ya qware a iya love, suka chafe tare da kwashewa da daria.
Cambridge England
Shopping tazo ita kadai don zaineema na lectures, ta gana siyan kayab da suke buqata ta fito wajen Mall din, ta na tafia da ledojin ta a hannu tana jiran Cab, Ji tayi ance Islah don girman Allah ki saurareni da sauri ta juyo ta kalleshi, kallo daya ta mai ta ga ya rame ya yi duhu, ganin bata ce komai ba ya sashi fara magana kamar haka; Dalilin da ya sa na zo london shine ina so na manta da Hanifa, ina so cireta a raina, don nayi mata zazzafen so, sbd son hanifa da nakeyi har pricking fingers din mu mukayi muka sha jinin juna, its hard for me to forget her easily, ganinki kuma na bata raina i dont want to hurt u shisa na bar Gidan don i dnt knw wat i will do to u idan ina ganinki a matsayin matata, shisa na bar kasar ba tare da na gaya ma kowa inda zani ba,don kar a tilasta min na dawo, i chose to come to London dan na saba da garin, i chose to be alone just to forget hanifa nd come back to u, mu fara rayuwar mu mu biyu, nd wallahi i forgot every single thing abt her last 3 months, i taught my self how to love u sincr den, ynz kece nakeso, kece zuciyata ke tsanannin so,Son da ban taba ma yi ma wata ya mace, wlh ko son da nayi ma hanifa be kai kwatan wanda nake miki a yanzu ba, wlh lokaci daya sonki ya shige ni, kece nakeso ki zama uwar yayana, i want to spend d rest of my life with u Islahulkhair. Tun tuni na siya return ticket to Nigeria, flight ina in d next two weeks, i wannid to come home to u, i want us to start a new life, nd unfortunately i saw u here, Islah pls ina fatan kin fahimceni da dalilaina, Islah da idanuwanta sukayi ja, ranta a bace, Mu'ammar din nan ya ma gama raina mata wayau, tsaki ta buga ta juya ta cigaba da tafia, ya biyota a baya haba hanifa, kar dai baki gamsu da maganganu na ba, ya riqota tace let go off me, ka raina ma kanka hankali, u Stomped on my pride d moment u left me, i dont want nythn to do with u jus lemme be pls, girgiza kai yayi yayi saurin rungumeta ya na hawyae, i cant leave without u, forgive me pls, Islah ta ture shi da qarfi, da gudu ta qarasa gaban motan polisawan dake parke, Mu'ammar ya bita da ido don ganin me zatayi. Ta ce officers, someone's bin chasing me, i dont knw him? He's embarassing me, suka fito suka ce We'll deal wit him, suka nufa amar suka kama shi, daya da ga cikin officers din yace, why are u chasing her? Ya kalleshi cike da takaicin abun da ta mai yace she's my wife, da sauri tace he's lying m not, officern ya kalli Amar yace keep off, yace da Islah wenever he bothers u again u knw wat to do, ta gyada kai tace i will call u ryt away. Good u can go, ta kwashi ledojinta ta yi gaba zuciyarta fal da farin ciki, Amar cike da bacin rai ya juya beson inda yake jefa kafanshi ba, ya nufa titi wurin tsallaka titi ne wata mota tayi gaba dashi, chan gefen titi a kaga Amar kanshi ya bige da wani qarfe, kan shi na zubar da jini, da sauri aka kamshi a ka sa shi cikin mota akan idon Islah akayi komai, taso tayi tafiarta ganin shi ya miqe da kafarsa, amma rashin imaninta bekai nan ba, ta tsaida mota ta ce ya bi bayan motar chan.
