tsana ya tabbatar da ta jigata sannan ya sauke ta yana sauke ta tafara jin juwa juwa dan haka da sauri ta zauna akan kujera dabas tana dafe kanta tare da sauke numfashi tsugunnowa yayi saitin sai ya manna mata a hannun da ta dafe kanta dashi sannan yashafa kanta kamar yar baby yana gamawa kuwa yaqara gaba abunsa itade takaici ya hanata magana daman yasaba yi mata irin haka shi kuma ta lura dashi yan maganar ne basa nan shiyasa amma tasan da dole zeyi magana koda baze fada mata me dadi ba amma zeyi mata magana tashi tayi fuuu tabar falon ,dr .shettima yana tagaida ita amma bata tsaya sauraron saba tayi wucewar ta 'yan matan ciki natayi mata dariya qasa qasa saboda karta jisu taci musu uwa gashe da dr.shettima suka shigayi shikuma yana amsawa bayan sungama gaiisawar yabi bayan sam ,
Ganin haka yasa suma daya bayan daya suka tashi sukabar part din,
"Shikuma yana qarasawa part din sa ya bude yasgiga yana qoqarin rufewa dr shettima yayi saurin saka hannu yana cewa wai kai wane irin mutum ne Nada fara gajiya da wulakan cinka tunda kazo nake maka magana amma sai faman shareni kake yanzu kuma nabiyoka hargida shine kake qoqarin rufewa kai bazaka taba canza haliba ko to wallahi nima nakusa fita daga harkar ka yafada masa yana hade rai dan shima zuwa yanzu yaji haushin abun da yake masa, dakatawa yayi da tafiyar ya zuba mishi ido sannan ahankali yace meyasa zaka hada ni da momma kansan ba abun da natsana irin asani abun da banyi niyaba kai bazakamin uziri ba nadawo agajiye inaso in huta kazo kuna min hayaniya akai nabarmuku gurin kuma still kaci gaba da bina kana damuna aiki ne nace bazan yi ba that's all nagama maganata yafada yanshige wa ciki saide yanzu be rufe qofar ba jinjina kai dr shettima yayi sannan yabishi ciki tunda shi yake nema dole ya sauke kansa qasa yasan inya ce tahaka zebi dashi to abun da yakeso baze taba yiyuwa qarshema saide kowa ransa ya baci shiga yayi shima sannan yasamu guri a falon sa yazauna yana jiran sa inma barcinne yayi ya tashi ze jirasa dan yau ba inda zashi sari ya amince zeyi mata aikwa anan yayi tazama har wajen sallar magriba amma befito ba saida aka kira salllah sannan yaganshi ya fito cikin jallabiya maroon color da ta amshi jikin shi tayi mishi kyau sai haakensa da kyawunshi yaqara fitowa da mamakinsa da yafito yaga dr shettima donshi duk a tunanin sa yatafi beyi zaton zeganshi ba qarasaw yayi kusa dashi saikuma yayi shiru ya rasa me zece mishi saidaga bisani sannan yace muje massalaci mudawo ok yace mishi sannan ya tashi ya shiga bedroom dinsa ba jimawa yadawo suka wuce masallaci tare..,
"bayan sundawo ma direct suka wuce part dinshi saboda yanzuma basu tarar da fulani ba a falo suka zauna sannan dr. Shettima yadanyi gyaran murya sannan yafara magana yanzu dan Allah ya kakeso inyi da bayin Allahn nan andade da kawota amma yau kazo suna jin dadin dawowarka kai kuma ka watsa musu qasa a ido hakan kayi adalci kenan akan dan qaramin abun da betaka kara yakarya ba yakamata ka canza hali wallahi, "tunda yafara magana yake kallonsa saida yaji yayi shiru sannan yace kagama to bazanyi mata ba duk abun da zaka fada kafada danni na riga da nayanke shawara kuma bazan canza ba yana kaiwa nan yayi yunqurin tashi dan barin wajen da sauri ya dakatar dashi dan Allah sam karkamim haka kataimaka kayi badan niba dan son da kakewa iyayenka kuma wlh zan gayawa papa ko kuma inba haka ba wlh Allah inbakai mata ba baqaramar matsala zamu samuba dakai zan cire hannuna akanka daga yau bani bakai kuma zan barmaka hospital dinka,
