Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   21 / 46

60K to 63K   out of 135.1K words

kujera tare da kallon Usman murya can ?asa yace.
"Sai yau? .
Murmushi yayi tare da cewa.
"Wlh kuwa sai yau fa".
Ya ?are mgnar yana ?o?arin zama.
Sai kuma ya tsaya ganin uban gidan nasa ya mi?e tsaye.
Hannunshi yasa ya tattare system din ogan nashi da wayarshi kana yabi bayanshi dan tuni ya tafi.

Da sauri yabi bayanshi.
Bisa. libta ya hangoshi tanayin ?asa dashi, da sassarfa ya mara mishi baya.

A haka har suka sau?o hawa na biyu.

Suna sau?a yayi maza yabi bayanshi ganin ya nufi hannun damanshi.

Tafiya mai Wan tsawo sukayi kana suka isa wani wuri mai Wauke da manya-manyan store's masu masifar girma da faWin gaske.

Wanda sun kai goma sha biyu.

Gaba Waya a rufe suke tsayawa ya Wanyi kana ya juyo ya kalli PA tare da cewa.
"Muje ?asa".
To yace kana yabi bayanshi.
Suna sau?a ?asan kuma wasu stores Win suka samu kamar na sama.

Sai dai waWannan su anata loda buhunan shinkafa shanshera ne buhu-buhu".
Kai ya gyaWa cikin gamsuwa kana suka sau?o ?asa gaba Waya.
Inda suka nufi can gefen baya wani ?aton hall Win cike da enginer's anata kafasu da haWasu babu ?a??autawa.
Cikin nitsuwa yace.
"Lokacin salla yayi abar aiki aje ayi sallan la'asar .
To sukace cike da jin daWin kana suka bar aiyukansu.
Kana suka firfito.

Shi kuwa yayi gaba PA ya mara masa baya.

Suna isa parking lot Usman ya buWe mishi mota gefen baya.
Kai ya jujjuya mishi kana ya shiga gaba mazaunin driver'n kana ya nunawa Usman gefenshi.
Yana son yayi tuk i da kansa ne dan sanin akwai masu bibiyarsa.

Ana buWe musu gate ya fita a nitse.
Karatun ?urani ya saki sautin muryar Sheykh Jabeer Habibullah Nuruddeen JoWa, (GARKUWA) Sassanyan sautinsa mai sau?ar da nitsuwa ya saki.
Kana ya saita hancin motar bisa titi ya fara takata a guje.
Dan so yake su samu jam'i sallan la'asar a Masallacin ?ofar gidansu.


Ana tada i?ama suna isowa.
Da sauri sukayi al'wala kana sukabi jam'i Allah yasa ba'a kere musuba.

Ana idar da sallan suka shiga cikin gida.
Tare da Abba da Baba MauWo, Hadi, Ari da Ramadan da Riyyam-nsra wanda suka juyo tare.

A bakin gate Usman ya zauna wurinsu Baba MauWo.

Su Ramadan kuwa a babban falon suka zauna.
Shi kuwa Dr Rayyern Mai-nasara bayan Abbansu yabi har falonsu na ciki.
Gefenshi ya zauna tare da sau?e numfashin gajiya kana ya kalli Abba dake cewa.
"Ya ka samu aiyu kan? .
Cikin nitsuwa ya ton?oshe sawunsa kana a hankali yace.
 Alhamdulillahi komai na tafiya dai-dai da izinin ubangiji.
Shinkafar nan ma da muka saya ta manoman Adamawa can wajajen Gurin ta iso, kuma shinkaface mai kyau da in ganci dan Jamila ce sai kuma mahanga kaWan ita tafi kyau a barta a Waya.



Uhumm yanzufa wasan zai fara daga PAGE din gobe.


