Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  M Shakur Category :  Romance

Chapter   48 / 107

141K to 144K   out of 320.4K words

mugun kallo ta wullama tsohon yayi shuru, wanda ke gefenshi yace “we have come to conclusions madam, due to negligence of the ither party we can’t seat and watch the company fail”
Murmushi tayi na gefen bakin tana sauraronsu suka gama tayi dismissing dinsu kowannensu.
Ta rasa gane kan wannan system din da tanada yanda zatayi ta hana shareholders suyi making decisions akan future din kamfanin datayi tuntuni.

Tunawa da maganar da yaran data suna tailing taj tayi, duk wani movement dinshi suna fada mata, kuma sun gano tunda ya fita a wannan daren around karfe ukun sukayi loosing tract dinshi basu sake ganinshi ba, ya bace masu batt .
She doesn’t care at all, don its to her benefit, and she’s wishing yanda ya bace dinnan karya kara bayyana a gabanta don the least she can do is to forcefully take action din ganin bai tona asirinta ba and zata iya yin komai don ganin ta toshe duk wata kofar dazai ruguza mata sunanta koda kuwa it can result to ganin baya raye.
At some point kuma tana tunanin he’s trying to play games with her wannan yasa ta fara tunanin yanda zata kauda dashi karya kawo mata matsala.

Basit residence…
Suna zaune a tamkeken sitting room dake zagaye da hotunanta ko’ina, kallon news suke ita da baban nata.
Dariya ya kyakyace dashi yana kallon news din, yana tunanin yanda babu abunda kudi bazai saya ba.
The plan is going smoothly and successfully, babu wanda yasan su sukayi planning mutuwar taj din, and they use a good opportunity and technique for it.
At that moment they took the chance for it, and komai works perfectly as planned, the bomb, the car plate number dinshi da suka chanza, da record din motar da akayi clearing gaba daya yanda baza a taba tracking koma waye a cikin motar ba.
And the bomb da suka san bazai taba tsira daga tashinsa ba kwata kwata.

Kallonta yayi ganin tana murmushi abunda yafi kauna kenan a rayuwarshi, “what next baby?”
Kashe mashi ido daya tayi tace “according to the plan”
Sukayi cheers.
Black ya shugo da laptop a hannunshi, yana karasowa inda suke ya masu bayanin hidaya tazo island jiya.
Nan ya masu playing record din da yayi na conversations dinsu.
Kwata kwata basu san inda zancen ya dosa ba, don maganr is not clear, abunda black bai sani ba, lokacin dayayi installing wannan rwcorder din abdallah ya ganshi yayi kamar bai ganshi ba don sunyi tunanin lokacin yayi barci.
Haka kawai jikinshi ya bashi something is off
Wannan yasa yayi dabarar samun foam din katifarsa ya toshe ta inda sound zai futo.

“Whats this?”
“I’m sorry sir, bansan cewa its faulty ba, amma alwai last conversation dinsu”
Yana rufe baki kuwa yaji, “zakizo kiyi dana sani daga baya”
Shi kadainw abunda ya futo daga jikin record din wanda yayi catching attention dinsu.
Basit yace “inason ka bincika min koshi waye take aje dashi, da dalilin ajiyeshi datayi, cause definitely zai mata amfani shiyasa ta boyeshi, there has to be something very important about him”
“Okay sir” ya amsashi kafin ya fuce.


