KAMAR DA WASA BY UMMI A’ISHA

Author :  Ummu Hairan Category :  Love

Chapter   39 / 42

114K to 117K   out of 124.3K words

koya ne. Babu kyau fa"""

Ganin taki juyawa yasashi tashi ya dauketa cak ya juyata takoma rigingine tana kallon sama saurin

"saka hannayenta tayi ta harde kirjinta kwanciya yayi yana murmushi,"

"""Duk dai wayon amarya. """

"Shiru tayi masa kamar bata jiba sannan taki bude idonta, bai sake magana ko motsiba saida ya fahimci tafara bacci sannan ya lallaba ya cire hannayen nata yamaye gurbinsu da kanshi ya kwantar awurin ahaka yayi bacci. Gaba dayansu bacci sukeyi haikam kasancewar jiya basuyi na kirki ba har lokacin sallar azahar yayi yawuce basu farka ba domin wani ruwan ake tafkawa, saida karfe 3 tayi sannan Bilkisu tabude idanuwanta ganin yanda fahad ya kanainaye kirjinta yasata tureshi aranta tana mitar nacinshi, ya takurawa kirjinta dan jaraba baccinma akai zaiyi? Bude"

"idonshi yayi ya kalleta nan ta kawar da nata idanuwan bata bari sun hada ido ba,"

"""Ya zaki katse min baccina. ?"""

Shiru tayi masa ta yunkura ta tashi dakyar tana cije lips dinta duk da dai ciwon ba kamar na

"dazuba amma dai da akwai, hannunta yakama yana kallonta idanuwanshi narai narai,"

"""Ciwon yake yimiki har yanzu?"""

"Kai ta daga masa alamun ehh, tashi tayi shima yatashi yana cewa,"

"""Am sorry..."""

"Bata amsa masa ba tayi hanyar waje yana biye da ita kitchen tanufa saboda tasake dafa ruwan zafi saboda wanda ta dafa dazu duka ta yi amfani dashi, gas ta kunna zata dora ruwa yana tsaye abayanta yana kallonta, tukunyar ya karba ya debo mata ruwa yadora mata, suna tsaye ya tafasa ta sauke sannan ta dauki tea flask din tana dan buda kafa bin bayanta yayi da kallo sannan yabi"

"bayanta da sauri yana cewa,"

"""Kawo inkai miki..."" Sakar masa tayi ya dan kalleta sannan yace,"

"""Wai wannan gwamewar duk menene musabbabinta? Ko nine?"""

Banza tayi masa tawuce suna zuwa falo yasha gabanta ya tsaya yana gyara short wandon dake

"jikinshi,"

"""Yanmata Magana fa nake yimiki """

"Ji tayi kamar ta makeshi kuma tafashe da kuka daure fuska tayi takawar da kai gefe,"

"""In dan taba dan Allah?"" Harara ta watsa masa ta gefen ido ta kewayeshi zata wuce da hannu daya yadawo da ita yana yiwa kirjinta kallon rashin kunya har lokacin yana rikeda hannunta daidai"

"lokacin husnah tabude kofa tashigo Bilkisu bata jira karasowarta ba tawuce tashiga daki,"

"""Sannu da zuwa husnah..."""

"Yafada ahanzarce sannan yabi bayan bilkisu zuwa cikin daki saboda ko sallar azahar basuyi ba gashi la'asar ta kusa, a kan pillow yasameta zaune saman gado abinma dariya yaso bashi amma yafuske, butar da ta fito da ita ta dauka tacika da tafasasshen ruwan zafin tawuce toilet saida ta dan"

"jima aciki sannan tafito saboda saida ta sake gasa jikinta,"

"A bakin kofa taganshi tsaye yana jiranta, ""kijira ni muyi tare"", yafada cikin tsokana, bata jirashi ba tayi sallarta dan lokacin da yafito ma har takai raka'a ta biyu, tana idarwa tatashi ta kawo la'asar saboda lokaci yayi. Kan gado tasake komawa ta dauki pillow mai laushi ta ajiye wurin kafarta ta dora akai ta kwanta bayan ta saki net din dake jikin gadon, tasowa yayi yazo yayi knell down"

"agaban gadon kusa da ita dan har tana jiyo numfashinsa,"

"""Da zaki yarda wallahi sai inyi miki wani taimako..."""

"Shiru tayi idanuwanta alumshe hannayenta rungume akan chest dinta,"

"""Yanzu ina yafi yimiki ciwo?"""

Kafafuwanta ta nuna masa zuwa cinyarta batare da tayi maganaba sannan har lokacin idonta rufe

"suke,"

"""To tsaya in taimaka miki..."""

