Matar Taj Book 2 Complete Hausa Novel

Author :  M Shakur Category :  Romance

Chapter   93 / 107

276K to 279K   out of 320.4K words

haifeta ba amma ta taso da soyayyar ta matsayin yarta ta cikinta.
Duk sai kowa yaga tayi sanyi ta natsu sosai, kuma badan komai bane saidan wannan gaskiar alamarin,duk sai kowa ya fara tausayinta.

Kallon inda laila ke zaune tare da sabeeha tayi kafin ta kauda idanunta, laila data lura da hakan tayi saurin miqewa ta karasa inda take sannan tace “happy birthday maya”
Duk kowa ya dago, basu ce dai komai ba, abun ko yayi ma maya zafi soaai, sai kawia tayi yaqe tace “thank you”
Fadila ta kalli laila ta galla mata hararar dayasa ta maida hankalinta ga abunda take, anne tayi gyaran murya suka cigaba da hirar da suke da nanna.
Ganin yanda kowa yayi reacting da laila tayi wishing dinta yasa taji wani irin abu ya yokare mata a zuviyarta, ta soma jin wani abu kamar Kwalla amma tayi saurin hadiyewa tayi shuru.

Zaman nan datayi tana dagowa tana kallonsu sabeeha ta gefen idanu abubuwa da yawa na yawo a mind dinta chan kuma kawai ta miqe ta nufi inda suke zaune, aiko duk suka bita da ido suna jiran ganin abunda za tayi, ta kafe sabeeha da idanu chan kuma saita zauna kawai tana fuskantar sabeehar kafin tace “happy birthday to you too sabeeha,zan iya tayaku??”

Bahijja me zatayi banda murmushi, haka kawai taji wani irin dadi aranta, haka zalika su anne ma da nannan ay basu san maya nada hankali ba sai yanxu, wato ko wani irin situation na rayiwa yakan iya saka mutun shiga taitayinsa😂
Ta rungumi kaddara ta sauke kanta cikin ruwan sanyi kamar babu komai aranta.
Sabeeha ko baiwar Allah dama chan bawai ta kullaceta bane ko kuma tana jin haushinta saboda madadinta data zamo wannan yasa ta mata murmushi sannan ta miqa mata paper bags din da suke saka pencil da littafai da takalma a ciki tace “thank you and happy birthday to you too”
Murmushi maya ta mata kafin ta karba abun ta zauna, aka cigaba da hira, suna janta da hira tana amsa su sama sama,.
Kay abun burgewa wallahi idan ka gansu, saida suka gama harhada komai sannan aka futa da kayyyayin kowa ya shirya aka futa zuwa orphanage.
Wannan abu yayima sabeeha dadi soaai, sanadiyar ta an farantawa marasa karfi da masu cikin mawuyacin hali abun ya mata dadi sosai ba kadan ba.
Daga nan fa basu sake zama ba aka wuce restaurant akayi kayataccen dinner, sai faman haba haba ake da sabeeha, sai abunda takeso akeyi, minti kadan ka ganta da bahijja, tana tambayarta if she’s satisfied with everything, ko kuma idan tana buqatar wani abu, wannan abun duk akan idanun maya, kafin bahijja ta tambayi sabeeha saita tambayi maya amma duk da haka maya ji take kuka gani take gaba daya ba ayi mata komai, kuma sonda ake mata an rage shi infact bata qaunar ganin tayi sharing komai da kowa musamman sabeeha data kasance bata kaunarta ayanxu.
Basu ne suka koma gida ba sai wajen 8 suna dawowa kowa ya tafi part dinshi, a lokacin kuma taj bai dawo ba daga futar dayayi, don tundaga lokacin hoton nan ana gamawa ya fucewarsa, gaba daya yau mood dinshi babu dadi.

