Sihirin 1 Complete Hausa Novel

Author :  Indo Category :  Love

Chapter   1 / 16

1 to 3K   out of 47.8K words

??????>??  9?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????5|

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F:WordDocument????1>
0Table????????hData
????????????????????? P???KSKS?1>
A????????rr? ? ? ? ? ? ??3t? ?BBBBBBBBD$?
?Y*r? ? BB? ? ? ? B??? ?B? B?? BB? ?  ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJTA`????TDefault Paragraph FontOJPJQJ^Jfi`????f Table Normal :V ?4?
l4?a? OJPJQJ^J(k`????(No List A??
?0 ?&?@TI?N?_2m"r??2? ?
?????t?d?"?&L.z5^O?fzx?????*=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 1=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE




Cike da gajiya yake tafiya har ya shiga cikin gidan su ya samu Mahaifiyarsa zaune tana lazumi, k'arasawa yayi ya zauna gefenta cikin sanyi da kuma tarin k'uncin da yake zuciyarsa yace, "Ayiyah Sannu da gida"

Kallonsa tayi cike da tausayawa kamar zatayi kuka tace, "Yaye ka dawo? Fatana kana lafiya Yaye"

Gyad'a kai yayi tareda cewa, "ina lafiya yanzu na dawo"

Tace, "sannu da dawowa"

Gaisheta yayi ta amsa cike da kulawa,
Tsumbul Yaya ta fito daga d'akinta ta zauna dama bata dad'e da shiga ba, duk idanunta ta juye akansa cikin sanyin muryarta tace, "Yaye sannu da dawowa"

Yace, "yauwa Yaya barka da dare"

Ta amsa da "lafiya lau ya k'ok'ari?"

Yace, "Alhamdulillah"

Bayan shiru ta biyo baya na wani lokaci yace, "Ayiya Yayyi tayi bacci ne?"

Ayiya tace, "eh wani abu ne?"

Yace, "a'a dama abinci zata d'akko min"

Da sauri Yaya ta tashi tana cewa, "bari na d'akko maka mana a memakon kace in d'akko maka sai ka nemeta?"

Shiru kawai yayi.
ta dawo ri?e da wani fulas ta ajiye masa.
Yana gama ci ya tashi ya nufi makwancin sa zuciyar sa ba daWi tunanin sa Waya ina ze samu kuWin biyawa ?anwarsa da ?arsa kuWin makaranta gashi bashi da gaba bashida baya, da wannan tunanin bacci yayi awon gaba dashi.

washe gari kamar yadda ya saba tin wuri ya tashi ya fita dan neman na kansa, lokacin Ayiya ce kawai ta tashi,
Haka yayi ta lelewa da adai-daita sahun sa mutum Waya ya samu ya Wauka har azhar tayi dan haka ya koma gida don yaci abinci ya huta sannan in yaso ya?ara fita.

jingum jingum ya tarar dasu gidan shiru kowa da nasa tunanin, da sallama ya shiga Ayiya da Ya-ya suka amsa, Yayyi da yarinya kuwa ido kawai suka zuba masa,
Sai da ya zauna sannan ya gaida Ayiya ta amsa a tsanake,
Ya-ya ma ta gaishe shi, sannan su Yayyi.

Yarinya tace, "Abbana ina al?awarin da kayi min?"

"Kace zaka siyo min irin kayan ?awata irin me hularnan ko ka manta?"

Girgiza kai yayi yace, "ban manta ba Yarinya ki ta addu'a Allah ya kawo sai a siyo miki"

?ata fuska tayi tana shirin yin kuka tace, "a'a ni dai ka siyo min yau"

Kafin yayi magana Ya-ya tace, "kinga rufe mana baki Yarinya ke baki da hankali ne?"

Murmusawa yayi yace, "haba Ya-ya ina kuwa take da hankali? ki bita a sannu mana"

Tsaki kawai Ya-ya tayi bata ?ara ce musu ?ala ba.

Yayyi ya kalla yace, "ina islamiyya kuma Yayyi?"

