Sihirin 1 Complete Hausa Novel

Author :  Indo Category :  Love

Chapter   11 / 16

30K to 33K   out of 47.8K words

tayi sannan suka cigaba da fira.
Yarinya da Yayyi ne kawai suka fito da sunan anyi ba?i suka gaishe su, YaaYa da Ayiya kuwa ko motsin su babu.
Sai da suka tashi tafiya sannan Ummin ta le?awa Ayiya suka gaisa.

Sosai Minoji taji daWin abubuwan da suka kawo musu yawanci kayan abinci ne kuma a wannan lokacin shi suka fi bu?ata,
Yaaye ma murna yake sosai haka yai ta godiya da sa albarka Ayiya kuwa ko ta kula.

Duk da Ummi ta lura da hakan amma be dame ta ba kawai halin da ?arta take rayuwa a ciki shi yafi damunta gashi ba yadda zatai.

haka suka tashi washegari sai wani banzan kallo suke mata dan gani suke kamar zuwan Ummi ze iya haifar da ?arin wani abun,
Yaaye kam tin safe ya fita neman halak.
Haka ta zauna daga ita sai ita dan kuwa YaaYa ta hana Yarinya zuwa inda take gashi Yayyi bata iya jure zama tareda ita gashi idan ta juya bazata taSa yi mata magana ba bare tasa baki suyi fira.

Sai da yamma ya dawo a matu?ar gajiye Minoji ce kawai ta nuna masa matu?ar tausayi dan kuwa abun a tausaya masa Win ne.

Haka rayuwar ta cigaba da tafiya halin yau daban na gobe daban.

Ya gama shiryawa kenan da nufin tafiya aiki yaje gaida Ayiya bayan ta amsa ta mi?o masa wata kwalbar turare babu alamun wasa a tattare da ita tace, "kasan meye wannan?"

Girgiza kai yayi alamar "aa"
tace, "shi turare ne amma ba kamar kowanne ba yana da matu?ar tasiri, me aljanu ma idan yaji ?anshin shi burkicewa yake bare kuma in ya kasance aljanin ne, ka shafa shi a hannun ka ma kawai ya isa, sannan kaje kusa da matarka da kanka zaka sheda ko wacece ita, kuma umarni ne ba shawara ba banason jin duk abunda zaka faWa har sai ka kammala abunda nace"

Shiru yayi yana Wan nazari kafin ya shafa a hannun nasa cikin takaici da ?unar rai ya koma Wakin, a bakin gado ya tarar da ita a zaune yana matsawa kusa da ita kafin ya?arasa tayi wani kyakkyawan juyi ta haye kan gadon ta mulmula sai gata a can ?urya.

ido warwaje take kallonsa cikin mamakin inda yasamu turaren tace, "meyesa ka taSa wannan turaren ina ka sameshi??"

Rasss gabansa yafaWi ganin yadda ta gigice lokaci Waya ba ?aramin tayar masa da hankali yayi ba yaune karon farko da yaji tantama akanta kuma yaji zuciyarsa tana neman gazgata abunda su Ayiya suke gaya masa.

zama yayi a bakin gadon tareda cewa, "Ayiya ce tabani shi"

cikin sauri tace, "karka matso kusadani dan Allah banaso"

Ido ya zuba mata ganin yadda ta fita daga haiyacin ta har kamanninta ma neman sauyawa sukeyi sai mur?ususu take tana sakin ?ar ?aramar ?ara.
Kafin wani lokaci numfashin ta ya gama Waukewa tayi la?was zuciyarta ce kawai take bugawa amma numfashinta baya kai kawo da alamu suma tayi
















*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 21=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE






washegari kamar yadda suka tsara hakance tafaru,
Tinda suka tafi basu dawo ba sai yamma li?is sannan Ayiya tayi sallama tareda wucewa Waki kai tsaye.
YaaYa kuwa farin ciki take a cewarta z??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????asu rabu da ala?a?ai.

Kasancewar yamma tayi yasa basuyi wani ?wa??waran motsi ba dan gudun samun matsala sai suka raka sai gobe.

Duk wainar da suke soyawa Minoji bata sani ba tana Wakinta ita kaWai sai tufka da warwara take,
Yarinya ce tayi sallama ta amsa cikin sakin fuska gami da mi?a mata hannu sannan tace, "zo nan dama jiranki nake ki shigo meyesa bakije makaranta ba yau? bakyaso ki zama malama?"


Tace, "ina so amma dai duka na akeyi"

Tace, "waye ya dake ki??"

Da sauri tace, "malamin mu ne"

Jinjina kai tayi sannan tace, "gobe ki shirya kije baze kuma dukan ki ba idan kuma ya kuma ki sanar dani ki ga yadda zamuyi dashi"

Cikin jindaWi tace, "to aikuwa muma dukanshi zamuyi ko?"