Sabeeha na shugowa daki ta soma rage kayan jikinta sannan ta wuce bathroom, don tayi wanka.
Tana shiga ta tsaya gaban mirror tana karema kanta kallon, ita kanta tasan ta chanza sosai,ahankali ta sauqe ajiyar zuciya tace alhamdulillah…
Kallon bathroom din nata ta sake yi yanda kullum inta shiga saitayi irin wannan tunanin, “bata taba tunanin zata mallaki irin wannan jin dadin rayuwar ba kwata kwata, sai ayanxu ne take kravtabbatar da ni’imar da allah ya mata, cikin lokaci kankani, on a blink of an eye allah ya sauya rayuwarta gaba daya, kai shes the most happiest on earth alhamdulullah…
Wanka ta feso mai tsada, da mayukan wanka hadaddu luxurious irinsu la prairie, tana gamawa ta nade gashinta da shower ya jiqa, har zata futo ta sake komawa ta wanke gashin luwai luwai sannan ta futo tana tsanewa da towel.
Tana futowa daure da alwala daidai lokacin akayi kncking dakin, bama a jira ta bada izinin shugowa ba aka shugo, haka kawai tana ganin maya gabanta ya fadi amma ta dake kawai ta sauke mata murmushi, “zan iya shugowa???”
“Ai kinma shugo” sabeeha ta bata amsa kai taaye tana murmushi.
“Hmm” maya ta fada tana cije lebe sannan ta tako har cikin dakin tanabin ko’ina da kallo, daga kan setting din dakin zuwaga abubuwan da aka qawata dakin dashi, wallahi ko quarter shi baikai ya dakinta ba, take wani irin jealousy ya turniqeta, lallai tabbas yau ta kara shaida cewa ita ba yarsu bace, kuma soyayyar da suke ma sabeeha yanxu bata isa ta nuna isa ba

“hmmmm…dan talaka bai iya samun waje ba..”
Sarai sabeeha ta jita amma ta nuna kamar bata jita ba tace “sorry…”
“Fada min how do you feel???”
Wani irin kallo sabeeha ta mata mai tattare da tambayoyi irin “Ban gane me kike nufi ba????” har zuwa lokacin yanayinta bai sauya ba amma fa ranta ya soma baci, cause mamaki take yanda gaba daya mayar ta sauya ba kamar yanda ta dunga mata ba dazu.
Daidai gabanta maya ta tsaya tana kallon cikin idanunta da sukayi jaa sosai, “are you happy??! kina cikin farun ciki ko? While ina cikin bakin ciki, while I’m in pain,“
“What are you talking about maya?…”
“I hate you, na tsaneki, i wish you never exist, sanadiyarki na rasa komai on a blink of an eye, kin rabani da iyayena, kin rabani da komai, rana mafi baqin muni a cikin rayuwata shine ranar da kika bayyana a cikin gidan nan keda…”

Sabeeha bata bari ta karasa ba ta dakatar da ita… “mahaifiyarki????? You mean you wish bamuzo gidan nan ba har gaskiyar madadi na da kika kasance ya bayyana???You enjoyed the life i never had?? While i was living a world that babu abunda na tsinta cikinta sai ukubar rayuwa?, aka sheganta ni aka kirani mara uba duk a madadi ki? In place of you? If thats your wish then na fiki fatan hakan ta kasance da gaggawa”
Tuni hawaye ya soma saukowa maya jiniyoyin kanta suka futo rudu rudu hannunata har rawa yake, wani irin yanayi ne ya bayyana akan fuskarta wanda zan alakantashi da tsantsanar tsana mafi tsanani da qiyayya a cikin idanunta, ji take kamar ta raba sabeeha da duniyar gaba daya yanda take jin kiyayyarta, ta daga hannu da niyar ta sauke akan fuskar sabeeha, sabeeha ko gizau batayi ba saima zaro mata ido datayi yanayinta itama ya sauya sosai, sai yanxu ta kara tabbatar da maya baqar makira ce, wato daxu yanda tayi agaban kowa zakace babu komai aranta, yanxu haka ma allah kadai ne yasan dalilin dayasa ta bayyana ainahin abunda ke cikin zuciyarta a gabanta, idan kowa baisan maya ba ita zata shaide ta saboda abubuwan datayi mata tunda tazo gidan nan, saidai kuma ta manta cewa yanxu komai ya chanza.

“karki kuskura ……karkiyi gangancin nan, sannan inaso ki bude kunenki da kyau ki jini,”
Ta dan sauke muryanta ahankali.

