Sihirin 1 Complete Hausa Novel

Author :  Indo Category :  Love

Chapter   5 / 16

12K to 15K   out of 47.8K words

ya Wara naka burinsa kawai yaga ya wula?anta ka yaci zarafin ka"

Girgiza kai yayi kafin yace, "ita ba ?ar talakawa bace kuma ba ?ar masu kuWi ba suna da rufin asiri amma a gurin mu masu kuWi zamu kirasu dan kuwa suna murza nera su taka nera, kuma ita ba haka take ba tana da mutunci, amma Yayyi duk bana tunanin wannan a lokacin da nake tunaninta, kawai burina na ga tana dariyar nan ko murmushi, ko kuma idan tana baka labari abun ba'a magana, dama zan iya aurenta Yayyi sai dai ba lallai ta so ni ba dan kuwa taimin nisa nesa ba kusa ba, amma ina azabtuwa da soyayyarta"

Sosai jikin Yayyi yayi sanyi tayi jimm tana tunani kafin tace, "Yaaye a ganina babban kuskuren shine tsayawa wahala akan abunda bazaka samu ba, ina tunanin ze fi sau?i ka sanar mata kaji amsarta idan bazata so ka ba kaga sai kayi ya?in cire damuwarta daga rayuwarka dan batada amfani"

Da kallo ya bita har tagama maganar sannan yace, ba fa sau?i gareshi ba faWa matan babban haWari ne, dan haka ki tashi ki wuce gida ke yarinya ce"

Tashi tayi jiki a sanyaye ta koma gida, babu irin tambayar da Yaa-ya batayi mata ba akan abunda suka tattauna da Yaaye amma ta?i faWa mata.

Minoji
tana zaune dafa'an tana yanka Tuffa gutsi gutsi tanayi tana murmushi tana lumshe ido da alamu hakan da take ba ?aramin daWi yake mata ba, ?aninta Mus'ab ya mi?o mata wayarta tareda cewa, "Yami gashi ana kiranki"

KarSa tayi ba tareda ta kalla ba ta kara a kunne, "Assalamu'alaiki" muryar Annur ce ta ratsa dodon kunnen ta, ido ta zazzaro tana kallon Mus'ab kallon tuhuma, ya juya mata ?eya yana dariya ?asa ?asa, bayan ta harare shi daga tsakiyar kai har ?asa sannan ta amsa sallamar tana murguWe baki.

Murmushi haWi da ajiyar zuciya Annur ya sauke sannan yace, "kyakkyawar ?anwata fatana kina lafiya?"

A ciki ciki tace, "lafiyagida??"

Yace, "har an gaji dani ne Minoji? to shikenan dama ciwon baki zan miki shiyasa na kira nace ki jirani na dawo shine kikai tafiyarki kamar zan yanka ki, tsorona kikeji ne Mii?"


tace, "aa wallahi ba haka bane kawai ina sauri ne shiyasa, amma kayi ha?uri "

Yace, "ai dama banyi fushi ba, ba'a fushi da manya ai amma fa zanzo na kawo miki tsabar da na siyo miki amma idan bakyaso ki gaya min zan fasa zuwan, Dan banason duk abunda ze Sata miki rai "


Murmushi tayi Kawai tace, "nagode" daga haka bata ?ara ce masa uffan ba haka yai ta ?an surutansa daga baya ma cigaba tayi da aikinta na yankan tuffa har ya gaji ya katse bayan yayi mata sallama, jifa tayi da wayar zuwa kan gado ta kalli Mus'ab tace, "zo nan mara mutunci"


No?e kafaWa yayi daga baya ma yatashi ya gudu aikuwa ta faWa kan gado ta rushe da kuka iya ?arfinta, Musaddi? ?anin Mus'ab yana doso kai yaga tafara kuka, garin gudu har neman hantsilawa yake sai Wakin Ummi, Yana zuwa ya sanar mata,
bata wani damu ba dan tasan halin kayarta sai ma tambayarsu da take me sukai mata?"
Mus'ab yace, "wallahi Ummi yaya Annur ne ya kira wayarta sai na?i gaya mata kawai na mi?a mata shine fa bayan sun gama magana wai nazo nikuma na?i kawai sai ta kama kuka"

