kasuwan cin sa da yakeyi ya dora wani akai inda gefe kuma yake zuwa aikin sa harde yafara ajiye kudaden tare da filaye babu abun da be taraba dan aqalla yana da wajen gidaje goma sha filaye kuwa bansan adadin su ba saide matar sa tun alokacin mukai mukai da shi akan yaqara aure amma yaqi yace shi mata daya ma ta isheshi haihuwa kuma ta Allah ce Allah ze basu za suyi hakuri shi ko ba da ma ze iya rayuwa hakan be damesa ba duk wata da wai niyar mu shi yake dauka koman mu kansa ya koma dan zuwa lokacin ma me gidana ya daina fita kasuwa yace yayi zamansa duk abun da yake samu namune gaba daya tunda be da wadanda suka fimu a rayuwar sa mune iyayen sa kuma duk abun da zaiyi mana tamkar yayiwa iyayen sane dan haka kar muqara cewa komai akai ko kuma muyi masa godiya ana haka kwatsam saiga ciki ajinkin nadeeya munyi murna sosai da samun sa haka muka cigaba da rainon sa cikin ta ya cika wata yara haihuwa yau ko gobe,
Ana haka saiga wasu mutane da sune kusan shiga halin da muke ciki duk dade bamu san mafarin sa bamusan daga ina suke ba wata rana muna zaune afalo nida me gida na saiga wasu mutane sun fado ciki dukan mu muntsorata da ganin su muka tambaye su ko lafiya me suke nema sai sukace sunzo su gargade mu akan yaron da muka tsinta muke riqewa kuma mu sanar dashi suna nan suna bibbiyar rayuwar sa duk abun da yakeyi idon sa akansa dan haka ya kula ya iya takunsa dan yana daf darasa rayuwar sa domin kwanan sa ya kusa qarewa munyi mamakin jin hakan saboda a iya zaman mu a unguwar ba wanda yasan ba dan mu bane sai nakusa damu suma kuma basu san tsintar shi mukayi ba kawai de munce musu dan yayata ne hankalin mu ba qaramin tashi yayi ba mukace me kuke nema awajen sa me yayi muku sai sukace babu ruwan mu da abun da yafaru kawaide suna so munesan ta dashi sannan kuma mugaya musu inda mahaifiyar sa take mukace musu muma bamu sani ba shi kadai muka tsinta basu yarda ba sukace ko mu fada ko kuma mu rasa ranmu sun bamu da gayau zuwa sati daya idan bahaka ba zamu rasa rayuwar mu gaba daya domin zaman mu da yaron nan tare babba hatsari ne agare mu nida malam ba wanda ya iya tanka musu har suka gama suka fita daga gidan malam ya kalle ni yace me kika fahimta game da zuwan su anya kuwa sunsan sa ba kawai damfarar sa suke so suyiba dan sunga yana da kudi nace masa banajin hakan amma de ni anaganin kamar sunsan shi ko kuma aiko su akayi tundade har suka san ba danmu bane kuma suke tambayar mahaifiyar sa ga kwa ai dole sun sanshi amma mubari yadawo muji ko wani abun ya taba hadasa da wani acikin kasuwar ko awajen aikin sa da har ake yimana wannan barazanar ko watakil 'yan hassadane sai malam yace ka mu sanar dashi kar muje musaka shi cikin damuwa mubari muga abun da hali zeyi ko garinne sai muyi qoqarin bari kafin su ankare da wannan shawarar muka bar zancen anan de muka bar maganar da yadawo kuma bamu yi mishi maganar ahaka har wajen kwana uku suka qara dawowa da zancen mugaya musu inda mahaifiyar sa take nan made mukabqara sanar dasu abun da muka sani game dashi haka suka qara hakura suka fita da qara yimana gargadi da tare sa cewa wannan shine zuwan qarshe idan suka sake dawowa baza muji dadi ba nan made bamu yimasa zancen ba saide ma zancen yakamata mubar garin saboda akwai wadanda suke kawo masa hari amma bamu gaya masa ainahin abun dake faruwa ba da farko qin amincewa yayi saida yaga de munaso sannan yace to muka fara shirye shirye aranar kuma da daddare saiga nakuda ta riske nadeeya dalilin da ya dakatar damu kenan daga tashin da muke shirin yi muka kaita asibiti har washe gari bata haihu ba tana naquda tun tana naquda take kiran sunan mijin ta tana cewa yazo suyi sallama bata jin zata iya rayuwa mutuwa zatayi tun adaren muke neman layinsa amma bamu samu ba kuma be dawo gida ba kuma har yanzu da safem ma be dawo ba ita ma kuma bata haihu ba munshiga tashin hankali sosai rashin sanin halin da yake ciki ga kuma yarmu da itama