katsashi yayi da cewa oh dan Allah fa zaka iya barina almost twenty years muna tare amma yau rana daya saboda wata banzar yarinya zakace zaka rabu dani to bismillah ga hanya nan zaka iya tafiya,
cike da taqaicin amsar da yabashi ya tashi ranshi duk abace yace shikenan nabarka lafiya indai na cika dan halak baza ka qara ganina ba kuma kar kazo inda nake daga yau bani bakai yana kai qarshen maganar sa yasa kai yafara tafiya har yakai bakin qofa yana daf da fita ya tsimkayo muryarsa yana cewa zanyi shikenan just because of you cak ya tsaya tare da juyowa a hankali yace da gaske kai yadaga masa alamar tabbatar wa Allah sarki dake yana matuqar son ayi mata aikin yama manta da wulakancin da yaga ma yi masa yanzu da sauri yadawo wajen sa tare da yin hugging dinsa yana masa godiya yaji dadi sosai da har yakasa boyewa inka kalli fuskar sa zaka tabbatar da hakan,
yace amma bro kasan da hakan shine saida ka gama wahalar dani haka harkasa na fara fadar abubuwan da nake ganin bame yiyuwa bane dan jinjina kai yayi sannan yace lalle sai yanzu na tabbatar da yanda kadamu da ita da harzaka iya barina akanta inasane ai nayi maka haka dana gane yanda ka naga kamar kadamu da itane sosai saikace yar uwarka wai meye hadinka da ita dan murmushi dr.shettima yayi sannan yace komai ma kallonshi yayi sannan yace kamar ya komai ma kasanta ne wacece ita?
Shiru yayi kamar me nazari saikuma yace bansan ta ba bansan komai akantaba nide kawai yarinyar ta burgeni tunganin farko danayi mata tunkafin akawota asibitinmu kuma hakannan nakejin yarinyar tana matuqar ban tausayi bansan meyasa ba wlh yaqarasa maganar awani irin yanayi, "sam da yagama jin shirmen shi danshi awajen sa shirme yake jin abun dan haka yace to lalle kam kana ruwa saikaje kaitayi nibanda lokacin irin wadannan abibiwan naka yanzu kataso muje wajen momma yafada yana qarasa miqewa tsaye shima be qara tanka masaba saboda yasan koma me zece mishi ba fahimta zeyiba gwara kawai yayi shiru hakan sai yafi, miqewa yayi shima suka fito tare lokacin da suka qaraso faolon fulani dr.shettima yace baza kaje wajen mutuniyar takaba ku sasanta kasande dazu kayi mata laifi yanzu cike take dakai,
yace kai rabu da tayi tagama bazanje ba inbatayi wasaba ma nadena shigowa part dinta idan nazo garinnan tafiya takura wlh, kallon shi yayi yace hmmm bade kasan gaskiya amma meye abun takura anan yace bazaka gane ba kawai mubar maganar shiru yayi har suka gama fitowa daga falo suka nufi inda bangaren su momma din yake suna tafiya suna dan hirar jefi jefi dan qarfin maganar ma dr.shettima ne saide idan yaga dama yake cemishi uhm ko uhm uhm......,
*WAYE SAM*
sai gobe idan Allah yakaimu zakuji ko shi waye. Da babu gwara ba dadi
