Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   11 / 46

30K to 33K   out of 135.1K words

jinjina mishi yaci gaba da cewa.
"Banje makaranta maitsada ba, banje Dubai ba kuma banje London ba.
Gidanmu ba a G.R.A ne ba, ban d auki selfie nasa Instagram ba.
Ko zana zamma saniyar ware wallahi ni baza na zam makaryaci ba!!!
Sosai yake wani irin rawa mai ?ayatarwa yayi masifar kyau.

Dai dai lokacin kuwa Motar Dr Rayyern Mai-nasara ta kunno kai dai dai wajen gate din, Yayinda motar Ramadan ma ta kunno kai ta b angaren hagu, saboda shima yanzun nan shigowarsa cikin layin nasu.

Atare suka ci wani irin birki tare da zaro idanu saboda G.....




Fawal beauty parlor sunai muku albashir da bude gidan Mata wato kigyara da kanki=?i? >??? da cewa suna gabatar da aiki na zamani kamar su gyaran jiki, spa kenan gyaran fuska wato facial,gyaran Kai, hair style , gyaran kafa pedicure,gyaran hannaye, manicure kitso,lalle ja da bakki,ba'a barsu abayaba suna saida kayan gyaran aure, turaruka,man shafawa, suna kwalliya wato makeup,turaren wuta, humrah,kulaccham dama abunda Baku sanshiba wato maida tsohuwa yarinya akankanin lokaci=??iya kudinka iya shagalinka=???kudai ku hanzarta zuwa ga wannan gida na mata zallah (FAWaL BEAUTY PARLOR)
Address: Main gate na fire service jimeta, opp sixty plaza.
kada kubari abaku labari=?
? munai muku maraba a koda yaushe Mata yan kwalisa mace sai da gyara , yar uwa bora ba sunanki kizama mowar mai >???da kudinki qalilan kifita sab abunki ki baza kamci mai kama jiki.
Gamai buka contact CEO FAWaL BEAUTY PARLOR kan 09033901035 or 08078809930 sai kunzo, our time services from 8:am to 7pm, Monday to Saturday/ Sunday 10am to 6pm>?????


By
*GARKUWAR FULANI*
11/15/21, 7:20 PM - Auntyna: =???
*TUBALI*

PAGE 8
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

*FREE PAGE ne*

*Littafin TUBALI na kuWine hamzarta ki biya kafin a gama free PAGE in saki a Group, ?aramin group 500 special Group 1k ne, 0661110170 GTBank AISHA GARKUWA ALIYU, sai ki turo min shaidar biyanki ta whatsApp number na 09097853276, ko kuma ki sayi katin mtn ki copy number's Win katin ki turo min ta whatsApp 09097853276*

Ganin Riyyam Nsra da sukayi, domin daga Rayyern har Ramadan kusan atare idanunsu ya sauk a akan matashin yaron dake tsaye ajikin gate din gidansu.
Wanda shima kuma Rayyern din d ago kansa kenan da zaiyi, ya sauk e idanunsa akan na Rayyern dake zaune agaban motarsa, inda yake zaune akan kujerar mai zaman banza, ya zauna agaba dinne kuma saboda lokacin daya fito daga hall din taro, na Dakatas company ransa a matuk ar b ace yake, wannan yasa bai tsaya wani tantance inda zai zauna dinba, kawai sai ya bud e gaban motar ya shiga ya zauna.

Sam kwata-kwata babu alaman murmushi akan fuskarsa, saima tsananin b acin ran da yasa fatar fuskartasa tayi jajur, haka ma idanunsa, ga kuma wata yar jijiya da ta bayyana akan goshinsa, sosai yakejin kansa na d anyi masa ciwo, wanda kuma hakan ya faru ne saboda d an yawaita magana da yayi yau din, da kuma ihun da way ancan dattawan suka dingayi masa tsakar aka.

 Laaah Hamma Rayyern!!
Riyyam-nsra dake tsaye fuskarsa d auke da tsananin farinciki da kuma mamakin ganin Rayyern d in ya fad a, yana mai d an matsawa daga jikin gate d in, kaitsaye ya nufo wajen da motar Rayyer n d in ke tsaye.

Still fuskarsa dauke da murmushi yace.
 Thank God dama zan sake ganinka anan kusa, jiya kun b acemin a airport nasha wahala sosai awajen neman ku.

