Sihirin 1 Complete Hausa Novel

Author :  Indo Category :  Love

Chapter   7 / 16

18K to 21K   out of 47.8K words

lafiya ba bana tunanin yau da goben rayuwata sai tunanin ki da ban yarda sonki nake ba sai da naji idan na nesanta dake zuciyata zata iya tarwatsewa saboda ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ina ganinki kuma na rasa inda kikai kin Sace min da haka na gane kinada muhimmanci gareni, na yiwa kaina faWa na taushi kaina akan sonki dan ke ba tsarata bace amma na rasa yadda zanyi na riga na kamu sonki yayi tafiyar ruwa dani"


Nazari tayi sosai sannan ta murmusa a ?asaice tace, "tambaya Waya: amsa ba adadi, uhm na gazgata tabbas ban ?aryata ba, dan haka inason aurenka indai hakan yayi maka ka turo magabatanka wajen mahaifina kafin wani lokaci nake son kusancin mu yafi haka"

rasssssss yaji ?irjinsa ya buga har tafin ?afarsa.





(yau ma fa na tashi jikin ba daWi=??)


[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 18=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE







sai bayan wani lokaci kuma tayi tsitt da alamu bacci ya Wauketa.
Yaaye kam mamakin lamarin nata ya hanashi rintsawa sai bayan ta daWe da yin baccin sannan nashi yazo.

Washegari
Tin sassafe Yayyi ta tashi ta Wora musu abin kari kamar yadda Yaaye yace tayi, har ta kammala tazo ta ajiye Minoji bata tashi ba, shi kuwa Yaaye yana zauna sai aikin kallonta yake gani yayi ta?ara wani kyau jikinta yayi suSul har ?yalli da silSi take ze iya cewa tin daga randa ya haWu da ita har yau be taSa ganin kyawunta irin na yau ba.

A hankali ta buWe idanunta kaWan ta ?arewa Wakin kallo kafin ta tashi a firgice, Yaaye ne ya katse mata hanzari da cewa, "meye faru?"

?an kallonsa tayi ta kauda kai sannan tace, "babu komai naji tsoro ne sosai dan na manta a inda nake kuma naga canji"

Ya saki murmushi gami da cewa, "ai ba ba?on guri bane tinda Wakin ki ne"

Murmushi ta Wanyi kafin tace, "a ina akeyin wanka?"

Yace, "na haWa miki Ruwa ke kaWai yake jira",
.

ta murmusa sannan ta tashi.
tana fitowa ta gama kintsawa ya shigo Wakin tareda sallama, amsawa tayi ba tareda ta kalleshi ba tace, "ka rakani na gaida Ayiya ko bacci take?"

fuskarsa Wauke da murmushi yace, "aa ta tashi"

tashi tayi tana cewa, "to muje ko?"
Gaba yayi tana biye dashi har suka isa Wakin Ayiya koda ta gaishe ta ba laifi ta amsa ba yabo ba fallasa daga haka Minoji ta tashi ta fice daga Wakin ta koma nata.

Ayiya ta kalli Yaaye tace, "hmm bakasan yarinya ba bakasan irinta ba kai dai kawai kaje ka aureta anason haWa ala?a da iri me kyau yayin auratayya amma kai kaje ka Wakko wata yarinya me zubin macijai"

Sosai maganar Ayiya ta daki zuciyarsa sai dai bashida bakin cewa komai.
Yayyi kam tana zaune a gefe tayi ?asa da kai tayi shiru.

Cikin sanyi ya koma Wakin ya Sameta a tsaye hannayenta a harWe a ?irjinta sai murmushi take ita kaWai.
?o?arin murmusawa yayi shima sannan yace, "a tsaye haka? ki zauna karki gaji"

Tace, "nagode da kulawa, kawai a wani lokacin tsayuwa tana matu?ar yimin daWi shine yasa"

Yace, "to amma ki zauna kiyi karin kumallo ko?"

