Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   1 / 46

1 to 3K   out of 135.1K words

??????>??  ?????????????? ?
?
? ?
?
????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????


 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F?WordDocument?????0Table????????B#Data
????????????????????? P??BKSKS??Q? ???????tt???????t????#########$??3"*t??##????#]"??]"#?#]"?##?? ?B`????BNormal$a$KHOJPJQJaJQ? 4? *L;?C?Ol]0h?s>?v??*?????????6?????L?h ?p$^/ 8?C4J\R?X s>yP?$?$???,???~?L??x?x???4?8?~62<rN?ZXl?s?|??(? ?????@???????|?H??$F?$:/9?BtKLUT_Hkzw?~^?????????6?????r??????-

Monday/24/May/2021.


*TUBALI*
PAGE 1
NA

*AYSHA ALIYU GARKUWA*


*Bismillahi rahmanirahim. Alhamdulillah Allah na gode maka da ka bani rai da lfy da damar fara rubuta wannan littafin nawa mai suna. TUBALI* *Ya Allah ka bani aron rai da lfy da konciyar hankali ka bani ikon rubutashi har ?arshe bisa, lfy al'farmar Annabi da al'?ur'ani. Allah kayi min tsari da abin hani, ka tsare min hannuna, tunanina, idanuna, al'?alamina, yatsuna, da rubuta wani abu da zai zamewa al'ummar Annabi sharri ko ya zama cutarwa ga tarbiyarmu.*




GEMBU MEMBILA Taraba State.

Wani irin hadari mai masifar ?arfi da duhu ne, ya yiwa illahirin yankin Gembu Membila ?awanya tako wani sashi, gabas da yamma kudu da arewa yake ta gangami.
Yayinda Ya haWe da duhun dare mai gauraye da duhun damina.
Hakan yasa babu abunda ke tashi a yankin sai wasu irin tsawa da rugugin da aketa yi babu ?a??autawa, kana kuma wata iriyar iska mai Wan karen ?arfi da sanyi ne ke ci gaba da kaWawa da ?arfi.

A dai-dai ya irin wannan lokacin kuma gaba Waya bani Adam mazauna cikin gidaje, sunyi nisan bacci kasan cewar ?arfe Waya na dare ta gota.

Wata kyakkyawar mota ce mai masifar kyau da tsadar gaske, wanda take nuni da mamalakinta wani ne ko wane, ta faso kai.
Gudu yake shararawa cikin motar tamkar zai tashi sama.
Ma ana gudu irin na ceton rai, shiyasa shi kansa bai san irin tu?in da yakeyi ba.
Gaba Waya jikinsa kyarma yakeyi, duk da azabebben sanyin yanayin wurin, da kuma sanyin A/C n dake cikin motar, amma hakan bai hanashi haWa fitinanniyar zufa ta fargabar ganin alamun rabuwa da rayuwar duniya ba.

Tu?i yakeyi yana juyowa yana kallon wata zungureriyar tirela dake biye dashi a baya, haikan-?adaran.
Da nufin bi ta kanshi ya takeshi, ya gane hakane ganin duk inda yayi binshi tirelar takeyi tana binshi.

Cikin tsananin tashin hankali yasa hannunshin ya sharce zufan goshinsa, kana yasa hannunshi Waya ya ruggume yaron dake bisa cinyarsa, yana karkarwa ganin irin azabebben gudun da sukeyi.
Dai-dai lokacin kuma suka iso, kan babban tsaunin dake saman zuzzurfan kwazazzaSan kogin Gembu wanda yake haWe da kogin. Numan Adamawa. Dadin Kowa Gombe. kana da binuye.
Sannan hanyar tana nan tamkar tafiyar macijiya ziz-za.

Wayarshi ya zaro a cikin kiWima ya fara magana da wanda ya kira Win, yana maganar muryarshi na rawa, magana irin ta ban kwana da duniya da barin wasiyya da bada amana.
Sun zo gab da Rugar Rumo dake ?asan hanyar can gefen kwazazzaSan.
Dai-dai lokacin kuma, tirelar nan ta cim mishi.

