Tubali Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  Khaleesat Haidar Category :  Love

Chapter   20 / 46

57K to 60K   out of 135.1K words

PAGE 14
NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

*FREE PAGE NE*

*Littafin TUBALI na kuWine ki biya kafin ki karanta dan Allah special Group 1k ne karamin group 500 bane kacal 0661110170 GTBank AISHA GARKUWA ALIYU sai ki turo min shaidar biyanki ta whatsApp number na 09097853276, ko kuma ki sayi katin MTN ki copy number's din ki turo min ta WhatsApp na 09097853276*



Ta buWe idonta ganin sunan Yah Junaid na bisa screen Win wayarta ne yasa, ta fidda numfashin a hankali tare da cewa.
 Innalillahi wa'inna'ilaihi rajiun Yah Junaid Kuma? .
Cikin tsoro ta buWe text Win dai-dai lokacin kuma mai gadin gidan Barrister Kabir Win ya buWe musu gate.
Suka kutsa ciki.
"Dan ubanki ina kiranki bazaki amsa ba.
Maza ki Waga ko in SaSSllaki in mun haWu".
Cikin ?arfin hali ta zuge z???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ip Win Baby hand bang din ta cilla wayar kana ta zuge ta rufe.

Da sauri Aunty Dijat tace.
"Lah Hafiz ga Aunty Jannart tazo".
Ta ?are mgnar tana nufar inda motarsu Jannart tayi parking.
Hafiz kuwa da sauri ya juyo jin ance Jannart, cikin ware ido ya nufi motarsu a guje yana cewa.
"Oyoyo my Aunty, Hafiza ga Aunty Jannart tazo".

Murmushi mai cike da jin daWi Jannart tayi kana ta ?arisa fitowa tare da ware musu hannayenta.
A guje suka abka jikinta su duka biyu.

Cikin jin daWi da son yaran ta Waga Hafiza da bazata wuce 7 year's ba.

Ruggume ta sukayi duka suna farin cikin ganinta.
Cikin kula, so, ?auna, da tausayawa Aunty Dijat ta iso garesu fuska Wauke da murmushi tace.
 Oyoyo Aunty Jannart, yau munji daWin mu kin tunomo .
Cike da happy tace.
"My Aunty kullum kuna raina".
Hannu tasa ta amshi Hafiza tare da cewa.
"Zo nan kada ki karya min ?ata maza mu shiga daga ciki."
Aifa tana faWin haka Hafiz ya Wiba a guje yayi cikin gida.
Ita kuwa Jannart juyowa tayi ta kalli Baba Ado dake gaisawa da Aunty Dijat.

Ita kuwa Aunty Dijat kamo hannun Jannart tayi suka juya suka nufi cikin gida.
Cikin murmushi ta juyo ta kalli Baba Ado dake cewa.
"Jannart muje ne ko mu jiraki".
 A'a Baba Ado ku jirani Awa uku Daddy ya bani".
Kai ya jinjina mata, kana ya koma wurin mai gadin gidan.
Su Sunday Kuma suka tsaya tamkar gumakan taSo.

Daga bakin falon Hafiz keta rabkawa Barrister Kabir kira.
"Abba! Abba!! Kazo ga Aunty Jannart tazo".

Da sauri Ya mi?e tsaye, tare da katse wayan da yakeyi wanda kuma dama akan wani case ne da zasu shiga gobe,
Cike da farin ciki ya fara tako steps Win sau?owa men falon su.

Ita kuwa Jannart Murmushin jin daWi takeyi wanda ke bayyana tsantsan jin daWin da take ciki.
Ita kuwa Aunty Dijat kitchen ta nufa.

