Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   15 / 46

42K to 45K   out of 135.1K words

iya.
Haka ta shiga mota suka fice daga cikin gidan.

Direct Nasarawa G.R.A ta nufa inda anan wajen aikin nasu yake.

Suna isa kuwa ta fito daga cikin motar, kaitsaye ta wuce cikin Arewa 24 din Wan madaidacin ma'akatane, wanda yake kamar irin manyan gidajen nan ne na al'farmar.
Sam wurin gidan TV'n bai cika girmaba, dan bazaifi wani gidanba, ma, sai dai zubi da tsarin wurin shine mai tafi da hankalin mai kallo, kota ina ka wulga shuke-shuke ne masu kyau da Waukar hankali kamar a kasashen turawa, Gate Winsu daya ne ta inda ka shiga ta nan zaka fita, can ciki kuma Office-office. Masu kyau ma dai-dai-ta na al'farmar da hall Winsu sai Wakunan haska shirye-shiryen su.

Duk inda ta gilma kuwa sai abokan aikinta sun bita da ido, Yayinda kowa ke yaba irin baiwar kyau da Allah ya bata manya daga ciki irinsu Aunty Fa'iziyya D Sulaiman kuwa ?uruciyarta suke gani a fili da illar shigarta da ta meda jikinta.

Direct office dinsu ta wuce kaitsaye.

Inda ta samu Salman da kuma Aysha Lawan suna zaune.

Nanfa ta tsaya gaisawa da Aysha kawartata.
Acan gidansu Rayyern kuwa.

3:00 am dai-dai ya fito daga wanka, inda ya shirya kansa cikin wani black tracksuit, masu kyaun gaske, da suka matuk ar amsar jikinsa.

Yayinda ak afansa kuwa ya saka wasu had add un sneakers shoe masu kyau da taushi.

Bayan ya gama kimtsa kansa ne kuma, ya shafa wani irin fitinannen turare mai tsananin kamshi.
Bud e drawer nsa yayi.
Shiru ya Wan
Tsaya yana mai kallon Alkyabbun dake jere a saman kayanshi.
Haka nan yaji yana son gwada sa alkyabbar a jikinsa yaga ya shigar zatayi mishi.
Numfashi ya Wan fesar a hankali inda anutse ya zaro daya daga cikin alkyabbun da Malam Mai-nasara ya bashi.

Warware alkyabban yayi tare da soma kare mata kallo ba?ace mai kyau irin mai she?in nan gefe da gefenta an ?awayashi da zare golding, kai ya jinjina saboda shi kansa ya yaba da kyau da kuma haduwarta, musamman daya fahimci cewar ba karamin kudi aka saka wajen sayan duk alkyabbun ba fuska ya dan yamutsa dan sun cika nauyi.

Addu an sanya sabon kaya ya karanta, "Alhamdulillahil laxee kasani haxal saubah waraza?ani min gairi hauli minni wala?uwah".
dai-dai lokacin daya ke daura alkyabban akan kayan dake jikinsa.

Tare kuma da daukan harami ya daura akansa.

Ya Allah!
Bakaramin kyau Dr.Rayyern Mai-nasara yayi ba, alokacin daya gama kimtsa kansa Cikin alkyabbar.

Kyau yayi sosai da sosai, wanda shi kansa saida ya sake yiwa Allah Godiya daya halittosa amatsayin bil adama musulmi mai shiga ta kamala.

Koda ya kalli kansa amadubi numfashi ya Wan fesar a hankali saboda yanda yaga ya fito tamkar Limami.

Wayarsa da kuma wata yar jaka dake gefen gadonsa, wanda ya kusan cika cikinta da chocolates ya d auka, tare da rik e jakan ahannunsa, kaitsaye ya fice daga cikin dakin.


Ahankali yake saukowa daga kan steps d in...!


Uhum muje-muje dai sunan wata mota, lbrin yanzu anka fara.



