Gidan Gandu Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  BieBie Category :  Romance

Chapter   5 / 29

12K to 15K   out of 85.7K words

nazo, kafin tsoho yace komai Zaid ya kashe waya tsoho yayi daria yace Shaqiyyi.
*****
Zaune gaban bokanta, cikim damuwa tace Boka, nagaji nagaji nagaji. Aure nake sonyi cikin shekarar nan, ace duk samarina ba na aure? Boka yayi daria, yace diyyan shagali, aike kika watsar da Daman ki, lokacin da ya dace kiyi auren ki ka yi shahadar rabuwa da saurayi me nagarta me hankali, kuma wanda ya yi niyyar aurenki, tayi tagumi tace wai ni kaina, nayi nadamar rabuwa dashi, nayi nadama sosai, haba a ce shekara 2 da rabi na kasa mance shi, sonsa na nan daram a raina, wai ganina saka mai da Alheri shine abun da ya kamata nayi a wannan lokacin, amma yanzu bndamu ba, duk yanda zanyi sai na sameshi ko ta halin qaqa, Boka yace Anya kuwa zaki sameshi iyayenshi tsaye suke kanshi, tace kaii rabani, duba min shi, yana ina? Ina zan sameshi? Boka ya duqufa yana binciken shi, yace Yana nan a qasashen waje, kuma shirin dawowa qasa Nigeria, yana tare da Iyalensa Matar shi Yaransa biyu kuma da Alamu yan biyu ne. Sai ki jira idan sun dawo qasar, sai ki nemeshi ki ga ko zaki samu saa, tace wa? Ai a bari ya huce shi ke kawo rabon wani, ynx bani adireshin su na chan, boka ya zaro ido yace na Ingilar? Tace ko na sin ne, yayi yan bincike binciken shi kana yace leqa qwaryar nan, ta na leqawa taga Garin da yake da street din da yake har kwanar gidan da cikin gidan ta gani, yauwa boka garqanjo sai kajini, yace toh shkn sai kin dace, tayi daria tace dole ne sai na dace, Badiyyan shagali dagaske kike sai kin sameshi? Ta miqe tare da sabar jakkarta tace da na qyaleshi, amma ynz ba zan qyaleshi ba, ko yaya ne sai na samu ZAID ALI MODIBBO.
12. GIDAN GANDU By Biebee Isa
Zayyad da Rumaisa zaune a parlorn tsoho, Yazayyad na basu labarin London, bini bini suna kallon juna suna aikawa juna saqqonin soyayyah, tsoho na kallonsu yana murmusa wa, salon Soyayyahr ku Rumah na burgeni, ba kwa nuna wa a fili, amma kallo daya na muku na san kuna son junan ku, kuma tabbas kun dace da juba, ko da ba ku fada soyayyar juna ba, ku din dai zan hada don ku haifa mana jikoki masu kunya kamarku, habawa Zayyad kunya Rumah kunya, Maysah ta sadda kanta qasa, shi ko Zayyad sai murmusawa yakeyi, Tsoho yace kunga da Sarkin rashin kunya ne Jawad har kama hannun Bilkisu yakeyi a gabana yana wani karkashe mata ido kamar sabon makaho.Duk suka tintsire da daria, Zayyad yace Tsoho gobe InshaAllah zan koma Kano, don jibi litinin, Tsoho yace Allah shi kaimu, ya maka Albarka ya qara budi, naji dadin Shadar da ka siyo man wlh, Zayyad yace ba komai tsoho, Albarkar muke so, yace kullum muna muku adduar dacewa, Allah ya muku Albarka ya qara hada mun kanku suka amsa da Amin. Yace bari shiga sassan Hajia Ama, yace ba wani kuje dai ku cigaba da soyayyah da sauri Maysah ta fita tana daria.
