Masarautar Qamar Sirrin Fadar Sarauta by Khadija KMU

Author :  Khadija KMU Category :  Romance

Chapter   24 / 27

69K to 72K   out of 79.4K words

hankali kwance ba karamin dadi taji ba sannan tayi mata addu ar bacci don tasan batayi ba ta tafi itama ta kwanta.











Karfe 11:50 Hurriya ta bude idonta tarr tana kallon komai da yake a dakin hamma tayi tareda jan numfashin ta cikin ikon Allah taji shi Daidai ziro kafafunta tayi ba karamin mamaki tayi ba don ciwon da takeyi a heral palace tayi wata da watanni batasan inda kanta yake ba irinshi tayi yanzu kuma manya manya hospital around the world amman sai tayi ka idojin kwanaki data sabayi saita shiga coma Amman in just some minutes ta warke tass.indeed God is great yau ita taga miracle a rayuwarta how she wished her parents were alive to witness this day .inna hanne she really help her ta taimaka mata Sosai a yanda instinct dinta yake bata Tayi sauri tabar masarautar don kullum yanzu da tunanin yanda zata bar masarautar takeyi amman tarasa ina zata samu exist permit sannan wasba da Bintu da inna hanne dake yawan tsaya mata arai Duk da sunanta Hurriya Faisait Hamood ta rasa daina tunanin su da halin da zata Barsu ciki daman ba rabuwa ce akeyi ma kuka ba sabo ,shine matsala she s always calculative and tasan yanda zata tafiyar da rayuwarta ba tareda wani Abu ya dakatar da ita ba ko yayi mata tsaye ta yanda bazata iya kaudashi ba sai akansu Bintu ta farajin haka,sunanta fa Hurriya Faisait Hamood abubuwa da dama basu gagararta a rayuwa amman wannan karan she s really afraid of their fimal goodbyes don wata kila idan ta tafi har su gama rayuwarsu itama tagama rayuwarta ba lallai su kara haduwaba.





Hurriya a hankali ta dawo daga tunanin da take sannan ta sauke kafafunta kasa tareda niyyar tashi saida wata kyakkwar runguma da taji a wurin wasba ya sanyata janyewa da sauri ajikinta ,wasba kam kara komawa jikin Hurriya tayi tana kuka mai taba zuciya gwanin ban tausayi tace Hurriya idan kika barni bansan ya zanyi da rayuwata ba sai tayi shiru ta rinka share hawayenta tace mahaifana babu su fareedaaa kawai nike da ita a duniya ita kuma ta tafi tabarni sai ta fashe da kuka tace sai ke kuma da nike da ita please kada ki tafi ki barni kinji?hurriya daga mata kai tayi sannan tayi mata alama da tayi shiru everything will be okay. Kafin su kara magana Bintu tazo itama ta rungume Hurriya tareda fashewa da kukan murna tace Hurriya kin sanya naji tsoro sosai don Allah kada ki kara tafiya ki barmu hurriya tureta tayi a hankali tana tsotsar bakinta tana kallonsu sai surutu sukeyi na kada ta kara bacewa don Allah how can she leave this innocent souls ?her heart can t take it ina ,dayar zuciyarta kuma ta rinka fada mata ko kin manta ko wacece ke sunanki fa Hurriya Faisait Hamood you can do it you can do it dayar zuciyarta kuma ta rinka cewa you re human too ,you also have feelings and emotions you re not letting your feelings and emotions to control you but you also have heart like everyone so it s normal to felt that way,





Maganarsu ce ta dawo da ita daga tunaninta ganin hankalinsu har yanzu yaki kwantawa tace masu ina Chamber Khalifha jiya .sauke ajiyar zuciya kowanne acikinsu yayi sannan suka kwantar da hankalin su







Jakadiya wadda tazo katafaren parlon Galadima wanda babu abinda babu na more rayuwa ma aikata sai kai da kawo suke saida suka gaisa cikin mutunci sannan ta farayi mashi bayanin rashin Ganin Hurriya da tayima masarautar Qamar babu inda bamu duba ba don duk manya manya wurin danason ana aiki zan sameta na sanya a duba Amman har yanzu ba a ganta ba,Galadima jim yayi sannan yace shikenan jakadiyya aikin ki na kyau da kaina zan dubata kafin nan da sati daya insha Allah .saida suka kara tattaunawa sosai yanda abun zai kasance da fara su gaggauta su gama kada Khalifha yazo.sun dade suna magana kafin su kare jakadiyya tayi mashi Bankwana ta tafi.





