ya'amar, mu'ammar ya dagata sama yana juyawa, oyoyo lil sis i missed u, me more bro, Mu'ammar ya ajiye Bilkisu ya miqa ma Suraj hannu don suyi musabaha, suraj yayi kicinkicin da fuska, bilkisu ta mishi Alama da ido, haka dai ya daure ya bashi hannu, suja gaisa, be yarda Mu'ammar yaja shi da fira ba ya fita waje don har yanzu yana jin haushin abunda ya ma qanwarsa. Kafin kace kwabo magana ta zagaya Gidan Gandu Mu'ammar ya dawo. Da labari ya iske hajia babba a gidan suna dole ta musu sallama ta dauko hanya don ganin Jikanta..
Abuja
Sir, Senior Consultant na neman wa yanda suka gama housemanship, sakon da ya iske Zayd kenan a office dinshi Yace okay, gashi nan xuwa, ya miqe Ya nufi Conference room na meeting din Doctors, Senior Consultant na nan tsaye ya na Congratulating dinsu akan gama programme dinsu da sukayi for almost a year, zai gaisa dakai sai ka fada mishi sunanka, da aka zo kan Zaid, ya bashi hannu suka gaisa, yace i am Dr Zailani, Mutumin ya kura ma zaid ido, yana son tunano sunan, yace Dr Zailani as in Dr Zaid Zailani? Xaid ya yi murmushi yana mamakin yanda akayi ya san sunanshi Zaid, don duk asivitin dr Zailani ake kiranshi dashi, yace yes sir, Dr james yace are u married? Zaid yace yes sir, Dr yace after dis, meet me in my office, Zaid tace ok sir.
******
Zaid zaune gaban Desk din Dr James, Dr James yace Dr Zailani, ina so muyi wata magana dakai, but m not sure dai, but before dat whats d name of ur wife? Ba tarw da Zaid ya kawo komai a ransa ba yace Rumaisah Abubakr Zailani, dr james yace ohh, daman nace m not sure, sorey for d diaturbance u can go, Zaid yace no problem sir, but why dd u ask? Dr James yace 2weeks back akwai wata da tazo private hospital dina da daddare bearing d name Badiyya Zaid Zailani, Gaban zaid ya yanke ya fadi, i am familiar wth hausa names but bantaba jin irin sunayenta ba, dy are unique, shisa da kamin introducing kanka as Dr Zailani i tot she's uo wife or ur sister. Zaid da zufa ya shiga tsatsafo mai yace Dr, Me ya sameta? Was she sick? Dr ya tabe bakih, yace d girl is too arrogant she dint listen to me wen i was advicing her about HIV and AIDS, Zaid ya xaro idanuwanshi baki na rawa yace is she?? Dr James yace Yes She's HIV positive. Luuuu Zaid ya fadi sumamme.
56★Gidan Gandu by Biebee Isa
Da sauri Dr James ya tari gaban Zaid, ganin idanuwansa bude ya sashi zaton ko mutuwa yayi, ya dagoshi yaga jikinsa da nauyi, ajiyar zuciya ya dake da ya lura akwai rai jikin Xaid, sai a sannan ya lura ashe ba suma xaid yayi ba daskarewa yayi lol, fiffita ya shiga yi ma Zaid, hawaye kawai ke sunturi a idon Xayd, nan Dr ya fara zargin wani abu, ko dai badiyyar matarshi ko yaruwarsa? Ya dan kalleshi a sanyayye yace Zailani let me get u help, Dr na fita, Zaid ya sulale ya bar office din Dr James, yana hada hanya yana tangartangar kamar xai fadi ya nufi motarsa, ya ma rasa tunannin da xaiyi, ya fincika motarsa sai gida, a hanya Zaid ya sha kwalbar giya ta kai hudu, irin gudun da zaid ke shararawa ya wuce misali, fuskar shi bacin raine zallah, Allah kadai ya kawo Zaid gida lafia, be ma iya jiran megadi ya bude mai gate ba ya fito ya shige, tun daga Gate Zaid yake kwalla ma Diyya kira har ya shigo parlo, Badiyyan da yanzu tayi baqih ta rame ta ji kiran xaid agogonta ta kalla ko 1 beyi ba, lafia toh ya dawo gida yanzu? Ta miqe tazo parlo, da karfin hali tace swthrt ka dawo, tayi Yunqurin Rungumeshi, Fayau ya taske ta mari, ya qara marinta, cikin ihu tace Zaid me na maka ka tsaneni haka? Cike da takaici yace me kika man? Har kina da bakin tambayan me kika min? Ya shiga kwallo da ita ta na kuka, duka ko ta ina yake mata, da hannunsa da kafar sa, harda su nushi.