ba lafiya ga nakuda kuma sunqi yimata cs dan mu munyarda muce kawai suyi mata amma sunqi yarda sunce wai kawai doguwar na quda ce zata iya haihuwa da kanta haka mukai ta zuba ido muna addu'ar ta sauka lafiya tare da fatan dawowar sameer suna waje suna ta zagaye sunqi zaune sunqi tsaye sai zirga zirga suke abakin qofar dakin da aka kwantar da ita suna jiyo ihunta kuma ahaka har muka kai wajen qarfe goma na dare ba wani labari wajajen sha daya muna de wajen a tsaye saiga sameer ya shigo wajen afujajan gaba daya baya cikin nutsuwar sa kansa mukayi gaba dayan mu mana tamyar sa lafiya me yasame shi daga ina yake Allah yaso muma zuwa lokacin babu kowa agurin sai mukadai babu wanda yagan mu muka ci gaba da tambayar sa amma sai haki yake yakasa yimana magana sai kawai yayi saurin janmu gefe murya qasa qasa yace kamani sukayi bansan suba yanzu haka gudowa nayi basu sani ba kuma nasan zasu biyo ni dan Allah ku gaggauta dauke ta daga wannan asibitin saboda sun nuna min video din halin da take ciki hakanne ma yasa nagane kuna asibiti duk bakinsu daya dan doctors din dake kula da ita kuma su suka hanata haihuwa suna so tarasa abun dake cikin ta sannan itama sukashe ta bansan me nayi musuba suke son tarwatsa min rayuwa ba dan Allah kuyi yanda zakuyi kubar nan gaba dayan ku ni nasan tawa ta qare sai sun kaishe ni amma dan Allah ku kubutar da rayuwar ku da yar da za tahaifa kar kubari su rasa ransu na roqeku kutai maka nasan duk daren dadewa gaskiya zata bayyana zaro wani mukulli yayi ya danqawa malam yace wannan mukulayen bangare nane idan kunje ku bude ku shaga a kwai wata drawer acikin wardrobe din Nadeeya idan kun budeta sai kuyi amfani da wannan mukullin ku bude duk wani abuna yana ciki da takaddun gidajena da filayena da kuma atm din ma duk suna ciki ban fito da ko dayaba komai na mai muhimmaci yana ciki ku kula dasu ku kwashe kubar garin nan idan yata ta girma a mallaka mata su natane ita da mahaifiyar ta na barmusu tare daku sosai na shiga kuka sannan nasanar dashi muma barazanar da akayi mana akansa shiyasa muka ce masa mubar garin shikenan yanzu de kafin suzo kuzo mufita da ita kafin su riske ni anan gaba dayan mu munshiga tashin hankali dajin wannan batun nasa haka muka lallaba muka leqa dakin sai muka ga har yanzu de likitocin suna ciki tunanin yanda za ayi mu shiga batare da sun ganmu ba malam ne yace ku kubuya ni zan shiga ciki insan yanda zanyi su fito daga dakin ku kuma said kushiga ku fito da ita sameer yace a'a baba kar kasaka rayuwar ka cikin wani hali kabari ni zanyi ku kushiga yace a'a ai kaga ni bazan iya daukan ta ba kawai kabari inyi hakan ba abun da ze faru kuje kawai da haka muka koma da baya muka buya shi kuma yafara tunanin ynada za ayi ya bude qofar ya shiga amma yakasa said kawai sameer ya fito yace baba ga wata dabara zo muje wajen fiyus nasauke nuna maka sai ka sauke wutar nikuma anan zanyi sauri inshiga in dauko ta kafin su gyara mun gudu gaba daya mukayi na'am da shawarar sa kuma har zuwa lokacin babu wanda Allah yabawa ikon zuwa wajen mukadai muke lissafin mu sukuma suna ciki sunqi fitowa saboda sun san basu da gaskiya ahaka muka sake gita daga asibitin muna tafiya muna boye boye saboda kar wani yagan mu ahaka har muka fito da qyar muka samun gurin da fiyus din yake tare muka je wajen na dauko yar qaramar wayata muka haska da ita shikuma yatafi yace insaka wayata a silent ina gani kiranshi in ya shigo to malam ya sauke wutar ahaka yaqara komawa wajen mukuma muka tsaya agurin lokacin da yashi ga sukuma doctors din da suke ciki da suka leko waje sukaga ba kowa kawai said suka fito da niyar zasuje su dawo yana labe a gefe yana kallon duk abun da suke saida ya tabbaatar da tafiyar su sannan yafito tare da tura qofar ahankali ya shiga ciki hanmdalah ya sauke tare ganinta kwance ido suka hada da ita ganin sa yasa ta bude baki zatayi magana amma sai yayi saurin rude mata baki tare da nuna mata