Cikin tsananin mugunta ya danna motar da ?arfi, ya ingizata, cikin ramin dake haWe da manyan Koguna wanda zurfinsa ya zarta zaton mai zato.

Ji kakeyi k uuuuuuhhhh, motar ta bada wani irin gigitaccen sauti.
Sai kuma ta Wan tsaya daga gangarawar sabida karon da tayi da wata bishiya hakan yasa bata faWa ciki kai tsaye ba.
Da ?arfi ya kuma matsowa ganin bishiyar ta ?are ?aramar motar.
Ingizata yayi ta tafi cikin ramin.
Ji kakeyi fuuuuuuhhh zinWim! Ta faWa cikin ruwa.

Wanda sautin faWawan yasa mafi akasarin mutanen Rugar Rumo farkawa.

Suna al'hini da tausayin sanin duk wanda ya faWa ciki ya faWa ?abarinsa kenan...

Shi kuwa mai tirelar wani irin masifeffen dariya mara daWin amo, yayi kana ya wuce cikin garin dan babu damar yin kwana a wannan wurin.

Tu?in yakeyi wayarshi sa?ale a kunne shi yana cewa.
"Sir na gama dashi, babushi a duniya.
Yayi ban kwana da duniya yanzu zan wuce cikin Gembu kuma zamuje mu kashe matarsa da yaranshi kab".
?an jim yayi jin yadda Sir Win ke dariyar cin nasara tare da cewa.

 kuna kashesu.
Sauran cikon 2 million din ku zai shigo hannunku.
Cikin za?uwa matuk in tirelan yace.
"Yanzu kuwa".
Kana ya katse kiran, ya nufi cikin Gembu a cikin daren da wannan duhun damunar.


***************


Bayan wasu shekaru A kamar Ashirin da biyu 22.

Kano state.
Shiru hall Win taron ma'aikatan tashar Arewa 24 TV dake birnin Kanon Dabo yake, yayinda ma'aikatan ke zaune bisa kyawawan kujerun dake zagaye da babban table mai kujeru sama da hamsin.
Yayinda gaban kowa goran ruwan Faro mai sanyi ne da kuma Nutrimilk sai maltina da chii exotic, baya ga haka kuma glass cheers cups ne a gefe-gefe.
Kana sai abun sautin magana dake gaban kowa, mai Wan tsawo.
Gefen dama duk manyan ma'aikata ne.
Kana gefen hagu mabiyansa.
Can baya kuma ?ananun ma'aikata.
Babban ogansu ne ke musu bayanin canje-canje tsarin aikin da suke shirin kafawa na forkon shekarar.
Gyara zamanshi yayi tare da kallon gefen damanshi.
Murya ya Wan gyara tare da cewa.
"Ina mai Shirin ba?on mako?."
Cikin nutsuwa Jannart Idris Saleh Dakata. Ta Wago kanta cikin tattausan muryarta mai cike da nitsuwa tace.
"I m here Sir".

Sautin daddad an muryarta ne kuma yasa, mafi akasarin mutanen dake wajen suka juyo suna kallonta.
Tabbas Nitsuwarta na daya daga cikin dalilan da suka sa aka bata ragamar wannan shirin.
Kasan cewar manyan mutane masu kamala da shahara ake gayyatowa, so ana bu?atar mai nitsuwar da zata martaba musu manyan ba?in su.
Cikin kula. Uban gidan nasu yaci gaba da cewa.
"Shirin ba?on mako, yana da manufa mai girma, ta samo manyan mutane ta tattauna dasu, su sanarwa duniya nasarorin su da kuma irin ?alubalen da suka fuskanta domin.
Su kasan cewa matasanmu masu tasowa, Maduban gina TUBALIn rayuwarsu ta yadda zata inganta su, tsare kansu da lalatacciyar tarbiya suyi karatun da sana'a domin watan-wata rana su zama abun koyi abun so wa yan baya."
Shiru ya Wanyi tare da kurSar ruwan Lemun exotic din dake gabansa.