Abuja
Shigowarshi kenan, ya ji wayarsa na kara, da sauri ya ciro wayar daga Aljihu, Jawad ya gani ya dauka, hello jawad?daga bangarensa ya na kuka yace brother m scared? Zaid ya ce me ya faru jawad? Me ya sameka? Yace its fadila, she's bin shot, took a bullet for me, Inallilahi wa ina ilaihir rajiun inji zayd, is she dead? I dont knw, tun qarfe 11 aka fiddota daga theater room, sunce operation din is successful amma har ynz bata farka ba, Bro i cant loose her, Zaid cikin rudu yace Gani nan zuwa, ka kwantar da hankalinka, she's gonna b fine kajih. Ya shiga ciki suka ci karo da Maysah ta fito daga kicin yanda ta ganshi ta san cewa ba lafia,Ya zayd lafya? Yayi dan tsaki, kana yace matar Jawad ce a ka harba, maysah ta zaro ido, Fadila? Yazayd is she alright? Yace shine xanje kadunan ynz, yazayd m coming with u, ya danyi shiru, kafin yace yi sauri ki shirya, we are leaving now.
*****
Tana ganin tafiansu ta sakr ajiyar zuciya, ko sallama be mata ba, dama so take ta samu damar fita balle ynz da ta quduri zuwa asibit sbd wasu manyan kurajen da ta gani a gabanta. Ta shirya ta nufi wani Prvt hospital, bata sha wahala ba ta shiga ganin likita, bayan yan tmbyoyin da likita ya mata game da kurajen, har dai ya nemi ya gani, ya sake mata wasu tmbyoyi, likita ya kalleta sosai yana son karantar wani abu a fuskarta, chan kuma ya ciro wata na'ura ya ce zai dan chaketa da allura a yatsa, zai mata test, badiyya ta miqa yatsarta bayan ya sa hand gloves ya dan diba jini tare da sawa kan strip din injin. Bayan wasu mintuna machine din yayi qara, Dr ya maida glass dinshi ya duba machine din ya dago a raxane, ya kalli Badiyya, ya ce Mrs Zaid Zailani, what m abt to tell u is - tace cut d crap n tell me wats wrong wit me, ya tabe baki yace you are HIV POSITIVE...
5⃣3⃣ 🏡 Gidan Gandu🏠 by 💕Biebee Isa💕Cikin tashin hankali diyya tace HIVn Uwarka? Ni fa ban san iskanci, ta figi jikkarta ta fice daga office din a fusace, gabanta na dukan 3uku, Dr ya dauko File dinta ya kara karanta sunanta ya tsaya yana tunanin. Tashin hankali ya bayyana karakara a fuskar diyya, ta gaza sukuni, wani asibitin ta nufa, ta na zuwa tace amata HIV test, gwajin farko ya nuna tana da cutar HIV, ihu Badiyya ta kurma tare da daura hannu a kai, sai da ta gama kururuwarta kafin ta nemi ganin likita, don neman shawara, haka liktita ya shiga gaya mata abubuwan da zata kiyaye da abubuwan da zatayi, ta fita jiki ba kwari, ta biya chemis ta siya magunguna kafin ta koma gida cike da damuwa...
Cambridge England
E&A aka kai Mu'ammar don har ynz kanshi na fitar da jini, Dr Miracle ya kalli wanda ya kawo shi yace yayi loosing blood sosai and dole zaayi mai karin jini, yaje ya siyo a blood bank, Orange Negative (O-)zai siyo, ko da yaje siyo jinin baa samu O- ba, mutumin yace a aunashi aga idan jinin yayi daidai da na Amar, ko da aka Aunashi, kwatakwata ba zaiyuwa a dibi jininshi a sama Amar ba, Likita yace dole ake samo jinin da za'ayi transfuse a jikin Amar before he runs out of blood, if he does, he will die eventually, Islah da ta gama jin abunda dr din yace ta qaraso da sauri tace I am (O-) i will b d one to donate the blood, mutumin da ya buge Amar yace nd you are? Da sauri tace Relative, Dr yace ok, d earlier d better, bayan an auna jininta aka jininsu yayi daidai aka dibi leda biyu na jini Islah, kafin aka bata kayan marasa lafia aka kaita dakin da amar ke kwance ya dan samu bacci, kusa da gadonshi aka kwantar da ita don ta huta bayan sun bata madara tasha. aka hada jinin a jikin Amar...
