Author : Billyn Abdul Category : Romance
familynta sun amincene saboda a ashekarun baya familyn Abbie is super rich and suna among the richest family in the world wanda shi Hammood ba lallai yasan hakanba amma Ku makaranta yakamata ku sani) daga baya familyn abbie suka amince amma da sharaɗin zai sake auren musulma bayan aurensu saboda yanason Mum yanaso ya aureta ya amince amma abbie bai sanarwa Mum yanda sukayi da family ɗinsa ba, saida yagama karatu yazama ciekkken soja sannan aka taso da maganar aure bayan wasu lokuta da aurensu suka haifeni dake Mum tasan familynsu Abbie sunfisu ƙarfi sosai yasa batayi maganar addini akaina ba sai bayan 5years tasake haifan Nawrah sannan ta nemi Abbie yabata dama Nawrah ta tashi a christian abbie yaƙi tunda tun farko basuyi haka ba yace kada tasake tada wannan zancen har wanima yaji saboda family ɗinsa zasu iya tuno da zancen baya na ƙara aure, Mum batajiba ta tada zance zancenda ya jawowa Abbie ƙara aure kenan daga family ɗinsa mum tayi fushi tatafi Dad yabita taƙi amincewa sai dai ya rabuda matarda ya aura sannan Nawrah tabi addininta Dad yace bazai iya ko guda ɗaya ba, daga ƙarshe familyn Mum suka nemi saki da cewar Abbie yabasu 70% of his dukiya saboda ta haifa masa yara biyu a tunaninsu zai saka Abbie yayi abunda sukeso idan kuma baiyiba yabasu kuɗin toh hakan gaba takaisu. Abbie babu ɓata lokaci yabasu kamar yanda sukayi demanding su suna murna suna ganin cewa sun gama tagayyara abbie Not knowing that abbie yanada dukiya may be za'a iya cewa 10% kawai suka sanda ita toh acikin wannan 10% ɗin yabasu 7 so ko'a jikinsa. Tun daga lokacin ko hutu abbie bai barni nida Nawrah munje wajan Mum ba har muka girma a tunaninsa zata iya canja mana tunani zuwa addininta Mum ma bata nemeni ba har saida na girma na sanu a duniya tukunna sai alokacin muka fara zuwa wajanta harda Nawrah. har yanzu Mum bata sake aure ba bansan dalili ba tunda bantaɓa tambayarta ba Abbie yanda mata biyu,
Abbie ba kamar Mum bane dan Abbie nasonki sosai alokacin dana shaida masa ina sonki shine yafara bani ƙwarin guiwa gameda soyayyarki. kuma shi yataka ya nemamin auranki har wajan Baba yanzu ina cikin hutu zan kaiki wajansa" nayi luff a jikinsa nagama sauraron abunda yake faɗi. Sai yabani tausayi tabbas Hammood abun tausayine ace uwa da uba kowa addininsa daban? To amma yaya zaiyi? Yanda ubangiji ya rubutawa rayuwarsa kenan. Cikin tausayawa nace.
"Kanaso Mum ta koma gidan Abbie sucigaba da zama matsayin ma'aurata? Ban bari yayi maanaba nacigana da magana. Dalilin da yasa Mum bata sake aure ba shine tanason Abbie har yanzu kuma ayanda na fahimci zancenka Familyn Mum dukiyar abbie sukeso yayinda Mum abbie takeso amma batada zaɓi face tabi abunda danginta sukace. Mum ba shahararka takeso ba kamar yanda kake tunani Abbie bai bata damar da zata kasance daku ba na tsawon girmanku sannan kuma hakan da yayi bawak laifi bane saboda yanayin bambamcin addini dake tsakani dama koda bata nemeku ba ku zaku nemeta sannan Mum kusanci kawai take nema daki tanaso ka ɗauketa matsayin uwa kamar yanda kowane ɗaa yake ɗaukar mahaifiyarsa. Tanaso da samu kulawa da soyayya ta uwa a wajanka" kadaina pushing mum away from you Masoyi Allah zai tambayeka baka yiwa Mum biyayya kana mata magana yanda kaso saboda kaga tana ƙaunarka sosai kamata yayi ace ƙaunarka tafi tata yawa tunda kaine yanzu wanda tafi kowa kusanci dashi dan Allah kayiwa Mum biyayya ko zata samu sauƙi daga wajanka koda kai ɗayane, kada bambamcin addinin dake tsakaninku yasa ka saɓawa mahaifiyarka ko kana mata kallon bata isaba shi musulumci babu ruwansa da wannan sai kaga Allah ya tambayeka akan hakan sannan idanma kanaso ta canja zuwa addininka haka yakamata ka tarɓeta? Yaushe har zataji sha'awar ta zama kamarka? Dan Allah masoyi ka gyara idan kanson muma yaranmu suyi mana biyayya" Idanuwansa sun canja launi baice komaiba amma shi kaɗai yasan zafinda akeji idan addinin iyaye ya bambamta kuma kana kallonsu Babu yanda ka iya dasu. Tallafo fuskarshi nayi da hannuna ina kallon yanda ta canja gabaki ɗaya tayi wani jaaa da alamu yana tafasa ta ciki.