Zama tayi sannan ya haWa mata shayi ne da buredi sai soyayyen ?wai, sai da ya haWa mata shayin da madara sannan ya mi?a mata.
har zata sha sai ta fasa tace, "kaifa?? maza kaima kaci naka"

amsawa yayi da "to" sannan ya shiga haWa nashin.
Tanayin kurSa ta Waya tayi ta biyu ta ajiye kofin ta rintse ido da ?arfin gaske tsigar jikinta tafara tashi tsaye.

Cikin firgici gami da mamaki yace, "meke faruwa Minoji?"

Girgiza kai tayi alamar "aa" ta tashi zata haye kan gado tafara jin jiri yana hajijiya da ita, da sauri ya ri?ota tareda yimata masauki a jikinsa. cikin wata disashshiya murya tace, "karka damu fa lafiya nake"

Cikin tausayawa yace, "tayaya bazan damu ba? banida tabbacin lafiya kike, shayin ne beyi miki daWi ba? ki faWa min ko meye kike so sai nayi miki"

Girgiza kai tayi gami da ?o?arin silalewa daga jikinsa tafaWa kan gado har lokacin takasa buWe idonta dan kuwa abun yayi mata yawa ga haske Gashi yau antashi da rana ?wal ga rashin sabo da gidan gashi bata iya cin wani abun kirki ba indai har ta riga ta tsargu da guri.

Yaaye kuwa kamar yayi kuka ga takaicin ta?i cin abinci ga matu?ar damuwa da yayi da halin da take ciki gefe guda kuwa mamakin ta yadda hakan take faruwa yake.

Yana zaune gefenta sai jerin sannu yake mata Yarinya tayi sallama, amsawa yayi yana tambayarta lafiya?.
Tace, "Ayiya tace kazo Yayyi batada lafiya, ta?i cin abinci ta?i yin magana kwata kwata"

Rass zuciyar Minoji ta buga, "Meyesa zaki zamo silar rusuwar nutsuwarta"
Ta jefawa kanta tambaya.

Yaaye da jikinsa ya gama mutuwa ya tashi ya nufi Wakin Ayiya kamar yadda ya barta Wazu haka yazo ya sameta yanzu, ya zauna kusa da ita yace, "Yayyi meyesa bazaki ci abinci ba? wani laifin mukai miki ne??"

Girgiza kai tayi alamar "aa"
Yace, "to meyesa? kiyi magana mana kinyi shiru"
Yanzu ma girgiza masa kai tayi.

Juyin duniya ta?i cewa komai kuma ta?i yarda ta ci abincin.
Minoji ce ta shigo da sallama ba tareda ta saurari kowa ba tace, "kici abinci Yayyi kuma kiyi magana"

Da sauri ta ja abunda Yaaye ya ajiye mata tafara ci.
Minoji kam bata tsaya jin ta bakin kowa ba ta koma Waki zuciyarta sam ba daWi.

Har Yaaye ya shigo ya zauna kusa da ita bata sani ba sai da yace, "abun burgewa kina yiwa Yaayyi maga kinga ta yarda da abunda muke ta faWa mata ta?i Wauka"

Murmushin da ita tasan ma'anarsa tayi batareda tayi magana ba.

Haka wunin ranar ya ?are Minoji ko ruwa takasa sakawa a bakinta, zuwa yanzu lamarin nata yafara firgita Yaaye, a Sangaren Yayyi ma sam batada sukuni bata magana sai ta kama.

Sai da dare Minoji ta cewa Yaaye, "dan Allah ka samo min ruwan cikin gora a kanti"

Ba musu ya amsa da to sannan ya tashi ya tafi.

Tafukan hannunta tasa ta rufe fuskarta gami da jan dogon numfashi ta sauke sannan ta jefi kanta da tambaya "haka zan rayu kenan?" ta kuma bawa kanta amsa da cewa, "aa wata rana zaki saba"

Murmushi tayi sannan tace, ina fatan yin hakan cikin gaggawa dan banason abunda ze Satawa Yaaye na rai, na lura yau beji daWi ba dole zanyi ?o?ari zuwa gobe na koyi cin abincin su, amma Yayyi ta?i sakin jikinta abun tausayi"

wani sashin na zuciyarta ya?ara bata raddi akan maganar da tayi "Yayyi yanzu bazata samu sukuni ba saboda ba ita kaWai bace Kuyangarki tana tareda ita wato Kilbi kuma bansan meye yakawo ta ba, kuma ki dage kisa mijinki farin ciki dan a gidan nan bakida tamkarshi"

Murmusawa tayi zata kuma cewa wani abu taji hakan ta gagara, sauke numfashi tayi tareda yin mi?a sannan ta zame ta kwanta.

