SARKI SAMEER BOOK 1 Hausa Novels

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   19 / 49

54K to 57K   out of 145.7K words

Allah ya yarda
Saleem ba ƙaramin dadi yaji ba yace nagode nagode Allah yabiya maka bukatunka yanda ka min kaima Allah yayi maka yace bakomai ai duk yiwa kaine ring din wayar dr shettima ne ya katse musu hirar su duba screen din wayar yayi dan ganin me kiran nashi SAM naga anyi saving dashi akan screen din wani killer smile yasaki tare da saurin dagawa saboda kar wayar ta katse yana dagawa ya kara wayar akunne yana cewa shegen gari sai yau aka tuna dani kullum sai nakiraka amma dan rashin mutunci baka daga wa kuma baza ka kira ni ba ko shiru akayi daga dayan bangaren jin hakan yasashi cewa kaifa matsalata dakai kenan ka kirani kaqi magana kuma nima nayi maka magana amma kayi min shiru wlh baka da kirki ko kadan nide banji me akace daga can bangaren ba kawai de naji yace wai da gaske ko da wasa kai amma naji dadin hakan Allah yadawo mana dakai lafiya kace muyi babban shiri yauwa daman inaso muyi magana kan batun sabbin ma aikata acikin mutane hamsin da wani abun gasky wadanda muka dauka basufi ashirin da biyar ba saboda yawancin su duk basu cancanci adauke suba shiru yayi yana sauraron abun da dayan yake gaya masa sai can kuma yace ok ba matsala ammafa inaganin basai an ragesuba saboda muna bukatar mutane da yawa saboda dayan bangaren da aka bude kuma babu wasu ma aikata sosai aciki inaga kawai abarsu baza arasa abun da zasuyi ba amma inkana ganin arage din sai yafi sai murage din ko yakace sake yin shiru yayi yana sauraron sa
Sannan yace ok zan qara bincikawa badamuwa yauwa sai kuma....
Begama fadar abun da yakeso yace ba yaji wayar tayi ƙara ƙit alamun ankashe wayar kenan bin wayar yayi da kallo sannan yasaki murmushi yace hmmm baza ka taɓa canzawa ba Allah yashirye ka ace mutum baze taba jiran kagama magana ba shi inya gama tashi maganar shikenan sai ya katsewa mutum waya yana magana yana kallon saleem da yayi shiru yana sauraronsu sai can kuma yace kayi hakirifa ina ta waya nabarka da kai kadai saleem yace bakomai wlh naga alamar kamar ma baka ji dadin kashe wayar dayayi ba dr shettima yace wlh banji dadi ba ban gama magana ba yakashe kuma daman halin sane yasaba yiwa mutane haka bashida mutunci wlh ko kadan gashima kuma nan da two weeks zedawo shikenan mun shiga uku sai ya takurawa kowa da masifa kaima wlh kayi hankali dashi dan abu kadan zakai mishi ya koreka daga aiki any mistake game over saikabi a hankali jinjina kai saleem yayi sannan yace shine me asibitin kenan
Yace eh shine wlh amma wlh yaba da wuyar sha'ani sai ka koyi zama dashi zaku zauna lfy
Saleem yadanyi murmushi tare da jinjima kai sannan yace to Allah yabamu ikon iyawa dashi Allah yasa muhadu dashi lfy mu rabu lfy ƴar ƙaramar dariya yayi sannan yace aikwa da ƙyar ace kuhad ku rabu batare da wani abu yahadaku kawai de kayi addi'a Allah yasa matsalar tazo da sauƙi danshi mutum ne wanda ba a iya mishi haka de sukai ta tattaunawa akansa kafin daga bisani dr shettima yacewa saleem kaga muata batawa mutane lokaci kaje ka jirani a waje kafin infito sai muwace yace to sannan yatashi yana ƙara yi mishi godiya sannan yafita yana fita mutane suka ci gaba da zuwa har yagama dasu gaba daya sannan yatashi yafara shirin fita teaiter din da zasuyi ƙarar waya yaji akan table dinahi da mamaki yajuyo tare da ƙarasowa kusa da wayar sai kuma ya tsaya yana kallon wayar to waye yabarta anan begama tunani ba yaji anyi noking yace come in dasallama saleem yayi sannan ya ƙaraso inda yaji wayar tashi na ringing yace afuwan dan Allah wayata namanta yafada yana ƙoƙarin daukar wayar sai kuma ta katse girgiza mishi kai dr shettima yayi tare da dan matsawa dan yabashi damar daukar wayar aikwa saleem na dago da wayar idon dr shettima ya sauka akan hoton wellpaper din da yake kan wayar saleem ƙara zaro idon yayi domin tabbatar da abun da yagani gaskiya ne ko kuma gizo ne amma da maida idonsa kai saleem har yasa wayar a luck yajuya ze fita da har ze tsayar dashi amma ba halin yin hakan saboda saleem har yariga da ya ƙarasa fita tunani ya shiga yi inbe manta ba hoton da yagani kamar fuskar yarinyar da suka hadu jiya tazage shi.........

