Author : Billyn Abdul Category : Romance
gudana a cikin filin da glass aka rufe wajan sannan akwai set na Sopa a ciki da table na drink da komai a takaice dai wani ƙayataccen living room akayi a wajan. Nida Nawrah da Lina sa Ya Ahmad ta matarsa da Mum Da Yaya habibu. Wajan ya tsaru sosai banajin wannan wajan Hukumar worldcup ne suka ɗauki nauyin biyansa tunanina yafi karkata akan Hammood ne ya kama mana dakansa wanda suke cikin fili suna iya ganinsu da duk abunda mukeyi. Muna kallo ƴan wasa suka fara shigowa har suka gama idona yanakan Hammood yayi kyau sosai cikin kayan ball ɗin bayan angama duk wasu ɗabi'a da ake gudanarwa kafin fara ball Juyowa Hammood yayi ya kalli wajan da muke murmushi na sakar mas adake da wajanda muke babi wani nisa sosai shima ya maidomin.
Ana shirin fara wasa yaya habibu yamin magana cikin harshen hausa.
"Marmeeyy bani wayarki nakira Maryam tace nakirata video call da zarar anfara" miƙa masa wayar nayi ya ya amsa ya kirata mamaki da al'ajabi yagaza ɓoyuwa a fuskar Nawrah bata taɓa tunanin Yaya Habibu ɗan uwana bane sai a yanzu dataga munyi magana da yare ɗaya sannan ta ƙare mana kallo. Har ɗan kama mukeyi. Aranta tana faɗin aida nayi kama da Yaya habibu toda komai zaizo da sauƙi ko Mum ɗinsu zata ɗauki abun dasauki akan yanda ta ɗauka yanzu. Duk da Yaya habibu Bai kaisu haske ma amma tsakanin haskensa da nawa akwai bambamci sosai kuma suma a cikinsu ana iya samun masu madaidaicin haske kamar nasa Kuma gashi kyakyawa ni mace dayakamata ace nice nayi kyau sai shi namiji yayi kalar kyau sosai. Saida na ɗago na kamata tana kallonmu sannan ta kauda kanta mamaki yaƙi barin ranta Ba ita kaɗai ba ashe har Mum da Lina sunyi mamaki amma babu wanda yafito ya nuna mamakinsa a fili.
Kiran maryam Yayi suka fara waya tana kallon abunda yake faruwa. Cikin ƙwraancewa da salo haɗeda son burgeni Hammood yake buga wasa. Wannan wasan da zaiyi yasan zai sake taka muhimmiyar rawa a jawo hankalina gareshi. Duk wani salonda yasan idan yayi a wasan zai burgeni shi yakeyi. Shi awajansa hakanma rahama ne tunda Allah ya bashi baiwa sannan yasaka baiwar tazama abunda matarsa takeso da muradin gani a rayuwarta a ganinsa wannan wata dama ce da ubangiji yabashi tun kafin atafi Fisrt half Hammood yaci ball ɗaya celebaration muka fara anata murna da ihu. A idona Nawrah Da yaya habibu suka rungume juna da alamu basusan sunyi hakan bama saida suka ankara da abunda suka aiakata sannan ya saketa su duka sauka shiga taytayinsu. Ni kaɗai na lura da abunda yafaru Maryam kuwa baiwar Allah anjuya camerarta zuwa fili can kawai take kallo batasan wata na shirin iskantar mata da masoyi ba. Sa'i-Sa'i suke kallon juna sai suyi murmushi duk ina ankare dasu. Ana dawowa daga first half suka rama cin da Hammood yayi musu baƙin ciki raina kamar nayi kuka har wani ɗaci nakeji. Ana cikin wasa team ɗin su Hammood suka ƙara ɗaya. Angama wasa Su Hammood sunada 2 sukuma 1 aka tashi wasa akayi declaring su Hammood winners. munkoma gida batare dasu ba sai wajan 12yashugo idona biyu dan dawowata daga wajansu Ya Ahmad kenan.
Inajin buɗe ƙofarsa da gudu na tashi na nufi ƙofa yana kallona ya buɗemin hannu na ƙarasa na ɗaleshi gabaki ɗaya da.
"I made it Rouhi"
"Nasani I know You'll"
مبروك إليك أحسنت عملاً
(Natayaka murna Job weeldone)"
"Dagaske nayi?"
