da ya zama signature dinta yanxu, sannan ta saka wasu nighties dunta masu kyau riga da wando pink.
Gashin ta tayi packing sannan ta saka hula ta zauna kan study table ta kunna laptop dinta tana karatu don sun kusa fara end of semester test.
Takai wajen 30mins tana karatu idanunta nakan laptop din tana karantawa tana review akan diary dake gabanta, wayanta dake gefwnta be ya soma kara, ta maida hankalinta ga wajen ganin message din haya.
Cikin sauri ta dauka wayar ta shiga tana kokari locating inda akeyin dm, don har yanxu bata gama iyawa ba haya ce ke koya mata.
Shiga tayi ta karanta message din nata “babes kinyi barci??”
“Nop idanuna biyu.. ni wannan insta din ban iya ba dama imessage kikayi min”
“Ay ta haka zaki koya”
Suka cigaba da mesaage, haya na bata labarin fiance dinta da yanda yake ji da ita soaai kamar kwai.
Karshe ma dai daga message sukayi switching to video call.
“I’m in loveee!!” Haya ta fada tana murmushi sabeeha na kallonta kamar wawuya tana murmushi, how she wish zatayi experiencing wannan love din itama wataran.
“Wallahi sabeeha soyayya akwai dadi, Allush yazo dazu, dana kai masa juice qin karba yayi ya kama hannuna ya sumbace shi yace baison ina wahalar mashi da kaina oh my gawdd babeeee🥹”
Sabeeha tayi shuru tana kallon how excited she is idan tana magana Allush dinan nata,
“Kinga tundazu kika fada min na gaji,kin hanani review din test dinmu kin sakani gaba da soyayya”
“Bazaki gane ba, amma ina fatan zaki bama wannan cousin din naki chance, you will become foolishly in love just like mee”
Haya ta fada tare da mata sallama suna dariya…
Bangaren su Taj…
Yana cikin danne danne a laptop din ya soma jin wani irin zufa na karyo masa, ya dubi ac din dake blowing parlon as usual baya wuce 20 kuma sayin irin sosai ne don baya kashewa, hannunshi ya sanya ga remote dining ac ya jawo ya maida shi 16 sanyin ya kara yawa soaai ya cigaba da aiki.
Ko minti biyu baiba yaji zafin da yakeji ya karu sosai kamarma ac is not helping kwata kwata, bayan wannan kuma lokaci guda ya soma jin he’s uncomfortable gaba daya, ya soma gyara zamanshi ahanakli ya runtsw idanunshi sannan ya koma ga abunda yake.
Ahanakli ahankali ya soma jin wani sabon al’amari, daya gaza gane ko menene, ya matsarda laptop din gabanshi ya soma taba wajen wuyanshi da yakejin wani irin sanyi, sai kuma kofofin gashinsa da suka soma budewa, idanunshi ya nemi karadewa, ga mararshi dayaji tana kullewa.ya sanya hannu ya shafa wajen yaji wani irin tauri a wajen,ga gabanshi daya fara haniniya lokaci guda,
Ahankali ya runtse idanunshi yayi wata iriyar miqa yana kallon yanda qasanci keyin wani irin zugi baisan sanda ya miqa ba ya furta subhanallah..
Hannunshi ya sanya gaban wandon yana dafe wajen, gaba daya ya rasa mezaisaci shiga wannan yanayin lokaci guda, mostly it happens idan har yana tunanin sabeeha amma yanxu abun daban ne.
Hannunahi ya sanya gaban rigarsa ya balle botiran, yana kokarin ballewa kaqai yaji kafafunsa na neman gaza daukansa yayi saurin janye mazugin wandon ko zai samu sauki ganin yanda mararta ta kara tauri saosai, yanada wani inner daga ciki with hea comfortable quth koda yaushe bai dameshi ba amma yanxu ji yake wajen ya cika inner din ya takura masa yayi baya ya koma kan kujerar ya miqar da kafafunshi yana rubtse idanunshi ya rufesu gam yana sauraron yanda kirjinsa ke bugawa sosai gashi wata muguwar shawa na taso masa.
Yakai wajen minti biyar a haka yana cije lebenshi amaimakon yaji sauqi sai azaba, kamar ana ruruta wutar bala’i a jikinsa na buqata.
