Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   6 / 46

15K to 18K   out of 135.1K words

babu abinda ya tsana sama da haka, mutun ya shiga harkar sa, sam shi a tsarinsa babu ruwansa da shiga sabgar da bata shafeshi ba, sai dai kuma yana matu?ar son tausayawa sabida shi mai tausayine.

Cikin dakekkiyar murya yace.
"No ba matsala.
Bani da canji ko zaka bani Account number Winka inyi maka transfer'n in ba matsala?".

Da sauri mai taxi yace.
"Okay Sir".

Kana ya fara karanto mishi ac no Win.
Wata ?aramar waya ya zaro a al'jihun rigarsa ta Waya gefen.
Ya Wan lallatsa jim kaWan ya medata al'jihun.
Cikin tsananin jin daWi mai taxi ya kalli text Win Alert daya shigo masa na dubu ashirin.
Cikin jin daWi yace.
"Ngd matu?a Allah ya ?ara buWi ya ji?an iyaye".
"Amin".
Yace kana ya sako ?afarsa waje, a hankali ya takata.
"Shehyytt". Ya Wan fidda sautin sabida ?afar tayi tsami, tuni yatsar ta kumbura.

Bayan ya fito ne kuma mai taxi Win yaja motar ya tafi.

Shi kuwa Rayyern a hankali tare da d an Wingisa ?afar tasa ya nufi bakin kekyawan gate Win.
Kan yatsarsa manuniya yasa ya Wan ?on?osa jikin ?ofar.

Da sauri wani kekyawan buzu dake zaune bakin ?ofar ya mi?e tsaye, tare da zuwa ya Wan tura wani abu, kana ya le?a da ido Waya.
Da sauri ya meda abin ya rufe tare da sakin murmushi cikin tsananin jin daWi ya ja ?ofar ya buWe yana mai cewa.
"Masha Allah, Dr. ya dawo".

Da sauri wani kekyawan matashi dake fitowa daga can cikin gidan cikin ya nufi baki gate Win cike da farin ciki.
Yana cewa.
"Alhamdulillah, Abba! Abba!!! Mamy ga Hamma Rayyern ya iso".
Ya ?are mgnar yana mai rungume Dr Rayyern da ya shigo.
Yayinda wasu mutanen suka taso da sauri suka iso garesu.
"Dakta Barka da isowa lfy".
Shine abinda suke haWa baki wurin faWa da alamun sha?uwa da so.

Duk da alamun akwai driver' a ciki da kuma mai bawa fulawa ruwa sai kuma mai wankinsu da guga,
Sai Baba MauWo wannan buzun da alamun mai gadinsu ne, shi.
Wani Wan guntun murmushi yayi tare dasa hannunshi ya shafa kan wannan kekyawan matashi daya amshi takardun hannunshi yace.

 I miss you so much my Ramadan".
Kana ya bawa Baba MauWo hannu cikin kulawa da girmamawa tare dasu Ari sukayi musabaha.

Anutse yayi gaba Ramadan na biye dashi a baya.
Yayinda Su kuma suka koma wurin aikinsu, suna me farin cikin dawowar Dakta wanda yayi kusan mako huWu baya nan.

Suna ratsa farfajiyar gidan da a ?alla zai Wauki motoci 7 zuwa 9 kuma ko wacce bazata matsi ko gogi ?ar uwarta ba.
Gaba Waya gidan zagaye yake da dogayen bishiyoyin na mijin gwanda, sai sirran Ayaba dake ?asansu a jere da ?an guntayen dabino.
Kana daga can baya kuma wani Wan ma dai-dai-cin Garden ne mai masifar kyau, wanda yake cike da itatuwa da tsirrai masu sanyi da ?amshi.
Kana daga farfajiyar gidan akwai wani baranda mai kyau da faWi, wanda yake da steps.
Ata ?asanshi gefen bishiyoyin an jera fararen kujerun silver hakama a ciki.
Kana tura ?ofar zaka riski wani hamsha?in falo mai Wan karen girma, Dan fadi da girmawa kuwa AC ma biyu ne aciki.
Ta gefen hagun falon gab da bakin ?ofar shigowa kuwa, wani Wan madaidacin Bathroom ne.
Sai kuma gefen hagu, wani corridor ne mai fadi.
Kana shiga wurin zaka ga steps Win hawa sama masu faWi.

Can gefen Bathroom din kuma ta gaba, wani kekkyawan Dinning area ne mai dauke da table mai kujeru takwas, sai wani Fridge mai suffar show glass Wanda ke cike ma?il da kayan sha.

