Waye Shi Complete Hausa Novel

Author :  Billyn Abdul Category :  Romance

Chapter   50 / 58

147K to 150K   out of 171.2K words

1hour a wajan Mum. Kai tsaye ɗakinmu yawuce yabuɗe yashiga. Tun tafiyarsa baifi da 30minute ba bacci ya ɗaukeni akan kujera ya sanemi nayi bacci ya ɗaukeni ya maidani kan gado shima kwanciya kawai yayi dan yanajin Bacci. Saƙone Yashigo wayarsa daga Nawrah tun 2hours back kamar haka.

"Mood Habiby daga yanzu har zuwa tafiyar Mum duk abunda tabaka kar kaci idan nashane karka sha please" lallai biri yayi kama da mutum tabbas yaji jikinsa yasaki tun alokacin yayi tunanin wani abun aka saka ciki drink ɗin alokacin ya kauda tunanin saboda yasan Mum nasonsa bazata taɓa cutar dashi ba yasan Nawrah tasan wani abu tunda ta tura masa message na gargaɗi."

Da asubahi Ya tasheni nayi sallah na koma na ƙwanta shikam fita yayi bashi ya dawo ba sai 10 tawuce lokacin natashi nashiga wanka fitowa ta kenan ɗaure ta towel a ƙirjina yashigo. Dasauri najuya zan koma cikin toileta taku biyu zuwa uku ya kamoni ya mannani da jikinsa sosai.

"Ina zakije?" ya raɗamin a kunne nakasa magana na ɓoye kaina cikin jikinsa.

"Rouhii jiya kinyi bacci baki bani Alƙawarina ba" ina cikin jikknsa nake magana.

"Jiya ai baka dawo da wuri ba bansan nayi bacci ba yanzu ka sakeni nasaka kaya tukunna"

"No ni ahaka nakeso" na maƙe kafaɗa ya riƙo towel ɗin yana shirin cire ɗaurin daga jikina. Na ƙanƙame sosai amma nasan baza'a haɗa ƙarfina da nasa ba ko yaya yaja zai since. Nayi narai-narai da idanuwana.

"Ina buƙatar karsashin buga next match shine kikeson yimin gardama bayan ke kikayi alƙawari?" na tura baki.

"Nifa bance bazan yiba kawai dai inason saka kaya ne" ya tsurawa lips ɗin ido a zahirin gaskiya baisan abunda nake faɗa ba danya lula tunani wata duniya daban.

ɗaukata yayi zuwa gado ya ajiye ban kaiga tashiba ya biyoni yamun rumfa.

"Rouhii idan nace zanyi kissing ɗinki a tsaye ƙafofina bazaku iya ɗaukata ba" ban kaiga yin wata magana ba yafara kissing ɗina. Kamar yanda yakeyi cike da salo haka nima nake amsashi cike da salo kamar yanda an alƙawarunta saida akayi sau 3 kafin ya dakata towel ɗin jikina gabaki ɗaya yakoma ƙasa a lokacin da yayi arba da ƙirjina gabaki ɗaya yagama fita hayyacinsa kawai wasa yake da jikina yana samun nutsuwa kamar yanda nima yake sauƙarmin da nutsuwa neman wani abun yake daban ban hanashi abunda yakeyi ba a tunanina akwai limit da idan yazo zai dakata amma bai dakatan ba wannan karo da gwarin guiwa nabarshi yake shiga jikina a tunanina zan iya jure duk wani zafin da zanji bansan cewa zafin bamai jurewa bane saida naji wata irin azaba tana shigata har ƙwaƙwalar kaina jiki na rawa nafara magama.

