Author : Billyn Abdul Category : Romance
bai sanya bakinsa ya tsotsa ba gabaki ɗaya ya fitar dani daga hayyacina. Ni kaina a wannan karo babu abunda nake buƙata irin mu mallaki juna. Bayan lokaci Hammood yafara ƙoƙarin saita kansa zuwa cikin jikina kamar wacce ƙofar takoma ta rufe tun daga farko nafara jin zafi wananna karon na sakawa raina cewa zan daure kwane irin zafi nakeji. A hankali yake bina kamar wata ƙwai amma gani yayi hakan bazai bashi damar kaiwa yanda yakesoba domin ƙofar tayi ƙarama dayawa runtse idanuwansa yayi yana mai cike da tausayina ya sanya ƙarfinsa kawai yanaso ayi awuce wajan. Wata irin ƙara nasaka a yayinda naji kamar an yankani tun yana iya jiyo kukana harya daina gabaki ɗaya kamar wanda baya cikin hayyacinsa har yasamu nutsuwa tukunna ya dakata lokacin harna daina kuka muryata ta dishe kukan sama-sama akeji ashe azabar danaji abaya ba komai bace.
Yanaji ina kuka amma shi kansa baida courage ɗin rarrashin ahaka bacci ya ɗaukeni fuska shaɓe-shaɓe da hawaye. Saida ya wartsake sannan ya tashi ya tsaftace jikinsa yadawo wajena yana kallon fuskata yanda nake bacci cikeda wahala. Wani irin so da ƙauna tana shigansa ga tausayina da yakeji gabaki ɗaya sai yanajin haushin kansa naƙin sararamin da yayi duk da shima ba laifinsa bane. Wasai yake jikinsa haɗe da wani ƙarfi da tunda yazo duniya bai taɓa jin makamancinsa ba."
PAID BOOK
Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."
ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya. Yana zaune yakasa bacci ya tsuramin ido kawai yanda nake bacci cikeda tausayawa. Ko sau ɗaya bai ɗauke idonsa daga kaina ba jira kawai yake yaga nafarka. Nayi baccin kusan 2hours amma a wahalce domin duk jikina ciwo yakeyi. Da kukan sakalci nafarka daga baccin dasauri ya ɗagoni zuwa jikinsa a hankali yake shafa bayana yana rarrashina shiru nayi a lokacin danaji yana huramin iska cikin kunnena na lumshe idanuwa ina sauƙe ajiyar zuciya. "Shh kina sanyani inajin babu daɗi Rouhi idan kina kuka kin sanyani farin ciki maras misaltuwa a ranar yau idan kuma ke kina kuka sai inji kamar wannan farin cikin da kika bani bai cancanceni bane" Muryata na rawa nace. "Duk duniya babu wanda ya cancanci samun wannan farin cikin daga wajena sai kai koda bayau ba nasan wata rana dole na cika makashi amma ai da zafi kayimin kanaji ina kuka baka ƙayleni ba" nayi magana cikin shagwaɓa. matseni yayi gam a jikinsa yana murmushi mai sauti. "Thank you rouhi Ayi haƙuri nayi laifi ni kaina bansan yanda kaina yake bane kin zautar danine your sw.... Dasauri na ɗago Hannuna na rufe bakinsa dan naga alamun kasassaɓa zaiyi, dariya yakeyi sosai na turo bakina ganin bai daina dariyar ba yasa na cijeshi akan nipples ɗinsa dama bakina yana dai-dai wajanne. Auchh yace amma har lokacin yana dariyar na zame jikina na ƙwanta inajin wani irin yanayi. "Rouhi muje kiyi wanka koh? Saiki samu kiyi bacci mai kyau" na gyaɗa masa kai na miƙe zaune batareda na kalli yanda yake ba. Idona yakai kan bedsheet daya ɓaci lokaci guda nasaki ƙara yana kaiwa idonsa yanda nake kallo yayi saurin jaan wani bedsheet ɗin ya rufe. Ɓata rai nayi nafara yimasa taɓara shidai duk yanda nayi haka yake bina a rabu lafiya ya taimakamin nayi