gyara zamansa, tare kuma da yin k asa da kansa, saboda acikin 2 second din ya fahimci wani irin kallo Abban, nasa keyi masa.
Zare chocolate din dake bakinnasa yayi, tare da ajiyewa agefe.

Ganin hakanne kuma yasa Mamy da Ramadan yin murmushi, shikuwa Abba plate d in dake dauke da crispy microwave Patatoe chips, and salad, da kuma onion sauce ya turowa Rayyern d in gabansa.
Tare da cewa.
 Maza kacinye wannan.

Plate din da Abban nasa ya turo masa ya kalla, tare da d an zaro idanunsa, kana lokaci guda kuma ya sanja mood dinsa izuwa shagwab a, akasalance cikin kuma muryarsa da bakowa kejinta ba yace.

 Abba duka wannan zan ci?.

 Eh duka kuma yanzu nakeson kaci. Abba ya fad a cikin tsare gida.

Ahankali ya saukar da idanunsa k asa, saboda yanda yaji tone din Abban nasu, yasan abun is seriously.
D aukan plate d in abincin yayi tare da fork ahankali, yakai abincin bakinsa bayan yayi bismillah.

Bai kuwa wani ci abincin sosai ba, ya d ago kansa ya kalli Mamy dake cin abincinta itama.
Cikin muryarsa dake bayyana rashin sabonsa dayin magana mai yawa yace.

 Please Mamy na k oshi da abincin nan ki bani tea.

D agowa Abba yayi ya kalleshi, still kuma cikin tsare gida yace.

 A a fa yau sai kacinye abincin nan tas, saboda haka babu wani tea din da za a baka.

Maraitattun idanunsa yad an lumshe, cikin kuma yanayin dake bayyana tsananin biyayyarsa ga mahaifinnasa yace.

 To Abba amma dan Allah abani tea sai in had a, na tabbata abincin zaifi shiga...

Yanayin yanda ya k are maganar yana karyar da wuyansa gefe ne, yasa Abban sakin murmushi, cike da k aunar d an nasa yace.

 Shikenan to na yarda ka had a da tea d in.

Jin haka yasa Mamy tashi ta soma kokarin had a masa tea, kamar yanda ya buk ata.

Shikuwa Murmushin jin dad i yayi, sabo???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?da dama shi yafison ko yaya idan zaici abinci, ya zamana yana mixing abincin da abu mai zak i, gashi kuma dama shi.
Sam baya da yawan cin abinci, sometimes idan yaci chocolate d insa ya d aura da bootle water, yakanji sa dai-dai.

Had a masa tea d in acikin mug Mamy tayi ta mik o masa, koda ya karb a bai wuce 3 sipping yayi ba, ya d ago kansa ahankali ya kalleta.

Cikin yanayi da salon maganarsa yace.
 Ayyah Mamyna sugar baiji ba dai, please ki karamin.

Idanu Mamy tad an zaro cikin yanayin mamaki tace.
 Rayyern Shugar 3spoon amma kace baiyi maka ba, kai dai kam shan zak i ya zama maka jiki.
Ta kare maganar tana mai k ara masa Shugar one spoon acikin tea d in.

Murmushi kawai yayi, batare daya kuma cewa komai ba, ya maida kansa ya cigaba da sipping tea din, sai time to time yake daukan patatoe daya yakai bakinsa, nan ma kuma gudun kada Abba yayi masa fad a ne.

Saida yasha kusan rabin tea d in, kafin ya d ago da kansa ahankali ya kalli Ramadan dake cin abinci.

 Ramadan ya hospital d in, ina fatan komai yana tafiya dai-dai ko?.

Ramadan kuwa Jin abunda Hamman nashi ya tambaya ne, yasa shi dakatawa da cin abincin, tare da cewa.

 Alhamdulillah Hamma Rayyern komai yana tafiya yanda ya kamata, bayan wannan tafiyar taka ma Ya Sulaiman yana zuwa, tare mukeyin duk wasu abubuwan da suka dace.

Idanunsa ya d an lumshe ahankali tare da jinjina kansa, Tabbas dama yasan koda bayanan, Sulaiman da Ramadan zasu gudanar da komai yanda ya kamata kana ga sauran Doctor's Win, kasancewar dukansu Doctors ne way anda suka san aikinsu, kuma kowannensu da irin k warewarsa.

Hiran hospital d in da kuma irin manya manyan ayyukan da sukayi, alokacin da bayanan Ramadan d in ya shiga yi masa.
Yayinda shi kuwa ahankali yake d an jinjina kansa, alaman gamsuwa, saboda zuwa yanzu bakinsa ya dan fara gajiya da motsawa.