Tunda tayi parking tasan cewa gidan nan babu lafiya, da sauri ta ftp tayi cikin gida, da gudu ta qarasa ta riqo Zaid, Haba Yazayd, kayi haquri, xaid ya daddage ya ture Maysah iya kar karfinshi ta fadi kasa rajagab, ya cigaba da cin uban badiyya ta kwala ihu. Maysah bata daddara ba ta miqe ta qara nufoshi tana jan hannunshi, yana juyowa ya kamtse ta da marih, ya ja hannunta ya wurgata dakinshi, yace stay outta dis, ya dawo yana cire belt din jikinsa ko a haka ya bar badiyya ta ci duka, Zaid ya shiga laftar badiyya, a yanxu kasa kukan tayi, cikin tsawa yace ni kika cuta badiyya?ni kika shafa ma HIVand AIDS? Da sauri Badiyya ta dagi ta kalleshi, yanzu ta gane dalilin dukar nan, tana mamaki ya akayi Xaid ya gane, tayi karfin halin cewa Myzayd, kayi haquri pls, we can spend d rest of our lives together, Dr yace if we can abide by d rules we are safe, Zaid pls forgive me, we can live long, Akwai hanyar da zamu morewa rayuwa nd even have kids of our own, Ya zabga mata belt a gadon baya, ta saki ihu, Allah ya sawwaqe na, ke ki haifa man yara? Allah ya kiyaye Mazinaciya ta haifa min yaro, ni ba dan iska ba, ban taba Zina ba, Diyya tayi wani murmushi tace yes kai ba mazinaci bane, Amma kai mashayi ne a wurin Allah daya muke, so gwara ka sakko mu rufa wa juna asiri aikin gama ya gama, yau ko sai kin san kin auri mashayi dan giya wani nushin da Zayd ya ma Badiyya a baki sai da bakin ya fashe hancin ya fara habo, ya yarda belt din ya hau ruwan cikinta na SAKEKI, BADIYYA SAKI 3 sai dai kanjamau ya kashe ni da na cigaba da zama dake, ya dinga jibgarta yana nusarta ba sassauta wa,. Rumaisah ta fito da gudu fuskarta yayi jaaa, idonta cike da hawaye, ta gama jin komai, kuma idan ta bar Yazayd zai iya Badiyya, Iya karfinta ta tattaro Zaid jikinta, da qyar ta iya turashi daki ta kulle, ke zabin tsoho zo ki budeni kafin na hada dake, kizo ki budeni, Maysah ta ki kulashi, tazo gurin da Badiyya ke kwance ta na nishi sama sama, tace Aunty Badiyya Kiyi kokarin tashi na kaiki Asibiti, Badiyya ta girgiza kai na, tace pls Maysah ki yafe min, kar ki bari Zaid ya rabu danih, ba ya cikin hayyacinshi ya sakeni, Daga nesa Yace kutumar Uban da yace ba cikin hayyacina na sakeki ba, na sake ki don uwarki, ke zabin tsoho ina tausayinki idan bakixo kin budeni ba. Ke kuma badiyya na fito na iske ki wlh sai na kasheki, ki bar min gida while u still can else gawar ki xa’a fidda, da sauri Maysah tace Bakida kowa a Abuja? Badiyya tace kira min mum a waya pls, Maysah ta dauko wayyar Diyya ta kira mamar diyya ta sanar da ita diyarta ba lafiya cikin 15mins sai gashi sunzo ita da wani mutume sun kwasheta sun tafi. Allah ya raka taki gona inji maigadi.