Kaduna
Karfe 5 ta musu a kaduna straight Asibitn da aka kwantar dasu Fadila suka nufa, Zaid ya kira Jawad ya musu kwatancen dakin, yace Amenity Ward room 11. Ba su sha wahala ba suka gano dakin, Jawad na zaune kan gadon marasa lafiya yana sanaarsa wato kuka, duk ya tattaro fadila da ba tasan inda kanta yake ba zuwa jikinsa, ga rungumeta kamar zaa kwace masa ita, ga drip a hannunta ga oxygen a hancinta, suna turo kofa Jawad yayi saurin xame jikinsa tare da fadawa kan Zaid ta fashe da sabon kuka, ita kuma Maysah ta ruga gurin da fadila take kwance itama ta sa kukan, Zaid yace Jawad yi shiru mana, be a man, ya girgiza kai yace Brother, i cannot loose fadila, she cannot die, she took a bullet for me, dat was my bullet, zayd ya matseshi a jikinshi yana bubbuga bayan kanin nashi, gudan jininshi, yace shes going to be fine, InshaAllah, have faith, Allah zai tashi kafadunta, Jawad ya dago cikin bacin rai yace i promise u whoever did dis to my wife is going to pay, Zaid yace ya isa haka jawad, ya sakeshi ya qarasa gun gadon fadila, tare da yin dube duben su na likitoci, Zaid yace kar ka damu, bacci takeyi, kai kawai Jawad ya daga mai, Maysah ta ce Yaya Jawad Allah xai bata lafia, zata warke, u two will live to see ur kids, be san sanda murmushi ya kubuce mai ba, yana tunanin kalan yaran da wannan ma bakin tsiwan zata haifa mai. Da sauri ya qarasa kan gadon ya riqo hanunta yace fadila, i know u can hear us, wake up, i need u, i miss u, i missed everything abt u.. Zaid yace i dont think ko lunch kacih, yace rabona da abinci tun dinner din jiya, hankali na a tashe yake, Xayd yace yanzu Rumah ta tsaya a nan, sai na kai ka gida kayi wanka kaci abinci, kafin mu dawo ta tashi InshaAllah, Jawad cikin d'oki yace ok bro, Rumah bari muje mu dawo ko? Tohm yazayd Allah ya kiyaye Amin. Jawad yace Rumaysa ki kula min da matata, kar kaji komai Yayanah, zan kula maka da ita toh ngd suka fice.
Maiduguri
Salatin da Tsoho ya rafka ne yasa duk yan dakin zuba mai ido, Zaidu tun yaushe hakan ta faru? Zayd Yace ka kwantar da hankalinka tsoho, jiya ne da daddare, amma ynz har Anyi mata aiki kuma an dace bata dai kaiga farfadowa bane,Nima yau Jawad din ya kirani ya sanar dani shine muka taho da rumah, Tsoho ya ce InshaAllah gobe mu na nan tahowa, Zaid yace tsoho wani tafia zaka iyayi? Duk kuyi zamanku, ba sai kunzo ba, tsoho yace bazai yuwu ba, yau ma don marece yayi ne da ka ganmu amma asubar fari zaku ganmu. Zaid yace toh Allah shi kaimu. Tsoho na aje waya duk suka hada baki gun cewa lapya? Yace yan bindiga ne suka je gidan Jawad jiya har sun harbi fadila, hajia babba ta aza hannu akai wayyo mun shiga uku, Allah ya sa ba su halbi Jikana jawad ba. Tsoho ya galla mata harara. Ya kalli Suraj da Zayyad yace Fadila ce aka harba amma an mata aiki ynz haka suna asibiti, Suraj ka shirya gobe zamuje, kai Zayya ka tsaya da matarka, Bilkisu tace tsoho nima zanje danAllah, yace aa ki tsaya kiyi jinyar yaruwarki, ya kalli hajia babba yace ki