wanka Ina ciki yabarni a ciki yafito ya gyara mana wajan kwanciya ina Fitowa ƙwanciya nayi bacci mai daɗi ya ɗaukeni bani nafarka ba sai asubahi tunda muke ban taɓa riga Hammood tashi da asubahi ba sai yau. Bacci mai nauyi yayi cikeda Jin daɗi saida yaji farkawata kafin shima yatashi tare mukayi sallah muka sake komawa bacci. kamar a mafarki naji hannunsa cikin rigata yana wasa da ƙirjina lumshe ido nayi sia nakejin kuma kamar agaskiya dasauri na farka a tsorace yanaji nafarka bai bari na miƙe zaune ba ya ƙanƙameni idona ya ciko da ƙwalla ina shirin yin kuka domin ban manta walahar danasha jiya da dare ba har yanzu tana yawo a ƙwaƙwalwata. Cikin muryar kuka nace. "Hammood please kabari inajin tsoro kaga har yanzu ban daina jin zafi ba" cikin sigar lallama dakuma son amfani da salon wayo da dabara wame ƙarancin shekaru yafara magana. "Rouhi I know nasan bazaki daina jin zafi da garaje ba kuma nima ina tausayinki amma baza'ace saikin warke ba saboda wajan zai sake komawa ya rufe bakiji jiya yakoma ya rufe kamar ba'a taɓa ƙoƙarin shiga wajanba?" na gyaɗa masa kai alamun hakane. "Banason ace duk lokacinda zan kusanceki saina baki wahala kusantarki akai-akai shine zaisa jikinki yasaba Kuma yanzu bazakiji zafi irinna jiya ba kin amince?" na gyaɗa ka. "amma idan nayi kuka zaka rabu dani? Yayi dariya. "Toh karkiyi kukan kawai sai muji daɗin samun nutsuwa" bai bari wata magana tasake shiga tsakani ba ya fara shafa duk illahirin jikina alokaci guda nadauki chargy nafara maida masa da saƙo sai dai inayi ina tsoro, saida yagama gigitani sannan tafara neman hanya inajin yafara addu'a ya tabbatarmin zai shiga cikin jikina ƙamƙameshi nayi ina shirin sakin ihu sai naji babu ciwo sosai ciwon baza'a ƙwatantashi da wanda naji adaren jiya ba. Nutsuwa nayi ina amsan saƙo biyu a lokaci guda yayinda ƙwaƙwalwata takasa raja'a a guda ɗaya takasa tantance wanne takeji bare ta tsaya a muhalli ɗaya daɗine mai cikeda wahala wanda ƙwaƙwalwa takasa ɗaukan lamarin. Duk yanda naso daurewa saida na saka kuka babu ƙoƙarinda banyiba danya rabu dani amma bai bari ba har cizonsa saida nayi bai ɗaura niyyar barina ba dana ƙara ƙarfin kukan ma sai nakeji kamar wanda yake ƙara kaimi akan abunda yakeyi ina kuka yana ƙara Himma kamar abun kamar mugunta shiru nayi kawai danna lura yanzu baima damu da kukan nawa ba kamar wanda kukan ya dawo masa energy booster. Hammood kamar wanda ya samu tsohuwar Hannu ya manta cewa jiyannan yafara shiga wajan babu tausayi yake kai komo. Da abun yayi yawa nafara kuka inajan Allah ya isa gashi ƙarfina babu ƙwatanƙwaci danasa bare da tureshi riƙo ɗaya kawai yayimin ko motsin arziki bana iyayi ko a ido ma zanyi shaidar Hammood mai ƙarfine bare yanzu dana shiga Hannunsa zan iya cewa kaff duniya babu wanda yakaishi ƙarfi(😂😂😂 kubarni nayi dariyar marmeyy dan Allah jiki yaji maza) surutai nafara yi kamar wata mai aljanu. "Wallh Allah ya isa kuma komai zakace bazan bari kasake taɓani ba tunda kai mugune dama ashe tausayin da kakeji ina fara kuka kake ƙyaleni duk na ƙaryane" duk maganar da naks da Hausa nakeyi kuma koda da yaranda zaiji nayi bana tunanin zaiji bare yabarni" duk wata gajiya da Hammood ya ɗebo na worldcup saida ya sauƙeta