Haihuwa Da Hanji Complete Hausa Novel

Author :  Halima K Mashi Category :  Adventure

Chapter   9 / 53

24K to 27K   out of 158.4K words

suna zagaye wannan lu'u lu'u da kallon da ban gamsu ba, idan ba zan iya tafiya da wannan lu'u lu'u ba kuma dole zan tafi wani mataki kake ga ya kamata in Wauka?"

Ryan ya Wan yi shiru na seconds kan ya ce cikin dakakkiyar voice Win shi
"Dukkan yanki ba'a rasa Sarayi kuma ko wani Sarawo yana da uban gida, idan har kai ne uban gidan wannan Sarayi kana da dama da ikon gargaWi mai zafi irin na asalin maza ba mata ba, ina mai tabbatar maka daga zarar sun tsorata da gargadin ka ko kallon hanyar da wannan tagulla take ba za su sake ba"

Lumshe ido yayi
"Na gode"
Ryan ya kashe wayanshi.
Ya Wan sake nazari kan ya saki murmushi ya juya ya je ya Wauko bindigar ya wuce sashen. Dariya kaWan yayi tuna yadda suke ta zazzaro idanu suka jike jagwaf da gumin tsoro...



=???Gureenjoh=???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*Don Allah ku yi ha?uri da wannan yau Win nan ban zauna ba wallahi*

*012*

Ta Sangaren Afeefah anan bakin ?ofa ta ci kukanta har bacci ya sure ta ba tare da ta sani ba, mummunar mafarki da tayi da Aunty zee ne ya sakata farkawa a razane, fitsari ne kaman zai zube mata hakan ya sa tayi single kofa guda Waya da ta gani a Wakin sai ta samu madaidaicin bayi ne, bayan ta gama abinda take ta fito ne ta fara bin Wakin da kallon tsanaki don wutar a kunne tarrr kaman rana.

Matsakaicin Waki ne a lailaye yake da farin tiles, fanka da bulbs duk suna aiki daga chan dungu 'yar ?aramar katifa ce da babu ko shimfidi a kai, sai agogon bango da Wakin ke dashi, time ta kalla ?arfe biyu na dare har ma da mintuna ashirin da uku, juyawa tayi ta koma bayin ta yo alwala ta zo ta sake shimfida dankwalinta ta saka hijabinta ta tada sallah, raka'a shidda tayi a sujadar ?arshe ne ta saki kukan dake dukanta a kirji tana jerowa Allah kirari bayan ta jera sunayen shi masu daraja casa'in da tara ta bi da salati annabi kan ta fara jero matsalolin ta da neman sassauci ta yiwa iyayenta da sauran 'yan uwanta da ta rasa Adu'a ta roki Allah ya kawo mata sau?in rayuwa ya warware mata matsalolin ta ya kuma cigaba da bata zuciyar karbar ?addarar ta a duk yadda ya zo mata. Kusan ?arfe uku da rabi ta sake kwanciya a wurin sanyin tiles na ratsa ta har wani baccin ya Wauke ta.

Ta makara don tana bude idanunta ta ga haske daga Window, da sauri ta mi?e ta shige bayi tayi saurin yin alwala ta zo ta gabatar da Sallar asuba tana sallame wa bata wani zauna Adu'a ba don tsoron laifi abincin jiya da ya ?an?are saboda sanyi ta cuccusa kan ta fito ri?e da plate Win ta nufi inda ta ga sun fito jiya.

Tsaye bakin kofan kitchen ta ci karo da mommy sanye da hijabi, duk da zuciyarta ya buga haka ta ?arasa ta zube a ?asa tana gaisheta.
"Sannu isasshiya sai yanzu za ki fito? Ban gaya miki aikin ki shara da wanke wanke bane, sai karfe nawa ake shara a gidan ku?"