By
*GARKUWAR FULANI*
11/15/21, 7:20 PM - Auntyna: =???
*TUBALI*

PAGE 12
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

*FREE PAGE ne*

*Littafin TUBALI na kuWine special Group 1k ?aramin group 500 kacal 0661110170 GTBank AISHA GARKUWA ALIYU,sai ki turo min shaidar biyanki ta whatsApp number na 09097853276. Ko kuma katin MTN*


Fawal beauty parlor sunai muku albashir da bude gidan Mata wato kigyara da kanki=?i? >??? da cewa suna gabatar da aiki na zamani kamar su gyaran jiki, spa kenan gyaran fuska wato facial,gyaran Kai, hair style , gyaran kafa pedicure,gyaran hannaye, manicure kitso,lalle ja da bakki,ba'a barsu abayaba suna saida kayan gyaran aure, turaruka,man shafawa, suna kwalliya wato makeup,turaren wuta, humrah,kulaccham dama abunda Baku sanshiba wato maida tsohuwa yarinya akankanin lokaci=??iya kudinka iya shagalinka=???kudai ku hanzarta zuwa ga wannan gida na mata zallah (FAWaL BEAUTY PARLOR)
Address: Main gate na fire service jimeta, opp sixty plaza.
kada kubari abaku labari=?
? munai muku maraba a koda yaushe Mata yan kwalisa mace sai da gyara , yar uwa bora ba sunanki kizama mowar mai >???da kudinki qalilan kifita sab abunki ki baza kamci mai kama jiki.
Gamai buka contact CEO FAWaL BEAUTY PARLOR kan 09033901035 or 08078809930 sai kunzo, our time services from 8:am to 7pm, Monday to Saturday/ Sunday 10am to 6pm>?????

Kafad anta wanda ya sauk o ya rufe bayanta.

Batare kuma daya sake cewa komai ba, ya juya fuskarsar nan amurtuk e.
Bottle water da kuma phone d insa ya d auka, kana ya zo ya wuce ta gefenta.

Itakuwa Jannart Idanunta ta rumtse da k arfi, tare dasa hakwaranta ahankali ta cije lips d inta.

 Duk wata macen da tasan ciwon kanta, bata yawo ahaka kamar yanda ke kikeyi, sannan mata da yawa suna sirrranta kansu, amma ke kina bayyana k azantarki.

Ta maimaita maganar daya fad a mata d in, wanda yasa tajin zafi har acikin zuciyarta, cikin kuma k unan rai da b acin ran kalaman nasa da wata iriyar fitinenneyar kunya mai masifar kashe ido da jiki tace.

 Waye shi da har yake fad amin irin way annan bak ak en maganganun, meya gani ajikina haka? Sannan akan me zai rufamin wannan abunnasa me shegen mayataccen k amshi?.

Ta fad i maganar tana me d an zame alkyabba n ajikinta, dare da juya bayanta ta kalli jikinta, saboda tanason sanin mai ya gani ajikinta da har zai fada mata irin wannan maganan.

Karab kuwa Idanunta suka sauka akan jinin, dake jikin farin wandon ta, wanda da alama kuma daga jikinta jinin ya fito.

Idanunta tad an zazzaro waje cike da mamaki da wata sabuwar kunya tace.

 What period dina kuma? Innalillahi Wa inna Ilaihirraju un Period at this time, Oh My God!!

Ta fad a da d an k arfi, cikin kuma muryar dake bayyana tsananin takaicinta, saboda Sam bata tab a tunanin period din nata zaizo a irin lokacin ba, kasancewar tasan da sauran lokacin daya rage masa, har na tsawon kwana uku kafun yazo.

 But amma why yazo yanzu? Meyasa Meyasa?

Tayiwa kanta tambayar tana me b ata fuska, domin sam bataji dadin abunba, cikin sauri kuma taja alkyabban daya rufa mata din ta sake rufe jikinta.

Lokaci d aya kuma taji wani irin matsanancin kunya, da takaicin kanta na taso mata, duk da kuwa tasan cewar ba laifinta bane, period dinne ya sanja time wanda ko wacce mace kan iya fuskantar hakan musamman in tashin hankali da tsinkewar zuciya ya riski mutum, amma tayi matuk ar takaicin ganin jinin period dinta da wani da bata sani ba yayi.

Tabbas taji kunya yanzu da wani idon zata sake kallonshi? kuma shi dinma ayanzu wani irin kallo zainayi mata karo na forko a rayuwarta da taji haushin irin shigar da takeyi.

 Wata macen da batasan ciwon kanta ba, bata iya ankilta kantaba.

Zuciyarta ta bata amsa atake.