*pls kuyi hakuri wlh yanzune abubuwa sunyi min yawa bana samun issassan lokacin yin typing jiya da shekaran jiya duk banyiba wlh komai sa ahankali dan wannan page din ma nayishine kawai dan zakuji shi so boring gashi nan de wani iri gashi ba yawa saide kuyi malej*
[3/21, 8:21 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER....💅
by❤xeemat.....love❤
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
﷽
Bismillah........ ✍
Episode50-51
""""""""""""""""""""""""""""""""""
*PLS KU TSAYA KU KARANTA WANNAN DAN TSOƘACIN DAZANYI*
"Dan tsokaci ga wasu makatantan nasan mutane da yawa in akazo za a bada labari ko fadar asalin mutum suna tsallakewa basa karantawa to wlh inde har baka tsayawa ka karanta wani labarin da zan bayar ba to ze zamana kamar kana gaba kana baya saboda baza ka fahimta ba ko ka karanta ba komai zaka gane ba yanzu bare kuma ace baka karantawa to koda kayi gabama baza kagane komai ba dole saida na baya zaka tashi na gaba duk wani abu da na rubuta yana da amfani nan gaba saboda bakomai nake fada ba yanda zaka gane sai da kadan kadan zan fara warware muku har muhau hanya afara littafi dan yanzu kawai muna sharar fage ne daga nan kuma zamu fara somin taɓi sannan mufara gundarin labarin dan har yanzu akaso dari na littafin ko kaso biyar bamuyi ba yanayin labarin me tsawone dan haka nakebin sa ahankali nake komai daki daki"""
_______________________*SAM*
cikakken sunanshi shine SAMEER ABDALLAH SAMEER,"shidane ga munubiya,munbiya yar gidan sa'adatu wacce akece mata maman yan biyu abaya inbaku manta ba nace sa'adatu kishiyar fulani Amaryar sarki Muhammad sameer me murabus wanda akecewa papa,loƙacin dasu munbiya suka taso suna ƴan mata sai sarki da da qanensa suka yanke shawarar hada yiwa ƴaƴan su auren zumumta ayi tuwona maina ita munubiya aka aura mata babban dan waziri ALƘASIM kenan ita kuma karima aka aura mata babban dan galadima ibrahim kenan autan su sarki muhammad ALƘASIM waziri yana da mata daya matar ba yarnan qasar bace shima da yaje karatu England ya hadu da ita said soyayya ta shiga tsakanin su me qarfi
hartakai su da aure amma fa da qyar iyayenta suka yarda suka bashi ita kuma suka gindaya masa sharadai kala kala aciki harda baze qara aure ba saide yazaun da ita kadai saboda son da yake mata yasa duk abun da suke so yace yaji ya yarda ya amince inda ahalin yanzu suke da yara biyar maza uku sai mata biyu
ABDALLAH, sai muhammad, sannan HASHIM,mata kuma suna da sumayya da ANISA,wanda a halin yanzu matan duk sunyi aure kowace ma da ƴaƴanta suma mazan duk sunyi aure amma banda auwal dake shine auta kuma dan gayune ƴan mata basa gabansa rayuwarsa yakeyi shikadai....
shikuma ibrahim galadima matansa biyu,yana da yara biyu kacal saboda dayar matar bata taba haihuwa ba sai uwargindan shice ta haifa mishi yaran AMINU da AMINA, aminar batai aure ba itama har yanzu sai babba dan shine wanda ya auri karima ƴar biyun munubiya wanda ayanzu suke da yara uku dake suma ƴan biyune sai Allah duk yabasu ƴan biyu itama tana da ƴan biyu amma mazane nata AMMAR da AMAR sai autarsu RAHMA,