"Tashi yayi yaje ya tsiyayo ruwan zafi a flask yazo yazauna gefenta yazame hular kanta nan gashinta dake jike ya bazu tasa hannu ta sake maidashi baya, rigar tata ya dan ja zuwa sama nan santala santalan laps dinta suka bayyana sai shining suke, tun daga kan kafarta yake gasa mata har zuwa cinyarta babu karya kuwa taji dadi mutuka domin ciwon yaragu da kaso mai yawa, lokacin da yagama harta dan fara gyangyadi, tashi yayi yaje ya ajiye komai da yadauko sannan yadawo, shammatarta yayi kawai taji ya cakumo kirjinta tashi tayi cikeda masifa yayi saurin guduwa yana"

"cewa, ""Ai ba ayin aikin banza a kano nima na karbi ladan aikina..."""

"Batayi magana ba tajuya ta gyara kwanciyarta taja bargo, saida ya tabbatar da tayi bacci sannan yakoma kan gadon ya kwanta kusa da ita yana wasa da gashin kanta. Husnah kam yau acike take famm da fahad saboda bai taba yin hakaba gaba daya yau sun wani kule adaki shida Bilkisu sunki fitowa, to me suke nufi? Kitchen tashiga ta dafa farar taliya sannan tayi sos din kwai tafito duk ranta ajagule, zama tayi afalo taci abincin ta ganin har tagama bai fitoba yasata sadadawa taje ta dan labe amma tsitt kamar babu kowa acikin dakin, komawa falo tayi taci gaba da zama har magriba tayi sannan ta tashi taje tayi salla tasake fitowa lokacin suma su bilkisu sun tashi, tana kwance kan rug din salla da carbi ahannunta fahad na kusa da ita yana yimata maganar abinci,"

"labewa husnah tayi tana saurarensu,"

"""Hajjaju me zakici to idan bazaki ci wannan fanken ba?"""

"Saida taja wasu sakwanni sannan tayi magana ahankali,"

"""Ni babu abinda zanci..."""

"""No, zakici wani abu gaskiya, zaki ci indomie?"""

"Daga masa kai tayi yatashi yafita, yana fita yaga husnah wacce babu zato taga yabude kofa yafito,"

"""Uhmmm ya fahad dama zuwa nayi in tasheku naga baku fitoba shine nace may be baku san"

"lokacin salla yayiba. """

"Fuskarsa babu yabo babu fallasa yace,"

"""Mun tashi, zo muje ki dafa min indomie. """

"Hade rai tayi tajuya tana kunkuni,"

"""Tabdijam... Nice ma zan dafawa matarka abinci? Impossible wallahi bazai yuyu ba"""

"Jin abinda tafada yabashi mamaki,"

"""Husnah nikike fadawa haka ko? Wato bazan saki abu kiyi ba?"""

"""To ai naga bakai zaka ciba. Matarka zaka kaiwa fa"""

"""To matar tawa ita kika yiwa bani kika yiwa ba? Zaki wuce muje kitchen ko sai nayi miki rashin"

"mutunci"""

Turje turje tafara yi tana buga kafa akasa ganin haka yasashi wucewa cikin kitchen din batare da

"yasake bi ta kanta ba, da kansa yadafa musu manyan indomie guda uku sannan yasoya kwai yajuye yanufi dakin Bilkisu tana kwance har lokacin tana tasbihi,"

"""Tashi kici abincin hajjaju..."""

"Yunkurawa tayi ta tashi ta dauki fork ta debo takai bakinta tafara taunawa kenan taji yace,"

"""Kanwarki ce ta dafa mik. """

"Ai bai karasa ba yaga ta tsaya da taunar da takeyi ta kafeshi da ido,"

"""Wasa nake yimiki wallahi ni na dafa... Kin san dai ai wani time din ina girki a kd"""

"Jin ya rantse yasa ta cigaba da ci tana kunkuni,"

"""Ni kar ka kara saka wannan nonsense wife din naka cikin sha'anina..... Ban son raini..."""

"Murmushi kawai yayi yana kallonta gaskiya Bilkisu tana da bala'in son girma,"

"""Daina zagar min mata..."""

"Yi tayi kamar bata jishiba, fork yadauka shima suka cigaba da cin abincin tare, bayan sun gama ta hada tea tasha, shikam yana nan nane adakin kamar cingum har sukayi sallar ishah, sai bayan da yayi shirin bacci sannan yafita zuwa dakin husnah tana kwance cikin kayan bacci tana waya da Ruky tana bata labarin abinda yafaru wai har ita fahad zai ce ta dafawa wannan tsohuwar wife din tashi abinci? Ita kuwa tace bazata dafaba, zugata Ruky taci gaba dayi tana cemata wallahi karta yarda idan bahaka ba rainata zasuyi kuma bilkisu gani zatayi kamar yafi sonta, tana jin fahad ta"

"katse wayar ta gimtse fuska, kallonta yayi shima fuskar tashi gimtse,"

"""Asma'u har ni zance kiyi min abu ki k'i yi ko? Dama kin rainani har haka ban saniba? Good"

"nagode ba laifinki bane nawa ne. """

"""Haba ya fahad kayi hakuri pls... Ni wallahi da kaine zakaci zan dafa maka..."""