"Is Okay kayi hakuri Komai zaizo dai-dai da yardar Allah" kai kawai ya gyaɗamin na tallafo fuskarsa na ɗaura lips ɗina akan nasa batareda na aikata komaiba numfashinmu na dukan na juna a hankali nafara motsa lips ɗina ina tsotsan nasa kamar bazaiyi reacting ba sai kuma ya biyeni muka fara kissing juna bakinmu na cikin na juna yaja zip ɗin rigana ya zugeta ya ɓalle bra sannan ya juyani yakai hannunsa kan ƙirjina saida na runtse idanuwa saboda yanda tsikar jikina ta zuba alokaci guda yashiga wasa dasu ina samun pleasure sosai idan yana wasa da ƙirjina da baki koda Hannu saidai wasu lokuta har banaso ya riƙesu saboda idan ya riƙe sai naji sun fara zafi kafin yake sakewa. Cire kunya yau nayi duk wata hanyar da nasan idan nayi zan bashi farin ciki saida nabita gabaki ɗaya ya gigice wani irin sauti kawai yake fitarwa har akayi isha'i bamu sani ba saboda bama cikin yanayin da zamu san anyi Sallah. Ban barshi ba saidanna tabbatar duk wata damuwa dake ransa ta kauce a lokacin, bayan komai ya lafa ina ƙwance akan ƙirjinsa yana shafa bayana yafara magana.
"Rouhi" na amsa.
"Yau kaman an canja minke baki taɓa sakewa dani irinna yau ba Ashe kin iya abubuwa dayawa baki amfani dashi mu farantawa juna?"
"Idona yana rufe nake bashi amsa mi ban iya komaiba nima yanzu kawai naji inayi naganka cikin tashin hankali ne shiyasa nayi amfani da tunani saboda inaso ka sauƙa daga yanayin da kake ciki"
"Thank you" shine kawai abunda yafaɗa, muka tashi mukayi wanka mukayi sallah muka zauna hira saida dare yayi sosai kafin muka ƙwanta.
Washe gari sassafe muka tashi saboda akwai wajanda zamuje Ɗan madaidaicin jirgin ruwane yazo ya ɗaukemu dagani saishi sai ma'akatansa suma can ƙarshen jirgin suke kusan wunin ranar akan ruwa muka wuni muna buɗe ido ko ince ina buɗe ido. Sai yamma muka dawo ahakanma bamu shiga gida ba saboda nace masa yau muzauna muga yanda dare yake a wajan. Keɓaɓɓen waje muka zaune amma daga yanda muke muna iya hango ɗawainiyar mutane.
Ba ƙaramin mamaki bane ya kamani ganin Lina a yanda muke ta biyomu kenan? Harna fara tunanin yanda akayi tasan yanda muke saina tuna yanda muka shahara kwanakinnan a social media. Shi kansa Hammood ya ɓata rai sosai da ganinta nikiwa ko ƙala bance mataba saboda takaici. Itada ƙawayenta ne suka iso wajan sai Gabaki ɗayansu da wasu ƴan iskan pant an bra masu rabi da rabi kusan kaff igiyane suka riƙesu. Munsaba ganin masu irin wannan shigar amma dake su Lina ne sai nakejin zafin abun toh wasu matanma Yaya aka ƙare dasu ina kallonsu a wajan da irin shigar muke canja direction bare Lina danasan batada ƙulafuci sai akansa. Bodyguards ɗin basu tsareta daga zuwa garemu ba saboda sun santa tunda sunga tafiyar ma da ita mukayi saida zamu ƙaraso nan muka rabu. Ina kallon yanayin tahowarta nasan rumgumeshi takeda niyyar ni dasauri natashi daga yanda nake nazauna akan cinyarsa tana ganin haka saita haɗe rai nima ran nawa yana haɗe shikuwa mirmushi kawai yakeyi. Ta zauna a kujerar dana tashi tana sakin masa murmushi.