Ummi ta rausayar da kai tac, "Allah ka dai-daita min yarinyar nan idan taje gidan miji da haka wahala zata sha ba kowa ne ze iya ri?onta a haka ba"

jiki a sanyaye Ummi tazo Wakin maganar duniya ta?i amsawa rarrashi sama da ?asa ta?i yin shiru har sai da ta Webi lokaci sannan tayi shirun sai ajiyar zuciya daga haka ta tashi ta shiga banWaki tana fitowa kuma ta zauna ta cigaba da yanka tuffa.

Mus'ab Yace, "Yaminoji har kin gama kukan? wai me akai miki??"

Tace, "nima ban sani ba"

Ummi da har yanzu tana zaune ta zuba tagumi tace, "wani abun Annur Win yace miki??"


Girgiza kai tayi alamar "aa"

?an tambayoyi suka shiga jero mata da ta gaji tace, "nifa ba abunda akai min, kice Mus'ab yayi min shiru idan ba haka ba sai na Sata masa rai"

Ummi tace, "Mus'ab tashi ka fita da alama Mulkin ya motsa, nima dai bari na tafi nayi abunda yake gaba na"

Minoji tace, "yafi sau?i ma ku barni nima na zauna nayi abunda ya dameni"

........

A kwana a tashi ba wuya, zuwa yanzu duk inda Minoji zataje indai da rana ne to Yaaye ne yake kai ta yanzu har sun saba sosai ta saki jiki dashi idan taso zatayi masa surutu idan kuma ?ar mulkin ta motsa sai tayi shiru idan ya cika surutu ma ranta ne ze Saci.

Duk ya lura da hakan dan haka da yaga ta fara lumshe ido tana taunar leSenta sai yaja bakinsa ya tsuke.




(KUYI HA?URI DA WANNAN DAN ALLAH BA YAWA>?p?=??)



Comment and share fisabilillah.




*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 12=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE







(Bayan wani lokaci dai Allah ya yarda na cigaba da littafin SIHIRIN ?AUNA =?? masu jira sai a fara karatu=?
?)




Yaaye yana zaune yana danna ?ar kwaruSar wayarsa Yayyi tazo ta tsakure a gefensa, cikin ?asa da murya tace, "Yaaye?? wai kuwa Anti Minoji tasan kana sonta ko kuwa ihu bayan hari kake???"

Kallonta yayi a tsanake kafin yace, "tabb baki san wacece yarinyar nan ba shegen kwarjini gareta kamar zakanya jinake kamar banida zarrar da zan iya tinkarar ta yanzun ma kawai kasada na Wauka da na fara sonta ina dai fatan kar hakan ya zamo min matsala dan wallahi ba kalata bace yarinyar kalar Abuja City ce"

Dariya ya bawa Yayyi dan haka ta dara sosai kafin tace, "ahh gaskiya kana cikin gwagwa Yaaye"

wayarsa ya Waga ze jefa mata tayi saurin katse shi da cewa, " dakata dakata wallahi idan ka fasa wayar naga da wadda zaka kirata"

Dariya yayi tareda hararar ta sannan yace, "tafi ki bani guri"

Tashi tayi tana dariya tace, "sai da safe to"

Yau tana zaune ta haWa kayan abinci kusan kala biyar a gabanta idan ta tsokali wancan taci sai ta kora da wancan daa me gishiri da me Sugar duk makawa take guri Waya taci. Mus'ab sai yatsine fuska yake wai baze iya ba ita kuwa tayi masa banza dan hankalinta ma ba'a kansa yake ba.

?arar wayarta ce ta dawo da ita hayyacin ta, ba tareda ta duba ba ta Wauka takara akunne tareda yin sallama, amsawa yayi cikin Wari Wari yace, "barka da hutawa Madam"

Idanunta ne suka ?ara girma cikin mamakin jinsa a lokacin tace, "halama nice na kiraka bansani ba ko?"