"""To ke waye yace miki ita zataci...?"" Wannan tambayarce ta so kada mata hanjin cikinta shiyasa"

"takasa bashi amsa tayi shiru,"

"""Babu damuwa nagode, saida safe"""

"Juyawa yayi yafita tabi bayanshi da harara,daga shi har bilkisun haushinsu takeji. A falo fahad ya zauna ya kirasu mukhtar yana tambayarsu ya school sukace normal ne kawai yaci gaba da hutawarsa, dariya yayi sukayi sallama dashi ya wuce dakin Bilkisu bayan yaje ya rufe ko ina na gidan, kwance ya isketa cikin riga da wando na bacci masu dan kauri amma abubuwan dake"

"tsokale masa ido gasu nan abayanne,dariya yaso yi saboda ganin ta jera pillow a tsakaninsu,"

"""Dan sammin kadan intaba dan Allah Bilkisu..."""

"Juya masa baya tayi nan tajishi yana dariya kasa kasa yana cewa,"

"""Yarinya jiya tasha """

"Juyawa tayi ta harare shi duk yawani bi ya hasketa da hasken dake wayarshi,"

"""Kafa dameni... Bacci nake ji"""

"Kashe hasken taga yayi,nan tagyara kwanciyarta tana mamakin shi wai ita yake kira da yarinya lallai yaga gadon baccinta dole yakirata da haka. Duk yadda taso kar yarab'u jikinta saida ya kwakumeta cikin dare dole ahaka sukayi bacci. Washe garima haka suka wuni cur adaki saida yamma tafita tashiga kitchen ta girka tuwon semo miyar kuka, aranar yabar dakinta yakoma dakin husnah duk haushinsa husnah keji saboda ganinta ya raina mata hankali yazo sai wani bacci yaketa faman yimata. Bilkisu dai saida tayi kwana biyar bataje aiki ba har saida taji ta garau, fahad shima bai koma makaranta ba acewarsa sai wani satin har lokacin bai sake attempting na kusantar ta ba amma sai dai tana shan dakuma haka zaiyita fakarta yana taba mata kirji gata ita kuma ba gwanar saka bra ba wani lokacin ko fita zatayi bata son tasaka amma yanzu tasan fahad bazai bariba dan ko jiya da tafito zata fita aiki yana falo kallo daya yayiwa gurin yagane bata saka ba"

"janta daki yayi sakamakon husnah na wurin,"

"""Baki saka bra ba why?"""

"Musawa tayi tana ta turo baki, hannu yakai ta rike tana harararsa,"

"""Kibari naji mana tunda kince kin saka. """

"Tureshi tayi tawuce gaban wardrobe ta dauko tawuce bathroom fita yayi yana dariya, lokacin da taje office khulsum tsokanarta tarinka yi tana cewa amarya take gashi nan har tafara wani shining gaskiya ko ita ta fahimci hakan amma tazaci ko Shea butter din da tafara shafawa ne na cikin lefenta. Ana gobe fahad zai koma kd adakinta yake shiyasa ranar ma yayi mata wayo saida yabarta tafara bacci sannan yaje ya far mata sosai yauma yaci galaba domin saida yafara rudata ya kasheta da soyayya sannan yayi abinda yayi niyyar yi, ranar ma sunsha kuka shikuma yasha yakushi da cizo amma bai hakuraba saida yayi abinda yaso shiyasa lokacin da yabarta bata da karfi ko na sisin kwabo, bai ma yarda yayi wanka adakinba dakin husnah yagudu can yaje yayi wanka yayi alwala yafito haushi da bakin ciki kamar zasu kashe husnah ganin yazo yayi wanka anan dan ko magana ma kin yimasa tayi. Saida karfe 6 tayi sannan yakoma dakin Bilkisu tana kwance har lokacin idanuwanta sunyi fici fici saboda kuka dan jiyama sosai ta dandana kudarta fahad fa babu damane a wannan fagen domin akwai rike wuta gashi ta fahimci irin mazan nanne masu dogon zango baya samun nutsuwa cikin karamin lokaci shiyasa take shan wuya a hannunshi, sunkuyawa yayi agabanta yadafa hannayenshi akan gadon yana kallonta,bige hannayen nashi tayi nan yafado"

"mata, kallonta yayi yana murmushin rashin kunya,"

"""Kina bukatar kari ne?"""

Harara ta watsa masa sannan ta yunkura dakyar ta tashi aranta tana tunanin wai meyasa yake

yimata wayo ne har haka? Ita ina nata wayon yake tafiyane?

