Gidan Gandu Book 1 Complete Hausa Novel

Author :  BieBie Category :  Romance

Chapter   21 / 29

60K to 63K   out of 85.7K words

dis for me pls, tace ok Yaya bari ma duba dakin Yasuraj nagani, don naga wani files me dauke da sunanta, idan babu zan kirata na mata siyasa har sai ta fada mun, yauwa darling sis, remember noone must find out, ko ita, tace kar ka damu yaya, bani minutes i will get back to u. Ta shiga da sauri ta dubo file din, kamar yadda take tsammani hakan yake, duk wasu important informations kan Islah a Cambridge ta samu, harta numbern Room mate dinta akwai a takardun, da sauri ta mai texting, tnx kawai ya mata replying.

Cambridge England
Karfe 9 ya mishi a Cambridge, don bala'e train ya biyo daga london zuwa Cambridge tafian kusan 1hr 30mins, be sha wahala ba gurin gani dakin su Islah, kasancewar yau Saturday, ya fi minti 10 gaban dakin, gabanshi na dukan 3uku, ta ina xai fara? Sai ynz yake tmbyr kanshi me zai ce mata? Sai da yayi shahada kafin ya kwankwasa kofar, zuwa tayi ta bude qofa, sanye take da dan nytgown, Goodmorning? Zaineema ta amsa cike da faraa, how can i help u? Errhm m looking for Islahulkhair, i hop i dint missed d room, ta fadada murmushinta tace and u are??? Oh m Mu'ammar m her--- ya rasa me zaice, uo her wat ta katse shi? Da sauri yace brother, zaineema tace dagaske? Mamaki yayi ta iya hausa yace dagaske kuwa, tace bismillah, ya shigo ya zauna kan kujera, tace ya gida ya su Tsoho da ya suraj? Yayi dariaa, duk kin sansu kenan? Tace eh kaine ba sani ba gaskia, ko da yake Kasan Gidan naku GIDAN GANDU ne sai hada da paper nd biro. Yayi dai yaqeh, so yake ya tmby islah, zainee tace ohh ta dan fita m sure batayi nisa ba, ynz za ta dawo don ko break ba muyi ba, yace ok, fira Zaineema ta ke janshi da amma be jin komai, binta kawai yake da Eh ko Aa, jin an kwankwasa kofar ya sa zaineema cewa that must be her, Mu'ammar yace Wait pls, ta tsaya yace i will get d door, bari na bude mata, tace sure, Mu'ammar ya nufa kofar gabansa na faduwa ya bude, sandare wa sukayi gabaki daya da suka hada ido, suka tsaya kallon kallo, mamaki fal a ransu, shi tunanin chanzawanta yake, ita kuma mamakin ganinshi take, rabawa tayi ta gefe ta shige ciki ta barshi bakin kofa tsaye, Zaineema kinsan ynz su Freya suke cewa wai sai sun hada party, partyn mene? Tace wai partyn kawo "Most Unique" Cambridge, Zainee tayi daria tace dolee ne ai, erhm ba wannan ba, bakiga bakon ki bane? Islah ta bata rai baqo wani irin baqo kuma? Tace ke da er iska ce, baki ga YaMu'ammar tsaye ba? Ta dan kalleshi a wulaqance tace waye haka nan? Au wannan? Gaskia ban sanshi ba, zaineema tace ke ni fa bansan haka, yaxo ya na nemanki, yace shi yayanki ne kuma wlh yana kama da Yasuraj, Islah cikin fada tace Zaineema whats ur problem? Ko wani jakkin tom dick nd harry yazo ya ce miki shi danuwa nane sai ki yarda? Kin fin sanin yanuwa na ne? Toh ki fitar dashi tunda ke ki ka shigo dashi don ni ban taba ganin irin me hallitarshi ba..