Yace, "aa madam nine dai na kira na gaishe ki"

Murmushi tayi tace, "nagode sosai ya aiki? Kwana biyu ban fita ba"

Yace, "?warai Madam Allah yasa dai lafiya"

Tayi Wan ?aramin tsaki tace, "kai lafiya wallahi gantalinne dai nagaji dashi sai ta kaWo kuma"

Yace, "Madam yana da kyau hakan kuwa"

Tarar numfashinsa tayi da cewa, "Madam Madam idan ka ?ara kirana madam Winnan tabbas zan Wauki mataki"

Da sauri yace, "kuskure ne bazan kuma ba insha Allahu"

?wafa tayi tace, "Minoji zalla ko kuma ?ar Mai kana Wauka ai?? ni ka Sata min rai ma sai anjima"

Bata saurari abunda ze ce ba ta kashe wayar tayi wulli da ita gami da binta da harara.

Yaaye kam murmushi yayi ko iya hakama yaji daWi sai dai abunda beyi masa ba Sata mata ran da yayi dan kuwa ya tabbatar da gaske take.


Yaaye ne yayi Sallama a tsakar gidan su Yaa-ya ce kawai ta amsa saboda Ayiya tayi bacci, bayan sun gaisa ta nufi kicin ta Wakko masa abinci ta ajiye masa, cikin sanyi yace, "abincin kuwa ya isa kowa ya ci??, idan fa be ishe ku ba ku ?ara da nawa kawai"

Murmushi tayi tace, "dama tinda kaje ta cika maka ciki da abincin ?an gayu ai dole ka ?i namu"

Cikin tsaka da mamaki yace, "YaaYa wa kenan?? ban fahimce ki ba"

Da sauri ta waske tana dariya tace, "haba ?anina da wasa nake maka fa wallahi budurwarka nake cewa kuma tsokanar ka nake ma"

Huci ya furzar gami da jinjina kai alamar ya gamsu da faWarta, murmushi kawai yayi dan bashida bakin mayar mata da raddi.

tana gefe tana tsurko masa surutu daga wannan sai wancan har tafara takura masa hankalinsa gaba Waya baya jikinsa yana kan Minoji kwana da yawa be sanya ta a idonsa ba dan haka duk ya shiga damuwa, da yaga abun nata ba me ?arewa bane sai ya gudu Wakinsa.

tafiya take a hankali tanayi tana lan?wasa kamar wadda take tsoron taka ?asa idonta a ?asa fuskarta babu alamun annuri da alamu a galabaice take tafiyar.
Da sauri ya nufi inda take ya tsaya cikin sauri ya fito ya tari gabanta yana cewa, "ranki yadaWe Minoji kizo na kaiki inda zakije naga kamar kin gaji"

girgiza kai tayi tace, "bana so ina tafiya a tari gaba na Yaaye ka kula"

Dasauri yace, "to"
Cikin ransa kuwa ?ara kokawa yake da al'amarinta yadda take rayuwa cikin ?asaita da nuna iko kamar ?ar sarki sai dai a iya sanin da yai mata ba hakan bane.

murmushi tayi tace, "ka temaka min wallahi dama na gaji rana tafara yimin illa"


kafin yayi magana ta shige tayi Waram sai faman lumshe ido take, bayan sun fara tafiya yace, "ina zuwa ne Minoji??"

Tace, "wata unguwa zaka kaini amma fa bazan baka kuWinka ba yau kyauta zaka kaini"

Yayi murmushi tareda cewa, "ai girmznki ne ba komai har abunda yafi wannan ma zan iya yi miki"

Murmushi kawai tayi bata ?ara yin magana ba, ganin haka yasa shima yayi shirun dan gudun samun matsala.

A bakin get Win wani gida tace ya tsaya unguwar ba kowa shiru sai kaWawar iska a hankali a hankali.