*Albishirinku! Ma'aurata, GA GARKUWAR KU nan tafe muku da tsarabobi na musamman gareku ma'aurata daga cibiyar mgnin mata mai taken GARKUWAR MA'AURATA*

NI DAI AYSHA ALIYU GARKUWA.
Ina matukar mamakin wani irin lokaci da ya riske mu mai wahalallan fassara. Kullum dai magana daya ce, akan ma aurata, fada, rashin jituwa, mutuwar aure, akan kuskure kalilan, rashin kula, rashin yi wa juna uziri. Toh wai duk me ya janyo hakan? Na zurfafa a tsananin tunani hakan ya tilasta min bincike mai tarin yawa wanda ya kai ni ga gano inda matsalar take? Shin yar uwa ke macece amma kin san wacece mace ku? Kin san me ake kira mace kuwa? Mace ita ce matar da take zama iyali a wajan namiji ta zame masa bango, sanyin idaniyarsa, ta zame masa gata da farin cikin rayuwarsa ta zame masa ruwa abar kore ?ishinsa ta zame masa mayafi mai karesa daga gigitar kadaice, ta kuma dorar da mijinta kan turbar gaskiya, ta kashe masa jiki da salonta ta rikita shi da baiwa da ni imar da Allah ya bata idan har ta san hanyar mayar da kanta sabuwa dal awajanta, wato kullun takasance masa tamkar amarya har ya kasa tantance daren amarcinsu da sauran dararen rakun rayuwar su.

Wannan ita ce mace. Ina da wata saukakkar hanyar da zaki zama abar so da kulawa da soyayya a wajan mijinki ta hanya mafi sauki, 09097853276 hanyar ita ce ki gwada amfani da kayana na gyara ki gani, ina mai tabbatar miki da in sha Allahu sai kin dara da murna sai kuma kin gode min. Kayana kaya ne da aka yi shi da zallan itacanmu na gado marasa illa a cikin jikin dan adam musamman mace, kaya ne da suke taimakawa (sex hormones =?
?) dinki.
Misali kina kallon India=??, hollywood, Asian film>?p? kina ganin yanda mazansu ke nunawa matansu tsananin soyayya kamar su ba su kyautar ransu!?
Saboda me hakan? Saboda suna sadaukar da lokacinsu wajan gyara jikinsu da kayan da ke tsattsafo da ni ima cike da tsukewa, kayan nan kuma ana yinsu ne zallar magungunan gargajiya wanda ba su da illa domin haWine na ingantattun itatuwa da yayansu.
Ina baiwar Allahn da miji ke daure mata fuska babu hirar arziki?
Zo ki ji yar uwa zan baki gumbata da zallar gari wanda aka yi su da nagartattun itacen da ke da matukar amfani a jikin mace. Gubar ciko, gumbar tsalle dole, gubar da ba'a baiwa mai kishiya, garin maWi, garin mallaka, tsumin goron tula, tsumin tsartai, tsumin maratsi, pala-pala butar sirri, kwanon k asaitacciyar mace, furar mata madararta gareki Hajia takenta sha yanzu mgni yanzu,
Ina mata masu fama da sanyi? Sanyin mara ki zo na hadaki da magani na na sanyi wanda yake wanke mara ya fitar da duk wata cuta da ke samun mazauni a wajan.
Ina da ciccibi mai kyau. Ina da hadin amare mai kyau wanda zai gyara yarinya ya kankaro mata kimarta akwai hadin mai jego wanda muke yinsa na asali inada kekkyawan Hadi maida tsohuwa yarinya.


Akwai daya bangaren wato *KAMSHI*
Kimarki gyaranki da kamshinki. Matan da suka gane suka san yanda za su kankaro da mutunci su ne masu amfani da kayan gyara da kuma sanyaya jikinsu da kamshi, ina da turaren wanka da na bandaki na daki na jiki da na kaya dana tsuguno kamshin turarena na dabam ne mai sanyaya zuciyar wanda ya shaka ina da kayan kamshi na amarya da na maijego da na uwargida da dukkan macen da take kokarin mayar da kanta mai daraja a idon kowa ta zamo sarauni a idon mijinta, akwai shu'umar humra, sayan na gari maida kuWi gida, banda karanta yayin gyara Hajia.

Zaku iya samun kayyakina a duk garin da kike, zakiyi min mgn ta whatsApp number na 09097853276 domin yin zaSinki, ko karin bayani, zaki tura kuWin ta account na 0005388578 Jaiz bank AISHA GARKUWA ALIYU in mun gama mgna zan sa miki kaya a mota yazo duk garin da kike,

Kana duk ?asar da kike zan iya aika miki kaya ta D.H.L amman yana da Wan tsada,
in baki shirya saya yanzuba Please kada mu wahal da juna ki bari sai kin shirya kafin kiyi min mgn.

