Kanwar Maza 1&2 Complete Hausa Novel

Author :  Ayshacool Category :  Love

Chapter   27 / 61

78K to 81K   out of 182.7K words

aka Wauko ni, ka zageni kuma ka ci mini zarafi, to wallahi ban yafe maka ba taSa mini nono da ka yi, ina ta kaffa-kaffa da mutuncina, ina kula da kaina amma ka sha?oni hannunka yana taSa wurin, kuma bayan idan namijin da ba muharramin mutum ba ya taSa shi ciki yake yi, to wallahi Allah ya isa ban yafe ba, kuma idan ciki ya sameni sai na kwaso maka yayyena mun zo har gidanku na gaya wa mamanka abin da ka yi mini, kuma na faWa an saci kuWin talakawa an je karatu ?asar waje. Mu zuba mu gani daga ma?iyiyarka? RUMAISA MAHMUD ?AN?ARA ?ORAYI TUNGA ?ANWAR MAZA Kazo ka kasheni*

Zuruu takawa ya yi yana bin takardar da kallo, zuciyarsa na sake karkata ga ruma aljana ce. Ya maimaita sunanta *RUMAISA!* Tunani ya tafi yi, ko ya ga wani abu mai kama da nono a ?irjinta ranar da aka kai masa ita.

Ta yaya aka yi ta gano gidan su har ta kawo wannan takarda? Rubutun nata cike yake da wauta da ?uruciya.

"Zan ?ure miki gudu, zan gane idan ma ba mutum ba ce, da ni ki ke zancen" ya maimaita wasi?ar nan ya fi sau goma, babu abin da ya fi ?ular da shi irin wai ya taSa mata nono, duk da bai ri?e cikakkiyar suffarta ba, amma shi ba ya tunanin akwai wani nono a jikinta.


Mama ta haWawa ruma kayanta cif, da zummar gobe da sassafe za su tafi ita da yaya Aliyu, yau kuma Alhamis za ta je za su yi exam ta ?arshe, haka kurum mama ta ji ba ta son tafiyar nan da ruma, amma ta bar hakan a alhini, kasancewar ruma ba ta taSa nisa da ita na kwanaki ba, ga kuma rashin ji irin na ruman.

Uniform Win ruma sun sha guga, karin nan ya tsaya WoWar Abdallah ne ya goge mata su, sai ?amshi take, sai dai kamar kullum tana tafe tana zira hannu a aljihunta tana ciye-ciye.
Kamar a mafarki ruma ta ga an wanketa da ruwan kwatamin ruwan sama da aka yi ya kwanta, ?azantar ruwan har fuskarta. A gigice ta tsaya cak, ta buWe idonta, dan ta ga wani mara mutuncin ne ya ci mata zarafi haka?

A hankali ya sauke glass Win motar, suka yi ido huWu da Rumaisa. Bakinta mutuwa yayi ta ma kasa magana gaba Waya.

BuWe motar ya yi ya fito yana ?are mata kallo.

"Ko zaki rama ne, ko da yake ba ki da abin ramawa ai, banbancin talaka da mai arziki kenan, na ga sa?onki, abin da ki ka ce na taSa Win ni ban ganshi ba ranar, shi ne na biyoki yanzu in duba in gani ko akwai".

"Wai kai Wan iska ne?" Tayi maganar ba tare da jin nauyinta ba, ga babban mutum kamar Takawa, saboda ya kaita bango.
Maganar ta dake shi, amma ya ce "Eh shi ne, yayyen naki maza da ki ke ta?ama da su, sai na kamasu na rufe, kuma na rushe gidan na ku, na ga ta tsiya".

Karo na farko da ruma ta tsaya aka sakata kuka, hawaye ya wanke mata fuska.

"Wallahi sai ka yi dana sanin abin da ka yi mini, daga yau ba zaka sake yi wa wani abun da kayi mini ba, ba dai ta?amarka kuWi ba, to ni nan Rumaisa kai da kuWin naka da sarautar ta ka sai ka dur?usa mini a kan gwiwoyinka, kuma ka saka a ranka nice nan abokiyar gabarka" tayi maganar har da dukan ?irjinta.

Girgiza kai ya yi, ya buWe motarsa ya shiga, ta dur?usa ta Webi taSon wurin ta fara watsa wa motarsa, ya taka reverse ya sake wanketa da taSon wurin ya tafi.