Maya na ganin yanda ya kowa ya zauna kan kujera ta gane maganin ya fara shigarshi, taso ta dan dakata sai yakai kololuwa amma daga yanda ta ganshi bayan ya miqe dinnan tana hango huge D dinshi kawai ta kasa resisting.
Bata taba ganin mai irin halitta irin tashi ba wane salim,daga wando tana hango yanda girmansa yake.
Ba tare da wnai tsoro ko fargaba ba ta tako ahanakli ahanakli gar zuwa lokacin idanunshi na rufe ta kara dan nesa dashi kadan ya soma kokarin cire rigar jikinta, kamar ance ya bude idanunshi tarr ya sauka akanta ta cire rigar gaba daya daga ita sai bra da panta, wani irin nunfashi yaja, dukda yana cikin wNnan yanayin baisa shi mamaki ba, take kuma yaji bakinsa ya masa nauyi kawai ya kafeta da idanu, ganin irin kallon da yake mata yasa ta soma takowa zuwa gabanshi, tana kallon yanda yake fidda wani irin nishi ya bude hannayeshi biyu kirjinsa a bayyana yana fidda wani irin gumi, ga gaban nan kamar ana kara iska sai faman nishi yake.
Wani irin makirin murmushi tayi hannunta biyu bayanta wajen bra dinta ta soma balle maballin hartayi nasara ta saki bra din kasa cikin hanzari ya runtse idanunshi yana ambaton sunan Allah, tsari kawai yake nema daga allah adaidai wannnan gabar dan komai zai iya faruwa, bai bude idanunshi ba saida yaji motainta a gabanshi gaba dayanta tsirara haihuwar uwarta ta duga tsakankanin kafafunshi kamar wata mage ta fara tahowa zuwa ga inda yake.
Tana dosowa ta daga hannayenta biyu ta dora kan thighs dinshi, ya sake furta neman tsari daga Allah, allahuma ajirni fee museebati… babu irin adduar da bata zuwa ranshi bakinsa na furtawa, bai gama shiga tashin hankali ba saida yaji hannunta a gabansa ta dora a wajen tana wani irin nishi, “its so easy for both of us, and i promise youll love it, kayi yanda kaga dama dani, cum in me rawfully ita my pleasurrrrr” ta karashe tana jan majina, runtse idanun nan dayayi da muryarta dayaji ga kuma sunan allah da yake kira yana neman ya lulubeshi daga masifar data yo kanshi, lokaci guda wani irin karfi yazo mashi, ya bude idanunshi da sukayi jaa kamar garwashi ya soma magana “gett..out”
“You need me bazan iya fita na barka haka ba…”
“Please….” Ya fada abun tausayi, har cikin zuciyarsa baya son wannan alamarin dake shirin afkuwa akanshi, “you need me taj…you need that pleasure, come to mee baby”
Tana fadin haka ta soma shafa kirjinsa tana goge kirjinta a gabansa, kamar an kakkasa joint dinshi haka yaji, bai fasa ambaton allah ba bai fasa ba ya cigaba jijiyoyin kansa da jikinsa suka fito rudu rudu, abunka da ingarman namiji.
Tashi tayi ganin a tsugunna bazata samu yin abunda take so ba ta fara kokarin hawa jikinshi har tayi nasara sannan ta kwanta kan huge kirjinsa da kwantaccen gashi ke kwance lub lub, tana magana kasa kasa gaba daya ita ke controlling jikinsa, “uhmmmm…you smell niceee”
Ta fada tana kokarin kissing kirjinsa, ya danqe hannayenshi sosai ya daidaita natsuwarsa yanason turata, gangar jikinsa taqi basa hadin kai.
“I will make you minee…i will use this opportunity don na sameka kuma dole ka aureni yanxu idan ka shiga jikina… uhm”
Tana kaiwa nan ta fara aika mashi da wani irin mahaukatan kissea marasa fasali, tunda ta soma magana ya maida hankalinshi ga abunda ta fada, take kawai yaji irin karfi yazo mashi ya sanya hannayeshi both ya fiddota daga jikinshi ya watsata kaza kai kace tsako ya kamo ya wullo daga sama ta fadi dimm, yayi wata iriyar qara ya miqe a zafafe, ta tashi cikin sauri tayo kanshi tana shafashafashi kamar mahaukaciya ya sake tattara wani karfin nashi ya kuma fiddata daga jikinsa yana layi ya kamo hannunta da kyau ya watsa mata mari, ya sake dago hannun ya sake watsa mata mari ya wullata a wulaqance.
