Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   49 / 61

144K to 147K   out of 182.7K words

tsaye, kin san tsarin gidan sarauta ai, so gara ki kwantar da hankalinki ki daina kaucewa" hawaye ne ya cika mata ido, amma ta yi ta ?o?arin kar su zubo. Ya gama surutansa ya tashi ya tafi.

Kamar zata kifa haka take sauri, yau ko bari ba ta yi daren yayi ba, saboda yadda maganar ke mimtsininta ji take idan ba ta je ta kai rahoton ba, wani zai rigata.
Sashin Mummy ta isa, ta nemi iso aka yi mata, mummy na ganin yadda baba uwani ta shigo jiki na rawa ta san akwai magana, dan haka ta sallami barorinta, ya rage daga ita sai baba uwani. Ta dubeta ta ce? "Meyasa ki ka shigo mini a yanzu? Sai kin saka an fara zargin mu, ina fatan dai abun da ki ka zo mini da shi, mai muhimmanci ne ba shirme ba?"

"Allah ya baki yawan rai, wani ?wai ne yake gangarowa daga kan dutse, kuma da alama idan ya fashe zai yi warin da zai addabi kowa".

Mummy ta yi ajiyar zuciya ta ce "Bani labari".

"Alamu sun nuna akwai wani abu da giwa take Soyewa ita da Wan ta, dan tun jiya sun kasa sukuni, sun gaza zaune sun gaza tsaye, dan ita yau ta hana kowa ya je in da take har 'ya'yanta, shi ma kuma tun da ya fita shi da wani abokinsa bai kuma dawo ba, suna ta ?umbiya-?umbiya, amma ina nan zan sanya ido, da na ji ?yas zan kawo miki rahoto"

Mummy ta Wan yi shiru sannan ta ce "Ta kaWaice ta hana kowa zuwa in da take, ciki har da 'ya'yanta, lallai abun da yake cikin ?wan nan, ba ?arami bane ba, ki cigaba da sanya ido, ?wan ya fashe a kan idonki, kuma da zarar ya fashe ina son ki riga kowa sani, ya kuma nice wadda za ta fara jin ko menene, ina nan ina jiranki, haka zalika nima zan sanya ido a nawa Sangaren"

"Allah ya baki masara, in Allah ya yarda za ayi duk abun da ki ka ce, na barki lafiya" Mummy ta Waga mata hannu alamar zata iya tafiya.

Baba uwani ta tashi tana murnar yadda ta sanya farantawa uwar Wakinta ta Soye.

Unguwar su ruma ta Wauka cewar ta dawo, magana har islamiyyar su, gaba Waya unguwa ta Wauka, aka din ga yi musu addu'a da tayasu murna.
Huzaifa ne yayi hankalin cewa a kira katsina a waya a sanar musu da anga rumaisa, dan gaba Waya ma sun manta da batun su.
Sai da mai sunan Baba ya kai mama ta ga nata likitan, sannan suka tafi Asibitin da rumaisa take.
Gaba Waya rumaisa ta kasa daina kuka, saboda farincikin ganin 'yan uwanta gaba Waya a tare da ita, da ta motsa a tambayeta me take bu?ata.

'yan uwa da abokan arziki kuwa da ma?wabta tuni suka fara sintiri a asibitin, domin duba ruma, kowa yazo da Wan abun alkhairinsa da zai bawa rumaisa.

'yan uwansu na kano kuwa suma tuni suka cika asibitin, wannan su zo wannan su tafi, sai ga hauwwaliya ma sun zo da sandarta ta dogarawa, kasancewar tun karayar da ta yi kan a sace rumaisa ba ta warke ba. Suka rungume juna.

Ruma ta ce "Hauwwaliya gurguwa ki ka zama ne? Na ganki da sanduna"

Hauwwaliya ta ce "Ke ba gurguwa na zama ba, kin manta na karye ne?"

Ruma ta ce "Au haka ne fa, ban zo na ganki ba ma fa aka saceni".

"Allah sarki rumaisa, kin ga idi, zaman hannun 'yan bindiga an ce wahala ake sha fa"
Ruma ta yamutsa fuska ta ce"daina tuna mini dan Allah, wuya ko da magani babu daWi"

Likita ne yayi sallama shi da nurse, mama ta yi musu sannu da zuwa, mai asibitin ne da kansa ya kalli ruma ya ce "Sai ka ce mun kwantar da shugaban ?asa, 'yan dubiya daga wannan sai wancan, kamar ba wani mara lafiya sai ke" ruma tayi murmushi tana kallon trolleyn da suka shigo da ita, tana fatan ba za ayi mata allura ba.