Ita kuwa Jannart na'urar maganar dake gabanta take Wan sa fararen yatsunta wanda sukaji red henna tana sama tana ?asa dasu a hankali.
Yayinda duk saura kuma sukayi shiru.
A nitse yaci gaba da cewa.

"But now I m sorry to say Jannart, shirin ya raunata sosai. Yananin tsaron da kike ciki yasa bakya sakewa ki samu ki gayyato mana manyan mutane, shahararrun masu nagartan da zasu burge mutane.
Shiyasa shirin yayi rauni mafi akasarin ranaku sai dai aita maimaita program Win daya gabata.
Wannan dalilin yasa muka samu umarni daga sama.
Aka bamu zaSi biyu."

Da sauri Jannart ta lumshe idanunta kana tayi ?asa da kanta, saboda fahimtar inda kalamanshi suka dosa.
In ta gane ana gab da sallamarta daga aikin. Wanda nanne kaWai duniyar farin cikin ta, in ta shiga cikine kadai take samun ta sake, tayi raha tajita mai eanci babu Escort, ba Yah Junaidu a kusa.
A hankali tasa yatsarta ta Wan ?ara sa?ala na'urar dake sa?ale a kunnenta wanda shike ?arawa jinta ?arfi, yadda take Wan taune lips Win ta na ?asane ya bawa kyakkyawan Dimple Win ta damar lotsawa, yayinda jajayen lips din nata suke she?i dan lasarsu da ta Wanyi.
A hankali A'isha Lawal dake gefenta tasa hannunta ta kama nata tana Wan murzawa alamun bada ?arfin guiwa.
Salman kuwa dake fuskantar ta, idonshi ya rumtse.
Da sauri ta buWe idonta jin shugaban nasu yaci gaba da cewa.

 Umarni na forko wannan karon an bamu sunan mutumin da ake son mu gayyato, yazo ayi hira dashi.
Domin shi kadai ne zai Waga darajar shiri.
Sai kuma cewa in har bazaki iya samun dama da lokacin sakewa ki nemishi ba, to dole a sau?eki kan shirin.
A nemo wata ko wani da zasu iya."
Cikin nitsuwa ta Wan kalleshi kana a hankali cikin tsoron rasa aikinta tace.

 In sha Allah zan iya".
Da sauri ya kalleta.
Kai ta jinjina alaman.
"Yess zan iya".
Kai ya jinjina kana yaci gaba da cewa.
"Sai umarni na karshe, dole a nemishi, ya zama next 2 week's dashi za'ayi hira. Kinga kenan yau saura kwana goma kenan.".
Asiya ce dake masifar son amsar ragamar program Win daga hannun Jannart.
Ta gyara zamanta tare da cewa.
"Sir waye ne shi? A ina yake?".
Cikin Wan Waga sauti yace.

* Dr Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara ne"*

Da sauri duk suka fara kallon juna, cikin kaWuwa Aisha Lawal tace.
"Sir Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara, shifa..."

Hannunshi ya Waga mata tare da cewa.
"Na sani, shi ba mutum ne kamar kowaba, ra'ayin shi da banne.
Ko BBC bata taba samun nasarar yin hira dashi bako!?".
Da sauri kab suka amsa da.
Yess! Yesssss!!".
Ajiyan numfashin ya sau?e tare da cewa.
"Toh wannan itace nasararmu in har an samoshi.
Zai zama mujallar Arewa ce zata taSa fidda hirarshi da hoton fuskarshi kana, Arewa 24 TV ce zata taSa haska fuskarshi da surar jikinshi bayan sunanshi daya zama sananne a Africa baki Waya.
Wannan shine zai ?ara Waga darajar shirin.
Shin Jannart zaki iya? Ko dai kai tsaye asa Asiya?".
Da sauri Asiya tace.
"Sir Ni zan iya, tunda bani da wani tsaron nuna isar cewa ni ?ar wanice, aikina shine isata".
Mafi akasarin mutanen wurin ido suka zuba mata ganin yadda take mgna tana watsawa Jannart harara.
Ita kuwa Jannart glass din idonta ta gyara tare da Wagowa jin shugaban nasu na cewa.
"Jannart zaki iya ko dai yanayin tsaron da mafahifinki ke baki bazai barkiba?".
Cikin sanyi da danne fargabarta tace.
"Sir zan iya in Sha Allah. A bani kundin bayaninshi".