Mutab na zaune yana kallon khaal dake kwance har yanxu bai farka ba, ya dafe kanshi, tun jiya ko abunci ya kasa ci kwata kwata,lokacin sallah nayi ya miqe tsaye zai shiga bathroom idanunshi ya sauka kan tv daketa aiki babu sound kwata kwata, chak ya tsaya kamar wanda babu jini a jikinshi.
Yana kallon headlines din labarin da aketa sawa cikin kwana biyu nan, misali karfe 3:30 na daren 2days ago, motar tayi hadari, and an kasa reviving wanda yake tuka motar da duk abunda ya danganci motar dalilin konewa datayi.
Take gabanshi ya fadi, first thing daya fara futowa daga bakinshi shine “innalillahi wa inna ilaihi rajiun jikinahi na karkarwa, wayarshi ya zaro yana duban last call da sukayi da taj, misalin karfe 3:27 wayar ta katse dif, same rana kuma same road din dazai kaishi ga hideout dinsu, baisan sanda wayar ta fadi ba a kasa yana tuna last conversation dinshi da taj din.
“At any point komai zai iya faruwa dashi”
Jikin mutallib har tsuma yake sosai, saiya fara girgiza kanshi kawai “no no no no… “
Shine kawai abunda yake furtawa, khaal da farkawanshi kenan baima ganin mutallib din da kyau saboda yanda idanunshi sukayi mashi nauyi, akwai wata na’ura dake nuna idan mutun ya farka take likitocin sukazo, da shigowarsu da maganganunsu kwata kwata mutab baiji, saboda yanda kunneshi ke mashi wani irin dumm, he’s trying so hard to stopped kanshi daga tunanin cewa taj ne, “impossible”
Saida aka dafashi ya dawo hayyacinshi, doctor yace “he’s back, thankfully no any internal injuries, we sedate him immediately saboda blood dinshi yayi regulating”
Girgiza kai kawai mutalib keyi baisan me doc din ke cewa ba wallahi harya futa.
Takowa yayi inda khaal yake surprisingly yaji khaal din na magana dukda yana cikin magagin barci “tajudeen? Ina tajudeen?”
Wallahi saida zuciyar mutallib ta tsinke, ya rasa ya zaiyi, mey zaicema khaal idan ya farka ya nemi taj din? Ya bata? Kwana biyu kenan? Babu shi babu labarin ko me?.

Ahankali ya soma jin sautin muryar announcer din dake magana kamar haka. “Hello ladies and gentlemen, this is the last calling announcement for flight B260 Saudi airlines from jedda to morooco please proceed to the boarding pass thank you.
Bude idanunshi yayi da suke a rufe ya saukesu kan pilot din dake gabanshi da merk dake tsaye a gefe suna maganganu,
Saida na rufe idona na bude da kyau na tabbatarda taj dinne dai ba wani ba a zaune, hankali kwance, yana sanye da baqaqen kaya riga da wando sai facing cap daya saka akan fuskanshi…..
Bai mutu ba??? Gashi nan lafiya kalau?? Amma howww??????
Ku biyoniiii dan jin yanda zata kaya.


✊💋BOSS LADIES WRITERS💋 we

MATAR TAJ (destined with you🩵🤍)
Written by
Queenmarh✍️
Book2
PAID
Chapter 89

saida merk ya gama magana da personal pilot din taj din ya juyo yana mai duban taj dindake zaune
“The jet is ready to take off sir,”
Miqewa taj yayi, sannan yayi gaba merk na biye dashi da trollies dinshi a baya da jakar laptop dinshi suka tunkari wani waje daban, suna isowa daidai nan crew attendant din jet din ya karaso, ya amshi jakarshi, merk ya dubi taj din sannan yace “safe flight sir,”
“Update me on anything okay?,”
“Yes sir, everything is under control”
Girgiza kai kawai yayi ya nufi kofar wajen ya futa, chan saman bulding din airport dinne ashe, babu kowa a wajen sai jet din dake wajen da wasu attendant mutane biyu dake tsaye suna ganin isowarshi suka rissina mashi aka bude mashi kofa ya aza black shades Dinshi sannan ya hau kan matattakalar ya shiga daga ciki…Ouuuu money language kawai alaji.