Kafin ya soma magana “so this is your doings huh??????” Bakinsa da jikinsa na rawa ya cigaba da magana “ki fita karna illata ki”
Ta miqe bakinta ya soma facewa tace “yess ka illatani, nina saka maka magani a abunci da wallahi idan baka sadu da mace ba saika mutu, ay ko ban fada maka ba kanaji a jikinka, gwara kazo kawai kayi yanda kakeso dani”
Disgustingly ya tifar da miyau yana dafe kanshi yace “gettt maya outttttt!!!”
“Wallahi bazan futa ba, hahaha idan na fita ma kai zakasha wahala, baka da option dole ka kwanta dani..i give me my soul already taj yanxu im giving you my whole body why are you being so hard? Zaka illata kanka fa uhmm.. come to me kayi yanda kake so dani, im at your service”
Tana fadin ta fara wani irin shafe shafen jikinta tana juyi, wallahi idan da tasan amount if how disgusted she is bazata taaya gabanshi ba, dukda ganganr jikinsa na runjayarsa deep down kyamarta yake, kuma yana kyamar mai hali irin nata har gwanda ya mutu akan ya kusanceta.
Dube dube ya soma yana runtse idanunshi hannunsa duk ya murmurde har idanunsa yakai ga wiring din tv, gadan gadan ya nufi wajen ya sanya hannunshi ya tsigo wire ya rabata da tv sannan ya juyo kamar zaki taku daya biyu ya karaso inda take, batayi auni ba taji saukar wire a jikinta tuni ta wani irin miqe ta kwala kara, dayar nan bata shigeta ba haka ya dunga jibgarya tana ihu ta kasa koda guduwa ne don ya bake ko’ina, ta daku ta daku ta daku iya dakuqa don har saida ta fara fidda jini a fatarta saboda babu kaya jikinta, ihu take tana neman dauki shiko kamar ana sauke azabar radadin da yake ji yakeyi,
Saida ya mata lilis dubeta yace “me kika bani nasha????”
Backinta a face ta soma magana tana kuka wiwi, “aphrodisiac tablet ne wallahi shi kadai ne na saka maka a cikin juice da abunci”
Saurin runtse idanunshi yayi yana dafe kirjinsa sannan ya daga hannunshi yana mai mata nuni da kofa yace “futaaaaaa kafin na kasheki….”
Tana kukan azaba jiki yayi tsami gaba daya ko motsin kirki vatayi tace “zan futa wallahi zan futa”
Baya baya ya soma yi yana kallo ta miqe dakyar ta soma tattara rigarta da saka a jikinta gaba daya dukta burkice don zatace kaf rayuwarta ba a taba dukanta irin haka ba, ta daku iya dakuwa, kamar zai fidda ranta, jikinta kamar an saka barkono tana ta rawar dari zata futa ya dakatar da ita yamata nuni da bra dinta “come back here” ya mata nuni da bra dinta dake kasa a gabanshi ta duqa ta dauka yasa kafarshi yayi wani irin shilli da ita sai ganin kanta tayi a kofa, wata iriyar buguwa datayi saida taji wasu tauntsaye akanta ay tana dawowa daidai ta kwashi kafafunta a guje ta futa, tana waigen baya, dan wushen gadin data tafi ta dauka mutuwa zatayi kawai.
Tana futa ya soma sauke wani irin nunfashi yana haki, tabbas yanajin kamar zai mutu innalillahi wa inna ialaihi rajiun, ya furta, akan fuskarshi ya soma jin wata lema lema na sauka yana kai hannunsa wajen yaji kamar hawaye, a daidai lokacin abun ya kara ciyo sa ya kwala kara “uhhhhhhhhhh” kamar part din zai girgiza gashi yana da echo voice, irin na manyan maza.