"sai Abdallah miji ga munubiya,sune iyayen sameer wanda akecewa sam sukuma wasu daga gidan kakanninsa kenan irin su muhammad da qannensa sai kuma matayensu da wasu manya de wadanda suka isa dashi su suke cemasa mesunan baba saboda sunan sarkin da yarasu mahaifinsu wasu kuma sukan ce masa uncle sam, wasu kuma abokanen sa na school suke cemasa sas atakaice de yana da sunayen wajen hudu kowa da abun da yake cemishi,
SAMEER ABDALLAH SAMEER shima shine babba awajen su sai qannen sa mata da suma ƴanbiyu ne Hamra da Amra su ukune awajen iyayensu,
Sameer bashine kakansa ba a ƙa'ida sunan Alƙasim yakamata yasa ka to amma dayake sarki muhammad yadora duk wani da akan idan yataso to ƙarshen sunanshi sameer ze zama shiyasa kowa na family din da haka gake amafani sai yazama kamar family name dinsu kowa kaji sunan shi ƙarshe zakaji sameer...,
ina fatan kuna riƙewa da sunayen su domin duk wani suna da nafada ze taka muhimmiyar tawa acikin labarin dan haka dole sai kuna ruqewa kuma kuna tantancewa.....,
tunda aka haifi sam kullum yana sashen fulani saboda jininta ya hadu dana sa ko ba akawo shiba zatasa aje adauko mata shi tun bekai watanni yaye ba akai mishi yayan dole fulani ta dauke shi yaye tunda ga wannan lokacin bata maida shiba yadawo wajenta gaba daya shi da iyayensa saidai yaje ganin su ko su suzo sugan shi duk da acikin masarautar suke suma sam tun yana qarami yake da shegen miskilan ci ga taurin kai inya kafe akan abu koda za adake shi sai yayi idan kuma abun da akeso yayi ne nanma inbega dama ba ba wanda ya isa yasa shi yayi saide wani loƙacin yana dan shakkar papa idan yace yabar abun wataran yana bari saboda papa ya iya dabarun zama da yaro da gaka ya siye zuciyar sa har yake iya taƙwara shi yana jin maganar sa sosai,
irin wadannan halayen nasa ne yafara hadasu da fulani ita tana ganin ta riƙeshi kamar da amma ya taso bata isa tasakashi ba ko ta hanashi ba ga baya shakkarta ko kadan duk irin shakkarta da muatane sukeyi shi bayayi ko kadan saima kamar rainine ya shiga tsakanin ta dashi gashi kuma tumda ta fara gane halayensa ta dena yimasa wasa da sakin fuska wai duk dan kar yarainata amma hakan da takeyi a banza kamar ma qara zugashi take kuma duk da abun da yake matan bata taba tunanin maidashi hannun iyayensa ba saboda irin son da take mishi bazata iya rabuwa dashi ba,
dan loƙacin da yagama primary zetafi secondry sai mahaifin shi yace shi fiatar da dansa zeyi kamar yanda shima ba anan yayi ba saboda tunyana yaro shima mahaifinsa AlQASIM yakai shi gidan yayan mahaifiyar dan haka shima bazeyi karatu anan qasar ba amma fur tace inde ba gori zasuyi mata ba dan sunga ba jikanta bane shiyasa zasu rabata dashi sukaishi karatu wata qasar tun yana yaro subari mana yagama secondary din annan inyaso sai sukai shi amma shide mahaifin shi yace duk da haka beyarda ba kawai tayi hakuri tabarshi yayi abun da yayi niya haka sukai ta fafatawa sai da ƙyar papa yasa baki sannan aka kaisa amma badan taso ba loqacin tafiyar sa kwa tasha kuka haka tana ji ta gani bata da iko akai aka dauke shi aka kaisa qasar England mahaifinshi ne yakaishi gidan yayan mamansa inda shima yayi karatu....✍
Wayata ba caji wlh kuma bamuda wuta idan nace zanyi da yawa to yau bazeyiyu inyi Posting ba kuma banaso ina tsalaken rana banyi ba shiyasa nayi muku dan kadan amma ana yau ko rabi banyi ba I'm sorry...
