Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   2 / 46

3K to 6K   out of 135.1K words

zaka zo ka dameni". Yayi mgnar cikin gajiya.
Cikin sauri yace.
"Okay Sir".
Yana mai kunce net Winshi yace.
"Toh jeka".
Toh yace tare da juyawa zai fita.
Sai kuma ya Wan juyo yana kallonshi jin yana cewa.
"Ramadan ya kira Wazu".
Kai ya gyaWa mishi kawai.
Ganin haka Usman ya juya ya fita.


Yana ganin ya fita, ya matso ya rufe ?ofar.
Yana juyowa yana cire Suit Win, bisa kujera ya cillata, kana ya cire ta cikin.
Sunkuyowa ya Wanyi yana kunce belt Win ?ugunshi.
Yana daga tsaye ya zare wando .

Yana son sakewa shiyasa yake jin daWin rayuwar kaWaici.
Sabida yana masifar kunya da suturce surar jikinsa.
Ko dan yanayin halittar jikinsa mai gargasa ne, baya son koda Ramadan ne yaga koda damtsen hannunshi bare sharaSarsa bare aje ga cinyarsa, da tattausan gargasa yayi masu ?awanya.
So Amman in shi kaWaine yana sakewa, wasu lokutan daga falo yake fatali da kayyakinsa kafin ya shiga bedroom ma daga shi sai boxes zai shiga.
Tattare kayan yayi ya wuce dasu Bedroom, bisa gado ya ajiyesu.
Kana ya wuce Bathroom.


Bayan ya fitone ya kimtsa cikin wasu tattausan riga da wondo iya guiwa farare ?al.

Turare ya Wan fesa, kana ya ?ara gudun A'C sannan ya koma parlon ya Wauko ?ar jakar da yasa Usman ya Wauko mishi wanda yake cike da chocolates kala daban-daban.
Masu sanyi a daskare.

Sosai ya ci Galaxy Chocolate mai Wan karen daWi kamar yadda ya saba ta'ammali da kayan za?i.
Bayan ya gama ne, kuma yasha tea mara haWi, wato coffee. Bayan ya kammala ne kuma ya dawo Bedroom ri?e da system a hannunshi.

Kashe wutan Wakin yayi, kana ya kwanta.
tare dasa l system Winnasa a gaba.

Ajiyan zuciya ya sau?e, Allah ya sani yana jin wani irin nishadi da sanyi na musamman in yana jin wa'azin Dattijon nan, Malam Mai-nasara, yana son tafsir din shi.
Baya gajiya da kallon fuskar tsohon.
Wannan yasa yake bibiyar shafin shi na You tube inda yake saka tafsiransa.
Lallatsa system Win yayi.
Jim kaWan sai ga hoton ya bayyana.
Fuskar dattijon ya zubawa idanu.
Har bai jin abinda ake magana a kai.
Sai da yaji iska na Wan cika mishi ido ne, ya Wan lumshe idanun tare da sau?e numfashi, kana ya buWe su.
Kan rubutun dake ?asan hoton Dattijo ya kuma kalla. Malam Mai-nasara".
Cikin sanyi can ?asan zuciyarsa yake magana.
"?arshen sunanmu iri Waya. Ni dai nasan Tubalin nawa sunan. Toh shi kuma menene TUBALIn nashi sunan Mai-nasara, menene asalin sunan?".
Wa zai amsa mishi waWannan tambayoyin da zuciyarsa ta?i dena mishi su?
Numfashin gajiya ya sau?e kana ya kauda tunanin yaci gaba da jin tafsir Win nashi.

Jin bacci zai kwashesa ne yasa ya rufe na'urar ya kwanta yana mai buWe tafin fararen hannunshi yana addu'o'in.
Yana idawa ya shafa ya kwanta.



Kano Nigeria.

Sulaiman ne zaune bisa kujera matarsa, Sumayya na gefenshi.
Da sauri yace.
"Ikon Allah".
Juyowa Sumayya tayi tana cewa.
"Lfy?".
Da sauri ya matsota tare da cewa.
"Kiji ikon Allah wai Riyyam-nsra, wannan Wan Ethiopia da nake ce miki yana masifar kama da Rayyern wai zaizo Nigeria".
Le?owa tayi ta kalli fuskar wayarshi, inda yake TIKTOK yana bisa shafin Riyyam-nsra.
"Kai gsky kam Ni kaina ina ta'ajjudin kamanni Rayyern da yaron nan, kamar ta ?azanta".