Idanu Dr Rayyern Mai-nasara ya lumshe duk da cewar, baya iya jiyo abunda Riyyam d in ke fad a, amma ya daiga bakin yaron na motsi kuma ya karanto abinda yake faWin.

Dai-dai lokacin kuwa daga cikin gidan, Baba MauWo ya wangale musu makeken gate d in, wanda hakan yasa direct driver n Rayyern din ya tura hancin motar ciki.

Wulgawan da motar tazo yine kuma yasa Naseer dake tsaye ya sauke idanunsa akan, wani handsome guy dake zaune acikin motar, wanda yake matuk ar kama da abokinsa Riyyam-nsra.

Bakinsa ya wangale cike kuma da tarin mamaki yace.
 La Riyyam kalli wani maikama da kai.

Murmushi Riyyam yayi tare da nade hannayensa akirjinsa, yana mai bin motar Rayyern da ta shige cikin gida da kallo.

Ramadan dake cikin motarsa kuwa, tun d azu mutuwar zaune kawai yayi, tare da bud e ido da baki yana kallon matashin saurayin, da yake ganinsa tamkar hoto copy din Yayansa Rayyern.
Lallai Tabbas wannan kamar da yake gani akan fuskar yaron, da kuma ta Hammansa Rayyern ta b aci.

Cike da tu ajjudi ya k araso da motarsa zuwa bakin gate din gidan, tare dayin k asa da glass din motar yana me sake Kallon yaron da har yanzu murmushi ke bayyane akan fuskarsa.

Ganin kuma yaron ya dan juya masa baya, ya kuma tare masa hanya ne, yasashi danna horn.

K aran horn dinne kuwa yasa Riyyam-nsra da kuma Naseer juyowa, suka sauk e idanunsu akan Ramadan dake kokarin tura hancin motarsa cikin gidan.

Idanunsu gaba d aya suka zubawa fuskarsa, Yayinda lokaci daya Riyyam-nsra yaji wani irin abu ya daki kirjinsa, saboda Kallon fuskar Ramadan da yayi, ganin kuma kamar idanunsa na d anyi masa gizo ne, yasashi sanya tafukan hannayensa yadan mutstsuke su.
Saidai kuma yin hakan da yayi ya sake tabbatar masa da cewar, bawai gizo idanunsa keyi masa ba, Lallai Tabbas fuskar wanda ke zaune acikin motar, tana shige da fuskar Mammy ce da kuma ta Zaytoon dinsa.

Wani irin mamaki ne ya lullub esa, Yayinda Naseer kansa shima daya ga kamannin fuskar Mammyn Riyyam dana Zaytoon, akan ta Ramadan dake zaune acikin motar yace.

 Allahu Akhbar Allah Mai girma Riyyam kalli wani maikama da Zayton da Mammy n ka, gacan kuma wani mai kama da kai, kodai y an uwanku ne sud in?

Naseer ya kare maganar yana mai kallon, Riyyam wanda tuntuni ya nufi cikin gidan.
Ganin hakanne kuma yasa cikin sauri Naseer din rufa masa baya.

Riyyam-nsra kuwa yana k arasa shigowa cikin gidan, Dr.Rayyern Mai-Nasara na fitowa daga cikin motarsa,
Haka ma Ramadan.

Cikin dan hanzari Riyyam din ya karasa, batare kuma da tunanin komai ba, ya ware duka hannayensa tare da fad awa jikin Rayyern d in, ya d an rungumesa da k arfi.

 Naji dadin ganinka sosai Hamma Rayyern, nanne gidanku?, waye wannan Hamma Rayyern?

Riyyam-nsra yayiwa Dr. Rayyern duka tambayoyin, tare kuma da d aga hannu ya nuna Ramadan dake tsaye, shima bakinsa d auke da tarin tambayoyi.

Tsumammun idanunsa ya lumshe ahankali, tare kuma da sauk e wata irin ajiyar zuciya, Tabbas kafun iyanzu yanajin zuciyarsa na matuk ar tafasa, saidai kuma gashi yanzu lokaci daya yaji zuciyar tasa nayin sanyi.

Hannayensa yasanya ya d an janye Riyyam daga jikinsa, kana ahankali yace.
 Eh. kanina ne, Ramadan.

Murmushin matuk ar mamaki da kuma Jin dadi Riyyam yayi, cikin halinsa na faram-faram da sakewa, ya rungume Ramadan din, kana da d abi arsa ta wayewa yace.