"Hammood stop. Stop please kabari zaka cutar dani kamar baiji abunda nake faɗi ba sai ƙara shigarda kansa yake ciki. Lokaci guda nafara tureshi ina kuka.
sama-sama yakejin kukana daƙayr ya iya buɗe idanuwansa ya ɗaurasu akan fuskata data fara canja kala saboda kuka har lokacin kuwa bai samu damar shigewa jikina ba tunda yake a rayuwarsa bai taɓa sanin wata mace matsayin ƴa mace ba sai akaina da yanzu yafara sani amma rashin sani bai hanashi ganewa cewa ƙarancin wajan da yake shiga har yayi yawa ba ya tabbata idan yacigaba da cusa kansa zai jimin ciwo hakan yasa ya ƙanƙanemi a jikinsa muryarsa na rawa yake magana.

"Shhh is okay Na tsaya daga haka bazan ƙara gababa please ki taimaka kibar kukan inaso nasamu nutsuwa adai-dai wajanda nake bazan ƙara ciki ba idan kina kuka kuma bazan iyaba idan kuma ban samu nutsuwa ba zan shiga wani hali" jin maganarsa kuma na tabbata zai cika kalamansa yasa nayi shiru bawai dan wajan yadaina yimun zafi ba wani irin raɗaɗin azaba nakeji yana tasowa daga ƙasana na rintse ido kawai na haɗiye kukan ina jinsa yanata budirinsa gabaki ɗaya naɓata gadon da ruwan dake zuba daga ƙasana wanda ina kyautata zaton shine ake kira da ni'ima ina tunanin hakanne yasake bashi kaimi yasa yaɗauki tsawon lokaci yana abu ɗaya Kafin zuwa lokacin dana fahinci yasamu nutsuwa yadawo bayana ya ƙwanta ya shigar dani jikinsa Bacci yana shirin ɗaukana inaji yana yimin godiya banbi takansa ba bacci ya ɗaukeni. Miƙewa yayi yashiga toilet yana jinsa wasai koda bai kaiga Cimma babban buriba yau ya tabbata akwai rahama dake ƙunshe acikin aure wanka yayi yafito a bakin gadon ya zauna yana kallom fuskata yana murmushi bai taɓa tunanin akwai wata rana da zatazo yaji makamancin abunda yaji Yau a jikina ba. He's looking forward to ranarda za'ace ya mallakeni gabaki ɗaya Allah yasa ƙwaƙwalwarsa da tawa sunada Ƙarfin da zasu iya ɗaukan wannan lamari. Hannunsa yasa yana shafa fuskata yanaji kamar ya maidani ciki danso da ƙauna. Sanyin hannunsa yasani fara buɗe ido a hankali dake baccin ba nisa yayi ba nasauƙe idona akansa dasauri na maidasu na rufe saboda wani irin nauyinsa da nakeji. Miƙar dani zaune yayi.

"Tashi kiyi wanka kar bacci yayi nisa ahaka ki tsaftace jikinki tukunna. Kai na gyaɗa masa idona yana rufe ya zaunar dani ƴar ƙara nasaka saboda naji zafi dana zauna. Dasauri ya ɗaukeni zuwa toilet dama ya rigada ya haɗa ruwan zafi barina yayi nashiga dakaina yadawo ɗakin. Yaduba gadon ya canja colour fari-fari saida kalan jini kaɗan wanda sai an lura agane jinine dasauri ya cire zanin gadon dan yasan kalar fitina ta a wannan abun kawai idan nagani saina ɗaga masa hankali na hanashi sukuni. Kafin na fito ya buɗe Wajanda aka ajiye extra bedsheet ya ɗauko wani ya cnja Ya jefa wannan cikin wajan wanki. Tsawon lokaci yajini shiru ban fitoba hakan yasa ya tashi ya nufi toilet ɗin."


PAID BOOK

Littafin BIBIYATA YAKEYI (WAYE SHI) na kudine ki biya Naira Dari uku 300 Domin kisha karatunki hankaki kwance,
account 0003075326
Zainab m Bawa JAIZ BANK Ko katin MTN ta wannna lambar 08161146563 shaidar biya Ta 08161146563 da zarar kin biya Hankli kwance zaki samu damar karanta wannan labarin ku shigo daga ciki kar ayi babu ku domin wannan
tafiyace wanda salonta da tsarinta ya bambamta da ko wace irin tafiya karki bari ayi babu ke."
Idan Kuma kina bukatar Aringa tura miki pc kullum Dari hudu 400 kacal zaki biya batareda an Sanyaki cikin group ba zaizo ya sameki har yanda kike."