Dakyar ya soma tafiya ya dauka wayarshi yana layi ya kama gabanshi idanunshi na lumshewa ya tunkari bene, karfem ma daya kama saida hannunsa yayi shati sosai.
Wani ikon allah ne kawai ya kishe sama ya shiga bathroom, koda ya cire kayan jinka ya sakarma kanshi ruwan sanyi sosai ji ya dingayi kamar ana watsa mashi ruwan zafi, yana furzar da iska.
Wallahi yanayinsa abun tausayawa ne sosai, its over 30mins amma yanaji kamar pain din a tattara mashi na duka rayuwar shi ne.
Maganganun mayar ne ya soma yawo aranshi inda take fada mashi idan har bai kusanci mace ba zai iya mutuwa, zuciyansa zata iya bugawa, haka nan ya fito daga bathroom din naked allah yaso dakin babu haske ya tunkari bakin gado inda nan yake tsammanin ya aje wayarsa a wajen ya dauka sannan ya zauna, baya gani sosai haka ya soma duban contact din wayarshi.
Sabeeha na daga zaune bayan sun gama waya da haya kawai ya fado ranta, tanata tunanin rayuwar da sukayi a baya shida ita, saita tuna da maganar dayayi na cew akwai nashi dalilin dayasa ya kasa ravuwa da ita, shin wannan dalilin zai iya kasancewa so ne? Ta tambayi kanta? She couldn’t believe it don tana ganin abun kamar bamai yuwuwa bane aai taji tanason tasan dalilin sa na qin rabuwa da ita dayayi, deep down shes hoping sonta ace sonta yake.
Zumbur ta miqe ta nufi closet dinta tana zuw ata soma lalube ko me take nema allah kadai ya sani, daga nan ta bude jakarta ta school nanma ta zazAge bataga abunda take nema ba chan kawai ta dago idanunta ya sauka ga inda ta tashi dazu wajen study table dinnan, cikin sauri ta tashi ta nufi wajen sannan ta jawo yar drawer wajen take wayar daya bata ta bayyana a wajen, hannu tasa cikin sauri ta dauki wayar sannan ta nufi kan gado ta hau gabanta na faduwa ta soma kunna wayar, a take wayan ta kunnu kuwa tana nan sabuwarta fill, kamar yau aka cireta daga kwali,gyara zamanta tayi har wayar ta kunnu saiga notification din alamun babu charge, bude wayar tayi babu key sannan ta maida dubanta ga messages dataga sun taru, shiga tayi contact daya ya bayyana anyi saving da didi, tana ganin haka tasan numbwr shi ne ta shiga messages din, basuda wani yawa daga “hey!” Ive missed you alot
Sai kuma wani message daya mata da bata gane me yake nufi ba “im i obsessed with you???? Fatima? Can’t get you out of my head “
Tana cikin wannan nazarin kamar daga sama kawai taji karar wayar saida gabanta ya fadi damm ganin sunanshi akan screen din kamar tak yake jira ta kunna wayar, taoron dataji yasa wayar ta fadi kan katifa ta dafe kirjinta dake bugawa, calk din ya tsinke wani ya sake shugowa ta kasa dauka harya tsinke the nwxt thing dataji shine sound din notification, daukar wayar tayi kamar mai jin tsoro ta duba time its 12 midnight already, kiran menene yake mata haka, idanunta ne ya sauka kan message din ta danna tana shiga taga ya danna “P…”
P?? Ta nanata aranta me hakan ke nufi, tana tunanin wani call din ya shugo taki dagawa, toh ta daga tace mashi menene??? Hakan yaita kira more than 5th time, ganin dai bazai fasa kiransa yasa ta dauka wayar zata kashe kenan mistakenly hannunta ya danna answr.
Tana noticing answering data yi ta fara kikarin kashewa, tun batakai kunenta ba ta soma jin yanayinsa, “help…i need your help”
Cikin sauri takai wayar kunenta yanda taji yana nishi kanar wanda nunfashinsa zai futa yasa gabanta faduwa, “fa..ti..ma..hel..pp”
Dipp wayar ta mutu batama kaiga amsashi ba, gabanta ya soma faduwa tashin farko taji ba lafiya ba, ta tashi tsaya a furgice ta furta innalilla wa inna ilaihi rajiun, meke faruwa dashi?
