SARKI SAMEER BOOK 1 Hausa Novels

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   7 / 49

18K to 21K   out of 145.7K words

abun to nagaji wlh inde baki fada min ba yau to nima zan shiga duniya kifada min gaskiya tafada da dan daga murya sama tana fashewa da wani irin kuka dadda da tai shiru tarasa amasar dazata ba ta batasan me zatace mata ba bataso kuma tagaya mata gaskiya yanzu harsai taqara hankali amma taga alamun yarinyar nan baza ta barta ba tunda har tafara irin wannan furucin tana cikin wannan tunanin taje hone din mota akunnen ta daka suka dago suna kallon gurin da motar take basu gama tunanin wanda yake cikin motar ba suka ga Bossay yafito dauke sa murmushi a fuskarsa saida yakaraso kusa sasu sannan yaga kukan da Ameesha take da sauri yace subhanallahi baby meesha me yasa meki haka me yafaru kike kuka haka wa ya dakeki duk yabi ya rikice yana ta fam jero mata tambayoyi wani kukan taqara fashewa da shi bata iya ce mishi komai ba kallon sa yamaida ga dadda yace me yasameta ne cikin inda inda tace tambayar ta gata nan taga ya maka ni bari in wuce gida in tagaya maka tashigo gida tana gama fadar haka tayi gaba harda gudu gudu sauri sauri dan ba qaramin jin dadin zuwan shi tayi ba adede wannan lokacin dan itade har ga Allah bata san me zata cewa yarinyar nan ba da tasa ta agaba shiyasa ma tayi saurin barin wajen da tasan ze rarrasheta kuma idan tashigo gida bazata kulata ba daga haka kuma har tabar zance dan bata da tada magana idan ta tambayi abu bata samuba har lokacin ya wuce shikenan kuma tabarsa saide kuma idan anqara tayar dashi haka halinta yake dadda na wuce ya tako har zuwa gabanta sosai kamar ze shige jikinta cikin wata irin murya me kwantar da hankali yace ya furta babyyy da wani irin salo yaja sunan tare da fidda numfashi ahankali ita kuma ana ta bangaren wata irin faduwara gaba taji kirjinta sa dukan uku uku yake tunda take bata taba tsayawa da namiji ba irin haka sai taji ta duk wani iri kamar an daddaure ta dan haka sai ta danja dabaya kadan gani duk yanda tayi kuma hawayen bedena zubo mata ba kawai sai yadanyi shiru  yana sakin wani site smiling ahankali yakara cewa gaya min mana nan ma shiru ba magana da yaga haka kawai sai ya riqo hannun ta yafara janta itama kuma batai mishi musuba tashiga binshi har saida yakai ta girin motar yabude mata back seat ya sakata sannan shima yazagaya ya shiga yazauna akusa da ita tare da kamo hannuwanta duka biyun yariqe qam sakuma yasaki daya yadaga dayan hannun sa ya dora akan kyakkyawar fuskar ta ya fara share mata hawayen amma saide kamar qara zuga ta yake yana share wa wasu na qara kwararo wa dayaga ji yana ta tuna nin shi yanzu me ze mata tasaura reshi dan yagaji daga nin hawayen nata baya so yaga tana damuwa shima sai yaji gaba daya garin ba dadi da yarasa me zeyi mata kawai sai yajanyo ta jikinshi ya rungume ta tsamm a faffadan qirjinshi sannan ahankali yashiga hura mata isaka adede qofara kunnen ta yana hura mata yana cewa shishhh ya isa haka  ki kwantar da hankalinki kiyi shiru kinji kai ta daga mishi kawai tayi mamaki jin lokaci daya kuma taji duk wata damuwar ta tafara raguwa sai taji zuciyar ta tayi sanyi lamo tayi ajikinsa tana shakar daddadan kamshin jikinsa sai sukai wajen minti goma kafin yadago ta tare da tallafo fuskart suna fuskan tar juna yama kallon cikin kwayar idonta yace um uhum tell me what happene to you ahankali ta kwace fuskarta daga hannun shi sannan tafara yi mishi bayanin komai da yafaru ba abun da ta boye mishi komai saida tafada mishi ranshi ba kara min baci yayi ba dajin labarin da tabashi akan dukan dasukai mata da ci zarafin da sukai mata akan dan wannan abun da be taka kara yakar ba shi kwata kwata bega abun magana ba anan da har zatakai ga irin wannan danyan hukunci da suka yanke mata yadade yana jima min abun ku ashema duk wannan damuwar tata duk akanshine shene sila kuma  saida yagama jima min wajen 5 minutes dakuna irin abun daze yiwa Rasheeda akan wannan danyan laifin da ta tafka  sannan yace dan Allah kiyi hakuri ashe duk ni naja miki kiyi hakuri to kuma kar kidamu ni da kaina zan rama miki kai tashiga kada mishi tace kawai ka rabu da ita kar ka qara jamin laifi ta qarasa maganar da kuka dafe goshin shi yayi tara da qara riqe hannun ta yace to shikenan naji kukan ya isa haka ki nutsu muyi magana jin hakan yasata tsayar da kukan tana qara nutsuwa da maida dukkan hankalinta garshi.......
    
