Masarautar Qamar Sirrin Fadar Sarauta by Khadija KMU

Author :  Khadija KMU Category :  Romance

Chapter   26 / 27

75K to 78K   out of 79.4K words

yake kwana yake tashi da ita kamar ya fashe da kuka yakeji kamar ya hakura yabar ma Khalifha sarautar kowa ma ya huta haka yakeji.saida ya dade kafin yayi magana sannan ahankali cikin yanayi na nagaji Sosai daga wannan sai wannan yace ma Galadima ku nemota ai akwai zanen tatoo din ko?Galadima cike da girmamawa yace ehhh sannan sukayi ban kwana







Galadima wasu irin manya manya security s da dogarai ya tara kamar za aje wani fada ko yaki sannan suka nufi cikin masarautar inda masu aiki suke da niyyar neman Hurriya Faisait Hamood.

[5/28, 3:33 PM] +234 802 952 0062: Masarautar Qamar





60







Manage this page please banajin dadi sosai





Banda ina lillahi wa'inna ilahi raji'un ba abinda inna hanne takeyi a kitchen don yanzu taji abinda haule reza take fada wai ana neman wata yarinya Saidai ta jikinta kawai za'a iya ganeta saboda zanen dake jikinta tabb hmmmm inji haule baku ga abin ba kamar yaki ko kuma nace sata don runduna guda suke yawo da ita





Inna hanne banda salati ba abinda takeyi don tasan anzo wurin da ba'ason azo, Hurriya na cikin matsala don ta tabbata ita ake neman wannan wani irin tashin hankali ne da ba'a sanya mashi rana  subahallah kawai take fada don ta kasa cigaba da motsa shinkafar dake kan wuta banda kai da kawo ba abinda takeyi hasbunallahu wani'imal wakeel kawai take karantawa ita yanzu mafita kawai take nema wadda zata iya fidda Hurriya daga masarautar saidai a bakin haule taji ance curfew akeyi baza ashigo masarautar ba sannan baza'a fita ba toh minene ma fita.









Saurin karasa abincin da takeyi tayi sannan ta fito daga kitchen din da wani irin sauri don yanzu ba abinda take bukata irin taga hurriya don haka dakinsu ta zarce aiko sai cin karo tayi da Hurriya wadda take kwance hankali kwance don tayi crossing legs dinta hannunta biyu ta dora saman kanta ta baya gashinta ya kwanta sai wani uban flat tummy dinta wanda mutum zai dade yana tunanin ina abincin da takeci? don cikin a shafe yake flat dinshi fuskarta na fidda wani kyau na bacci wato sleeping beauty





Inna hanne cikin wani mugun firgici tazo tana kallon Hurriya da take kwance alamar bata da wata matsala a duniyar don ana cikin wannan halin tana bacci kallon Hurriya take da wani irin mugun tausayinta tana mamakin yadda karamar yarinyar kamar ta har take iya rayuwa a ko wani hali na rayuwa abubuwa sosai sun faru da ita a rayuwa wanda idan har mutum yanada karanci Imani Amman she s always strong babu abinda ke girgizata ko ya tsorata ta. Inna hanne cikin dubara ta samu tabar wurin Hurriya don batasan ta tasheta a barcin.





Hurriya a hankali ta bude idanunta wanda suke nuna alama ta gajiyawa wai ita har yaushe zatayi rayuwa irinta ko wani dan mutum miye ta tsare ma mutanen da sunki su rabu da ita a rayuwarta shiru tayi tsoro da fargaba duk ya cikata don ta hango storm din dake akwai nan gaba ako da yaushe tana mamakin yadda za ace wai mutumin da bai san Allah ba wanda kuma ta kanji cewar babu wanda yasan gaibu sai Allah a wurin babanta yana yawan fadar haka sai kuma ace mutumin da baisan Allah baisan komai ba yazo ya Gaya maku abinda zai faru sannan ku yarda don takanyi wannan tunanin so dayawa a rayuwarta kuma hakan yana bata mata rai.