ZAYNAB ALABURA
A cikin bathtub ɗin ya sameni na haɗa kai da guiwa ina riskar kuka da sauri ya ƙarasa ciki.

"Rouhii meya faru wani wajen yake miki ciwo?" yafara magana a rikice ko kulashi banyiba yacigaba da magana.

"Rouhi is okah kiyi shiru ki saurareni" naƙiyin shirun kuma naƙi saurararsa" ya shugo ciki shima ya kamoni jikinsa.

"I'm sorry kinji? nayi laifi nakasa controlling kainane Amma ai na nemi izininki shirun da kikayi yabani damar aikata koma i thought kin amince dani" maƙe kafaɗa mayi na sake sakin sabon kuka"

"Shikenan-Shikenan laifinane naji kiyi hakuri" yaɗauki tsawon lokaci yana rarrashina daƙyar nayi shiru ya taimakamin nayi wankan naƙi Babu yanda baiyi ba idan yakai hannu jikina saina fasa kuka daga ƙarshe kawai barina yayi nayi wankan da kaina ina saka ƙafata ƙasa na fasa ihu ni adole inajin zafi kuma taɓara tafi zafin yawa hankali tashe yashugo ciki ganina tsaye inata matsar ƙwalla ya ƙaraso dasauri ya rabani da ƙasa dan dama yayi tunani zanji zafi natashi tafiya akan bed ya ajiyeni ya taimakamin na shirya komai yana yinsane cike da kulawa dakuma tausayawa shi a wjansa yayi tunanin taɓarar da zanyi masa sai tafi haka kaya ya bayan nagama shiryawa nakoma na ƙwanta. Ya kira waya aka kawo abinci daga bakin ƙofa ya sallamei mai kawo abincin dukda macece tajuya ya ƙaraso dashi ciki abaki yabani abincin inaji ina zuba taɓara bayan na ƙoshi ma ban sanar dashi da baki ba kawai kauda kaina nayi gefe ya fahinci abunda nake nufi sai ya maida spoon ɗin zuwa bakinsa sai alokacin yasamu damar cin abinci nikuma na ƙwanta luff tun inajin motsinsa har bacci ya ɗaukeni nadaina jinsa gabaki ɗaya Saida yaga baccina yayi nisa sannan yasamu damar fita. Sai wajan 2 na faraka babu kowa aɗakin nashige ciki nasake wanka na dawo na shirya. Wayar matar Ya Ahamd nakira ta shaidamin basanan sunfita sai kawai na zauna aɗaki abina ban fita ko'ina ba. Sau biyu Hammood yana kirana ƙiri-ƙiri ina kallo naƙi amsawa bayan kaman 1hour sai gashi yashigo fuska ɗauke da damuwa daga kallo a rikice yake dayaga banyi picking ba yaɗauka wani abunne ya sameni. Dasauri ya ƙaraso yanda nake ya zauna. Ɓata rai nayi sosai na haɗe girar sama da ƙasa na turo baki."

"Rouhii nakiraki bakiyi picking ba naɗauka ko jikinne Alhamdulillhi tunda kina lafiya" nayi narai-narai da ido ina shirin saka kuka.

"Akwai yanda yake miki ciwo ne?" ya tambaya.

"Inane? Ya tambaya, Shiru bayi bakasa bashi amsa Narasa abunda zanje, yanzu ina meeting ne nataso nazo saboda nayi tunanin jikinne zan koma Yanzu I'll be back soon saimu fita koh? Inason jikinki ya warware" na gyaɗa masa kai kawai yayimin peck a goshi yafice.