      ************************
Anan zan tsaya sai kuma Allah yakaimu gobe in sha Allah zakujini...
                  *********
daga sabuwar matubuciyar ku🖋
                       By
           ❤xeemat.....love❤




Don't forget pls comment and share it

My WhatsApp number 08124226526
Pls banda kira



   ****************************

   
[2/20, 11:05 PM] ~~~~writer~~~~:   💅SARKI SAMEER.....💅
           by❤xeemat....love❤

             🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

SLM. Dan Allah readers kuyi hakuri kwana biyu kunjini shiru ko bana posting wlh wayatace ta samu matsala amma yanzu Allahamdulillah komai normal zakuci gaba da samun posting kullum harma da dan biyan bashi zan muku. zanringayi dayawa ina fatan zansamu hadinkanku.........

              -Allah yagafarta mana Allah kasakawa iyayenmu da Alkhairi Allah yabamu ikon gamawa dasu lafiya Allah yasamu a aljannar fiddausi bakidaya Ameen........👏

Episode 10🖋
                     *****************
     *MASARAUTAR SARKI SAMEER*
                     *****************
Saboda tsabar mugunta saida suka gama yimishi duk abun da akace musu dan ko tausayin sa basaji bare suduba tsufansan ahaka har sukagama bawan Allah nan yakasa dagowa ya kalli koda mutum daya daga cikin su saida yaji sun gama suna shirin janshi zuwa dakin qasa sannan yace Dan Allah yaran nan kutaimakeni kamar yanda Allah yataimake Ku kuroqa min shi kuce yabarni intafi wlh nabaro iyalaina agida zasushiga damuwa idan bankoma ba yagama fadar haka tare da goge hawayen da yake zubo mishi ba kakkautawa amma ko kallo be ishesu ba a haka har suka karasa ciki dakin dazasu aji yeshi suka jefar dashi aqasan gurin yafadi amma duk da hakan dasuakai mishi hakan behana shi miqewa ba yayi saurin tashi yana qara roqonsu dan Allah su taimake shi amma ba wanda yatsaya bare ma yasa ran zasu saurari magiyar da yake musu har suka qulle qofar suka juya suka bar wajen duk da haka be karaya ba yataso ya ruqe qofar yana kara roqonsu har suka bace ma ganinsa sannan yadaka ta ya koma can qarshen dakin yazauna yana qarewa dakin kallo yana tuna nin tayanda zeyi kwana har uku agurin  shi kadai gurin yana da girma sosai da dakuna wajen goma ajere kamar de gidan yari kuma qofofunsu ma duk irin na sale ne wanda inkana waje kana hango naciki shima kuma yana kallonka gashi babu komai aciki ko tabarma babu dakine kawai daman san mugunta aka ginashi dan qasan dakin ma qasace agurin ba ko suminti bare kuma  ko wayar wuta bama ayi wayarin dinta ba bare mutum yasa ran in dare yayi zega haske  gashi yayi qura sosai ga yana da ta cikashi da alama andade ma ba abude shiba kuma ba a gyarashi dan haka ba qaramar kura