 Sunana Riyyam-nsra kuma naji dadin had uwa dakai Hamma Ramadan.

Murmushi mai dauke da wani irin Jin dadi, tare da zallan k aunar yaron da yaji yana shigarsa alokaci guda Ramadan yayi, cikin kuma nuna zallan farincikinsa yace.

 Me too, amma wai a ina kasan Hamma Rayyern dina, da har kuke matuk ar kama haka?

Murmushi Riyyam-nsra yayi, kana cike da tsananin mamakin sautin muryar Ramadan irin tasa yace.
 Acikin jirgi muka hadu dashi jiya, nima nayi mamakin kamannin da mukeyi dashi sosai, amma kuma Allah babu yanda baya ikonsa, saboda haka ne ma ya zama Hamma na!! .

Riyyam ya kare maganar yana me bin Dr.Rayyern da kallo, wanda tuni ya soma tafiya harya kusa isa kofar da zata sada shi da babban falon gidan.

Ramadan kuwa idanunsa yadan lumshe tare da sake rungume kyakkyawan matashin yaron ajikinsa, wanda ak alla shekarunsa baza su wuce 21 to 22 years ba, Lallai yaji matsanancin son yaron ajikinsa, har yakai ga yanajin inama da ace yaron zai zamanto k ani agaresa, kamar yanda shiya kasance kani ga Hamma Rayyern, Tabbas yaji gamsuwa da yaron acikin zuciyarsa, Yayinda kuma kamannin Hamma Rayyern din dake kan fuskar yaron, yasanya shi jinsa awani waje na musamman a zuciyarsa.

Hannun yaron ya kamo kana cikin kulawa yace.

 Masha Allah Riyyam-nsra mu shiga daga ciki, domin kuwa na kwad aitu dason nunawa Abba da Mamy mu mai kama da Rayyern dinsu.

Murmushi sukayi su dukansu, kana Riyyam ya sake rik e hannun Ramadan k am acikin nasa, Yayinda acikin zuciyarsa yakejin wani irin nishad i, ji yake tamkar ba yaune farkon fara haduwarsu ba, yanajin kamar tuntun tuntuni ya sansu, acikin wani bari na jikinsa.

D an juyowa Riyyam din yayi ya kalli
Naseer Ahmad dake tsaye, yana Kallon ikon Allah, tare da tu ajjudin abunda ke faruwa.
Alama yayi masa akan ya biyosu, hakan kuwa akayi cikin dan sassarfa Naseer ya rufa musu baya.

Dr. Rayyern Mai-Nasara kuwa koda ya karasa cikin falon, direct part d insa dake sama ya nufa, saboda ayanda yakejin kansa nadan sarawa, ba kuma yason wani abu da zaizo ya dameshi.

 Abba! Mamy! Abbana!! ku fito kuga wani abun ban mamaki!!!

Cewar Ramadan dake shigowa cikin falon, hannunsa rike dana Riyyam-nsra.
Wanda kuma yanayin maganan nasa ne, cikin dan bayyana sautin muryarsa, ta yanda duk nisan dasu Abban suke zasu iya jiyosa, kasancewar kuma suna daya daga cikin bedroom din kasa, dake cikin falonne yasa, cikin sauri suka mik e tsaye, tare da soma rige rigen fitowa asalin babban falon, saboda kiran da sukaji Ramadan d in nayi musu, yadan tsinkar musu da zuciya.
Ai kuwa isowar su Ramadan din tsakiyar falon, yayi dai dai da fitowar su Abban.
Fitowar daya haifar musu da wani irin bugun zuciya, tare da matsanancin firgici hadi da zallan mamaki.

A matuk ar mamakance had i da tu ajjudi, Mamy ta dafe kirjinta tare da sake, ware Idanunta akan matashin yaron da hannunsa ke sark afe dana Ramadan, wanda idan ba k arya Idanun nata keyi mata ba, Lallai Tabbas kamannin d anta Rayyern ne, kwance akan fuskar yaron.

Cikin karfin halin daya kasa danne mamaki da tu ajjudi nta tace.
 Ramadan waye wannan? A ina kasa moshi? Kamar fuskar Rayyern nake gani akan tashi fuskar, ko kuwa dai idanuna ne keyimin gizon hakan?