>???p?=?? Daga taku AYSHA ALIYU GARKUWA
*(GARKUWAR MA'AURATA)*



By
*GARKUWAR FULANI*
11/15/21, 7:20 PM - Auntyna: =???
*TUBALI*


PAGE 15
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

*FREE PAGE ne kuma suna gab da karewa*

*Baiwar Allah Hajia yan mata uwar gida, =?O?
_Ki biya 1k in saki a special Group, ko kuma ki bada 500 in saki a ?aramin group wanda bonus ne wa fans na kullum PAGE WaWWaya asalin kudin littafin 1k ne in gamashi in ya zama Complete 1kne. Turo kudin damar karanta Littafin TUBALI ta asusuna na GTBank 0661110170 AISHA GARKUWA ALIYU, sai ki turo shaidar biyanki ta whatsApp number na 09097853276 in ba halin biya ta account kuma ki sayi katin MTN ki copy number's din ki turo min ta WhatsApp dina_


Kai Abba ke jinjina masa cikin tarin gamsuwa kana a nitse yaci gaba da cewa.
"Kuma mun samu al'kama aciki sosai kusan buhu dari bakwai .
Gyara zama Abba yayi tare da cewa.
"Ita al'kamar ba duk stores din hawa na biyu ita bane, bazatayi yawa ba? .
A hankali ya Wan kalli Abba tare da cewa.
 A'a bazatayi yawaba Abba sabida abubuwan bu?atunta da yawa, ita za'a sarrafa ayi fulawa kana a juyata ayi Sufageti da makaroni da indomie sannan za'a barta ita Waya ma.
Kuma yanzu anfi ta'ammali da irin abincin kana zamu fidda buhunan don bu?atun cikin gida kamar su hidimar ababen biki da masu ?ananan sana'o'in duk suna bu?atar fulawar .
Gyara zama Abba yayi fahimtar yana tare da gajiya da yunwa ne yasa shi cewa.
 Je kaci abinci kayi wonka zamu ?arasa mgnar gobe da yamma .
Kai ya gyaWa kana ya mi?e ya fito.
Kai tsaye side Win sa ya wuce.
Wonka yayi mai rai da lfy ya shafa mai.
Kana ya zaro.
Wasu tattausan yadin voyel mai masifar taushi mai gidan dara-dara ba?i ne mai she?i ya saka.
Wanda yayi masifar mishi kyau farar fatarshi ta ?ara bayyana a ciki matu?a gaya.
Wasu tattausan toms yasa Nevy blue masu masifar kyau kana ya kafa hular zanna bukar itama Nevy blue mai ratsin Black da royal blue.
Sajenshi ya konta lib sai she?i yakeyi tamkar yadin jikinsa fararen ?ananan kayan dake jikinsa suka ?ara haska kalar kayan inda ana iya ganinsu kaWan ta dara-daran wani sassayan turarensa ya fesa.
Kana ya zari wayarsa ya zura a al'jihunsa kana ya nufo falon.
Cikin zumuWi Riyyam-nsra yace.
"Wow Masha Allah, Hamma Rayyern dama haka kayan hausa fulani keyi maka kyau tubar kalla kai duk kayan da kasa sai sunyi maka kyau .
Ya ?are mgnar yana ?o?arin Waukarsa hoto.
Da sauri yasa hannunshi ya shafa ?eyarsa lokacin da Rayyern ya Wan Waka mishi mari cikin tura baki yace.
 Dan Allah Waya kawai .
Bai kulashi ba.

Sai juya da yayi ya fuskanci Mamynshi,
hannunshi ya Waura kan cikinsa yana shafawa tare da kallon Mamy kana ya longobar da kai.
Murmushi Mamy tayi tare da mi?ewa ta nufi Dinning table saninsa yasa ba sai yayi mgna ba take fahimtarsa.
Bayanta yabi yana kallon Ramadan tare da cewa.
"Me kakeyi a gida .
Cikin tsoron kada ya korasa asibiti yace.
"Na gaji ne Hamma Rayyern kuma Dr Imran da Yah Sulaiman da Dr iley duk suna can .

"Shine kuma yanzu Sulaiman yake cewa inje ana bu?ata ta? .
Kai ya Wan shafa tare da fara inda-inda.
Shi kuwa tsaresa da ido yayi tare da nazartarshi kana a hankali yace.
"Kada ka zama ma?aryaci! .
Da sauri yace to.
Wayarsa ce ta kuma ringing ganin Sulaiman ne yasashi mi?ewa tare da buWe Fridge Chocolate masu yawa ya Wiba daskararru kana ya zaro goran ruwa da sauri haka yasa bai san wanda ya daskare ya Waukoba.