Yayi murmushi ya ce "To yaya jikin naki?"

"Da sau?i, amma ha?ar?arina fa yana mini ciwo haryanzu"

Ya ce "Mu ga wurin, ya aka yi ha?ar?arin yake yi miki ciwo?"

"Sule ne ya takani a wurin, wani jibgege, nauyin ?afarsa kamar tsauni". Yayi murmushi yana ?o?arin mi?a hannunsa ya Waga rigarta ya duba, amma ta ri?e rigar ta tsareshi da ido.

"Dubawa zan yi na gani"

Aliyu ne ya taso, ya kama rigar tata zai Waga "Yaya Aliyu ni kar ka buWe mini jiki a ganni"

Aliyu ya ce "Ke dallacan, ina tsintoki a ka yi kanki ko Wan kwali babu, wa zaki yi wa iyayi? Ko shi wanda ya taka kin kin yi masa iyayin?"

Tana zumSura baki ya Waga rigar, likitan ya danna ha?ar?arin, ta saki wani marayan kuka.

Ya ce "Is ok, zan rubuta muku hoto in sha Allah, ayi mini hoton wurin, da kuma kanki".

"Wurin mai hoto za a kai ni? Ayi mini a waya mana, bana son motsawa ko ina ns jikina ciwo yake"

Ya girgiza mata kai ya ce "X-ray nake nufi, ba hoton passion ba, sauko yau ki taka ?afar nan na gani" ta girgiza masa kai ta ce "Tana yi mini ciwo fa"

"Sai fa kin taka yau saukko, da yayi ki ka yi gudu ki ka fito daga daji?".

Shiru ta yi sannan ta ce "Ikon Allah ne ya fito da ni" ta fara ?o?arin saukowa a hankali ta tsaya a kan ?afarta. Likitan ya ce "Good, taka a hankali mu gani". Tana ?o?arin Waga ?afar, amma ji take kamar ba a jikinta take ba, dan haka ta kasa.

Likitan ya ce "Ri?e hannuna, ki Waga ?afar a hankali, bana son ganinki a kwance kullum"

No?e kafaWa tayi, ita ba zata ri?e hannunsa ba.

Ya saka hannu ya ri?o na ta hannun, ya Wan ja ta sai da ta Waga ?afar sai da ta yi ?ara saboda ciwon da ?afar take yi.

Usman ne ya taso, ya cire hannun ruma da ga na likitan ya ce "Zamu zagaya da ita in sha Allah, in dai ?afar ce zata din ga takata" murmushi yayi ya girgiza kai, ?iri-?iri ba sa iya Soye kishinsu a kan ?anwarsu, zai duba mata rauni, Aliyu ya taso ya buWe masa da kansa, yanzu kuma Usman ya zare hannun ruma daga nasa.

Ya rubuta musu duk abun da yake so a kawo masa, ya fita daga Wakin.

Hauwwaliya ta dogaro sandarta, Usman kuma yana ri?e da rumaisa suka fita zagaya asibiti.

A hankali rumaisa tana takawa, har suka je Wakin da jaririnta ke kwance, nurses na kula da shi, sune suke yi masa komai. Ruma ta daWe a wurinsa, sanann suka fito, a wurin komawa Wakimta kuma ?afa ta?i takuwa, ?arshe sai Goyata Usman yayi ya mayar da ita Waki.

Ammi ba ta fito ba sai la'asar, shi ma da ta fito tea kawai ta saka a kai mata, shi kawai ta iya sha, kai da ka ganta ka san a tashin hankali take.
Wayar Adam take ta kira amma ba ta shiga.

Ta fito falo ta tambayi barorinta ko Adam ya shigo? Suka ce mata tun safe da ta raka shi ya fita, bai kuma dawowa ba.
Ammi ba ta samu wayar Adam ba sai magariba.

"Ina ka ajiye wayarka nake ta kira amma ba ta shiga?".

"Ammi na kashe wayar ne, saboda bana son a dameni da kiran waya".

"Wannan ba hujja bace, ka san dole zan neme ka ai, ya ake ciki akwai wani abu ne, ko yarinyar ta yi magana a kan Aisha?"

Kamar yana gaban Ammi, ya girgiza kai ya ce 'Ta ?i magana, ta ce bata san komai ba".

