Haihuwa Da Hanji Complete Hausa Novel

Author :  Halima K Mashi Category :  Adventure

Chapter   45 / 53

132K to 135K   out of 158.4K words

Magrib ya zo ya ja ta suka fice daga masarautar a wata BMW ba?a ya hana su GaabWo Binshi ta chanza zuwa wani blue Abaya da ya karSeta sossai, shima navy blue Jean ne jikinshi da coffee shirt da ya fitar da hasken shi ainun sai ya saka facing cap navy blue saboda mutane baya so a gane shi a wajen don yanzu sai a fara maganan yana fita da kananun kaya, Sossai ya zaga da ita hannunta na cikin nashi yana driving da hannu Waya ba wani hira sossai yake mata ba amma in tayi magana yana kokarin amsawa bar shi dai da kallonta sai kuma pecking expecially bayan hannunta dake cikin nashi.

Shopping sossai suka yi suka je suka ci abinci daga nan suka dawo suka sayi popsicle don tace tana so, sai wuraren 9 suka dawo gida hankalinsu kwance shi yayi sallah already ta shiga tayi nata kan ta shirya kwanciya, kaman jiya riga da wando ta saka masu yauki na kayan baccin cream colour da ya amshe ta sossai hannun rigan na singlet ta feshe jikinta yadda ya kamata, tsoron zuwa Wakinshi take don bata san me zai faru ba kar a yi irin na jiya don ma shi likita ne yana da tarin sani akan yadda zai bi da ita ko da ta gurzu yayi jinyar kayanshi amma tana tsoron zafin don har lokacin tana jinta a kumbure.

Gadonta ta hau ta kwanta shiru tana jin kewan jikinshi da har ta fara sabo da hawa, bata yi mintuna talatin ba ya tura kofan ya shigo ganinta kwance ya saka shi murmusawa ya isa gadon ya yaye rufan da tayi

"Lallai ma yarinya ni za ki bari kaman gauro?"
Dariya maganan ya bata ta kama murmushi Dukda yadda ta so tayi pretending ta yi bacci dole ya dau?eta suka yi nashi Wakin daga shi sai wani cotton wandon bacci chest dinshi duka a bayyane haka ya rufeta ciki, yana shafa bayanta yace

"Wasu sun ce zazzafar soyayya tana zuwa ne a bazata! Na yarda BoWWi saboda a sadda na fara ganinki ban zaci zan so ki kaman yadda nake jinki a yanzu ba, ban san za ki zama abu mafi muhimmanci da daraja a rayuwata ba, I just fell in love with you and am still falling even harder cikin kowani dakika"
Tana tare dashi amma tunaninta yake, tana a jikinshi amma kewanta yake bai taba sanin haka so yake ba, bai damu da yaji ta Bakinta ba shi dai ya san yana sonta daga shafata da yake ya nemi zarcewa, za tayi magana ya haWe lips Winsu yana bata wani irin kyakyawar french Kiss da ya gigitata, tuni rigar ta yayi wani wurin ganin da gaske yake yasa ta kawo kuka ta saka mishi mai tsuma rai dole ya haura a hankali zuwa wuyanta yana ajiye wet kisses slowly ya isa kunnenta.

"Am sorry boWWiyel am! Ki yi ha?uri kaWan zan yi ba dayawa ba i promise ba za ki ji zafi ba"
Girgiza kai take sai dai bai bari ta sake wani yunkurin ba ya shiga wasa da harshenshi a kunnenta, Tsam ta tsume sai da ya tabbatar ta gama rikicewa kan yayi abinda zai yi duk suka samu natsuwa cike da tarin soyayya da tsantsar kulawa kuma bata ji zafin kaman na farko ba, a tare suka yi wanka yau ma nade da towel kawai suka shige bargo yana sanya mata albarka a kunnenta haWe da godiya.

Washegari da safe kaman yadda Fulani Adama ta faWa bayan ta gama mishi abin kari ya ci ya fita ma wurin mai martaba ta shirya ta nufi wurin Ammi don da gaske su jannah basu kwana sashen ba, bayan sun gaisa suka dunguma wurin Fulani Adaman suka gaisheta Madarar shanu ta basu akan su Wuma ciki sabo ne da zafin shi, ita Afeefah bata sha amma don kar su yi laifi Jannah ta karSa ta sha, Abeeha ma ta Sha Afeefah na ta wasa dashi har suka ce zasu tafi suka ajiye mata suka fice, sauran sashen suka je suka mi?a gaisuwa kan ta koma sashenta su jannah suka koma wurin Ammi.