Sai da tayi kamar bazata fito ba sannan ta zura ?afarta waje tana Wan cije baki gami da yatsine fuska kamar batason taka ?asa, a hankali ta ?arasa sauka ta gyarawa mayafinta zama kafin ta murmusa tace, "ya kake da suna?? Yaaye ko? inason jin abunda yake tafe da kai gareni"

cikin zaro ido yake kallonta lokaci Waya tsoro da firgici ya dirar masa, ga kuma tarin tambayoyin da yakewa kansa, kenan ta gane da wani abu a zuciyata?? me take nufi da hakan?? na faWa mata gaskiya ko aa???"









*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 13=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE






Kauce- kauce yafarayi dan kuwa
Besan abunda ze ce mata ba,
Katse shi tayi da cewa, "rana Waya kuma lokaci Waya ka taSa ganina daga ranar kake bibiyata to duk saboda me??? kanaso kace aa ne?? ko kuma tunanin cewa ba haka bane?? banason wala-wala ka gayamin waye kai?? me kake so a gurina da ka kasa barin rayuwata??, zuciyata tana gaya min akwai wani abunda ka ?udirce a ranka kuma bansan ko menene ba, uhm duniya bata da tabbas kamar yadda mutanen cikinta suke dan haka zanso nasan abunda ke tafe da kai kodan garkuwa ga rai da lafiya ta yakamata nasan da wanda nake tare"

Rintse ido yayi yana juya kansa da yake yimasa wani irin juyayi ba tareda ya shirya ba yace, "Masoyin ki ne Minoji"

Wata bahaguwar juyowa tayi tana waro idanunta akansa tareda cewa, "Me?????"

Ya buWe idonsa a hankali ya Wora akanta sannan yace, "?warai da gaske, INA SONKI tin lokacin da nafara ganin ki zuciyara ta ala?antu dake, naso dannewa na hani kaina da shiga rayuwar ki amma tasirin da kike dashi akaina ya hana, bansan da wane harshe zan miki bayani ba amma Ina Sonki"

shiru tayi na wani lokaci tana tunani kafin ta kalleshi ta kauda kai tafara ?ar dariya.

a ma-ma-kan-ce yace, "meyesa kike dariya ban cancanta da wannan maganar ba ko??"

tace, "?warai da gaske"

Takawa tayi sau uku kafin ta juyo tana nunashi da yatsa tace, "KANA TALAKAN????"

Girgiza kai tayi tareda juyawa sannnan tace, "KA YAUDARI KANKA!!, Minoji bata dace da kai ba, kai kanka idan kayi tunani zaka gane bazaka iya dani ba "

Lokaci guda idanunsa suka sauya kamanni zuciyarsa tafara zafi da ?una a take jikinsa ma yayi zafi Rauu saboda wani hali da ya yaWa, cikin ?arfin hali yace, "meyesa kikace haka??"

Ta murmusa tareda girgiza kai sannan tace, "Yaaye inada wasu ?a'idoji a rayuwa wanda ni kaina bana iya cike wasu kuma ba kowane ze iya jurarsu ba, uhmm.. kayi ?arfin hali sosai kuma kayi ?o?ari da ka kamu da soyayyata kuma so me tsanani ba na wasa ba, bakayi wauta ba kuwa anya??"

Kasa cewa komai yayi sai ido saboda mamaki da Firgicin da suka daskarar dashi a tsaye.

tace, "ba kowane irin ruwa nake iya sha ba, ba a kowane tsiburi nake iya rayuwa ba, ba kowane gida ne zan iya kwana ba, ba kowane abinci nake iya ci ba, abubawa da dama nawa ya banbanta da na kowa, kana da nauyi akanka na iyayenka da ?an uwanka me ze sa ka Worawa kanka nauyin da be wajabta akan ka ba?? kaje ka cigaba da ?o?arin temakon mahaifiyarka ka tattala kuWin karatun ?arka da ?anwar ka wannan shawara ce na baka, amma Minoji ba kalarka bace, indai dan wannan ne karka ?ara shiga rayuwata ko sabgar da ta shafeni kaje ka nemi dai-dai kai nima kabarni na nemi dai-dai ni"

Daga haka ta shige cikin gidan ta barshi a tsaye, a daddafe ya iya komawa cikin adai-dai-ta sahun ya zauna sai cije baki yake tareda rintse ido, da kyar yake iya tu?in saboda wata irin wujujuwa da kansa keyi duk ya fita daga hayyacinsa,
Kai tsaye gida ya nufa dan kuwa idan ya cigaba da yawo a titi matsala za'a samu.