"Yes ka iya buga wasa sosai bantaɓa kallon ɗan wasan ƙallo kamarka a tarihin wasa gabaki ɗaya ba" murmushi yayi yaji daɗin maganata sosai. Sauƙa nayi daga jikinasa naja hannunsa har zuwa ciki. Saida yazauna sannan na kaleshi fuska cikeda murmushi da kuma zullimun abunda nakeson aikatawa nace.
"اسمح لي أن أهنيك"
(Let me offer you my congratulations). Yatsaya yana kallon abunda zan bashi. Murmushi nayi na sunkuyar dakai sai inajin bazan iya ba. Ya miƙe haɗeda riƙe hannuna yana kallon fuskata.
"Ina sauraronki Rouhi I'm eager naji abunda zai fito daga bakinki please say it" shi duk tunaninsa zan faɗa masa irin soyayyar da nake masa ne. Saida na runtse idanuwa na sannan na buɗesu akansa ƙara tsayina nayi yanda bakina zai iya sauƙa a dai-dai nasa saida na rufe ido sannan na sada Lips ɗina da nasa na kama lip ɗinsa na ƙasa nashiga tsosa rikicewa yayi dasauri ya mannani da jikinsa baiyi zaton abunda zanyi ba kenan. riƙe waist ɗina yayi ya ƙarfafamun tsayuwata yayinda ƙarfina yazama duk ajikinsa saboda akan yatsuna na tsaya yasan zan gaji. Sosai yake tayani muna kissing juna munji daɗinsa fiyeda wancan karo na baya dan wannna karo ana yinsa ne cikin shauki saboda duk rai sunason abunda suke aikatawa tsawon lokaci muka ɗauka a haka banja jiki ba har saida naji ni kaina ya isheni. Shikuwa maimaikon yaji yagaji saima wani kaimi dayake ƙara samu dukda nagaji amma ban daina bashi ƙwarin guiwa ba har yazare lips ɗins dakansa. yayi taking deep breath sannan ya sake manneni yana neman bakina zai sake mayarwa yatsuna nasaka akan lips ɗinsa ya tsaya yana kallona da kyawawan idanuwansa wanda suka fara canjawa. Saida na tsotse damshin dayake kan lips ɗina sannan nafara magana
"Is okay ya isa haka thats your reward dakayi wanning wannan match ɗin. You only scored 1."
Yana rumgume dani batareda ya sakeni ba yace.
"Thank you thats a huge gift da na taɓa receiving alokacin danaci ball"
"أنت تستحق ذلك"
(You deserve it) nafaɗa ina sunna kaina.
"Nayi scroring 1 You kissed me sau 1 What if I scored 2 next time?" Da yatsuna nayi alamun 2 sannan nace.
"Then You'll have 2"
"dagaske" batareda na kalleshi ba na ɗaga kai.
"Zan bakai mamaki next match"
"I'll be waiting" nafaɗa ina ɓoye kaina cikin jikinsa.
"kedai kawai Keep your Words kinyimin alƙawari dayawa remember?" na gyaɗa kai.
"Yeah ban mantaba"
"Muyi bacci koh? I'm tied amma kafin mu ƙwanta kinci abinci" kai na gyaɗa masa.
"Naci kaifa?"
"Ina jin yunwa amma ba abinci nakeson ci ba" shieu nayi kamar bansan abunda yace ba na raba jikina da nasa.
Kwanciya mukayi saboda shi kansa yace gajiye yake."
A match na biyu Hammood saida yayi scoring 3 each one yaci saiya ɗago hannunsa yayi kiss ajiki ya nunamin nafarko yatsa 1 yaɗaga na biyu ma haka. Haka na 3 mutane sai kallon al'ajabi suke dake akwai camera tako'ina kuma ansan matarsa ke wajan sai akayi tunanin kawai yana nunamin abunda yayi scoring ne ni dashi kawai muka san ma'anar kayanmu, wannan karonma haka aka gama cikeda nasara har yafi karon baya ma.
Yana wajan ɗan ƙaramin celebration da suka haɗa na winning match ɗinda sukayi amma gabaki ɗaya hankalinsa yana wajena Allah-Allah yakeyi ya dawo yasamu kyautar danayi alƙawarin bashi.
Muna zaune Da matar Ya Ahmad shikuma da yaya habibu sun fita ta dubeni.
"Marmeeyy kekam Allah yabaki wallh kinyi sa'ar miji mijinda kowace mace take fatan samu abun kamar wani mafarki Allah yabarku tare mijinki yana sonki sosai" na amsa da.
"Amin" sannan na ɗaura da faɗin.
"Kema ai kinyi sa'a Ya Ahmad mutumin kirki ne" tayi murmushi.