Washegari ba laifi tayi ?o?arin danne komai tayi karin kumallo sai dai Yayyi yau ma sai da Tayi mata magana sannan ta ci.

wunin ranar dukansu haka sukayi shi ba wata walwala.

cikin kwanakin da basu wuce sati ba Minoji ta saba da gidan sai dai rayuwarta ita kaWaice.

Haka rayuwar ta cigaba da tafiya koda yaushe lokaci gudu yake kwanaki na shuWewa.

Zuwa yanzu ba laifi Yayyi ta saki jikinta sosai. sukan zauna suyi hira da Minoji Yarinya da Yayyi, tsakanin Minoji da Ayiya kuwa gaisuwa ce kawai take haWa su, tsakanin ta da YaaYa kuwa sai dai kowa ya kalli kowa sai jefi jefi suke Wan gaisawa, ita YaaYa zafin kishi ke damunta ita kuwa Minoji jinkai ne yake sa ta?i yimata magana.
Kullum tana Waki idan sun ganta a waje to rana ta Sace ko da safe ko da yamma shine zata fito girkinta ma a Waki takeyi sai ta gama zata zuba a kaiwa Ayiya.
Hakan kuwa ba ?aramin ?una yake musu ba musamman YaaYa wadda take Waukarta tamkar kishiya.

Yau tana Waki a kwance tana danne dannen waya Yarinya ta shigo tace, "wai kizo inji Ayiya"

Badan batason gardama mata ba amatsayinta na tamkar uwa a gurinta da babu dalilin da ze sa ta fita yadda rana ta buWe fau Winnan, a hankali take takawa tanayi tana cije baki saboda wani irin zafi da ranar ke yi mata duk da ba wata tafiya bace daga Wakin nata zuwa Wakin Ayiyan amma ko gilmawa batasonyi ta cikin rana gashi kaf tsakar gidan ba inuwa.

Daga baki baki ta dur?usa tace, "gani Yarinya ta kirani"

YaaYa ta kalleta ta watsar sannan tace, "Ayiya take nemanki"

Kai tsaye Minoji tace, "dama bance kece ba ai ko?"

Shiru YaaYa tayi badan taji daWin maganar ba.

Ayiya tace, "dama cewa nayi ya kamata ki dinga fitowa kina kamawa YaaYa aiki kinga yau ta tashi jikinta ba daWi kuma ko sharar tsakar gidan ba'ayi ba Yayyin ma tinda kika shigo gidannan shikenan lafiyarta ta?are koda yaushe cikin laulayi take"

Yayyi zatayi magana YaaYa ta dakatar da ita da cewa, "ke kuma kiyi shiru mana tinda ba dake ake ba"

Ayiya tace, "ina kika ajiye tsintsiya YaaYa?"

da sauri Minoji tace, "kuyi ha?uri dan Allah zan dinga yin sharar da safe amma bada rana ba ban iya shiga rana ba wallahi illata ni take yamma tanayi zan share"


Ayiya tace, "aa baze yuwu ba yanzu yakamata a share ba sai yamma ba, idan yin ne bazakiyi ba shikenan"

Cikin sanyin jiki ta tashi ta Wakko tsintsiyar tafara sharar, ko rabi batai ba jikinta yafara kakkarwa, Yayyi tace, "yaya Minoji ki kawo na share sai ki huta"


Murmushin ?arfin hali tayi tace, "zan iya"

YaaYa tace, "ni dai inaga Mayya Yaaye yaje ya auro mana"

Kamar saukar aradu haka Minoji taji maganar sam bataji daWinta ba amma sai ta danne kawai ta cigaba.