"Uhumm ni kaina na gaza daina mmakin kamanninsu.
To amman kin kuma ji wai zaizo Nigeria".
Ri?on da tayiwa yarsu ta gyara tare da cewa.
"Abban Nihal me abun mamaki don zai zo Nigeria, kasan celebrity s da yawo kamar jirage".
Kanshi ya jinjina tare da cewa.
"Sumayyah ba zuwansa Nigeria bane abin mamaki."
"Toh menene abin mamakin".
Ta tambayeshi cikin kulawa.
Juyo mata fuskar wayar yayi.
Da sauri ta zsro idonta waje cike da mamaki tace.
"Dama H...!


=???
*TUBALI*
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*


ASSALAMU ALAIKUM, Masoyana ma karantan littattafaina, ina mai farin cikin sanar daku, yau d in nan MON, 18 OCT 2021 za'a fara biyan kud in samun damar karanta littafin TUBALI akan farashi mai sauk i Biya 500 k aramin farashin na k aramin group, kana sai *Special people Group* akan farashi mai sauk i 1k kacal babban group a yawan posting babancinsu yake, zaku biya ta asusuna.

ACCOUNT NO 0661110170.

BANK NAME: AISHA ALIYU GARKUWA

BANK GTBank

sai ki turo min shaidar biyanki ta wannan numben tawa da nakeyin whatsApp da ita 09097853276.

*PLS TAKE NOTE BAND VTU*
kada kiyi min VTU ko transfer'n katin ta wannan numben etisalat d in idan kuwa kikayi wlh babu ruwana dan na fad i miki. Please and please in dai da hali kada ki turo min katin, kiyi min transfer'n ruwan kud i ta bank account na, in kuma babu dama to sayi katin MTN sai ki copy number's Win katin ki turo min ta whatsApp.

Gareku mutanen jamhuriyar Niger ku tuntub i Mommy akan layinta +22790899076, ta wurinta zaku biya, hoton katin zaku d auka ku tura mata ta wannan numben a whatsApp, Special people group 1k ne (1000) k aramin group kuma (500) kacal,
Please dan Allah babbar macece mai yara da tarin jikoki da y ay an jikoki mu kyautata lafazi da mu'amala gareta dan Allah don in ka girmama iyayen wasu wasu zasu girmama naki=?O?
Littafin TUBALI littafine na musamman mai salo na musamman mai cike da abubuwa masu tarin yawa.
*Tausayi, Sark ak iya, jan hankali, Fadakarwa, Nishad antarwa, ilimantarwa, al'ajabi, Sa'ar rayuwa, ri?on amana, cin amana, ribar kyautatawa, kana da sassayar soya mai salon narke jiki da zuciya*

Ga number wayata da nakeyin whatsApp da ita, 09097853276 idan kina son biyan kudin samun damar karanta littafin TUBALI sai ki biya ta wannan ac no din dai 0661110170 GTBank AISHA ALIYU GARKUWA, dan Allah ki biya kafin kiyi min mgn kina turo shaidar biyanki ina gani zan saki a group, in Kuma baki da ac no ko yanayin zaman wani k asa ko wani luggun ki sayi katin MTN na 1k in special group kikeso ki turo min. In Kuma k aramin Group kike so ki sayi katin *MTN ki copy number's din ki turo min ta whatsApp number'n na 09097853276 kada kiyi min VTU ko transfer'n katin 9mobile dan layin nada matsala*

Za'ayi tsawon mako Waya ana biya ina kafin in fara update domin samun sassaucin aiyukan sauraron mutane, za'a fara biya yau *MON 18 OCT 2021. Kana zan fara posting ranar MON 25 OCT 2021 rana ita yau kenan in mai kowa mai komi ya kaimu bisa rai da lfy*

=?O?

Nasan daga yau har zuwa na gama littafin Chart zaimin yawa zai hausawa aiyuka zasu yawaita gareni, amman babu kamar makonni ukun forko zuwa biyar, Please ina neman al'farmar uzuri in kinga kinyi min mgn ban amsa mikiba, na tuba kiyi ha?uri ba raini bane ko wulak anci face yawan mutane wata k'il ban isa kan Chart naki bane, Amman muddin na isa na kuma bud e na gani tabbas zan baki amsa in katine zansashi yana shiga zan saki a group in bai shiga kuma in gaya miki, in Kuma ta account kika turamin ina ganin shaidar biyanki zan saki a group, =?O???