?asa tayi da kai tace, "sunce kar mu ?ara zuwa sai an biya kuWi"

Ayiya tace, "ni dai nace su tattara su dena zuwa shikenan na gaji da cin mutuncin yau daban na gobe daban"

Yaye yace, "haba dai Allah ze bada yadda za'ayi amma bazasu dena zuwa ba, gara ita yayyi ma tinda da hankalinta amma Yarinya yanzu ne fa zata fara karatun, Su dai yi ha?uri Allah ze kawo"

Ayiya tace, "to Allah ya kawo"

yana gama cin Abinci ya tashi ya?ara fita ba shi ya dawo ba sai bayan sha Wayan dare,
Washe gari ma ya?ara fita tin sassafe...

haka yake yawo jikinsa ba ?wari zuciyar sa kuwa fal take da ?unci kala kala, ya rasa sai yaushe ne farin ciki ze ziyarci rayuwar su, suna cikin wata rayuwa me matu?ar zafi, idan abun yayi masa yawa sai dai ya share hawaye kawai ya cigaba da watangariri a titi, Gashi adai-daita sahun nasa yafara lalacewa kullum sai ya bu?aci gyara.





(Gashinan ba yawa dai, sannu sannu bata hana zuwa, sai dai kuyi ha?uri fa dan zaku iya ganin na dena posting dan wayata bata da isashiyar lafiya)





*INDO CE..*

[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 2=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE




haka rayuwar take gudana cikin ?unci, idan ya fita har baya son komawa gida domin kuwa Yarinya bata da hankalin da zata gane meye rayuwa, kullum burinta kawai taga ya cika mata Al?awarin da ya Waukar mata gashi babu yadda zeyi, babban abun da yafi tayar masa da hankali makaranta da suka dakata da zuwa sakamakon rashin kuWi, duk abunda ya samu a wajen siyan abunda zasu ci yake ?arewa bare a kai ga kuWin makaranta.

Yana zaune a ?ofar gidan su yayi tagumi tunani ne masu yawan gaske akansa, muryar Ya-ya ce ta katse masa tunanin, cikin tausayawa tace, Yaye wayaita tunanin fa yana kawo matsala ga Wan adam, dan Allah ka Dena sa damuwa a ranka da yawa kar wani abun ya sameka"

Goge hawayen da suke zarya akan fuskarsa yayi tare sakin murmushin ?arfin hali yace, "Ya-ya bafa tunani nake ba, kawai yadda farin ciki ya ?aurace mana, da yadda nakasa biyawa ?ata kuWin makaranta shine abunda yake damuna"

Sai da ta share hawaye kafin tace, "banason hakan ya dame ka Yaye, indai akan yarinya ne babu damuwa nan gaba zata iya yin karatun idan Allah ya hore mana, har yanzu akwai sauran lokaci be ?are mana ba, iya kokarin da kakeyi ma na nema mana abunda zamu ci ya isa ba sai ka shiga damuwa saboda wani abu ba, kayi ha?uri dan Allah ka dena kuka kaifa namiji ne"

Ya murmusa sannan yace, "yin kuka a gurina abune wanda ya zama wajibi Banajin akwai ranar da zan dena zubda hawaye, ba?in ciki yayi tasiri sosai a rayuwa ta, ki koma cikin gida ni yanzu fita zanyi, ki cewa Ayiya na tafi.

Daga haka ya tashi yayi gaba.
Da ido ta rakashi Cikin zuciyar ta Tsananin tausayinsa ya gama lulluSe ta, tana komawa cikin gida tayi Wakinta dan kuwa bazata iya zama ba kuka ne kawai abunda zatayi taji sau?i matu?ar tausayinsa takeji ji take inama tana da damar da zata temaka masa da tayi Farin ciki.

Haka yaje ya dawo tin kafin ya shigo gidan ya gama ?arar da ?an kuWin da ya samu, siyayyar abinci yayi musu sannan ya wuce.
dama kuWin nasa ba wasu bane dan yanzu ana cikin lokacin da ?an adai-daita sahu basu cika ciniki ba,

yau tin kafin ya dawo Ya-ya ta kirasa take sanar dashi Yayyi ba lafiya ba dan ya tashi a aiki ba ya dawo gidan hankali tashe, kai tsaye Wajen likita ya kaita aka duba ta, likitan ya sanar masa cewar taifod me ?arfi haWi da cutar cizon sauro, maleriya ne suke damunta kuma sunci ?arfinta dan haka tana bu?atar magani da Allura, kai tsaye ya bu?aci dubu biyu da Wari shida a wajensa, Iya dubu Waya da Wari biyu ne yake dasu ciki da waje, neman alfarmar sa yayi akan ya bashi maganin idan yaso ya kawo masa Cikon idan ya nemo amma fir ya?i yace, sai dai ya bashi iya wanda kuWinsa ze iya siya ida ya nemo ya kawo sai ya siyi sauran, bashi da zaSin da ya wuce hakan shiyasa ya amince.

haka suka dawo jiki duk a sanyaye.

