Masarautar Qamar Sirrin Fadar Sarauta by Khadija KMU

Author :  Khadija KMU Category :  Romance

Chapter   17 / 27

48K to 51K   out of 79.4K words

gansu cikin linkin ba linkin halin da suka sanyata ba



Saukar bulalar da taji tundaga kanta har saman kanta ne wadda shaho ya zuba mata



Tanada tabbacin inda ya buga mata a bayanta kayan jikinta ya fashe







Tafiyarshi yakeyi wadda take dauke da sarauta da kasaita wadda take nuna shidin namijine sanye yake cikin wasu comme Des Garcons dark brown suit wanda suka fito mashi da kyau da haiba dinshi hannunshi sanye da jil sander wrist watch mai tsada komai nashi is screaming danger fuskarshi a hade take don ba karamar gajiya ya kwaso ba kuma ga dukkan alamu zai bata lokaci anan wurin he looks breathtaking handsome and coldhearted he looks superb in his suits saidai bazaka kara marmarin yi mashi kallo na biyi ba saboda hadarin shi.







Daidai wurin da aka taru ya tsaya hannunshi rike da walking stick dinshi ta silver plated two horse cane,sandar tana featuring wani irin elegant horse mounted ne mai wani irin salki don kamar ya rike diamond,on a durable wooden shaft ,sandar may not be used for light balance kuma ba Daidai bane a sakar mata nauyi ba ko kuma wani orthopaedic support



Khalifha ya hadu kuma dan gayu ne na gasken gaske don tun daga saman kanshi har kasan takalminshi designers ne mai mahaukatan tsada don shidai yana san extravagance life he always says miye amfanin neman kudi indai har bazaka kashe su ba.



Hannunshi daya rike da sandar shi tunda ya tunkaro wurin aka fara darewa ana kallonshi



Ba inda ya tsaya sai wurin taron. kallon kowa dake wurin yayi sannan cikin strong deep husky voice dinshi yace what s the commotion here



Subira kam yan hanjin cikinta banda kadawa ba abinda suke salati kawai take a ranta tana na shiga uku uncle Khalifha Qamar girgiza kanta ta farayi hawaye na taruwa a idonta

Hurriya kam kwata kwata bataji don a hankali ta fara fita hayyacinta Khalifha kallonta yayi tana Neman faduwa kasa cikin yanayi na natsuwa a hankali ya durkusa tareda yi mata rumfa ta fada jikinshi a sume kallonta ya rinkayi tundaga kan dogon kalabar gashinta har zuwa kan shafefen cikinta dake sanye da adon gold kallon beautiful and innocent face dinta yayi sannan ya karkato inda rigarta ta fashe wanda har ta dan Zame ahankali yace disgusting cikin kasan makoshin shi sannan ya cire suit dinshi da hannu daya tareda yafa mata yadda zai rufe inda rigarta ya farke





Kallon chief of security yayi sannan yace to the prison yess sir chief of security ya kalli Khalifha sannan yace what about the princess cikin izza yace all of them Dukansu





Sannan ya dauki Hurriya kamar wata baby aka bude mashi mota ya sanyata tareda shiga ya zauna yana lumshe ido.

[5/28, 3:32 PM] +234 802 952 0062: <ØßMasarautar Qamar

The mysterious palace



Last free page of Masarautar Qamar

Wanda yakeso ya tura 300 ta wannan account din dari uku sai yayi screen shot ko kuma Kati airtel

ACCOUNT NUMBER 3139107983 Khadija Mustapha first bank

Katin waya airtel ta wannan number 08029520062



Sai a tura screenshot ta wannan number 08029520062



45&46









Idonshi lumshe sanyi ac da turaren wutan sai kuma kamshin turarenshi mai dadi ya sanya motar ta kara dadi kara relaxing kanshi yayi tareda lumshe idonshi yana kara shiga wani kalar yanayi na gajiya





Ba inda suka tsaya sai part dinshi chief of security ya kalli oganshi da yayi relaxing sannan yace we re here sir sannan ya zagaya ya bude ma Khalifha motar kallon hurriya chief of security yayi tareda cewa zan iya daukarta shiru Khalifha yayi sannan yace i will take her inji Khalifha Qamr tareda zagayowa ya bude kofarta ya dauketa ya shiga part dinshi da ita one of his room ya shiga da ita tareda kunna mata Ac .