"Mood Sweety ashe kaima kananan?" kai kawai ya gyaɗa mata dan yana tsoron magana yayi laifi wajena, tacigaba da magana.
"Is good to see you munzo bikin Birthdayn Nisha ne ta nuna frnd ɗin da take tsaye, zakazo please?" ya girgiza mata kai, please, please. Na ɓata rai sosai nace.
"Bazaizo ba garama ki wank daina roƙonsa" ta kallenk ta dallamin harara raina yayi masifar ɓaci nace.
"Barnan da'Allah malama muna zamanmu zakizo ki wani ɓata mana lokaci" yaculculi Hammood yayimin na saka dariya ina ƙara shigewa jikinsa yana kallon nafara masifa ya tsarenj da kaculculi dan shi har mamakin masifata yakeyi koshi idan tagama nakanyi masa kuma banayi da yaran da za'aji ya lura nafi iya masifar da yaren Hausa" Lina ta miƙe ranta a matuƙar ɓace tabar wajan.
Sai dare muka koma gida a Ɗaki muka samu cakes da sauran snacks shidai Hammood baiyi ordernsu ba amma dayake masauƙin sun saba kawo abu batareda annema ba dan faranta ran visitors nasu yasa bai kawo komai aransa ba shi ba ma'abocin shan zaƙi bane yasa ko taɓawa baiyiba nikam nazauna naci sosai muna hira inaci saida naci zaƙin yafara hawamin kai sannan na ajiye gefe wanka nayi da brush sannan muka kwanta cikin dare ina cikin bacci naji marata da cikina suna murɗawa natashi saboda banson na tashi Hammood yasa na bar gadon nakoma gefe ina murƙususu."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Nishin da nakeyi ne ya tasheshi a bacci ya duba gadon yaga bana zaune dasauri ya kalli yanda yakejin nishin yaganni ɗurkushe aƙasa ina riƙe da cikina dasauri yatashi yayiwo kaina yana tambayar abunda yafaru bankaiga bashi amsaba numfashina yafara sama-sama a lokaci guda jini ya ɓalle kamar fanfo yake zuba jiri ya ɗebeni bayi ƙas aluuuu kafin nakai ya tareni irin masifaffen ihun kiran guards da yakeyi ya sanyasu faɗowa ɗakin babu shiri da wayar emergency a ɗakin amma hankalinsa baiyi da kanta ba wani a cikinsu yana zuwa ya danna yayi kira a ƙanƙanin lokaci masu bada taimakon gaggawa sukazo kafin mu ƙarasa asibitin dake wajan sunyimin taimakon daya kamata muna zuwa suka shiga dani. Cikin ƙanƙanin lokaci da ƙwarewa irinta likitocin sannan babban taimakon ubangiji dayasa lamarin yazo da sauƙi suka gama abunda zasuyi akaina suka fito. Jini Hammood suka ɗeba aka sakamin saboda jininsa O- ne zak iya badawa kowa, bayan sun ɗaura sunga komai ya dai-daita likitan yafito. Hammod yana zaune da jallabiyarsa data ɓaci da jini ya haɗe kai ta hannu kwaƙwalwaraa ta tsaya baya tunanin komai suna fitowa ya nufesu. Likitan yafara magana
"muje office muyi magana" Hammood ya girgiza kai, No inaso nasan halinda take ciki first please"
"Bata cikin hatsari ka kwantarda hankalinka mu ƙarasa daga ciki" Hammood yabi bayansa suka shiga office saida yafara ƙwantar masa da hankali da faɗin.
"Babu komai we saved her Tafita daga cikin hatsari sannan jinin yatsaya amma cikin dayake jikinta ya rigada ya faɗi sai dai kayi haƙuri ba laifinmu bane tun kafin a kawota yafita daga cikin mahaifa" cikefa tashin hankalin da Hammood yanaji baitaɓa shiga irinsa ba yace.
"What? Tanada ciki? Kuma ya zube?" likitan ya jijjiga kai.
"Eh tanada cikin 6weeks baiyi ƙwari ba yafita saboda abunda taco kafin ta ƙwanta bacci akwai guba aciki Hammood idonsa har rufewa yakeyi dan tashin hankali yace.