Washegari haka yai ta garari ya dawo yau ma kamar kullum abunda ya samu Win abinci ya siyo musu hakan yasa be samu kuWin sauran maganin ba.


tinda ya fita yake lelewa Har ya fitar da rai ze koma gida yana cikin tafiya wasu yara suka tareshi, sai tsalle tsalle suke, sukace masa ya jira Yamee tazo.

Tsayawa yayi ya zuba ido dan yaga wacece zata zo Win.
Yana cikin zazzare ido ya hangota tareda wata Tawagar yaran sunkai ishirin.

yarinya ce budurwa wadda bata wuce shekaru shatara zuwa ishirin ba, ta haWe cikin wani leshi ruwan Madara, (milk) me ratsin ruwan gwal (golden) ta yafa mayafi ruwan gwal, Iya kan kafaWarta Waya ta zizara shi, ta yafa ?aton Wankwalin leshin akanta, kayan sun kama Jikinta sosai musamman siket Win ya matu?ar Wame ta, ta?asa kuma ya buWa tsayinsa kuwa har jan ?asa yake yayi biWi biWi baka iya ganin ?afafunta, idanunta a lumshe suke a?asa take tafiya cikin gadara tamkar hanyar ta mahaifinta ce.

Y saki baki wajen kallonta har ta ?araso sai da tayi magana sannan ya dawo hayyacinsa..

Cikin wata irin murya wadda tafi kama da ta ?ar maye tace, "me gida ka ajiye Mu a ?ofar gidan mu"

Yace, "to fa ikon Allah ai bansan gidan naku ba"

Sai a lokacin ta Wan waro masa ido tana cewa, "kaiii???"
kallon yaranda suke kewaye da Ita tayi kafin ta kalleshi tace, "kuji fa wai besan gidan mu ba"


Suka kwashe da dariya.

Ta cigaba da cewa, " gaskiya ka koma makaranta, bakasan gidan mu ba fa!!"

shi dai da ido ya bita yana mamakin yadda akai ta kasance haka, gata kyakkyawa son kowa amma ta zama ?ar daba, ba tareda ya sani ba yace, "anya kuwa madam bakya shan wani abun??"

Dariya tayi tace, "kam... lallai ma wannan, banyi maka kama da masu sha bane??, kai yara kuji min wannan wai tambayata yake, anya kuwa wannan a hayyacinsa yake?"

Zuwa yanzu lamarin nata yafara bashi mamaki da kuma tsoro dan da gaske muryarta irin ta ?an maye ce da alama sai da ta shawu sannan ta fito ga yara dozin dozin a bayanta sai dariya suke masa, tsoronsa Waya kar tasa suyi masa duka abanza.



=?"?=?"?





*?ar ?aramar su..*
*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 3=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE




dai-dai lokacin wani mutum magidanci ya ?araso yana dariya yace, "ke dai idan iskancin ki ya tashi sai ta Allah"

dariya tayi bayan ta gyara tsayuwarta sakamakon daa da take a karkace sai ?asa ?asa da ido take Tana rangaji.

Maida kallonsa yayi kan Yaye yace, "bawan Allah Gadon ?aya zaka kai yaran nan, ka fita shirgin shirmen nan nasu bazasu barka kayi abun arzi?i ba"

Sai a lokacin ya dena kallonta yayi ?asa da kai sannan yace, "to yallaSai"

Mutumin yace, "yauwa nawa za'a baka?"