Ajiyan zuciya Salman ya sau?e jin cewa ta amsa zata iya, baya son rasa abokiyar aikinsa sabida yana jin daWin aiki da ita.
A'isha Lawal kuma ajiyan zuciya ta sau?e.
Shi kuwa MD n su, wani file mara girma ya tura gaban Jannart tare da cewa.
"Gashi sai dai babu komai nashi a ciki, sai sunanshi, da sunan Company's Winshi, da garuruwan da suke. Da Hospital's Winshi. Da kuma foundation Win sa, mai suna Mainasara Foundation."

Jin yayi shiru ne yasa ta Wan kalleshi kana a hankali tace.
"Ba phone number Winsane, ba picture dinsa? Ba address Win sane?".
MD ne ya Wan gyara zamanshi tare da cewa.
"Toh Jannart ai da akwai waWannan abubuwan a ciki, toh da bazaiyi wuyar samuwa ba kuma da bazai zama mutum na musamman ba, kunsa duk abinda yake killace shine special."
Sai kuma ta juyo ta kalli mai kula da shirin nasu dake cewa.
"Babu number sa, ba hotonsa ba adireshinsa. Kana ko akwai number sa, ko sau 1000 zaki kira da layuka 1000 ma-ban-ban-ta bazata shigaba, sabida yana amfani da App Win nan da in dai bawai yayi saving number ki a wayarsa bane, kiran bazai taba shigaba.
Kuma koda ya ajiye ya shiga, zaki kira a ?alla sau goma bazai amsaba, sai dai ace mikin ki ajiye mishi voicemail.
Sabida yawan aiyuka da uzurrukan da mahaifinshi ya Waura masa yasa bashi da isashen lokacin kansa ma, da yawan mutane suna matu?ar jinjina masa da mmakin kwazonsa, sabida aiyukan sun mishi yawa, kana matashine a tsakiyar dattijai.
To shiyasa bai cika samun lokacin amsa kiraba.
Sai dai a ajiye mishi sa?o, so nanne zakiji muryarsa, idan abinda ke tafe dake mai mahimmanci ne, kuma kinyi hikimar faWa mishi number ki to shida kanshi zai kira".

Mafi akasarin su ajiyan zuciya mai nauyi suka sau?e.
Cikin karaya Jannart tace.
"My Aunty to Ina kikaji duk wannan bayanin?".
Dariya Hajia Rabi'ah tayi tare da cewa.
"Jannart yar jaridar gaske wato, tuni har kin fara binciken tun yanzu a kuma kaina".
Murmushi tayi tare da gyaWa kai.
MD kuma kai ya jinjina sabida gamsuwa da hikimarta da nitsuwarta wurin aikinta.
Cikin girma Hajia Rabi'ah tace.
"Toh gsky nima wurin PA'nsa na samu wannan bayanin.
Ba kuma wurin PA din kai tsaye ba.
Akwai Wan yayata, abokin ?anin PA'n nashi ne, so nan naji wannan."

Cikin sauri ta mi?awa Hajia Rabi'ah wayarta tare da cewa.
"Samin number Wan yayar taki".
Murmushi tayi ta amsa tasa mata number.
Kana tace.
"Sunanshi, Mahmoud".
 To tace kana ta adana number.

Shi kuwa MD'n gyara zamanshi yayi yaci gaba da tsara musu sauye-sauyen programs Win nasu.

Sai kusan ?arfe shida saura suka tashi a taron.

Suna fitowa, mafi akasari suka kama hanyar parking lot Winsu dan daukan ababen hawansu.