Dakin kamshin dadi kawai yakeyi sannan ya fito tareda rufe mata kofa cikin natsuwarshi ya shiga dakinshi tareda kiran chief of security yace yazo ya kaita hospital







Chief of security wanda ya kada kan duk dogarin dayasan ya taba Hurriya harda subira suka tafi babban prison dake cikin masarautar suka turasu ba mutunci







Sannan yazo ya dauki Hurriya kafin ya dauketa ne ya kalli Khalifha yace sir I think she passed out ahankali Khalifha ya dage kafadunshi sannan yace take care of that sannan ya juya ya koma ciki tareda sauke ajiyar zuciya





Babban Dakinshi ya shiga tareda cire suits dinshi ba karamar gajiya yayi ba don haka ba abinda yake bukata irin ya samu good rest saidai bazai iya kwanciya ba tareda yayi wanka ba don haka ya daura farin towel dinshi cikin yanayi na natsuwarshi ya shiga toilet tareda sakar ma kanshi ruwa mai sanyin gaske ko ina yana shiga ajikin shi ahankali gajiyarshi ta fara sauka







Hurriya kam ruwa chief of security ya sanya mata sannan ya kaita babbar asibiti private ta sai dan wane da wane wanda ya kai yake shiga asibitin don kusan Doctors dinma duk turawa ne da larabawa



Yana zuwa aka amshe su hannu bibiyu sannan aka shiga da ita emergency don doctor din ya dauka accident tayi yanda farar rigar jikinta ta baci da jini



Heral palace



Babbar family dinner ce aka hada saboda dawowar layla Khasheem Hamood, Hamdan sam ba abinda yafi bukata irin su koma masarautar Qamar don ya bama Hurriya hakuri baisan mi yasa yakejin yarinyar har cikin ranshi ba Amman bari ya daina tunda bata sanshi





Family ne antaru kusan kowa da kowa yasha ado nagani na fada ba karamar dinner bace aka shirya don wani irin babban family table aka shirya wanda yakecin fiye da mutum talatin kowa yasha ado nagani na fada

Yanmata ne da samari hadaddu kuma yan gayu wanda kowa rike yake da iPhone yana basarwa su liya da neela suma suna zaune da wasu cousins dinsu



Hamdan sam ya kasa gane kan Amrah tunda sukazo Heral palace don ba yadda baiyi da ita su dawo Daidai yadda suke a da Amman taki bari hakan ta faru ya rasa mike mashi dadi kwata kwata ya kosa su tafi don baida kowa anan duk bai saba dasuba sosai don shima yana da wahalar sabo



Isowa akayi ma sarki Hamood da matar shi kujerunsu masu kyau suka zauna jikokinshi da yayanshi duk suka gaisheshi murmushi yayi tareda kiran amrah da take kallon Hamdan tana hararshi shi kuma Hamdan yayi mata alamar ban tausayi





Kallon Dukansu yayi yana murmushi shafa kan Amrah yayi sannan yace mata mai ya hadaki da twin brother dinki a hankali yake mata maganar yadda ba wanda zai iyaji





Shiru tayi tana turo baki alamar ba zata fada ba don haka ya kira Hamdan shi kuma yayi alamar ban tausayi



Tambayar Hamdan yayi sannan yace minene ya hadaka da yar uwar ka ??