Murmusawa yayi sannnan yace, "ko dubu biyu aka bani sai nace nagode ai"

Dariya mutumin yayi yace, "zasu baka dubu Waya da Wari biyu"

Be tsaya jayayya ba ya amince dan kuwa yasan tafiyar bazata wuce hakan ba,
sai da ya jira suka samu wani adai-daita sahun suka lodu sannan ya fara tafiya,
Tunanin rayuwa da irin uzurin da suke gabansa yasa ko gudu bayayi dan kar yaje yayi abunda ba dai-dai ba,
surutun su ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin da ya tafi, Waya daga cikin yaran yace, " Ya Minoji shifa me adai-daita sahun nan ya Wauka da gaske ke ?ar daba ce"

da yake a gefe take ta madubi yana iya ganin yadda ta zaro ?ananun idanunta da tinda ya ganta be ga ?wayar idon nata ba sai a lokacin, kuma har lokacin muryar ta-ta bata canja ba, a zabure tace, "yallaSai me adai-daita rufamin asiri wallahi ?alau nake, kawai wuya ce ta maidani haka"

Da Wan mamaki yace, "madam wace irin wuya ce haka zata maida mutum kamar Wan maye"

Kauda kai tayi tana lumshe ido ba tareda tace masa ?ala ba, sai ?anin nata ne yace, " wallahi zafin rana da wuyar tafiya ne suka maida ita haka bari taji sanyin hanya murtsikewa zaka ga tayi>?#?"

Sai a lokacin tayi dariya tana ?ara lumshe ido.

Sosai Yaye ya shagala wajen kallonta dan kuwa matu?ar mamaki abun ya bashi, yanzu kawai so yake yaga da gaske ne zata murmure idan taji daWin zama ko kuwa zance ne"

da tafiya tayi nisa kuwa tini ta ware ta saje a cikin yaran sai dariya da ife ife suke tsakanin su da sauran wanda suke a cikin Waya adai-daitar a dole wasu bazasu wuce wasu ba , da an wuce su zasu takura masa ya?ara wuta ya wuce ?an uwan nasu.

sai a Lokacin yaga asalin zahiriyyar ta dariya take tana nishaWi kamar ba itace take rangaji Wazu ba abun matu?ar mamaki yake bashi, tin be saki jiki da su ba har ya biye musu suna sharholiyar tare ya?i bari abokin tafiyar tasu ya wuce su..

har aka shiga cikin unguwarsu basu dena taWi da shirme ba sai da tasha fusku tayi musu tsawa tukunna suka dena.

Kallonsa tayi tace, " yallaSai me adai-daita ajiye mu anan banason ka kaimu har ?ofar gida.

ba musu ya tsaya dan kuwa shi kuWinsa za'a biya shi ko a titi sukace ya zube su juye su zeyi ya nufi ?ar uwarsa.

Bayan ya tsaya yafara cuku cukun Wakko mata canji.

har zata tafi sai kuma ta coge Ta kalleshi tass sannan tace, "bani canji dubu Waya da Wari biyar aka baka dan haka tarkato su ka mi?o.

Murmusawa yayi yace, "haba Hajjaju saurin me kike ne? duba miki nake ko zan samu, dan nera Wari uku ma ko kyauta bazaki barmin ba???"

Shiru tayi tana Wan nazari kafin ta buWe jakarta ta zaro dubu Waya ta bashi fuskarta Wauke da murmushi tace, "gashi karSi ka haWa"

girgiza kai yayi yace, "a'a nifa da wasa nake miki wallahi ki bar kuWin ki halak Wina kawai zan karSa"

dariya tayi tace, "haba kyauta fa na baka ba dan wani abu ba, ka karSa wallahi ni kuma da gaske nake"

sake girgiza kai yayi yana cewa, "akan me?? ba fa zan rabaki da kuWinki ba"

kai tsaye tace, "wallahi sai ka karSa ai kyauta na baka, idan da banida shi sai dai na nemi alfarmar ka Ba wai na baka ba,, amma inada shi shiyasa na baka, ba abunda zanyi da kuWi a yanzu idan ma baka karSa ba, kasani yaga ta zanyi na watsar dan bana son na yiwa mutum alkairi ya sakamin da sharri ka gane?"

ya lura da gaske take kyautar ta bashi gashi ya gane ba hankali gareta ba Dan haka ya karSa dan kar ta zama asara abanza, godiya yayi mata sosai dan kuwa Tayi masa gata, ta temaka masa matu?a.

Murmushi tayi tareda girgiza kai tace, "karka wani damu kanka, ina farin ciki a duk lokacin da naga na temaki wanda yake bu?atar temako, hakan yana sakani shauki sosai, kayi tafiyar ka Allah ya bada sa'a"

Da ido ya bita yana murmushin da besan asalin sa ba, yanzu dai ya lura yarinyar rikiWa take yanzu ta koma ?ar daba daba yanzu ta koma mutuniyar kirki, sai da suka rankaya sukai gaba sannan ya juya ya tafi.