Sai gefenshi kaWan washing hand baby ne.
Kana ta kanshi ?ofar kitchine ne mai girma, wanda yake ?awace da Kitchen cabinets and drawers masu masifar kyau, komai na ciki blue color and white ne.

Daga cikin kitchen din kuma ?ofar store ne.
Daga cikin store kuma akwai ?ofar baya, inda wasu igiyoyin shanya ke jere da kuma inda suke ajiye kamarsu dankali, doya, al'basa, da dai ire irensu.

Daga Kitchine din kuwa akwai wata ?ofar da zata ratsa ta cikin wani corridor, mai Wauke da Wan madaidacin falo mai 3 Bedroom,s and bathrooms. Sai Wan Dinning area ?arami.

Can gefen dama kuwa inda benen yake, kana hawa sama kan steps din, kana iya hango cikin falon ?asa.
Tafiya kaWan zakayi ka riski wani babban falo mai masifar kyau da tsaruwa.

Can gefe kuma wani kekkyawan Dinning table ne shirye cikin Dinning area mai sar?afe da labule mai zirin-zirin igiyoyin dake sar?afe da duwatsu masu daraja she?in Diamond.
Kana sai wani Fridge shima kamar show glass kana gefenshi kuma Show glass Winne mai shirye da cups, plates, spoons, mug's da dai sauransu.
Sai Kitchen dake gefe da store kamar na falon ?asa.
Kana sai Bedroom guda biyu, wanda basa kusa da juna dan a tsakanin su Dinning area da kitchen da store suke.

Akwai wata baranda mai kyau ta bayan Waya Bedroom Win inda nanne Wakin Dr.Rayyern Wayan kuma na Ramadan.
?asan benen kuma akwai wata ?ofar wanda kana shiga zaka samu wani side ne kuma irin na saman sak, koman su iri Waya.

Sai can gefen kitchin Win falon ?asan kuma akwai wani kofa wanda room and parlour ne mai kyau da Bathroom a ciki.

Daga gefe kuma can akwai Waki Waya inda masu aiki zata iya zama, amman bbu mai aikin a gidan.

Can waje kuma akwai BQ, Boys Quaters.

Gefen BQ Win kuma wani part ne mai kyau matsakaici a rufe yake su kansu Dr Rayyern da Ramadan Basu san menene a cikin wannan Part Win ba.

Tsarin gidan dai masha ALLAH.

Bisa wannan babban baranda mai steps biyar zuwa shida suka hau. Kana suka buWe kofar babban falon.
Ramadan na mai kiran Abba! Abba!! Yana buWe kofar suka hango Abba da Mamy, suna sau?owa daga steps Win Dinning area, Wanda ta nan zasu fito side Winsu.

Wani kyakkyawan mutum ne mai matsakaicin shekaru, mai jini a jiki da tarin cikar haiba da kamala.

Ganin Rayyern dinne kuma yasa shi sakin wani irin yalwataccen murmushi, tare da buWe hannayenshi dake cikin gariyar jikinsa.
Da sauri Dr Rayyern ya ?arasa gabansa.
Rungumeshi yayi tsam a jikinsa tare da sau?e ajiyan zuciya.

Mamy kuwa gefe ta zauna bisa kujera ta Waura ?afa Waya bisa Waya, cikin haiba da tarin son Wan nata tace.

 Babana wato Abba kawai kayi missing ko".
Da sauri ya saki Abba yana murmushi mai cike da farin cikin ganinsu yace.
"Na isa Mamy, bakiji me bahaushe yace ba."
Da sauri tace.
"Me yace".
Ta ?are mgnar tana yiwa Abba kallon tsokana.

Matsowa yayi kusa da ita, hannunta ya kamo ya Waura tsakiyar kanshi tare da yin ?asa da murya yace.

 Uwa mafi uba koda uban sarki ne".
Dariya mai cike da so tayi mishi.
Abba kuwa gefenta ya zauna tare da tsareshi da ido.
?eyarshi ya Wan sosa cikin sanyi yace.

 Abba bani ne na faWa bafa, Malam bahaushe ne ya faWa".

Ramadan ne yayi murmushi yana mai jin daWin, yaga Hamman nashi yana gaban iyayensu, dan nanne kaWai zakaga fara'arsa ka kuma ji yayi doguwar mgn Especially in da Abba ne.

A hankali ya zauna gaban Abban nasu, tare da mi?ar da ?afarsa dake masifar mishi zogi.
Ita kuwa Mamy Dinning area ta nufa.