gurin yayi ba daya daga  cikin sune da yadanji tausayin  mutumin  yajuyo da baya bayan yaga tafiyar sauran da suka yi gaba shikuma sai yayi sadaf sadaf yashigo gurin yana sauri sauri kar wani ya lura baya cikin su yaje yajawo wa kansa  masifa  saida ya shigo kuma sai yarasa me zeyi sai yanzu yake tuna nin taya ma ze taimake shi yasan de baze taba iya fitar dashi daga gidan ba daya rasa mafita kawai sai yajuya ze fita ya tsinkayo muryar mutumin yana ce wa dan Allah yaro kar kafita kazo ka taimake ni ki kuma kaje kaba wa sarki hakuri yabarni intafi ni nayarda ma inyi kwana kin duk da yake bukata amma kar ya hanani komawa gida wajen iyalaina tsaya wa yayi cakk da tafiyar da yake sannan yadan juyo yana kallon dattijon da ya bashi tausayi kadan sannan ya shiga takawa har yaqaraso gurin qafar sannan ya tsaya murya qasa qasa yafara magana yace baba ai saide kayi hakuri dan wlh inde sarki yafadi magana tofa baya canzata saboda baya magana biyu amma zan iya yimaka wani taimako guda daya yanzu kayi duk abun da aka umarceka harzuwa lokacin daza ka fara aiki anan daganan idan muka saba da kai zakaban address din gidan ka batare da kowa yaji ba nikuma zanyi kokarin inga nasa anje ansanar dasu halin da kake ciki amma wannan maganar tatsaya anan daga ni sai kai kar kabari kowa yaji kuma koda kaji shiru ban maka magana ba to kar kasake kamin mganar ina sane dakai kuma zan maka magana duk tsawon lokacin daza kaga nadauka zan maka magana in Allah ya yarda da sauri bawan Allah nan cike da murna yace nayarda dannan zanyi duk abun da kakace bazan bari kowa yaji nagode sosai Allah yayi maka albarka kaima Allah yabiya maka bukatunka na alkhairi yanda ka taimakeni kaima Allah ya taimake ka yaron kirki yaron mutumin da yakira da yaro yace Ameen baba nizan tafi ka kula sosai sai anjima yace to Allah yakaimu ina qara godiya yace ba komai baba yana gama fadar haka yafice daga gurin shikuma baba yakoma ya zauna yana dan jin sanyi aranshi duk dade besan zuwa tsawon lokacin da ze daka ba kafin ya aika gidashi a sanar da iyalansa amma duk dahaka yadanji dadi yasande dole zasuji halin dayake ciki bakamar idan ba gaya musuba har mutuwarsa ta riske shi tunda ance ya zama bawan gidan yasan baze taba fitaba saide a fita da gawarshi amma yanzu Allahamdulillah ko ba komai yasan bazasu shiga damuwa ba sosai akan basu san inda yakeba gwara su sani inyaso ko aboye sakawo mishi  ziyara wataran yagansu suganshi shikadai hakan ba qaramin dadi yaji ba yana ta tunane tunanen shi sai yaji damuwar sa ta dan ragu.......