"Guba? Guba kuma a abunta taci? Yaya akayi haka?" Hammood lokaci guda ya rikice musu shi kansa baisan yanada zafi haka ba likitan haƙuri kawai yake bashi shikuma yace sai an faɗa masa tayaya akayi matarsa taci guba. Cikin sigar lallashi likitan yake magana.
"Bansaniba Saboda bamu taɓa samun matsalar Guba ananba amma yanzu dole case ɗin zai koma wajan hukuma ne dan suyi bincike har mun kirasu ba da muka fahimci abunda yake jikinta bazai yiwu muyi aiki kai tsaye ba yanzu haka hukuma zasuzo suji abunda yafaru sannan abi ma'aikatan wajan duka da bincike abunda taci na ƙarshe har indai bata cinyeba a kawo mana idanma babu saura zamuyi amfani da plate wajan gwaji da tabbatarwa kuma gubar batayi tasiri a jikinta ba kai tsaye cikin dake jikinta kawai ta illata ta fice. Miƙewa Hammood yayi yafice ɗakin danake kawai ya wuce yazauna yana kallon fuskata baisan lokacin da hawaye yafara gangara akan fuskarsa ba. Babu abunda yake cimasa rai kamar ganina ina numfashi idona a rufe duk da yakama hannuna amma ko motsi banyiba. Gashi wai ashe akwa ƙoyinsa a cikin mahaifata wanda baisan dashiba har yafice, idan yayi lissafi dai-dai tun zuwansa gareni na farko ranarda bai samu yashiga jikina ba ahaka ya samu nutsuwa cikin yashiga, tunda shi Ƙoyin haihuwa babu ruwanshi da hanya da zarar an saitashi wucewa ciki yake. Sai yakejin kamar wanda aka kashe masa rai, ransa yana ƙuna yasan koma waye yasa gubarnan dashi yakeyi bada niba menene zaisa abun ya shafi matarsa da ɗansa da baisan yanama cikin mahaifa ba.
Cikim ƙanƙanim lokaci police suka gama bincike abunka da abu ya haɗa da Shahararru kuma masu Hannu da Shuni. Likitoci suka gano wannan gubar tana jikin cake da naci ma'aikata aka tara gabaki ɗaya aka ciro wanda yakai cake ɗin yace shima saƙo aka bashi akan yakai a matsayin kyauta. An kamashi aka tafi tashi ya nuna wacce ta kawo saƙon Lina ce amma sun gudu basa Masauƙinsu gabaki ɗaya da akazo aka sanarwa Hammood har tafasa yakeyi ya kira Mum ya shaida mata duk da Mum bata sona amma taji zafin zubewar cikin saboda jininta ne.
Addu'a kawai Hammood yakeyi idan yariƙeni sai yafara karanta
"BISMILLAHI TURBATI ARDHINAA BAREEQATU BA’ADHUNAA YASHFAA SAQEEMANA BI’IZNI RABBINA" wannan itace addu'ar da manzon Allah yakeyi idan yaje gaida maras lafiya. Sannan ya karanta.
"A’UZU BI’IZZATILLAHI WA QUDRATIHI MIN SHARRI MAA UJIDU WA UHAAZIR" sau bakwai cikin yardar ubangiji Zuwa asubahi nafarka Kuma banajin ciwon ko'ina sai dai rashin ƙarfi kansa yana kaina ido kawai yake ƙiftawa yana sauƙarda numfashi fuskarsa tayi jajazir murmushi na sakar masa bayan buɗe idona ya sauƙe ajiyar zuciya ya kamo hannuna har lokacin jinin bai ƙareba.
"Yaya jikin? Dasauƙi" nabashi amsa.
"Sannu Allah yabaki lafiya" na gyaɗa kaina Sai rana kafin suka sallamemu lokacin jikin ya warke jini kawai nakeyi a hankali shima yake zuba. ancanja. Mana ɗaki yanzu ɗakimmu a waje yake harda ruwa a jikin ɗakin wanda akayi gini a jiki ya zamana kamar shi daban amma a zahirin gaskiya a haɗe yake da main ruwan dayake wajan sai dai an ɗan keɓance wannan. Koda Muka tafi Hammood bai sanar dani kan cewa nayi miscarriage ba lokacin kwanana biyu jinin harya ɗauke gabaki ɗaya. Lina kuwa kafin 2days ɗinnan an kamata tana hannu bata samu barin ƙasar ba ma'aikacin data saka yakai saƙon an koreshi duk da angane bayida laifi amma yanzu yazo dasuaki gaba idan yasake irin wannan shirmen ba'asan yaya zata kasance ba. Muna zaune Hammood ya kalleni yanaso ya faɗamin amma yana taraddadin yanda zan ɗauki zancen shi namiji ma ya zubda hawaye bare ni mace. Saida Ya dai-daici mun kwanta na lumshe idona a jikina yafara magana. Saida yayi nasiha sosai sannan ya sanar dani.