Cikin rashin fahimta Ammi ta ce "Kamar yaya?"

"Haka dai ta ce"

Ammi ta yi ajiyar zuciya ta ce "Ka zo ka sameni, asibitin zamu tafi yanzu ".

Ya sauke numfashi ya ce "To gani nan" ya ajiye wayar yana jin yadda kan sa ke sara masa, saboda damuwa da tunani.

Sai kusan ?arfe tara na dare sannan Takawa ya zo tafiya da ammi, sai a lokacin su Iman suka samu damar ganin ammi.

Cikin damuwa Iman ta ce "Ammi ina zaki?, yau gaba Waya bamu ganki ba"

Cikin ?arfin hali Ammi ta ce "Ku yi ha?uri, wata unguwa zamu je, yanzun nan zamu dawo ba daWewa zamu yi ba" daga haka ta yi gaba ta bi bayan takawa suka fice.

Iman ta ce "Yaya Nusaiba, akwai matsala fa, Ammi suna Soye mana wani abu ba sa son mu sani".

Nusaiba ta ce "Nima na gani, amma bari mu jira mu gani".

Ita iman abubuwan sun yi mata yawa, ga maganganun wambai, ga zancen da yake yawo a kan su da takawa, ga abun da take gudu Jabir ya furta wai yana son ta.

Kamar kurame haka su Ammi suka ?arasa Asibitin da rumaisa take.

'Yan dubiya duk sun watse, sai Mama da Abdallah mai sunan baba suna ta shirin tafiya gida, Mama ta wanke jaririn nan tas, an haWa madara an bashi, ya gama sha ruma tana rungume da shi, tana kallonsa tana tuna irin yadda suka sha gwagwarmaya kan su kuSuta.

A hanyar barin asibitin, mai sunan Baba suka haWu da Adam da Ammi, Wan kallon kallo suka yi da shi da takawa, amma babu wanda ya kula wani, suka wuce.

Sallamar su Ammi ce ta dawo da rumaisa daga tunanin da take yi, ta Waga kai ta kallesu ba tare da ta amsa sallamar ba, Abdallah da mama suka amsa suna yi musu barka da zuwa.

Ruma ta Wan ?are musu kallo, fuskar takawa kamar ta mai amai da gudawa, duk yayi wani iri, mama ta basu wurin zama, suka gaggaisa ammi ta dubi ruma ta ce "Maman baby ba magana?"

"Ina wuni" Ammi ta ce "Lafiya lau, ya jiki ya baby kuma?"

"Lafiya lau".

Ammi ta ce "To Alhamdilillah"

Mama ta ce "Jiki da sau?i kam, domin yau har ta tattaka, gobe in Allah ya kaimu zamu je mu kaita hoton ?afar da kai, da kuma ha?ar?ari da take kuka da shi".

Ammi ta ce "Allah sarki, karki damu, zan aiko s kaita".

Mama ta ce "A'a kar Wawainiyar ta yi yawa, zamu kaita in sha Allah"

Ammi ta ce "?awainiya ta wuce tserato wa da ta yi da wannan jaririn, ai duk abun da muka yi mata bamu faWi ba".

Mama ta ce "Rumaisa kawo jaririn su ganshi mana".

"Amma mama kar ki bashi Wana"

Mama ta ce "Shi wa?"

"Wancan mutumin" tayi maganar ba tare da ta kalli Adam ba.

Guntun tsaki mama ta yi, ta karSi jaririn, ta mi?awa Ammi shi, Ammi ta karSe shi tana murmushi tana ?are wa yaron kallo, kamannin adam ne sak yaron ya kwaso.

Ta dubi ruma ta ce "To maman baby, ba a saka masa suna ba haryanzu?".

Ruma ta ce "Na saka masa suna, sunansa Mahmud!" A tare Ammi da Adam, suka Wago suka kalli rumaisa, ita kuwa ta basar dan ba ta san me ta yi ba.