Bacci tayi sossai sai azahar ta tashi ta shiga shirya mishi abinci inda ta haWa mishi White Rice da kidney sauce sanin yana son abin sossai, bata ma gama shiryawa ba ya dawo Wakinshi ta kai ta Wale kafafunshi yana ci yana bata har suka gama ta fitar da kwanukan. Bayan Magrib aka zo shirya ta zuwa wurin Taron da Matasan Fulani suka shiryawa Yariman nasu na murna.

Kayan sa?i ne Fari aka bata ta shirya ciki a ?asan rigan ta saka bodyhug mai dogon hannu fari ?al kan ta Wora rigan ya zauna mata sossai ta Waura zanin a Wan sama kaWan suka shiga cika mata kayan adon Fulani bayan an yi mata dauri mai kyau, goshinta, wuya, hannaye har kafa kayan ado ne irin na al'ada sai aka Wora mata alkyabba fara kal tayi kyau sossai tana ta kallon kanta tana murmushi, bayan sun fita tana nan zaune sai gashi ya shigo.

Mi?ewa tayi tana kallonshi kaman yadda yake kallonta da tarin ?auna, farin wando na sa?i shima shine jikinshi sai wani farin shirt kan rigar sakin har da hula yana rike da sanda yayi kyau har ta rasa wani irin kyau za ta ce yayi, wayanta da bata taSa daukar ma hoto ciki ba ta Wauko ta ja shi gaban door size mirror ta shiga yi musu mirror selfie, ya biye mata sossai akwai wanda ya Wora sandar a wuyanshi ya ri?e da hannu Waya ya Wan karkato ya Wora hannunshi Waya akan cikinta bayanta na jingine a kirjinshi sossai posture Win yayi kyau amma bai yi dariya ba sai ta ShagwaSe

"Kayi murmushi mana Ya Saraki ka ga fa shiyasa ake cewa baka da kirki"
Bai san yayi murmushin ba ta Wauka duk hakwaransu waje da ya gaji ya ja ta suka fice tana kallon hotunan nasu na karshe daga ma baya ma shi ta mayar wallpaper wayan ya karSa yayi air dropping shima ya mayar nashi wallpaper Win, sun isa katoton zallar filin taron dake cike da haske an kawata wurin da kujeru.

Kusan kowa a wurin shirye yake da kayan sa?i na fulani sai a wurin suka haWu da Jannah da mijinta shi Rayyan sun haWu tun da ya fita da safe ita ce dai Afeefah sai lokacin ta ganshi, wurin yayi kyau sossai kujeransu na a haWe, gefe yan mata da ?wairen Nono da wasu kananu masu kyau a tsaftace wanda shine za'a sha a taron

Matasa da yan mata cike da wurin kida da fulatanci na tashi daga wannan ya kare za'a saka wannan wasu na soyayyarsu yayinda Afeefah ke bin komai dake gudana da kallon burgewa, wasan kiwo da shanu aka fara inda aka ajiye shanu aka shirya Matasa biyar aga mai dabarar da zai iya tada shanu tsaye, sossai wasan ya kayatar bayan an gama shi aka yi shaWi sai wasan Matasa na sanda, aka yi rawa kala daban daban su dai basu tashi ba Dukda ta so ta tashi amma ganin gogan ya ?i bada dama sai ta natsu an saka wa?ar wani mawakin Camero Jaamali Na Lara saftata ya waiga ya kalleta tace