Sai dai fa she made a vowed she promised to protect herself no matter what bazata taba bari wani yasan itace Hurriya ba koda kam za a kasheta tagaji tagajei she s tired of these things abinda tafi bukata yanzu rayuwarta shine ta huta ta manta da duk wata damuwa a rayuwarta tayi moving on she deserve to be happy again ya kamata ace itama tayi farin ciki kamar kowa saidai yanzu tunaninta bai fi ta yanda zata fara ba kuma ya zatayi ta magance komai don zuciyarta na gaya mata asirinta ya kusa tonuwa don wani irin feelings takeji irin wanda ta rinka jinshi kwanakin baya tayi tunanin cewar kafin matsala ta afka mata zata iya tsere ma matsala but everything seems inevitable don tanajin a jikinta kota tsira ko kuma ta durmiye saidai abu daya tasani insha Allah zata tsira sunanta fa Hurriya Faisait Hamood the one and only Hurriya Faisait Hamood from heral palace and masarautar Qamar she can survive this







Bintu ne suka shigo tareda wasba sai hamma wasba takeyi Bintu ta kalli Hurriya wadda ta kalli gabas.

[5/28, 3:33 PM] +234 802 952 0062: M.Qamar



62

Khalifha cikin bayan motar shi ya sanyata sannan driver ya bude mashi mota suka tafi ahankali ya kwantar da kanshi jikin kujerar motar sannan yayi kasa da kanshi yana kallonta kallon dogayen lashes dinta wanda suke kamar tayi fixing dinsu ,sajenta ya duba sannan ya karkata wurin kallon gashinta





Fuskarta a daure wani slight murmushi yayi sannan yace stubborn bai daina binta da kallo ba don haka kawai yaji yanason kallonta







Baisan dalili ba Amman kawai yau ya samu kanshi da yawan kallonta ahankali ya gyara mata gashin daya sauko mata ya rufe mata fuska.





Lumshe idonshi yayi kamshin turaren motar yana shiga hancinshi yana mai jefashi cikin wani yanayi.







Suna isowa aka bude mashi mota ya shiga ya fito hannunshi rike da ita kamar baby.



Part din an gyara shi tsaf don ko ina sai kamshi yakeyi ba inda ya kaita sai katon bedroom dinshi ya dorata saman gadonshi don zaman da yayi da ita ya gane yanda take kaunar dakinshi ruwa ya debo sannan ya shafa mata ahankali a fuskarta





Hurriya a hankali ta bude lumsassun idanunta wadanda suke cike da gajiya kallonshi take bata ko kyaftawa wanda shima haka nashi fannin baya ko kyaftawa wurin kallonta ,wani irin kallo suke bin junansu dashi wanda acikinsu ba wanda yasan ma anar kallon da dan uwanshi yake mashi





Hurriya kam tsoki tayi sannan tace what is he doing in my dream tace maye tadan murguda bakinta kadan ta rufe idonta sai bacci





Khalifha wani murmushi yayi yace my stubborn little maid saboda ai little ce don inda yayi auren wuri rayuwarshi kilan da first born dinshi ta kusa girmanta saboda he s about 40





Khalifha kam tashi yayi tareda nufa dayan dakinshi wato secret room yana shiga ya cire kayanshi ya daura farin towel ya lumshe idonshi Toilet ya shiga sannan ya kunna cold shower ruwan yana shiga kota ina na jikinshi wani irin sanyi ke ratsa shi wanda ya taimaka wurin kwashe duk wata gajiya tashi.