Murya a sanyaye tace
"Ki yi ha?uri"
Tsaki ta ja kan ta juya cikin kitchen Win
"Talatuwa mi?o mata kayan sharar nan da mopping ta ajiye su chan baya don bana son kallonta gangar abincin da yarana za su ci ban san me za ta iya jefawa ciki ba ko jini ko tsoka"
Abubuwan sharan wata dattijuwar ta fito mata da su, ta karSa ta fara share parlorn zuwa dining area daga nan bayan ta gama ta shiga mopping da goge-goge aiki ba ba?onta bane don wannan a wurinta mai sauki ne sossai ma, haka zagi ko hantara duk ta riga da ta saba sai dai ba rayuwar da take fata tayi ba kenan, ba rayuwar da take buri ba kenan tana so ta ga tana karatu tana so ta ga tana hulda da mutane kaman kowani dan Adam, tana so taga ana hira da dariya da ita kaman yadda ta samu gidan Aunty zee, sai dai da kaman wuya wai guguwa da auren nesa.

A gefe ta tsaya tana kallon Talatuwa dake ta aikin shirya abincin mutanen gidan bisa dining bayan ta gama ta dubi Afeefah tace mata
"Ki zuba turarukan wuta 'yan dai-dai a cikin wanchan abin ki kunna" ta ?arasa tana nuna mata burner, show glass Win ta tafi a hankali cikin natsuwa ta buWe ta Wauko ta saka ta kunna ya???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dda aka gaya mata ta koma bakin kitchen Win ta tsaya tana cewa Talatuwa ta gama..
"Akwai abincin ki na saka miki a plate Winki ki Wauka kije ki ci sai yaran sun gama karyawa tass sun wuce makaranta ake wanke-wanke"
Da to ta amsa kan ta Wauka ta fice, a hanya ta gamu da Ishaq so take ta gaishe shi amma kaman wal?iya haka ya wuce ta, bata damu ba ta shige Wakin da yake da sunan nata ta rufo kofan.

Ba za ta ce rayuwa a gidan yayi mata tsanani ba, saboda kwata kwata aikinta bashi da yawan da zai dameta, tana idar da Sallar asuba take zuwa tayi share share da su goge goge ta Wauko abincinta daga nan ta tafi, sai wuraren sha Waya take komawa dining ta tattaro duk abubuwan da suka Sata na karyawan ta fitar waje ta wanke ta kawo bakin kitchen ta ?ira talatuwa ta shigar, lokacin ita kuma Talatu za ta fiddo mata da abubuwan da ta bata na rana za taje ta tara su wurin wanke wanken ta rufe ta Wauki abincin ranar ta ta tafi, sai bayan la'asar za ta fito tayi wanke-wanken haka na dare sai wuraren takwas tara. Ba Ta da abokin hira don talatuwa tsakaninsu ki yi kaza ne kar ki yi kaza ita kuma amsar ta Waya a komai to.

Su iliya gudunta suke bata sani ba ko sun samu labarin ita Win annoba ce oho, bayan Hajiya da suka gamu sau Waya 'yan mata ukun ko ganinsu bata sake yi ba, kaman yadda bata sake saka saleem a idanunta ba tun ranar da ya kawo ta zuwa yau da take neman sati uku.
Bata sani ba shin rayuwar zai cigaba da tafiya a haka ne ko zai sauya? Shikenan ta sallamar da burin ta na yin karatu kenan?Shikenan ta tabbata Mayyar za ta ci gaba da rayuwa ita kaWai tamkar a fursuna kenan? Bata da mai bata amsa.

Da misalin ?arfe biyu na dare chan cikin baccinta ta ji kaman ana buga mata ?ofa, a Wan tsorace ta farka sai ta ji ana ambaton sunanta
"Afeefah! Afeefah!!"
Tun ranar da ta sanya kafafunta cikin gidan yau ne karo na farko da ta ji sunanta na fita a bakin wani hakan ya sake razana ta, da ta kasa kunne kuma sai ta ji kaman Muryar salim a maimakon ta ji sau?i sai ta ji tsoro ya sake dabaibaye ta. Me yake yi a kofar Wakin ta da wannan tsohon daren? Ashe bai ma manta da ita ba yadda tayi tunani?
Mi?ewa tayi ta nufi kofan wani zuciyar na cewa idan kuma hajiyarshi ta ganshi fa? Allah ya isa fa zata mishi sanadiyarta, sai ta girgiza kai tana dakatawa.