Plate ta Wau?a cikin show glass din, kana ta buWe Fridge.
Chocolates da sweet ta cika cikin plate Win.
Kana Wayan kuma tasa Apple da inibi. sai kuma goran ruwa da cup a Waya ta shiryasu, bisa tray'n kana ta nufo falon.

Da sauri Ramadan ya matso kusa dashi, tare da zubawa ?afarsa ido cikin mmki yace.
"Innalillahi Hamma Rayyern meya samu ?afarka?

A hankali ya mi?ar da ?afar tare da motsa ta.
Da sauri Mamy ta ?asaro, Abba kuwa sunkuyowa yayi ya kama ?afar cikin tashin hankali, ganin yadda yatsar ta haye ta kumbura ga jini har yanzu zuba yakeyi.
"Rayyern, meya sameka? Meya faru?".
Yayi tambayar a rikice.
Kanshi ya Wan sunkuyar ya kalli ?afar tasa, kana a hankali yace.
"Wata mahaukaciya ce ta takani".
Yayi mgnar cikin salonsa na rashin iya ?arya.
"Wacece ita a ina kuka haWu?".
Abba ya kuma tambaya.
"Ban santaba, just kawai dai I know mental problem ce, kuma a Airport muka hadu.
Ya bashi amsa, adan takai ce yana mai cije labb ansa, wanda kuma hakan alamace dake nuna cewar kafar tanayi mishi zafi sosae.

Ramadan kuwa da sauri ya mi?e, Wakinsa ya haura da sassarfa, dan ?aramin akwatin taimakon gaggawa na likitoci ya Wauko.

Yana sau?owa ya zauna daSas a gaban Dr.Rayyern Win, kamo ?afar yayi tare da fara bashi taimakon gaggawa dan jinin ya tsaya.
Cikin mmki Ramadan yace.
"Sorry Hamma har nail dinka ya fashe, amma Mahaukaciya a airport how? then why akabarta ta shiga airport din?

 Uhmmm yace dan azaban zafin da yakeji.

Da sauri suka Wago kansu baki Wayansu.
Shi Dr.Rayyern TV dake like jikin ginin ya zubawa idanu.
Tamkar zai mannasu jikin fuskar kekyawan Dattijon nan Malam Mai-nasara da aka hasko a tashar Sunnah TV.
Ahankali ya janye ?afarsa daga ri?on da Ramadan yayi mishi.
Tare da juyawa ya maida hankalinshi ga TV, yayinda shima Ramadan hakan yayi.
Abba da Mamy kuwa idanu suka zubawa Rayyern Win.

Wani irin kallo Abba yakeyi mishi mai cike da ma'anoni.
Cikin haWe fuska yace.
"Kai Ramadan tashi ka kashe tv n nan".
Juyawa sukayi baki Wayansu suna kallonshi.
Fuskarshi dake haWe ne yasa Rayyern yin ?asa da kanshi, cikin sassayan sauti murya can ?asa yace.

 Please Abba kayi ha?uri wa'azinshi nada daWi".
Cikin tsawa yace.
"Ramadan kashe min TV nan".
Da sauri Ramadan ya mi?e jiki na rawa ya kashe TV n.

Shi kuwa Rayyern cikin wani irin rauni da biyayya, ga mahaifin nashi da bin umarnin shi da neman izininshi yace.

 Abba kayi ha?uri".
Fuska a haWe yace.
"Ramadan zokayi mishi aikin daya dace.
To yace kana yazo ya wonke mishi yatsar yayi mishi dreesing Win wurin da duk abinda ya kamata.
Yana gamawa magriba nayi.
Dole suka mi?e sukayi al'wala kana suka nufi masallaci.


Jannart kuwa.
A hankali ta kutsa kanta cikin falon nasu.

Tazo tsakiyar falon kekan tayi kiciSis da...!




In sha Allah zuwa dare in na samu caji zakuga PAGE 6.


Littafin TUBALI na kuWine .



By
*GARKUWAR FULANI*
11/15/21, 7:19 PM - Auntyna: =???
*TUBALI*

PAGE 4

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*



ASSALAMU ALAIKUM, Masoyana ma karantan littattafaina, ina mai farin cikin sanar daku, yau d in nan MON, 18 OCT 2021 za'a fara biyan kud in samun?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? damar karanta littafin TUBALI akan farashi mai sauk i Biya 500 k aramin farashin na k aramin group, kana sai *Special people Group* akan farashi mai sauk i 1k kacal babban group a yawan posting babancinsu yake, zaku biya ta asusuna.

ACCOUNT NO 0661110170.