Abba da tun d azun ya kafesu da idanu baya ko k yaftawa, murmushi ne kawai ke bayyane akan fuskarsa.
Yayinda yake yiwa yaran nasa, wani irin kallo mai d auke da tsananin k auna had i da soyayya, Tabbas yanaji aransa cewa yaransa GARKUWA ne, sannan koda bayan ransa da izinin Ubangiji,
Zasu ?arasa ginin TUBALI n da aka fara ginasa zasu karasa ida ginasa da yardar Allah, akullum a kuma koda yaushe yana alfahari dasu, Tabbas ako ina zaiyi al'faharin cewa.
Yay an nasa jajirtattune kuma masu k wazo, Lallai watarana Tabbas zasu cimmawa abunda suke so yana jin gamsuwa mai tarin yawa na ri?o da amarsu da Allah ya bashi da basu gamsasshiyar tarbiya.

Jin da yayi hirar tasu ta tsaya ne kuma, yasashi Kallon Rayyern tare da cewa.
 Rayyan ya tafiyar taka? Ina fata ansamu abunda akeso ko!?.

Kai Rayyern d in ya jinjina tare da bud e bakinsa anutse yace.

 Alhamdulillah Abba, duk wani abu da muke nema na samu, dama kayan amfanin companies dinmu ne naje sayawo, to kuma ba abunda ban samu ba, nayi ordering Insha Allah kuma soon zasu sauk a nan Nigeria.

Kai Abban ya jinjina cike da gamsuwa, kana yace.

 To kaida kaje US kuma sai gaka a ethiopia n harda karb an wani kambun karramawa.

Murmushin daya bayyana fararen ha?oransa yayi, cikin kuma sakewa da mahaifinnasa yace.

 To Abba ai acikin Airport na hadu da yarannasu harna taimaka musu, shine fahimtar likitane Ni yasa dole aka wuce dani k asarsu,
Jin dadin ceton ahlin masu mu?amin ?asar ne yasa sukamin wannan karramawar.

 Masha Allah Allah Ubangiji yaci gaba da taimakawa.
Abba da Mamy suka had a baki wajen fad ar hakan.

Ramadan kuwa daya kammala cin abincinsa, mik ewa tsaye yayi tare da d aukan wayarsa dake kan table d in, cikin kuma yanayin nuna kulawa ga Hamman nasa yace.

 Yauwa Hamma Rayyern bari na amso maka maganin rage zogin ciwo acikin pharmacy d inmu.

Kai kawai Rayyern din ya jinjina, Yayinda shi kuma Ramadan yasa kai ya fice daga cikin falon.
Koda ya fito daga cikin gidan nasu direct Mai-Nasara s Pharmacy Nig LTD ya nufa, kasancewar kuma pharmacy din bashi da wani nisa da gidansu, hakan yasa bai wani b ata lokaci ba ya dawo.

Shida kansa ya d auko bottle water marar sanyi, tare da b are maganin ya bawa Hamman nasa yasha.

Bayan Rayyern din yasha maganin ne kuma, ya mik e tsaye ahankali tare da kallon su Abban nasa, aladabce yace .
 Abba ni zanje na kwanta, dan inajin gajiya sosai ajikina.

Kai Abba ya jinjina masa tare da cewa.
 To Allah ya tashemu lafiya.

Da  Ameen. Ya amsa kafun yayiwa Mamy da Ramadan saida safe, kana kaitsaye ya nufi sashinsa, da k ofar shiga cikinta ke Cikin babban falon a nitse yake tattaki bisa steps Win haurawa saman.

Ahankali ya murd a handle d in had add Iyar k ofar, tare da tura kansa ciki.
Wani irin sassanyan k amshin room freshener daya shak ane kuma yasashi lumshe idanunsa, wanda suke d auke da wani yanayi na musamman.
Tabbas shi mutum ne maitsanin son k amshi, wannan yasa aduk sanda yaji k amshi sai zuciyarsa tayi sanyi.

Ahankali ya bud e idanun nasa, tare da soma bin kekyawan falon da kyawunsa ya zarce tunanin mutum da kallo.
Duk da kuwa cewar babu yawan tarkace acikin falon, amma yanayin tsarin falon da kuma kayan dake cikinsa, na millions din kud i ne ya ?awatashi.