akaina saida numfashina yafara seizing yazamana bana iya ɗaga koda yatsata sannan yabarni. Alokacin yaso yaje ya tsaftace jikinsa amma shikansa ƙafofinsa rawa suke saida ya samu nutsuwa kafin ya miƙe wannan karon bai bari nayi bacci ba mukayi wanka gabaki ɗaya. Daƙyar na yarda naci abinci Hammood dake yasan abunda ya aikata yasa ko ƙofa baiyi ƙoƙarin fita ba zaman rarrashi kawai yakeyi ko kallon yanda yake naƙiyi bare na kulsashi babu yanda baiyiba amma ban kulashi ba ƙarshe dai ido ya zubamin yana jiran na sauƙo daga fushinda nakeyi. Kwana biyu da faruwar lamarin amma banbari Hammood ya sake samun wani abun daga wjena ba na sauƙo daga fushin da nakeyi amma da zarar ya taɓani saina ƙwala ihu mai ƙara dasauri yake sakeni akwana biyunnana yazama dani dashi sai kallo sai hange ko hira mukeyi da zarar naga ya ƙuramin ido ƙurr har indai na fahimci abunda yake nufi saina ɓata rai na tashi nabar masa wajan. Aƙwana na uku kuwa yaga yana shirin cutuwa domin idan muna zaune kamar yaci babu yakeji idan yana kallona gashi yanzu nafara koyon saka ƙananun kaya kusan koda yaushe hankalinsa atashe yake wani lokacin kawai bacci yake tsira bawai dan yanaji ba saidan ya samu ya kaucewa kallona da hankalinsa yake tashi yanaji yazama dole ya nemawa kansa mafitar yanda zaiyi na sake amincewa dashi bai kaiga samun mafita ba ciwon mara ya tasar mai tunda yatashi da safe yake riƙe-riƙen mara duk ni bangane abunda yake damunsa ba sai bayan yayi sallar la'asar ya nemi waje ya ƙwanta baicemin komaiba nima bance masa komaiba. Ina danne-danne a waya naji nishinsa dafarko na share saida naji ya yawaita dasauri na miƙe zuwa wajanda yake. Ganinshi dafe da mararshi ya sanyani zaunawa hawaye yafara gangara akan kumatuna dan ganin yanda yake shan wahala a ruɗe nake tambayarshi Abunda ya sameshi yake riƙe da mara, cikin muryar maijin azabar ciwo ya shaidamn abinda yake damunsa Fashewa nayi da kuka inajin haushin kaina na cutar dashi da nayi ko kashe wutar ɗakin banyiba na rage kayan jikina nafara aika masa da saƙo abun nema ya samu yabar zancen ciwon ciki yaji da abunda yake gabansa. Dake anyi kwanakk ba'ayiba wajan kamar wanda ya rufe Duk walahar danasha ban nuna masa ba ban kuma yi ƙorafi ba saboda damuwata kawai yasamu nutsuwa yadawo dai-dai najure duk wata wahala har muka samu nutsuwa gabaki ɗayanmu. Bayan wucewar wannan lokaci ina ƙwance a jikinsa har yanzu hawaye nakeyi halinda naganshi ɗatsu ya ɗagamin hankali shiyasa hawayena yakasa tsayuwa barinma idanna tuna cewa nice silar shigansa tashin hankali. Jin sauƙar ɗumi a jikinsa ya sanya ya ɗagoni a tsorace yana tambayata abunda yafaru. Cikin kuka nake bashi haƙuri. "آسف Hammood kashiga wani hali ta dalilin taurin kaina kayi hakuri bazan sake ba dan Allah konan gaba kada kasake barina ka cutar da kanka ai kafini ƙarfi mai ya hanaka danneki ka ƙwaci hakkinka da ƙarfi? Dariya kawai yayi baice komaiaba yana shafa bayana a hankali, "Hammood wane irin so kakemin da ka gwammaci ka cutar da kanka akaina? Danasan cewa haka kake azabatuwa aduk lokacin dana hanaka kusantata da ban taɓa koƙarin hanaka kusanci dani ba ban fahimci cewa ina sonka sosai ba sai yau dana ganka cikin wani hali kaman zan haɗiyi zuciya