*****
A hankali ta tura kofar a zatonta bacci yakeyi don taji shi shiru, chan ta ganshi maqale ya hada kai da guiwa sai kuka yake tayi, Maysah na kuka ta qarasa gurinshi, ta rungumeshi, a tare suka sake fashewa da kuka, cikin kuka yace Zabin tsoho tawa ta kareh, I am HIV+, banda amfani, i got married to a whore, wallahi bansan ya akayi na aureta ba, Ki ce ma su tsoho su yafe min, tawa ta qare, Gobe ki koma chan Maiduguri, da sauri ta girgiza kai tace ba inda zani, i will be right here with u, m not going to leave you, Zaid ya tureta da karfih, are u in ur ryt senses? Ko baki gane ba? Cewa nayi ina da kanjamau, tace yes na jika na gane, kana da kanjamau kuma ba zan barka ba, in yaso ka shafa min kanjamau din sai mu xauna na tare in yaso mu mutu rana daya. Zaid ya fincikota yayi hanya waje da ita ya yasar da ita a kasa, yace da alamu baki da hankali, Ya nuna ta da yatsa wat u are trying to do is a suicide, stay away frm me, ya juya daki ya sa key ya fashe da kuka…
PARIS, FRANCE
Suna isa Hotel dinsu na Paris Las Vegas Hotel suka nufa dakinsu a gajiye, ta kwanta kan gado, yazo zai fado mata tayi saurin miqewa ta bata rai, shi ko sai dariya yake mata, yadai lilsismeera? Tace wlh nagaji da yawa bigbrosamir, yau mun sha yawo, ni gaskia ba inda zamu kara fita, kullum sai fa mun fita, yace lallai kincika laziness, gashi ko _EIFFEL TOWER_ ba muje ba, tace wlh ba za mu ba, nagaji yace yarinya baki xo paris ba kenan in har ba kije eiffel tower ba, ta tabe bakih tace yo ni ina ruwana, ya janyota yace oya zo na miki massage, ya dinga mata tausa ya na bata light kiss,ya na neman wuce gona da iri ne wayarshi tayi kara, ohh shit, ita ko Amira sai dariya take mai tana gwalo, ya harareta ya dauki wayar, yace d only mistake i made was calling u da nazo paris, Suraj yayi daria, yace kai lover boy a dawo gida hakan nan, Ina zan dawo gida ga lilsis nan ta mantar dani ku, muna cin karen mu ba babbaka, suraj yayi daria yace I dont blame u kuna ParisCity of love. So ya kake ya kanwata? Samir yace gatanan ina mata massage, suraj yace kai shege nima fa ina da matana kar ka min wani Iyayi, Samir ya fashe da daria, so whats happening over there? Suraj yace so many things has happened yanzu ma haka muna Maid, Samir yace me ya faru? Is everyone okay? Da sauri Amira ta miqe ta kwace wayar a kunnen samir, tace halo Ya suraj, is everyone okay? Eh qanwata, a long lost family is back, tayi daria tace Ya Mu’ammar? Yace yes, tace finally, nd hanifa ta karya kafa, amma da sauqi, fadila kuma last2weeks Barayi suka shiga gidan su suka harbeta, Amira ta saki ihu, yace dont worry, taji sauqi itama, tace We are coming home gobe goben nan, suraj yace dont bother lil sis duka sun ji sauqi, duk sun warke, ku cigaba kawai da honeymoon dinku we are all fine, tace Aa wlh, ai hankalina yayi gida, sai munzo dai yayi daria yace gotta go kar mijinki ya zageni yace na zigaki, tsoho na kirana byebye, ka gaida minshi, to xaiji, Samir ya kalleta yace bangane zamu koma gida gobe ba?tace beht so many things happened whyl we are away, har fadila aka harba fa, ya zaro ido tace but da sauqi, bigbrosamir hankalina yayi gida, i want to go home, i just want to see for myself everyone is ok, in yaso daga baya sai mu dawo, pls yasamir, ya rungumeta yace anything for u my love, Gobe zanje naga if its possible mu koma gida a goben, if not sai na sake mana processing tafiar tayi tsalle ta rungumeshi tare da bashi hottkiss tace i love u bigbrosamir yace love u too lilsismeera.