*Sayan na gari maida kuWi gida sai kinzo*










By
*GARKUWAR FULANI*
11/15/21, 7:19 PM - Auntyna: =???
*TUBALI*
PAGE 2

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*


"Hausa ya keyi fa ko?". Cike da kaWuwa Sulaiman yace.
"Eh abinda ya ban mamaki kenan.
Sai kuma ya kalleta jin tana cewa.
"Koda yake ba mamaki wani ne ya rubuta mishi, tunda kaga ai yace.
Ethiopia Addis Ababa to Nigeria kano State. Kanawa zan zo muku.
Wata ?il wani ne ya rubuta mishi".
Komawa yayi da baya ya jingina bayanshi da jikin kujera.
Numfashi ya Wan fesar tare da cewa.
"Kai Sumayyah gsky da mamaki fa.
Kalli Comments Win mutane fa da amsar da yake basu."
Ya ?are maganar yana shiga comments section Win ?asan video'n da ya saka a shafin nasa.
Inda wani Abis Fulani yake cewa.
"Eyyeh Riyyam-nsra a Nigeria, kanawa nama fatan isa lfy".
Cike da mamaki Sumayyah ta kalli amsar da ya baiwa Abis Fulani.
"Ngd aboki na". da alamun musabaha.
Sai kuma tayi ?asa ganin inda wani.
Ahmad MG ya fara mgn da zaro ido alamun mamaki tare da cewa.
"Riyyam-nsra da yin Hausa, ko mafarki nakeyi".
Dariya yayi tare da bashi amsa.
"Noh Ahmad zahiri ne".
Tofa wannan abun yasa comments Win mutane zubowa kamar ruwan sama domin shi dai Wan ?asar Ethiopia ne, kalarsa, harshensa, cimarsa, rayuwarsa, komai na canne, bai taSa koda maganar Nigeria a shafinsa ba, sai gashi yau kuma yayi video cewa zaizo Nigeria, kuma yana rubutu da hausa yana kuma karantawa.
Cikin kaWuwa Sumayyah taci gaba da bin comments Win mutane na farko-farko da ya iya basu amsa sabida yawan mutanen.
Cikin mamaki tace.
"Lah kalli tambayar da wani ya mishi."
Amsar wayar Sulaiman yayi.
Ya fara duba sa?on da Imran yayi mishi.
"Riyyam-nsra kasan Nigeria ne? Ko Ka taSa zuwane? Ko wannan ne zuwan da zakayi na forko?".
Alaman murmushi yasa tare da cewa.
"Nasan abu da yawa kan Nigeria".

"Da sauri yace gaya min kaWan daga ci."

"Ok kamar me kake son in gaya maka".
Da sauri yace.
"Ka iya taken ?asa. Ko rantsuwar al'?awarin ?asa."

Cikin lumshe ido, Riyyam-nsra dake kwance a Wakinsa.
Ya rubuta mishi amsa, da bari in baka amsar a video."
Take kuwa ya tashi zaune yayi taken ?asarmu Nigeria ?asarmu ta gado kana da rantsuwar al'?awarin ?asa.
Wannan video da ya saki
Yayi matu?ar jan hankali al'ummar Hausawa duniya baki Wayansu more Especially ?an Nigeria bama ya kanawa.
Da sauri Sulaiman ya fara rubutu.
A karo na forko a rayuwarsa da zaiyiwa wani comment a TIKTOK.
Rubutu yayi cikin harshen nasara.
"Hey Riyyam-nsra you knew much about Nigeria you are a patriot".
Yayi mgnar da gayya ne dan ya gano ko dai Wan Nigeria ne basaja ne da karya yasa yake ciwa Wan Ethiopia ne, wata ?il karatune ya kaishi can.
Murmushi yayi tare da rubuta mishi amsa.
"Ba?on Nigeria dai mai kishin Nigeria amman ni Wan Ethiopia ne.
Sai dai Nigeria ?asar babban abokina ne da mukayi karatu tare a US."
So daga ganin wannan video, akai ta cewa.
"Haba shi yasa mana.
Nasir Ahmad ne wanda shine abokin nashi ya fito, yanata mishi tsiya a nashi shafin. Nanfa aka gane sanadin zuwansa da kuma inda ya koyi Hausa ras.