Ayiya ta taSe baki kafin tace, "nima dai ina tantama Yayyi bata taSa abubuwa makamantan wannan ba sai yanzu a wannan lokacin, Allah dai yai mana tsari amma abun akwai ban al'ajabi"

YaaYa tace, "ai ni kaina banajin daWin jikina"

Yayyi tace, "haba dan Allah meyesa kuke irin maganganun nan ba daWi wallahi"

Ayiya tace, "wuce kije gidan Adama kice ina gaisheta"

a zafafe tayi wurgi da tsintsiyar gami da fashewa da kuka ta nufi Wakinta.
Yarinya da Yayyi ne suka mara mata baya suna ?o?arin rarrashinta amma tayi banza tana shiga Wakin ma ta kulle ?ofa.

Yayyi ma tinda ta dawo baya ta zauna sai ta fashe da kuka.


Kallon kallo Ayiya da Yayyi sukayi kafin Ayiya tace, "tabWi jam wannan babban aiki haka kiga wata yarinya sangargar? lallai sai mun tashi tsaye kinga dan tayi kuka Yayyi ma kukan take wannan wace irin masifa ce narasa meye ala?ar Yayyi da ita da batason ganin Sacin ranta, hasalima sai ta bata umarni sannan take wani abun meye hakan ke nufi ne? anya kuwa yarinyar nan mutumce?"

YaaYa tace, "gaskiya yakamata mu binciko gaskiya dan baze yuwu mu zauna da al?a?ai a gida ba Yaaye yazo ayi ta ta?are ko mu ko ita sai dai ya saketa ma wallahi dan banajin yarinyar nan mutumce idan ma mutum ce to mayya ce kuma idan ta haifa mana Wa a gida kinga an samu irinta kenan, gwara mu yiwa tufkar hanci"








*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 17=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE








"Na shiga uku na Ayiya ya zanyi da raina idan Yaaye yayi auren nan?"

Cikin mamaki Ayiya tace, "ban fahimta ba fa YaaYa kina so ki gayamin cewa kina son Yaaye ne?"

cikin gushewar nutsuwa tace, "Ayiya na shiga uku wallahi ni shi nakeso shi zan aura kenan na rasa Wan uwansa shima na rasa shi"

Ta?ara fashewa da kuka.
Jinjina kai Ayiya tayi tace, "dan?ari ma?ari, YaaYa kina son Wannan amma ko da sunan wasa baki sanar masa ba nima baki sanar min ba?? gashi har lokaci ya riga ya ?ure, to kiyi ha?uri in Allah ya yarda bazaki rasasu duka ba, ai ana barin halak kodan kunya ai kinyi mana abunda ba lallai a samu macen da zata iya yimana ba a duniyar nan, tsakanin mu dake sai mutunci da mutuntawa da ?o?arin farantawa juna, zanyi iya bakin ?o?ari na kinji ?ata? kiyi ha?uri ki kwantar da hankalin ki ko ya auri ?ar nan ya zame masa dole ya haWaku"

Batace komai ba sai aikin kuka da takeyi.
Sai da ?yar Ayiya ta lallaSa ta har ta Wan samu nutsuwa.
Yayyi da Yarinya kuwa suna gefe abun duniya duk ya ishe su .

Ba shi ya dawo gidan ba sai 10:00pm tinda yayi sallama yafara fuskantar canji da canje canje a gidan, cikin sanyi ya?arasa suka gaisa da Ayiya Yayyi da Yarinya ma suka gaishe shi YaaYaa kuwa tashi tayi ta shige Wakinta ta kwanta kan argwagwar gadonta.

Cikin tsarguwa Yaaye yace, "Ayiya YaaYaa fa.."

Ta katse shi da cewa, "YaaYaa me kuma?? batada lafiya ne ka shiga kai mata sannu"

kamar zeyi kuka yace, "Ayi.."

Saurin dakatar dashi tayi ta hanyar cewa, "yanada kyau kayi hakan"

Kasancewar shi mutum ne me sau?in kai da biyayya yasa ya tashi cikin sanyin jiki ya nufi Wakin sallama yayi ta amsa ?asa ?asa gami da bashi izinin shiga.
Daga bakin ?ofa ya raSe yace, "sannu ya jiki?"