Hurriya kam bacci ta rinkayi mai rai da lafiya don saida tayi baccin sauke gajiya don duk saida gajiyarta ta sauka sannan ta tashi ahankali ta bude idanunta sannan ta kalli dakin Khalifha wanda banda kamshin shi ba abinda dakin yake





Hurriya kamshin Khalifa ne yake dawainiya da duk jikinta don kamar shine a kusa da ita takeji frowning face dinta tayi sannan tace wannan kamshin fa ?ganin batada amsa ne ya sanya ta tashi da niyyar shiga toilet ahankali ta tashi Saida kafarta taji tadan amsa ahankali tace what caused this sai a lokacin ta tuna abinda duk ya faru gabanta ne ya fadi don wani fargaba da tsorone ya cikata don tuna halin da take ciki





Sai a lokacin tagane cewar Khalifha ne tagani ba mafarki tayi ba daman she wondered why would she saw him in her dreams while he s nothing to her cizon lebenta tayi tareda tashi ta shiga ciki toilet din wanka tayi da ruwa masu zafi sosai sannan ta fito daure da bathrobe dinshi cikin sauri take komai Amman komai yana tafiya da natsuwarta bataga ta zama ba yau ya kamata duk wata hanya tabi yanda zata tsere ma wannan bakar masarautar don ga dukka alama sun shirya mata sosai don sam baza su barta ba, don haka gwara taje tayi facing abun kuma tayi fighting dinshi bazata mika kai ba sai tabar masarautar nan safe and sound ahankali ta kalli sama tace In Sha Allah don lokacin da tana a Heral babanta yakan ce insha Allah acikin magana watarana ta tambayeshi ma anar insha Allah aiko yayi mata bayani da kuma nuna mata girman hakan kuma da tabbatar mata cewa indai tace Allah zai mata abinda takeso kalmar ta fado mata a rai tareda fatan Hakan ya tabbata





Kayan khafha ta sanya masu kyau kuma designers ko mai bata shafa ba ta fito ta nufi dakinsu aiko tana zuwa su Bintu suka taso da wasba da sauri ta kauce ma kowa acikinsu don ta tabbatar rungumeta zasuyi nan da nan suka fara tambayar lafiyarta lau ba abinda ya sameta ko ?daga masu kai tayi wasba ce ta share Hawayenta tace don Allah kada ki kara tafiya ki barmu kinji daga mata kai Hurriya kawai tayi Don tunanin da takeyi yanzu yanda zata bar masarautar nan









Sarki Faizan sai kai da komowa yake da jin zancen Khalifha ya dawo hankalin shi kwata kwata ba a Daidai yake ba ga tunanin yarinyar nan da baisanta ba da yabi ya dami kwakwalwar shi abubuwa da yawa duk sun hade mashi ya rasa miye yake mashi dadi







Galadima ne ya shigo jikinshi na wani irin rawa yana bar bar don shi kadai ne ba a tafi dashi ba cikin mutanen dake wurin don kaf harda su jakadiya an tafi dasu gidan yarin Khalifha abinda ya sanya bai tafi dashi ba chief of security saboda alakar dake tsakaninsu da sarki Faizan da kuma Khalifha shi yasa ya kyale shi amman Dukansu suna prison



Sarki Faizan yana ganin shi yasan cewar ba alkhairi bane tattare dashi don yadda ya shigo a kidime aiko hakan ta faru bakaken labarai ne ya fada mashi guda biyu daya na dawowar Khalifha da kuma yanda ya sanya aka tafi da dogarai da security s din shiru sarkin yayi don ya rasa abinda Zai fada kafin ya dawo daga tunanin ya kara daga mashi hankali da sakon boka don yace duk yanda za ayi su nemo yarinyar nan ciki kwanakin nan idan ba haka ba akwai matsala





Shiru yayi don ya kasa tunani sarKi Faizan don yasan bai isa acigaba da nemanta ba Khalifha na cikin masarautar nan



Galadima ne yace Allah ya taimake ka ga wata yar shawara tawa mu gwada mugani ko zatayi daga mashi kai sarKi Faizan yayi wani irin murmushi yayi sannan yace mai zai hana kawai Khalifha yayi aure kamar yanda ta rinka faruwa dashi da



Shiru sarKi Faizan yayi sannan yace Aa kasan duk wadda ya aura ranar take cewa saidai ya saketa Amman bazatayi auren ba ka canza wata shawara







Galadima shiru yayi yace wannan ita kadai ce shawarar idan akayi auren da an fara shagali hankali mutane yadan dauke sai mu cigaba da dubata ana shagali ana dubawa.