Wani irin kallo mai cike da tsana Asiya ke bin Jannart dashi lokacin da suka fito, a take Escort Win ta suka mi?e suka mara mata baya.
A hankali ta Wan juyo jin Aisha Lawal na kiranta.
"Jannart! Jannart!!".
Juyowa tayi tare da bin tsakiyar hanyar da suka buWa matan.
Da sauri A'isha Lawal ta iso, cikin sanyi tace.
"Zaki iya?."
Cikin jin tsoron rasa aikinta, ya zama dole taita zaman gidan da yafi na kurkuku muni da zafi.
Tace.
"Na'am A'isha zan iya, in sha Allah. In ban iyaba naci gaba da zaman gida, Yah Junaid zai k arasa kurmatani da marukan da yake yayyarfa min a cikin ko wani mintuna, wurin aikin nan shine duniyata, shine TUBALIn Wan y ancina, ya zanyi sakacin rasa aikina".
Cikin rauni da ?ara yin ?asa da murya Aisha tace.
"Okay Salman yace ince miki in sha Allah zaku iya, kuma zai ro?i a baku cikekken dama, da zai biyoki sai ya tuna waWannan kattin dake zagaye dake wanda suke shirye da ilkata duk wani na miji in yazo kusa dake".
Kai ta jinnina kana sukayi sai anjima.

Wasu dalla-dallan motoci ne guda, uku.
Ta tsakiya itace a baya.
Ta baya kuma ?an tsaronta, hakama na gaba.
Tana baya a zaune.
Yayinda driver'n ta ke janta.
A haka suka nufi gida tana mai jin tsoron me zata riska a gida, kasan cewar ta wuce lokacin dawowarta.

Anguwa ce mai zaman kanta Janbulo tsit anguwar ba hargitsi, da hayaniya, da kwata kamar ba cikin kano ba, sabida manya-manyan gidaje ba irin gidajen kanawa mitsi-mitsin nan ba.
A bakin wani tamfatsetsen gida mai Wan karen girma da kyau, suka tsaya tare da danna hon.
Jiki na rawa mai gadi ya buWe musu.
Nan suka ratsa cikin gidan.

Suna isa parking space ana kiran sallan magriba.
Wanda yayi dai-dai da fitowar Alhaji Idi Sale Dakata daga cikin gidansa tare da zaratan samari uku Junaid Azeez Abdul a bayanshi.
Da wani mutum wanda suke kama da juna Barrister Kabir Saleh Dakata kaninsa kenan.
Wata iriyar sassayar ajiyar zuciya mai nauyi ta sau?e fahimtar Yah Azeez zai koma wurin aikinsa dan taga ana sa kayansa a mota, alamun ana idar da salla zasu wuce Airport dashi.
Murmushi Barrister Kabir yayi tare da cewa.
"Masha Allah, Ammina kin dawo kenan".
Da sauri ta matso kusa dashi tare da kaucewa mugun kallon da Yah Junaid ke watsa mata, cikin sanyi tace.
"Eh Abba na dawo, ina Aunty Dija".
Ta k are mgnar tana kallon fuskar Yah Azeez d in da yakeyi mata kallon mai cike da tausayawa,
Barrister Kabir kuwa wanda ta kira da Abba Cikin kula da tsananin tausayinta da danne wani abu can ?asan zuciyarsa yace.
"Suna ciki shiga bari muje masallacin".
Da sauri tace to.
Kana tayi cikin gida su kuma suka nufi masallaci...


*Ethiopia Addis Ababa.*

Wani kyakkyawan matashine mai wani irin tsabtaceccen kyau mai masifar Waukar hankali, matashine mai jini a jika.

Wani irin kimtsestsen taku mai cike da nagarta, nitsuwa, kamala, haiba, yakeyi, yana mai fitowa habarar wani kyakkyawan Asibitin.
(Tikur Ambess Teaching hospital Addis.)
Yayinda wasu manyan likitocin da ?asar Ethiopia ke ji dasu ke biye dashi a baya, kana da Nurses.
Taku yakeyi cikin kamala da haiba, a hankali yake motsa lips Winshi bisa dukkan alamu, gajiya ce ta sashi hakan Win.