A duk sanda yake cikin wani yanayi ko bai furta ba zatayi sensing haka that shows how she knows him so well, daga yanda yake magana ta tabbatar ba lafiya ba, gaba daya tunanin ya juye ta zei hijab dinta dake gefen gado ta saka sannan ta zari bedroom slipers ta saka ta futa a gigice, koda ta futo tsakanin dakunan part din kowa ganin haske a kashe ta tabbatar kowa ya kwanta, gashi gabanta na faduwa sosai babu abunda take sai addua gwara taje taga meke damunshi. Ta sauko jikinta na rawa ta nufi kofar fita, key ne ta saka da pins din kofar sannan ta bude sannan ta futa da sauri jikinta na rawa sosai kamar mazari.
MATAR TAJ (destined with you)
Written by
Queenmarh
Book2
PAID
Chapter 113
Finale
Daidai part dinsa ta karaso gabanta na faduwa ta sanya hannunta ga handle din kofar tajita a bude, cikin sauri ta sanya kanta ga wajen sannan ta maida dubanta ga sitting room din daya haukace lokaci guda kamar ba sitting room dinahi ba da yake always neat. Wannan ya karasa gabanta faduwa cikin gaggawa ta soka kuransa, “uncle taj…uncle taj??? Shuru babu response, take taji ta soma jin hawaye ta tunkari benen sama jikinta na rawa, tana karasowa bakin kofar gabanta ya sake tsananta faduwa sosai ta runtse idanunta sannan ta bude kofar, duhun daya maye ko’ina yasa ta kasa ganin ko’ina sai nunfashin data soma jin yana tashi sosai, gashi ta rasa daga ina ne nishin ke tashi, ta kutsa kanta cikin dakin, muryanta na karkarwa ta soma kiransa “uncle taj…” tana ware ido sosai bata kaiga rufe bakinta ba saiji tayi bammm kofar bedroom din ta rufe, take gabanta ya tsananta buguwa ta sake tsurewa, juyawan da zatayi kenan taji an fuzgota da karfi zuwaga bangon kofar da karfi Tayi baya yuuu “innalillahi wa inna ialaihi rajiu”
Ta furta da karfi, gabanta ya tsunke ya fadi, ganin mutun a gabanta kamar zakin daya futo farauta, da taimakon dan hasken dake futowa kasan kofar bathroom ya bata damar tabbatar da shine, ga wani irin nishi da yake yi, daga tsayen nan da take tana jiyo bugun zuciyarsa harma da wani irin turirin zafi dayake fita tare da nunfashin nasa tunda ya turata bango,
Wata kara ya sakeyi yaja nunfashinsa tare da wani irin banqarewa, wanda yasa ta sake tsurewa bakinta na karkarwa ta soma magana “..me…me…ke damunka?
Ta fada a tsorace muryanta na karkarwa, Jujuya kanshi ya soma yi ya fara baya baya yana layi kamar wani dan maye, bawan allah shi kadai yasan abunda yakeji at that point, muryanta kawai yaji amma baya sanin abunda take cewa,
“Uncle taj… ka fada min abunda ke damunka? Are you sick? Kona kira maka nanna?dan allah kayi magana ko hankalina zai kwanta” ta furta hawaye na sauka kan fuskarsa, gaba daya a tsorace take da ganinsa a wannan yanayin gashi batasan meke damunsa ba, ta mafi tunanin ko zazzabi ne amma wani irin zazzabi ne zaisa mutun yana fidda nunfashi haka kamar ranshi zai futa.
Sake runtse idanunshi yayi yana baya baya, kokarin hana kanshi yake amma ji yake kamar ana fuzgarshi,, muryanta kamar rura wutar dake cinsa take, the biggest mistake datayi a wannan lokacin shine matsowa datayi kusa dashi ta taba damtsen hannunshi, take taji wani irin azababban zafii sosai ga wani irin electric shock dataji sanadiyar tsuma da jikinsa keyi.
Cikin hanzari kawai yayo kanta gadan gadan ya kamo kafadarta ya sake turata bango this time around ya hade jikinshi da nata. Ya sanya hannayenshi gaba daya jikin bangon ya