(*ALHAMDILILLAH, TIRKA-TIRKA, YA KUKE GANIN ZATA KAYA A TSAKANIN RUMAISA DA TAKAWA? WACE IRIN LARURA CE DA TAKAWA, KUMA MEYE ALA?ARSA DA MAITA DA HAJIYA JAMILA TA FA?A? YA ZATA KASANCE? WANE DEAL NE KHALIFA YA SAKA SAMHA? MEYE TARIHIN GIDAN SU TAKAWA, DA ASALIN GABARSA DA ?AN UWANSA. ME ZAI FARU IDAN RUMA TA JE KATSINA??? WA RUMA ZATA AURA, SHIN ZA TA NUTSU KO KUWA? KAR AYI BABU KU, MAI BU?ATAR BOOK2 YA TUNTU?ENI TA LAMBAR WAYATA 08081012143 YA YI PAYMENT*


Ayshercool
Whats app only, ban da kira Please =?O? 0808101214




[8/22, 11:40 PM] Maman Aslam: *Na gamaku da zatin Allah kar wanda ya haWa mini document Win littafina, mallakina ne, nike da alhakin amfani da abina yadda nake so, kar wanda ya juya mini abin ta kowacce siga, duk wanda ya haWa mini document Win littafi ya fitar ban yafe masa ba! Kuma ina fatan Allah ya bi mini hakkina!*
*Paid book ne, 500 ne via 0009450228, Aisha Adam jaiz bank, sai a tura shaidar biya ta 08081012143, wanda suke ba a Nigeria ba kuma, za su iya saya a arewabooks*

*AYSHERCOOL*




Cikin damuwa Huzaifa ya dube shi ya ce "To me ka gani da ba ka yarda da shi Win ba?"

Cikin sanyin jiki Yasir ya ce "Wallahi kawai, ni mutanen cikin motar ne ba su yi mini ba"

Tsaki Huzaifa ya yi ya ce "Ka fiye matsala wallahi, dan Allah kar ma muje gida ka yi wannan zancen ka Waga mata hankali" Yasir bai kuma cewa komai ba, suka tafi gida, sai dai shikaWai ya san abin da yake ji a jikinsa.

Ruma kuwa da suka tafi, sai kallon hanya take, tana murmushi dan tun da take, ba ta taSa tafiya mai nisa ba, kuma ta yi sa'a a wurin taga take, dan haka take ta le?e tana murmushi. Sai dai tun shigarsu, Aliyu ya lura da Mutanen da suke zaune a? gaban su, tun da suka hau motar mutanen suke waya da wani yare, wayar ta?i ci ta?i cinyewa, gashi ba mai iya fahimtar abin da suke faWa a wayar.

Ruma kuwa sai surutu take wa Aliyu, kamar an jefeta a ka, ta ce wannan ta ce wancan. Aliyu dai bai tanka mata ba, sai Adduoi yake yi yana cigaba da kallon mutanen da tsarguwa da wayar da suke ta yi.

Ruma ta Wauko wayar nan ta wurin Yasir, ta din ga Waukar kanta a hoto, ga wayar duk a ragargaje amma sai Wagawa take tana hoto, har da hoton hanya Wauka take, ta hau yin videon cikin motar tana Waukar mutane.

Ko da suka bar gari suka shiga jeji, sai wannan mutane suka ce wa direba ya sauka daga kan kwalta, ya tafi ta gefen titi kan burji, ba tare da musu ba kuwa direban ya bi umarninsu, kuma aka rasa wanda zai yi magana a kan hakan kowa yayi shiru.

"Wai ya na ga ana bin gefen titi, ga kwalta WoWar a lailaye?" Ruma ta yi maganar har sai da kowa ya waiwayo yana kallonta. ?aya daga cikin mutanen ya yi murmushi amma ba wanda ya kulata.

"Ke uban wa ki ka ji yayi magana, sai ke hazi?a mazaru?s, kar na sake jin bakinki ko na make ki" Aliyu yayi mata maganar cikin kashedi. Tura baki ta yi ta kawar da kanta gefe. Sai dai ba aje ko ina ba, ruma ta fara cewa Aliyu ita fa wannan zaman motar ya isheta.