*****
Yanzu idan ka tafi yaushe zaka dawo? Mua’amar yakalli Hanifa cike da qauna yace i promise u every weekend zaki ganni, kuma sallan matan Abuja su kalle min kai?Kace ka fasa aure na ta fada cikin sigar shagwaba, Amar yayi daria yace hey listen to me, sonki a jinina yake, ba zan taba son kowacce mace ba idan ba Hanifa ta ba,Ba zan iya rayuwar aure da kowacce mace idan ba Hanifa ba, ba zan ma kowacce mace kallon soyayya ba idan ba hanifa ba, farin ciki Mu’ammar Hanifa, sbd haka kisa a ranki Hanifa ta Mu’ammar ce, kuma Mu’ammar na hanifa ne ita kadai ba tare da kowa ba,dnt u eva forget dis,Farin ciki ya mamaye zuciyar Hanifa, Dadi kamar ya kasheta, tace i belive u Ya’ammar,Ta ciro wani dan qaramin Allura, yace Becareful kar ki tsire hannu, tace so nake ka sha jinina, na sha jininki? Wat are u saying, tace by doing dis i will see ur love for me, ya dago ya kalleta yace do i need to drink ur blood to prove my love for you? Ta gyada kai, yace den i will do it, but i dnt want to see u get hurt, tace dont worry its a small prick, ta runtse ido ta chake yatsar ta dan kadan, Yamu’ammar ya sa yatsan ta a bakinshi ya sha jininta har sai da jinin ya tsaya(ewww )Allurar ta miqa mai ya amsa yayi yanda yaga tayi itama ta sha jininshi (wayaga Vampires) lol, ta dago ta ce we are one nothing is going to tear us Apart, murmushi ya mata yace NOTHING.
*****
Fadila ce da Maysah cikin Mota sun dawo daga Sayyayar kayan shafa, fadila ce ke tuqin, a lokaci daya kuma tana waya da Yasuraj, horn tayi Baba maigadi ya wangale gate, ashe lokacin Jawad ne cikin motarshi ya zo fita daga haraban gidan, a zaton ta ita aka bude ma gate, a zaton shi shi aka bude ma gate, kowa ya doso suka ci karo,Fadila ta fito a zafafe, Jawad ya fito a zuciye, Jawad cikin masifa da daga murya yace Ke wace irin mahaukaciya ce? Ba kya ganin me fita ne? Wai wa ma ya baki mota ne iyi? Fadila cikin siririyar muryarta me hade da masifa tace, kai dalla rufawa mutane baki, isit my fault dat u are getting blind? Baka ga shigowa na bane? Rashin haquri Kai kana sauri kafita, to sannu sarkin sauri, Jawad mamaki ya hana shi magana yaga idan be mata dukkan tsiya be yi ba, ya daga hannu zai mareta, tayi saurin cewa babban balaeen chan, wlh tlh ka tabani sai na rama, sai munyi duke duke koni ko kai cikin gidan nan(jimun ikon Allah sai kace wata me qarfi), Jawad ya fara zare belt din jikinshi zai ma fadila duka, da sauri Maysah ta fito, bata zaci abun yayi zafi haka ba, Ta janyeta daga gaban Jawad Haba Fadila wats ur prblm? Yajawad din kike ma tsawa haka, da qarfi fadila tace ma Maysah Quite just shuttup md watch him flog me, Kai kuma idan har baka dakeni ba baka cika Jawad Mudassir Zailani ba, Aikam Jawad ya daga belt zai shauda mata Mu’ammar ya qaraso gun da gudunshi tare da riqe belt din, Ya ja Jawad baya, yace cool down man, ba girmanka bane, huci jawad kawai yakeyi Fadila tace ai da ka bar shi ya daken niko na shayar dashi mamakin rayuwa wlh, Jawad ya zabura Mu’ammar ya riqo shi, wai kai meke damunka ne? Sai kace baka san halin jikokin hajia Ama da umma hajja ba? Ai ba da’a ne dasu ba, basu da kunya, Fadila ta ma Mu’ammar kallon tara saura kwata, tace aiko muke da da’a da kunya, ga babban marasa kunya nan, masoyan ku da Bilkisu da Haneefa, idan kuwa babban mara da’a kuke nema toh ga Amira, jikokin waye? Last i checked jikokin Hajia– maysah tayi sauri rufe mata baki, Ta kalli su, Tace Yajawad, Ya’ammar don Allah kuyi haquri, ba don halin mu ba, Jawad ya yarda belt dinshi, yana ma fadila kallon tsana yace Amar lets go, i dont like dis Girl at all, fadila ta gantsara ma maysah cizo a hannu, maysah ta saketa da sauri tana yarfa hannu, Fadila ta riqe qugu, hey, i dont need–inshort i dont want to be liked by someone like u, as a matter of Fact, i dont like u either, tana kaiwa nan ta ja hannun Maysah ta wurgata cikin mota, ta zagaya ta shiga ta fincike motar ta yi reverse yare da barin unguwar gabaki daya.(Eeelerh u get lever oooo)
13. GIDAN GANDUBy Biebee Isa
Maysah tace ina zaki kaimu? Ki tsaya, Fadila tayi parking tare da sauke ajiyar zuciya, first of all kar da ki qara yi man haka, Shikuma Jawad din ya qara gigin tabani yagani, zan bashi mamaki wlh, Maysah tace kiyi haquri sis let it pass, fadila tace ya wucei, Maysah tace let me drive, ba musu fadila ta fito ta koma sit din Maysah ita kuma ta koma ta shige tare da jansu suka nufa Gida.