shirya ke da Abida da ku zaa tafi goben, Alhaji baka gaya min ya jawad dina yake ba? Tsoho Yayi banza da ita ya fita daga sashenta Yayi sashen Hajia Ama, ya ko ci saa Aunty Hassana na zaune, yace Hassan ina Aliyu? Tace barka da maraice baba, tun da ya fita be dawo ba, yace ina Aishalle? Tace bari na kirata ta miqe ta kirata tazo ta zauna, wani tsautsauyi ya faru a kaduna jiya daddare, Dam gaban Aunty hassana ya fadi, A ranta tace Allah ka sa ba wani abu ya samu diyata fadila ba, tsoho ya cigaba Yan bidinga suka shiga gidan Jawadu da niyyar kasheshi cikin rashin saa suka harbi Fadila a kafada, Ama da Aunty Hassana suka fashe da kuka, tsoho yace ku kwantar da hankalinku. Xaid yace da sauki gobe zamuje daku gabaki daya. Kar ku tada hankalinku. Sai da ya kwantar musu da hankula kafin ya miqe ya shige Sassan Umma hajja..
*****
Asubar fari suka dauko hanya mota biyuu akayi da babba da karama, karamar motar baba hassan ce, shike tuqa tsoho, hajia Babba da hajia Ama sai Umma Hajja, ba yanda basuyi da tsoho kan yayi zamanshi ba fir ya qih, Babban motar kuwa bus ce ta Gidan Gandu. Sai da laasar suka samu suka iso. Zaid ne ya je ya dauko su a Kawo, suka iso Asibitin. Yau asibitin 44 ta shaida da zuwan Familyn Zailani, Straight dakin suka nufa suka shiga da Sallama, Maysah ta ruga da gudu ta rungume tsoho cikin jin dadi kafin ta shiga gaida kakaninta da uncles and aunties. Ganin iyayenshi da kakkani be sa ya xame daga rungumar da ya ma fadila ba kan gado, Tsoho yace Sannu jawad ya me jiki? Ya fashe da kuka Yace tsoho ba sauki har ynz bata farfado ba, baba hassan yace Ai jawad zata farfado, Allurar ce bata sake ta ba, Zaid yace na gaya mishi ai, wasu idan aka musu anaesthesia sai bayan kwanaki 3-4 suke farfadowa. Jawad yayi saurin cewa Allah ya sa ta tashi ynz suka amsa da Amin, Tsoho ya umurcesu da suyi mata addua, nan kowa ya dinga ma fadila addua, suka shafa, Jawad ya labarta musu abun da ya faru, ya hada da cewa tsoho wlh ina son matata bana so ta mutu, ta cece rayuwana, ta mutu wlh nima sai na bita, karaf hajia babba tace ja chan sakarai, don me zaka mutu? Alhamdulilah tunda kalau kake, Ni na bi na tashi hankali na duk zatona barayin suna maka wani abun ko baka da lafia, wlh dana san haka ne da nayi zamana, wani muguwar harara jawad ya wurgi kakarsa dashi, ran tsoho ya baci ds jin magangannun hajia babba zai yi magana sai dai yayi shiru, Jawad ya hade rai tumuk ya kalli Aunty Abida yace mom get dis woman outta here i dont want to see her, Aunty Abida ta harari Jawad, tace shes my mother, mom rwly? Bakiji me take cewa game da matata ba? Dint u here me say she took a bullet for me? Mom da yanzu nine fa a kwance kila na mutu, sakkayar da zaku yi ma wacce ta ceci raina kenan? Dis shud hav bin me, she doesnt deserve dia at all,Jikin anty abida yayi sanyi, ta kalli fadila cike da tausayawa lokaci daya taji son fadila a ranta, ta ji dadin da danta ya auri jaruma kamar fadila, Hajia babba zatayi magana Zaid yayi