Galadima yayi mamaki sosai da jakadiya ta fara zargin anya ba aljanah bace don irin neman da tace tayi mata tana tunanin fa ba mutum bace murmushi Galadima yayi tareda cewar shi zai nemota da kanshi ba.













Shiru tsitt ko ina ya dauki masarautar don bakajin motsi komai sai na tsuntsaye sai kuma itace da suke kadawa





Tawagar sarki Faizan ce wanda suka taho daman ya kanyi patrol acikin masarautar to inda ya fito babu wani mutum da zakaga yana yawoba ta inda yake har sai yagama.









Hurriya sanye take da wata farar riga mai kyau wadda ta sauka har a collarbone dinta adai dai collarbone din akwai zanen star mai masifar kyau da daukar hankali irin wanda su kim Kardashian s su keyi jikinta banda glowing ba abinda ya keyi da wani irin salki don skirt din data sanya dan karami ne sai gashinta data daureshi yasha gyara







Wasu irin manya manya security s ne giant sanye da uniform sai hadimai dasu Galadima sai sarki Hurriya wani irin sauri takeyi taje ta dauki wayarta data bari part din Khalifha akwai number ayyo dazata kira ta tambayeta exit permits







Kwata kwata bata kula dasu ba kuma bata lura dasu ba ko acikin catwalk dinta wanda takeyi kamar dagan gan koda yake iya tafiya yana daya daga cikin éthiques wanda dole mace ta iya a masarautarsu



Kwata kwata bata kula dasu ba saidai jin gam kawai kakeyi don wata kwana ce wadda zasu fita ita kuma zata shiga kuma sarki ne da Galadima a gaba shine ta buge daya daga cikinsu batasani ba

Sarki faizan baki sake yake binta da wani kallon don all his life bai taba ganin mace mai kyaunta ba ya kasa ko motsawa bare ya taka Hurriya dan tsotsar bKinta tayi tareda cewa sorry a takaice tayi tafiyarta. Sarki faizan kwata kwata baiji zafin buge shin da tayi ba

[5/28, 3:33 PM] +234 802 952 0062: Masarautar Qamar

58



Uwar bayi ce tayi sallama jakadiya na abayanta looking so mighty inna hanne ce ta amsa fuskarta babu yabo babu fallasa don acikinsu ba wanda batayi rayuwa dashi ba kuma babu wanda bata Sani ba so dayawa zuwan jakadiya yakan zama alkhairi ko sharri don ko daga ganinta yanzu tasan mai ke tafe da ita don alamu ya nuna ba alkhairi ya kawota ba.







Don haka tayi tsaye tareda kare inda Hurriya take Hurriya kam tagane matar itace wadda tagani da daddare da Galadima it s not her business don haka she s busy pressing her phone ita kam jakadiyya shiru tayi tareda kurama Hurriya ido ta Daidai dan sakon da inna hanne bata ida rufewa ba. Tareda karema duk wata hallitar ta kallo







Murmushi tayi tareda kallon inna hanne tace ba wurin ki muka zo ba ki matsa ki bani wuri inna hanne kam da wata irin dakakkiyar zuciya yanda takeji bazata iya matsawa ba komai zasuyi mata she will protect Hurriya no matter what duk da batasan mi sukazo yi mata ba inna hanne kamar bada ita suke ba don kare wurin ta karayi tana zuba mata wani kallo uwar bayi itama da wata kalar gadara take kallon inna hanne tace hanne ki matsa jakadiya daga shiyar sarki take bukatar Ganin yar matsiyaciya inna hanne wani murmushi tayi tace duk nan babu matsiyaci wata dariya uwar bayi tayi tareda daurewa tace dalla malama ki matsa tun kafin kiga na kai hannu jikink ganin taki matsawa uwar bayi kam cike da hanzari ta daga hannu da niyyar marin inna hanne saidai wani mugun taushi da laushin hannu kamar auduga ya riketa