“ban rabaki da kowa ba hasalima ni ce aka rabani da iyayena, kika zamo replacement of me, Ni…ce asalin biological daughtern mummy da daddy so stick that to your brain,..”
Ta karashe tana mata nuni da kanta, tunawa da wasu abubuwan na sata jin hawaye amma ta dake sannan ta cigaba “na taso bansan wani abu waishi soyayyar iyaye ba, na taso babu gata, idan har magana za ayi nice ya kamata na tsaneki saboda sanadiyarki na taso ba tare da iyayena na asali ba, na juri wulaqantacciyar rayuwa, rayuwarsa ko asalin shekaru na ban sani ba kuma tunda gaskiyar hakan ta bayyana ban taba tunanin tsanarki ba ko kuma jin zafin kasancewar ki cikin rayuwarda ni ce ya kamata nayi ta,”

Maya ji tayi kamar sabeehar ta dauki wuka ta daba mata a kirjinta, the reality hit her so well, dayasa ta runtse idanunta ta bude, yau sabeeha har cikin idanunta ta kalleta sannan tayi spiiting gaskiyar identity dinta to her face, she couldn’t believe it, ta kai wajen minti biyu a haka kafin ta bude idanunta tana kallon sabeehar sannan ta nunata da yatsa.
“you take everything away from me kuma wallahi wallahi saikin dandana pain din da kikasani nayi going through, kin tarwatsa min rayuwata, its all because if you komai ya sauya ma rayuwata, dukda kin kasance kece yarsu ta asali, ina fatan da kin mutu tun kafin a kai ga wannan baqar ranar da sanadiyarki komai ya sauya a rayuwata…i wish you were deadddd…and i promise you wallahi wallahi saina rabaki da komai, saina rabaki da wannan farin cikin, mark my wordss..kuma zan iyayin komai don ganin hakan ta faru”….tana kaiwa nan ta juya a fusace ta futa.
Tunda ta soma maganarta ta karashe jikin sabeeha yayi sanyi, take wata fargaba ta durar mata haka kawai, tabi mayar da kallo harta fuce daga dakin
saurin dafe kirjinta tayi gabanta na faduwa tana maimaita maganganun da sukayi da mayar musamman maganarta ta karshe, tana hango tsantsar tsana akan fuskarta, irin unbearable hatred dinan da zata iya komai.
Kan sabeeha ya gama daurewa, itace ya kamata ta tsani mayar saboda itace taci moriyar rayuwarta da iyayenta na asali, amma kwata kwata tunda gaskiyar nan ta futo bata taba jin taanar mayar ba saima tausayinta dataji.
Ahankali ta soma jin wani irin ciwon kai yana durar mata tayi saurin zama bakin gado ta kasa motsawa, gabanta na faduwa ta soma innalillahi…takai har wajen karfe goma a haka kafin ta miqe ko saka kaya batayi ba ta dauka jilabab dinta dake har kasa ya rufe kafafunta ta tada kabbara, ta dade a sujjada tana addua kafin ta sallame, tana sallama ta tashi zaune ta cire jilbab din sannan ta hau kan gado.
**
Bashine ya shugo gidan ba sai wajen karfe goma da rabi na dare, kwata kwata rabonshi da abunci tun na safe da sukayi breakfast,aikin da ya fita yi baisashi ya nemi abunci ba don bai wani cika ci soaai ba sai da dare yayi yaji cikinsa is empty and he noticed coffee wont do gashi sabeeha yanxu kam babu ita babu shiga part dinshi,duk wani hidimar part dinshi kuma ta tashi daga wajenta.
Wannan yasa ya sanarma da nanna zaizo yayi dinner wannan yasa tasa a shirya mashi anan part dinta.
Yana isowa kuwa da kanta ta zuba mashi yaci ya koshi sannan suka dan taba hira, bashine ya tashi ba daga wajen nanna sai wajen 11 ta gifta ma.
Sallama yayi mata sannan ya futo, yana futowa idanunshi ya suka kan part din sabeeha, kamar ana fusganshi haka yaji, ya soma takawa zuwa part din nata, yana isowa ya sanya hannunahi ga kofar yajita a bude wannan ya bashi damar shugowa kai tsaye, da dan miny sitting room dinta yaci karo dayayi kyan gaske ko ina fess fess sai kamshin dadi ne ke kaduwa, karasawa yayi ga bedroom din ya saka hannuahi ga handle din ya soma budewa ahankali, yana shiga yaga haske ya gauraye dakin gaba daya, take idanunshi ya suaka ga sabewha dake kwance tayi wani irin kwanciya sa baisan a wani category zaisa kwanciyar ba but she looks so sexy cikin dan mini towel din jikinta pink, karasowa yayi har zuwa ga inda take kwance ya kare mata kallo shes fast asleep deeply sosai don har sautin nunfashinta yanaji sosai,
Bin jikinta ya somayi da wani irin mayen kallo yanda take kyalli skin dinta na glowing, gata fara tass babu wani tabo ko spot, fuskanta kadai ma abun kalloce balle ga jikinta.
Wani irin juyawa tayi da yasa towel din ya nemi rabuwa da jikinta yayi saurin kauda idanunshi ya juya don take yanayinshi ya soma sauyawa, sake juyowa yayi idanunshi ya sauka ga cleavages dinta daya bayyan sosai mula mulan kirjinta ya futo kiris ya rage nipple dinta bai futo ba, ga tudunsu nan ya futo farare sharr, wannan ganin daya masu saida gabanshi ya harba, tashin farko yaji d* dinshi arouses ya zama so hard, yayi saurin dafe wajen yana gyara tsayuwarshi daurewa kawai yayi ya danne abunda ke taso mashi da zummar ya gyara mata towel din ko kuma ya tasheta, bai kaiga sanya hannunshi ga towel dinba ta sake wani irin murginawa take din ya waye gaba daya, idanunahi ya sauka kan abun tunii yaji wani irin zugi ya taho mashi tundaga kan yatsunsa na kafa har zuwa taakiyar kanshi, ya kafesu da idanu while they pivk him suna tsole mashi idanu, shiko ya zuba masu idanun shima ya kasa koda kiftawa ne, yana bala’in son kirji wato boobies, kuma nata, cause da nata ya taba arba kaf rayuwarshi physically kuma naked, kuma a lokacin da baya cikin hayyacinshi ma fa kenan yaji yana sonsu kuma yana sha’awar taba su balle kuma yanxu?.
A tsayuwar nan da yayi abubuwa da dama na yawo aranshi na farko dai maganar aurensu sai kuam yanda yakeji game da ita, daman yayi alkawarin duk sanda ta nemi da asalin iyayenta zai rabu da ita tund aba sonta yake ba, amma kuma fa ta wani bangaren zuciyar nashi yanajin bazai iya rabuwa da ita ba he cant,cause he’s obsessed with her, dazu ganinta da yayi hamad shi kadai yasan yanda yaji aranshi, kuma yaqi accepting cewa sonta yake so ba karami ba.