*****
Jawad ke hada kayanshi, shi zqi koma Gombe, tunda uwashi ta haifeshi ba a taba Embarassing dinshi haka ba, kamar ace yarinya kamar wannan fadilar ta gaya mai magana be ma ta komai ba? Dole yake barim garin, haka ya bar Gidan be ma kowa Sallama ba har bilkisu. Ba wanda ya san anyi, Mu’ammar be fada ma kowa ba, Maysah ma haka.
Bilkis tayi tayi ya fada mata abin da yasa shi tafiya ya qi fada, sai kuma ta sa kuka wai satin shi 3 bezo weekend ba, gashi yau friday bazaizo ba? Bayason kukanta yace kar k damu zan biyo Jirgi InshaAllah Yau din nan, just to see u, don ni zaman Maid ya Isheni, dadi kamar xai kashe Bilkisu ta shiga kichin don hada ma Yajawad Abinci. Kafin ta shiga ta tsara kwalliya.
******
Badiyya ce ta fito daga Airport din Garin London, kasancewar ba yau ne ta fara zuwa qasar ba, ta sha zuwa da Alhazawarta, Taxi ta tsaida tare da fadawa ciki, tace ya kaita cikin gari, sai da sukayi tafia me nisa kafin ta sauka ta biyashi, sannan ta tsaida wani Taxi din, tace Ya kaita Illford shopping center, ya kaita ta sallameshi, ta shiga ciki, wurin Babban wuri ne, ba shagon da babu, wurin bangaren yara ta nufa, ta siya Toys da kaya, kafin ta matsa ta shiga lodo chocholates, tayi siyayya sosai kuma ta kashe kudi, Fitowa tayi ta tsaida Cab, tace akai ta Rand Street, Ba ajima ba suka iso Unguwar, ta lumshe ido tana tunano kwatancen gidan Zaid Ali a qwaryar boka. Ta na tunowa ta na ma me mota kwatance sai ga su har gaban Gidan, a lokacin har dare ya farayi, ta biyashi tare da kinkimar leda ta yi qofar gidan, hannu ta sa ta danne Bell din.