Idanunta ta rumtse cike da takaici.

Dai-dai lokacin kuwa Salman Ya ware idanunshi a kansu tare da dawo da kallonsa gareta.

Fuskarsa dauke da d an mamaki yace.

 Ha a Jannart lafiya kuwa kizo mutafi mana..

Sauran maganar tasance ta mak ale, alokaci da yaga jikin Jannart din lullub e da Al'kyabban, da dazu ya ganta agefen mutumin da har yanzu baisan sunanshi ba.

Jannart kuwa fuska tad an marairaice, kana cikin sanyin jiki ta soma takowa zuwa inda Salman din ke tsaye.


 Jannart wannan Al'kyabban fa? Kin sanshi ne? .

Salman din ya tambaya, saboda yayi mamakin ganin ya sawa Jannart din da al'kyabban k warai.

 Shi ne ya bani.

Jannart din ta fad a kaitsaye, bisa kuma sanin rashin dacewar Salman din yasan gaskiya abinda yasa yasa mata, shi yasa ta fad a masa hakan, batare kuma da ta bada wata kofar da Salman din, zaiyi mata wata tambayar ba ta soma tafiya.

Salman kuwa idanunsa ya zuba mata, yana mai Kallon yanda al'kyabban tayi mata matuk ar kyau duk da tayi mata yawa, saidai kuma Jin tace wancan mutumin ne ya bata, yasa shi jin babu dadi acikin zuciyarsa.

Saidai kuma bashi da ikon bayyana hakan.

Ab angaren Dr. Rayyern kuwa Koda ya fito daga wajen wasan, kaitsaye Inda motarsa ke fake ya nufa.

idanun y an tsirarun mutanen dake wajen ke kansa, duk da cewar kuwa basusan shi din asalin waye bane, amma kallo daya zakayi mishi kafahimci cewa mutum ne mai zarra.

Baya ga haka kuma ga tarin baiwar kyau da Allah Yayi mishi.

Tun kafun ya karasa isowa Parking lot din wajen kuwa, Hadi driver nsa ya fito tare da bud e masa k ofar motar.

Yana shiga kuwa driver n ya rufe k ofar, tare da zagayawa cikin sauri ya tada motar.

Suna ficewa daga Parking lot din kuwa, su Jannart na isowa.

Nanfa kallo kuma ya dawo kan Jannart, domin al'kyabban dake jikin nata ya k ara bayyana asalin kyau da kuma kawata shigar dake jikinta da jawo hankalin mutanen dake wurin kanta.

Murfin motar Salman din ta bud e, tare da zagayawa gidan baya ta zauna, wanda tayi hakanne kuma, saboda idan sunzo shiga cikin gidan tv n nasu, kada masu tsaronta su ganta, ko kuma wani wanda yasanta .

Salman ma shiga cikin motar yayi, tare da yiwa motar keyi suka fice daga cikin wajen wasan gaba d aya.

Jin sun hau titi ne kuma yasa ta lumshe Idanunta, tare da sauke wata irin ajiyar zuciya mai karfi.

Lallai ayau din tana cikin tarin damuwa tsananin kunya da kuma takaicin kanta da kanta.

Yayinda acikin zuciyarta kuwa take fatan Allah Yasa.
Dr Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara din yazo, kamar yanda wancan yayi musu alkawari, kan.

Numfashin ta fesar a hankali tare dayin mgnar zuci.
"Allah yasa kada in sake haWuwa dashi har abadan, wannan kayan kunyar ina zan kaishi."
Tayi mgnar cike da kunya.

 Idan shi Dr Rayyern Mai-nasara kuma baizo bafa, shikenan na rasa aikina?

Tayiwa kanta tambayar, dayasa duk taji zuciyarta ta Karye.

Salman dake driving, wanda kuma tun dazu yake satan kallonta ta cikin madubi ne yace.

 Munsamu full confidence din samun daman yin hira da Dr. Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara, amma kuma sai naga kamar bakya cikin farinciki, kamar akwai wani abu dake damunki, please ki fad amin wacce irin damuwa ce haka ke damunki? .

Idanunta dake alumshe ta bud e, tare kuma da k ak alo murmushi ta daura akan fuskar ta.