BANK NAME: AISHA ALIYU GARKUWA

BANK GTBank

sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan numben tawa da nakeyin whatsApp da ita 09097853276.

*PLS TAKE NOTE BAND VTU*
kada kiyi min VTU ko transfer'n katin ta wannan numben etisalat d in idan kuwa kikayi wlh babu ruwana dan na fad i miki. Please and please in dai da hali kada ki turo min katin, kiyi min transfer'n ruwan kud i ta bank account na, in kuma babu dama to sayi katin MTN sai ki copy number's Win katin ki turo min ta whatsApp.

Gareku mutanen jamhuriyar Niger ku tuntub i Mommy akan layinta +22790899076, ta wurinta zaku biya, hoton katin zaku d auka ku tura mata ta wannan numben a whatsApp, Special people group 1k ne (1000) k aramin group kuma (500) kacal,
Please dan Allah babbar macece mai yara da tarin jikoki da y ay an jikoki mu kyautata lafazi da mu'amala gareta dan Allah don in ka girmama iyayen wasu wasu zasu girmama naki=?O?
Littafin TUBALI littafine na musamman mai salo na musamman mai cike da abubuwa masu tarin yawa.
*Tausayi, Sark ak iya, jan hankali, Fadakarwa, Nishad antarwa, ilimantarwa, al'ajabi, Sa'ar rayuwa, ri?on amana, cin amana, ribar kyautatawa, kana da sassayar soya mai salon narke jiki da zuciya*

Ga number wayata da nakeyin whatsApp da ita, 09097853276 idan kina son biyan kudin samun damar karanta littafin TUBALI sai ki biya ta wannan ac no din dai 0661110170 GTBank AISHA ALIYU GARKUWA, dan Allah ki biya kafin kiyi min mgn kina turo shaidar biyanki ina gani zan saki a group, in Kuma baki da ac no ko yanayin zaman wani k asa ko wani luggun ki sayi katin MTN na 1k in special group kikeso ki turo min. In Kuma k aramin Group kike so ki sayi katin *MTN ki copy number's din ki turo min ta whatsApp number'n na 09097853276 kada kiyi min VTU ko transfer'n katin 9mobile dan layin nada matsala*

Za'ayi tsawon mako Waya ana biya ina kafin in fara update domin samun sassaucin aiyukan sauraron mutane, za'a fara biya yau *MON 18 OCT 2021. Kana zan fara posting ranar MON 25 OCT 2021 rana ita yau kenan in mai kowa mai komi ya kaimu bisa rai da lfy*

=?O?

Nasan daga yau har zuwa na gama littafin Chart zaimin yawa zai hausawa aiyuka zasu yawaita gareni, amman babu kamar makonni ukun forko zuwa biyar, Please ina neman al'farmar uzuri in kinga kinyi min mgn ban amsa mikiba, na tuba kiyi ha?uri ba raini bane ko wulak anci face yawan mutane wata k'il ban isa kan Chart naki bane, Amman muddin na isa na kuma bud e na gani tabbas zan baki amsa in katine zansashi yana shiga zan saki a group in bai shiga kuma in gaya miki, in Kuma ta account kika turamin ina ganin shaidar biyanki zan saki a group, =?O???

*Sayan na gari maida kuWi gida sai kinzo*


Masifeffen harbawa da babbar jijiyar bayanshi tayi, tare da bugawan ?irji a jere-a jere, har sau uku.
Rumtse idanunshi yayi da ?arfi dan bai taSa jin hakan ba,
Wani irin tsuma fatan saman idanunshi suka farayi, kamar shi yake juya su.

Kanshi ya jingina da marfin motar can ?asan ma?oshin sa, ya fara mai-mai-ta.
"Hasbunallahu wani'imanwakil, innalillahi wa innailaihi rajiun. Subahanallahi Alhamdulillah".
Shiru PA yayi tare da ratsa gefe, yana mai kallonshi.

Tsawon da?i?u 3 suka Wauka a haka, kana ya yun?ura ya mi?e tsaye tare da ambaton sunan Allah.
Bayan ya fita ne kuma PA ya maida marfin motar ya rufe.
Kana Driver'n'shi da gwamnatin kasar ta bashi, da ?an tsaron shi suka fito suka mara mishi baya.
Yayinda PA dinsa ke gefenshi.
Saida Suka shiga har cikin iya inda matafiya ne zasu shiga.
Kana sukayi musabaha duk suka juya suka tafi.

Shi kuwa da Usman PA Suka nufi cikin farfajiyar jirgin kasan cewar an fara cikiyan matafiya.