Ahankali ya fara kashe light din bedroom din ya rage sai hasken bedside lamp ya zagayo other side of the bed ya zauna sannan ya soma cire bedroom sleepers dake kafanshi sannan ya hau kan gado ahankali tare da jawo duvet dinta,bai kaiga luluba masu ba ta gangaro har zuwa inda yake, yanajin hannunta akan cikinsa tun bai kwanta ba yaji wani abu na yawo a kwakqalwarsa, kamar an balbala mashi wutar sha’awa, ya kafe innocent fuskarta da idanu, ya dade sosai a haka garin juye juyenta ta fara jaye jaye jin sanyi harta janyo duvet din ta lulubama kanta,wannan ya bashi damar shima kwanciya sannan ya jawo duvet din da kyau sosai ya luluba masu.
Saboda yanayin height dinsu yasa kanshi na daidai tsakiyan kanta wanda hakan ya bashi access to ganin gashinta dake baje kan gado, ahankali ya soma kai hancinsa ga gashin yana shakar kamshin dake futa daga kanta mai dadin gaske, at the same time yana unbuttoning rigarshi, wanda hakan saida ya sashi rufe idanunshi mixed feelings na running through his mind, ahanakli ya sake matsowa jikinta ya kasance kirjinshi na hade da bayanta, har zuwa lokacin kuwa towel dinan na ga wajen kugunta bai sauka ba saidai kuma kirjinta kan a bayyane suke saima dan takuresu datayi da hannunta wanda hakan yasa bai samu access to them ba, ahankali yayi placing hannayenshi ga wajen hannunta data kare kirjinta dashi, wannan dan pressure din daya saka mata yaaa ta dan yatsine fuska batama san sanda ta soma fidsa nunfashi ba “uhmmm uhmm”
Ahnkali ya daidaici bakinsa wajen kunenta ya hura mata iska ahankali dayasa ta saki jikinta harda sauke ajiyar zuciya.
Ahankali ya soma magana kamar haka “heyyysss” ya karashe hade da sakin mata nunfashin mai zafi.
Surprisingly yaji tace
“Uhmmm” Kamar idanunta biyu, nanko shes fast asleep.
“I missed you hun..” ya karashe in a sexy tone da baima san yanayi, kai baima san me yake ba gaba daya don kanshi ya gama kuncewa tunda ya ganta a haka.
“Uhmmmmmm” ta sake moaning ahankali tana gyara kwanciyarta don jinta tayi a takure gaba daya ayko hakan ya bashi damar sanya hannunshi wajen kirjinta, sai da ya runtse idanunshi tsabar yanayin dayaji shi a ciki ya sake sauke ajiyar zuciya mai zafi, ahankali ya soma shafa wajen dukda bai samu full access ba, yanajin wajen so soft and fluffy, shafawan da yake shi kadai yasan irin dadin da yakeji.