_Bibilicious Biebee_
Like · Reply · Report · Aug 9 at 10:07am
Feenah Yahay
Tenx
Like · Reply · Report · Aug 9 at 10:08am
Phatee Lamin
5⃣1⃣🏡Gidan Gandu🏠 by 💕Biebee Isa💕 Zaineema ta kalli, ba wani alamun wasa a fuksar Islah don tsakaninta daAllah take ita ba ta sanshi ba, Mu'ammar da yayi tsaye ya na sauraron zancen Islah, ya kasa cewa komai, jin muryan Zaineema yayi tana cewa Mallam danAllah ka tafi, tace ba ta sanka ba, Mu'ammar ya marairaice yace wlh ta sanni, ni yayanta ne, fushi takeyi dani, amma zanso ta saurareni ta ji me xance mata, zainee tace danAmlah mallam ka fita, zaiyi magana kuma sai ya fasa, ya juya ya fita, Islah ta bi bayanshi da kallo kafin ta buga tsaki da karfi, ranta a bace, tambayoyi Zaineema ke san yi mata amma sai ta share.
Bawan Allah ashe ba tafiya yayi ba, yana nan zaune kan wasu kujeru da ke nesa da dakin ya yi tagumi hannu bibbiyu, tunani yake yi ga hawaye maqale a idonsa, yana kallon mutane. Karfe 3 agogonsa yace, awan sa 5 zaune kan kujerar nan yana neman mafita, gani yayi sun bude kofar dakin sun fito tare, sanye suke da jallabiya da mayafansu, da alamu unguwa xasu, ba ta da wata damuwa, haka suka dinga tafia wasu na daga ma Islah hannu itama tana mayar musu da martani, a ransa yace shes popular, miqewa yayi da sauri ya je ya sha gabanta, tamau ta murtuke fuska, yace Islahulkhair hear me out please, ki saurareni kina wulaqantani, hararshi tayi ta ja hannun Zaineema suka wuce da sassarfa ya bita ta re da riqo hannunta, ta na juyi wa ta kamtse shi da mari, Dont u touch me, ka kyaleni koh? Nace ban sanka ba, leave me alone koh? Dalibai suka juyo suna kallon su, duk aka xagayesu, rai a bace yace Ni Islah kika mara? Tace ka sake yunqurin tabani sai na maka wanda ya fi wannan, rai a bace yace amma kin iya ba qaton arne jikin ki ya rungumeki koh? Don ni mijinki na taba hannunki ki ka mareni? Ta fara kuka, tace ka damu ne? Meye dameka? Da ni da banza daya muke a gunka, banda wata amfani, ka ha'inceni da ka barni cikin tagamemen gida har wata 6 don kawai ba ka sona, sauran yanuwan mu da suka zauna da zabin da aka musu gaya min mutum daya da ke son daya, ai tun da Ya jawad ya yarda ya zauna da fadila su da basa shiri ko kadan, ina ga zaka iya zama dani ni da ko kallon banza be taba hada mu ba, amma kai sbd tsanar tayi yawa ba ka iya kwana dani rumfa daya, sbd tsana ni kadai har wataAi ina ga ko kwance ka ganni da kato ba abinda ya dameka? Ba ka damu dani da ba, kuma kar ka damu dani yanzu ba, ka rabu dani kawai nayi rayuwata, ta na kaiwa nan ta koma daki da gudu ya bita da kallo, yana hawaye kwata kwata yasan be kyauta mata ba, zai bita zaineema ta dakatar dashi tace let her be, itama ta wuce Mu'ammar ya juya ya nushi iska cikin haushi, sai a sannnan ya lura da turawan da sukayi dandazo a gurin suna kallonsu amma ba su fahimci ko me suke cewa ba..
Abuja
Ruma, Ruma, kiran da taji Yaxayd na kwala mata, ta fito da sauri murmushi dauke kan fuskarta, yace yau nake gama housemanship dina, Allah ya sa bakya da lectures ki rakani asibiti, dadi taji ya ziyarce zuciarta, yo ko tana da lectures ai ta soke shege balle babu, tace Babu Ya Zaid, yace good, ki shirya ynz, tace a shirye nake sai dai brkfast yace dont worry zamuci a chan, ta juya tace ok bari na kira Aunty Badiyya, da sauri ya fincikota yace dont ever mention her name to my face again, ya saketa ya shige daki a fusace, be son ganinta ko sunanta be sonji, dukda suna zaune cikin gida, shi sakinta ma zaiyi, ya dauko giyarsa cikin firij zai bude, da sauri Maysah ta yi sauri isowa ta amshe gwangwanin, ta kalleshi ta girgiza kai, tace its too early Yazayd, na shirya muje koh?haka kurum ya ji zuciyarshi tayi fes,Zabin tsoho ta wanke mai duk wani baqincikin da badiyya ta sashi,shi ya san ba sonta yake ba, amma kallonta ma sashi farin ciki yakeyi, ya ce Muje Rumah, murmushi ta sake, yace me sa idan nace miki Ruma kike murmushi? Tace saboda Tsoho kadai ke kirana da sunan, Yayi murmushi shima yace kice mazajen ki kadai ke kiranki da sunan, koh? Ta sa hannu ta rufe fuska, ya miqe tare da riqo hannunta, oya muje Zabin Tsoho, ta kalleshi tayi murmushi, a ranta tace nakusa Zama zabinka.
Akan idon badiyya suka fita, hankalin ta ya tashi, har ynz jikinta a kumbure yake, da sauri ta lalubo wayar ta ta doka ma Bokanta kira, ya na dauka ya fashe da daria, dama jiran kiranki nakeyi don na san dole ki kirani, cikin tashin hankali tace boka, na gama aiki, aikinm ya karye, jiya zayd dukan kawo wuqa ya min da mahaifiyata, ya kuma korata, kuma yanzu kan idona suna fita da matarshi, ka taimakeni, boka ya fashe da daria, yace ai ba wani taimakon da zan miki, ni na karya asirin da na ma Zayd, ke duk asirin dana yi a rayuwata sai dana karyashi, sbd mutuwata nake jira, banda lafia kuma nasan mutuwata na kusa, taimakon da zan miki be wuce na ce miki ki je Asibiti ki fara neman magani, dif ya kashe wayarsa Badiyya ta shiga juya maganganun Boka, abun da ta ka gane shi ya karya Asirin Zaid amma ba ya ga nan ba ta gane komai ba.
Duk inda Zaid yayi da Maysah na gefenshi, sunyi kyau matuqa, kallo daya zaka musu kasan sun dace da juna, sai tambayanshi akeyi Dr. Zailani, who is she? Kai tsaye yake ce musu she's my wife..