Domin kuwa acikin falon wasu irin had add un Roma complete sofa s ne masu masifar kyau da tsada, wanda sukayiwa tsakiyar falon k awanya, Yayinda aka cika samansu da wasu irin trow pillows new design, babban abu mafi d aukar hankali ajikin sofas din kuwa shine, yanda aka k awata su da wani irin abu mai kaman royal glasses, da kuma ado na musamman, kasantuwar design din Golding ash ne kuma, yasa har wani d auke ido adon sofas d in keyi.
Yayinda daga k asan sofas din kuwa aka shumfud e wani had add en Ash colour Austin carpet, mai tsananin taushi da laushi, domin kuwa saboda tsabar laushin carpet d in, har k afan mutum kan iya nutsewa idan ya taka.

Yayinda aka d aura wani had add en glass Roma table akan tsakiyar carpet d in, wanda kuma shine ya k ara k awata kyau da had uwar falon, musamman wasu beautiful roses masu kalan gold da aka d aura asamansa.

Acan b angaren dama kuwa, wani irin makeken tv plasma ne black na companyn Samsung mai matuk ar kyau da tsada, saboda tsabar girman TV din kuwa, ba a iya mannashi a bango ba, kan wani had add en Royal tv stand aka ajiyesa, daga gefe da gefensa kuwa aka zuba wasu glass roses masu kyau da tsada, wanda da zaran dare ya rufa suda kansu, suke bada deference colours na light.

Still kuma had add un dark and golding ash colour, plain curtains d in dake sak ale jikin kowacce door da kuma windows d in dake cikin falonne, suka k ara bayyana had uwar falon, domin kuwa curtains ne masu shegen tsada da aminci, wanda aka k awata su da had add en decoration na d aukar hankali, Tabbas ko daga iya curtains d in dake cikin falon ka tsaya, kasan an kashe matuk ar kud i, balle kuma aje ga kwalliyar wallpaper din, da akayiwa gaba d aya jikin bangon falon da ako ina zai amsa sunansa falo.

Har lau kuma acikin falon nasa tafiya kad an zakayi, ka iske wani had add en dining area n da aka k awatasa da decoration na classic curtains masu kalan grey, sai zazzafan Angel dining table mai d auke da 6chairs, grey da kuma gray colours, Tabbas ko a iya wajen falon Rayyern ya amsa suna, ya kuma cika hamshak in falon dake dauke da tsadaddun furnitures.
Daga gefen dining area din kuwa wata koface, wanda da alama kuma nanne kitchine d insa.

Sai kuma wasu kofofi guda biyu dake cikin falon, 2 bedrooms wanda kitchen and dining area ke tsakiyarsu.

Sassanyar ajiyar zuciya ya sauk e a dai-dai lokacin da ya gama, k arewa had add en falonnasa kallo, komai nead babu wani alama ma dake nuna cewar, yakai 4 to 5 weeks baya cikin dakin, kasancewar duk kwanan duniya Ramadan na shigowa yana gyara duk abunda ya d anyi kura.

Rigar suit d in dake jikinsa ya zare ahankali, tare da ajiyeta akan sofa, ahankali cikin takun dake bayyana gajiyarsa ya nufi d aya, daga cikin 2 door d innan da suke d an nesa da juna.
Sauk e hannunsa akan k ofar dake b angaren dama nsa yayi, wacce takasance itace bedroom d insa.

Koda ya tura kansa acikin dakin kuwa, wani daddad an kamshi da kuma sanyin AC ne ya bugeshi, still ajiyar zuciya ya sake sauk ewa, musamman da yaga yanda aka k awata, original royal bed d insa da soft bedsheet mai kyau.
Kamar dai yanda yaga falon nasa nead, haka ma komai dake cikin dakin, babu wani abu na kushewa acikin bedroom d in, saboda nan ma wasu royal furnitures ne aciki masu masifar kyau, tamkar dai agidan sarauta haka d akin nasa yake, saboda komai kama daga kan bed, drawer, dressing mirror, gothic chairs duk masu kalan gold ne, sai kuma curtains din cikin dakin da suka kasance milk colour.


D an sunkuyawa yayi ahankali ya zare takalman dake k afarsa, batare kuma daya jira komai ba, ya soma kokarin zare long sleeve din dake jikinsa, bayan ya cire rigar ne kuma, ya k arasa gaban wani medium glass wardrobe, wanda acikinsu ne yake ajiye duk wasu abubuwan buk atansa marassa nauyi, kama daga kan towel, bathrobe, short neakers, dadai sauransu.
Wani nead bathrobe ya d auko tare da warwarewa ya zura ajikinsa, saida ya gama daure igiyoyin bathrobe din kuma, kafun ya zare wandon suit din dake jikinsa.

Kaitsaye bathroom d insa ya wuce, Lallai ko acikin bathroom dinansa nasha kallo, domin kuwa hatta wajen da

8 / 46