A can Waya sashin kuwa. Riyyam-nsra ne, tsaye gaban Mammynsu.
Yayinda Zayton ke manne da kanta bisa kafaWarshi, tana rau-rau da idanu alamun zubda hawaye.
Cikin yanayi na rauni da taraddadi Mammy ta kalli Riyyam-nsra cike da jaddawa ta kamo hannunsa ta ri?e da ?arfi ido cike da hawaye tace.

 Kasan manufar tafiyarka, itace burinmu da farin cikin rayuwata.
Ka kuma sani ina tsoron duk abinda zai rabani da kai.
Riyyam ka sani, kaine GARKUWAta nida ?ar uwarka.
Lallai tabbas munada ciwo a zuciyarmu.
Ina tsoron kada garin gyaran gira in rasa ido.
Kada ban samu baWiniba in rasa zahiri."
Cikin ?arfin hali da jarunta yace.
"Mammy babu abinda zaki rasa, in sha Allah ?ari zaki samu. Da izinin ubangiji.
Babu wani abu na duniya da zai miki hijabi da mallakinki".
Cikin zubda hawaye Zayton tace.
"Mammy kin ganshi ko, shi baya tsoro, kada yaje yayi abinda zamu rasashi".

Hannunshi yasa ya share mata hawaye tare da cewa.
"Koda zaku rasani sai kun samu madadina".
Da sauri Mammy tace.
"Kamin al'khairi cewa, zaka kiyaye shiga hurumin da ba naka ba, kayi iya abinda ya kaika ka dawo".
Hannunshi ya Waura kan nata tare da cewa.
"Nayi al'?awari Mammy na".
Rungumeshi tayi shida Zayton Win jin anata neman matafiya".
Kanshi ta shafa tare da sa mishi al'barka.
Kana shi yayi ciki, su kuma sukayi baya.


Yana rataye da jakarsa bisa kafaWa,
yayi matu?ar kyau cikin shigarsa ta matasan zamani.
Kamanninsa da Rayyern sun ?ara bayyana matu?a, kasan cewar irin shigar Rayyern Win yayi.
Wayarshi ya zaro, ya fara Wabi'ar tasu ta Tiktokers viewing ya farayi, yana jujjuyawa ?asan jirgin.
Tare da fara, mgn da Hausa.

 Assalamu alaikum Al'ummar Nigeria".
Sai kuma ya haura ya ajiye wayar bisa steps din marfin jirgin, kana ya dawo baya, ya fara takowa a hankali yanayi yana Wan rawa, da tsalle.
Mafi akasarin mutanen dake bayansa matasane, shiyasa suka tsaya suna murmushin calikancinsa.

Yana isa gab da wayan second Win daya saita na video na cika.
Dan haka yasa hannunshi ya Wauki wayar kana ya kutsa kai cikin jirgin...


Zaune yake bisa kujera no 23 acan sama VIP, kusa da jikin windown jirgin.
Yayinda Usman ke bayanshi.
Wasu files ya zaro cikin briefcase Winsa, tare da biro, a hankali ya sunkuya ya fara buWe takardun, yana sa hannu a cikinsu Waya bayan Waya.

Shi kuwa Riyyam-nsra tafiya yakeyi yana Wan dudduba no Win kujerun.
Yana isa kusa da Rayyern ya tsaya tare da cewa.
"Yesss! Kunga ga ma?ocina, sarkin aiki har a jirgima aiki yakeyi".

Bai Wagoba kuma baici gaba da rubutun da yakeyi ba sai ?irjinsa dake bugawa.

Jakarsa ya zare a kafaWarsa ya sakata a mazaunin ta.
Wanda haka yasa saida ya matso kusa da Rayyern.
Yatsun sawun yaron ya zubawa ido cike da mamakin ganin yatsun iri Waya sak da nashi yatsun Har nails dinsu.
Da sauri ya Wan ware idanunshi.
Ganin wani Wan Wigon tawadan Allah kan tsakiyar farcen babbar yatsar Riyyam-nsra.
A hankali ya Wan motsa kafafunshi dan sai yaga kamar ?afarsa ce.

Shi kuwa Riyyam-nsra zama yayi bisa kujerar dake manne data Rayyern, tare da sau?e numfashi kana ya lumshe idanunshi saboda wani irin masifeffen bugu da zuciyarsa keyi.

Yayinda gaba Waya cikin jirgin kuma kowa ya zauna mazauninsa.

Tsit kowa ya nitsu.

A hankali Riyyam-nsra

6 / 46