"Wallahi idan baki kiyayeni ba sai na zane miki jikinki, ni na yi dana sanin tahowa da ke, babu wanda ake jin bakinsa sai ke? Ki rufe mini baki na gaya miki"

Kamar zata yi kuka ta ce "To ni fa na gaji ne, kuma yunwa nake ji, su wannan mutanen na gaba, ba tun da muka taho suke waya ba suke surutunsu, babu wanda ya damesu sai ni zaka ce na ishi mutane, ni wallahi yunwa nake ji ulcer ta zata tashi"

Ri?e kunnenta Aliyu ya yi ya ce "Yi mini shiru, a gidan uban wa ki ke da ulcer?"

"Cikina ne ya fara ciwo, yunwa nake ji"

"Wallahi zan zaneki idan baki shiru ba" haka ruma tayi shiru tana ?o?arin goge hawaye.

Sai da suka zo wani ?aramin ?auye, mutanen nan suka ce a tsaya, nan ma direban ya bi umarninsu ya tsaya, kowa yana son yin magana amma yana tsoro.

Aliyu ne ya fara fusata ya ce "Direba ya na ga an tsaya? Mu da muke sauri?"

Direban ya ce "Dan Allah ku yi ha?uri, wani sa?o za su karSa mu wuce, yanzun nan ba daWewa zamu yi ba in sha Allah"

Aliyu ya ce "Amma ai ba a haka, sai a nemi alfarmar na mota ba a tsaya kawai ba, wannan shiga hakki ne ai"

Sai da Aliyu ya yi magana, sannan sauran mutanen cikin motar suma suka fara ?orafi a kan abin da aka yi.
Yayin da mutanen suka yi shiru ba su kula kowa ba.

Sun kai mintuna sha biyar, sannan wasu mutane suka ratso cikin dajin? a babura, mutanen suka sauka, suka karSo wata uwar jaka, sannan suka dawo motar. ?aya daga cikin su ya dubi ruma cikin gurSatacciyar hausar sa ya ce "Ke ki ka ce ki na jin yunwa ko?" Ta Waga masa kai alamar eh.

Ya bata wata ba?ar leda, ta karSa ta ce "Na gode" Aliyu ya bi ruma da kallo dan ya rasa me yakamata yayi mata, kawai ba ta san mutum ba ya bata abu ta karSe.

Gasashshiyar kaza ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ce a ciki, da ruwan roba, ta waro ido ta ce "Laa yaya kaza ce"

Ya harareta ya ce "Mayya, tun da baki taSa cin kaza ba, idan ki ka ci sai na miki dukan tsiya"

Ta Sata fuska ta ce "To in mayar masa, in ce ka hanani ci?" Banza yayi mata, ganin bai kulata ba ya sanya ta saka hannu ta hau cin abarta.

Da ta ci ta ?oshi ta Waure sauran, ta kwanta a jikin Aliyu ta hau bacci.

****
Lafiya Adam ya sauka a Abuja, ya sauka a hotel Win da zai zauna na kwanaki biyu, dan ba ya son a san da zuwansa, shi ya sanya ya sauka a hotel, sai dai gabansa ya tsananta faWuwa ya rasa dalili, ya kira Ammi ya kai sau uku, amma ta ce masa komai lafiya babu wata matsala.
Da yamma ya shirya ya ce bari ya Wan fita ya je wurin abokansa, ko ya Wan rage damuwar da ya rasa meya haddasa masa ita.
Sai dai yana fita harabar hotel Win, ya ji kansa ya wani sara, yayi ?o?arin basarwa? ya fita, amma ya kasa ?afarsa ta yi masa nauyi ya ji yana nema ya faWi, a hankali ya juya ya koma Wakin da ya sauka, ya nemi wuri ya kwanta, saboda yadda yanayin jikinsa ya sauya tamkar zai fita hayyacinsa.

***
Ruma na farkawa daga baccin da ta yi, ta cewa Aliyu kashi take ji, shi kuma ya ce sai dai ta ri?e kayanta sai sun sauka, don ko zata yi hauka ba zai saka a tsaya ba, ba zai bari ma ta yi kashi a daji ba.
Ta din ga matse ?afa tana nema ta yi masa kuka, har sai da ta fara janyo hankalin mutanen da ke motar.
"Wai kai ba ka ga yarinya bace ne? A tsaya ta yi mana" cewar Waya daga cikin mutanen da Aliyu ya kasa yarda da su.