Maiduguri
Baba Hassan,Hussaini da baba Gambo, Baba Mudassir da Baba labaran da Baba Umar a gefe, Mu’ammar zaune a kasa kanshi a kasa, jikinshi yayi sanyi matuqa ya na jiran hukuncin da zai yanke game dashi. Tsoho yayi gyaran murya yace Mu’ammar, na yi shawara da iyayenka gasu nan. Suraj yayi sallama duk suka amsa mai, Tsoho yace yauwa surajo kaima zauna, jikin suraj yayi sanyi don yasan taron nan na Islahulkhair ne, ya samu guri ya zauna kusa da Mu’ammar. Tsoho yace madallah. Yauwa kamar yanda nake ce maka Mu’ammar, na yanke hukunci akan ku kai da Islahulkhair, a komai da zanyi ina kokari na kamanta adalci tsakaninku kar daya da ga cikinku yace an kwareshi ko ba a kyauta mai ba, tafiar da kayi ka kware Islah, ka shiga hakkinta, a yanzu kuma ba zan yarda a qara shiga hakkinta ba, Suraj kafin tafiar Islah sai da muka yi yarjejeniya da ku cewa idan Mu’ammar ya dawo to karatun Islah a kasashen waje zai tsaya, ko da final exams zata rubuta, haka ne?suraj ya hadiye miyau yace haka ne Tsoho, tsoho yace to madallah, idan aka ma Islah haka an qara shiga hakkinta, ba wai na janye wannan batun bane, don Gobe ma nakeso ka fara shirin tafiarka Ingila zakaje ka taho min da Islah kagane? Suraj ya gyada kai cikin rashin dadi eh nagane. Ya kalli Mu’ammar yace Islah zata cigaba da zama matarka bisa sharadi, Mu’ammar ya dago da sauri tsoso yace eh sharadin kuwa shine Sai ta yarda da kanta cewa Zata cigaba da zama da kai a matsayin mijinta, idan bata amince ba dole zan raba Aurenku, kuma ta koma ta cigaba da karatunta, Mu’ammar ya kalli tsoho cikin tashin Hankali..
5⃣7⃣ 🏡Gidan Gandu🏠 by 💕Biebee Isa💕Tsoho yace Eh Mu'ammar, dole sai da amincewarta zata cigaba da zama dakai, idan ko ta ce bataso banda na wani zabin da ya wuce na rabaku, ka fahinta? Zufa Amar ya fara ko ta ina, yasan babu yadda Islah xatace tana son zama dashi, ya san ta tsaneshi, idan tace ba tason shi ya zai rayu ba ita? Tsoho yace ku tashi ku tafi na sallameku, Mu'ammar ya miqe kamar wanda kwai ya fashewa a ciki, Suraj sai da ya dan ji tausayinshi, Amar ya shige daki ya fada gado ya fashe da kuka wiwww kamar wani mace, Suraj ya shigo dakin ya dafa shi yace Mu'ammar m still mad at u for What u did to my sister, but d choice is'nt mine to make, idan ta amince zata cigaba da zama dakai to falillahi Hamd, idan Kuma ba ta amince ba ina so ka rungumi kaddara,i want d best for my sis, Gobe InshaAllah zan fara processing visa in an ci saa zan samu na tafi kwanan nan don dawowa da ita, shawarar da zan baka shine ka dage da Addua. Mu'ammar yayi murmushi yace Nagode suraj, i knw i've wronged u all, DanAllah ku yafe min, Suraj yace ni na yafe maka, Yace Nagode. Suraj yace bari naje naga babynah, Mu'ammar yace dadin abun ma ina da nawa babyn, suraj yace a samu dai a shirya, Mu'ammar yace kar kadamu lokaci ne.