"Sosai ma yayanki yanada kirki sosai. Yawwa kinga wannan Lina take koh Wallh kiyi hankali da ita hatsabibiya ce duk wata hanya da zataja hankalinsa na lura abunda takeyi kenan. Ranar mun fita da yayanki inaso naɗan taka ƙafata dake kinaan ai duk dare muna zaga waja koh? Tana tsaye ta sanya wasu mugayem kaya tana jiransa ya dawo mu munganta zaune ashe shugowarsa take jira. Yana zuwa ta miƙe da gudu ta rumgumeshi ƙoƙarinta ta haɗa bakinta da nasa wai adole tana masa murna. Dake shiɗin tsayayye ne kuma yana sonki yaraba jikinta da nasa bai bari tasanu nasarar abunda takeson yiba ya ɓata rai sosai yanayi mata magana akan bayson haka karta sake ƙoƙarin yimasa haka yanada mata kuma yanason matarsa baice mata yana neman komai a wajanta ba, ke dagani har Yayanki tsayawa mukayi muna kallon ikon Allah. Ba ita kaɗaiba kafin ya isa zuwa wajanmu mata nawa sun tsareshi? Kedai ki riƙe abunki Ki kalallameshi kinayin sake zakiji wuff irin wannan mazan ba ƙaramin riƙo akeyi musu ba Kiyi masa biyayya sosai yanda zaiji babu wata sai ke idan kikayi masa riƙon gaske shima zaiyi miki na gaske kinsan larabawa akwaisu akwai riƙon mata" murmushi kawai nakeyi amma araina inajin zafin cewa wai Lina na jiramsa yadawo. Banajin bacci amma nayi mata sallama na fita dan inaso naga marassa kunyan da suke taremin miji."
______________
Da sallama yashugo ɗakin ta amsa daga ƙwance yanda take. Ya zauna bakin gado.
"Sannu ko zamuje asibiti? Zazzaɓi tun jiya amma yaƙi sauƙa kekuma kinki muje asibitin banga mai son zama da ciwo ba sai ke" Turo baki tayi zatayi magana tunoda wanenne Hamma ya sanya tayi saurin maida bakinta.
"Hamma Nifa banason asibitin nan wallh koda yaushe cikin zuwansa muke daga wannan sai wannan gara kawai na ƙwanta har naji sauƙi" ɗan siririn tsaki yaja saboda wani lokaci taurin kan Aysha na damunsa"
"Bari naje nazo ki shirya Nima zanje na shirya idan kuma kin warke idan nazo saiki sanar dani zaki kama duk wata hidimar da take kanki saboda na ɗaga miki ƙafa ƙwana biyu bakida lafiya amma tunda kin gwadamin bazakije asibiti ba kin warke shikenan saiki cigaba da duk wani abunda yake kanki" Sarai Aysha tasan abunda yake nufi tayi ƙoƙari tamiƙe duk da zazaaɓin dayake jikinta.
"A'a Hamma bari na shirya kawai kaje ka shirya mutafi" saida yayi dariya ganin yanda tayi reacting lokaci guda.
"Okay Toh kona taimaka miki? Naga jikin babu ƙarfi"
"No kaje ka shirya kawai zn iya" miƙewa yayi yafice 10minute gabaki ɗaya sub shirya kashe abubuwan wutan gidan kawai yayi ya ɗauki wayoyinsu suka wuce asibiti. Bayan wasu ƴan gwaje-gwaje ya nuna tana ɗauke da ciki na sati 7. Dagashi har ita sunyu murna likitar tayita jan hankalinsu da bayani akan yanda zasu tafiyarda lafiyar ta sannan tace idanda hali ya ɗaga mata ƙafa har na wani lokaci zuwa cikin yayi ƙwari. Bayan ya biya kuɗin ganin likita dana test dana magani suka tafi gida. Yana zuwa ya kira Ummi akan Taturo masa maryam tazo Aysha babu lafiya Ummi ashe Likitar takira ta gaya mata tun bayan fitarsa toh kawai ta amsa masa sukayi sallama.
Bayan wajan 2hours dayin wayarsu sukaji sallamar Maryam hamma yatashi yaje ya buɗe ƙofa a tsaye yaga Ummi da Maryam Suna jiran abuɗe.
"Bismillahi Ummi kushigo ai bansan har dake za'azo ba Mun ɗagoku" ummi bata kulaba suja shuga palourn dake Aysha na palour basukai ga shiga ciki ba ta miƙe zata taryi Ummi.