Shiru tayi har sai da ya mai-mai-ta tambayar sau huWu sannan tace, "bansan me zance maka bane Yaaye amma tabbas inajin jiki kuma ina jin ?unar rasaka a matsayin mijina"

Cikin zaro ido yace, "me???"

tashi tayi ta zauna sannan tace, "yadda kaji na faWa haka ne na daWe ina sonka rashin rabo yasa na kasa sanar da kai naso ace na zama matarka ka maye min gurbin Wan uwanka da narasa gashi har zaka auri wata, babu yadda na iya dole sai dai nai muku fatan alkairi amma zan mutu da ba?in cikin rasa Namiji kamar kai dan samun makamancin ka ma yana matu?ar wahala"

Saboda girman maganganun da zafinsu sai da ?afafunsa suka kusan gaza Waukarsa, ba tareda yasan inda yake sa ?afa ba ya fice daga Wakin ya nufi Wakinsa,
Zama yayi tareda buga tagumi tunanika sunyi masa kwatsam ya ma rasa ta yaya ze fuskanci wannan ?alu balen.

washegari tin sassafe Yayyi ta shigo Wakinsa ta ta sameshi a zaune yana aikin abu Waya, tace, "Yaaye wallahi ka banzatar da wannan maganar ta YaaYaa idan ba haka ba kuwa zaka rasa wadda kake ?auna, a shawarata karma ka bari abun ya dameka ka cireshi daga cikin tunaninka ka cigaba da tunanin shirye shiryen auren Minoji"

Sosai yayi nazari akan kalamanta kuma ya gane gaskiyar ta dan haka ya Wauki shawarar ta-ta.


Ana kwana ana tashi har lokacin bikin ya ?arato, Yaaye ba shida zama yayi tu?uru iya ?o?arinsa wajen ganin ya inganta komai, kamar yadda ta amince zata zauna a gidan su tareda ?an uwansa haka shima yayi ?o?ari sosai ya gyara mata Waki yayi fesss duk da ?arami ne amma yaji gyara yayi kyau.
Abunda ya nemi ya kaishi ?asa kawai lefe shima rana Waya Minoju ta kirashi ta bashi kuWi masu yawa, duk ?an kunneta da zobe na gwal ta tattara ta siyar dan ta temaka masa, hakan da tayi masa yasa ya sha wa kansa alwashin kasancewa a tsaginta a koda yaushe ya shirya fuskantar komai saboda ita.


Ranar jumu'at aka fara biki har zuwa ranar lahadi anyi shagulgula sosai da sosai. daga Sangaren Minoji kowa yayi farin ciki dan farin cikinta shine muradin su, duk da Irin ?orafe ?orafe da magance magance akan ta auri talaka zata ?untaci kanta da akeyi besa girar ta Waya ta karaya ba, Sangaren Yaaye kuwa ba wani taro sai abokan arzikii dan ba wasu ?an uwa garesu ba kowa ya watsar dasu tin bayan rasuwar mahaifinsu, Ayiya ma batada kowa sai Allah dan haka daga su sai su, masu farin cikin Yayyi ce da Yarinya Ayiya da YaaYa kuwa babu labarin murna a taredasu.

Minoji suna zaune itada ?awayen ta suna hira Aunty Madina tayi sallama, amsawa sukai sannan ta ?araso ta zauna fuskarta babu walwala cikin muryar da take nuna zallar Sacin ran da take ciki tace, "kuyi ha?uri fa zan Wanyi magana da ita"

Tashi sukai suka basu guri har lokacin Minoji ko kallonta ba tai ba bare ta ce mata wani abun, Anty Madina ta gyara zama sannan tace, "kin kyauta Minoji da kin faWamin tintini akwai wanda kike so ni bazan damu ba Kinga yanzu Wan uwana yana asibiti ba lafiya babu kyau cutar da mutum Minoji laifin me Annur yai miki? shi mutum ne me sau?in kai da kin gaya masa tin farko da abun be kai haka ba, kuma wallahi bazan manta da wannan ba kisa a ranki duk abunda

7 / 16