Kallon Hurriya Dukansu suka rinkayi wadda tayi saurin sakin hannun uwar bayi tana aika mata kallon kashedi duka wurin shiru ya dauka don jakadiya banda kallon rashin tsoro dake fuskarta ba abinda takeyi harta kasa cewa komai ga wani kyaunta da kyaun hallita don ashe ranar da suka ganta basuga komai ba yanzu da take kallonta kusa da kusa yanzu tagane mai galadima yake nufi.







Muryar Bintu da wasba kawai kakeji kusan tare suka hade baki Dukansu tare da tambayar mai ya faru shiru sukayi ganin kamar ba lafiya tareda labewa duka suna zare ido





Jakadiya wani murmushi tayi mai kyau tayi tareda cewa nazo abani Aron Hurriya ta ida maganar tana kallon inna hanne dasu wasba





Wasba kam bazata taba mantawa da matar nan ba don itace mutum ta karshe da tazo ta tafi da fareedaa kuma daga lokacin fareedaa ba a kara jin labarinta





Kallon jakadiya wasba takeyi idonta sun cika da hawaye fam





Hurriya batace komai ba itama haka uwar bayi don tun rikon da Hurriya tayi ma hannunta da kashedin da tayi mata da idanunta masu kyau ta shiga taitayinta





Wani miskilin murmushi jakadiya ta karayi mai hade da hadari tace nazo Abani aron Hurriya inna hanne da zuciyarta banda tafarfasa ba abinda takeyi tace mata saidai ku dauki Arona don Hurriya bata da lafiyar da zatayi maku wani aiki amman nikam ko wani aiki ne zan iya a matsayin Hurriya shiru jakadiya tayi tana kallon inna hanne wanda da alamar idonta ya nuna ba abinda ba zatayiba indai akan tafiyar ne tasan irinsu da yawa bare kuma hanne itama da tayi suna a masarautar Amman ba abinda zai hanata tafiya da Hurriyar saidai wani iko na Allah don tasan yadda Galadima yabama yarinyar muhimmanci sosai idan har taje babu ita akwai matsala don ita har mamakin Galadima takeyi duk yanda ya rikice akan yarinyar kamar akwai wata akasa don baida aiki yanzu sai na maganar Hurriya don idan zasu hadu a rana sau biyar to sau biyar din nan sai yayi mata maganar wannan Hurriyar don haka bazatayi wasa da damarta ba ,yanzu ta gane cewar Hurriya itadin dole ayi zancenta kuma acigaba da zancenta don tunda take a rayuwar masarautar nan a mata bata dai bata taba ganin mace mai kyaunta ba hade da kwarjini miskilanci da izza kam ,tana shigowa tasan yarinyar nadasu na tashin hankali acikin ranta tace kodai itama jinin sarauta ce don izzarta batayi kama da wadda ba yar gidan sarauta ba don kwarjini da mulkin dake kwance e a fuskarta ya isheka bayanin komai da sauri ta kwabe zuciyarta daga yin shirmen tunaninta wai jinin sarauta a ina? kilan ta jejin sambisa ta zama Gimbiyarsu,



gwara tazo tayi abinda ya kawota







Kallon wasba da take kuka tayi sannan ta kalli Hurriya tace shikenan bari na ari hanne da sauran yan uwanki Bintu da wasba da inna hanne da sauri suka mika wuya tareda tabbatar mata zasuyi ko miye indai baza a tafi da Hurriya ba jakadiya kam tayi mamakin irin kaunar da suke mata don a yadda suka nuna sun yarda a cucesu amman kada acuci Hurriya.