"Aah aida kinyi zamanki jiki babu ƙwari zauna abinki zan ƙaraso har wajan" kanta yana ƙasa takoma ta zauna bayan sun gaisa Ummii ta tambayi ya jiki tana ƙare mata kallo duk da rame ta ƙara wani haske tayi fatt bayan jinya harda jarabar Hamma. Cikin tausayawa Ummij ta dubi Hamma.
"Haɗo mana kayanta tare zamu tafi idan cikin yayi ƙwari lokacin ta daina laulayi saita dawo"
"Ummii tafiya da ita kuma? Dan Allah da kin barta anan sai Maryam tazauna Ta kuka da ita"
"Maryam ai yarinyace bazata iya kula da mai laulayi ba haɗo kayanta ƙwana biyu kawai zatayi nadawo da ita" Hamma badon ransa yasoba yashiga ciki ya haɗo mata kaya itakuwa Aysha kamar ta goya Ummi dan daɗi zata samu sauƙi kenan farin ciki har a fuskarta saida ya nuna. Ummi dama duk halin da suke ciki yarinyar brother ɗinta tana sanar da ita dan itake duba Aysha tun kwanaki da tayi ɓari sau biyu tabada shawarar ta ɗauketa dama tana jira saita sake samun ciki saboda ta ɗauketa da Hujja."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Bayan ya haɗa kayayyakin ya fito dasu palour Ummi ta dubeshi.
"ƙarasa dasu waje ina zuwa"
"Ummmi kuɗan huta mana yanzu kukazo fa Saina maidaku."
"Bada driver nafito ba Nida kaina na ɗauko mota yanzu zamu tafi karka wahalar da kanka ka huta" suna magana ne cikin harshen Fulatanci. Yayi waje da kayan Ummi tadubi Aysha.
"Zan tafi dake saboda laulayi idan kika warwaee saiki dawo na yanke shawara batareda izininku ba amma idan kinji zaki zauna gidanki saina bar muku maryam tazauna daku" dasauri ta girgiza kai.
"Zan biki mutafi Ummi nima zanfi jin daɗin zaman can"
"Toh saka mayafinki Maryam taimaka mata naga jikkn babu ƙarfi inaga idan munkoma gida ma sai an ɗaura mata ruwa" Maryam ta taimaka mata suka fito Hamma na tsaye jikin motar data ƙaraso ta buɗe suka sshige Shidai Hamma kawai faɗan dayafi ƙarfinsa ne babu yanda zaiyi amma baiso tafiya da ita da Ummi tayi ba har wane laulayi takeyi da za'ace bazata zauna a ɗakinta ba?"
Asama su Mama sukaji zancen komawar Aysha gidan Ummi harga Allah hakan yayi musu sosai Kuma Ummi tayi dattako.
________
A kan wasu kujeru na zauna wanda suke kallon ƙofar shigowa harabar wajanda nake ina zauna Lina da Nawrah suka fito da alamu akwai yanda Nawrah zatace ko ima zata a wannan daren? Koda yake nagasu Awajansu babu wani dare da rana aduk lokacin da mutum yakeso zaije yanda yakeso tunda na kallesu sau ɗaya na ɗauke kaina Lina har tayi nisa ta juya ta dubeni tanamun wani kallon ƙasƙanci wanda bata taɓa samun damar kwatantamin hakanba sai yau data ganni mi kaɗai.
Harararta nayi na jaa tsaki haɗeda kauda kana gefe wani irin haushin ya ziyarci zuciya ta dama inaji da Haushinta. Tana ganin kallon da nayi mata yafi nata zafi sai tayi saurin kauda ganta ya ƙara saurin tafiyarta taji tsoron Hararar danayi mata kuma dama da alamu itaɗin matsoraciya ce dan ko sau ɗaya bata taɓa tunkarata taba.
Itama fitowa tayi zata zauna tajira dawowarsa amma ganina zauna yasa tafasa ta juya ciki taje ta sanarwa Mummy ina zaune a wajen.
"
Ya Ahmad yashigo shi kaɗsi ganina anan wajan yasa ya ƙaraso.
"Marmeeyy me kikeyi anan?"
"Kawai ina zaune ne ina shan iska"
"Antynki fa?"
"Tana ciki nabarta. Ina Yaya habibu?"