Dan bata fuska yayi sannan yace it started all because of Hurriya sarki Hamood yace Hurriya alamar tambaya ?wacece Hurriya maid din imad ce inji Hamdan kallon Hamdan sarki Hamood yayi irin to continue with the story because he s interested .shikam Hamdan kamar daman abinda yake jira kenan ya fara bashi labarin Hurriya da isarta da mulkinta da kuma yadda ta raina kowa a masarautar Qamar kuma batajin tsoron kowa kuma da yadda yake Qaunarta saboda kyaunta



Murmushi kawai sarki Hamood yake tareda son yaji karshen labarin Hurriya saida ba time don haka next time zai sanya akawo Hamdan ya cigaba da bashi labarin Hurriya kara shafa kan amrah yayi tareda cewa kiyi hakuri ki daina fada dashi kinji Hurriya ta yafe mashi idan kun koma zatayi mashi magana ni da kaina zan aika mata da sakon rubutu na tabbas zata cigaba dayi mashi magana kinji



Amrah kallon kakanta tayi tace da gaske Hurriya ta yafe ma Hamdan daga mata kai yayi sannan yace waye ya isa yace bazai yafema jikan sarki Hamood ba murmushi tayi tare da rungume su both da kakan da Hamdan tace thank you grandpa kuma na yafe mashi murmushi yayi yanajin wani irin kaunarsu Allah y a jarabce shi da son Banafsha da Faisait saboda sudin yaran kirki ne kuma sukadai ne yaya a wurin the most beloved wife dinshi sune abubuwan da yake kallo yaji dadi Amman duk da babu yayan yanzu saidai jikokin





Sarki hamood Har yau har gobe yana kukan rashin Hurain gani yake kamar laifinshi ne gani yake bazai taba yafema kanshi ba idan ba a samo Hurain ba ya Allah tana raye ko bata raye Allah kadai ya sani kuma duk sunyi iya kokarin su wurin nemanta Amman shiru .









Zuciyar shi ce ta fara zafi gashi bai fito da maganinshi ba don haka yace ma su Amrah da su tafi su zauna



Jikokin shi da yayanshi kallonshi sukayi wasu sun tausayi mashi wasu kuma haushi yake basu yadda ya dauki Hurain da muhimmanci ko kasarshi dashi kanshi bai dauka ba komai Hurain kamar ita kadaici diya kuma abun haushin ba diyarshi bace jikarshi ce Amman yadda yake sonta ko yayan da ya haifa baiso haka







Imad ne ya kalli faisaaal yace wai har yanzu ba a ga Hurain din ba?bata fuska faisaaal yayi yace har yanzu ba a ganta ba gashi mai martaba yaki cireta sam a ranshi shiru Imad yayi yace Allah ya bayyanata Ameen Ameen sukace tare





Layla Khasheem Hamood ce ta shigo babban parlon da kowa da kowa yake a family din wanda daman isowarta kawai ake jira





Cikin catwalk dinta wanda takeyi a stage kuma yake girgiza dubban mutane take tafiya dayawa maza cousins dinta are crushing on her Saidai ba fuska Because of how arrogant and ruthless she was don haka da yawansu bata baki sukayi suna kallon yadda take tafiya Hamdan kam he can t believe cewar finally he s meeting his crush for the first time she s more beautiful in person ashe don duk shows dinta da ake nunawa ba a taba dakko kyau dinta irin wannan ba yadda take tafiya kamar bazata taka kasa ba aji tsawo kyau na hallita duka Allah ya bata



Sanye take cikin wani hadaddiyar cambre blue riga ta prada dogayen fararen kafafunta duka bude kamar zataje fashion show wasu matsiyatan heels ne a kafarta wanda kamar zasu kare saboda tsininsu don ba kowani dan adam bane zai iya tafiya da dogayen takalman ba skin dinta wani irin flawless sai wani walkiya da sheki yake tasha very nude and light makeup tana da wani irin high fashion sense don ta iya barnar kudi wurin sitira da accessories she get the vibes money swags fame and the looks and abinda yafi komai dadi shine she came from the top ten prestigious family in the world shiyasa takejin tafi kowa a wurin