 Ina farinciki mana Salman, Ina cikin farinciki Tabbas, saidai bansan me yasa ba zuciyata keson sanyamin wasu/wasi, Ina fargaban kada ace wancan mutumin raina mana hankali kawai yayi.

Ta fad i hakan tana me gyara zaman al'kyabban jikinta.

Salman kuwa jin hakanne yasashi yin Murmushi, cikin son karfafa mata guiwa yace.

 Karki damu Jannart Insha Allah zakiyi hira da Dr Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara, domin na tabbata wancan mutumin da muka hadu dashi awajen wasan polo bazaiyi mana karya ba, Lallai nagamsu akan cewar yasan shi, ki duba da kyau shima ai daga ganinsa ba karamin mutum bane, duk da kasancewarsa matashi amma yayi ruwan mutane masu kamala da dattaku

Maida idanunta tayi ta lumshe, batare kuma da ta sake cewa Salman din komai ba, ta shiga fesar da numfashi ahankali.
Domin zuwa yanzu zuciyarta tatafi wani waje na daban.

Lumshe idanun nata da tayi kuwa, yayi dai-dai da lumshe idanun Dr Rayyern Mai-nasara, dake zaune acikin motarsa.

Gaba d aya ya yamutsa fuskarsa, saboda yanda yakejin zuciyarsa na d an tashi kad an kad an.

Tabbas jinin da yagani ajikin yarinyar ya b ata masa rai, Yayinda kuma yasa shi jin wani irin takaici had i da tashin zuciya.

Kwata-kwata arayuwarsa bayason ganin wani abu daya shafi jinin sirrin mace shiyasa ya wadata asibitin sa da likitoci mata da zasu iya lura da Sangaren haihuwa Allah ya sani bai son ganin jini.

Ayanzu kuwa idan akwai abunda ke bashi matuk ar takaici, To bai wuce yanda yarinyar ta jawo ya shiga harkarta.

D abi arsa ce baya shiga harkar kowa, more especially ma mata, sometimes bayan Uwa mahaifiya yakanji babu wata alaka da zai iya kullawa da wata Mace awaje ta daban, sai gashi bisa dole wata can ta shigo harkarsa.

Wanda kuma yayi imani cewa badon sanin rashin dacewar barinta ta tafi a haka da jini ajikinta ba, To da bazai tab a bata al'kyabbarsa mai matuk ar daraja da kyau ta sanyawa jikinta dake abude ba, domin ai bashine yace tana yawo haka babu hijab ba.

Shidai kam Sauda yawan lokuta yana mamakin, yanda wasu matan ke yawo haka sakaka, babu wata kulawar kirki da suke bawa kansu ina iyayensu?.

Yar gajeriyar tsuka yaja, tare da bud e idanunsa.

Dai-dai lokacin kuwa suka iso cikin farfajiyar katafaren asibitin nasa.

Anan cikin babban parking lot, Hadi driver yayi parking motar.

Yana gama dai-dai-ta parking din motar, kuwa Dr Rayyern ya bud e murfin motar ya fito, fuskarnan tasa kuwa babu alaman murmushi akanta.

Dan Kallon Hadi driver din yayi, kana cikin yanayin dake bayyana, rashin iya tsawaita maganarsa yace.

 Kaje gida ka huta idan na tashi zanyi driving din da kaina .


Kai Hadi ya jinjina, kana cikin girmamawa yace.

 To Ranka ya dad e nagode.

Karb an makullin motar yayi, batare kuma daya sake cewa Hadin komai ba, ya kutsa kansa cikin asibitin.

Saboda mood din daya samu kansa aciki ne kuma yasa, ko iya amsawa tarin ma aikatan dake gaishesa baiyi ba, kaitsaye ya wuce office d insa.

Yana shiga cikin office dinnasa kuwa, ya murzawa kofar key.

Saboda ayanda yakejin kansa kwata kwata bayason damuwa.

Karasawa gaban dan madaidaicin fridgen dake cikin office din yayi, tare da zaro bottle water mai sanyi ya kafa abakinsa.

Bai dauke goran daga kan bakinsa ba kuwa har saida yasha fiye da Rabin ruwan dake cikin goran.

Take kuwa ya soma sauk e ajiyar zuciya, Yayinda yakejin sanyin ruwan na mamaye kirjinsa.

Wanda hakan yasa acikin kaso 10 na b acin ransa, kaso 6 yayi kaura.