Aliyu ya ce "A'a ba zata yi ba, idan mun je in da zamu ta yi" ya bawa mutumin amsa yana tsuke fuska. Ai bayan batun kashi ta cigaba da kuka, ita fa zai zubo, kuma ta gaji da zaman motar nan. Kan Aliyu ya yi magana motarsu ta yi faci, a tsakiyar jeji.

Fasinjoji suka din ga tsaki suna mita, masu ruwa suka Waura alwala kasancewar azahar ta yi, suka yi salla.

Wanda ya bawa ruma kaza ya kalli Aliyu ya ce? "Abokina tun da an tsaya gyara motar, ka shiga da ita ta samu wuri ta biya bu?ata mana".

"?an uwa ai na gaya maka ba abin da zata yi sai mun je, ?yaleta ?arya ma take ba wani kashi da zata yi"

Kowa yayi salla amma banda wannan mutanen, ana ta fafutukar sauya taya, tabbas da a gari motar nan ta lalace, da ba abin da zai hana Aliyu ya canza musu mota, saboda bai yadda da mutanen nan ba, shi ya san me ya gani, kuma yana tsoro yayi magana su cutar da su.
Aliyu yana salla, ruma ta tsaya tana ta ?arewa dajin kallo tana Waukar hoto da akwalar wayarta kamar abin da ta fito yi kenan.

"?an uwanmu ku ba kwa sallar ne?" Ruma tayi maganar tana zama Wan nesa kaWan da Waya daga cikin mutanen.

Ya kalleta ya ce "Sai mun je gida zamu yi"

"To wai Meyasa kuke ta sawa ana tsayawa a hanya ne? Duk ku ka ja muka daWe fa"

Ya ce "Sa?o muka karSa a wurin 'yan uwanmu"

Ruma ta jinjina kai ta ce "Sune suka baku kaza ku bani na ci?"

Ya waiwaya ya kalli wanda ya bawa ruma kazar ya ce "Tun da ki ka cewa yayanki yunwa ki ke ji, yayi wa 'yan uwanmu waya, ya ce su sayo kazar, dama zamu karSi sa?o a wurinsu, shine ya karSo miki ya baki"

Ta yi murmushi ta ce "Allah sarki, kuna da kirki, to ku baku da gida, 'yan uwan na ku a daji suke ba gida ba?Na ga daga daji suka fito kuma babu gida a cikin daji ai"

"Eh, bamu da gida a daji muke rayuwarmu".

Cikin mamaki ta ce "Kai sai ka ce wasu kuraye, ku wane yarene to?"

Ya haWe rai ya ce "Ke kin isheni fa, bar nan gurin"

Ruma ta ce "Yi ha?uri, dama ko a gida haka ake cewa na fiye tambaya, na daina, ina son sanin abubuwan da ban sani bane".

Bayan ta yi shiru, sai ta hau tattaSa jakar hannunsa ta ce "Wai kai ba zaka ajiye kayan nan ka huta ba, ba ka jin nauyi"
Saurin janye jakar yayi yayi mata shiru.

"Na ji kamar wasu ?arafa, kayan gwan-gwan ne a ciki? Su kuma kna zaka kai su"

A fusace ya ce "Ke tashi ki bar nan wurin kan na illata ki?" Yayi mata maganar cikin tsawa, ko girgiza ba ta yi ba, sai ma tsare shi da ta yi da ido, wata lamba ce a jikin jakar, wannan jaka dai ba za ace kaya ne a ciki ba, sai dai lambobin jikin jakar sun Wau hankalinta sosai.

Aliyu ne ya figo hannunta yana zaginta.

"Yarinya ce, ka daina dukanta mana babu kyau yarinya ce ?arama" yayi wa Aliyu maganar yana ri?e hannun Aliyu.

Aliyu ya rasa haWin mutumin nan da rumaisa, da ya yi mata faWa sai ya hau ce masa ya ?yaleta yarinya ce, ko ina ruwansa oho.

Haka ya ha?ura ya ?yale ruma, tun da mama ta kira ya ce mata haryanzu basu isa ba, ya sanya mama shiga cikin damuwa, saboda ya ci ace sun je, amma ta ji suna hanya.

A haka aka gyara motar suka hau suka cigaba da tafiya. Ruma ta dur?usa ta taSa wata jaka da kuma buhu da ke ?ar?ashin kujerar da take kai.