Ta murmusa gami da gyaWa mata kai.


washegari sai da rana tayi sannan YaaYa ta salallaSa ?ofar Minoji tayi ?an barbaWe barbaWen ta kamar yadda Ayiya ta umarce ta.
rasss Minoji taji zuciyarta ta buga ta zazzaro ido tareda dafe ?irji,
Cikin kiWima tace, "meke faruwa haka? gashi Yarima yayi min Nesa da Mariama "

Da sauri ta tashi ta ?ule ?uryar gado taja bargo ta ?udun-dune a ciki tayi fi?i fi?i da ido cikin halin firgici, da haka bacci yayi awon gaba da ita ba ita ta farka ba sai da azhar tayi sannan ta buWi ido, duk yadda taso tuna wani abu da yafaru kafin tayi baccin takasa dan haka ta sakko tareda nufar waje dan Wauro alwala.
tana saka ?afarta a ?ofar Wakin taji wani mugun yanayi ya tsarga ta jitayi kamar an taWe ?afarta an yarda ita rimmm, cikin zafin nama ta murgina tabar ?ofar Wakin tayi can gefe, sai da ta kwashi Wan lokaci cikin wannan halin kafin tafara dawowa hayyacin ta ta yun?ura ta tashi tana cije bakinta saboda azabar da takeji a daddafe ta iya mi?ewa tsaye tafara tafiya tana Wingishi da kyar ta iya ?arasawa wajen ruwa tayi alwala sannan taja gefe jikin bango ta tsaya jikinta sai kakkarwa yake Tunaninta Waya ta ina zatabi ta koma Waki har ta gabatar da salla sai kuma tambayoyi waye wanda yayi mata wannan tuggun?
Me ake so game da ita? duk batada me amsa mata tambayar dan haka ta maida hankali wajen neman hanya.

Tana nan tsaye YaaYa tazo gurin bayan ta ?are mata kallo ta tuntsire da dariya,
Da ido kawai ta bi ta dan bazata iya yimata magana ba yanzu kai tsaye zata iya cewa YaaYa ce ba wani ba.

Ta Wauki lokaci me tsayi kafin Allah ya jefo mata Yayyi,
Da Wan mamaki Yayyi tace, "Yaya Minoji tsayuwa kuma a nan daidai wannan lokacin? baki da lafiya amma naga kamar kina jin jiki"

A wahalce tace, "Yayyi dan Allah share min ?ofar Wakina"

Duk da taso jin ?arin bayani akan haka amma bata tambaya sai kawai ta share Win, a Warr Warr ta koma Wakin zuciyarta tanai mata wani irin raWaWi, tabbas badan ba zamansu takeyi a gidan ba da ta bar musu gidan ko ta huta da jarabar su ta yau daban ta gobe daban.

a daddafe ta idar da sallah ko addu'a bata gamayi ba kukan da yake danno kai yasamu damar suSuce mata Ta shiga yin kayanta cikin matu?ar tausayin kanta.

Ayiya ce ta kalli YaaYa sannan tace, "oo jarabar duniya kinga dai abunda yafaru abunda ake gudu Yaaye dai ba mutum ya auro mana ba kai wannan masifa da afki take"

YaaYa tace, "amma kuma ai ba yadda nayi zato nagani ba nayi tunanin zanga ta ?one kamar yadda Babar Fiddau tace"

Ayiya tace, "ai ba fasawa zamuyi ba dagewa zamuyi sai mun ya?e ta wallahi gobe ma hakan zamu kuma yimata"

YaaYa tace, "wallahi fa kina gani yadda ta faWi timm Winnan idan da mutun ce ma ai ko iya tashi bazatai ba, amma fa wallahi me wayo ce sai munyi da gaske"


Yayyi da ta shigo Wakin yanzu tace, "wai yau kuma me kukaiwa Yaya Minoji??"

Ayiya tayi zuruf tace, "kasheta mukai fice min da gani"

Sim sim tayi ta fice jin yadda Ayiya ta hasalo mata.