Wata datijuwa  da bazata wuce shekaru sittin da biyar ba nagani zaune kan daya daga cikin royal chairs din falon red and golding falone me girma sosai an qawatashi da sosai kamar ba a Nigeria yake ba dan  hadu iya haduwa tana zaune kan two-seater masu kyan gaske irin na gidan sarauta tayi dai dai ana wanke mata kafa  daya dayar kuma ana daddanna mata gabanta kuma cike da fruits an yanyanka mata tana sha hankalinta kwance kana ganin ta kasan tana jin dadin yanayin, gimbiya *MARYAMA* kenan tsohuwa meji da ga mulki  kyau da gayu da ado dan ita bata yarda ta tsufa ba tanaji da kanta sosai ba fara bace kuma ba baqa bace amma saboda tsabar hutu yazauna mata ajiki sai takasance tana da dan haske fatar tana da kyau sosai sai sheqe take Wani
Wani bafade ne yashigo ciki da sallama bayan anbashi izinin shigowa yaqaraso ciki kansa aqasa yace ranki yadade gimbiyar mu  me ran qarfe kici zamanin ki kici na yayan ki kici kici na jikokin ki kici tattaba kunan ki kici na um hum um din ki matar sarki uwar sarki kuma kakar sarki jinjina gareki duk wannan uban kirarin da yake mata ko kallon inda yake batai ba sai da taji yagama sannan batare da ta kalle saba tace inajin ka junaidu meke tafe dakai yana durqushe aganba ta shima cike da ladabi kai aqasa yace daman sarki ne yace inzo ingaya miki cewa ansamu sabon bawa amma yanzu haka munkai shi dakin qasa zeyi kwana uku daga nan sai afito dashi  saivakawo shi gurin ki sai kibashi aikin da ya dace dashi saida tayi jimm sannan tace to amma wane irine mutum ne yace ranki yadade tsoho ne tace to zaka iya tafiya yatashi  ya fita yana cewa nabarki lafiya yana fita ta maida kanta ta kwantar asaman kujerar  tana dan tunane tunane bata wani dade ba hannu ta daga wa bayin dake gabanta suna aikin gaban su alamun ya isa haka amma basu lura saboda qasa suke kallo data ga haka sai tadan yi gyaran murya atare suka dago suna kallon ta sai tasake daga musu hannu dasuka ga haka sai suka sakar mata qafafun sannan tadan jasu ahankali cike da izza da kasaita ta mike ta nufi wata kwana suku ma suka tashi suka fita falmata ce tafara cewa Ramatu hmm wai yau munga takan mu Allah de yatai make mu bamu yi wani kuskuren ba da mun sha masifa dan naga yau yan muskilancinne akan matar nan kuma akusa take shiyasa ma bata son  yin magana dan idan tayi baza tafadi abu me dadi ba itama Ramatu tace uhm nima de abun da na lura kenan daman Allah Allah nake muyi mugama ta sallame mu tafi kar abun ya rutsa damu tace aikam de Allah sarki wlh har na tausayawa wannan tsohon da akace ansamo ze zama bawa shiko ko wane irin tsautsayi ne yasa ya fada hannu wadannan azaluman muta nan gashi ance tsoho tabb dayar ce tace wlh nima da naji na tausaya mishi sosai ahaka de suke ta suru tansu har suka bar part din gaba daya suka nufi nasu bangaren........................