Hurriya wani murmushi tayi a zuciyarta wanda bai fito kwata kwata ba ashe duniya Akwai wadanda ko baka hada jinin dasu ba zasu soka har haka wani irin feeling mai karfi take ji akansu she s grateful for this kind of love they have showed her they won her heart sosai









Sanye earpiece dinta tayi sannan ta tashi ta tako har inda jakadiyar take ta kalli cikin idonta tace mata I will work muje





Kallonta Dukansu sukeyi ko wanne acikinsu kukan zuci yake sai wasba data kasa boye nata don Dukansu ba wanda yaji yayi na am da bin jakadiya da Hurriya tayi,



Wasba kam bazata taba mantawa da irin wannan yanayin ba yanda fareedaa ta tafi da jakadiya haka to itama Hurriya take binta wasba da sauri ta ruga ta riko Hurriya ta fashe da kuka tace don ALLAH Kidawo hurriya zan cigaba da jiranki ba dare ba rana kinji.









Hurriya dagama wasba kai kawai tayi sannan tabi bayansu ,uwar bayi suna fitowa jakadiya tayi mata Bankwana daman ta daukota ne saboda tayi mata jagora wurin neman Hurriya





Sun danyi tafiya Sosai saigaa wata black suv 2021 baka sai salki takeyi tazo inda suke jakadiya gaba ta bude ta shiga Amman sai taga Hurriya tsaye kunnenta sanye da earpiece jakadiya fitowa tayi ta bude mata sannan ta shiga jakadiya duk daukarta bata iya bude motar batasan cewar yau mulkin ya tashi







Cikin masarautar suke yawo inda bata taba gani ba don tafiya ce sukayi mai matukar nisa kafin suzo wani babban gini mai matukar kyau Hurriya kam lumshe idonta tayi tunda ta shiga cikin motar



Galadima kam kallonta kawai yake ta madubi motar ,har sukazo wurin jakadiya kam tana kallonshi yana kallonta tabe baki kawai tayi tace uhmmm.







Koda suka iso Hurriya kin bude motar tayi har saida jakadiya ta bude mata sannan ta fito tana binsu a baya kanta a sama as always feeling so high and mighty har suka shigo katafaren building din wurin ya hadu karshe don everything is screaming extravagance and opulence komai gashinan na duniya irin luxury and palatial life







Kallo daya tayima parlon mai tsananin kyau da daukar hankali duk abinda tagani a wurin ba bakonta bane don taga dubunshi abinda yafi shi a rayuwarta



Don haka koda suka shigo she was calm as always wanda basuyi tsamanin haka daga gareta ba don duk yan uwanta yan mata da suka shigo kamar da daya duniya Anyi su kyautar gida da mota da kujerun makkah don sunga duniyar da basu taba gani ba abinci kala kala ba kalar naman da babu haka suka rinka cin abinci suna tsalle suna murna sannan aka ce ma kowa su tafi suyi wanka kowacce acikinsu tana fitowa ta iske kaya masu tsada da turaruka komai na yan gayu







Masu wayau acikisu sun rinka mamakin miyasa akeyi masu haka mararsa wayau kam ba ruwansu don shan dadin su suke.









Kallonta jakadiya tayi tace kije kiyi wanka Hurriya alamar ta nuna mata dakin tayi jakadiya kam da sauri ta kai Hurriya wani dakin mai tsabar kyau da daukar hankali don tundaga pop dake dakin har painting fari ne gado komai dakin ba karamin kyau gareshi ba.





Jakadiya kaya ta mika ma hurriya alamar sune zata sanya amsa Hurriya tayi ba godiya ta ajiye gefen gado ta shiga toilet.

[5/28, 3:33 PM] +234 802 952 0062: M .Qamar

57

Short page



Security s dinshi ne sukayo cha zasu bita sarki Faizan yayi saurin dakatar dasu Galadima juyawa yayi har yaga bacewarta tareda godema Allah daya gano inda take aiki don yasan inda ta nufa chamber daya zai kaita ,wato Chamber din Khalifha saboda dead end da Chamber take dashi dakanshi yayi fencing dinshi alamar baisan kowa a kusa dashi ba kamar sauran yadda Chambers din suke ba

Galadima ba kara min mamaki yasha ba to wacece ita a wurin Khalifha kodai ya fara Nema matan banzane? Gaskiya aa yayi saurin cewa a zuciyarshi dom yasan halin Khalifha sosai don akwai sharrin da duk bala inka sai kabar mutum





Saidai mai aiki Amman da mamaki don yasan yadda ake shan fama da Khalifha da masu aiki





Haka suka bar wurin suka cigaba da aikin da sukeyi saidai sarki murmushi kawai yakeyi time to time har suka gama suka tafi.