5⃣7⃣ 🏡Gidan Gandu🏠 by 💕Biebee Isa💕Tsoho yace Eh Mu'ammar, dole sai da amincewarta zata cigaba da zama dakai, idan ko ta ce bataso banda na wani zabin da ya wuce na rabaku, ka fahinta? Zufa Amar ya fara ko ta ina, yasan babu yadda Islah xatace tana son zama dashi, ya san ta tsaneshi, idan tace ba tason shi ya zai rayu ba ita? Tsoho yace ku tashi ku tafi na sallameku, Mu'ammar ya miqe kamar wanda kwai ya fashewa a ciki, Suraj sai da ya dan ji tausayinshi, Amar ya shige daki ya fada gado ya fashe da kuka wiwww kamar wani mace, Suraj ya shigo dakin ya dafa shi yace Mu'ammar m still mad at u for What u did to my sister, but d choice is'nt mine to make, idan ta amince zata cigaba da zama dakai to falillahi Hamd, idan Kuma ba ta amince ba ina so ka rungumi kaddara,i want d best for my sis, Gobe InshaAllah zan fara processing visa in an ci saa zan samu na tafi kwanan nan don dawowa da ita, shawarar da zan baka shine ka dage da Addua. Mu'ammar yayi murmushi yace Nagode suraj, i knw i've wronged u all, DanAllah ku yafe min, Suraj yace ni na yafe maka, Yace Nagode. Suraj yace bari naje naga babynah, Mu'ammar yace dadin abun ma ina da nawa babyn, suraj yace a samu dai a shirya, Mu'ammar yace kar kadamu lokaci ne.
Kaduna
Ya jawad dan Allah ka shirya ka tafi aiki, yau 2 weeks kenan rabon da kaje aiki, jawad da ya shagala yana kallon fadila tana mai magana cikin yanayi na shagwaba, kamar kar ta daina, ganin yayi shiru ya kura mata ido, ta turo bakih tare da shagwabe wa, shine ka min banzan ina ma magana ko? Da sauri ya girgiza kai yace noo baby, i rather stay at home with u, dan go to work, on the contrary people want me dead, so gwara nayi zamana na kula da mata kar su sa kiyi takaba, coz u'll never get a hot guy like me when i die ya fada tare da kashe mata ido, fadila ta fashe da wani kukan da ita kanta tasan na shagwaba ne tana turo bakih, duk ya tariyo ta jikinsa yana yi shiru baby, tell me wht u want, a shagwabance tace Yaya ka koma bakin aikinka, yace ohh baby, baki ga so suke su hallakani ba takan aikin banza, su kudih ya dama, ni retire ma zanyi, ki kyalesu kawai, ina da kudin da zan kula dake har karshen rayuwar mu, i've gathered enough, ta fara bubbuga kafa tace nidai ka koma aiki, ya ce fine zan koma, but on one condition, tace anything yace ki kalleni cikin ido kice kina sona, ta turo bakih tana kallonshi, ya daga kafada yace toh kar kuma ki dameni da zuwa aiki, ba aiki, da sauri tace Ina sonka, I love you Yajawad, ya Rarrafo gunta yace sbd naje aiki kike fada min haka? Ta girgiza kai tace aa, saboda ina sonka, i love u with all my heart, Jawad ya sake ihun murna ya daga fadila sama yana juyi da ita, ita kuwa sai daria take tayi.
Abuja
Ta shiga kwankwasa mai kofah, Yazayd don Allah ka bude kofa, kayi breakfast, nd u are late for work, Yazayd donAllah ka fito, m worried about u, yana jinta yayi shiru, ya sha giya ya kai kwalba 50 daga jiya zuwa yau, amma