Bashi yadawo ba sai bayan isha'i lokacin su Ya Ahmad sun dawo na tattaka na fita zuwa wajansu muna hira bayan yashiga wajanmu bai sameni ba kai tsaye wajansu ya wuce dama shika sun haɗu da safe yana zuwa kaina yayi kai tsaye.

"Rouhii Yaya jikin naki bakyajin komai yanzu?" ya tambaya batareda damuwarsa da mutanen wajan ko zasu iya gano wani abunba. Ɓata rai nayi.

"Na warke" nace atakaice.

"Marmeeyy bakiji daɗi ba kenan? Cewar matar ya Ahamda.

"Uhmm naan bige ƙafana ne amma yanzu da dama.

"Ayya sannu ko shiyasa naga tafiyarki ba dai-dai ba Allah yasauwake" na amsa da amin amma duk jikina yagama yin sanyi ashe har sun lurada yanayin tafiyata yanzu hakama gani nake koda wasu daga cikinsu basu gano komai ba wasu zasu gano. Zama yayi kusa dani.

"Rouhi zamu fitan kuwa?" Inason fita amma saina girgiza masa kai.

"Inaga Marmeeyy ai gara kuje koh? Karmu fita mubarki ke ɗaya dukanmu haka fita zamuyi yanzu kinga Habibu kam dama baya zama yanzu" yaya Ahmad yayi magana nakasa juyawa na kallesshi tun faruwar wannan abun har yanzu ban saka fuskata akan nasa ba nauyi da kunyarsa nakeji amma shi ko'ajikinsa wata irin tarayraya yakemin ko agaban mutane babu ruwansa. Nakai 10minute ban tashi ba saida Ya Ahmad ya bankamin harara dasauri na miƙe yanyin yanda na miƙe yasa naji zafi sosai Komawa nayi nazauna nafara hawaye. Da sauri Hammood ya zube kan guiwowinsa gabana yafara lallashi.

"Asiff rouhi idan bazaki iya tafiya ba na ɗaukeki?" na girgiza kai hawaye yana bin kumatuna hannu yasa ya sharemin hawayena ya rungumoni jikinsa yana rarrashi.
"Kin sake shiga ruwan zafi bayan natafi" ƙin kulashi nayi duk da yayi maganar a hankali nasan ba lallai kowa yaji abunda yace ba. Tashi mukayi babu kowa a wajan ya taimakamin muka fice shida kansa yaja motan muka tafi. Wajaje dayawa mukaje na buɗe idanuwa tarr abuna ina kallon abubuwan da bantaɓa kallonsu ba naji daɗin fitar da mukayi sosai harna wartsake nabar zuba masa rikici da nakeyi har dare yaraba bamuda niyyar dawowa gida."

Asibiti muke yini wallh dawowata kenan ko hutu babu nazauna typing in sha Allah gobe zaku samu mai yawa jiki Alhamdulillhi yanata samun sauƙi nagode sosia da addu'oinku wanda suka kira nagode wanda sukayi message basu samu reply ba nagode zan amsa soon in sha Allah

Wannan littafin na kuɗine kibiya ₦300 ta asusun banking Kamar haka 0003075326 Zainab M Bawa JAIZ BANK ko katin waya na MTN ta 08161146563 haɗeda shaidar biya


Ajiye motar mukayi muka fara takawa a ƙafa hannunsa na saƙale a cikin nawa da wayarshi a hannunsa yana mana video saida mukayi tafiya mai nisa sannan muka samu waje mai kyau da wadatuwar furanni Mai ƙarancin haske muka zauna Miƙewa yayi ya ƙwantarda kansa akan cinyata haɗeda lumshe idanuwansa kamar maiyin bacci. Kaina na kauda gefe naƙi kallonsa a hankali yake sauƙarda numfashi jin sauƙar numfashinsa kamar mai bacci ya sanya na juyo ina kallon kyakkyawar fuskarsa a hankali nakai hannuna kan kyakkyawar girarsa mai sheƙi ina shafawa naɗauki tsawon lokaci ina shafa girar kafin idona yakai kan lips ɗinsa saida na lashi lips ɗina na haɗiye miyau Inaji kamar na haɗe lips ɗina da nasa na maida mugun miyau daya tsinkemin dasauri na maida tunanina tunoda azabar danasha awannanin baya da suka wuce yafi 30minute ahaka ina sauraron sauƙar nunfashinsa dagaske Bacci yakeyi cikin ƙwanciyar hankali a hankali ya buɗe idanuwansa akaina nayi saurin kauda kaina gefe yayi murmushi kawai. Batareda ya tashi daga cinyana ba yafara magana.