Yaaye yana dawowa ba tareda sun tsaya sunji tashi damuwar ba suka fara zaiyana masa, YaaYa ce tafara cewa, "Yaaye dama muna faWe kana cewa kai aa to yau munga dahir ?ar gaban goshinka ba mutum bace"

Kamar ya mutu yaji saboda ba?in cikin da ya?ara sukar ?ahon zuciyarsa, cikin dauriya yace, "YaaYa bana so irin wa?annan kalaman su dinga fitowa daga bakin ki, Minoji tana da matu?ar sau?in kai inda kin bita a sannu da a babbar Yaya zata Wauke ki amma kike mata irin wannan ?azafin"

Ayiya ce ta katse shi a tsawace tace, "dalla gafara shashashan banza da besan ciwon kansa ba, ni dai ko Minoji ita ta haife ka bazaka dinga ?in yarda da laifinta ba kodan gashi naga zahiri? nida na haife kan baka Wauki maganata a bakin komai ba baka yarda dani ba kamar yadda ka yarda da ita ita bata laifi ko me aka faWa akanta ?arya ne, to wallahi ashir Winka bazaka jawo mana masifa ba ka gaggauta bincikenta dan wallahi ba mutum bace, mungani Wazu da idon mu dan haka ka yarda, idan ma baka yarda ba watan wata rana zaka gane"

Zeyi magana ta dakatar dashi da cewa, "tashi kaban guri bazanji komai daga gareka ba amma kaje ka binciki matar ka"

Tashi yayi ya nufi Wakin nasu cikin matu?ar damuwa, can ya hangota tayi ?u?i a cikin bargo da sauri ya haura kan gadon ya janyota jikinsa, taSa fuskarta zuwa jikinta yayi ko zeji zazzaSi a jikinta amma be jin ba sai ma wani irin sanyi ?alau da yaji na fitar wayo har sai da irin sanyin ya bashi mamaki, cikin tausayawa ya kira sunanta.
Cikin sanyin murya tace, "Yaaye ka dawo?"

Yace, "na dawo Minoji meyake damunki?"

Murmushi tayi gami da girgiza kai tace, "ba komai kana lafiya dai?"

?ara rungume ta yayi sannan yace, "lafiya ta ba itace mafi muhimmanci ba Minoji taki ta fiye min komai a rayuwa, na Wakko ki na jefa ki cikin wahala na kasa saki cikin rayuwa me daWi ki yafe min dan Allah"

Ya?arasa maganar tareda fashewa da kuka.

Shigewa ta?arayi jikinsa saboda daWin da taji har sanyin jikinta yafara raguwa,
Gefe guda kuwa matu?ar tausayinsa ya gama mamayar ta, da kyar ta iya cewa, "Umar dan Allah, bana son kake kuka ka dena kai fa babba ne, babu abunda ze faru damu sai ikon Allah ka kwantar da hankalin ka banajin komai banida wata damuwa, baka gaza ba kuma bana fatan ka gaza akaina iya ?o?arin ka kanayi kuma ina matu?ar farin ciki"

Cikin sanyi yace, "?an uwana sun takura miki ko?"

Tace, "aa ko Waya nace ka kwantar da hankalin ka kuma banason irin maganar nan, kabani labarin abunda yafaru yau da ka fita aiki ina fatan dai ba zaman surutu kayi bakai aikin ba"

tsagaitawa yayi da kukan ya aro jarumta saboda jin tambayar da tayi masa, kamar baze magana ba sai kuma yace, "mungodewa Allah amma yau me gidana ya karSe adai-daita sahun sa yace bana maida hankali"

kasa magana tayi sai hawaye da suka shiga zirya akan fuskarta.
Duk irin yadda takejin raWaWi da ?una haka ta danne domin kuwa a matsayin ta na matarsa ita ya dace ta dinga ?warara masa guiwa, cikin ?arfin hali tace, "haka Allah ya ?addara mana bana so hakan ya dame ka, kai jarumin namiji ne nasan akwai abubuwa da yawa wanda zaka iya yi bayan wannan karka damu dashi Allah ze kawo mana mafita cikin sau?i"

Jinjina kai yayi gami da sakin murmushi me cike da tsananin tausayi.

Washegari kasancewar ba mutum ne me son zama ba tin sassafe yabar gida ya shiga gari domin neman abunda ze temaki kansa da iyalinsa.

Minoji kuwa adda'a kawai take binsa da ita dan itace babban temakon da zatai masa, tinda ya fita bata da wata walwala ko farin ciki ga tunanin sa da halin da yake ciki ga kuma tunanin itama nata halin da ta tsinci kanta.














*INDO CE*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 22=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE









tinda ya fita be dawo ba sai yamma,
Da sallama ya shigo Wakin ta amsa tana murmushi tace, "sannu da dawowa"

Ya zauna tareda cewa, "yauwa sannu da gida ina fatan dai babu abunda akai miki"

Da sauri tace, "kai wannan tambayar batai min ba gaskiya mene za'a yi min kuwa? ba wannan ne abun tambaya ba yau ka ci abinci kuwa?"