Paid book ne ? 500, via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank
Ayshercool.
08081012243










https://chat.whatsapp.com/G9XU8tDJMjq02zlZMHurZ5*MAMAN MEENAT COLLECTION, MAMAN MEENAT SUPPLEMENT/SKIN CARE*

*SHIN YAR UWA KINADA LABARIN* *SHAHARARRIYAR MAI SAYAR DA SUPPLEMENT DIN NAN KUWA?*
*TO IDAN BA KI SANI BA KIYI MAZA KI GARZAYA DOMIN KEMA KI SAMU RABONKI DOMIN ZATA GYARAKI TSAF KI FITO KAMAR SABUWAR AMARYA, KEMA KI SHAGA CIKIN MATAN DA SUKE HASKAKAWA KAMAR TAURARO. SHIN ?URAJE NE SUKE DAMUNKI, KO KUMA MATSALOLIN JIKINE KAMARSU RAMA BUSHEWAR FATA KARANCIN NI'IMA NE KO BUDEWA NE, KO KUMA INFECTION? KO KUMA SO KI KEYI FATARKI TAYI LAUSHI KIDIN GA SHE?I KINA HASKAWA? TO MAZA KI GARZAYO WURIN MAMAN MEENAT DOMIN KI SAMUN MAFITA CIKIN SAUKI, ACIKIN FARASHI ME SAUKI*
*SANNAN YAN UWA KUSANI DUK* *SUPPLEMENT DIN DAZAMU KAWO MUKU SAI MUNYI BUNCIKE AKANSHI DAN TABBATAR DA INGANCINSHI MUN TABBATAR DA CEWA BASHI DA WATA* *MATSALA GA LFY, AKWAI MASU CEWA SUNSHA SUPPLEMENT AMMA HAR YANZU SU BASUGA WANI CANJI BA, TO YAR UWA KODAI AN BAKI FAKE KO KUMA BA'A BAKI WANDA YA DACE DAKE BA, KO KUMA BAKISHA YADDA YA KAMATA BA, DOMIN KISANI YAR UWA KAFIN KI FARA SHAN* *SUPPLEMENT AKWAI WASU KA'IDOJI DAYA KAMATA ACE KIN KULA DASU KUMA KIN KIYAYE, MATUKAR KINASO SUYI MIKI AIKIN DA KIKESO CIKIN SAURI, WANNAN KA'IDODIN SAI KIN NEMENI ZAN SANAR MIKI, DOMIN BAZAN IYA KAWOSU ANAN BA SBD SUNA DA YAWA*

*Yar uwa muna da duk wani supplement da kuke bukata masu kyau da inganci tested and trusted, sayen na gari mai da kudi gida, gaskiya da Amana shine takenmu 08039437158.*

=?I? *Supplements suna da yawa amma ga kadan daga cikin su.*

*1. Supplements na gyaran jiki ciki da waje*

*2. Supplements na gyaran gashi da farce, dasa haske mekyau ba irin na bleaching ba*

*3. Supplements mai da tsohuwa yarinya anti aging wanda zaisa ki kullum ki koma kamar yarinya matashiya*

*4. Supplements na karawa fata kyau da sheki glowing skin*

*5. Supplements na masu fama da ciwon jiki da stress da rashin samun isashshen bacci*

*6. Supplements na masu ciki, da masu shayarwa wanda zai kara miki lfy keda babynki*

*7. Supplements na gyaran jiki da gashi, kara hasken ido da sauransu*

*8. Supplements me kara lfy da karawa garkuwar jiki karfi.*

*9. Supplements na karin ni'ima da dandano da tightening ciki da waje*

*10. Supplements na magance cututtuka, kamar matsalar ido ulcer, infection, karawa garkuwar jiki karfi, etc*

*11. Supplements na gyaran nono da mazaunai breast/hips Enlargement*

*12. Supplements na gyaran HQ ciki da waje*

*13. Supplements na rage tumbi slimming capsule/flat tummy Lipton*
*14. Supplement na whitening/glowing skin*

*15. Supplement for Acne, dark spots remover*

*Sannan ga wadanda sokeso jikinsu yayi kyau sosai amma basa son susha supplement to albishirinku muna da kowanne irin mai na gyaran jiki da kuke bukata irinsu lotion, cream, soap, scrubs, face Cream,sun screen, serums concentrate, hair oil, hair cream face mask etc, sannan ga masu fama da matsalar ciwon jiki wadanda kullum sai sunsha magani suke jin dadi ko iyaye ko kakanni, to albishirinku kuma mun kawo muku cream, soap na ciwon jiki masu kyau da inganci wadanda indai kana amfani dasu ka huta shan maganin ciwon jiki da yardar Allah*

*Muna saida duk wasu nau'in supplement Lotion da kuke bukata, sannan Maman Meenat collection ba anan kadai ta tsaya ba muna saida turaruka kowanne irin na wuta dana jiki, da Airfreshners, sayen daya ko sari ke dai kawai neme ni a wannan number call or chat 08039437158*








*? 500 ne, via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143*



Ammi sai da ta Wan yi jimm, sannan ta dubi rumaisa ta ce "Ita aishan ce ta saka masa wannan sunan?"