[3/22, 10:26 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER....💅
by❤xeemat.....love❤
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
﷽
Bismillah........ ✍
Episode52-53
""""""""""""""""""""""""""""""""""
tunda yatafi be dawoba saida ya kammala secondry tsaf sannan yadawo lokacin da yadawo yana dawajen sixteen years acikin halayensa babu abunda ya canza saidai ma ƙaruwa ko magana kayi mishi sai yanuna maka kamar ma besan me kace ba tamkar miskilan ci yaje ya koyo acan gashi baya son mutane inde guri ya wuce mutum biyu to ze tashi daga wajen saboda bayason hayaniya ko kadan saboda inkana mishi magana sai yaji kamar ana mishi ihu akai idan kwa yaro yayi gangancin shiga hurumin sa yofa sai jikin ka yagaya maka abu kadanne yake saurin fusayashi kullum zuciyar sa akusa take kamar ya kuturun jaki shi kwata kwata besan wani wasa ba arayuwar sa komai kayi masa kawai a
serious yake daukar sa ga baya dariya kullum fuska ahade saboda inda yaje ma subiyune agidan dagashi said dan qanwar kakar sa tasa shikuma babba ne kullum yana aiki dan haka basu fiyama haduwa dashiba shiyasa yataso shikadai yake rayuwar sa acan idan kaganshi awaje to makaranta zeje ko kuma an takura mishi akan sai yafito yaci abinci saboda shima be dameshiba shide kamar ba mutum ba koman sa yasha bambam dana mutane,
Abu da yasani arayuwarsa shine karatu, karatun sa kawai yake duk jarrabwa da za ayi shiyake daukar first yana da qoqari sosai fiya da tunanin me karatu dan wasu malaman har mamakin qoqarinsa tunda yashiga be taba aboki ba duk wasu suna so suqulla abota dashi amma be basu fuskar hakan ba saboda cukulewar da yake musu,
abokinsa daya kaf duniya shine dr shettima,
shima saboda tare sukayi primary wanda tasanadin sa ne shettima ya shiga makarantar saboda basu da hali dagashi sai mahaifiyar sa suke zaune mahaifin shi ya rasu awani farmaki da aka rufar musu na yan boko haram da suka kai musu farmaki a garin meduguri ana ya rasa mahifin shi suma da qyar sukayi hijira zuwa kano,
to lokacin da suka dawo kano yana ba inda suka sani basu san kowaba sai Allah yahadata munubiya a hanya shine ta taimaketa takaita masarauta bayan taji labarin ta kuma tasan baza ataba bari ta zauna anan ba da niyar zama dindindin sai takama mata gida akusa dasu tabata jari amma tana shigowa cikin masarautar sosai sugaisa harde shima shettima yadan fara wayo to sai yaza mana abota ta dan shiga tsakanin su saboda halinsu yazo daya daman ance sai hali yazo daya ake abota har yazamana shettima har kwana yake yi awajensa saboda tasu tazo daya lokacin da aka saka sam a makaranta shine ya takura akan saide asakasu da shettima dake kowa yasan da abotar tasu shiyasa ba ayi musuba aka sakasu tare lokacin kuma daze tafi katatu England ba yanda beyiba akan sukaisu tare amma akaqi akace zade abiya masa yayi anan harda kuka da qyar aka rabasu lokacin da yadawo ba qaramar murnar ganin juna sukayi ba saboda sunyi missing din junan su sosai to awannan dawowar ne kuma tunda yafara hankali da girmansa yatada hankalin kowa akan shifa inde baza akaisu tare ba su dora karatun su tare to saide shima baze qara komawa ba ze zauna anan harda barin gidan su ya koma gidan su shettima anyi anyi dashi amma yaqi kuma shi yana da wani abu inde yanason abu ba ayi masaba ko aka takura masa akan sai yayi abun da beyi niyaba to har suma yakeyi wataran ma sai ankwantar dashi a asibiti ganin hakan yasa mahaifiyar shettima daman tana dan kasuwancin ta na kayayyaki tana siye da siyarwa saita hada duk kudin ta da jarin da uwara abun amma ta dan rage abun da zata iya juya wata sana'ar amma bawai babba sana'a ba qaramde wanda bazata shiga matsiba sosai da tahada sai taje sukayi magana da munubiya akan ita zata biya masa akaisun tunda suna so munubiya(momma)tace mata ai matsalar ba wai ta kudi bace inde kudine ko ita zata iya biya masa yayi karatunsa tundade sunadashi matsalar itace gidan da zezauna gidan da sam yake zama matar suna da qabilanci inba jininta ba bazata bari wani ya rabetaba saboda basu da yarda