#comment
and
#share
#likes
More comment more typing.....
No comment no typing.................

❤xeemat.....love❤
[3/4, 8:12 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER.....💅
               by❤xeemat.....love❤

                🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
                             ﷽

                Bismillah..........🖋
Episode 22&23
                  ******************
Dr.. Shettima Girgiza kai yashiga yi a fili yace kai ba ita bace kawaide gizo ne mema ze hadata da wannan yaron wata zuciyar ce ta bashi amsa da cewa inkuma budurwarsa ce tunda har yadora pic dinta amatsayin wallpaper sa wata zuciyar tace kode qawar sace nanma de girgiza kai yayi yace ai basa kama da qawarsace tun ajiyan zangane hakan in kuma budurwar sace nanma yaron baze kulata ba tunda shi yana da hankali daga ganinsa baze kula irin wadannan matan ba yarinyar daga ganin tama kasan ba abata tarbiya ba agidan su tunda har take iya cin mutunci nagaba da ita shi sai yanzo ma yake tajin wani bacin ran na taso masa wai shi zatacewa dan iska me bin mata alhalin ko ganinshi batayi ba amma take dorarwa waya sani ma ko itace me bin mazan daman ance duk abun da kakeyi gani kake kowama na aikata irinshi arayuwarsa shiyasa ta fadi haka shikadai sai faman saqa da warwara yake yi sai can kuma yasaki wani irin murmushi kamar bashine yake bacin rai yanzu ba ,ba komai yasashi wannan murmushin ba face tunawa da yayi da dayar yarinyar da loqacin da ta ruqe mishi hannu tana ce mishi dan Allah bawan Allah kayi hakuri karabu da ita na roqeka kaji plssss harga Allah hakan da yarinyar tayi ba qaramin tafiya yayi dashiba gashide yarinya ce batafi qanwar qanwar sa ba amma ta burge shi tun ganin farko dayayi mata yaji ta burgeshi shi tunda yake be taba jin yanaso yayiwa wata mace magana ba da nufin wai ta burgeshi sai akan yarinyar nan yar qarama abun har mammaki yake bashi wai shi ya aika yaro yace ayi mishi magana da mace lalle yarinyar nan taciri tuta ta karya mishi record  saide bemasamu maganar da ita ba waccen kucakar yarinyar tazo ta bata mishi rai da harma yafasa maganar da yayi niya
gemunshi yadan shafa tare dayin wani murmushin yace Allahn da yahada ni da ita jiya shi zeqara hadani da ita nan gaba in Allah ya yarda zamu qara haduwa dake small girl sunan daya samata kenan tundade besan sunan taba nocking din office din da akayine yakatse mishi tunani iznin shigowa yabayar
wata nurse ce tashigo tace sir we are ready ok I'm coming juyawa tayi tafita shi sai yanzuma ya tuna ashefa zasuyi aiki amma yazauna yana tunanin abun da bashida amfani a halin yanzu agashi har goman ta kusa ma shaf shaf ya gama shiryawa sannan yafito
yana fitowa ba kowa agun sa saleem da yake ta faman jiran fitowar tashi yana ganinshi yatashi da sauri ya miqa hannu dan ruqe mishi lap code din da yaruqo be hanashiba ya miqa mishi sannan yayi gaba shikuma yamara masa baya wani dogon corridor suka mika sai da sukayi gaba kadan suka yi kwana suka shiga wani daki wanda dagani daman kasan titer room ne nurse biyu ne adakin kowa yayi shigar fara aiki cikin kayan aikin su sky blue sai farar hula da farin face marks suna shiga dr shettima ya karbi rigar hannun saleem ya shiga wani daki da yake acikin dakin da suke anware shine daman sboda shiga canza kaya ko wani uzurin privacy sai ka shiga kayi har da toilet aciki bayan ya shiga yagama shirya wa yace wa saleem ma yaje ya shiryo
shiga yayi be jimaba ya fito shima cikin shigar kayan aikwa ba qaramin amsar sa kayan sukaiba yayi matuqar kyau acikin su yana fitowa kuma ya tsaya daga baya saboda shi ba abun da ze taba kawai kallonsu zeyi sai wata yar joter da pen da dr shettima yabashi yace yaringa recognize din duk abun da ya fahimta abun da yake da tambaya idan angama sai yayi yace to sannan yafara aikin dan shine zaiyi aikin sauran dan tai maka masa zasuyi da wani abun cikin kwarewa da kwazo irin nashi yafara gaba tar da aikin saleem ya tattara duka hankalinsa da nutsuwarsa kan abun da akeyi yana yi yana rubutawa kamar yanda akace kuma yana fahimta Yanda ya kamata...........