Cike da mamaki Mamy ta bishi da ido jin yana cewa.
"Mamy sai na dawo ana nemana a asibiti, Mamy abu mai ruwa-ruwa nake so in na dawo .
Kai Riyyam-nsra ya jujjuya kana a hankali yace.
"Allah sarki Hamma Rayyern sam baya samun hutu, lokacin cin abinci ma rasawa yakeyi bawan Allah.
Dan Allah Hamma Ramadan muje ka tayashi .
Kwaffa Ramadan yayi tare da dungure mishi ?eya kana yace.
 Dan Allah Barshi shi baida wani uzuri sai aiki ni kuwa ina fama da uzurin soyayya.
taso mu tafi kaga Auntynka yaro .
Ai kuwa da sauri ya mi?e.

Shi kuwa Dr Rayyern Mai-nasara yana fitowa Hadi da PA suka mi?e.
Da sauri yace.
 Noh Hadi bari. PA mu tafi .
Da sauri PA yace  Toh . kana yabi bayansa.
Yana shiga motar yaja.
Hadi kuma ya buWe musu gate, suka fita.

Saida suka fita sun hau titin da zai kaisu Mai-nasara Hospital ne ya Wan mi?awa PA goran ruwan alamun ya buWe mishi.
Amsa PA yayi tare da cewa.
 A daskare yake fa .
Hannu yasa ya amshi gorar ya Wan jijjiga tare da jan tsaki sam rabinsa duk a daskare yake.
Aje goron yayi kana ya Salle ledan Chocolate Winsa ya fara taunawa da yawa-yawa sabida azabebbiyar yunwar da yakeji.

A nitse ya zurawa motoci uku dake bayansu idanu.
Binshi sukeyi gadan-gadan kamar masu niyar takashi.
Da sauri yayi kwana ya shiga hannun damansa.
Ga mmkinsa sai gashi sun biyoshi a guje har na gaban na gab da buga mishi motarsa.

Cikin ransa yace.
 Okay!!! sai kuma ya juya hagu da gudu.
Cikin nitsuwa yace.
"PA ko zaka sau?a!
Da sauri PA yace.
 A'a muje in ba matsala, naga motocin nan binmu sukeyi fa, ba halin tsayuwa .
Kai ya gyaWa mishi kana ya juya akalar motarsa dan canza hanya.
Sabida sanin ana bu?atarsa a asibiti in ba don hakaba zai tsaya yaji dasu.
So amman ganin duk inda yayi suna biye dashi kamar inuwa ne yasashi juya akalar motarsa kai tsaye titin da zai kaishi Jan bulo ya nufa.
Ganin haka ne kuma yasa motocin nan uku suka tsagaita da binshi.

Gaba Waya ransa ya hatsala ya tafasa sabida yadda suka sashi dole ya fasa zuwa inda akeda bu?atarsa da neman taimakonsa ya nufi inda baya son zuwa.
Wani irin masifeffen tsaki yaja tare da taka motarsa ?irar B.M.W. fara kal mai masifar kyau da she?i.
Takata yakeyi a fusace.

Kai tsaye layin gidan Alhaji Idi Saleh Dakata ya shiga.
A hasale yake danna horn babu k ak k autawa wanda hakan yasa mai gadin buWe masa gate Win jiki na rawa.

Yana buWewa kuwa ya kutsa kai.

A can gidan Barrister Kabir kuwa.
Cikin tsoro Jannart ta kalli wayarta inda ta samu miss call 17.
13 daga ciki na Yah Junaid ne biyu na Daddy Waya kuma Salman Waya Hajia Rabi'ah.
Murya na rawa tace.
"My Aunty zan tafi kawai kinga har yanzu Abba bai dawoba ga Daddy ma nan yanata kirana ga kiran Yah Junaid goma sha".
Ganin yadda jikinta ke rawane yasa cikin sanyi tace.
 Toh gsky kam harda kiran Daddy kam kije, in ya dawo zaije yaji ko lfy".
Ledan da take mi?a mata ta amsa tare da cewa.
"Nah shiga uku kinga yanzuma ga Yah Junaid yana kira .
Ta ?are mgnar tana nufar woje, Dijat na biye da ita a baya.
Tana fita sakarkarun suka mu?e da sauri ta shiga mota jiki na rawa Baba Ado yaja jin yadda take ce mishi.
 Baba Ado mu tafi mu tafi, awa uku Daddy ya bani gashi har biyar nayi.
Ajiyar zuciya Dijat ta sau?e lokacin da suka fita.
Jiki a mace ta koma cikin gida.