Kaduna
Ya na dawowa ta sha gabanshi, tace wai meye haka? Meyasa kakeson aiko min direba? Mu kwana gida daya amma ka na baqin cikin yi man magana? Nidai in har ka na son wani abu daga gareni ni zaka fada mawa kar ka qara aiko min direba, bakinta ya matse da karfi,ta sake ihu, yace ba na hanaki rashin kunya ba? Ni tsaranki ne? Kika qara min haka sai na lallasa ki cikin gidan nan, ya jefar da ita kan kujera, ta shiga murguda baki tana matsa. Kwallah, a ranta kuwa cewa takeyi na tsani wannan Jawad din.
******
Misalin karfe 12 da rabi na dare, Jawad na zaune na shan cofee yana rubutu kan dining, fadila dake bacci a dakinta taji kamar an duro ta windonta, ta miqe ta leqa, hantar cikinta ta kada sakamakon wasu da ta gani su 2 zuwa 3 ba ta tabbatar ba dai, da bindigogi a hannu, cikin kidima ta wawuro wayarta ta rasa wanda zata kira, kawai sai ta danna emergency number 911 dukda ba ta da tabaccin yana aiki, cikin saa aka dauka cikin rudu amma a hankali ta ke sanar dasu abun da ta gani, wani gari take? Tace kaduna, ta ba su full address, sukace nan branch din lagos ne amma ynzu zasuyi alarming kaduna As soon As possible, kyarma takeyi bata son yin kwakwaran motsi sujita, tana kallo suka daure maigadi, suka nufo parlorn.
Ji yayi ansa mai wani abu kamar bindiga akai, ya dagi da sauri, Inalillahi wa ina ilaihir rajiun yace, ya daga hanayenshi sama alamar surrender, yace kar ku kasheni, zan baku kudih wlh, daria suka fashe dashi, we dont need ur money rich boy, all we need is ur life, but before den sai ka dauko mun signed contracts din da zakayi a Niger Delta, cikin Jawad ya duri ruwa, yace pls lets talk dis out, buge mai kai yayi da bindiga, yace zaka dauko min ko sai na tarwatsa kanka da harsashi na? Jawad yace Aa, Alamun jiniyar mota na waje yaji, ya leqo cikin kidima ya ce boss, ga masu bakin kaya, ya dago da mamki yace ya akai suka san muna nan? Dd u call anyone? Jawad yace ai bansan da zuwan ku ba, kai da waye a gidan nan, da sauri yace ni kadai ne, a zuciyarshi yana me roqon Allah kar fadila ta fito, yes boss dama oga yace shi kadai ne be da mata, kawai mu kashe shi mu gudu kafin su shigo, ji sukayi ance we are advicing u to put ur guns down, ur hands behind ur heads, come towards us slowly, u try to make a wrong move we fire, you are surrounded, i repeat u are surrounded, a hankali sukayi yadda polisawan sukace suka fita a hankali, signal dayan yayi suka arce a guje, babban police din yace hold ur fire, no one shoots, we need dem alive nan suka bi su a guje, tuni suka dire, polisawan suka bisu. Ya jawad ya yu hanyar fita don ganin meke faruwa, Tana fitowa ta ga wani ta window yayi saitin bayan Jawad da bindiga, da sauri ta rugo gunshi da karfi tace Yajawaddddd, juyowan sa yayi daidai da harbin, jin harbin bindiga yasa sauran polisawa sukayi gurin da sukaji harbin, Ganinta yayi kwance jini ya malale wurin da karfi yace Fadilaaa ya rugo da gudu ya tsugunna gaganta ya tattaro ta jikinshi, yana kuka yace stay with me fadila, dont leave me please, i got u, jini na bulbula daga bakinta da qyar tace Yaa jaawaadd dif ta dauke, cikin tashin hankali da karfi Jawad yace Someone Help!! Ambulance! We need an Ambulance!