?an gajeren tsaki Sulaiman yayi tare da cewa.
"Wadannan yaran gaba Waya TIKTOK ta haukata mana matasa wanda sune TUBALIn al'umma sai gashi kuma muWin ma suna shirin haukatamu".
Dariya Sumayyah tayi tare da cewa.
"Dama haka ai Rayyern Win ke ce maka, in baka dena biyewa social media ba, zaka rasa lokacin kanka".
Kwaffa yayi tare da rufe datarsa kana yace.
"Nima fa Ibrahim ne ya sani fara wannan abun sabida, kamannin Rayyern da wannan yaron."
Daga nan sukaci gaba da hira kan kamanninsu.

Washe gari da safe ranar talata.

Gidan Alhaji Idi Sale Dakata.
Su kusan shida ne cikin falonshi.
Wanda huWu daga cikin manyan yan kasuwane masu faWa a ji masu juya sule ta koma million Waya ko tako wanne irin halin ?a?ama ko talaka zaiji daWi haka ko bazai jiba.
Biyu daga ciki kuma ?usoshin gwamnati ne masu ?arfin iko daga ta jiha zuwa ta ?asa.

Alhaji Yawale ne ya gyara zamanshi tare da cewa.
"Yaron nan fa yanayi mana illa ba tare da mun ankare ba.
Gaba Waya ya rarake tubalin da mukayi tsawon shekaru muna ginawa muna samun wuri na jawo mana wuri."
Cikin tsananin takaici Alhaji Abdu Tababa ne yace.
"Tun-tuni nake gaya muku haka.
Mu kauda yaron nan a doron ?asa shine kawai mafi sau?in mu.
Kunaga yadda kasuwan cinsa ke haSaka, kamfanonin sa suna bun?asa daga Arewacin Nigeria har ya koma kudanci ya kafu.
Uwa uba yanzu duk ?asashen Afrika yanada rassai.
Ya maida kayan abinci da araha tamkar ruwan sama cikin damuna.
Duk inda ka shiga a kasuwannin Mai-nasara race, ke cike.
A farashi mai sau?i ta yaya za'ayi a saurari kayan kamfanonin mu".

?aya daga cikinsu ne ya mi?e tsaye tare da cewa.
"Ni tambaya ta a kullum ma shine
menene Tubalin kasuwancin yaron nan?
Yaushema aka haifeshi? Sa'an yaran cikin mune fa!
Ta ina ya samu Wannan tarin dukiyar da har ya samu damar razana mana kasuwanci ya raunata mana Company's.
Yaushe yayi ginin duk a lokacin Waya menene Tubalin dukiyarsa da matakan ikonsa!?."
Ya ?are maganar yana kallon Bala Tambari wanda shine shugaban tsare-tsaren ginin masana'antu a gwamnatance, dole sai yasa hannu za'ayi gini ya za'ayi ka bashi izini da damar yin gini a duk inda yake so a ?asar nan".
Cikin takaici Bala Tambari ya fesar da numfashi tare da cewa.
"Tsohon yarjejeniya ne, yana da dukkan abin bu?ata, yanada sa hannun da suka gabaceni kuma kan tsari suke.
Naso in ?alu balanceshi.
Tun shekaru biyar baya lokacin da ya fara gina babban campany dake Nan birnin Kano wanda yanzu yake gab da kammalashi so naga komai da hujja yakeyi.
Yaron shegen taurin kai ne dashi, gashi da Wan banzan tsaurin ido.
Kana mgna zai tsira maka waWannan siraran idanun nashi masu kama da soyayyan gujjiya, tsakar idon ka ya baka amsa da hujjar da baka isa kayi mgna ba".

Dr.Lukman ne ya fesar da iska a baki tare da cewa.
"Ni ta ko ina ya tosheni
A fannin likitancin gaba Waya yana bi yana rarake privet Hospitals.
?an banzan komai na asibitinsa mai sau?i kuma ga kula ya za'ayi aje irin namu asibitocin."

Alhaji idi Sale Dakatane ya mi?e a fusacen shina kana yace.
"Nifa gaba Waya ya ta'azzara min campany na na shinkafa.
Sannan kafin kace ka motsa sai ka samu ya toshe ko ina.
Hegen yaro mai jajayen kunnuwa.
Yana nan tamkar Wahainiya, samun ganinshi ma ya zamewa mutun aiki."