alamar tayi shiru da qyar ya iya dagota zaune tare da sabata a kafada yana shirin fitowa kenan yaji surutun su sun kusa qarasowa ma cikin dakin a gigice yayi saurin koma da baya tare da zaro wayar sa a aljihu dan yama manta ze kirasu da sauri ya shiga typing number ta ya danna min kira yana danna kiran wayar ta fadi qasa jikake fasss jiyayi ance waye anan anafada yaji gabanshi yafadi gashi kuma yana so yadauki wayar amma ba hali saboda nadeeya ta mishi nauyi ga nauyin ta ga kuma ciki da qafa yayi qoqarin daukar wayar amma bekai ga daukaba yaji anturo qofar dakin tare da zuro qafa rufe idon sa yayi dan yasanma shikenan an kamasa yana rufewa kuma saiyaji idon sa yaqara duhu bude idonsa yayi yaga dakin gaba daya ya kauraye da duhu da sauru ya manne ajikin bango bayan qofar sukuma ganin wuta ta dauke yasa su komawa waje yana jinsu suna cewa to me yake faruwa da wutar nan kaga fa gabadaya ta dauke dayan yace nima abun da nagani kenan gashi kuma nabar wayata a office dayan kuma yace nikuma tawa tana cikin dakinnan yanzu yaza muyi dayan yace mushiga nan mana sai ka lalubo yace to muje Allah yasa inganta duk sansa da yadauke wayar sa amma hakan ta gagara haka yanaji yana gani yafito daga dakin yana bin hanya Allah Allah yake yafito saboda jirin da yaji yana daukar sa kamar ze fadi cikin rashin sa'a yana daga qafarsa ze sauke ta kenan dayar qafar ta gurdi ataken awajen yatafi gabadaya suka zube aqasa ya jefar da ita besani ba saboda azabar da taji cikin ta yayi mata tare da wata irin murdawa lokaci guda yasata sakin wata gigitatiyar qara da nesan lokacin da yayi saurin jawota ba tare da rufe mata baki yana so ya dauketa amma bayajin ze iya saboda ya bugu sosai yana cikin tashin hankalin abun da ze faru dasu idan aka kama su begama dawowa daidai ba yaji tafiyar mutum bayagani bare yasan awajen inane gashi yakasa mikewa jiyayi ansa hannu ana qoqarin dagata da sauri ya riqe hannun da yaji akusa dashi adaidai kunnen sa ance ka hanzar ta suna daf da fitowa jin muryar mace sai kawai yasa shi sakar mata hannu tare da yunqurawa da qyar yamike ta taimaka masa suka daga ta tsaye adaddafe suka fito daga asibitin da qyar yake iya jan qafarsa dauriya kawai yake ahaka harsuka qaraso wajen wata mota ta bude baya ta shigar da ita inda su dadda suke ciki malam kuma yana gaba kuyi sauri kar wani ya riske mu da sauri yashiga shima ita kuma tashiga gaba tayar da motar suka bar asibitin daman already tasa me gadi ya bude mata qofa dan haka ta kwashi motar aguje tabar asibitin.........✍
[4/13, 1:42 AM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER....💅
by❤xeemat.....love❤
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
﷽
Bismillah........ ✍
Episode 100
""""""""""""""""""""""""""""""""
*THE END OF BOOK ONE*
"Suna fita wutar asibitin ta kawo haske ya gauraye ko ina doctors din dake cikin room din da akafito da ita basu fito ba suna ciki suna laliben waya a duhu basu ganta ba suka ga hasken ya dawo idon sune ya sauka akan gadon ta wayam suka ga babu ita babu alamar ta hankalinsu ba qaramin tashi yayi ba daya ne yace kasan me wannan dauke wutar ina ganin ana sane aka sauketa dan afita da ita to amma waye yayi mana haka dan adauketa akayi hakan dayan yace bakaji muna daf da shigowa naji qarar faduwar abu dayan ma yace nima haka nazata ai ko itace ta fado da wani shiyasa ban damu ba to yanzu ya zamiyi me zamice masa kawai mukirasa mugaya masa gaskiya yace baka da hankali kana ganin ze barmu bayan yayi mana barazanar karda mu kuskura mu bari surayu daga ita har dan, amma yanzu muce masa ta gudu wai waye ma yazo ya dauketa nimade abun tambayar kenan to ko shi mijin nata ne dan nasan wadan can tsofin ba iyawa zasuyi ba dole a kwai wanda ya taimaka musu dayane daga cikin su yace ina ganin fa mukira mu tambaya yana gama fada be jira cewar dayan ba ya dau wayar sa da ya barta kan durowar gadon yadauka tare da dannan wa wata number