_Bibilicious Biebee_
5⃣2⃣ 🏡Gidan Gandu🏠 by Biebee Isa💕Da gudu wani polive ya shigo, yana tambayan jawad sir are u okay? Cikin tsawa yace we need an Ambulance u stupid idiot, cant u see? Da sauri poloce din ya kira Ambulance, cikin mintunan da basu wuce Goma ba sai ga Motar taimakon Gaggawa, akai akai jawad ya matsa a dauki fadila a sata cikin mota fir yaqi sai dai shi ya daga abarsa ya kai mota, a motar ma tana rungune dashi har suka isa asibitin 44 dake kaduna da sauri akayi da ita Accidents and Emergencies, aka amsheta, Dr ya ba Jawad wasu forms yayi signing zaa ma matarshi operation don ciro bullet din da ke cikin kafadarta, da sauri ya sa, aka ja gadon fadila bayan an sa mata oxygen akayi theatre room da ita, jawad na biye a baya, zai shiga dakin wani security da ke tsaye bakin kofar yace sir u cant come in, jawad yace try to stop me, ya raba ta gefenshi ya shige, nurse na ganinshi tace sir, u cant be here wani hararan da ya wurgi nurse din dashi ya sa ta matsa mai, Ganin haka Dr yace let him, nd lets get to work. Haka suka duqufa aiki kan fadila, jawad kuwa sai Addua yakeyi Allah ya tashi kafadun matarshi, she cant die.