Babu kowa cikin jet din sai shi kadai, chan station din crews kuwa haka suka dunga futowa don ganin bai buqaci komai ba.
Aka kawo mashi brevages, sannan ya umarcesu da kar ayi disturbing nashi ya kwanta tare da rufe idanunshi yana tuna abubuwan da suka faru cikin kwana biyu.
Kwana uku da suka wuce….
3:20am daidai ya futo daga gida hankali a tashe, tunda ya kunna motar hankalinshi baya jikinshi yayi nisa, tunanin khaal kawai yake, kuma a daidai lokacin yayi alqawarin duk abunda ya faru da khaal wallahi bazai barsu ba, bazai taba yafema hidaya ba.
Lokacin da ya sake kiran mutallb bayan ya dau doguwar hanya motarshi ta soma alarming dinshi, bai lura ba kwata kwata da wannan, don gaskia branded car ce, kuma tanada hidden features masu yawa, misali idan akwai wani abu daya baci ko idan akwai any leakage.
Bomb dinnan anyi attaching dinshi ta break din motar, da zarar ya takashi don tsaida motar boom zata tashi.
Duk bai ankareba da waennan abubuwa, yana cikin wayar hasken daya dallo mashi yasashi kauda ido cikin abunda baifi second biyu ba kawai truck din tayo kanshi out of nowhere, saijinshi yayi ya wulwula gaba daya ya buga jikin wani abu, motar ta tsaya chak,kanshi hannunshi da gefen kafarshi ya bugu sosai, har jini na dan futowa a gefen kanshi saboda steering dake wajen.
Yana dago da kanshi ya fara jin jiri jiri na dibanshi ga sound din tik tik tik dake tashi,wallahi babu me karewa da tsarewa sai Allah,baisan yanda akayi ya fito daga motar ba yana layi, ko 10 seconds baiba kamar almara kawai bomb dinnan ya tashi da motar.
Daga inda yake tsaye yana jin tiriri da zafin wutar dake tashi, Tuni ya dawo hayyacinshi, jinin kanshi na sauka kan fuskarshi, babu abunda yake furtawa sai innalillahi wa inna ilaihi rajiun, da ya kara wasu en sakanni cikin motar dashi zata tashi, innalilahi wa inna ilaihi rajiiun, fadin irin yanayin daya shiga ay bata lokaci ne.
Akan idanunshi motarnan ta kone kurmus cikin mintuna kalilan, kuma ya tabbatr he can never survive it idanda yana ciki, yasan harkar motoci sosai ba kadan ba, yayin going thru ko wacce iriyar mota da implications wajen safety measures musamman idan anyi accident, wannan ya bashi damar sanin this is not a normal accident, bomb aka saka a motar, kallon hannunshi yayi yaga wayarshi data fashe sosai, gaggawar kunnata yayi ya soma dialing number merk, call wajen uku ya mashi kafin yayi picking call din yayi saurin barin wajen.
Tsayuwar nan da yayi yana kallon motar nan yayi making different kinds of decisions, its like kamar an bashi second life haka yakeji, and this time around bazai bari rayuwarshi ta salwanta ba, he’s ready for this..
Tafiya yake sosai baya ganin gabanshi, babu komai sai hasken street lights, kamar ance ya dago saiga merk ya iso, yana isowa bai sake sanin inda yake ba. Sai bude idanunshi yayi ya ganshi kwance.
Recalling incident din daya faru, he’s still shocked, yasa merk yin bunciken abunda ya faru jiyan,cctv din daya kamata yayi capturing incident din adaidai lokacin ya zama faulty baya aiki, wannan ya karavtabbatar mashi da komai is planned, he’s so convinced, ga kuma buncike da akayi don ya gani a news.

Shuru yayi har zuwa lokacin, yana nazari, merk ya kawo mashi wayarshi da kuma envelop da hoton daya tsinta a cikin wandonshi, ranar da akayi mashi dressing a kafa aka cire mashi kayan har merk zai yarda yaga waennan abubuwan.
Koda ya sake kunna wayar da mesaage din mutab yacu karo, asking yana ina yanat kiran wayashi a kashe sannan khaal is alive and safe.
Yaji dadin wannan labari ba kadan ba wallahi har cikin zuciyarsa.
2 things ya sashi making decisions din dayayi concluding, kuma thats the only way to end everything.
Na farko bazai bayyanar da kanshi ba, waenda sukayi kokarin kasheshi ayanxu tunaninsu ya kone kurmus cikin motar meaning ya mutu, idan ya bayyana zai zame masu threat and they will try to harm him again. kuma idan ya boye wannan zai bashi damar gano gaskiar alamarin, zai bashi damar bayyana duk wani tuggu da akayi mashi.
Sannan lastly he will remove khaal from danger don yana ganin dalilinshi yasa suke son kashe khaal, and he will protect more.