*****
Wata hadadden yarinya nagani da ba ta wuce 20years ba tsaye kan stool, gaban ta wani ne da alamun dai mijinta ne hadadde ne me cikar kamala, tie ta ke ciremai, shi ko sai kissing kumatunta yakeyi yana mata waqan My short wifey, tana mutsu mutsu tace Yazayd kaga dai ka Bari, sauri nake da wanne zanji da rigiman babies dinka ko da rigiman Ka? A lokacin ta gama kwance tie din, ya sunkuceta cike da so da qauna yace Yarinyata,bazan gaji da fada miki ina sonki ba, i love u so much. Hanyar daki yayi da ita sukaji an dann Bell, Zarah tayi sauko wa daga jikin mijinta, tace I will get dis, i think mummyn becky ce, kaje ka fara shower din kafin nazo, idan kagama ka fara masu Miemee da Biebie, tana fadan hakan ta na tafia don bude qofa, unlocing qofar tayi tare da bude qofar, Gabanta ya yanke ya fadi, mamaki ya cika Zarah, hasken da ta qara besa ta qi ganeta ba Baki na rawa tace Ba–diyyah, Badiyya a ranta tace shegia guntuwa sai kyau take qarawa, a fili kuwa murmushi tayi tace Hello Baby Zarah, its good to see u too, ta raba ta shige gidan tare da barin matar gidan a waje, zarah ta shigo tana qoqarin qaqaro murmushi sannu da zuwa, ta shiga kicin ta kawo mata juice da cookies, Zayd ne ya sauko yana Yarinyata ke da waye? Maman becky– maganar ta maqale a fatar bakinshi sakamakon ganin wata yayi kamar Badiyya, Badiyya ta miqe ta tako kusa dashi, murya qasa qasa tace Hello Luv, Zarah tayi saurin shan gabanta, me ya kawoki Gidan na? Diyya tayi murmushi tace mutum yana tare da wanda yakeso, nazo qasar ne, shisa nace sai nazo na gaidaku, ban kyauta ba? Zarah tace kin kyauta mungode, now leave, Diyyah ta kalli Zaid Ali tace how rude of ur wife, is dis how she treats ur visitors? Zaid ya jefeta da wani irin mugun kallo, yace badiyya ki bar gidan nan, tace not until i have wats rytfully mine back, Zarah da qarfih tace kina hauka, wasu yara yan duguiw guduiw kyawawwa suka fito da gudu daga wani dakih, Badiyyah ta nufesu tare da rungumesu, Hello sweethearts, look wat i bought for u, ta miqa musu ledojin tsarabar da ta musu, Miemee ta kalli uwarta tace Mummy who is she?? Zarah tace miemee do u remember dat monster dat was chasing u in ur dreams?? Da sauri ta gyada kai Tace is she d monster mummy? Zarah ta daga mata kai alamun Eh, da gudu miemee ta ja er uwarta biebee sukayi daki. Badiyya ta dago cikin duniyanchi tace dats very brave, kina brainwashing yaranki, mesa baki fada musu m dia daddy’s first love ba? Zaid ya daka mata tsawa Enough, get out now before i call d cops, nd u knw here u dont bribe cops, so ki fita tun muna shaida juna Badiyya, Zarah tace u are asking her nicely, ta finciko badiyya ta wurgar a waje kamar wasu kayan waki, ta koma da sauri ta dauko ledojijinta ta watsa mata su a fuska ta nuna ta da yatsa stay away frm my husband. Kika sake dawowa gidan nan zakiga abunda zai faru dake.Ta kullo qofar sa qarfih. Zaid ya sunkuceta yace karki damu, she isnt going to ever come back, nd if ta qara dawowa, she is going to face me not u. Ta rungume shi tace i love u yazayd lets go nd calm ur babies down yayi murmushi tare da nufar dakin yaran da ita(wanda basu karanta Akwai Lokaci na biebee isa ba, ku nema ku karanta).