Abangaran gimbiya mama Fulani tana shiga corridor din ta nufi wata qofa me kyau tashiga batare da ta qwanqwasa ba saida tashiga ciki sannan tayi sallama aciki amma duk da haka ta dan fito wani dattijo ne dake zaune kan bed da wani littafi ahannun sa yana dubawa bansan meye ba daga gani de kamar ma album ne na hotuna ajiye littafin yayi yana kallon ta batare da ya amsa mata sallamar ba saida tazauna akusa dashi sanan tace barka da hutawa yace barkan kide me yasame kine naga kamar ranki a bace yake tace ba komai fa kawai jikina ne baya min dadi narasa dalili bata bari ya bata saba taci gaba da cewa  yauwa yanzu ake gaya min wai ansamu sabon bawa ze fara aiki nan da kwana uku yayi jim sannan yace shiyazo neman aikin da kanshi ko siyansa kukayi ko kuma halin naku kuka yi niban san a masarautar da ake yin haka ba yanzu fa bada bane ace dole sai kasa mutum yazama bawanka ta qarfi da yaji yakama ta kucanza tsari a masarautar nan wlh kuma meyasa Zak....wani uban kallon da ta zuba mishine yasashi hadiye maganar da yake sai kuma yayi qasa da murya yace kiyi hakuri Allah ya huci zuciyar ki nayi shiru wlh kuma ni daman bada wata manufa na fadi hakan ba. ceke da masifa sai kace dan cikin ta kamar ba mijinta ba kuma sarki me murabus ba haka take mai maifada tace wai ban hanaka samana baki akan tsarin masarautar nan ba ina ruwanka damu ne ko dan kaga nace mishi duk abun da yayi a masarautar nan yasanar dani nikuma inzo ingaya maka shine zaka fara yimana shishshigi to daga yau ba abun da zaka kara ji daga cikin abun da yake wakana game da masarautar mu yace nacefa kiyi hakuri ko nadena daga yau duk abun da za kuyi kuje kwitayi yafada yana gyara kwanciyar shi tare da juya mata baya itama bata qara ce mishi komai ba ta tashi fuuuu tashige bathroom shikuma yabita da kallo yafara tunanin wai me yasa yazama haka ace matar shi ce zata na mishi fada haka kamar ma shine qasa da ita ba itace qasa dashiba shi abun yana bashi mammaki ganin yakasa daukan mataki akai saide duk abun da tace shi za ayi to kode tayi mishi yana cikin tunanin yaji kansahi yana mishi wani irin juyi kamar ze bar jikinshi haka yasa hannu biyu yana dafe kan yana ambaton duk addu'ar datazo bakinshi  daman yasaba duk lokacin da irin haka tafaru yafara tunanin faruwar irin wadan nan matsalolin domin yasamo solution to atake a lokacin yake jin irin wannan matsanan cin ciwon kan daga nan kuma bacci ya daukeshi idan yatashi kuma ya manta duk abun da yafaru to yanzu ma hakance tafaru yana cikin addu'o in kwa bacci ya dauke shi bayan kwanciyar shi da befi minti uku ba ita kuma tafito jikin ta sanye da rigar wanka tana fitowa ta tsaya tana binshi da wani shegen kallo sannan tasaki wani irin mumushi me cike da abubu wa masu wuyar fassarawa aranta kuma tace hmmm dani kake zancen kaci gaba kar kafasa   nima kuma bazan fasaba muzuba mugani shege kafasa ni da kai aga waye winner a fili kuma tace asha bacci lafiya ta wuce gaban dressing mirror tana shafe jikinta da mayuka da tura ruka saida taga ma tsaf sannan ta nufi wajen wardrobe tadakko wasu bakaken kaya tasaka tare da dakko wata baqar hula kallart ja tasaka sannan ta nufi wani waje ta bude labule sai ga wata yar qaramar qofa dan in ba agaya maka akai ba zaka rantsa babu komai awajen saida ta tsaya tayi wasu surutai sannan tasa hannu ta bude qofar tasa kai ta shiga nide tsoro ya hanani shiga bare indakko muku rahoto dan haka na tsaya awaje ina jiran fito warta saida ta dauki wajen thirty minutes sannan ta fito nagan ta sai faman zufa take tana goge zufar da hannun ta directe bathroom din ta kara koma wa amma bata dadeba tafi to taqara cire kayan jikin nata tasa wata atamfa yellow collar riga da zani ne sai ta dakko dan kwalinta ahannu bata daura ba ta dawo kan gadon tazaun agefen gadon kusa dashi  tana kallon mijin nata tana cewa kadena min taurin kai ka dena min shishshigi a lamura na sai mu zauna lafiya batare da ka wahala ba saida ta gama sannan ta kai hannu saman fuskar shi tashafasa tana shafawa kwa yabude idon sa sai tasakar masa murmushi  shima murmushin ya mayar mata dashi tace ya

7 / 49