"Okay barina ƙarasa wajanta Habibu yace akwai wajanda zaije na gyaɗa kai kawai yawuce ciki"
"Nasamu Marmeeyy waje meyasa baki bita wajanba kunje taka ƙafar? Da baki jira dawowata ba tunda kinsamu mai tayaki"
"Oh wai Marmeeyy waje tayi? Nida tacemin tanajin bacci zata ƙwanta"
"Tana waje zaune wajan shugowa wannan part ɗin" Dariya Anty tayi tabashi labarin yanda mukayi saida yayi dariya.
"Marmeeyy anfara kishi kenan? Gara tayi ai dan ni kaina ranar nasha jinin jikina danaga yanda wancan hatsabibiyar take manne masa. Gara tayi hankali tasan abunda yakeyi mata ciwo saboda na lura ba wata shaƙuwa tsakaninda Da hammood ɗinta"
"Tunda aka fara kishi kasan ai soyayya tashigo ciki lamari"
"Hakane Sako Mayafi mufita basaina zaunaba" dake a tsaye take kawai ta yafa mayafin abaya tafito Suka fita"
Daga zamana a wajan Aƙalla mata sunkai 10-12 suka zauna amma ba wajanda nake ba kowanennsu da yanda suke zauna dama akwai wanda nasamu a zaune a wajan. "Shigowarsu kenan tare da Bodyguard da sauran footballers gabaki ɗaya hankalinsa na wani waje suna magana da abokansa cikin fara'a da annashuwa ina kallonsa amma shi har lokacin bai lurada yanda nake ba Shigowarsu keda Wuya ƴan matan suka Mimmiƙe gabaki ɗaya sukayi wajanda suke harɗe hannayena nayi na ɗaura ƙafa ɗaya akan ɗaya ina kallon Hammood da yanda zai amshi ƴan matan da suka nufesu Hammood jikinshi kawai yabashi ana kallonsa juyawa yayi yana dubawa. Dai-dai isowar ƴan matan wajansu Yayi dai-dai ta ɗaura idanuwansa akaina na ɓata rai ina kallonsa. Kasancwewarsa Best player yasa daga cikin ƴan matan dayawa shi suka hara baiyi takansu ba Ya ratsa ya taho wajanda nake kafin ya ƙaraso na miƙe tsaye najuya zanbar wajan. Dasauri ya ƙaraso yayi hugging ɗina ta baya. Na tsaya cakk na runtse idanuwana shima yarufe idanuwa yana shaƙar ƙamshin jikina.
"I miss you rouhi"
"Nima haka" shine Abunda nafaɗi. Buɗe idonsa yayi ya sakeni haɗeda juyo dani muna kallon juna. Dai-dai fitowarsu Ya Ahmad kenan ina kallonsu nayi saurin kaucewa daga jikinsa. Ya Ahmad suka ƙaraso wajan sunayi masa murna ya amsa fuska cikeda fara'a. Suka wuce mukuma muka shiga muna shiga yaaida ƙofa ya jawoni jikinsa.
"Rouhii ina alƙawarina?" ban kaiga yin magana ba wayarshi tafara ruri Mum ce take kira amsa kiran ina jikinsa yana ƙare matseni suna magana nemansa takeyi shine abunda ta faɗa masa inaji saboda a handsfree yasaka kiran bayan sun gama yasake riƙoni.
"No kaje Kiran da Mum take maka I'll be ready by then zaka dawo ka sameni ko ayanda kabarni ko ƙofa bazan leƙaba daƙayr na matsashi dole saida yatafi wajanta.
Yana fita nashiga nasake yin wanka na zauna nafara danna waya saboda bansaka ran dawowarsa kusa ba. Mum tace kawai ta kirashi suyi celebration ne dan yau yayi wasa mai kyau shi baisan shirinsu ba ta zuba masa drinks tun kafin yazo daga Mum sai Lina ya tambayi ina Nawrah Mum tace tafita ta miƙa masa ya amsa yasha zuciya ɗaya tunda dai a rayuwa ko kana tunani kowa zai iya cutar dakai banda mahaifiya ita zuciya ta kafu da yarda da mahaifi duk munin halin uwa zuciyar ɗanta tana iya yarda da ita ɗari bisa ɗari. Tun daga lokacin suke ta jansa da hirarraki kala-kala. Jininsa yanada ƙarfi da yawa shiyasa maganin baiyi aiki akansa ba da Fill ɗaya sukayi amfani cikin drink ɗin may be da 2 ko 3 zai ɗanji wani abun amma banda 1 kawai yaji jikinsa yaɗan sake wanda bai saba jin hakanba alokacin jikinsa yabashi akwai wani abu a miƙewa kawai yayi maman tayi-tayi yazauna yaƙi yaɓata kusan