Su kuwa a 360 suka nufi gidan.

Cike da Mamaki Usman yake kallon Dr Rayyern Mai-nasara daya fita cikin motar fuska a murtu?e yacewa mai gadin.
"Ina Ubangidan naku? .
Cike da mamaki mai gadin ya kalleshi kana ya juyo ya kalli ?ofar babban falon Alhaji idi Saleh Dakata wanda daga nan bakin gate ana iya hangoshi.
Baya bu?atan ?arin bayani sabida yadda mai gadi yayi ya tabbatar masa ogan nasu na ciki.
Kana kuma ga tarin takalma alamun da mutane a cikin.

Cikin wani irin taku mai cike da haiba ya nufi falon.
Yana zuwa yasa yatsunshi biyu ya Wan bugi ?ofar.
Da sauri duk suka juyo suka kalli ?ofar Junaidu dake ba?in kofarne yasa hannunshi ya buWe dai-dai lokacin kuma shima ya turo ?ofar.
Ganin Dr Rayyern Mai-nasara na kutso kai cikin falon ne yasa Junaid matsowa tare da cewa.
"Kai lfy ina zaka je waye kai!? .
Ya ?are mgnar yana tsare gaban Dr Rayyern Mai-nasara din.

Wani irin kallon daya hautsina hanjin cikin Junaidu.
Rayyern Win ya watsa mishi, tare dasa hannunsa ya dafe gefen kafaWun Junaid da yatsu biyu kana ya tureshi da ?arfi, har saida ya bugi gini kana yace.
"Matsa yaro ba wurinka nazoba wurin tsohonka nazo .
Ya ?are mgnar yana nufan cikin falon gadan-gadan.
Wani irin kallon mamaki shakka mai haWe da tsoro Alhaji idi Saleh Dakata, da Alhaji Abdu Tababa, da Dr Lukman suke mishi kamar idanunsa zasu faWo ?asa.
Da karfi ya jawo kujerar dake gefenshi kana yasa ?afarshi ya tureta guuuu ta tafi har gaban Daddyn Jannart cikin rashin tsoro ya zauna bisa kujerar tare da jawota ya motso shi da kyau suna fuskantar juna cikin kakkausar murya yace.
"Meh hakan! Me kake nemana kana tura waWan can karnu kan naka nemana, gani gabanka, ka gaya min me kake bu?atar inyi maka da kake sawa ana bibiyata.
Nace me kake son inyi maka!!! .
Ya ?are mgnar da masifar ?arfi tare da buga santer table Win dake gabansa har saida cups Win saman suka kwanta suka gangara ?asa.
Kana hakan yasa duk suka kame jikinsu da zazzaro idanunsu.
Da sauri Alhaji Idi Saleh Dakata ya Wagawa Junaidu hannu dan ganin ya yunkuro zai kama Rayyern.

Shiru sukayi baki Wayansu, shi kuwa Rayyern cikin tafasan zuciya yace.
 Da ka barshi ya isoni ai.
Yayi mgnar yana tsare Daddy da idanu.
 Mitssssss . Yaja wani dogon tsaki tare da cewa.
 Ina da aiki mai mahimmanci ka sani na baroshi nazo nan dan inji uzurinka sannan kayi shiru kana zaro min jajayen idanu kamar na (DUJI) to wl??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????h hawainiyarka ta kiyayi Ramata.
Kada kasa in juyo kanka na wuni Waya wlh zaman kasar Kano zaifi karfinka.
Ya za'ayi ina girmama furfurarka kana kaucewa, to muddin baka kiyayeni ba tabbas zaka rasa gemun naka gaba Waya.
Da sauri ya juyo ya watsawa Dr Lukman wani kallon da yasa shi jin zufa tun daka cikin naman jikinsa dan masifar tsoron da idanun Dr Rayyern Mai-nasara din ya bashi.
Cikin sauri yayi ?asa da kanshi tare da cewa.
"Yaro man kaza lallai ka bimu a hankali dan wlh in kace zaka ja

21 / 46