Sarki Faizan duk yanda yaki yadda saida Galadima ya rinka insisting har dai yace akai ma Khalifha takarda da sauri Galadima ya daga kai ya fita akayi rubutu ya kawo ma sarki yayi stamp yakai part din Khalifha









Khalifha yana zaune a falo kafa daya kan daya yana amfani da iPad dake hannunshi don duka hankalin shi nakan iPad din saida akayi ma chief of security iso sannan ya shigo hade da sallama





Galadima sallama ya karayi mashi Khalifha ba tareda ya dago ko bare ya kalleshi ba ya amsa sallamar shi bayan sun gama gaisawa wanda Khalifha cike da tsantsar mulki yake maganar don har lokacin bai kalli inda Galadima yake ba





Galadima cikin yar kyarma don duk yanda kake kazo wurin sai kaji dar don powerful aura dinshi duk ta cika wurin , fara karanta takardar da sarki ya sanya akawo mashi yayi inda yake cewa gobe akwai daurin auren Khalifha da za ayi bayan azahar kuma mata hudu zai aura





Khalifha bai ko kalleshi ba ya tashi yabar parlon don ba abinda ya dameshi idan an tashi adaura mashi mata dari ya san cewar a ranar kowacce acikinsu zata nemi sakinta zasu gudu baisan miye ake turo mashi ba Amman koma miye bai damu ba sune suke auren kuma sune suke raba auren





Galadima kam ya shaka lokaci kawai yake jira zai bama kowa mamaki acikinsu daga sarki Faizan din har Khalifha duk zasu dawo atafi hannunshi lokaci kawai yake jira.









Koda dare yayi inna hanne tazo taga Hurriya ba karamin dadi taji ba ganin ba abinda ya faru da ita don ta saki jikinta Sosai tunda gashi tana kallonsu Bintu sunata cin abinci kowa yayi shiru baya yin magana inna hanne murmushi tayi don tasan aikin Hurriya ne zama tayi itama bayan sun gama cin abinci suka taba yar hira sannan tayi masu Bankwana ta tafi ta kwanta







Saida ta tabbatar Bintu ta tafi ita kuma wasba tayi bacci sannan ta tashi ahankali ahankali ta fita don ganin ko akwai inda zata iya samu ta gudu





Cikin sanda takeyin komai har tazo taron wasu yan iskan dogarai suna zaune suna shaye shaye aiko suna ganinta suka taso kowa acikinsu a buge yake yana cewa ina aka samu wannan kyakkawar yarinyr





Hurriya kallonsu tayi don kyankyamin su Dukansu takeyi wani acikin su ne ya kawo hannu zai taba mata gashi ne aiko yaji an rike hannunshi Hurriya kallon wanda ya rike mashi hannu tayi shiru tayi tareda zuba mashi idanunta masu kyau wanda ke kara jefashi cikin kaunarta da sauri ya janye idanunshi daga nata sannan ya kalli dogarawan yace ku wuce ku bama mutane wuri,da sauri Dukansu suka bace a wurin



Kumurci kasa kallonta yayi ita kuma kallonshi kawai takeyi





Cikin natsuwa yace mata kinason fita ne Hurriya saida ta dauki lokaci as always sannan ta daga mashi kai murmushi yayi ganin ji da kanta har yanzu yana nan ba wanda ashe ya ladabtar da ita.







Kallonta yayi sannan yace muje na taimaka maki Hurriya daga mashi kai tayi sannan suka fara tafiya duk inda suka gifto da anyi mashi magana sai yaje wurin ma aikatan ya basu wani Abu sai su wuce saida suka zo Daidai bakin wani gate din da zai iya fiddasu palace din tace na manta wayata





Kumurci kallonta yayi da mamaki ganin tana Neman komawa bayan duk wahalar da suka sha ahankali yace mata kiyi hakuri da wayar mana.Girgiza mashi kai kawai tayi sannan ta juya ta koma saida tayi tafiya mai nisan gaske ta fara hango dakunansu ga dare