Nan ya zauna yayi planning komai da merk,yanda zai bar kasar ya tafi wata kasar chan daban ba tare da an ganshi ba.
Sannan bayan ya tafi yasa merk yayi declaring dinshi missing.

Cigaban labari.
Nunfasawa yayi ya bude idanunshi jin alamun turbulence, shifa babu abunda ke tayar mashi da hankali yanxu, ya rigada yaga abun tashin hankali a gabanshi…..

Da safiyar ranar merk ya shigarda kara ga poliçeyi station na missing din taj, kwana uku kenan he’s missing ba a ganshi ba kuma anyi lossing track dinshi tunda ya wuce gida.
A ranar aka zo gidan aka fara tracking ina da ina yaje.
Abu dai kamar wasa rade radi ya soma tashi a kamfani kamar guguwa,anya ba wani abu aka mashi ba? Inba haka ba meysa zai bace just like? Kodai bacewar is related to family business dinsu?
Yanda hidaya ta biya bloggers suka dunga yada karya akanshi haka yasa merk ya biya kudade shima anonymously aka biya su suka dunga pointing kamar dole akwai qulalliya a kasa.

Nanfa irin kananun reporters dinnan suka soma attacking hidaya, aka fara blaming dinta for his missing.
Abu dai kamar wasa ya soma affecting kamfanin sosai, cikin kwanaki kalilian sunyi lossing so much ba kadan ba.
Duk waennan abubuwa data dunga yi batasan itake janyo ma Kamfanin ba, mutane aka daina zuwa malls dinsu, komai ya soma baya babu cigaba.
Ga uban kudaden kamfanin data saka a wani sabon project datakeyi.
Duk yanda taso tayi restricting rade radin abun yaci tura, idan an toshe nan sai a bude chan, kamar zata zauce haka ta koma.
Saita koma fatan ya dawo kawai don ta dalilinshi komai nata da burikanta na neman rugujewa.

Tana zaune a office ta kafama tv idanu, tunda ake yada case din accident dinnan bata taba lura dashi ba, in fact bata da time din wannan ma, saidai cikin kwana biyun nan idanunta na kan tv sbd yada labaran karya da akeyi akan kamfanin da kuma alaqantashi da ake da batan taj, preview din accident dinne yazo a daidai lokacin tana kallon tv, aka hasko motar da yanda ta kone sai kuma matuqin motar da aka kasa gano identity dinshi, take wani tunani yazo mata, taj is missing, what if shine yayi accident? And aka kasa recovering gawar shi? Saurin girgiza kai tayi amma dukda haka ta kasa barin tunanin aranta, Tasa black ya nemoshi a duk inda yake.
staffs din dake productions a kasa sunata protest, akan payment din su da aka rage.
tama rasa wanne zatayi handling su yanxu waennan ba sune damuwarta ba.
Call din daya shugo mata ne yasa tayi saurin dagawa, tana kaiwa kunnenta akayi magana daga chan,banji me akace ba sai kawai kashewa datayi ta fuce daga office din.
Yan jarida da reporter sun cika kamfanin gaba daya dukda securities na handling dinsu.
Bata tsaya ko’ina ba sai gida, ta isowa ta wuce security room din gidan tana wanda ke guarding wajen yayi mata replaying daren 7 days da suka wuce.
Yana replaying to nade hannayenta idanunta kuri kan recording, forwarding tasa yayi har wajen sanda taj ya dawo gidan, da musayar yawu da sukayi a wajen entrance, daga nan kuma sai clip din ya soma cracking, tun kafin tayi magana security din yayi saurin cewa
“madam camera din was faulty for some minutes daga baya kuma ya dawo”
Bata kawo komai aranta ba tasa yayi mata playing next clip, forwarding ya sakeyi har yakai inda taj ya futo kamar zai tashi sama ya shiga cikin motar yayi reverse ya futa.
Yana ta sauri kamar zai tashi sama, replaying tasa ya sake mata ta kurama screen din ido.
Take yanayin fuskarta ya sauya ta futa daga wajen tana mai duban wayarta.
From the footage da cctv ta dauka da timing din lokacin yasa ta tabbatar da zargin da take.
Tana cikin wannan tunanin saiga call din black, tun kafin yayi magana ta soma magana , “are you behind’ his disappearance?”
Daga chan ya amsata, sauke ajiyar zuciya tayi tace “inason ka buncika min komai akan accident din daya faru na motar data kone, find out if he’s….” Shuru ta danyi sai kuma tace “na baka nanda hour daya” ta kashe wayar