Wurin sarki Hamood wato kakanta taje ta rungumeshi tace I miss you granpa murmushi yayi tareda rungume grandaugter dinshi yace i miss you too Layla how are you ? Ya tambayeta murmushi tayi cike da shagwaba tace I m fine tunda naganka murmushi yayi tareda shafa kanta sannan ya kalli kowa yace let s eat our food





Nan da nan ma aikata suka fara shigowa ana jera abinci kala kala diffèrent varieties of foods and drinks don kusan ko wani kalar abinci akwai da drinks su non al-Alcoholic drinks masu matukar tsada da dadi





Abinci kala kala wanda they are worthing alot of money komai na abinci a wurin is screaming rich



Ba wanda bai hallara adining din ba akayi serving dinsu Dukansu ba wanda ba dan gayu bane kuma ba wanda baiji da kanshi bare su ba inda suka fi bama muhimmanci irin wurin cin abinci wato table manners shine yake defining dinsu anan zaka gane how prestigious and elegant they are



Ba wanda kakejin maganar shi a wurin saboda abincin da akeci har saida aka gama cin abincin tukuna Sarki Hamood na gamawa yace bari ya huta saboda jikin tsufa rakiya yayanshi sukayi mashi.





Kusan kowa ya dawo ya zauna iyaye ma tashi sukayi suka bar wurin Saidai aka bar yan mata da samari da yara sunata fira kowa da click dinsu anata fira ana raha





Hamdan kallon Layla yayi data kame wuri daya ba kowa kusa da ita murmushi yayi sannan ya taka yaje wurinta Saidai yana zuwa Daidai wurinta gabanshi ya fadi saboda yadda kamarsu ta fito sosai da Hurriya dogon hancinsu da lashes dinsu Saidai idanunsu ne ba iri daya ba da bakinsu Amman sunyi kama sosai kamar tasu ta jini kallonta Hamdan yake ba ko kyaftawa yanason ya tabbatar da kamarsu Saidai Layla tafi Hurriya haske don ita layla fara ce sosai irin na turawa while Hurriya skin dinta is a bit darker than na Layla Saidai fa Hurriya tayi mata nisa a kyau fintikau bambamcin su ita mai kudi dayar kuma yar aiki .





Hamdan magana yayi mata yace hy layla I m Hamdan from masarautar Qamar though i don t know About you being my cousin but i really like you and admired you since before I knew we re cousins you really inspired me and motivated me and you re my role model I ve always look forward into meeting you in person because i want to know how outstanding your beauty is and of course i see how you outshone everyone one here you really deserve the reputation tunda ya fara magana Hamdan layla bata kalli inda yake ba tsaye yayi Yana jiran yaji kalma daya ta fito daga bakinta Saidai ba kalmar data fito bayan tagama jan lokaci sai MAD Hamdan kam tunda yake ba a tabayi mashi kalar wulakanci haka ba don yarone shi mai halin manya bare kuma ya tsani rainin wayau saboda bai shiga harkar kowa rayuwarshi Amman fa Layler role model dinshi hauka fa tace wato shine mahaukaciya.



Dariya aka kyalkyace dashi ana kallon Hamdan wanda yake tsaye kamar statue yana kallonta don he never expected that from her saboda ba haka take ba a yanda yake following din social media accounts dinta da kuma yadda ake fira da ita ashe she s not nice she was facading ,wannan ne real image dinta.