"Bata kara bi takanshi ba tawuce toilet yauma saida ta dage wurin gasa jikinta sannan taji dadi sai kunkuni taketa yimasa tana kiransa da mugu, shikuma ga rashin zuciya da zarar yaga wuri sai yayi tsokana aranar da yamma ya tattara yayi tafiyarsa kd kuma yace sai yajima basu ganshi ba, aranar da yatafi da daddare ita yafara kira awaya kafin husnah duk Bilkisu bata son hirar nan tashi saboda mafi yawanta baran baramace da rashin kunya aciki daga karshe cemata yayi wai dan Allah tacire kayan baccinta suyi video call, kawai mamaki fahad ke bata bata taba sanin dan air ne shi mai lasisi ba sai a yan kwanakin nan dan wata maganar ma idan yafada ita da ba itace tafada ba kunyace take hanata motsi, harda fushi yayi saboda taki yarda suyi video call bayan sunyi sallama tafita kitchen dafa Lipton da lemon grass taji husnah tafito falo tana waya da fahad wai dan Bilkisu taji saboda dama taji motsin fitowarta, dariya bilkisu ita abinma yabata wato ita husnah bata san kwantai ma tasamuba na hirar tunda saida yafara kiranta suka debe awa da awanni yana yimata magana shine ita dan ankirata yanzu harda su zuwa tura haushi? Bata kulata ba"

tawucewarta daki.

"Tunda fahad yatafi tafara wata irin kiba ta lokaci daya ada ita yan shafal ce amma yanzu duk tabi tacike tako ina harda dan kumatu tayi acikin satikan da basufi biyu ba ga shining da fatarta keyi da wani lightening na musamman ita harga Allah ta zaci ko man da ta sauyane ya karbeta,su maama dukansu lokacin da suka hadu agida da suka ganta santin canjawar da tayi suka rinka yi hakama khulsum ita dai bata kawo komai ba. Ranar asabar tana gida babu aiki ranar khulsum taje asibitin su mijinta ta dawo tabiyo ta gidan, adaki suka kule suna ta shan chapter husnah kam halin nata data saba tayi taje ta labe musu tana jin hirar da sukeyi ta hamood tsohon mijin Bilkisu har khulsum nacewa taganshi rannan a asibitin su abban Khalifa sai Bilkisu tace may be maganin HIV yaje siya ita dai Allah ne yakareta da tuni ya yaba mata jaraba, ai husnah najin haka ta rufe baki cikeda mamaki, da gudu takoma daki takira anty juwairiyya tana fada mata abinda kunnenta yaji nan fa juwaira tarinka famfa ta tana cewa karta yarda wallahi taje gidansu fahad ta tada maganar dan duk yanda akayi iyayenshi da yayyenshi basu san da maganar ba waya sanima ko itama bilkisun tana da ita karta yarda tabar maganar nan, ai suna gama waya husnah ta shirya tsaf dama lokacin yammace ta sulale tafita tanufi gidansu fahad ita Bilkisu lokacin ma khulsum tatafi tabarta tsaye gaban mirror tana karewa kanta kallo tana so tagano kibar da su khulsum keta cewa wai tayi"

da kuma haske......

*_Ummi Shatu_*

*Littafina na siyarwa ne me buqatar siya ya nemi wannan lambar 07084161619 kokuma 08030811300*

54****Bilkisu bata san meyake faruwa ba sai sha'anin gabanta kawai take tayi tana sake kallon

"kanta bayan tafito daga wanka, dagaske kam ta dan sake murmurewa ba kamar da ba lokacin da tana tsaka da ramar nan kamar wata majinyaciya amma yanzu kayanta ma duk nema suke suyi"

mata kadan saboda matsarta sukeyi. Husnah kam lokacin da taje gidansu fahad iya ayiyah da mamuh tasamu kadai suna girkin abincin dare suna dafa tuwon biski miyar karkashi shiru tayi bata fadi abinda yakawota ba har magrib saida baba yadawo sannan tace wurinsa tazo dama karar

"fahad da Bilkisu takawo, tambayarta baba yayi mesuka yimata nan tafara kora jawabi,"

"""Baba dama ya fahad ne da matarsa Ni gaskiya munafurtata sukayi saboda kwata kwata ban"

"san cewa Bilkisu nada HIV ba sai yau. """

Ai daga mamuh har ayiyah dake zaune awurin dukansu kirji suka dafe cikin razani da tashin

"hankali sukace,"

"""HIV...?"" Suka fada cikin hadin baki,"

"""Ehh wallahi mama dama ashe tanada ita shine ta boye bata fada ba. """

"""Innalillahi wa inna ilaihir raji'un..... HIV kuma? To aini koda wasa mahaifinta bai sanar dani"

"hakaba... Sannan shima fahad din baiyi min maganar ba"""

"""Nima baba bai fada minba dan lokacin bikinmu ma da

39 / 42