Maiduguri
Isowarsu kenan, straight dakin Mamanshi Aunty Nuratu yayi da ita, bata tunanin ta taba shigowa sashen, duk sai taji kunya, Hanifa ta gaishe da Aunty Nuratu da ke gyaran gadon da zayyad zai ajiyeta, ta amsa don ba ta tuna ranar da Hanifab ta gaisheta ba, sannu ya kafan ta amsa, Zayyad ya shimfideta kan gado ya fita yayi sassan tsoho, tsoho da kansa ya zo gaida hanifa a dakin Aunty Nuratu, yayi mamakin yadda kafar ya kumbure, ya yi umarni da Baba Hassan da ya kira me dorin kafa. Har gida akaje dauko me daurin kafan, hajia babba ta riga ta gyara dakin da Hanifa zata sauka, sai ji tayi ance sun iso har an kaita dakin Aunty Nuratu, Ashar ta sake tace ba zai sabu ba, ta fita Aunty Abida Maman Hanifa ta rufa mata baya sukayi sassan Baba Hassan, Masifa ta so saukewa ganin tsoho tsaye ya sa ta yin shiru, Zayyad ya gasiheta ta kalleshi a gyatsine ta amsa, ya gaida aunty abida ta amsa, Tsoho yace bari ya koma sassan sa, tsoho na fita Hajia babba tace kai dan wulaqanci, ban taba ganin mugu kamar ka ba, kaje ka aje yarinya chan qasar kabilu ba uwa ba uba ko leqen gida ba ta zo ba har watanin 8, don mugunta, ba ka kula da ita, sai da kayi sanadiyar turgudewarta zaka kawo mana ita nan? Toh ba zaiyu ka ajiyeta nan ba dakina zan tafi da ita don ta samu kulawa, ba Zayyad ba har Hanifa sai da taji ba dadi, yace kiyi hquri hajia, bari a maidata chan dakin naki ta juya fuuu, tace da dai ya fi, Aunty Nuratu na zaune ba dai ta tanka ba, Maman hanifan ma ba ta ji dadi ba, sumsun tavi bayan mamanta, hanifa ta kalli mijinta ciki tausayawa, a ranta tace bawan Allah, haqurin shi yayi yawa, yace hanifa bari akai ki dakin hajia ko? Batace komai ba, ya dagata sama, a hankali tace kayi haquri Yaya, murmushi yayi ya fita da ita. Ko da me gyaran yazo dakin hajia babba akayi dashi, yace zaa ja kafan a gyara, zayyad na gaban Matarshi, hajia babba tace kai dalla mallam zoka fita zaa ja mata kafa, kayi wani kane kane, hanifa ta kasa haquri tace haba hajia, me yayan ya tsare miki ne eyi? Tun dazu na yi shiru na kyaleki? To ba inda zaije ta qarashe tare da murguda ma kakan nata baki, bakih bude hajia babba take kallon hanifa, ita da ta san hanifa ta tsani Zayyad amma gashi ynz sai kareshi takeyi, Zayyad yayi murmushi ya shafi kumatun hanifa yace bari dai na jira a waje, hanifa tace no yaya, hold me pls, Zayyad ya kalli hajia babba da har ynz bakinta a hangame yake sbd mamakin hanifa, yace ma mai gyaran bismillah, mai gyara ya kama kafan hanifa ta kwallara ihu tare da janye kafar, har cikin kwakwalwar shi yaji ihun nan, hajia babba ta kalleshi tace ai sai ka riqeta kar ka min tsaye a ka. Zayyad ya zauna ya riqe hanifa, me gyara ya cigaba da jan kafar, shi ko harda hawaye don jin yadda hanifa ke ihu.
********
Suraj da Bilkisu sunzo Maiduguri don duba hanifa, hanifa da bilkisu suka kulle a dakih suna firan yaushe gamo, suna ba juna labarin rayuwarsu bayan aure, Bilkisu tace lallai hanifa dole ki sauko ki nuna ma Yaya zayyad so a zahiri da badini, don ya yi hquri dake ba kadan ba, idan kuma kikace zaki tsaya jan aji wannan fatitin zai aura, a maidaki yar kallo, hanifa ta ja numfashi tace wlh Bilkisu na yi nadama, duk abubuwan da nake mishi be taba fisho dani ba, Ni so nake mu koma gidanmu, tunda naga tsoho da mamana ban marmarin gida, naji sauki wlh, Bilkisu ta yi daria tace kamr kinsan for a 2nd bansan yin nesa da Yasuraj, don wlh Ya suraj

21 / 29