Jinjina kai yayi sannan yace, "eh naci, amma dai wannan tambayar ai yara ake yiwa"

Tace, "kuma sai nayi maka kuma ina sane kaga sai kayi shiru da bakin ka kenan, to yau aikin me kayi"

Ya murmusa sannan yace, "babu, kusan dai hakan zance kinsan mutane babu yarda a tsakanin mu babu yadda za'ayi mutum ya temake ka ba tareda ya sanka ba mafi yawanci hakane yake hana abubuwa da dama"

Murmusawa tayi gami da cewa, "hakane kam amma kar hakan yasa kaji ka sare, kai mutum ne me matu?ar ?o?ari da juriya, idan yau ba'a temake ka ba ranakun gaba suna da yawa Allah zeyi mana temakon sa, bari na kai maka ruwan wanka zakafi jin daWin jikinka"

Da sauri ya tashi yana cewa, "aa zauna abunki zan kai da kaina "

Zatayi magana ya dakatar da ita ta hanyar Wora Wan yatsansa akan bakinsa,
?asa tayi da kanta ta shiga wasa da zoben hannunta.

Lokacin da ya fito ta ajiye masa abinci ta koma kan gado ta naWe.


Haka rayuwa ta cigaba da tafiya cikin matu?ar ?unci da damuwa duk da irin ?o?arin da Yaaye yakeyi har yanzu ba shi da wata ?wa??warar madafa sai dai ?an kunji kunji da yakeyi.
Rayuwar ta?ara yimusu wahala musamman Minoji da take jin kamar a kurkuku take.

Ayiya da YaaYa kuwa abunda ya dame su shi suka fi yi duk irin tausayin da suke nuna masa a daa yanzu babu shi sai kyara da tsangwama sun dage a dole sai ya yarda Minoji ba mutum bace shi kuma ya kafe akan ra'ayinsa.

suna zaune Yaaye ya doka tagumi Minoji tana kwance a jikinsa ta Wora kanta saman kafaWarsa duk sun lula duniyar tunani, Yarinya ce tayi sallama gami da cewa, "Yaaye Ayiya na kira"

Lumshe ido yayi ya buWe sannan yace, "kice zanzo amma ba.."

Da sauri Minoji ta dakatar dashi ta hanyar dafa hannunsa, murya ?asa ?asa tace, "kaje dan Allah"

Kallon fuskarta yayi cikin matu?ar tausayawa, rintse ido yayi ya haWiyi wani ?ululu da yayi masa tsaye a ma?oshi.
Janye jikinta tayi badan taso ba sai dai ba yadda zatai.

Kamar zeyi kuka ya tashi ya nufi Wakin Ayiya.
Bata amsa sannun da yake mata ba tafara cewa, "Yaaye nagaji, muna cikin rufin asirin mu ka Wakko mana ?aya karka manta da irin halaccin da YaaYa tayi mana a rayuwa ta zauna damu cikin kowane irin hali ta jure duk wata matsalar da ta shafe mu, yanzu dan ta bu?aci abu Waya a gurin mu sai mu gaza cika mata burinta, bana son hakan a yanzu ina me umartar ka da ka saki Minoji ka auri YaaYa idan ba haka ba ka tabbata fushina ze tabbata akanka"
Cikin kuka ta cigaba da cewa, " bazan iya sadaukar da kai wa Aljanu ba Umaru ni kaWai na haifeka ba tareda temakon wata ba kuma ni nasan ciwonka bazan iya jurar inaji ina gani na barka kana taraiya da Aljana ba ya zama wajibi ka sake ta wannan umarnin mahaifiyarka ne"

Ta?arasa maganar tareda fashewa da wani sabon kukan,
Cikin magiya tareda damuwa yace, "Ayiya dan Allah ki dena kuka kiyi ha?uri in Allah ya yarda zan gyara komai, nakasa yarda Minoji aljana ce dan banga alamun da suka tabbatar min da hakan ba amma dan Allah kiyi ha?uri duk abunda ze cutar daku bana son shi nima bazan zauna da ita ba inda nasan zata cutar daku, kimin afuwa Ayiya zan auri YaaYan amma dan Allah karki rabani da Minoji tamkar kin rabani da zuciyata ne ki temake ni dan Allah"

Girgiza kai Ayiya tayi gami da cewa, "inaa ba haka bane duk inda Aljani yake to tabbas sai ya cutar da Wan adam ko ka yarda ko baka yarda ba ita aljana ce kuma bazan amince ka haWa min ?a da aljana ba kai ma kanka ?o?arin ?watar ka nake daga gareta shaiWaniyar"

Da sauri yace, "Ayiya koda ba mutum bace ko tafi aljanu haWari ni ina sonta a haka inayi mata son da koda kasheni zatai bazan iya rabuwa da ita ba, dan Allah ki amince kibani wannan damar kiji tausayina a matsayina na Wanki .."

Tace, "bansan yaushe ka zama haka ba Yaaye kodai tafara

11 / 16