"Afeefah sa?o zan baki ki buWe don Allah, na san kina jina please buWe ba zan jima ba"
A hankali yayi maganan amma ta ji shi tsaff kasancewar dare ne, ta gyaWa kai tana ba zuciyarta tabbacin sa?o kawai zai bata ya juya ba wani abu bane, da sauri ta je ta buWe kofan sai suka tsaya chakk idanunshi cikin nata yana ?are mata kallo kusan seconds biyar bai ce komai ba sai ita ce tayi ?arfin halin Wauke idanunta daga kanshi ta Wan duka ta ce
"Ina kwana Ya salim?"
?auke idanunshi yayi ya lumshe su kaWan ya saki ajiyar zuciya mai dan nauyi, matsota yayi sossai ta matsa baya tana kallonshi da manyan idanunta, ya le?a Wakin kaWan kan ya dawo baya, time ya kalla inda seconds ke reading, babbar leda jumbo dake hannunshi ya ajiye mata don baya so ya shiga Wakin nata ba da wannan dare ba, kai ko da rana ne ma baya jin zai iya kebewa da ita inuwa guda ko don addini da ya haramta hakan.
"Ki kula sossai za mu yi magana"
Yana kai nan ya juya ya fice, ta bishi da kallo har ya Sace mata kan ta runtse idanunta tana kokarin mayar da kwallarta ta tura kofar ta rufe, ledan da ya fi ?arfinta ta shiga ja har gaban katifa ta barshi nan ba tare da ta buWe ba tayi kwanciyar ta, sai dai duk yadda ta so baccin ya sake Waukar ta baccin ya ?i zuwa, tuni ta buWe idanunta ledar ta janyo gabanta ta shiga buWewa a hankali.

Da wani bargo mai taushi ta fara cin karo kaman ya san tana matu?ar bukatar bargon don tana shan wahalar sanyi da aka fara shiga, gashi bayin ta babu ruwan zafi wani lokacin hatta alwala da kyar take iya yi, wanka kam ba'a magana in dai tana so tayi sai ta bar ruwan a rana wuraren sha biyu zuwa karfe biyu nan ma da kyar za ta watsa bata gama tunanin ba ta ci karo da kwalin heater, irin wanda ake ma?alawa jikin bokiti Win nan a kunna ta Wora shi kan bargon tana Wan murmushi, ta sake mayar da hannunta ciki ta zaro hijabai ninkakku har kala huWu kuma duk za su iya kai mata ?asa Brown, Ash, purple da onion colour su ma gefe ta ajiye su, ta sake mayar da hannu ciki ta zaro kananun catons na biscuit da wasu small chops dai waenda za su dan kwana biyu basu lalace ba daban daban masu Wan yawa, har da su five Alive kananu catons uku. Ganin abubuwan dake ciki sun kare ta Waga ledan domin matsarwa don ta sake kallon sayyayarta sai taji da Wan motsi a ciki, ta buWe gabaWaya ta ci karo da ?aramin kwali jikinshi da zanen waya, buWewa ta yi ta ci karo da karamar Villion mai kyau da tsari Dukda keypad ne amma sossai ya mata kyau, fuskar wayan ne yayi haske alamun a silent yake sa?on akwati na SMS ya bayyana tare da sunan.
"Saleemullah"
Sai ta saki murmushi karo na farko ta buWe sa?on.