****
Kuka Badiyya keyi sosai, wai itace nan? Mqewa tayi tana bin hanya tana kuka, Zarah nd Zayd must pay for dis, wayarta ta ciro ta latso Bokanta, tana kuka tace Boka sun wulaqantani boka ina so kayi musu— shiru tayi ta bi wani gu da kallo, Numfashinta qiris ya rage ya dauke sakamakon wanda ta gani tsaye daga gefe sanye da 3qtr da top sai Hula Qube ta mazan hausawa, waya yakeyi kuma da harshen hausa, Boka yace hello hello diyyan shagali kina jina? Da sauri Badiyya tace zan sake kiranka, ta share hawayenta ta nufa gurinsa tun da ya dago kai ya kalleta be dauke idonsa ba, ya cigaba da wayarsa Jawad kasan dai banda manyan kaya? Ka dinko min kuma kace ma tsoho ba sai ya biyoni ba, cikin satin nan zan dawo, Bye i gotta go. Daidai nan Badiyya ta fashe da kuka da sauri ya qarisa gunta Hey Miss, are u okay? Ta girgixa mai kai, wat happened to u? Cikin kissa tace yau na xo banda ma sauki, kallonta yayi yace kina jin hausa ne dama? Ba gashi nayi kaji ba? Muje na sama maki masauki, tace bansan kowa ba, pls take me wit u, bansan hannun da zan fada ba, kaga kai musulmi ne danuwana pls ka taimakeni ya danyi guntun tsaki yace da uban wa ya kawo ki nan din? Tace wlh Grads naxo, ya tsaida musu Cab, ya shiga gaba ta fada baya da sauri, Wooow take fada a ranta, wannan gayen ya hadu,ban taba ganin hadadden gaye kamarshi ba, yo wannan ai ya fi wanda tazo qasar danshi kyau, Ai dole zatayi aiki kan wannan, dole take samun wannan a matsayin Miji, tana tunane tunanenta suka iso wani dan qaramin gida, Ya fito ta bi bayanshi ya bude suka shiga, har dakin shi ya kaita, yace ki kwana a nan kafin gobe na sama miki gurin zama, ta yi mai far da ido, tace Nagode sosai Allah ya saka da Alheri. Ya miqe zai fita, tace Bawan Allah kai dan Nigeria ne? Ya daga kai eh, wani gari yace Maiduguri, tayi farr da ido, laaa ashe dan garin mu ne, pls ya sunanka? Cikin qosawa yace Sunana ZAID MUDASSIR ZAILANI

14. GIDAN GANDUbyBiebee Isa
Badiyya ta maimaita sunan Zaid sunanka? Ya ce eh sunan kenan, ya bar mata dakin, badiyya ta fada gado tana murna, Zaid ya tafi Zaid ya dawo, wannan zaid din yafi Zaid Ali kyau da wayewa, to su zarah a jiqa zaid a sha na sami wanda ya fi shi komai, daman wanin halin ga Allah baiwa ne wannan zaid din bazan yarda ya kubuce mun ba, haka ta kwanta tana me farincikin wannan sauyi da Allah ya mata.
*****
Zaid M.Zailani jikan Alhaji M.Zailani, da Hajiya karime da ga Mudassir da Abida Fari dogo me cikar halitta, Shekarunsa 28, a yanzu ya gama karatun likitancinsa a nan Oxford University, Zaid ya cika komai saidai matsalarsa Daya shaye shayen da yakeyi da taurin zuciya, be bin mata, a ganinsa mata matsala ne, yanmatan turawa sun sha chusa kansu gunsa amma ya na basarwa, Tina kadai yake saurara itama Iyakarsa da ita romance be zarcewa da yaga ta na neman wuce gona da iri zai tsallaketa, Zayd be shakkar kowa abunda ya sa agaba shi yakeyi, ba me chanza mai raayinsa tun yana qarami, ko Jawad sai dai ya shafa mai lafiya gurin Kaffiya, sun Sha fada da Zayyad, Lokacin da suke makaeanta Zayyad na mai nasiha kan shayeshaye, amma sai ya fara mai masifa yana fadin its a free world, so kowa yayi harkan gabanshi, duk Zuri’ar M Zailani daga iyayen zuwa jikokin ba me shan ko da sigari ne, sai Zaid, be fiye shan taba ba sai Giya, shan giyansa ma na masu aji yakeyi, sai dare yake sha. Hakan ya kasance a yanzu, fridge ya bude ya dauko kwalbar Giyyanshi ya fara kwankwada, yana lumshe idanuwa. Badiyya ce ta fito daga dakih ta na neman kicin Ganinshi tayi kwance kan 1sitter, daga shi sai singlet, nan da nan diyya ta kwadaitu da shi, haka ta haye Zaid, cikin bacci yaji ana shafanshi, ya miqe da sauri idanuwansu suka qanqance, Zaid ya hankadeta, cikin tangadi yace keee, are u trying to rape me?? Diyya ta mai far da ido, ta sa hannunta kan bakinta tace mai shhhh, ya koyi shirun, ta fada kanshi ta shiga kissing dinshi, ya biye mata, tana qoqari zuge mai belt yayi saurin watsar da ita

5 / 29