"Me ake cewa?"
Ya ce
"Zan fada miki sai mun je gida"
Kai ta gyaWa amma da aka kira wata mawakiyar Fombina Rukayya aka saka wa?ar ta sai ya waiga ya kalleta
"Akwai inda zan fassara miki amma da sigar namiji zuwa mace"
Kai ta gyaWa.
"kin san me amshin ke cewa?"
Ta girgiza kai
"Ni fa ko zo in kashe ki aka ce ba sani zan ba bare na shirya guduwa"
Murmushi mai kyau yayi hannunshi na cikin nata yana wasa dashi a yadda suke maganan kallo Waya zaka musu ka san masoyan Juna ne kuma exchanging kalamai suke don fuskarsu a sake musamman ita dake ta doka murmushi.
Ya fara yi mata
"Mi Won yidi ma a anda mi don yiWi ma na? Mi Won yidi ma Yideyel am nder bernde am.
(Ina sonki baki san ina sonki Ba ne? Ina sonki masoyiyata har cikin zuciyata)"

Sossai take blushing tana jin kidan wakan na mata daaWi barin ma rawan da Matasan suke. Bai sake magana ba sai da aka zo wani wuri yana wasa da hannunta idanunshi a kan fuskarta yace
"Ki ji! Yiide ma nde nangi am mi warti bumWo!(Sonki da ya kama ni na zama makaho)
Yiide nangi am mi warti ginnaWo..!
(Sonki ya kama ni na zama mahaukaci)
Waru nangam giWWo am saklare hosi am!
(Zo ki ri?e ni masoyiyata jiri/hajijiya ya kama ni)
Mi Wo numa ma jamma be nange mi nyamataa!
(Kina cikin tunanina dare da rana bana iya cin abinci)
Mi Wo numa ma nange be jamma mi Wanataa!
(ina aikin tunaninki rana da dare bana iya bacci)"

Hannunshi ta sake gimtsewa tana sake faWada murmushinta ta ce cikin yanayin 'yan koyo
"Mi Won yidi ma a anda mi Won yidi ma naa mi Won yidi ma yideyel am nder bernde am"
(Ina sonka baka san ina sonka bane? Ina sonka masoyina har cikin zuciyata)
"Da gaske ko a wa?a?"
Yayi tambayar yana Wage gira daya cikin salo
Ta saki murmushi
"Da wanne kayi kai?"
"Na taSa miki wasan ina sonki? To ina sonki Afeefah! idan na kalle ki sai na ga cikakken kwanciyar hankali zuciyata ta samu natsuwa, kin kasance Abar alfarina!"
A hankali in a whisper tace
"Nima da gaske nake, ina sonka har cikin raina zan kuma zame maka macen da zata baka duk wani so da kulawar da ba'a taSa baka irinshi ba, zan zame maka macen da ba zata taSa Sata maka da gangan ba, zan zama mai baka goyon baya a dukkan lamuran rayuwa, zan zama mai maka uzuri kuma zan kasance haskenka a duk sadda duhu ya nemi mamaye maka hanya, the girl you never want to argue with but communicate things out, the girl who love you for you ba don kudi ko mulki ba"

Mi?ewa tsamm yayi
"Tashi mu tafi"
Bai jira cewarta ba ya janye ta don tana cigaba da maganganun nan zai iya tafka abin kunya a bainar nasi duk nema take ta rikita shi ko ta kan Abeeha da ya hanga da Ameer yake so yayi magana bai bi ba ya buWe mata ta shiga ya zagaya ya shiga aka ja su sai gida.




=???Gureenjoh =???

HAIHUWA DA HANJI
(A True life story)

Fatima Muhammad Gurin
(Gureenjoh)

Wattpad-Gureenjo6763
Arewabooks-Gureenjoh

ADABI WRITERS ASSOCIATION

*FREE BOOK*

*54*

https://chat.whatsapp.com/HUJI7tg9TOU941grP60r4S?mode=ems_copy_c

Kinaneman group din dazaki ringa sarinkayan kitchen cikin farashin sari...tayadda koda kinje kasuwa bazakisamu kasa d farashinmuba snn zaki iyazuwa har hargida kisayi dukkan kayan dakike bukata cikin kwanciyar hankali kokisaya ayimaki delivery zuwa dukkan inda kike afadin Nigeria da dama makotan kasashenmu kikarbi kayanki cikin farinciki da aminci!!!.....kiyi joining a mai nono kitchen utensils and household........gaskiya d amana sune takenmu!!!=?O?
*****

"Duk wanda ka ga ya lashi zumar nasara, to tabbas ya WanWani maWaciyar ha?uri."
Wannan Win wani zance ne na masu hikima. Bahaushe ya ce ha?uri gishirin zaman duniya, Yayin da ubangiji ya koya mana cewa duk inda abu ya je ya dawo kayi ha?uri! Duk ?unci ka yi ha?uri, Duk damuwa ka zama mai ha?uri, Duk mai ha?uri shi ke galaba kuma duk mai ha?uri shi ke cin riba da wannan aya ta;
"Ista'eenuu billahi wasbiruu" (Ku nemi taimakon Allah kuma ku yi ha?uri).