fruits masu sanyi ta ciko mata plate dasu.
Kana da Bootle water.
Tana isowa Abba na ?arasowa.
Kujerar dake gefenta ya zauna tare da sakin murmushi yace.
"Hafeeza zaki karya min cinyar ?a ko".
Murmushi tayi tare da Wan zamowa kaWan tace.
"Abba ina yini".
"Lfy lau Alhamdulillah Jannart ya jikinki!? .
Barrister Kabir ya faWa cikin kulawa.
Yana mai kallon matarsa dake nuna tsantsan so ga Jannart murmushi yayi tare da cewa.
"A'a Khadijah kin mance Jannart ne da Asman kika kawo abu mai sanyi".
Ita kuwa Jannart a hankali tace.
"Abba nayi sau?ifa zan iya cin komai".
Kai ya jujjuya tare da cewa.
"A a ban yardaba".
Da sauri Hafiz Wanda zai iya kai shekaru goma sha shida yace.
"Abba yau kawai a barta taci".
Ina tuni Aunty Dijat ta juya kitchen.
Pepper chicken da yanzu ta gama aikinshi da zafinshi ta Webo, mata tare da haWa mata tea mai zafi.

"Yauwa ci wannan bari su kuma na sa miki innabi da tufa Win a ruwa zasuyi Wumi zuwa anjima sai kici".
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ngd matu?a my Aunty".
Haka nan sukayi ta nan-nan da ita tamkar suyi mata numfashi.

A can MAI-NASARA NIG LMT kuwa.
Dr Rayyern Mai-nasara ne zaune cikin nitsuwa yake duba bayananan da hukumar Road Safety, Suka turo mishi akan number motar daya tura musu.
Dan neman ?arin bayanin.
Sanin waye shine yasa nan take suka turo mishi sunan mamalakin motar.

"Alhaji Idi Saleh Dakata."
Shine abin daya mai-mai-ta kan lips Win shi.
Numfashin gajiya ya Wan fesar kana a hankali ya kuma ci gaba da ganin jerin jadawalin numbers Win motocin da suke mallakinsa kab.
Ido ya lumshe tare da meda bayanshi ya jingina jikin kujerar a hankali.
Ya fara jujjuya kujerar, cikin sanyi ya fesar da numfashi mai sanyi tare da cewa.
"Uhummm! .
Kana ya gyara zamanshi tare da ajiye wayar da tunanin waWannan tsoffin gefe.
System Win shi ya jawo ya ci gaba da aikin daya shafi Campany'shi na neman ma'aikata...


Yah Junaid kuwa yau ji yake tamkar ya kashe Jannart in ya kamata sabida, video'nta da Ushe ya turo mishi lokacin da Rayyern ke samata al'kyabbar.
 Wato dai shegiyar nan tasan maza tasan garWinsu, ni takeyiwa tereren bankaWa in na taSata.
Yau kuwa tabbas sai na caccakaki shegiya ?ar iska mai idon cin maza.
Yoh dama ya za'ayi wannan zu?e?eyiyar. Tarwadan kyau ta zauna babu masu lasarta".
Kwafa yayi tare da ?ara yi mata text cewa yana kiranta fa.
Dan shi masifar feelings yasa ya mance da cewa bata nan ma.
Gashi ya le?a falo yafi sau uku Mom na zaune...

A gidan Barrister Kabir kuwa.
Hira sosai Aunty Dijat da Jannart Da Abba dasu Hafiz sukeyi sunci sun Sha, sun kaiwa su Baba Ado ma, dan Aunty Dijat matar kwaraice.
Kiran sallan azahar da akayi ne, yasa Abba mi?ewa shida Hafiz suka shiga sukayi al'wala bayan sun fito suka nufi masallaci.

Abba na cewa.
"Ku tashi kuyi salla, ko .
To sukace.
Bayan sun fita Aunty Dijat ta mi?e tare da cewa.
"Muje muyi salla ko Jannart".
Kanta a sunkuye tana yiwa Hafiza kitson kalba ?an ?anana a tarin gashin ta tace.
"Nayi".
Tayi mgnar a hankali kana a gajarce.
Murmushi Aunty Dijat tayi tare da cewa.
"Oho kinyi da mutanen Makka kenan".
Cike da kunya tasa tafin hannunta ta rufe fuskarta cikin tsananin kunyar an gane tana fashin salla.

Ita kuwa Aunty Dijat murmushi tayi tare da wucewa Bedroom Win ta...