Kallo Waya Ayiya tayi masa ta gane bashi da lafiya a kiWime ta tashi tana cewa, "Yaaye kana lafiya kuwa?? gaskiya ba ?alau kake ba meke faruwa??"

Kasa cewa komai yayi sai gaishe ta da yayi a ?agauce be jira ta amsa ba ya mi?e ya nufi Wakinsa tagumi ya watsa tareda lilawa duniyar tunani abunda be taSa zaton Minoji zatai masa ba shine yafaru, a yadda yake ganinta da mutunci beyi zaton haka take ba beyi tunanin zata iya shata masa layi kai tsaye haka ba.

Yayyi ce ta shigo Wakin cikin sanyin jiki tace, "Yaaye?? meke faruwa ne? kodai Anti Minoji ce"

GyaWa kai yayi kafin yace, "nayi kuskuren saninta a rayuwata ita ba tsara ta bace bazata auri talaka ba sai me kuWi irinta, nima kaina na daWe ina yiwa kaina faWa dan kuwa nasan hanyar mota daban da ta jirgi sai dai ban zaci hakan daga gareta ba, SO ya zalumceni da ya kaini inda yasan anfi ?arfina na cutu saboda sonta amma bata sani ba, ba komai na ha?ura nima Allah ya bani dai-dai dani"

Cikin sanyi Yayyi tace, "kar kayi saurin yanke wannan hukuncin koda yaushe adda'r mu itace zaSin alkairi ko a menene duk abunda ba alkairi bane a garemu Allah ya nesanta mu dashi, idan kaga baka sameta ba to kasa a ranka ita Win ba alkairi bace a gareka, dan Allah kar kabari damuwa ta ?ara yimaka yawa kai kaWai garemu ciki da waje dan Allah kaji tausayin mu"

Jan numfashi yayi kafin yace, "na ha?ura da ita kamar yadda tace zan cigaba da duk ?o?ari na akanku.

Minoji tana shiga gidan ta dafe kai saboda juyin da yake mata ta?arasa cikin falon da kyar ta nemi guri ta zauna dan bataji motsin Anty Hadiza a kusa ba. sai bayan wani lokaci Anti Hadiza ta sakko daga sama tana ganinta tafara fara'a tana cewa, "Minoji yaushe kika zo?"

Jin tayi shiru ne yasa ta ?arasa inda take zaune ta zauna a kusa da ita tana ?ara cewa, "haba Minoji ya ina magana kina yimin shiru? me akai miki?? ko dai nayi miki laifi ne ban sani ba???"

Tambayoyi ta shiga jera mata har zuwa lokacin da ta gama kaita ?arshe, wata firgitacciyar tsawa ta buga mata da cewa, "ya zaki zo kina yimin kawa aka????"

A fitgice Anti Hadiza tayi baya tana ambaton "A'uzu billah"

suna haWa ido Dandanan jikinta yafara kakkarwa saboda wani shegen kallo da take mata gashi idon nata ko haka siddan ba me ?aramin ?o?ari bane yake iya haWa ido da ita,
tashi Anti Hadiza tayi da baya da baya sai da ta Wanyi tazara da ita sannan ta arta da gudu tana cewa, "Alhaji!!! Alhaji!!!!! ka fito ?anwar ka tazo kuma wallahi ba ?alau take ba"

Kafin ta ?arasa zuwa saman shima ya fito cikin hanzari ganin yadda take mazari ta bashi dariya sosai dan haka ya

5 / 16