ta fara nazari, “what if???”
Saurin girgiza kanta tayi,“no no no”
At this point idan har ya tabbata taj ne yayi accident dinnan its going to be messy for her, this is not a good timing, za ayi attacking dunta for it dole she needs to do something, da zai dauke hankalin duniya gaba daya.



Bangaren Mutab ya rasa ansa da zaiba khaal sai karya da yake mashi kan cewa taj din yayi tafiya, hankalin khaal dai bai kwanta ba kwata kwata.
Lokacin da yaga reported missing news din taj din kuma hankalinshi ya tashi sosai ba kadan ba, ya rasa ya zaiyi.

Fadwa ce kadai tasan taj ya mutu already, ta rigada ta goge shafinsa gaba daya, yanxu kawai plans dinta na gaba bai wuce ta gano ina khaal yake ba and the only way she can do that shine…


Tajudeen…
“Hello sir…good morning sir”
Muryar attendant dinnan ta sashi bude idanunshi ahankali, “morning sir, we’ve arrived”
Girgiza mata kai kawai yayi ya cire seat belt din jikinshi ya yaye bargon daya luluba dashi, wayanshi kawai ya fara dauka da wristwatch dinshi sannan ya tashi tsaye, har zaibar wajen ya dakata tareda juyowa yayi hanzarin daukan takardar dake cikin envelope dinnan da hoton dake tare da takardar, juyoda hoton yayi for the countless of time ya kurama hoton kallo.
Macece a jikin hoton mai black and white, daidai wajen idanunta an danyi scratching ba a ganin kwayar idanunta, tayi wani irin kayataccen murmushi daya karama fuskanta kyau, Masha Allah ga hanci tubarkalla.
Na kasa tantance tana da qiba ko bata dashi don kamar passport photograph haka hoton yake, iya wajen fuskarta ne kawai aka dauka.
Maida hoton yayi cikin envelop din hade da takardar ya rike a hannunshi with so much care.
Kafin ya tunkari wajen futa, daidai bakin kofar futowa daga jirgin ya dakata yanajin yanda yanayin bugun zuciyarshi ke sauya, da sauri sauri.
Runtse idanunshi yayi ya budesu ahankali kafin ya futo daga jirgin, take wani sanyi da ni’ima ya shigeshi sosai, iska na kadawa ko’ina, duk taku daya da yakeyi sai yaji gaba daya wani irin ni’ima na shigarshi, gangar jikinshi na amsawa.
Dagoda kanshi yayi bayan yayi taking last step dinshi, ya hango motar dake parker chan nesa da jirgin, sai wasu mutane guda biyu da alamu manager din dake managing jets landing ne.

Idanunshi ne ya sauka kan wani cardboard da suka rike a hannunsu an rubuta “welcome to Nigeria”
Saida ya kara nanata “Nigeria” a ranshi, he can’t believe it har yanxu, the only place dayazo mind dinshi lokacin da yayi deciding barin saudi shine nigeria.
Iso sukayi mashi ya nufi wajen motar, saida ya fada ma merk banda any special treatment aka haka amma saida yaji abun banbarakwai, he wanted to some in as a commoner kawai.

Tafiya mai dan tsayi sukayi har suka karaso cikin gari, basu tsaya ko’ina ba sai hilton hotel, already merk yayi mashi reservation wannan yasa yana zuwa ya shiga ciki kawai aka bashi card sannan ya wuce dakinsa.
Yana shugowa yabi ko’ina da kallo, he just can’t believe it har zuwa yanxu.
A girguje dai yayi wanka yayi sallah don asuba a sararin samaniya sukayi.

Yana idarwa yayi room service aka kawo mashi breakfast.
He couldn’t eat komai don bai iyacin abuncin nan ba sai english breakfast da suka hado dashi daya iyacin kadan kawai ya

48 / 107