Bayan tayi sallan ne kuma ta fito ta sameta suna kitson.
Kitchin ta wuce Fruits Win ta kawo mata.
Kana ta zauna gefenta tare da mi?a mata fork.

Dai-dai lokacin Abba da Hafiz suka shigo.
Cikin kula Abba ya kalleta kana yace.
"Yauwa Jannart ku taso muje mall ku Wan zazzaSi abin da kukeso ko".
Cikin jin daWi tace.
"Abba muna kitso komai ma aka kawo mana muna so".
Ya gane manufarta bazatace bazata jeba, amman ta bashi mgnar a dun?ule sanin tanada hujjar faWin haka yasa yace.
"Daddy zaiyi faWa ko?".
Kai ta gyaWa tare da gyara zaman kan Hafiza bisa cinyarta kana tace.
"Kuma nan Win ma awa uku fa ya bani. Gashi yanzu naci biyu saura Waya".
Hannu ya mi?a wa Hafiz tare da cewa.
"Toh ba matsala kuyi kitsonku bari muje yanzu mu dawo, kada Daddy ya haWa hardani ya tsire .
Kai ta jinjina, har sunje bakin ?ofar fita kuma ya juyo cikin kulawa yace.
"Toh me da me kikeso in seyo miki? .
Kai ta Wan Wago ta kalleshi tare da yin murmushi tace.
"Abba kayan hausawa".
Cikin gamsuwa yace.
"Masha Allah Ina ga dai Wiyata ta canza salon shiga ko .
Cike da kunya tace.
"Eh Abba naga waWanan can Win basu da rufin asiri kamar namu.
Yauwa Abba da hijabai".
Ita dai Aunty Dijat murmushi kawai takeyi.
Shi kuwa toh yace kana ya fita.

Nan sukaci gaba da hira su kuma.
Da sauri Jannart ta Wago kanta ta kalli Aunty Dijat jin abinda take cewa cikin hirar tasu.
"Uhm Jannart yanzu kam komai ya dai-dai-ta ai ko? .
 Me Win fa My Aunty?". Ta tambaya cikin rashin fahimta.
Gyara zama Dijat tayi ta fuskance ta da kyau kana a nitse tace.
"Kamar ci gaban rayuwarki mana, yanzu kin gama karatu, har kin fara aiki yanzu wata shida kenanfa da fara aikinki.
Toh yanzu kuma sauran miki me!? .
Ido ta Wan jujjuya kana a hankali tace.

 Ohon musu .
Tayi mgnar a hankali.
Cike da mamaki Dijat tace.
"Su waye Win? .
A hankali tace.
"Daddy da Yah Junaid mana .
Ganin yadda Aunty Dijat ta zuba mata idone, yasa ta Wan muskuta kana a hankali taci gaba da cewa.
 Ban sani ba kam yanzu kam, sai kuma yadda Daddy yace ai!".

Numfashin mai nauyi Dijat ta fesar kana a hankali tace.
"Uhmm Jannart kenan shin ke baki da tsarin kankine a kan komai na rayuwarki. Dole sai abinda Daddy ya faWa? .
Da sauri ta gyaWa mata kai alamun Yesss haka ne.
Apple Win data Wauka ta Wan Santara kana a nitse tace.
 Har auren ma, in baice kiyiba bazakiyi ba .

Tada Hafiza tayi ta zaunar da ita gefe dan ta ida Mata kitson.
Cikin sanyi tace.
"Eh mana .
Ta bata amsa da Wan guntun murmushi, kana ta ron?ofar da kanta tace.
 Toh My Aunty Aure kuma! Ni kuma zanyi aure ne? .

Da sauri Dijat tace.
"Mun shiga uku bazakiyi aure ba? .

Nannauyan numfashin ta sau?e kana tace.
 Yoh Ni na sani ne ai sai yadda Daddy da Yah Junaid sukace, Kuma ma ni ban taSa tuno aureba, tunda basuma taSa yimin mgnar aureba toh ni wake sona ma .