Ha?i?a da a shekarun baya za'a iya cewa zata taka wannan matsayi da take kai a yanzu za ta ce karya ne amma dayake Allah mai jin ?an bayinsa ne da jiSantar lamuransu gata a cikin ni'imarsa marar yankewa. Hakan ya sa cikin waennan watanni uku da suka biyo bayan tariyarta gidan Sarautar Fombina Bakinta bai taSa hutawa da godiya ga ubangajinta ba saboda shi ya ce mana ka gode mishi a dukkan ni'imominsa shi kuma zai ?ara maka.
"Alhamdulillahil lazee bini'imatihi tatimmus salihaat... Alhamdulillah ala kulli haalin... Alhamdulillah hamdan hamda... Hamdan katsiran dayyiban mubarakan fihi"
Sun kasance kaman ruwan sha a Bakinta, ta samu duk wani gata da zata nema ta uwa irin Ammi da uba irin mai martaba. Waenda a yanzu suke tabbatar da cewa bata yi kuka da sunan maraici ba.

Ta samu Wumbin soyayya marar fasaltuwa daga wurin jarumi kuma gwarzon mazanta, a wannan watanni uku ba zata ce ko kallon banza ya taSa shiga tsakaninsu ba bayan tattali da nuna kulawa, bata taSa neman wani abu ta rasa ba zata iya cewa rayuwar da tayi a gidan na watannin ukun farko suna daga cikin waenda ba zata taSa iya shafe su a tarihin rayuwarta ba, Dukda sau biyu yana tafiya akan aikinshi hakan bai dakile mata dukkannin abinda ya saba ba.
Jannah ta koma sai dai su yi waya, Abeeha ta yi transfer ta dawo nan Fombina da karatun ta yayinda ta yi kane kane zuciyar Ameer Galadima ta hana shi komawa wurin aiki, a gefe Waya kusan duk waenda suke kusanci da Aisha da Saleem sun san cewa sun mato akan son junansu, daga mommy har su Sadiqa har Umman Sulaiman da ma matarshi su kan kira ta su gaisa sa'i da lokaci don yadda suka mayar da ita Waya daga cikinsu itama haka ta Wauke su tamkar yan uwan da ta rasa, abu Waya ta kasa shine ?arasa shirya tsakanin Rayyan da Ammi, yana da taurin zuciya irin na Fulanin Asali iyakancinshi da ita idan sun haWu gaisuwa ne amma bayan nan baya ?ara komai Ameer yayi, mai martaba ya yi, Yaya Maudo(Galadiman Fombina) shima ya yi itama tana kan yi Dukda duk ranar da tayi maganan sai sun Wan samu saSani ya nuna mata baya so bata taSa dainawa ba lokaci lokaci.

A gefe ta kan tuna kawu da su inna Larai don an ce jini ko ya yake ya fi ruwa kauri duk abinda suka yi mata gashi bai katangeta da samun farin ciki ba, sai ma kusanta ta da yayi da farin cikin mai tarin alkhairai, Result Winsu na Waec ya fito kuma ta ci sossai tayi ?o?ari Dukda shi gogan nata bai ce komai a kai ba hakan ya sa ta fara sanyawa zuciyarta cewa ba lallai tayi karatu yadda take so ba, ta sakawa zuciyarta ba komai kake so kake samu ba kila karatun ba alkhairi bane da haka ta danne ranta bata taSa yi mishi magana a kan makarantar ba.