Fari ne mai masifar kyau irin farin mutanen ?asar Ethiopia sai dai fatarsa tana da haske fiye data sauran dake biye dashi a baya bi'ma'ana ya Wan fisu fari.
Yana da wani irin hanci mai Wan karen kyau, da tsini, idanunsa masakaita masu masifar kyau da fari, irin idanun nan ne da in sun cicciko da hawaye in akwai abu a gabansu kalar idon kan iya komawa haka, wani irin kekkyawan saje ne mai masifar kyau ne kwance lib a fuskarsa yayi mishi ?awanya, lips Winshi ?an sirara jajaye masu kyau, sai girarsa masu kyau.
Wani irin askine mai Wan karen kyau bisa kansa.
Sosai kamanninsa da Dheeraj-Dhoopar suka fito ras hatta tsawonsa da Wan jikinsa kamar na Dheeraj-Dhoopar ne komansa dai-dai misali.
Daga shigarsa zata nuna wanene shi.
Wani irin masifeffen Suit ne a jikinsa mai Wan karen tsada, red colour mai mai?o, riga da wondo sai Wigon fari-fari, kana necktei Win wuyanshi shima fari sai Wigon ja-ja'n.
Haka takalmanta sau ciki, toms farare ?ira company'n Italy sai harafin R-M da akayi da red color. irin ta matasa. Masu kima da daraja sai agogon hannunsa ?irar Gucci shima da harafin R.M a gefe da gefe. Shigar tayi masifar mishi kyau da kamala.
Taku yakeyi suna biye dashi a baya.
Har suka iso inda motocinsu ke jere.

*DR. Rayyern Bashir Muhammad Mai-nasara kenan.*

Cikin nitsuwa ya juyo yana mai mi?a wa Dr Adeym hannu cikin nitsuwa suka Wan yi mgna, kana duk sauran ma suka bashi hannu.
Kana ya shiga mota, Driver'n'shi dake ciki yaja.
Suka fita cikin asibitin.
Kai tsaye.
Hera Addis hotel Ethiopian, suka nufa.
A kan hanyarsu ne, suka bi kusa da wani babban masallacin.
Cikin sau?e numfashi ya cewa, Driver'n'shi.
"Tsaya". A ta?aice
Da sauri yace to.
Kana suka tsaya ganin ya nufi cikin masallacin ne suka fahimci me zaiyu.
Nan suka mara mishi baya, dan yin sallan isha'i kasan cewar lokacin ta yayi daga nan kuma suka wuce.

A hankali ya maida kanshi ya jingine jikin kujerar idonshi ya lumshe tare da motsa lips Winshi a hankali yana sauke numfashin gajiys.
Yana jin wayarshi na ringing Amman ko idonsa bai buWeba sabida tsananin gajiya, kayan jikinsa kansu nauyi sukeyi mishi, bacci yakeji da kuma yunwa.
Shiyasa bai amsa kiranba.
Sai dai cikin zuciyarsa yace.
"Sulaiman!!!".
Sai kuma ya Wan mirgina kanshi gefe.
Ganin sun iso.
Da sauri mutanen dake cikin motar dake biye dasu a baya suka fito Waya daga cikin sune ya matso.
BuWe mishi marfin motar yayi kana ya matsa gefe.
A hankali yace.
"Bismillahi".
Numfashin gajiya ya Wan fesar.
Kana ya zuro ?afarsa woje.
Sai kuma ya Wan kalli Usman PA'nshi dake tattaro System Win shi da wayoyinshi.
Kana a hankali yace.
"?auko small bag Win can."
Da sauri Usman yace. To.
Kana ya Wauko Wan jakar leda mai Wauke da tambarin Edna Mall Addis Ababa Ethiopian. yabi bayanshi suka nufi cikin HOTEL Win.
Kai tsaye inda masau?insu yake suka nufa.

Suna shiga ya juyo ya kalli Usman daya ajiye mishi kayyakin nasa bisa kujera.
"Sai da safe, bazanci komai ba, kada Sulaiman ya dameka kace

1 / 46