"Rouhii abunda yafaru dake ranar ba haka kawai bane shirine Poison aka saka cikin cake ɗin da kikaci a ranar kuma Lina ce yanzu haka tana hannun kuma sannan kuma kin samu miscarriage cikib yana cikin 6weeks" nayi shiru ina sauraronsa saida yagama na ɗago da murmushi da dubeshi.
"Nasani ai masoyi saboda nayi zubar jini sai jiya cikin dare ya ɗauke idanba miscarriage ba mai zai kawomin zubar jini? Kawai danaga bakayi maganaba yasa ban tanka ba i thought ko bakason magana akaine kaji zafin miscarriage da nayine? Ya jijjiga kai dole zanji zafi mana koƴi nane fa kuma ina sonsa abu mai ciwonma shine bansan da cewa yana rayuwa a mahaifarki ba harya fita" na sake murmushi menene abun jin babu daɗi masoyi? Imagine idan kuma ace mutumne an haifeshi yazo duniya fa?" yaja numfashi.
"Bazan iya kwatantawa ba Rouhi bansan yaya zanji ba Allan kaɗai zai iya sakamin haƙuri a zuciyata" na sake murmushi ina kallonsa.
"Toh kaga? Yanda kakeji ɗinnana bai kai kwatanƙwacin yanda iyayenmu sukeji akanmu ba tunda su sunrigada sun ganmu sun ɗaura idonsu akanmu, kai kaga yanzu akwatance kawai kake tunanin yanda zakaji, Dan Allah masoyi kazama mai kyautatawa ga mahaifiyarka" Murmushi yayi yace.
"In sha Allah bakiga yanzu kullum muna magana da itaba? Ko bata kirani ba ina kiranta amma da mukanyi 2-3-4month ko gaisawa bamuyiba. Na shafo kansa ina faɗin.
"Yaron kirki, Sannan Masoyi please kabar Lina tatafi karka hukuntata idan tana tunanin ta cutar dani Allah yafita tunda gani araye lafiya garau kaine takeso kuma bazata samuba har abada sannan kuma idanma kana tunanin ciki da tayi sanadiyayyar zubewarsa tayiwa kanta tunda idan Allah yaga dama ayau sai asake maida wani tunda gani gaka lafiya ƙalau duka muke mai yarage mana? Banda musake haƙilon neman wani cikin yayi dariya ya jawo hancina.
"Shikenan tunda keda bakinki kima faɗi haka yanzu idanna riƙeki bazan sakeki ba saina tabbatar kin kamu" nayi dariya.
"Masoyi bafa saika wahalarda kanka ba ka manta wancan cikin idan lissafi yabada dai-dai ko shiga jikina baka gama yiba yashiga wannan karonma idan Allah yakawo sai kaga basai ansha wahala ba"
"Toh menen abin wahala a ciki? Ai wannan aikin ladane koda kedai kice basaina baki wahala ba" muna ƙasar aka kiramu matar Ya Ahmad ta haihu ta haifi yarinya. Ji nayi kamar nayi tsuntsu naje gida.
Kwana biyu da wannan maganar Hammood yasa aka sake Lina amma bai kashe ƙarar ba yace ko bayan wasu shekaru tasake taka yanda yake ko matarsa zaisa a kamata dake ta tsorata sosai ko baiyi mata wannan gargaɗin bama banaji zata yarda tasake zuwa yanda muke saboda jami'an tsaron ƙasar cewa sukayk sai tayi prison. 2weeks kawai muka ƙara a ƙasar daganan muka ɗauki hanyar Komawa da mamakina ga abu-dhabi zamu koma ba naija muka nufa kai tsaye. Banyi tunanin Hammood yasan da C.O dake kaina ba ni soyayya tasaka nama manta da ita gabaki ɗaya. Sauƙar dare mukayi saboda haka muka ƙwanana a abuja asubahin fari jirginmu ya ɗaga zuwa bauchi. Dake tafiyace wacce akayi