saurin janta yace muje daga waje kakus, tace yauwa don na gaji da tsayuwa, na sha hanya a banza muje ka ban labarin yar gayu, ya ma sunanta? Dif zaid ya dauke wuta ya yi kamar be taba daria ba, ya kalli tsoho yace Tsoho ina jin ya kamata kuje masauki, don dr yacr patient bata son hayaniyya, ya'll shud get going, tsoho yace haka ne, muje masauki Gobe ma dawo, daya bayan daya suka fita, aunty abida ta matsa kusa da fadila ta mata kiss a goshi tace Allah miki Albarka nagode, jawad kadai jita yayi murmushi Yace thanks mom, ta shafi ganinshi tace take care of my daughter inlaw, yayi smile sosai yaji dadi yace i will mom. Ya kalli Aunty hassana da ta tsaya ta kurawa diyarta fadila ido tana dan hawaye, yace Mummy m so sorry, wlh bansan da zuwan fadila gurin ba, duk a zatona tana dakih, forgive me mummy, aunty Hassana ta girguza kai tace ba laifinka bane jawad, Allah ya riga da ya qaddara fadila ce za a harba, so stop blaming ursef kajih dana? Yace thank u Mummy. Duk suka fice, Zayd ya bi bayansu don nema musu masauki duka...
*****
Maysah nakan sallaya ta idar da sallar maghrib, jawad kuma na kan gadon da fadila ke kwance har zuwa yanzu bata farfado ba, rashin farfadowanta ya fara bashi tsoro, ya riqo hannunta yana murzawa a hankali, ya na magana me kama da sambatu, inda yake cewa ke me tsiwa, kika sake kika mutu sai na biki, toh meye amfanin rayuwata idan kin mutu?ai ban gama jan bakinki ba idan kika murguda min bakih, so its early for u to die, sai kuma ya fara hawaye, kamar an tsunguleshi ga goge hawayen idanunsa ya dan daga murya yace ke dallah ki tashi. Kamar tajishi, cikin ikonAllah fadila ta bude idanuwanta a hankali, ta sauke su fes kan Jawad da sauri ta hade rai tare da murguda mishi bakih. Da sauri jawad ya hada bakinshi da nata.
_Bibilicious Biebee_
5⃣4⃣ 🏡Gidan Gandu🏠 by 💕Biebee Isa💕Fadila ta daddage ta gantsara ma jawad cizo a bakih, ya dan saki karah ya saketa, ta sake murguda mai bakih, shi kuma ya ja bakin a hankali, yace you are Okay, Dont make me worry too much about u like dis, sai a sannan komai ya dawo ma Fadila, ta tuno cewa harbinta akayi, ta sa hannunta ta shafih kafardarta taji bandage, da sauri tace Ya Jawad someone was trying to shoot u, yace shhh, save ur strength i know wat happened, a halin yanzu an kama su, amma sunqi magana, sunqi fadan wanda ya turo su, but it wont be long before they expose who sent dem. Tayi ajiyar zuciya, Fadila,e kikeso?ina ke miki ciwo? Ta murgudi bakih, tace ni ka kaini gida, ni ka kaini maiduguri, ina son ganin tsoho da Mummy, yace karki damu, su tsoho na nan kd, basu dade da tafia ba, Gobe zasu dawo kinji? Ta gyada kai a shagwabe, yace look who's here, ta kallo inda yake kallo, tayi yunqurin tashi tace Maysaaah, yayi saurin maida ta, yace ke mallama koma ki kwanta, Maysah da ta tsaya kallonsu don kalar Soyayyar su ta birgeta, ta qaraso kan gadon ta riqo hannun fadila Tace sannu sis, ya jiki? Fadila tace yaushe kikaxo? Kwana nawa anan? Kwananki 2, ta zaro