Murmushi Ramadan yayi, tare da sanya dayan hannunsa ya jawo Riyyam-nsra jikinsa, cikin kulawa kuma yace.

 Sam ko kad an Mamy ba idanunki bane ke yi miki gizo, sunansa Riyyam-nsra, kuma tabbas yana matuk ar kama da Hamma Rayyern dinmu, sannan Hamma Rayyern dinne ma ya samo shi, domin sun had u ne a Ethiopia cikin jirgin da zai kawosu Nigeria.

Shiru Mamy tayi tare da kafe yaron da ido.

Kamar dai yanda Abba ya kafesa da ido, baya ko k yaftawa, domin tun Kallon farko da yayiwa yaron ya kasa dauke idanunsa daga kansa.
Wani irin bugawa yakejin zuciyarsa nayi, Yayinda wani abu ke tasowa tun daga cikin kasan kafarsa har zuwa tsakiyar kansa, Lallai Tabbas akwai kama aduniya, amma irin kaman Rayyern daya hango akan fuskar yaron tayi yawa.

Ramadan dake tsaye kuwa ganin irin yanda fuskokin iyayen nasu, ke cike da zallan mamaki ne yasa shi, sakin murmushi tare da jawo hannun Riyyam-nsra suka k araso kusa da iyayen nasu.

Hannun Mamy Ramadan ya kamo, tare da d an fad ad a murmushinsa, cikin kuma son basu cikakkiyar gamsuwa yace.

 Dan Allah Mamy ki kalli Riyyam da kyau, matuk ar kama sukeyi da Hamma Rayyern dinki.

Juyowa ya kumayi ahankali ya kalli Riyyam, wanda fuskarsa ke dauke da yalwatacciyar murmushi.

Shid inma Murmushin yayi kana yace.
 Riyyam wannan itace Mamyn mu, Uwa d aya tamkar da dubu, wannan kuma shine Abban mu, mahaifin daya kasance Garkuwa kuma jigo ga y ayansa.
Yak are maganar yana meyiwa Riyyam nuni, da iyayen nasu shida Dr. Rayyern.

Yalwatacciyar fara a ne ta bayyana akan fuskar Riyyam, Cikin matuk ar ladabi da biyayya kuma yad an durk usa akan guiwowinsa, tare da bud e bakinsa anutse yace.

 Abba da Mamy barkanku da gida, fatan zaku karb eni kamar yanda su Hamma Rayyern da Ramadan suka amsheni, saboda daga yau Mamy kinzama mahaifiya agareni, haka ma Abba daga yau ka maye min gurbin Mahaifi.

Kusan daina bugawa zuciyar Abba tayi, alokacin da yaji saukar muryar yaron acikin kunnensa, saboda tsananin yanda yaji muryar yaron tayi masa kama da ta Ramadan.

Yayinda daga gefe guda kuwa kwakwalwarsa ke neman juyewa, saboda wani irin tsohon tunani mai karfi dake neman dawowa cikin lissafinsa, da sauri sauri zuciyar Abban ke bugawa, musamman ayanzu daya sauke idanunsa akan yatsun kafan yaron.

Mamy kuwa da ayanzu taji zuciyarta nayin sanyi, hannayenta tasa ta d an d ago yaron, tare da sakar masa murmushi kana cikin tsananin kulawa tace.

 Insha Allah Riyyam mun karb eka hannu bibbiyu kamar yanda su Hammanka suka karb e ka.

Murmushin tsananin jin dadi Riyyam yayi, sai alokacin ne kuma ya dago kai ya sake Kallon Abban su Ramadan d in, da har yanzu ya kasa dauke idanunsa akansa.

Abban kuwa ganin Riyyam din na Kallon sa ne, yasashi dan sakin murmushi.

Ramadan kuwa hannun Riyyam din ya kama suka dawo cikin falon suka zauna, direct gaban fridgen dake cikin falon ya nufa, inda ya d auko wa su Riyyam din bottle water da kuma fresh milk mai sanyi, ya basu suka sha shida Naseer da ya zama Wan kallo.

Mamy kuwa da kanta ta k arasa dining table, inda ta had a musu lunch, saboda tuntuni rana tariga tayi.

Ramadan kuwa cike da soyayya yaja su Riyyam da kuma Naseer suka karasa kan dining table d in.
Bayan kuma sun zazzauna ne Mamy tayi serving dinsu, inda ta zuba musu lafiyayyar jalop rice din da tayi, wanda yasha kayan vegetables, da pepper chicken.