Cikin tsananin tausayawa yadda ake juya rayuwar ?arinyar ya zama bata tsarawa kanta komai ma sai abinda su Junaidu suka tsara mata, a takaice ma suke juya motsin rayuwarta.
A hankali tace.
 Toh wai babu mai zuwa gunki ne? Wanda kuke soyayya ko mgnar aure .
Ta kuma jefowa Jannart tambaya.
Inabi ta tsinka tasa a bakinta kana a hankali tace.
"Ni kuma wa zaizo wurina, wayema ya sanni.
Nifa da zan samu Yah Junaid yayi aure ya bar gidanmu da shike nan wlh bani da matsalar komai a rayuwata zanci gaba da zama a gidanmu a haka har gaban abadan.
Ko kuma ace na dawo nan da bani da sauran damuwa a duniya wlh Ni banma san menene soba bare kuma soyayya bare batun aure.

 Tirkashi .

Shine abinda Dijat ta faWa kana ta ture Hafiza daga jikin Jannart Win sannan a hankali tace.
"Uhmm koda yake ba mmki.
Toh dama ya za'ayi kiyi soyayyan waya isa ya isoki da kalmar so, yadda aka haWaki da waWannan baka?e kafuran ?attin samudawan nan da ko yaushe suna biye dake tamkar inuwa.
Ina ai dama yana cikin manufar tosheki da akayi tako ina da gayya sabida kada wani ya kusanceki.
Ta ?are mgnar wasu siraran hawaye masu zafi na silalo mata.
Wanda haka yasa tuni itama Jannart idanunta suka cika da ?walla.
Cikin zubda hawaye Dijat taci gaba da cewa.
"A yadda Allah yayi miki cikekkiyar halitta mai nagarta wace ko mace ?ar uwarki bata gajiya da ganinki.
Ta yaya za'ace namiji kuma zai gaza sau?e idanunshi a kanki da manufar so da ?auna.
Toh ko nan wurin Abbankin adadin maza nawane suka zo da kansu dama waWanda suka turo iyayensu kam sonki da neman aurenki wanda suke bada tabbacin tsoro ke hanasu fuskantar ki .
Hannu tasa ta share hawayenta kana a hankali tace.
 My Aunty dole ne sai nayi aure? Ni kawai farin cikin rayuwa nake son samu .
Cikin sanyi tace.
 Jannart duk wani farin cikin ?a mace yana cikane in tana gidan mijinta kuma tayi dace da miji na gari.
Haka kuma duk farin cikin ?a mace baya cika in batayi dace da miji na gari ba .
A hankali tace.
"My Aunty Kenan dai dolen-dole saida aure farin cikin ?a mace yake cika!? .
Cikin sau?e numfashi Dijat ta ri?o hannunta kana ta fara zaiyyano mata ni'imomin dake cikin aure da matsayin zaman aure dama manufar aure a musulci...


Ramadan ne zaune a ?asa kusa da kujerar da Mamy ke zaune.
Wayarsa ce sa?ale a kunne a karo na bakwai ya kira Riyyam-nsra sai ace mishi yana bisa waya.
 Yanzuma bata shiga bako? .
Mamy ta tambaya cikin kula.
"Uhum inafa ina ga dai ko dasu Zayton yake waya da Mammynsu.
Tun Wazu waya ta?i ?are wa".
Ramadan ya faWa yana zura wayarsa a aljihu.
Gyara zama Mamy tayi tare da cewa.
"Toh Allah dai yasa lfy, kagafa yau ko breakfast baizo yaci ba, gashi yanzu har azahar ta gota bai kuma zoba".
Kai ya Wan jingina da kujera kana yace.
"Bari in nayi wonka, kafin in wuce asibiti sai in biya in kai mushi abinci.
Da sauri Mamy tace.
"Yauwa yafi kam .
Da sauri suka kalli Abba da shigowarsa kenan cikin haWe fuska yace.
"Har ke Win ma, shisshigewa lamarin da bai shafeki ba kikeyi, to ya za'ayi in iya control Win yaranki da yimin yayuSe-yayuSe suna kawo min cikin gida.
Toh me ruwanku dan bai zoba!? .