"Wai dan Allah kayan waye wannan da ba za a saka masa su a ?asan kujerarsa ba sai ta mu, ni fa sun isheni na yi kawaicin na gaji, sun addaba mini".

Mutumin nan dai ya waiwayo ya ce wa ruma "Yi ha?uri, mun kusa sauka ma, namu ne zamu Wauke".

"Wallahi Wan uwanmu ba dan naka bane ba, sai an cire mini su, da na wannan mai jakar ne da ya hantareni sai ya kwashe kayansa ya mayar da su wurinsa, Wazu daga tambaya ya yi mini tsawa".

"To kiyi ha?uri" Wayan ya waiwayo ya kalli ruma, ruma ta zaro masa ido kamar tana kallon yaro.

Aliyu dai ya sunkuyar da kai yana cigaba da addu'a, shi ba abin yayi wa ruma magana ba ko ya rufeta da duka ba.

Sun shiga katsina, a wani ?aramin ?auye suka tsaya zasu sauka, mai jakar nan ya kalli ruma ya ce "Ke sauko, zamu Wauki bindigoginmu".

Tsit kowa ya yi, ruma ta ce "Wace irin bindigogi kuma?"

"Zaki sauko ko sai bomb Win ciki ya tashi da ke?"

TankaWata Aliyu yayi suka sauka, aka Waga musu kujera, aka fara fito da jaka.

"Dan Allah da gaske bindiga ce a ciki?"

Yayi murmushi, ya zugewa ruma jakar, ?ananan bindigu ne, ?irar pistol.
Ya ce "Waccan jakar kuma da kike tambaya meye a ciki Wazu, bullet ne a ciki"

Ta Wan waro ido ta ce "Kashe mutane ku ke yi kenan, tun da dai na ga ku ba 'yan sanda bane kuma ba sojoji ba?"

Ya girgiza wa ruma kai ya ce "A'a 'ya ta, aikin Allah muke yi ake biyanmu"

"Aikin Allah ai ba a biyan mutum, Allah ne zai biya mutum da lada"

Yayi murmushi ya ce "Ba zaki gane ba, Ubangiji Allah ya yi miki albarka ya rayaki, da 'ya ta na raye da ta yi kamar ke"

"To ta na ina yanzu 'yar ta ka?"

"An kasheta ita da babarta, Allah ya rayaki" ya kalli Aliyu ya ce "A lallaSata dan Allah, sai wataran 'ya ta" yayi maganar yana Wagawa ruma hannu.

Wata narkekiyar mota ce ta yi parking, mai kyan gaske aka Wora kayan bindigar a ciki, suka shiga motar aka ja suka tafi.
Ruma ta Wauko wayarta ta fara dannawa.

Aikuwa Aliyu ya dinga zaginta, har da zagin da bai san iya shi ba, dan ruma ta kai shi ma?ura yau, gaba Waya ruma ba ta da hankali ba ta san ciwon kanta ba, shi tun da suka hau motar, suka yi nisa ya gane bindigogi ne a buhun da ke ?asan kujerarsa, kuma yana fuskantar yaren da suke yi kaWan-kaWan, 'yan ta'adda ne mutanen, amma ruma sai hauka take zubawa da wauta saura ?iris ya karSi shegiyar wayar nan ya jefa ta ta window. Sai dai yana tsoron yin hakan dan ya ga mutumin nan ya za?e a kan ruma kar yayi masa wani abu idan ya taSata.

Direban ya ce "Wallahi bawan Allah Yarinyar nan mai sa'a ce, dan ni na zaci ma da zasu sauka tasa ta zasu yi a gaba su tafi da ita, ko su kasheta surutunta yayi yawa, ba a yi wa wannan mutanen haka"

Aliyu ya ce "Eh kaima ai azzalumin ne, da ka Wauko mu mota Waya da wannan mutanen".

"Megida ba laifina bane ba fa, kullum akwai irinsu da suke shige da fice zuwa garuruwa, ba su fiye cutarwa ba sai in kun musu rawar kai, mu ma abincinmu da rayukanmu muke karewa".

"Amma jami'an tsaro na garin nan, ga su a tasha, amma ake safarar makamai a tsakanin garuruwa suna gani?"

"Lallai Wan samari zancen ka ke so, lamarin ?asar nan ta mu ai sai dai Innalillahi wa Innalillahi raji'un, idan ka matsa sai ka kwana a ciki amma manyanmu sun

27 / 61