Turawa kowannensu abincin tayi gabansa, tare dajan kujera itama ta zauna, anan kusa da Abba wanda shima yanzun ya karaso ya zauna.

 Rayyern fa ko bai dawo ba?
Mamy ta tambayi Ramadan dake shirin kai loman abinci baki.

 Ya dawo amma ya haura sama, na daiga mood d insa, kamar he s tried, i think kuma stress din aiki ne.

Ramadan ya fad a yana mai hadiye abincin dake bakinsa.

Kai Mamy ta jinjina cikin gamsuwa kana kuma ta d ago kanta ahankali ta kalli Riyyam-nsra, fuskarta dauke da murmushi tace.

 Masha Allah Riyyam kaiko daga wacce k asa kake?

Riyyam dake cin abinci gyara zamansa yayi, tare da fuskantar Mamy n, kana aladabce cikin bagwariyar sausarsa yace.

 Ni d an k asar Ethiopia ne, acan mahaina da kuma y ar uwata suke, acan aka haifeni kuma acan na taso nayi rayuwa, nazo nan Nigeria ne kuma saboda, abokina Naseer.

Ya k are maganar tasa yana me nuna Naseer dake shan Chapman din da Mamyn ta had a.

Mamy kuwa still murmushi tayi tare da soma cin abincinta.

A Dai-dai lokacin ne kuwa Rayyern ya soma sauk owa daga kan steps din falon, wanda ya sake shirya kansa cikin wasu had add un riga da wando, na normal jeans.
Sai-dai ganin da yayiwa su Abba da kuma Riyyam-nsra akan dining table ne, ya sashi tsayawa tare da zuba musu ido.

Abba kuwa da har yanzu baidainajin bugawar zuciya ba, d ago kansa yayi ya kalli Naseer tare da cewa.

 Kai kuma a ina kake, su waye kuma iyayenka?

Jin tambayar da Abban yayi ne yasa Naseer gyara zama, cikin dan girmamawa yace.

 Sunan Babana Alhaji Ahmad Dasuki, mu asalin yan Nigeria ne, kuma muna zaune anan cikin garin kano unguwar Rijiyar zaki.

D an Jim Abba yayi alamun dogon nazari, kana anutse yace.

 Sunan mahaifinka Alhaji Ahmad Dasuki, amma gaskiya bangane shiba.

Murmushi Naseer yayi, tare da cewa.

 Eh gaskiya bai shahara sosai ba, saboda ba a b angaren kasuwanci yake ba, saidai Mamana yar gidan Malam MAI-NASARA ce, ni jikansa ne.

Lokaci guda walwalan dake kwance akan fuskar Abba ta kau, take duk wani annuri da murmushinsa suka gushe, badon komai ba kuwa saidan jin an ambata masa sunan Malam MAI-NASARA.

Ganin hakanne kuma yasa Ramadan, d auke kansa daga Kallon Abban nasu da yake, inda ya sauk e idanunsa akan Rayyern dake tsaye akan steps, wanda shi d inma kuma Abban nasu yake kallo.
Sam gaba d ayansu basu San dalilin daya sa, Abban nasu baison gani ko jin wani abunda ya shafi Malam MAI-NASARA n, basusan wannan sirrinba, haka kuma basusan dalilin ba.

Kai Ramadan ya d an sunkuyar ahankali cikin kuma rauni, dayin k asa da murya yace.

 Abba yanzu ma abunda ya dawo dani gida kenan, dazu aka Kai mana Malam Mai-nasara hospital dinmu bashi da lafiya, hypertension and diabetes na damunsa, so akwai buk atar Lallai lallai Hamma Rayyern ya duba sa, so Ya Sulaiman ya kikkira wayan Hamma Rayyern d in amma kwata-kwata baya shiga, shiyasa na dawo gida saboda inasaka ran cewa zan iya samunshi, Dan gaskiya jikin Malam din ya tashi sosai!

Fuska Abba ya sake had ewa tamau, cikin kuma nuna halin ko inkula yace.

 Babu inda Rayyern zaije, ai bashi kad ai bane Babban Dr. acikin garin Kano, akwai Doctors da dama, akaishi wani asibitin mana.

Shiru gaba

11 / 46