Kunnenta akwai ji don tana tafiya daga nesa taji ana waya ana cewa dole mu nemo yarinyar nan gobe ko a ina ta makale cikin masarautar nan don boka yace duk wanda ya sameta zaiyi sarauta ko dai na aureta kona kasance da ita



Ai saboda auren Khalifha da za ayi ba zai zargi kowa ba ko yayi tunanin Akwai Abu ke faruwa a masarautar don haka ba wata matsalar da za a samu

[5/28, 3:33 PM] +234 802 952 0062: Masarautar Qamar



61





Bintu shiru tayi tana kallom yanayin Hurriya Mai tsoratawar don idanunta sunyi sanyi kamar banata ba kodai batada lafiya ne shine abinda Bintu take fada aranta cikin kulawa tace sannu Hurriya naga kamar bakida lafiya ne shiru Hurriya tayi mata ta tashi ta fita Bintu murmushi tayi saboda hakan ba bakon abu bane a wurin Hurriya wasba ma shiru tayi don sai taji wani iri da taga Hurriya cikin wani yanayi Dukansu zama sukayi sukayi shiru suna kallon juna







Hurriya kam inda take wanki da can taje ta zauna tana wasa da icce tana kallon nature a masarautar masu sanya mutane nishadi ahankali ahankali ta saki ranta she believe that they will never get what they want from her after all ita fa jikar Hamood ce





Rashin mutumci kawai su Galadima sukeyi don da manya manya Guards wadanda suka kasance abun shakka ko wanne da bindigu acikinsu sai dogarawa wanda hannun su ke rike da zabgegiyar dorina fuskarsu babu wani annuri bare alamar sauki





Sai manya mata wadanda suka kasance suke yawo tare dasu wanda suma dai babu sauki a tattare dasu koda ga kallonsu , su jakadiyya sune ke wani irin bincike mata tareda wulakanci da rashin sanin darajar yan mata don sai mutum ya cire kayanshi dagashi sai zani sannan a duba bayanshi agaban mazan daman bayan kawai ake dubawa don boka ya fadi inda za a samu zanen ajikinta saidai ya kasa ganin fuskarta don wani irin bishi bishi takeyi mashi ta yadda koda shine bokan da yafi kowa iya tsafi bazai ganeta ta haka ba.







Galadima wanda sun gama da dakin bayi ne don haka Hurriya ce ta fado mashi arai wata dariyar mugunta yayi don yasan yanzu ne zai iya zuwa ya dauki fansanr abinda tayi mashi,





Har sun kama hanyar wani daki yace masu bana nan zasuje ba yace ga inda zasuje.ba wanda ya musa mashi haka suka jero kowa idan ka kalla acikinsu sai yan hanjin cikin mutum ya kusa kadawa





Basu wani sha tafiya ba Sosai saiga su adakin su Hurriya wanda yake sosai da mutane aciki saidai tun kafi a ida yi masu iso kowa acikinsu ya natsu ya shiga taitayinshi





Dakin shiru yayui don kamar babu numfashin biladama aciki





Kallon matan yayi yace ku fara aikinku da kakkausar murya .Daya daga cikin dogarawan yace suyi layi ba musu suka jera layi





Cikin sauri aka rinka zuge rigar uniform dinsu ta baya ana dubawa don da an duba naki sai ki koma gefe haka aka rinkayi hadasu bintu da wasba akan layin ba wani bata lokaci suke komai wasu kam hada mari matan ke kai masu







Galadima shiru yayi tareda mamakin rashin ganin Hurriya a wurin don ga dukkan alama gashi har an kusa gama searching bata nan saidai tun kafin yagama tunanin da yake yaji wata acikin matan da yazo dasu ta bude Baki tana kallon kofa tace wacece wannan aiko kamar hadin Baki suka juya suna kallon yadda take tafiya in all her mighty





She looks fierce and confident don wani jeans ne jikinta shima crazy wandon duk ya fashe saidai shi ba kamar wanda ta sanya rannan bane don wannan gwiwar ne yafi fashewa gashin kanta kitso ne guda hudu gashin ta nanadeshi ba karamin kyau kitson ya karayi mata ba don

26 / 27