(ba fa yawa=?"?=?"?=?"?)

(Share da Sharhi Pls=???=???>?p?)



*INDO CE..*
[8/1, 5:27 PM] Maryam Muhammad: *INDO CE..*
[14/05, 11:48 a.m.] INDO CE..: *=???=???=???SIHIRIN K'AUNA=???=???=???*


=???Shafi Na 4=???



Na INDO CE..


*('ELEGANT ONLINE WRITER'S('*



(Kyauta ne=??)




Bismillahirrahmanirrahim
(3E 'DDG 'D1 -EF 'D1 -JE



Kai tsaye gida ya Nufa, be zame ko ina ba sai da ya tabbatar ya siyowa Yayyi magungunan ta sannan hankalinsa ya kwanta.

sosai sukayi murna da samuwar alkairi sama taka,
Ayiya ce ta kalleshi tace, " masha Allah yaye kaga Allah ya kawo mana Wauki ka siyowa Yayyi maganinta nayi farin ciki sosai Allah yayi maka albarka"

Murmusawa yayi yace, "amin"

Mi?ewa yayi tareda cewa, "bari naje Wakina na Wan huta"

Ayiya tace, to shikenan"

Da sauri Ya-ya tace, "Yaye baka ci abinci ba fa"

Shiru ya Wanyi kafin yace, "na ?oshi, amma dai Yarinya ta kawo min in anjima sai naci"

Ba dan ranta yaso hakan ba tace, "to zata kawo maka"

Tinda ya zauna a Wakinsa tunanin Minoji kawai yake gaba Waya ya rasa inane yake masa ciwo haka kawai yaji duk wani tunaninsa ya kwarkwance ta ko ina itace take masa yawo, mamakin kasancewar ta a wani iri shine abu mafi girma da yasa shi cikin ruWani, idan kuwa ya tuna yadda take farin ciki sai yaji dama shine, ya daWe beyi dariya yayi farin ciki har cikin ransa irin yau kuma a dalilinta haka kawai yakeji ina ma ze ?ara haWuwa da ita, ko abinci be ci ba sosai sai dariya da murmushin da yake shi kaWai.

Tin yana Waukar abun kamar da wasa har yafara zame masa damuwa domin kuwa ko ya fita aiki bashi da wani abun arzikin da ya wuce tunaninta zuwa yanxu ji yake idan be sanya ta a idon sa ba ba kwanciyar hankali, abun yafara damunsa domin kuwa hakan babbar kasada ce, besan ko wacece ba besan ?ar waye ba besan asalinta ba, amma zuciyarsa tana kwaWaita masa wani abu akanta.

ba ?aramin ?o?ari yake wajen hana kanshi bin son zuciyarsa ba amma duk da haka tafi ?arfinsa yanzu ido rufe yake neman ta, idan tafiya yake yaga mata sai ya kallesu ko ze ga motsinta a cikinsu, abunda da ba halinsa bane kallon mata da shiga hurumin su.

Haka kawai zuciyarsa take gaya masa yaje unguwar da ya sauke su ranar nan, ai kuwa ba zama, can Win ya nufa sai dai abunda ya manta bata bari ya gane asalin inda suka nufa ba, lelewa yaita yi a tsakanin layin amma ko Waya daga cikin yaran da suke tareda ita be gani ba, haka ya bar unguwar jiki ba ?wari.

duk yadda yaso kar Ayiya ko Ya-ya su gane yana cikin damu amma sai da suka gane, yanayin sallama a gidan yaga sun fara binsa da ido.

Kusada Yayyi wadda tinda ta ganshi take fara'a ya zauna yana yin ?asa da kai, "cikin yanayinsa na sanyi yace, "sannu da gida Ayiya"

GyaWa kai tayi tana ?ara rakashi da ido tace, "yauwa Yaye ka dawo lafiya?"

Ya-ya tayi saurin cewa, "barka da dawowa ?ani na"

Ya Wan murmusa yace, "barka dai"

Bayan sun gama gaggaisawa, Ayiya tace, "meke faruwa ne Yaye ko adai-daita sahun ce ta ?ara lalacewa??"

Girgiza kai yayi alamar "aa"

Ya-ya tace, "nima sai naga yau duk yana cikin damuwa"

Yayyi tace,

1 / 16