"Rouhi wajannan yayi daɗi haka mu biyu babu kowa idan angama wasa zamu tafi wani waje mu biyu? Zallan mu biyunmu i want us to be alone" kai kawai na gyaɗa masa alamun na amince.

"Nagaji sosai Rouhi ina buƙatar hutu shiyasa na huta a jikinki inason na samu ƙwarin guiwa sosai daga wajanki thank you" bance komai ba yacigaba da magana.

"Kin farantamin sosai yau ɗinnan kema Allah ya faranta miki fiyeda yanda kikayimin Tun lokacin dana faɗa soyayyarki nasaka yaƙini araina cewa nasamu macen data dace dani mai kamun kai gashi kin tabbatar da hakan" na rufe ido banason jin kalamansa suna sanyani jin kunya yana kallon na rufe ido yayi murmushi.

"Rouhi zamu koma gida yanzu koh? Na gyaɗa masa kai dasauri dan ƙafafuna sun gaji shikuna yaƙi tashi"
tashi yayi daga cinyana yana kallona.

"Mutafi?" na gyaɗa kai sannan natashi zan miƙe ƙafafuwana sunyi tsami dama yasan za'ayi hakan kusan 1hour yana kwance akai ɗagani yayi cakk yafara tafiya muna tafiya nace ya sauƙar dani zan tafi ƙin sauƙar dani yayi wai yana excercise har yakaini mota ahaka yanaso yamun sayayayya abubuwan cii haka amma bayason shiga super market dan yasan abunda zai biyo baya. Kafin mu isa ya tura saƙo a masauƙinmu muna isa an ajiye komai mukaje muka sameshi dake asubhai takusa yasa bamu ƙwanta ba saida mukayi sallah sannan muka ƙwanta shina bacci yayi sosai bai fitaba da alamu zai huta kwana biyu bazai buga match ba. Kowanne match haka Hammood yake bugashi cikeda nasara har aka kaiga final. Tun daga wannan lokacin har iya tsawon kwanakin da suka gabata Hammood bai sake ƙoƙarin aikata komai agareni ba.

Randa Muka cika 28days a Garin ranar za'a buga final kuma da dare za'ayi tun safiya Hammood yabar gida ko ganinsa banyiba ana saura 1hour afara match muka hallara a cikin fili gabaki ɗayanmu kamar kullum wajan kallon match ɗinmu na musamman ne muna zaune anata shiga fili match saura 30minute za'a dakata da shiga. Wani labarabe yashugo wajanda muke bayan ya nemi izini ya shugo kai tsaye wajena yaje yabani waya na amsa ina karawa a kunne nayi shiru daga cikin wayar Hammood yace.

"Rouhii kina jina?" dasauri na amsa.

"Kibi wannan mutumin kizo wajena yanzu ina jiranki kinji?" kamar yana kallona nayi nodding head ya kashe wayar na miƙa masa wayar ya amsa matar Ya Ahmad kawai nayiwa sallama kuma da hausa itama ban faɗa mata yanda zanje ba. Bana takura kaina idan su mum suna waje nace sai nayi yaren da sukeji yaranda nafiki kawai nakeyi. Sunaso susan yanda zanje amma babu halin tambaya barinma Lina da Mum wanda sunada tabbacin wajan Hammood zanje.