Shiru sukayi baki Wayansu
Saida ya tsagaita Ramadan ya Wan longoSar da kai tare da cewa.
"Afwan Yah Abba .
Kai ya gyaWa kana ya wuce falonshi na ciki.

A bakin gate kuwa Usman PA ne ya shigo da motarsa bayan Hadi ya buWe masa.
Da sauri ya nufi wurin Baba MauWo bayan ya fito.
"Barka da yamma Baba MauWo .
Cikin kulawa Baba MauWo yace.
"A'a Barka dai Usmanu! Kwana biyu shiru tunda kuka dawo bana ganinka ka bar Rayyanu shi Waya lfy dai ko? .
Cikin son dottijon yace.
 Lafiya lau Alhamdulillah Baba MauWo, wlh da muka dawo ne Mama, ba lfy ashe ba ciwone matsalar ba, wai tayi kewan ?annenta tofa dole ranarda muka dawo washe gari ta sani muka tafi Gombe bamu dawo ba sai jiya da dare da yake bamu taso da wuriba .
Cike da kulawa yace.
 Masha Allah. Allah ya bada ladan ziyara, sai kuyi ta ha?uri damu, iyaye in an fara girma tamkar yara ake zama.
Allah yayi muku al'barka .
Amin Amin yace.

Kana ya nufi cikin gida.
Da sallama a baki shi ya tura ?ofar falon.

Da sauri Ramadan yace.
"Wa alaikassalam, Yah Usman mutanen Gombe Kun dawo kenan".
Murmushi yayi tare da cewa.
 Oyoyo Ramadan Alhamdulillah .
Sai kuma ya juya.
Da sauri Usman ya nufi inda Abba ke tsaye rusunawa yayi tare da gaidashi.
Cikin kula Abba yace.
"Usman kwana biyu shiru .
Cikin girmamawa yace.
 Wlh kuwa Abba sai jiya muka dawo .
Ya faWi haka tare da juyawa ya kalli Ramadan dake mi?o mishi hannu.
Musabiha sukayi kana ya kalli Mamy cikin mutuntaka yace.
"Barka da yamma Mamy".
Barka dai tace tana mai nunawa Ramadan Fridge alamun ya kawo masa abin motsa baki.
Da sauri kuwa Ramadan ya nufi Dinning area juice and bootle water ya kawo mishi.
Kana yace.
"Yah Usman bari in haura sama in Wan watsa ruwa .

Toh yace.
Kana ya haura.
Shi kuwa Abba ne ya dawo tsakiyar falon.
Mamy kuwa abinci ta kawo mishi.
Kana ta nufi Bedroom Win ta.

Yanaci suna hira da Abba.

A can tahir hotel kuwa.
Riyyam-nsra ne zaune bisa kujerar dake gefe.
Video call yakeyi da Mammynsu cikin sau?e numfashi yace.
"Alhamdulillah Mammy duk abinda muke zato hakane, wlh kuma duk abinda ya tsananta tsawon shekaru yana gab da sau?a?a.
Sai dai ta ina? Ta yaya? Da yaushe? Zamu fito da manufarmu ta yaya za'a fahimcemu? .
Ido Mammynsu ta limshe sai ga wasu irin zafafan hawaye kana a hankali tace.
"Riyyam-nsra nima kaina bani da sanin tudun dafawa
Kuma zuciyata ta ?ara kwaWaituwa da tsatsonta.
Ta ina? Ta yaya? Yaushe? zamu samu nasara".
Cikin ?arfin hali yace.
"Mammy keda kike da Riyyam-nsra, kada ki damu ki bada ya?inin ki a kaina in sha Allah zan kusanto miki da nesa kusa dake cikin aminci".