Gyara tsayuwarshi yayi sannan yace so it was all a facade very disappointed in you layla Khasheem you don t deserve the reputation ya kike tunani fans dinki zasuji if i announced to the public how rude you re wata irin dariyar rainin hankali yayi sannan yayi spitting miyau kusa da ita yace aikin Riya dai haramun ne idan mutun zaiyi abu yayi shi tsakanin shi ga Allah idan kuma bazaiyi ba yayishi tsakani ga Allah ,

I see No reason while someone would pretends to be nice while he s ruthless to his own family yayi tsaki tareda cewa Ruthless Bitch ya bar wurin tabb ba Layler ba duk wanda yake a parlon saida ya girgiza da abinda Hamdan yayi ma layla ba wanda yake maganinta duk cikin masarautar sai Sarki Hamood dayake Allah ya dora mata kaunar sarki Hamood din shiyasa a Rayuwarta bata kaunar Hurain Faisait Hamood saboda yadda kakan nasu ya fifita akan kowa kuma duk iskancinta ba wanda take shakka irin Hurain ba wadda take tsoron shiga hidimarta irin Hurain don duk yadda take da takama da mulki da sarauta Hurain ta fita a ko ina rayuwarta Hurain tayi mata fintin kau







Shiru parlon ya dauka don ba wanda ya taba gayama layla magana makamanciyar haka saboda itadin celebrity ce kota ina tayi masu nisa sannan batada mutunci batada kunya Imad murmushi yayi Because Hamdan is indeed his brother tare suka fita da Ammar da faisaaal



Sai kuma yan biyu suka biyoshi tareda su kausar.









Masarautar Qamar



Kallon kowa yake ta cctv camera cikin masu aikinshi magana sukeyi kasa kasa wanda duka yanajin abinda suke cewa kuma yana kallonsu ya rasa miye yake damun mutane duk masu aikin da ake kawo mashi sai sun kokarin yi mashi barbade ko kuma suyi mashi sata saboda suna kallon shidin makaho ne while yana kallon komai da idonshi yanzu da ace bai gani kamar da haka za ayita cutar shi kai mutane yanzu ba amana.





Tsoki yayi tareda kiran chief of security dinshi yace acanzo mashi masu aikin chief of security cikin ladabi yace shikenan angama







Yau kwana biyu kenan da zuwan Hurriya asibiti don allurar bacci doctor din yayi mata don data farka ba karamin taurin kai ta nuna masu ba aiko doctor din yaga kafiya don baita Ganin mai kafiyarta ba aiko tana magana da chief of security tana jeho mashi magana cikin izza da rashin tsoro doctor ya zagayo ta baya a hankali ya tsira mata allura wanda saura kadan tajima kanta ciwo da doctor din don cikin wata tsawa tace how dare you touch my body tareda rike mashi hannu baccin daya gama sanya ruwan allurar da tabbas kilan hakan zai iya zamar mata barazana a rayuwarta





Yana gamawa ya fara sauke ajiyar zuciya don yarinya ta tsorata shi Sosai

Murmushi chief of security yayi tareda ajiye kaya masu kyau na sawa yace a bata extra care duk da Khalifha baice haka ba









Har yanzu wasba kuka takeyi Bintu da inna hanne hakuri suka rinka bata suna cewa Hurriya zata dawo kadata damu tayi hakuri suna lallashinta amman wasba sam bata ganewa saboda ba inda labarin abinda ya faru baije ba cikin masarautar Hurriya an zaneta Hurriya barauniya ce wasu sun yadda wasu kuma sunsan sharri akayi ma Hurriya.bintu da itada inna hanne kansu suna cikin damuwa kawai fada masu ne basuyi ba.







Yau ta kama kusan satin Hurriya biyu a asibitin ta warke sosai don duk ciwon da takeji ta warke saidai fa doctor din yaci wuyarta don baita ganin mutum mai kafiyarta ba kwata kwata ba a taba mata jiki hatta nurses din bata barinsu ko a taimaka mata zuwa toilet but duk abinda tayi baiga laifinta ba her beauty is to be hold ba karamin kyau Allah yayi mata ba toh duk abinda tayi baiga laifinta ba





Hurriya jikinta ya koma kamar madara dan sati biyun da tayi a asibitin ba karamin kyau ta kara ba don kamar ta shekara a asibitin sai wani annuri take fiddawa ga wasu dogayen riguna abayas da chief of security ya kawo mata masu wani irin kyau da tsada

17 / 27