Ƙyerarren wajena wanda aka yishi dan zallan players wajen wanda aka musu kamar na hutawa temporary accommodation ne mai tsarin gaske bayida Girma mutumin yana kaini bakin wajan ya juya nikuma nashiga ɗan ƙaramin bed ne aciki kuma anyi musu shine dan hutawa. Yana tsaye Yarigada ya shirya cikin kayan ball har takalmi akwai a ƙafarsa. Na ƙarasa na zauna jikin gadon.

"Bakayi late ba kuwa? Baifi saura 55minute ba afara wasa naga kuna halarta dawuri" ya kalli agogon dake jikin bango sannan ya juyo gareni.

"Eh nayi latti Atleast yanzu saina sake ɓata wani 15minute tareda Abun ƙaunata" nayi murmushi kawai nima inajin sonsa araina. Tsawon 2minute muna zaune babu wanda ysake cewa komai kuma dama hakan sabonmune ni ina kallon bambamcin yare dake tsakaninmu ne yajawo hakan.

"Rouhii kinyi shiru kina shiga lokacina bazan samu Goodluck kiss bane?" kaina yana ƙasa nace zaka samu"

"Okay kiss me" na maƙe kafaɗa,

"No kai kayi"

"nafiso kiyi da kanki naki yafi daɗi" Murmushi kawai nayi na sake yin ƙasa da kaina. Hannuna yakama ya ɗagoni ya manna jikina da nasa wuyana yasanya hancinsa yana shaƙar kamshin dake fita alokaci guda kuma naji sauƙan lips ɗinsa akan wuyana dasauri na maƙale wuyan saida naji tsikar jikina ta zuba ya sanya hannu ya kama waist ɗin ya haɗe fuskata da tasa saida na tattaro jarumtata kafin na ƙarasa masa abunda yake shirin yi, cikin nutsuwa nafara kissing dinsa dafarko tsayawa yayi kawai yana ƙarɓan saƙon danake aika masa sai daga baya sannan yafara maida mun martani mun ɗauki tsawon lokaci ahaka kafin muka daina kissing juna amma har lokacin lips ɗinmi na manne dana juna muna sauƙe numfashi. Wani irin sonsa da ƙaunarsa yake yawo a cikin jikina wanda yasa tsikar jikina sai zubawa takeyi zuciyata tana bugawa da ƙarfi laɓɓana sun kasa ɓoye abunda yake cikin zuciyata da gangar jikinsa saida suka wanzar dashi izuwa kunnuwan Hammood.

"Ina sonka Hammood, أحبك, I love you" duk yaranda na tabbatar yanaji saida na bayyana masa soyayyata dashi" a bazata yaji waɗannan kalmomin da baiyi zaton samunsu da sauƙi hakaba ya ɗago haɓana yana ƙarewa fuskata kallo yanaso ya tabhatar cewa nice na faɗi hakan batareda ya nema koya tilastamin ba dan raɗin kaina kawai na faɗa"

"Zaynab" ya kira sunanna ayayinda yakasa ɗauke ido daga kaina, a hankali na buɗe idanuwana akansa yasaka ƙwayar idanuwansa cikin nawa ya tabbatar da abunda nake faɗa daga zuciyata yake lips ɗinsa ya ɗaura akan nawa amma ba kissing ɗina yakeyi ba kawai yana motsasu ne ahaka nagane abubda yake faɗa sakeni yayi ya rumgumeni a jikinsa batareda yace komai ba sai dai bugun zuciyarsa ya tabbatarmin da halinda yake ciki. Mun ɗauki tsawon lokaci ahaka munwuce 15minute dayace saida akayi knocking anzo nemansa sannan ya sakeni har bakin ƙofar yanda muke ya rakani sannan ya juya yakoma zuwa ɗakin da suke taruwa kafin afara wasa.

Muna zaune har aka fara shugowa filin Aka fara wasa. Cikeda ƙwarin guiwa Hammood yakw buga wasa kana ganinsa za'a fahimci tsantsar farin ciki da nishaɗi dayake ciki Final ce wasan amma zance kusan

50 / 58