Yau ya kama Friday haka kawai take cikin nishadi tun da ya sau?e mata zallar madarar ?auna ya fice da safe sa'i da lokaci ta kan saki murmushin da baya rabo da fuskarta, bayan tayi Sallar la'asar ta gabatar da duk abinda ta saba kowani juma'a a irin lokacin na karatun suratul kahf da adu'o'i ta tashi ta nufi kitchen. Ta Sata lokaci sossai wurin gasa mishi kifi da yake matu?ar jin daaWin gashin nata ta soya plantain da irish ta shirya table Winta tsaf kan taje tayi wanka, kananun kaya ta saka wando ne da bai kai ma gwiwa ba rabin cinya Black sai White Shirt da ta saka tayi wani irin kyau kaman ka sace ta.

A kwanakin ita kanta ta san ta sake chanzawa ta yi kubul kubul fatarta yayi fresh kaman mai wanka da madara, ita kaWai ce don tun gama taya ta aiki ta tura su Sa'ade sashen baya da ya sa aka gyara musu na cikin Sangaren nata saboda shi ba mutum bane da yake son takura a sadda yake tare da iyalinshi, Abeeha ta jima da komawa wurin Ammi wai in ta cigaba da zama za su iya makantata cikin ko wani dakika don haka tayi ta kanta. fitowa tayi kai tsaye zuwa kitchen tana tuna wani haWi na musamman da aka koya mata tun kafin aurenta dashi yau kam ta yi niyyar gwadawa, ayaba ta Sare guda huWu ta dauki tafarnuwa guda Waya Wan daidai ta haWa ta zuba a blender ta markade ta juye a cup, zumarta na asali ta zuba a kai tana jin haushin rashin kankanrar matar da bata dashi amma ko a haka ta san emergency ne mai kyau kaman yadda matar ta yabe shi, shanye wa tayi a tsaye a kitchen Win kan ta koma Wakinta tayi ruf da ciki tana danna waya.

Shigowar shi gidan jin bai ji motsinta ba yasa ya nufi Wakin nata, sanye yake da khakinshi full don wani aiki ya fita akan tsaro tun safiyar yana tafiya yana Salle botiran ji yake kayan sun ishe shi, tura kofar Wakin da kafewarshi a wurin lokaci Waya don ji yayi ruwan jikinshi na neman tsiyayewa, surar jikinta na neman zauta shi kafafunta zuwa cinyar ta dake a bayyane suka tasar da mazan dake jikinshi a lokaci guda, harshenshi ya fidda ya Wan ji?a lebanshi da yake ji sun bushe kan ya nufi gadon, ya ajiye kayan hannunshi ya kai zaune bakin gadon ya Wora hannunshi kan cinyarta, tun shigowanshi kamshin turarenshi ya gaya mata wanene da gayya ta ?i juyawan, ganin har lokacin bata juya ba ya sa ya saki murmushi mai sauti.

Hannun ya Wago ya kai kan rigan ta ya yaye ya kai fuskarshi yayi kissing fatar bayan yana shafawa a hankali, kan ya Wan kwantar da kanshi yana jin yadda ta sau?e ajiyar zuciya, bai yi magana ba ya cigaba da goga mata gashin gemunshi a bayan yana shafawa da hannunshi tuni ta kasa natsuwa ta juyo sai yayi mata rumfa yana haWe goshinta da nashi ya lumshe idanu yana shakar daddadan kamshin turarenta dake ?ara hautsina shi.

"Debbo boWWo am! Fushi kika yi?" (Kyakyawar matata)
Yayi magana yana dan hura mata iska a idanun da ta rufe.
"Shi ne ka je kayi zamanka ka manta da ni tun safe ko waya baka yi min ba.. Kuma ai ka ce za ka dawo da wuri amma sai yanzu? Kwalliyana har ya goge"
"Ya subhallah...!"
Ya ambata a chan ?asan makogoronshin, peck yayiwa bakin ShagwaSar ta sanya hannu akan dantsenshi dake bayyane don daga shi sai vest ya zame rigar ta ri?e shi da kyau.

"Na isa in manta da bugun zuciyata? Ko kin san mintuna biyu a nesa dake kaman shekara biyu ne a gareni yayinda shekara biyu a tare da ke zai zama tamkar mintuna biyu? Sam bana sanin gudun lokaci idan ina kusa dake Matar masu sarauta"
Murmushi mai sauti kaWan ta sake da ta sake motsa zuciyarshi.
"Ni

45 / 53