Hurriya kam ba inda ta tsaya sai part din Khalifha don ayyo take son ta kira kafin tabar garin ta bata exist permit don dazu dataje part din an gaya mata ayyo tafiya zatayi





Hurriya trying number tayi sau daya bata dauka ba haka ta kara sau biyu shima sharewa tayi ta nufi dakinsu ta zauna saidai kallo daya zakayi mata kasan cewar tana jiran wani abu Bintu kallonta ta rinkayi sannan tace wai lapia Hurriya shiru tayi batace komai ba kawai sai ta kwanta ta kara dialing number saidai not recheable aka cemata don haka kawai ta kwanta kafin bacci ya dauketa Mai dadin gaske.







Galadima ya sanya anyi mashi bincike mai muhimmanci Sosai akan hurriya don ba abinda bai Sani ba yanzu akanta he s very interested in her don yadda yaji labarinta ba karamin dariya yayi ba yanda take ladabtar da mutane yasan halin masarautar su sarai mutum shike kwatar ma kanshi yanci kuma so dayawa an raina kananun ma aikata don haka idan mutum ya bari sai manyasu su kasance suna cin zalinsu. Yaune da daddare ya kamata akawo yan matan daga ciki sai su sha maganin bacci su fita hayyacinsu





Hurriya kam bacci tasha sosai don tana tashi taje kitchen wurin inna hanne ta zubo mata ruwan zafi taje tayi wanka saida ta gasa jikinta sosai sannan tana dawowa ta sanya deodorant dinta tun sauran wanda chief of security ya sawo mata lokacin da take kwance asibiti riga mai fadi tasanya sannan ta sanya jeans ta kwanta tareda lumshe ido sannan ta dauko sarkar Gold dinta mai wani irin kyau tana kallo tana shafawa









wasba da Bintu tare suka shigo Hurriya kwata kwata bataji tahowarsu ba bare taji shigowarsu ai cikin wani irin sauri ta boye sarkar bayanta kwanciya tayi sannan tayi shiru ta runtse idanu kamar mai Bacci Amman ba Bacci takeyi ba tunanin yanda zata samu exist ne ko ta ramine tabi ta gudu daga masarautar Amman duk ta kasa tunanin mai kyau har magrib tayi duka tanajinsu suka tashi sukayi sallah sannan suka cigaba da hayaniyarsu inna hanne ce tazo da tuwo mai dadi da miyar kuka sai tururi yakeyi hurriya ta fara kallo sannan ta ajiye masu abincin aiko da murna Bintu da wasba suka fara yi mata kirari cikin yanayin natsuwa da kamalarta tace yanzu dai ku tafi ko wanke hannun ku da sauri har wani rige rige suke tsakanin Bintu da wasba Bintu kamar tsarar wasba yanda suke guje guje







Inna hanne a hankali tace mata Hurriya ya jikin naki bata bude idonta ba tace I m fine sannan ta bude idonta ta Zuba ma inna hanne su tace mata thank you for saving me nagode murmushi inna hanne tayi saidai basu ida rufe baki ba saiga jakadiya da uwar bayi,

[5/28, 3:33 PM] +234 802 952 0062: Masarautar Qamar



59



Toilet ta shiga ta sakar ma kanta shower da ruwa mai zafi saboda tana bukatar wankan sosai don haka saida tayi wanka hade da tsarkake kanta tayi alwala ta fito toilet din





Kallon kayan da aka kawo mata tayi masu kyau da tsadar gaske under wears dinta ta sanya sannan

24 / 27