"Ba ki yi bacci ba?"
Numfashi ta sau?e kan ta shiga reply don ta iya sossai a wayan Aunty zee da ma wasu 'yan ajin su na islamiyya lokacin da take zuwa makaranta ta amsa da
"Eh, Na gode sossai da sa?on ka duk abinda ka saka a ciki kaman ka san ina da bu?atar su"
Bata ajiye wayan ba ta ?urawa screen Win ido chan sai ga reply Win shi.
"Na kasa samun natsuwa da tunaninki zuciyata ita ta lissafo min duk abin da zuciyarki ta raya tana da bu?ata. Kin ga ko zuciya bata ?arya"
Ta karanta sa?on ya fi sau abin da ya fi sai ta rasa amsar bashi, bata motsa ba har wani sa?on ya sake shigowa daga gareshi.
"Na san baki jin daaWin yadda kike zaune amma kiyi ha?uri zan yi iya ?o?arina in ga na yi settling komai, za ki yi karatu har sai kin ce ya isa, ga wayan nan zan dinga yi miki sa?o ki tabbatar kina yi min reply, duk kuma abin da kike so do not hesitate ki sanar da ni zan kawo miki. Akwai full qur'an a memory Win idan kin ji kaWaici ki rage lokaci da shi kin ji?"

Tana murmushi a lokaci Waya idanunta na zubar da kwalla ta rubuta
"Wallahi samun mai irin zuciyarka sai an tona Yayana, na gode na gode Allah ubangiji ya ba ni ikon saka maka"
Ta tura tana murmushi
"Never mention my dear, ki kwanta kar ki makara da safe byeee"
Ta sake sakin murmushi kan tayi reply
"Allah ya ba mu alkhairi Soja Mai kirki"
Dariya yayi daga Sangaren shi ya rubuta
"Au akwai marasa kirki ne?"
"Eh mana, abokin kan nan Dukda gaskiya ya faWa amma in a wrong way, su ne suke Sata muku suna ake yi muku kuWin goro"
Ya girgiza kai yana cigaba da murmushi
"Ryan kenan! Haka Allah yayi shi, oya sleep Good night"
Bata yi reply ba sai lumshe idanu da tayi razanannun idanunshi da yake zare mata su da sautin dakakkiyar muryarshi suka dawo mata kaman yanzu yake yi, da sauri ta buWe idanun gabanta na faWuwa ganin ita kaWai ce sai ta saki murmushi a hankali ta maimaita sunan
"RYAN" tana lumshe ido.



=???Gureenjoh=???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

*FREE BOOK*

*013*

Sabo ne mai ?arfi ya shiga tsakanin su ba na wasa ba ta sanadiyar wannan text message da suke yi wa juna, yana matu?ar wuya ta sanya shi a idanu amma baya yini ya kwana ba tare da sun Wauki mintuna masu Wan dama suna exchanging SMS ba, sai dai idan inda yake babu network, idan kuma tana aiki ne wayan na ma?ale a kunnenta tana sauraron karatun alarammar Prof Isa Ali phantami wato sheikh Abba zari'a yana matu?ar yi mata daaWi har ta roki Saleem da in zai zo ma ya taho mata da alqur'ani ta cigaba da koyo don yadda yake karatun daidai da 'yan koyo.

Yau ya kama Lahadi kusan duk iyalan gidan suna a gida in ka cire salim da rabon shi da gidan ma an kwana biyu, da zazzabi ta tashi tana jin sanyin hunturu dake busawa na Huda jikinta, kasancewar koyaushe hannunta na ruwa ne ko tana bakin pampo kuma sossai bazarar ya shiga hakan ya haifar mata da mura da ta Wan kwana biyu dashi, a maimakon ya ragu ma na safiyar yau worst ga ciwon kai mai tsanani da take fama da shi ko idanunta bata iya buWewa da kyau, a hankali kuma karo na ba adadi ta Wago su da kyar ta kalli agogo kusan ?arfe tara na safe ko shara bata yi ba gashi babu wanda ya le?o ta bare a yi mata uzuri, lallaSa wa tayi ta mi?e tsaye atishawa na ?wace mata da ?arfi ta ja hanci tana dafe kai haka ta sau?a ta zari hijabai har biyu ta sanya saboda yadda a Waki ma sanyin ya isheta bare ta fita waje, a hankali take tafiya har ta isa main parlorn gidan daidai kofar kitchen ta hadu da Talatuwa.