Dr Lukman ne ya Wan sau?e numfashi tare da cewa.
"Cikin satin nan zai dawo Nigeria yanzu haka yana Ethiopia yaje, shugaban kasar can da kanshi da manyan likitocin sune, suka karrama shi.
Sabida taimakon da yayiwa wasu daga cikin mutanen ?asar Ethiopia cikin Airport kan hanyarsa ta zu??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????wa US, dan karramashi a matsayin Wan kasuwan da yafi ko wanne sau?in farashin kayan masarufi.
Kaga yana tafi kuma yazo wai kuma Ethiopia zasuyi mishi wata karramawar.
Yaro kamar Wan ruwa, komai yasa kai sai Nasara".
Bala Tambari ne, ya kalleshi tare da cewa.
Toh yanzu dole kai zaka nema mana zama dashi.
Yana dawowa muna bu?atar shi mu gwada sayan farashinsa.
Muyi mishi tayin har?allarmu yasan irin ribar da muke shigarwa, wata ?il zai amince mu haWa hannu in kuma ya?i tabbas zamu gina mishi gadar zare.".
Da sauri Alhaji Idi Sale Dakata yace.
"Uhumm ai In Kuma ya?i amincewa mu haWa hannu.
Toh lokacin wasan zai fara, dan in taurin kaine da gsky da samun ?arfin iko bai kai.
Mai-gaskiya da wasu ba, da muka gama dasu shekaru ashirin da biyu baya ba, danni cinnaka ne ban bar na gida Bama, bare shi baare."
Haka dai suka tashi a taron nasu.
A nufin sai ya dawo su zauna dashi.

A cikin gidan kuwa. Jannart ce ke
Tsaye a kitchen, inda take sanye da wani half gown mai masifar kyau wanda ya d an bayyana fararen legs d inta, rigar irin mai kauri da kama fatar jiki dinnan ne, wanda hakanne kuma yasa had add iyar Surar jikinta dan bayyana, kasancewarta y ar gayu, Tabbas Jannart macece mai matuk ar son fashion, shiyasa hatta suturun da take sawa ya banbanta da sauran na y an Nigeria, saboda sometimes tafi yin shiga irin na wasu daga cikin larabawa, ko kuma shigar mutanen turkey Tsaye take a kitchine din cikin kuma nutsuwa take aikinta.
Yayinda Mom ke tsaye a gefenta.
Cikin kula Mom ta kalleta tare da cewa.
"Jannart kamar Yayanki ne ke kiranki".
Cikin bugawar zuciya tace.
"Yah Junaid!?."
Da sauri tace.
"Eh shi dai".
Bugawa zuciyarta ya kumayi, tare dajin wani iri acikin jikinta, saidai kuma babu yanda ta iya, haka ta juya cikin sanyi ta nufi falon.

Can tsakar falon ta hangoshi tsaye, saurayi ne, mai murd addiyar Surar jiki da kuma tarin gashi akansa irin busu-sun nan, duk da cewar kyawun nasa bawani na zarce hankali bane amma baza a tab a k iransa da mummuna ba, wata riga
marar hannuce ajikinsa, sai kuma wondon dake jikinsa wanda ya tsaya masa iya guywa.
Bisa alamu kuma yanzu ya tashi daga bacci.
saboda yanda idanunsa sukayi jazir.

Kallonta yayi, tare kuma da d an cije labb ansa, still Cikin binta da wani irin mayataccen kallo yace.
"Kije ki share min Wakina".

Fuskarta ta d an b ata cikin kuma tsanar shiga Wakin nashi tace.
"Yah Junaid breakfast nake haWa mana".
A fusace ya juyo kanta cikin takaicin abubuwan dake haWe mishi a kanta ya yarfa mata wani irin gigitaccen mari a kan kunneta na dama, saida ya bada wani irin sauti ?auuuuu! Da Wan karen ?arfi.
A gigice tasa tafin hannunta ta tallabe ?uncin ta.
Yayinda wasu taurari suka fara gilma mata a gani.
In da sabo yaci ace fuskarta ta saba da marukan Yah Junaid Wanda tun tana yarinya take shansu gashi sanadin su, kunnuwanta sun samu matsala jinta ya raunata.
Wasu irin hawaye ne masu masifar zafine suka silalo mata.
Ba tare da tace komaiba ta juya ta nufi Wakin shi.
Ta yaya zuciyarta zata samu sau?in Wan uwanta da take bata da wani sama dashi tunda shine suke uwa Waya uba Waya amman yafi kowa tsanarta a duniya.
Ba sha?uwa ko tausayawa a tsakaninsu.
Sannan mahaifinsu babu ruwanshi ko a gabanshi Junaid zai daketa babu ruwanshi sai yayi kamar baya wurin ma.
In Mom tayi mgna ya

2 / 46