Yau nashiga busy da yawa kuyi maleji da wannan da babu gwanda ba dadi
_________________®___________________
Announcement
SANARWA!!!
wasu sunacemin wai typing dina nayin yawa musamman yan facebook to amma kafin inrage yawan inaso inji ta bakin ku
Kowa yafadi albarkacin bakinsa
wadanda sukafi rinjaye akai
Idan wadanda sukafi so arage suka fi yawa to zan rage
Idan kuma wadanda basa so arage su sukafi yawa to saide kuyi hakuri zanci gaba da yanda nake .......
INA SAURARONKU sai naji daga gaereku saboda daga gobe nakeso incanza
___________________®________________

#comment
#share
#likes
#vote
story & writing ..........✍
by
❤xeemat....love❤
[3/4, 8:25 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER.....💅

[3/5, 6:29 PM] ~~~~writer~~~~: 💅SARKI SAMEER....💅
           by❤xeemat....love❤
          
            🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
               🌹الحَمْدُ ِلله سبحان الله الله أكبر🌹
                            ﷽

                 Bismillah.........✍
Episode24&25
                       *****************
_________________________*BOSSAY*

Bossay na kwance akan gadon asibiti da drept a hannun sa ana qara masa ruwa idon sa a lumshe kamar me bacci amma ba bacci yake ba yayin da gefen gadon kuma faruq  ne akusa dashi yana yi mishi sannu su Ammi ne suka shigo ita da su Aysha gaba da yade 'yan gidan dukan su su shigo cikin dakin sai yaran suka shiga gaida faruaƙ da tambayar ya mejiki kuma amsa musu yayi dace jiki Alahamdulillah shikuma ga gaida Ammi ta amsa itama tareda cewa faruq ya jikin nashi yace da sauƙi de za ace dan har yanzu be bude idon saba kuma beyi magana ba tace to ALLAH ya qaro sauƙin yanzu bacci yakeyi ko kuma idonsa biyu yace mata idonsa biyu duk yana jinsu  ma karkaɗa kai Ammi tayi sannan taƙara tambayarsa doctor yashigo ne yace a'a be shigo ba nurse ta shigo ta dan dubashi  ~ bude idonsa yana ƙarasawa ya saukesu akan ammi itam ammi shitake kallo daga bisani kuma tace sannu Aliyu kai yadaga mata sannan ya yunƙuar ze tashi tayi saurin dakatar da shi tace koma ka kwanta kai ya girgiza mata alamun ta bashshi ya tashi faruƙ ne ya shiga tai maka masa yaƙarasa tashi sai yasaka mishi filo abaya tare da jinginar da bayansa akai yanda zefi jin dadi daya bayan daya ya shiga binsu da kallo sai da yagama kallonsu sannan ya maida dubansa ga Ammi da ƙyar ya iya bude bakinsa yace Ammi ina Ameesha wai meyakawo ni asibiti ni da natafi dauko ta ya akayi naganni annan Ammi tace shiiit ya isa haka zangaga maka amma ka mwantar da hankalinka kabari sai kaji sauƙi tukunna kai ya girgiza mata sannan ya yunqura ze tashi yace bari inje indauko ta Ammi nasan

19 / 49