haka nakeji" Idanuwansa a lumshe baice komaiba kawai yana sauraron kalamaina har alokacin yana shafa bayana. "Ina sonka Hammood ina sonka sosai idan kasake ƙoƙarin cutar da kanka akaina bazan taɓa yafewa kainaba" na ƙarashe maganar kuka yana ƙoƙarin ƙwacemin Allah kaɗai yasan halinda nashiga dana ganshi a ɗatsu. Na ɗago kaina ina kallon kyakkyawar fuskarsa. "Bakajin komai yanzu?" kai kawai ya gyaɗamin jikina duk yayi sanyi danaga ko magana bayayi. Dama kuka nacina aikiwa na fashe dashi dasauri ya buɗe idanuwansa. "Rouhii banajin komaifa na faɗa miki na ajiye abunda ya sakani ciwon a muhallinsa thanks to you yanzu banajin komai" komawa ƙirjinsa nayi na ƙwanta raina duk babu daɗi ko ayanzu da yake magana Hammood bayajin daɗi sosai. Inaji duk wani abunda ya sameshi nice sila." PAID BOOK Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance, account 0003075326 Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke." Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike." ZAYNAB ALABURA
Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya.
Rayuwa mukeyi a wajan mai cikeda daɗi tun daga wannan lokaci bansake ƙoƙarin hana Hammood hakkinsa ba. Koda wahala nasha a wurinsa da zarar nayi niyyar hanawa idan natuno halinda yashiga wancan lokacin sai naga i have no other way than to miƙa masa kaina yayi yanda yaso amma a zahirin gaskiya lokuta dayawa inashan wahala a hannunsa sai dai babu yanda na iya akwana atashi harna fara sabo da yanayin yanda yakebi dani. Shikansa sau dayawa yana ɗagamun ƙafa hawai dan bayada buƙata ba sai dan yanajin tausayina. Yanayin wajan ya amsheni sosai nayi wanj iron haske dau sai kace wacce nayi allurar fari, shikansa har mamakin hasken da nakeyi kwana biyu yakeyi, dan dai kawai yanayin haskenmu ya bambamta ne da sai ace nima nakusa dawowa Balarabiyar.
Rayuwa tsaftacecciya mai cikeda Kulawa da soyayya muke gudanarwa a zamanmu a wannan Waje yanzu gabaki ɗayama mun daina zama a ɗaki dare kawai ke dawo damu ciki Mutane ne kala-kala masu al'adu kala-kala suke shaƙatawa a wajan shiga kuwa babu irin wacce bama gani amma duk da haka ko sau ɗaya Hammood bai taɓa barina na saka kayan daya fitar fa shape ɗin jikina ba bare nasaka kaya mai rabi da rabi koda yaushe jikina yana suturce ko'ina zamuje. Duk yanda mukaje kuwa da zarar an gane cewa Hammood ne a wajan shikenan za'a ɗaga mana hankali sai dai mu sake waje canma idan aka gane hakanne take faruwa lokaci guda kusan labari ya zaga tako'ina da kowa da yake wajan cewa akwai Hammood da matarsa sunzo cin amarci a wannan wajan shiyasa idan muka fita an dinga mana Videos da pictures kenan pictures da Vidoes ɗinmu suka zama viral a kowace kafar sata zumunta gabaki ɗaya month ɗin topic ɗinmu ke yawo a kowace kafa. Bahaka Hammood yaso ba dan baitaɓa son Pictures ɗina du zaga kafar sada zumunta ba amma babu yanda zaiyi amma yana ganin abunda mutane suke masa kamar wuce gona da iri shi bai ɗaura pics ɗin matarsa ba thats meas bayaso aɗaura masa rufin asirinsa guda ɗaya kowane picture da zaiyi yawo jikina yana suturce idan ya tuna hakan sai hankalinsa yaɗan ƙwanta shiyasa yasake ƙaurara tsaro wajan shigar da nakeyi dan sakarcin mutane bazai hanashi samun farin