Waye Shi Complete Hausa Novel

Author :  Billyn Abdul Category :  Romance

Chapter   58 / 58

171K to 171.2K   out of 171.2K words

dage saikamin cikine naga Alama nikuma ban shirya ba" ya sumbaci bakin toh dama shirya masa ake? Ai zuwa kawai yakeyi kiyi addu'a Allah yabamu masu albarka nace "Amin" daga nan wasan ya canja salo muka lula wata duniyar da mu biyunmu kaɗai muke iya kai junanmu. And We lived a happily ever after."




ALHAMDULILLHI ALLAH YAKAWO YAU ANGAMA BIBIYATA YAKEYI WAYE SHI KUSKUREN DAKE CIKI ALLAH YA YAFEMIN ALLAH YABAMU IKON RUBUTA ALKHAIRI SAIMUN HAƊU CIKIN LITTAFINA NA GABA *DA UBA AKE ADO* In sha Allah zakuji daɗinsa fiyeda Bibiyata yakeyi, Nagode sosai da nuna ƙauna da kulawa gareni."




PAID BOOK

Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."


ZAYNAB ALABURA

58 / 58