kira ana dagawa ringing tafara ba adaga ba har ta katse zagaye dakin ya shiga yi yana qara kira wayar idon sane ya sauka akan wayar sameer da sauri ya katse wayar ya qarasa wajen yasa hannu ya dauka dago wayar yayi yana nunawa dayan shima qarasowa yayi wajen yana cewa ta wace yace ya za ayi insani ina amma ina tunani duk yanda akai wayar wanda ya dauke matar nanne kunna ta yayi sai yaga hoton dake wallpaper din matar da wani namiki ne su daman basu san shiba amma hakan yabasu tabbacin wayar mijin mata ne suna cikin wannan tunanin wayar sa ta shiga yin ringing ana dagawa kawai suka ji ance kuyi sauri kuduba mana nan ya gudu yana cikin asibitin nan kar kubari ya gudu gamun nan zuwa gabansa na dar dar yace yallabai agafarce ni da abun da zance wallahi yanzu haka kiran da nake maka kenan saboda yazo bamusan da zuwansa ba ya sauke mana wutar gurin gaba daya bansan ta yanda akai ya shigo har dakin muna ciki ba ya dauke ta yanzu haka nemansu muke bamu gansu ba kuma har iyayen nasu ma bamu gansu ba fada aka fara yi musu amma sai yayi saurin katseshi da cewa yallabai tuba muke amma ga wani albishir mun tsinci wayarsa adakin duk da bamu sanshiba amma munga hoton matar da wani namiji kuma ina da yakinin cewa shine shiru yayi sanna ya dora cewa eh yanzu haka ga wayar a hannun mu daga can akace kuriqeta gamunan qarasowa yace ok sir sai kun qaraso daga nan suka katse wayar ajiyar zuciya suka sauke gaba dayan su dayan yace wannan wayar ta cecemu da bamusan me wannan mutumin zeyi mana wlh kuwa ai bakaji yanda nima naji dadin ganin wayar nan ba cewar dayan
daganan suka koma office din daya daga cikin su suka zauna zaman jiran qarasowar su......
"abangaren su suna fita daga cikin asibitin matar da ta dauko mu takai mu wani matsagaicin gida ta tayi horn me gadi ya bude mana muka shiga bayan tayi parking muka fita gaba dayan mu ta taimakawa sameer suka fito da ita muka shiga ciki da qyar suka shiga da ita saboda numfashin tama har dandaukewa yake yi yana dawowa kwantar da ita sukayi akan kujera muka shiga yi mata sannu amma bata da bakin amsawa sai kawai rufe ido datake tana budewa itakadai tasan me takeji matar ce tadan duddu bata tace bari taje ta dauko kayan aiki ta dubata muka ce mata to wani daki tashiga mukuma maka zauna zaman jiran fitowar tata ganin ta shiga ciki yasa sameer saurin tambayar mu wannan matar fa daga ina shine muke gaya masa lokacin da yatafi ya barmu agurin sauke wutar tazo ta tarar damu agurin take tambayar mu me yake faruwa cike da tsoron ganin ta awajen muka ce mata ba komai shine take cewa mugaya mata gaskiya kar mu boye mata duk wanda yagan mu agurin yasan bamu da gaskiya dan haka mugaya mata kawai jin hakan yasa na tsorata nagaya mata halin da muke ciki sai tace kar mudamu zata taimaka mana tace muzo tasaka mu amotar ta ita zataji da komai mujirata saboda tsayiwar mu anan gurin hakan zesa akamasu ita kuma idan ankamata ba komai tunda itama likita ce a asibitin kuma ansanta zata san me zatace musu yanda zasu yarda da ita da haka muka bita ta saka mu a motar ta sannan ita kuma ta koma gurin bayan ta sauke ta dawo taje wajen me gadi tace ya bude mata gate da sauri sannan taqara dawowa gurin ganin har yanzu bata dawo ba yasa tace bari taje ta gano ka shine ta biyo bayan ka kaji yanda akai muka hadu da ita amma bamu santa ba kuma da alama ma kamar ita kadai take zaune acikin gidan ko kuma tana da miji oho bamu sani ba sameer yace kina ganin baza asamu matsala ba karfa muje ko su suka turo ta nace masa babu abun da ze faru na yarda da ita daga gani baza ta cutar da muba yace Allah yasa muka amsa masa da Ameen,
shima anan yake sanar damu duk yanda sukayi da sauran mutanen har yake gaya mana akwai matsala saboda ya baro wayar sa acan muka tambaye sa ya akai hakan tafaru byake gaya mana yana dannan numberta wayar tafadi kuma inyace zai dauka zasu iya kamashi shiyasa ya taho kawai ammafa ganganci ne dan zasu