ciki da iyalansa ba. Babu irin maganganun da ba'a faɗa gameda ni da Hammood ya aura ba kashi 70% cikin ɗari suna ganin bandace da zamowa matar Hammood ba yayinda kashi 30% suke ganin shi so baya duban cancanta. Hammood idan yaga Posting ɗin mutane wani lokaci dariya kawai yakeyi idan yaga post makamancin cewa Tayaya akayi na shawo hankalinsa har yafara kulani nasamu soyayyarsa? Yakanyi dariya idan ya tuna shine wanda yake neman soyayya gareni ba niba wani lokacin yakanyi dariya ne idan yaga har izuwa yanzu idan ƴan borina suka tashi nakanyi masa koda ta rana guda ce. Ya lura mutane yanzu suna amfani da abunda idonsu yaganine kawai ba wanda yake a zahiri ba. Lokaci ɗaya Yaya Habibu ya shata ya ɗaura videon da yayi mana ranarda Hammood yaci worldcup inata zuba masa rigimi shikuma yana bani haƙuri fuskata bata fito ba baya nane kawai ya fito a lokacin kuma hakanma ya rumgume a jikinaa gabaki ɗaya. A cikin Comment section Hammood yayi comment da Drama Queen da fuska mai nina tsantsar soyayya abun yaja hankalin mutanen media kowa da abunda yake faɗa yayinda wasu suke ganinma kamar ba niɗin bace tayaya namiji kamr Hammood zai tsaya yana rarrashin duk da basusan akan abunda yake rarrashin ba, a zahiri za'aga kamar yaya Habib ne ya saci lokaci kawai a ɗaura amma a baɗini ba hakan bane domin Hammood ya sakashi."
Idan nayi kewar ƴan gidanmu nakan ɓata lokaci muna waya dasu Shima Wasu lokuta inajinsa sa'i-sa'i suna waya da mahaifinsa da Mum harda Nawrah amma ko sau ɗaya bai taɓa bani mungaisa ba nima bantaɓa tambaya ba amma inaso wata rana yakaini wajan mahaifinsa sai dai shi bansam yanda zai karɓeni ba ba ban taɓa yi masa zancen inason ganin mahaifinsa ba amma zancen yana raina ina jirar ranarda ta dace sai nayi.
Yau saida magrib ta kusan riskarmu awaje muna muka gabatarda sallah saboda kafin mu isa magrib ta rigada tayi. Aka kawo mana abinci yanzu ya samamun abincin da zan rigaci hankali ƙwance, naci iya yanda zan iya nabarshi yana aikinci na jawo jaka naɗauki biscuit nafara ci.
"Masoyi" na faɗi kamar yanda nake kiransa yanzu, ya kalleni yanacin abincinsa batareda ya amsa ba yana jira nafaɗi abunda zan faɗa.
"Yaushe zamuje gaida Abie? Kullum inaji kuna waya dashi inaso naganshi amma bantaɓa kallonsa ba gidansu ɗaya da mum ne? Nayi tunanin zaizo lokacin da kake buga worldcup amma baizoba, baiyi magana ba har ya ƙarasa cin abincinsa nima ban damuba saboda nasan halinsa lokuta dayawa haka yake sai an daɗe dayi masa magana kafin yabada amsa. Saida yagama cin abincin yatashi yashiga toilet yagyara bakinsa sannan yafito ya zauna harna manta da nayi masa tambaya saiya miƙomin Hannu alamun nazo babu musu na isa gareshi na zauna kusa dashi kamar zan shige jikinsa ya sanya hannu yayi crossing ɗina ya mannai sosai munajin ɗumin jikin juna kafin yafara magana.
"Zamuje muga Abbie soon in sha Allah, Kuma abbie ba gidansu ɗaya da Mum ba bama ƙasarsu ɗaya ba abbie yana Kuwait Mum tana UK, Mum ƴar ƙasar England ne Abie kuma asalin balaraben Ƙasar kuwait ne, My Mum is christian and Abie musulmi ne sun haɗu a school suka fara soyayya har takaiga maganan aure familyn abbie sun basu ciwon kai amma familyn Mum tashi ɗaya suka amince da auren (itama