K arasawa yayi ya zauna akan wata had add iyar leather sit dake cikin office din.

Cikin kuma son rage tarin ayyukan dake gabansa, ya jawo laptop d insa dake kan desktop.
Atsanake ya soma shigar da wasu bayanai akan Campany'shi da aketa aikinshi yanzu, wanda yafi duk sauran na jahohin girma.

Still kuma time to time yake sauke ajiyar zuciya.

Acan b angaren su Jannart kuwa, daga wajen buga wasan Polo n, basu wani dau lokaci mai tsawo suna tafiya ba, cikin mintuna kalilan suka iso gidan television din nasu, na Arewa24.

Kamar yanda suka fita asace kuwa haka yanzun ma suka dawo asace.

Inda Salman yayi parking motar tasa acan baya, inda babu wanda zai gansu.

Hakanne kuwa yasa cikin sauri Jannart ta fito daga motar, tare da sanya hannayenta duka biyu ta gyara zaman al'kyabban dake jikinta.

Ahankali ta soma tafiya sai-dai kuma taku daya zuwa biyar kawai tayi ta tsaya cak, tare da juyowa ta kalli Salman wanda ya zuba mata idanu baya ko kyaftawa.

Murmushin daya kara bayyana kyawun fuskarta tayi, batare kuma da ta fahimci ma anan irin Kallon da Salman din keyi mata ba tace.

 Nagode sosai Salman, nagode da taimakonka, tabbas ka taimakeni awannan tafiyar, saboda nasan cewar badon kaiba dana rasa wannan babbar daman dana samu ayau.

Idanu Salman din ya lumshe, cikin kuma nuna mata girman matsayinta awajenshi yace.

 Akoda yaushe bana buk atar godiyarki Jannart, domin Ina tabbatar miki da cewar kin wuce haka awajena, kamar kuma yanda kikeson aikinki, haka muma mukeson aiki dake, bamason rasaki Jannart, saboda haka duk wani abu daya shafeki ya shafeni.

Ya fadi hakan yana mai bayyana iya gaskiyar abunda ke kwance acikin zuciyarsa.


 Bazan iya daina gode maka ba Salman, saboda akoda yaushe kana iya kokarinka wajen bani kwarin guiwa, thanks alot ni zan wuce gida sai munyi waya.

Ta kai karshen maganan nata tana me juyawa, kaitsaye ta nufi wajen da guard dinta suke.

Shikuwa Salman da idanu ya rakata, har saida ta b acewa ganinsa, kafun ya juya ya nufi cikin office d insu.


Yayinda itakuwa tana isa bakin motarta, gaba daya guard dinnata suka mimmik e, Shashashai duk acikinsu kuwa babu wanda yasan cewar ta fita.

Bud e murfin motar tayi, bayan ta shiga ta zauna ne kuma driver nta yaja sukayi gaba, Yayinda sauran guard dinnata suka rufa mata baya.

Kwata kwata kuwa Tafiyar 40 minute ne ta kawosu katafaren gidansu Jannart din.

Inda suna shigowa compound din gidan motar Junaid ma na shigowa.

Ganin motar yah Junaid dinne kuma yasa zuciyar Jannart bugawa da wani irin karfi, lokaci daya kuma taji duk fargaba da tsoro ya lullub eta.

Tabbas ita kanta tasan cewar tana matuk ar tsoron Yah Junaid, wanda kuma hakan ya samo asali ne saboda yawan takurawan da yakeyi mata.

Al'kyabban da yake jikinta ta kalla, sanin da tayi kuma cewar idan Yah Junaid din ya gani, zai iya fassarata da wata manufa tasa ta daban, yasa cikin sauri ta zare al'kyabban daga jikinta, tare da sauko da ita ta daura akan waist dinta.

Cikin yanayin tsoro da kuma fargaban dake kwance acikin ranta, ta bud e murfin motar ta fito.

Hannunta rike da jakanta ta soma tafiya ahankali.

Dai-dai lokacin kuwa Junaid ya fito daga Cikin motarsa, hannunsa rike da karan sigari yana zuk a tare da tankadi alamun a bige yake yayi tatil da barasa, dishi-dishi yake ganin komai hakan ke sashi tangadin


Idanunsa ya dan

15 / 46