Matsowa ya sakeyi jikinta sosai fatar kirjinsa da bayanta na gogan na juna ya soma mata whispering wasu nasty words to her ears “can i move my hand a little bit in???”
Kamar fa tana jinshi tayi responding da “uhmm” ta wani jaa shi sosai
itafa mafarkinta take kuma dake tana da magagin barci wannan yasa take jin abun sama sama ammafa a ganinta duk mafarki ne.

Ahankali ya soma yawo da hannayenshi deeply tsakanin boobies ya sake shfo su tayi wani irin nishi tayi gasping breath dinta alamun abun dadi yake mata, “uhmmmmm…” ta sake fada ahankali, fuskanshi na wajen wuyanta ya cigaba da shafa mata wajen “tell me to stop if you dont want me to…….I’ll stop” ya fada arously.
Aiko ta sake gyara kwanciya shiko ya cigaba da abunda yake hannunshi na yawo a jikinta tundaga kirjinta har zuwa flat tummy dinta, ya shafi wajen cibinta,yana sauke ajiyar zuciya da zafi da zafi heart dinshi na beating sosai.
Tunda hannunshi ya fara kaiwa kasa kasan nan gangar jikinta ya fara amsawa, ta fara sensing abun kamar a zahiri ke faruwa ba a mafarki ba,
“Your heart ia beating fast….it feels so good huh…”
Ay take kawai ta bude idanunta tarrrrrrr, ta wani juyo da sauri tana arba da fuskarsa ta kwala kara yayi saurin janye hannunshi dake wajen cikinta zuwa ga bakinta ya toshe mata su “shiiiiii”
zaro ido tayi jin gaba daya kirjinta a waje ya raba hanya da towel, take hawaye ya soma zubi mata jikinta ya soma rawa, shiko me zaiyi banda kallonta, juyowan nan datayi ay access ya bashi sosai yanda zai ganta da kyau, ya wani hadiye miyau, cikin saurin ta janyo duvet tare da kokarin jawo towel zuwa kirjinta, sannan ta cire hannusa daga bakinta ta soma hawaye.
“What is the meaning if this? What right do you have da zaka shugo min dakina uncle taj without my consent kuma kazo kana taba jikina…meysaaa”
Dan murmushi yayi ganin yanda ranta ya baci taba wani turo baki, “asking of right again?? What right do i have???? Have you forgotten that I’m still your legally husband and i have right over you even tho we shared relations ayanxu haka”

Ay tana jin haka ta miqe zaune, yasa hannu daya ya maidata ta harzuka zata tashi “wai menene haka, idan aka shugo aka ganmu fa? Idan aka yi mana mumunan fahimta fa? Kai fa uncle dina ne yanxu”
“I don’t care…idan kin manta kuma I’m still your husband fatima”

“Stop it please stop…”
ta karashe tana haki ta sake miqewa zaune, ta soma kokarin sauka daga kan gado ya kama habar hannunta, “ka sakeni…”
Bai saurareta ba ya

93 / 107