Yadda yayi mgnar with full confidence ne yasata sakin sassayan murmushi.
Riyyam-nsra akwai ?arfin hali da yarda da kai, idon ta ita nema da bazaima je Nigeria'n ba amman bisa ?arfin halinshi yaje.
Kai ta jinjina mishi tare da yin murmushi, ganin ya sata farin cikine yasa shi cewa.
"Ina Deeda tsohuwa da Zayton? .
Cikin sanyi tace.
 Sun tafi asibiti".
Ya buWe baki da nufin yin mgna kenan kuma wani kiran ya shigo Waya wayar tashi.
Da sauri yace.
"Yauwa Mammy sai anjima zamuyi mgn .
Kan ta fargama ya katse kiran.
Kana ya amsa wannan kiran wanda shima video call ne.

Wata iriyar fitinenneyar mi?a yayi tare da zaro harshensa ya Wan lashi lips Win shi.
Sabida gamo da katar da yayi da wata kekkyawar baby mai cikar haiba kalar Ethiopia'n Girl's
Tana mishi Ethiopia'n dance.
Wanda take jujjuya mishi ?irjinta da karkaWa mishi su da karya kafaWu irin dai rawar su nan ta sai kaci ka ?oshi kan ka iya yinsa.

Ido ta jujjuya mishi tare da tsagaita wa da rawar kana cikin yin ?asa da murya tace.
"I miss you very very very so much sweetheart .
A hankali ya mi?e ya koma bisa gado.
Idanunshi da suke juye sabida ganin Waya daga cikin abokan masha'arsa da suka haWu sanadin TIKTOK cikin sanyi da kasalar wani irin masifeffen feelings da ya ziraro mishi kamar zai tsinke mishi jijiyoyin jiki yace.
"Nace muzo Nigeria kika ?i, sannan kuma kina son tarwatsa min kwanya da begenki .
Cikin iya shege ta zame wuyan rigar ta ta Wanyi ?asa dashi.
Kana tasa hannunta cikin rigar ta zaro mishi... Tare da cewa.
"Lollypop"....! ?aga nan sukaci gaba da lalatacciyar hirarsu, haka yasa Ramadan nata kira bai amsawa.


A can gidan Alhaji Idi Saleh Dakata kuwa.
Cikin hatsala Junaidu ya le?o falon yana mai rabkawa Jannart kira kamar zai yage bakinsa.
"Jannart! Jannart!! Jannart!!!".
Ya ida kiran da ?arfi wanda yasa.
Mom dake Kitchen ta le?o cikin taSe fuska tace.
"Menene kake ta ihun kiran wacce bata gidan ma, sai ka tafi gidan Abbanku ai .
Kwaffa yayi tare da watsawa Mom Win harara kana ya nufi Part Win Abbansu dan sai yanzuma ya tuno cewa bata gidanma.

Yana isa bakin ?ofar falon.
Dr Lukman da Alhaji Abdu Tababa suna isowa suma da alamun yanzu suka iso.
So kusan a tare suka shiga.
A falon suka samu Daddy wanda dawowarshi kenan shima nan suka zauna.


A gidansu Rayyern Mai-nasara kuwa, Ramadan ne ya fito ri?e da foodflakcs mai kyau. Usman na bayanshi.

 Eh ba asibiti ba yake Campany ya tafi tun safe bai dawo bama .
Ramadan ya bawa Usman amsa wanda ya biyoshi da nufin zasu tafi asibiti.
Numfashi Usman ya sau?e tare da cewa.
"Toh ni kam bari kawai in wuce can inda yake Win .
Toh yace kana shi ya nufi hotel Win da Riyyam-nsra yake.
Shi kuma ya wuce campany.

Yana isa da mai a dai-dai-ta sahun ya tsaida shi bakin gate ya sallameshi.
Kana ya shiga cikin kamfanin.
Mai napep ya juya.

Kasan cewar duk ma'aikatan wurin sun san PA duk wanda yasan Dr Rayyern Mai-nasara zai iya saninshi da PA hakan yasa kai tsaye ya wuce Office Win sa.

Cikin gajiya ya Wago kansa ya kalli ?ofar Office Win da ake bugawa cikin sau?e numfashi gajiya yace.
"Yesss coming".
Cikin nitsuwa PA ya turo ?ofar.
Numfashi ya fesar tare da meda bayanshi ya jingina da

20 / 46