Ruma ta ce "A'a, ni na saka masa, sunan babana ne, ina son sunan sosai"

"Ba shi ne sunan da na yi niyyar sakawa Wana ba, ba zan saka wannan sunan ba" Takawa yayi maganar cike da iko, sai da mama ta Wan ji babu daWi, ko da zai canza sunan bai kamata ya faWa a gaban ruma haka ba, ba za ta ji daWi ba.

"Ka ga ba fa Wanka bane ba, tun da ni ta ce ta barwa shi, Wana ne Mahmud na saka masa, kuma ba zan canza ba" ta yi maganar tana yi masa kallon banza.

Ammi ta ce "Madalla, suna mai girma da karama, Ubangiji Allah ya raya Mahmud, ta zauna maman baby, mun karSi sunan" kallon da Ammi ta yi wa takawa ne ya sanya shi haWiye maganar da yayi niyyar yi.

Ammi ta dubi ruma ta ce "Rumaisa, Haryanzu baki gaya mana ya ki ka baro aisha ba? akwai bu?atar ki bawa Adam haWin kai wurin amsa tambayoyin da zai yi miki, tun da shi ma jami'in tsaro ne. Yaya Aisha take? Ya aka yi ki ka fito da ke da jaririn babu ita?"

Rumaisa ta Wan yi shiru tana wasa da gefen bedsheet Win da take kai, hawaye ya taru a idonta, sai dai babu tsammani ta yi ?ara tana kare fuskarta da hannunta, da sauri mama ta ?arasa wurinta tana tambayarta ko lafiya?.

Jikin ruma sai rawa yake yi, ta rungume mama tana Soye fuskarta.

Mama ta ce "Rumaisa ki yi magana mana, menene?"
Ruma ta Wago a hankali tana duba jikinta ta ce "Sha tara ne ya harbe wani mutum jininsa ya Sata mini jiki".

Jiki a sanyaye mama ta ce "A asibiti fa ki ke a tare da mu, duba ki gani, jikinki babu komai babu jini" mama tayi maganar tana nuna mata rigarta, sai dai duk da haka ruma sai haki take kamar ta yi gudu.

Ammi ta ce "Haryanzu akwai sauran razani a tare da ita, dole ta razana tun da ki ka ga haka, Allah kaWai ya san abubuwan da ta gani. Bari mu tafi ta samu ta huta, sai dai duk da ban san zuwa yaushe za a salleme ku ba da yaron nan, zan ro?i alfarmar ku, ya Wan zauna a wurinku kan a sallami rumaisa, muna ?o?arin shawo kan wata matsala ne, kan mu kai shi gida kowa ya sani" abun ya Wan Waurewa mama kai, wace irin matsala kenan? Amma ba ta tambaya ba ta ce "A'a babu damuwa, Ubangiji Allah ya raya mana shi a bisa tafarkin Annabi Sallallahu alaihi Wasallam".

Ruma daga kwance ta ce "Ni fa ba wanda zan bawa Wana, Wana ne fa".

Ammi ta ?arasa gaban gadon ruma, ta shafi kanta ta ce "Dama naki ne, aro zaki bamu ai, Allah ya baki lafiya ya tsare gaba" ta yi maganar tana murmushi.

Ruma ta amsa da Amin, daga nan suka yi sallama suka tafi.

Suna tafe a hanya Ammi ta ce "Gaskiya akwai matsala, idan har yarinyar nan ba ta yi bayani ba, dole mu nemi yadda zamu yi"

Takawa ya ce "Ammi, ni fa na riga na gama shirin tarar kowane irin ?alubale zan fuskanta, na san duk yadda muka kai ga Soye lamarin nan, nan kusa zai baiyyana, ko da a yanzu ma kalli a halin da nake ciki, kuma kar ki manta, da dogarai uku ki ka zo wurin nan, a gabansu aka faWi komai, na san a kowane lokaci maganar nan zata watsu".

Ammi ta Wan yi jimm sannan ta ce "Lokacin da Abokin ka bashir ya yi mini waya, babu halin in fita nikaWai, kuma ban san kiran me yayi mini ba, wannan dalilin ne ya sanya????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? na tafi da su, kuma jiya na ja musu kunne a kan su

49 / 61