"A'a yanzu kenan zan tafi biWar ki, na gama abin kari tuntuni ina son fitarwa kuma ba'a yi shara ba. Lafiya kam?"
Ta ja hanci tana Wan dafe kanta dake juyawa
"Wallahi mura ne ke damu na sossai, kaina kaman an Wora min dutse"
"Ashhaa! Sannu Allah ya baki lafiya, idan Hajiya ta fito ki gaya mata za ta baki magani. Yanzu ki je ki kwanta bari ni na yi sha...."
"Ta Yi mene? Kwanciya ta zo yi gidan ne da masu gida suna kwance itama tana kwance?"
Sadiqa ta katse musu zancen da gadara.
"Wai na ga bata jin daa..."
"Kinga Talatuwa ba dake nake ba, ki je ma ki fara shirin Worawa friends Wina abinci za su shigo babu jimawa, ki tabbatar abin da za ki dafa zai ishi cin mutane shidda zuwa bakwai... Ke kuma"
Ta juya ga Afeefah
"Ki wuce ki je kiyi aikin ki, kuma ki tabbatar tana gamawa ba'a ajiye mana kwanuka a mawanki kudaje suyi ta bi ba"
Kai Afeefah ta gyaWa bata ce komai ba ta wuce ta Wauko kayan sharar ta du?a don fara wa, da ?arfi ta runtse ido jin kanta kaman zai biyo ta ya faWo haka ta cigaba da aikin cikin dauriya irin nata, Sadiqa dake tsaye tana danna waya rashin maganan yarinyar ke matukar bata haushi ta ja doguwar tsaki kan ta juya fuuu tayi Wakinta.

Afeefah ta gama sharan tana mopping kenan ta ji zuban kaya bisa saman kanta, baya baya tayi Allah ya taimaketa ta dafe jikin dining table, ta Wago rinannun idanunta ta zubawa Samha da ta watso mata kayan...
"Ni ki daina kallona, kurwata kurrr... Wa ma ya sani ko naman wanda ya fi ?arfin ki kika ci ya tsaya miki a wuya. Ki gama abin da kike ki wanke min kayannan sameera ta aiki Ishaq kuma ina da bukatarsu babu jimawa".
Bata jira amsar Afeefah ba ta wuce zuwa Wakin Sadiqa, dukkansu biyu suna zaune ne Samha ta isa tace.
"Allah da gaskiyar ki Aunty sadiqa yarinyar nan ta samu wuri har wani iyayi take kaman ta Allah, muka cigaba da zuba mata ido babu wanda ya san me gaba za ta haifar kin ga har wani fresh tayi ta kara kyau"
Sameera tace
"Ni na fi tausayin Yaya Salim don daga ganin yarinyar nan wallahi green snake ce, bana tunanin idan da Mommy bata Wauki matakin da ta Wauka kanshi ba zai rayu har yau, gwara mu kasheta da aiki ta yadda zata gaji ta gudu"
Sadiqa tace
"Toh ai yanzu sai mu ci Wamarar hakan don na ga mommy ta fara mance zancenta, kin ga idanunta kuwa? Wlh muddin yarinyar nan ta samu rana ba karamin shanya za ta yi ba".
Suka cigaba da tattaunawa akan Afeefah da idan an matse su ba za su iya faWan laifinta guda a gare su ba amma da yake amfani da zancen mutane ya riga ya zama jinin Wan Adam sai ya zamana kawai da gaske Mayya ce a gare su kuma idan bata bar gidan ba za ta iya raba Wayan su da rayuwarshi, haka kuma duk wanda ya nuna mata tausayi to fa shi za ta fara lamushewa.

Zaune yake cikin mota da alama abu yake dubawa don hankalinshi duka ya tattaru ne ga wayan hannunshi, sanye yake da wani grey trouser mai taushi ya haWa ta da cream Color shirt da yafi yanayi da gashin mage tsabar taushinsa, high neck ce wuyan don idan da zai ja daga sama zai iya rufe har hancinshi da rigar, Dukda wani irin sanyi da hazo da ya cike sararin samaniya motar dake kunne cike take da sassanyar

9 / 53